Showing 21001 words to 24000 words out of 24696 words

Chapter 8 - Auren Kaddara Ko Na Biyayya Complete.txt

18 Feb 2025

3248

port, Munneerah taga mai agwaluma,


Tace" yaya dan ALLAH kasiya min,
Yace" mizan siya miki??
Tace" agwalu6a, yay dariya agwaluma sunanata ba agwalu6a ba.


Mom tace, kairat taje tasiyo mata.
Dady yaja hancin ta, babyn nanfa yacika kwad'ayi.
Mom tayi dariya, to ai babana cikinka ya biyo, lokacin da'ina da cikinka, haka narink'a kwad'ayinnan, ai har namafi Munneerah.
Gabad'aya suka sa dariya har kairat data sayo agwaluma,


Badad'ewa ✈ yad'aga zuwa yola.


Sun sauka yola gidan su Munneerah, dagudu Munneerah tashiga cikin gida tana ihun kiran ummanta, ummanta tafito daga bedroom d'inta tana fad'in muryar wa nakeji kamar autana,??
Taje tashige jikin umma, umma tarungumeta sosai tana murnana ganinta.


Su mom suka shigo sunama Munneerah dariya, umma tasaketa tana fad'in, a'a kice hardasu haj. Bilkisu, nan suka zauna ana gaisawa, dandanan aka cika musu gaba da kayan ciye ciye.

Mama kishiyar umma ma tashigo suka gaisa, dady kam tuni ya wuce wajan abokansa, suna can gidan jafar anata kwasar hira,Bayan sun gama suma suka nufi gidan masu jegon.


Gidan su jafarne k'arshe, su Munneerah suka shiga palon yayan nasu dan sugaishe da su, suka gaisar dasu suka fito.


Safwan ya kalli dady, brother naga 'yar yarinyaka kamar mai cikifa??
"Dady ya hararesa to d'an sa ido wayakai idonka gurin"
Gaba d'aya sukasa dariya.
Jafar yace d'an uwa yaushe ka afka,?hardasu tsaraba, kace kwallonka tashiga raga.
Dady yace daga kai sai mai tsaron gida na buga ai, suka kuma saka dariya suna tafawa.....


~~~~~~~~~~~~~~~


Dan ALLAH kuyi hakuri wlh banida isashshiyar lfy, shiyasa 2days banyi tpy ba, yauma kad'anne, amma zuwa anjima idan naji karfin jikina zankuma turowa, FORGIVE ME MY SISTER's 🙏🙏🙏🙏.


🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝




58 «******» washe gari akayi sunan yaran, yaron ya sadiq, yaci sunana muh'd, sunan baffa kenan, yarinyar ya jafar kuma, khadija, yaron ya safwan, muddansir.


Da yamma akai shagalin suna gabad'aya a gidan baffa masu jegon suka dawo, dankar arabama mutane hankali, dangi duk anhad'u ana barkwanci, anty lubna ta kalli Munneerah, tace auta 'yar yarinyar Abdul, kokema RAINON NAKI YAKEYI??


Anty zainab, tace wana raino kina ganin ciki anty lubna, Munneerah tasa hannu tarufe fuska 🙈 saboda kunya, kai anty nibani dakomai fa.


Anty jidda tai dariya ko auta ?
Munneerah tad'aga kai tana rufe da'idanunta.
Ana cikin haka saiga ya safwan da dady sunshigo.
" anty lubna tace yauwa k'anina dama kai nake nema.
"Dady yace to anty aigani"
Ta nuna masa Munneerah 👉🏻👩🏼dama canayi ashe mun samu k'aruwa??
Yay dariya yana sosa k'eya, kai anty kina neman magana dai kawai", suka kwashe da dariya duka d'akin.
Dady yakamo hannun Munneerah, kinga taso my beauty, dama kenaxo nema.


Dariya sosai 'yan d'akin suke musu, shiko yaja matarsa suka fice, d'akin ya safiq nada suka tafi, suna shiga ya rungume abarsa, yana wani maida numfashi, da sauri da sauri, my beauty I MISS U""
"I MISS U 2, my yaya"
Yacurota daga k'irjinsa, ya sumbaci goshinta, nifa yakama acanxa mini wannan yayan gsky.
Ya xauna bakin gado ya zaunar da'ita akan cinyarsa,yana shafa cikinta, my lovely children ykk, 2days bamu ganaba ko??
Kai yaya saikace suna jinka, kuma ancemaka yara 2 ne??
""Ya sumbaci bakinta, ai insha ALLAHU yara 2 ne, a wannan cikin""
Tai dariya to ALLAH yasa"
Yace amin.


Ta yunk'ura zata tashi yaya bari natafi kar suga na dad'e.
Ya rik'eta sosai kar suga kin dad'e ?? Bawajan mijinki kika xoba, ni nanma dakike gani da uxuri naxo.
Taxaro ido 😳yaya!!!
"Yaja hancinta, na'am k'anwata!!! Ya akayi ??
Kai yaya wlh nidai kunya nakeji, agidan mutane.
Yay dariya, my beauty yaukuma kunyar mutane xasu hana asamu lada, tasa hannu ta rufe ido 🙈 a'a wlh yaya bahaka bane.
"To yayane my beauty"
Nidai ina ganin kamar baidace bane kawai.
Yay murmushi to shikenan yanxu kinyarda idan anjima naxo nad'aukeki muje gidan sadiq.


Kai yaya kayi hak'uri mana harmu koma gida.
Yazaro ido 😳 a'a my beauty kema kinsan ALLAH bazan iyaba.
Tai murmushi to shikenan ALLAH yakaimu, tafad'a tana yink'urin mik'ewa.
Yakuma rik'eta sosai saikuma ina ??
Tai d'anyi far da idanu, zan koma wajan dangi mana.
Ya rungumeta sosai ajikinsa, haba my beauty, aikya bari nad'an ragexafi ko??
Bayanda ta iya dole tabarsa yagama luguyguy tata sanransa, sannan ya rakata har k'ofar falon ya wuce..........






🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝




59 «*****» tana shiga palon suka hau tsokanarta, itakuma tana rufe fuska.


Da daddare misalin k'arfe 80:4pm tai wankan kwanciyar barci, dan 'yan suna duk sun kama gabansu, saidai 'yan uwa najiki wad'anda ke gyara gidan, sauri take tashirya tai kwanciyarta saboda dady, dan ita ba iya binsa zatayiba, kunya takeji.


Dasauri tajawo bargo ta lullu6a danjin muryar dady suna gaisawa da umma, har yana kyaryar ina Munneerah zasuje gidan abokinsa duba matarsa batada lfy.


Umma tace tanan cikin d'akina baba kashiga.
""Dady ya mik'e yana fad'in to umma"
Da sallamarsa yashigo dakin, yak'araso gaban gadon yana fad'in nasan idonki biyu, danhaka tashi mutafi.
Tai shiru kamar mai barci, yayaye bargon yashiga ciki yakwanta,.
""Tamik'e zumbur, shima yamik'e yana dariya, a'a yakuma kika tashi???
"Tad'an harareshi kai yaya a d'kin umman.
Shima hararta yayi to miye jikokinta zank'arama kwarine.
Hannu tasaka tarufe fuskarta tana dariya, niba ruwana.
Ya sakko yana dariya nima baruwana ai.
"Dole tatashi suka tafi, datace bari tacanza kaya, cewayayi tasa babban hijjabi sutafi haka aiyanzu xasudawo.
Apalo sukaima su mom sallama suka tafi.
Wani gida yakaita mai kyau. Tasaki baki tana kallonsa, yahura mata iska da bakinsa suka tuntsure da dariya gabad'aya.
Tace" yaya gidan waye wannan??
Yace" gidan kine mana"
Tace" gidana kuma yaya ??
Yace" kobai mikiba??
Nasaya ne, idan munxo murink'a sauka, dan gsky ina takura sosai, kekuma ga kunyarki bata bari kid'an gudo ki kuladani, yafad'a yana rungumeta.


Yaya dan ALLAH dagaske siya kayi ??
Yay sassanyar dariya a cikin kunnanta wadda tasa ka dukkan tsigar jikinta tashi, nan gidankine my beauty"
Tai murmushi lallai yaya wlh gidan yayi kyau ALLAH yasanya alkairi,
""Amin my beauty""
Yaya su mom sunsani??
Yajata saman doguwar kujera suka zauna.
"Sun sani my beauty, dad nema yace nasiya, tai murmushi.
Jikinsa yajawota yashiga nuna mata k'aunar dayake mata, nan dai yaja ra'ayinta suka kwana.


Da safe suka koma gida tanata jinkunya, babu wanda yace ina sukaje.


++++++++++++++++
Haka rayuwa taci gaba da tafiya yauga cikin Munneerah yanacikin wata na takwas, tana dai shan gata a wajan dady dasu mom, kishiyoyinta kam bata shiga harkarsu duk abinda suke mata, su xaga suyi haibaici amma ko kallo basu ishetaba, kuma bata fad'ama dady.


================
Dady yana kwance asaman doguwar kujera Munneerah tana xaune ak'asa kusada kansa tana cin Apple 🍎, suna hirarsu cikin nishad'i, sai yaga ta matse ido, yatashi da sauri yana tanbayar lfy, tai murmushin k'arfin hali bakomai yaya.
"Ban yardaba kinason dai 6oye minine kawai, tunjiya ina lura dake bakida lfy my beauty"
Tadage akan lfyr ta k'alau, dole yabarta.
Xuwa yamma dauriyarta ta k'are tafara kuka yadawo masallaci, yay saurin k'arasowa d'akin yana tanbayar lfy my beauty??
Cikin kuka ta nuna masa cikinta da bayanta, gaba d'aya ya d'auketa yay waje su ikileema na kallonsu amma bawadda ta tanbayi lfy acikin su, husna ma cewa tayi ALLAH yasa karta haihu lfy...........


🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


Na billkisa ibrahim 📝📝


60 «****» asibitin su ya nufa da ita ikon ALLAH ne kawai yakaisu, da kansa yakar6i haihuwar d'ansa namiji k'ato fari sol dashi maikama da ubansa.
Ai ko baki har kunne wajan dady, ya gyara matarsa tsaf, wata nos tagyara d'an, saida yayma Munneerah allurar barci sannan yasanarma mom, aiko su 'yan biyu suka kaure da farinciki da murna.


Su mom suka iso asibitin harda dad, dady yatarosu cikin farin ciki, dad yarungume dady yana fad'in babana ina tayaka farin ciki.
""Nagode dadyna""


Da yamma aka salla mosu, mom tace awuce gidansu da Munneerah.


Dady 😳 yazaro ido baki bud'e, mom tace babana rufe bakin.
Dady yay dariya babammu ko baka yardaba??
Dady ya sosa kai a'a dad nayarda.


Gidan dad aka kawo Munneerah aiko tana ganin gata, da tarairaya, zuwan su maman husana d'aya shima atsai tsaye,su husna kuwa ko maganar basuyima dady ba, shima bai musuba, dan barcine kawai kekaisa gidansa, amma koda yaushe yana gidan su mom, manne da d'ansa.
Haka rayuwar taci gaba da gudu, yau akai sunana jariri, yaci sunana Abdul'mutallaf, ansha shagali kuwa, kowa ya k'iyasta bidirin da'akasha azuciyar sa.


Haka sukaita rainon Abdul'mutallaf, yaro kyakykyawa yayi k'ibarsa abinsa koda yaushe yana wajan kakanninsa.......


🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹




[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝

62«******» su Munneerah angaama wanka, tai kyau abinta kamar ba jego takeyiba, shi kansa dady yana kwad'ayin hutawa da ita, saidai mom tasaka musu ido👀, dan takula da rawar kan dayakeyi.


Munneerah tana kwance ad'akin mom dan dama anan take, Abdul'muttallaf yana saman cikinta, yana barci, tai saurin bud'e idanu danjin anamata susa ak'afa, dady yay dariya yana k'ok'arin d'aukar abdul daga jikinta, wlh my beauty kincika tsoro dayawa.
Ta tashi xaune tana murmushi to badole naji tsoroba gida bakowa.
Yace "Bakowa ??
"Inasu mom sukaje??
Tace" Mom taje ganin jikin umma, su kairat suna school.
To ALLAH yadawo dasu lfy, yafad'a yana kwantar da abdul agado, yamatso kusada Munneerah daketa faman kallonsu, yakanne mata ido d'aya, tai k'asa da kai tana murmushi, tsam ya rungumeta ajikinsa yana fidda numfashi asark'e.
"Itama cikin sark'ewar murya tace kai yaya abdul fa yana kallonka.
Ya sumbaci la66anta, kitanbayeshi shima yanason k'anwa ko k'ani
👀 ta xaro idanu waje yaya jegofa mukeyi.
Ya d'an harareta kenifa nagaji da jegonnan hakanan inason hutawa gsky.
Kai yaya saikace baka da mata, matanka biyu fa.
Yad'a had'e rai, wlh ni wad'annan dasu da babu su duk d'ayane agurina kin....

Hannu tasa tarufemasa baki tana fad'in yaya babufa k'yau.
Abdul yad'an motsa suka juya su duka suna kallonsa, ya lumshe ido yakoma barcinsa.


Dady yay murmushi, yashafa kan abdul nagode my boy kaima kanason nahuta ko??
"Munneerah tatashi xata gudu, tobari nabaku guri kuhuta d'in.
Da sauri dady yajawo ta, tafad'o jikinsa ya rungumeta tsam, aida momyn sa xan huta, zatai magana ya xira harshensa cikin bakinta yana aika mata da sakwanninsa masu wuyar fassara, itamadai mik'a wuya tayi hartana maida raddi.🙈😜


++++++++++++++
Da sauri yasaketa danjin anturo k'ofa, dady ya sosa kai sannu da xuwa mom"
Mom tak'arasa gaban gadon tana fad'in yauwa sannunka kaima babana"
Saida ta d'auki Abdul sannan ta kalli Munneerah, kekuma kidage ki biye masa keda kike da la6u6un yaro, bata jira cewarsu ba tayi ficewar ta.

Munneerah tad'au filo tana dukan dady da wasa tana fad'in aikai kaja mini gayi nan kasa ni jin kunyar mom.
Shima ya d'auka yana ramawa bawani kece, suka tun tsure da dariya, dady yarungume ta ak'irjinsa, suka cigaba da soyewarsu.


===============
Da daddare mom tayima dad maganar komawar Munneerah,
Dad yace a'a sai Abdul yak'ara kwari, Alhaji kayi hak'uri takoma, dan d'axu ita da mijinta na tarar ad'aki kasan yaran yanxu ba kunya suka cikaba.
Dad yay dariya to shikenan bilkisu xanyi k'ok'ari next week takoma.......




🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


Na billkisa ibrahim📝📝


62 «******» mom tagyara Munneerah sosai, takuma k'ara nuna mata yanda xata raini yaronta, da daddare aka rakasu gidansu, Munneerah nata kuka saikace amarya😜.


Dama su 'yan biyu jiya sunxo sun gyara mata 6angarenta tsaf.
Tunda tadawo bataji motsin iyayen gidan nataba su husna, tasake yima Abdul wanka ta gyarashi tsaf yana ta k'amshi, itama wankan tasake tai gayu abinta.


Tana xaune apalo, tanabama Abdul nono aka turo k'ofa tunkan yashigo k'amshin sa yashigo, yajingina da k'ofar daya rufe yahard'e hannayensa ak'irji, suka xubama juna ido shida Munneerah, yasaki wani lallausan murmushi, wanda yasa tsigar jikin Munneerah tashi, tai k'asa da kanta.
"Cikin takunsa na k'asaita ya iso garesu yarungume su yana mai farin cikin kasancewar su iyali a gareshi, yakarb'i d'ansa yana masa wasa, shikam yana 6algace baki kamar yasansa.
My beauty kina kula dayaron nan dawa yake kamakuwa??
Cikin tsokana Munneerah tace a'a"
Ya harareta, ke 'yammata sedai idan kina kishine kawai, amma duk.wanda yaga yaronnan yasan Abdul' Aziz too ne
Kallifa dan ALLAH har dariyar irin tawa.
Munneerah ta tun tsure da dariya, to ALLAH yasa karya gado miskilancin naka.
"Ya harareta aikema miskilarce"
Amma ban kaikaba ko, alhaji?
Dady ya mik'e kinga kisame mu a d'aki acan xan fad'a miki tsaka nin nidake wayafi wani miskilanci.


Saida takuma kimtsa kanta sannan taje ga abbu'Abdul, a'a yaya yanaga ka kwantar da Abdul anan??
"Dankisan yau babu sassauci sai gurin ALLAH"


Aiko dai awannan dare Munneerah tagane babu sassaucin, dan daren tamkar daren farkonta yakoma mata, saidai tasha albarka wajan jarimin mijinta, hardasu kyautittika masu tsokar gaske.




Yau kimanin sati guda da dawowar Munneerah gidan amma bataga su husna ba, kuma suna cikin gidan.
Tagama shirya Abdul tsaf, tanufi 6angaren ikileema, dan yau maigidan yana 6angaren husna, tai sallama aka amsa mata, tashiga ikileema na xaune da husna suna k'ulla mai fishshesu, tagaida su bawadda ta amsa, saitai d'an murmushi ta mik'a musu Abdul suduka suka ja tsaki, tace dan ALLAH ku kar6eshi kuyi hak'uri duk abinda naimuku, bashi yay mukuba.
Takuma mik'a musu Ikileema ta mik'o hannu takar6esa kamar gaske, suka kalli juna suna dariya, husna tace kawoshi, ikileema ta mik'a mata hannun Abdul d'aya itama tarik'e d'aya k'afafunsa da gangar jikinsa suna lilo a k'asa, Munneerah ta kaudakai gefe, shima Abdul ya fashe da kuka saboda baiyi kwarin daxa ayi masa wannan rik'onba.


Dagudu dady yashigo 6angarena ikieelima danjin kukan d'ansa, dai dai nan suka jefoma Munneerah Abdul, dady yacafeshi saikace wani boll⚽, sai kuka yakeyi, ya direshi saman kujera yashiga jibgarsu Munneerah ta d'auki Abdul tafita da gudu dan yanda ya haukace d'innana xai iya had'awa da ita.


Aiko sun daku saida yay musu lilis sannan ya barsu 👉🏻😚😞 ya nunasu dahannu tsinannu jinin jaraba kuje nasake ku saki uku uku dan uban ku kuma wallahi duk abinda yasamu yarona sai munyi shara'a daku jakuna kawai dabbobi yafita yan bala'i.....


🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹




[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


09093044460
Na billkisa ibrahim 📝📝


63 «*****» cikin fushi yanufi d'akin Munneerah, dak'afa yadoki k'ofar ta bud'e, dasauri Munneerah tad'ago tana kallonsa, jikinta yakama rawa dan tsoro, dan taga dady tamkar mayunwacin xaki, yana xuwa yasauke mata k'yak'yk'yawan mari.
Tadafe kunci tana hawaye.
" yace ubanwaye yace kikaimin yaro wajan wad'ancan dabbobin ??.
Tace kayi hak'uri bansan haka xata faruba wlh.
Yakuma nufota yana fad'in oh hakama zaki cemin.
"Da gudu tanufi bedroom d'inta tarufe harda saka key.
Ya dunk'ule hannu ya naushi iska, wlh dakin tsaya saina koya miki hankali, yaxo yad'auki Muttallaf daketa kuka, yafice dashi da alama dai Asibiti yanufa dashi.


Su husna kuwa dasuka sha duka, kowacce tasami hanyar fita xuwa gidansu, jiki duk jini suka tari mai mota yakaisu gidan umma, komai motar basu biyaba kud'in saba suka tafi, yanatayi musu magana sukai banxa dashi, shikam yay musu ALLAH ya isa yatafi.
Iyayensu maza suna gidan umman ana k'ulla zuwa wajan wani boka dan kashe Alh.EL MANSUR, su ikilima suka shiga suna kwala ihun kuka dakiran sun shiga uku, kowacce jikin baban ta tafad'a tana kuka.
Suko sun rud'e suna kiran lfy? dan ganin jikin 'ya'yansu duk jini, cikin kuka suka sanarma iyayen nasu abida yafaru.
" umma tamik'e tana fad'in tafd'ijan wallahi baxai yuwwuba, shi har ya isa yadakeku akan wannan janaren yaron, to aiko ubansa mansur bai isaba bare shi, bari kuga naje gidan naji ubanda ya d'aure masa kugun dukarmin jikoki.
Abban husna yace umma kiyi xamanki bama saikinjeba muma xamu wajan mansur d'in dakanmu yanxunnan, koma asibiti baxamu kaisuba sai munje wajan ubannasa tukunna.
"Umma tace ai itama da ita xa'a"


Mom da y'an biyu suna xaune afalo suna hira, kairat tanama kausar kitso, saidai kawai sukaga mutane kansu ko sallama babu, mom tamik'e da sauri tana kallon jikin su ikileema, dan tasan d'antane yay wannan aika aikar, sun kai hakurinsa karshe.
Umma tadaka mata tsawa to kilaki kin tsaya kina k'are mana kallo saikace wasu bak'inki, ina mansur ??
Dad dake k'ok'arin sakkowa daga samansa yace ganinan, axuciyarsa yace dama nasan hakan xai faru, dan dady yakirashi tawaya yasanar masa komai.
Tun kafin ya k'are sakkowa umma tak'arasa gareshi tana zaginsa.
Dad yace kiyi hak'uri umma suma da abinda sukaimasa dan nasan babana mai hak'urine acikin magidanta.....
Cikin tsananin bala'i abban ikileema yace oh hakama kace ko mansur, d'anka yadakar mana yara sannan kakareshi saboda kaidama tarbiyya taimaka k'aranci.


Kausar tace wallahi mu dad d'immu yanada tarbiyya saidai idan kune waccan munafukar tsohuwar bata bama tarbiyyaba....
Marin daya sauka afuskarta yahana k'arasawa, mom tace kausar dama bakida kunya suba iyayenki bane.
Kausar tanufi d'akinsu tana fad'in mom niba iyayena bane, dan baxan ta6a son wanda baya k'aunarkuba wallahi.
itama kairat tace axxalimai kawai haka zaku k'are kundaiji kunya wallahi, kuma haka xaku k'are.


Aiko jin haka yasa su umma k'ara yayyafa ruwan bala'i da zage zage, suka gaji dan kansu dan bawanda yakuma tankasu suka tafi kaisu husana Asibiti 😜😜😜...




🌺billy🌺
🌹{Mrs Abdus'salam}🌹
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: 🌳AUREN K'ADDARA🌳
🌷ko BIYAYYA🌷


Na billkisa ibrahim 📝📝


64«******» dady yakai Muttallaf asibiti aka dubashi, harda targad'e sukai masa, aka gyara masa, Muttallaf yana kuka shima yanayi 😳, har aka gama gyarawa, yad'akko shi suka taho gidan su mom, tafiyarsu umma badad'ewa shikuma yaxo.
""Mom takarb'i Muttallaf dasauri daga hannun dady, mom tafara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login