Showing 105001 words to 105124 words out of 105124 words
Chapter 36 - WATA KISSAR BY BOOK AISHA HUMAIRA .txt
ke ɗauke dashi, idan kina daga cikin wanda basu karanta littafin ABDUL JALAL ba kuwa, to ki garzaya ki nemi naki, domin jin cakwakiyar dake cikin sa, Insha Allah bayan AƘIDA TA, Akwai sauran daɗaɗan litattafan da suke daf da isowa gareku domin faɗakarwa, da nishaɗantar da ma'abota fahimtar wannan harshe namu na Hausa.
Karku manta link ɗin voting na zaɓen gasar dana shiga yana nan tafe, ina fatan zakumin kara in lokaci yayi ku zaɓi labari BAƘIN TABO gajeren labarin gasa
Ina buƙatar jin ra'ayoyinku akan wannan littafi dana kammala, domin gyara, sharhi, ko kuma shawara, kai tsaye a tuntuɓeni ta wannan lambar
Ayshercool
07063065680
Ku asancni a cikin sabon littafina da zd e zo muku a 1st september insha Allah mai suna AƘIDA TA