Showing 30001 words to 33000 words out of 146041 words
Chapter 11 - DUNIYA TA AMNA Complete Book By Asma Baffa .pdf
31-35
FREE PAGE
DUNIYA TA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.
NA KUDI NE
GA MASU BUKATAR SHIGA GROUP DARI BIYU 200 NE.
ACCOUNT NUMBER
0175487861
ASMAU GARBA MUHAMMAD
GTBANK
MASU TURA KATIN MTN KO VTU GA NUMBER
08033933642
YAN NIGER KU NEMI WANNAN NUMBER
+227 90 79 59 39
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
MAMAN MURTALA
HAFSATOU
'YAR BAIWA
INNARO
AISHA
SALIHU UBAIDAT HARUNA
Aamna da sauri ta fada kitchen sabo da so takeyi suyi sauri su tafi,babu Bata lokaci tayi
musu farfesun kaji,ta musu jallof din taliya Tasha kifi da kayan lambu sai lemuka da ruwa ta
kawo musu,Suka zauna Suka dinga kwasar girki, Baba Yana yin Loma Daya yace Allahu Akbar
sai na tuna da Uwar dakina Dake Kano Hajiya Sahura lokacin da aka kaini almajiranta na Zama
Yaron gidanta,Haka take dafa Taliya Malam Kamar daga Otel(Hotel),Mama Tace taji tarihu kaga
inda tsiya tayi tafiyar dogon zango,ai a Nan gidan Tsiya Balaguro tayi ba tafiya ba cewar
Baba,Aamna tana ta dariya Tace ai kudi yake bani da yawa,kwana na Daya na fara fita,ba
ruwansa da wani Ni Amaryace inda Naga Dame nake zuwa,Baba ya tsurawa Aamna Ido yace
indai akan irin wannan cefanen ne ki dinga ficiwarki daga Nan ki dinga biyowa ta gida kina yaga
mana.
Sai da suka koshi,Baba yace zuba min wani farfesun a flask na tafi dashi idan munje
gida zamu ci da breadi,Aamna cikin sauri ta samo flask karami ta kwashe ta bar kadan ta hada
musu harda lemuka,cikin lefenta ta dakko wata atamfa da turaruka ta bawa Mama atamfar
turaren Kuma ta bawa Baba,Sai Jin dadi sukeyi,Mama ta zuge Jakarta ta sake zaro wata laya
da guru na damtse ta mikawa Aamna Tace ungo Bude Damtsanki ki daura wannan,Aamna ta
Bata Fuska kamar zatayi kuka Tace Mama Kinga fa wani a hips Dina kince idan na cire Baku
yafe min ba Haka kaina layu ne fa har biyu idan zanyi wanka nake cirewa Ina Yi nake maidawa
Kamar yanda kika ce shima Kar na cire,Mama ta Bata Rai Tace saka wannan layar a gashinki
itama ki soketa ga pin Nan a jiki Kuma wallahi kika cire Bamu yafe ba,Aamna ta karba ta soke
Laya ta Uku cikin gashinta,ta dauki guru ta bude farin damtsenta ta daura,Dake tana da haske
sai ya Mata kyau.
Mama Tace to Haka ake so,sai magana ta karshe zamu Kira surakanki a waya mu fada
musu kina cikin wahala zamu dauke Yar mu idan suna so ki zauna sai sun turo Mana kudi sabo
da Haka ko sun kiraki sun tambaya kice Haka magana take wallahi idan kika ce ba Haka ba
kinji mun rantse sai kin bar gidan Nan ta karfi sannan sai Kinga matakin da zamu dauka a kanki.
Aamna tace Haba Baba Wai me yasa kuke Haka ne,Ni fa ba sonsa nakeyi ba,Kuma ma Ni
Nan gaba barin gidan zanyi Akan me zaku karbar Musu kudi,a gidan Ubanwa Zaki bar gida?
Sai mun Gama kwasar rabon mu tukun yarinya,Shuru Aamna tayi Tace shike Nan to kuje Allah
ya kiyaye Hanya na gode,sauri takeyi su tafi Kar ya dawo gidan,Mikewa sukayi ta rakasu Suka
tafi,Suna tafiya ta dawo ta hau gyaran gidan sai da ko Ina ya fito fes sannan taci abinci ta sheka
wanka tayi Sallar Azahar,Kwalliya tayi cikin wata English gown silk maroon,me Hannun vest tayi
mugun Mata kyau ta fito da shape dinta matuka,Fitowa tayi ta koma kitchen ta duba farfesun
data ragewa Ahmad,Sai tayi cabbage soup ta Sha kifi tayi sakwara,me Gadi ta bawa sauran ta
Ajiye ta zauna a Palo tana kallo,Bayan tayi Sallar la'asar tana karatun novel a Wayarta taji ya
shigo Yana waya yace Daddy Kuma me ya same shi? Yana asibiti? Bazan zo ba Allah ya bashi
lafiya ya furta tare da Zama a saman kujera ya rufe Ido tare da dafe Kansa.
Duk da baiyi Sallama ba sai tace me ya samu Daddy din? Wani kallon wulakanci ya Mata
yace ina ruwanki ko son gulma,na fada Miki ki daina shiga safgata Zan Tara Miki gajiya wallahi
tam,Shuru tayi Tace abincin fa? Baza'a ci ba ko dole ne sai naci girkinki? Wai me yasa kike son
takura min ne? Sabo da Kai Mijina na ne shi yasa,Baki gaji da duka bane Naga Alama,Kai baka
gajiya da fada da mace? Ko kunya baka ji fada da mace,idan kana Jin Kai Namiji ne kaje can
waje kuyi da maza Mana kaga yanda zasu maka jina jina,ka zauna a Nan Ni sabo da mace ce
sai dukana kake Yi wallahi sai Allah ya tambayeka,ranar lahira sai Allah ya Kamaka da hakki
na,Murmushi yayi na rainin hankali yace sai na karasa wannan idon Daya shima a manne
shi,Sai lokacin Aamna ta tuna ma Idonta a manne yake,Haka duk inda aka ganta sai dai taji
Ana ta Mata Sannu da Allah ya sawwake,tana sani Tace zo na yanke maka farce gasu Nan sun
fara taruwa,kwanciya yayi a kujerar tare da juya Mata Baya yace wannan karon wallahi kika
kuskura ko da Wasa kika taba min farce saina ballaki a gidan Nan,ka godewa Allah ba sajenka
da gemunka na yanke ba,Banza ya mata yana tunanin Daddy da akace Hawan jini ya kamashi
saura kadan yayi paralyse.
Damuwa ya Shiga a ransa sosai gashi shi bazai iya Addua ba baida time,juyowa yayi
Aamna ta kalleshi da sauri,Je kiyi Alwala,tsoro ya Kama Aamna a ranta tace ko hakkinsa zai
karba yau na Shiga Uku maybe nafeelar sunna zamuyi daga Nan sai Sex,Idonta ne ya kawo
kwalla Tace Alwalar me Kuma? Fuska ya Bata yace Zan fa zaneki wallahi kije nace kiyi Alwala
ki zo,Aamna Tace wayyo Uwata na shiga Uku,shi ya manta ma Daren farko Ana Alwala da
Nafeela,Aamna tace ka Bari sai dare Dan Allah kayi min Rai,Yace Bari na tashi kiga tsayi na,da
sauri ta tafi tayi Alwala ta fito da Hijab a Hannunta tana kuka Hawaye shabe Shabe a
fuskarta,Alwalar kikewa kuka duk tsoron Allah naki da kurin Sallah da waye waye,Aamna tayi
Shuru tana Hawaye Tace Dan Allah kayi hakuri ance da zafi,zafin me? Alwalar ce da zafi? Ya
tambaya Yana zaro Mata Ido,Sallayar Dake Hannunta ta shimfida yace to kalli gabas ki fara
Nafeela,Aamna Tace bangane ba,ba tare zamu Yi ba? Yace Kiyi Nafeela nace ki yiwa Daddy
Addua Allah ya bashi lafiya a madadi na,Ni bazan iya Yi bane.
Baki Aamna ta Bude sai lokacin taji kunyar kukanta na banza na tunanin banzan ta,Tace Bari
ayi magrib,tana yin Sallar Magriba ta fara Nafeela.
Haka tayi ta Nafeela tana yiwa Daddy Addua Allah ya bashi lafiya,sai da ta idar Tace nayi
to,ko magana baiyi ba,Wayarta ta jawo ta Kira Mummy, bugu Daya ta daga Bayan sun gaisa
Aamna Tace Mummy ya jikin Daddy din? Mummy tana murmushi tace waye ya fada Miki?
Aamna ta saci Kallonsa yace in kika ce Ni na fada Miki sai na karya ki yau,Aamna Tace lokacin
da kuke waya Ina wajen,Mummy Tace okay da sauki sosai gobe ma muke sa ran Sallama mu
koma gida,yaya fatan dai rigimar Bata Yi yawa ba? Aamna Tace ae Mummy,Baba ya kirani
jiya,Gaban Aamna ya fadi,Mummy Tace banji Dadin abinda suka Iske Ahmad ya Miki ba,naga
Baba yaji Haushi da yawa yace zai dauke ki daga gidan,Kunya ta Kama Aamna Tace Mummy ki
kyale Baba rikicin tsufa yake Yi.
Dariya Mummy tayi tace Mama Kuma Ashe Business take so ta fara lokacin Muna cikin
damuwa a asibiti abinda ta Nema Bai samu ba sai dubu dari hudu ta samu kacal Amma
Inshaallah Zan Kara Mata wasu,Aamna tayi Shuru sabo da Matukar kunya da nauyi data ji,
Tace kuyi Hakuri Mummy wallahi Ni ba sa Hannun na ciki,ban San zancen ba ma,Mummy ta
fuskanci Aamna ta Kuma Gane su Baba Kawai kyalewa tayi,karki damu Aamna na fihimci
lamarin,kici gaba da Hakuri Zama Dan Allah kinji,Aamna Tace Inshaallah ba matsala,kina
bukatar kudi ko wani Abu? Aamna tayi murmushi Tace a'a Mummy ba abinda nake bukata
komai Yana Yi min idan na tambaya,kin tabbatar? Aamna Tace ae Mummy kiyiwa Daddy Sannu
da jiki a gaisar min da Humaira Kuma,Mummy ta dinga yiwa Aamna godiya sannan ta kashe
wayar.
Ahmad ransa ya tunzura Jin irin godiyar da Mummy ke Mata to uban me tayi ake gode
mata,Cikin masifa yace ni baza a gode min ba Dana dauki kaddara nake zama dake cikin kunci
sai ke Za'a godewa Ana wani sa Miki Albarka ke ga fitsararriya ko? Harda wani Jin dadi kina to
Mummy...ya makale Murya tare da gwada muryar Aamna yanda take magana,Aamna Tace Wai
Kai me yasa baka da kirki ne? Yace ke dalla rufe min Baki ke Wato an Baki lasisi ko harda wani
Kara siyo waya Vivo sabuwa,wannan ba gata bane, ke ga tsigalalliya ko kina wani girgiza da
kafada ya gwada girgizar Aamna Idan tana masifa,Aamna ta kyalkyale da Dariya gashinsa ya
girgiza tare da gyara sabon kitson calabarsa,Aamna Tace shike Nan Zan Kai karar ka wajen
Mummy,Yace idan kina yiwa bushashen tsohonki kije ki Kai karar tawa ki gani idan akwai
Wanda ya Isa ya tankwara Ni ko yasa naji magana,an fada Miki wani Jin Magana nakeyi.
Baki Aamna ta Bude Tace ai Ni tsoho na ka ganshi me kiba ne,Ashe Ahmad ba Baba yake
nufi ba yasan Baban Aamna na asali Dan Sudan wani mugun bushashen tsoho ne,ramarsa ta
baci tunda lokacin da wayonsa Bai manta shi ba,Sai yace kije ki binciki tarihinki yarinya kiji
waye tsohonki Dan lukuti ne ko kuwa,Aamna ta Mike tsaye tace Allah ban yafe ba sai na cijeka
ta fado Kansa Kamar wata Kura ta Bude Baki da gaske ta Kai Masa cizo a wuya,wuyanta ya
cafka da hannunsa ya shaketa sosai ta fara kakari Idonta ya firfito kamar zata sheka lahira ya
hankadata gefe ta Fadi a kasa dabar, mikewa yayi zai fita ta jawo rigarsa Iya karfinta,ya juyo ya
dauketa gaba Daya ya jefata saman kujera Kamar Yana wrestling,Aamna ta cakumo kafafunsa
ya Fado gefenta,Idonsa Wanda ya canja yayi ja sabo da kwaya ta motsa ya watsa Mata wani
kallo ai sai ta Mike ta arce da gudu.
Key din machine dinsa ya dauka ya fice abinsa ya hau machine kenan yaji an jefo Masa
Robar ruwa a Kansa kwas,Kansa ya daga sama yaga Aamna ce ta baya balcony dinta ta sama
tana cewa aje a Kai karata wajen human Right idan an isa,ko kazo ka dokeni,Yatsunsa ya wara
ya Mata dakuwa Wato ambola Aamna ta Masa gwalo,yace zamu hadu ne da karfi yanda zata
ji,mu hadu Mana gani ta matso jikin karfen wajen Dan Allah taho mu hadu tayi girgizarta da
kafada,saura kadan yayi Dariya ya matse yace Fuck you....Aamna Tace Dadi ne da shi come
and fuck me,Dariyarsa ya guntse yace Yar Iska ce ke ai,nafi karfin Iska sai dai Guguwa,Machine
dinsa ya kotse yayi waje abinsa ya barta tana ta dariya.
Tunda ya fita Bai dawo ba sai wurin 4am ya shigo a chake yasha da yawa,tunda ya Shiga
Dakinsa Bai tashi ba har gari ya waye,12pm Aamna ta Gama komai tana ta duba shi Bai tashi
ba,Haka taje ta wanke Masa toilet ta gyara dakin bed din ne Kawai bata gyara ba kasancewar
Yana kwance,Fitowa tayi ta zauna sanye cikin doguwar rigar Shadda purple ta Sha
kyau,sallamar Siyama ta ji,ta Mike Suka Rungume juna Siyama Tace ba Zama nazo Yi ba maza
muje na zabi kayan,Bedroom Suka haura Aamna ta bude Mata akwatuna Tace zabi,da mamaki
sai taga Siyama ba hankali duk kayan masu tsadar take zabewa har ta zabi kala biyar ta koma
Kan Arabian dress,ta zabi English wear, ta zabi Inners,Aamna gashi ita Tace ta zabi abinda take
so tana ji tana gani Siyama ta zuba a katuwar leda,Aamna Kamar ta kwace Amma ta danne
zuciyarta Suka fito haka,suna Fitowa Ahmad Yana Fitowa ya Sha wanka cikin kana Nan
kayansa kamar kullum 3qtr da t-shirt marasa nauyi ne da Alama ba fita zaiyi ba,Kallo Daya ya
musu yace Mene a Nan? Ya dakawa Siyama Tsawa.
Da sauri Aamna ta firgita Tace ka...Kaya...kaya ne na lefe kasan Ana Dan bawa kawa wasu
abin,Ya Mika Hannu yace bani cikin tsawa....Siyama jiki na rawa ta Mika Masa ledojin ya fisge
kuwa tare da budewa yaga Kaya da uban yawa,ya kalli Aamna yace waye ya Siya Miki kayan
Answer me,Aamna Tace Mummy ce,yace ke ta siyawa ko wannan jakar ya nuna Siyama da
yatsa,Aamna Tace Ni,yace to ba don Mummy tana sonki ba ta siya Miki shine Zaki bayar sabo
da ba kudinki bane,Mummy ta me yasa bakya respecting din Mummy ne Wai duk son da take
miki,Siyama ya kalla yace last warning duk abinda Zaki ki tsaya a Downstairs main Palo Kar na
sake ganinki a sama Nan,sabo da idan na sake ganinki baza kiso abinda Zan Miki ba,baza kiji
dadin abinda Zan Miki daga ke har kawar taki,bi hanya....ya furta da karaji,Siyama tayi kasa da
gudu,Aamna zata bita yace wait...tafin hannunsa ya Buda kamar zai mareta yace karaso ki Mari
kanki da kanki.
Aamna da sauri tazo ta Kara kumatunta a hannunsa,yace Baki ji zafi ba da karfi Zaki taho ki
taskawa kanki mari,Matsawa tayi baya ta taho da gudu tare da hannunsa da Hannunta ta Kara
kumatunta a tafin hannunsa da karfi ta taskawa kanta Mari yace Good tare da murde Mata
kunne yace daga yau idan kika sake ebar wa Mummy Kaya kika bayar sai na babbalaki nayi
raga raga dake.
sannan duk kayan Dana Baki kudi kika siya idan na samu kin bayar zaki ga abinda Zan
Miki,Aamna Tace sabo da tsumulmula ko me? Yace yes...son kudi ne Dani...Ina son
kudi...kayan ta kwashe ta maida daki sai murna takeyi gwara Daya kwace dama Bata Yi Niyyar
bayarwa da yawa Haka ba,kafin ta fito tuni Siyama tana Napep ma sabo da tsoro gashi Kuma
tana sonsa a Kansa take ta wulakanta saurayinta ya rasa me yayi mata ya kasa Gane Kan
Siyama.
Aamna cikin Fushi ta dawo Palo ta zauna kan kujera me kallon wacce Ahmad ke zaune sai
harararsa takeyi,Tace abinda kake min Sam bana Jin dadi kawayena da Yan Uwana gaskiya
gaskiya bana son abinda kake musu,bana wulakanta naka Nima karka wulakanta min nawa
ehe,Nifa akan wannan bazan fa yarda ba,Nima kwayar Nan na Iyata,aikin Yan giya na iya shi
nima,Haka Kawai in Banda kaddara ma Dana dorawa kaina,ga maza can suna kauna ta,ga
masu kudi na gari masu Addini Wanda zasu kula Dani naki yarda dasu,banga laifinka ba laifi
nane,Nan..nan Affan ya dawo daga malaysia ya dawo da kudi da mota Yana rokata naki
yarda,Nan su Deeni Dan gidan Dan Majalisar jaha sakakina yasa kawata ta kwace min shi Ina ji
Ina gani, ga bushashena Kamalu naci Masa mutunci a banza ya gudu.
Dama ance kamatuddini tudan yanda nace Masa bushashe Haka tun ba ayi nisa ba gashi ka
Rama Masa Ni Babana Mahaifi kacewa tsotsatse,tun anan duniya gashi Ina gani Allah na tuba
Amma gaskiya Ina cin ubana a kasar nan,Ina karba a jikina wallahi,ta ko Ina duniya ta min
daurin Alawa ko Ina ba sauki anyi min kika kaka,na Shiga tsaka me wuya,Baki Gama Shiga
masifa ba yanzu kika fara tunda kika yarda kika aureni cewar Ahmad ,Aamna tana huci Tace
Ina ma mu Mata aka bawa damar saki ko kishiya wallahi da tuni na maka saki dari da talatin da
biyar, ko na auro maka kishiyoyi har Uku,kishiya na farko Mashkoor babban abokinka Zan
kashe makudan kudade na auro shi sabo da na huce takaicinka,na biyu na Nemo tsohon
saurayina Affan,na Uku nayi manage da Mubaraq Tawaga Kai Kuma Kaine Uwar gida,ai wlh da
kaga wulakanci,duk ranar kwananka ba abinda Zan tsinana maka sai dai sha'awa ta kashe
ka,Amma a sauran kwanan su Affan kullum asubar fari zaka ga mun fito yin wankar tsarki.
Dariya ce ta Kama Ahmad yace ai ke dakikiya ce shi yasa kike wannan tunanin,Namiji Daya
ma wallahi yafi karfinki Indai ya amsa sunansa Namiji Irina bare har maza hudu,,Dariya Aamna
tayi Tace a Ina ka amsa sunanka namijin Kai dalla duk kwayoyi da giya sun Gama kashe ka,Kai
da tsoron Boobs ma kakeyi,Ahmad yace ae naji ai tsoro halak ne,bana sonsu ne shi yasa,Ni ba
birgeni sukeyi ba Mene abin sha'awa a Nan Abu cako cako Haka a kirji ba kyan gani,ka taba
Abu kamar wani jikin mage ba dadi Haka yagwalgwal,Dariya Aamna take tayi Tace na fada
maka kwayoyi sun kashe ka,ka daina Sha wallahi ka samawa kanka lafiya,wannan abubuwan
ka tambaya kaji mu kanmu idan Muka je wanka dadin wanke su muke ji bare Kuma maza,Kama
fara sonsu tun yanzu sabo da idan na gaji duk ranar dana je na kalli film jam'iyata ta motsa
zanzo ne dole ka koyi sonsu.
Fuska ya Bata yace ko da Wasa kika zo Zaki Sha duka ne, tunda ke Baki da kunya Ni Ina da
kunya ni Fulani ne ni,Aamna yau tana mamaki Ashe Yana magana Haka,Tace Kaine me kunyar