Showing 24001 words to 24696 words out of 24696 words

Chapter 9 - Auren Kaddara Ko Na Biyayya Complete.txt

18 Feb 2025

3246

kuka, ohni.bilkisu yanxunan wannan d'an yaron akaima wannan xalincin dan rashin imani??
Dad yakarb'esa shima ida nunsa taf da hawaye, suma su kairat kuka sukeyi, mom tace yanxu ina Munneerah take??
"Dady yace tana gida itama dukanta nayi"
To babana in banda abinka itakuma miye laifinta aciki ?
Dad aitafi kowama laifi wayace tad'aukesa takai musu, ai wallahi ban ma gama mata ba, saina sake xaneta.
A'a babana kul d'inka kasake tab'ata kaji nagaya maka, yanxuma kad'aki yaronta kakaimata dan hankalinta ya kwanta.
A'a mom abarsa anan saiya warke.
Mom tahararesa idan anbarsa anan kanada abincin bashi ??
Kad'aukesa ka kai mata shi nima ina nan xuwa gidan.
Badan yasoba yad'auki Muttallaf ya kaishi wajan Munneerah, saidai yanzu baya shiga harkarta kwatakwata, xaizo dai yad'auki d'ansa yay masa wasa idan dare yayi yasashi agabansa sukwanta dasafe yaymasa wanka ya shiryashi, ko abincin ta yadainaci.
Wannan abu bak'arami dafa xuciyar Munneerah yakeyiba, kullum saita bashi hak'uri amma yak'i saurarenta.




Bari nalek'a su ikileema.
Nashiga gidan umma dan su husna suna gidan naga sun warke sarai saidai tabbunan raunikan.
Yau suka shirya xuwa Nijar wajan wani la'anannen boka.
"Sun isa Nijar ankuma kaisu har gidan bokan, sun sanar dashi dukkan abinda suke buk'ata, akan akashe dad da mom da dady da Muttallaf, suna son sugaji dukiyarsa, bokan yace musu sun nema sunkuma samu, yahad'a musu asirirrika masu yawa suka taho washe gari.
πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜œ
Sun iso cikin katsina, acikin jibiya motarsu tai had'ari, atake anan umma ta amsa kiran ALLAH, ta mutu, shikam abban ikileema k'afafunsa biyu duksun cire, abban husna kam shima sai abinda ALLAH yay dan baya ganima ga hannu yacire, hancinsa ya gutire da kunne d'aya.


Dad suna kallon labaran yamma suka ga wannan had'ari, kuka dad yakeyi sosai shida mom, suka shirya tafiya jibiya dan ankaisu babban asibitin jibiya.


Shikuwa dady yagani amma tsakima yaja yace kad'anma suka gani.
Su dad sunje suka taho dasu da gawar umma, washe gari akaimata suttura akakaita gidanta nagaski ajecan kuma ataras, su abban ikilema kuma aka kaisu Asibiti, su ikileema sai kuka sukeyi, dad shiyya d'auki nauyin komai na Asibitin.
Su abban husna saikuka sukeyi suna fad'in tsiyatakun dasuka shiryama dad abaya, da wanda yanxun yazama sanadin tsugunnawar 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


Na billkisa ibrahimπŸ“πŸ“


65 Β«******Β» yau akayi addu'ar arba in ta umma, su abban ikileema suna Asibiti har yanzu.


Mom da dad suka tsare su dady suna musu fad'a dan ganin kwakwata basa shiri, anmusu nasiha sosai wadda taratsasu.
Suka tafi gida da d'ansu Muttallaf da tuni ya warke sarai.


Su husna dai an tuba dan sunsan yanxu basuda kowa sai dady, dan haka suke dana sanin abinda suka shuka abaya dan gashinan suna girba d'aya bayan d'aya πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜œ.


Da daddare Munneerah tad'au wankanta itada yaronta sunata tashin k'amshi mai dad'i, suka nufi b'angaren dady.
Yana kwance akana gadonsa shima cikin shirin barci.
Munneerah tashigo da sallama ciki ciki ya amsa ya karb'i yaronsa yana tawani cin magani, yayta tarairayar d'ansa haryay barci, shima ya kwanta yaja musu bargo.
Munneerah dake xaune tana kallonsu itama tamik'e ta tashige bargon takwanta abayan dady, wasanni tashiga yimasa, masu rud'a jiki.
Shikuma yay fuska abinsa yak'i ko motsi.
Itako tacigaba, can mutiminku yaji yana neman zautuwa aisai yajuyo yafara maida raddi, dan dama akame yake sosai, nan dai suka mantar dajuna fishin, suka bama soyayya hakkinta batare da kwangeba😜😜.
""Saida komai yalafa sannan suka rink'ama juna dariya, da tsokana, tare sukai wanka, suka dawo makwancinsu dady yahad'asu yarungume yanamai alfahari dasu πŸ‘ͺπŸ˜‚πŸ˜‚.


TONIMA INA MAI ALFAHARI DA MASOYANA


IRINSU
ZUMUNTA GROUP πŸ’–πŸ’
HOUSE OF NOVELS GROUPπŸ’πŸŒΊ
LABARUN LITTATAFAI GROUP πŸ’“πŸŒ·
ABBA GHANA πŸ™
H BOOK πŸ™
HAUSAWA GROUP πŸ’”πŸŒ³
MUYI KARATU GROUP πŸ’—πŸ’•
Da dakkan sauran group's daban saniba, ma abota KARATU BOOK D'INA NAGODE! NAGODE!! NAGODE!!! πŸ™πŸ™πŸ™πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚


ALLAH YABAR ZUMINCI YABARMU TARE.


πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»KUYI HAK'URI DA JINKIRI DANA SAMU WAJEN RASHIN K'ARE WANNAN BOOK DAWURIπŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»




Dan ALLAH duk wanda yaga kuskure a book d'ina ko gyara yasanar min tawannan nomber ☎09093044460




ALHAMDULILLH. ALLAH KAYAFE MINI KUSKUREN DANAYI ACIKIN WANNAN BOOK, ABINDA NAFAD'A DAI DAI HAR YA AMFANI MUTANE ALLAH KABANI LADA πŸ™πŸ™πŸ™ Ameeeeeeeeeeeeeeeen


I LOVE U ! LOVE U !! LOVE U MY FAN πŸ’—πŸ’”πŸ’›πŸ’™β€πŸ’“πŸ’•πŸ’πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹




🌼🌼🌼🌼MATA AGIDAN 🌼ABDUS'SALAM🌺🌺🌺🌺🌺🌹 πŸ‘«πŸ‘ΈπŸ»πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹su, saidai dad yasa ayi musu allurar barci idan surutun nasu yay yawa......


🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹

7
8
9

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login