Showing 18001 words to 21000 words out of 146041 words
Chapter 7 - DUNIYA TA AMNA Complete Book By Asma Baffa .pdf
kitso me
kyau,Gefe da gefe an kwashe gashin kadan,daga sama Kuma gashi Nan da yawa,Ai kuwa aka
Masa calaba me Dan tsayi Suka zubo a kafada kadan,gemunsa ma Haka aka Masa Yar
karamar calaba daga tsakiya da red attach,Kyawun da yayi ba a magana ka rantse daga
England ya dawo,Kowa ya kalle shi zai rantse wani mugun arnen bature ne ba musulmi
ba,Amma Fadin irin kyan da yayi Bata Baki ne sai dai ba tarbiyya idan an gani,duk inda ya gifta
da machine sai Kallonsa akeyi,Mum suna Palo Suka ga ya dawo,Su kansu sunga kyan da yayi
Amma Kuma bana Tarbiyya bane,Mummy tasan Halinsa Tace Kayi kyau,yace naga gidan da
zamuje kin dauke shi da muhimmanci shi yasa nayi gyara na musamman.
Sadeeq ya tabe Baki yace Amma ba tarbiyya ba,Zan ci Uwarka yayi Kansa Mummy ta rike
shi,Mufida Tace Kayi kyau,yace yawwa matar mu,Humaira ma Tace Yaya Allah ya bani Miji me
irin kyanka,Hannu ya Mika Mata Suka tafa yace Ameen,Ai Ni Handsome King ne,Daddy ya tabe
Baki yace Kai dalla sakarai je ka shirya mu wuce, Ahmad Daddy yayiwa wani kallo ya Haura
samansa Yana cewa azo gidan mutum a Dame shi,Gidanka ne Dan Ubanka gida na kace
gidanka cewar Daddy shima,Mummy Tace Dan Allah karka jawo ya fasa zuwa ta bi bayan
Ahmad tana lallashinsa Kar ya biyewa Daddy.
Toilet ya Shiga tare da banko Kofar kamar zai ballata,Wanka ya sheka ya fito,Mummy tana
gefen bed,ya shafa lotion ,Fuska ya Bata yace Mummy Zan cire Towel ki fita,Mummy tayi Dariya
Tace to Babban mutum,Sai da ya Gama kalailaitarsa sannan ya kwalawa Mummy Kira,ta shigo
da sauri da wata Arniyar farar Shadda me tsadar gaske Gezna,Harda Hula yace
ohhhhh.....wannan Zan saka?....na shiga Uku wayyoooo ya Furta Yana zaga dakin kamar zai
saka wuta a jikinsa.
Ohhhh Mum....Mummy... Mummy....Mummy yake furtawa Yana zagata a dakin,Tace Ahmad
Ni din ko? Fuska ya Bata yace na fasa zuwa akan na saka wannan kayan,Tace Dan Ni fa zaka
saka,Ohhhhh.....ya sake furtawa Yana girgiza kafadunsa kamar Yaron yaye, Dariya Mummy tayi
tare da fisgo Hannunsa ya zille Yana ta Bata wahala sai da kyar ya tsaya ya saka Boxers Kamar
zaiyi Ihu Haka ya saka wandon Shaddar wani dai dai shi cif kamar an gwada dinkin zamani
fitted na matasa,Singlet Mummy ta bashi ya saka sannan ya saka Rigar Shaddar me Hannu
dogo links cif cif shi,ba karamin Arnen kyau yayi ba,Hula kuwa Mummy sai hakura tayi yace
bazai saka ba,Haka ta barshi,tana kallo ya dakko farar sarkar Azurfa ta maza wata Yar siririya
karama ya saka,Mummy Tace Kayi kyau kuwa Amma sai dai a hausawa ba tarbiyya bace,Yace
Mum ku ai local ne Baku San wanka ba Sam,takalmi fari half shoe ya saka,wayarsa kuma Silver
color,Glass Brown and white ya saka,Kowa ya kalli Ahmad yasan ba karya Allah yayi halitta a
Nan,Mummy tana murna ta fesa Masa turaruka ya tsaya a gabanta yace ya kika gani,Babban
yatsa ta daga Masa,Murmushi yayi Suka fito,Ai duka su Daddy sakin Baki Suka Yi suna kallon
yanda yayi azabar kyau,Daddy farin ciki ya kamashi Allah sarki mahaifa,yace da ace Haka kake
Yi duk da dai kitson da sarkar ba tarbiyyar hausawa bace ai da yafi sauki sauki, Sadeeq yace
the Handsome King,Humaira Tace wow I'm proud of you Yaya King,Comfirm...Confirm ya Furta
Yana wani basarwa yace Ina Mufida? Da sauri ta fito dauke da Yarta sun Sha gayu Suma,yace
kinyi kyau matar mu, Sadeeq yace Kanin miji ne ke wannan wasan ba yayan Miji ba,Baki
Ahmad ya tabe yace ku kuka San wani Kani da Yaya.
Ko da aka zo shiga mota Ahmad yace Bayan anyi min gorin mota harda kwace motoci na a
machine Dina zanzo,Daddy ne ya balbale shi da masifa Kai wanne irin banza ne Wai? Ana
gabas kana Yamma dalla je ka shiga waccen motar,Ahmad yace wancan bakar Haba ai sai dai
ku ku koma cikin bakar Ni da Mum mu Shiga fara ko na fasa tafiyar wallahi ku baku san wanka
ba,Dole Haka Daddy ya kwashe sauran a Daya motar baka Sadeeq ya tuka su,Mummy kuwa
suna fara ita da Ahmad sun hakimce a Bayan mota Driver Yaja Suka wuce sai sabon gidan su
Aamna.
Aamna kuwa dama Mummy ta sanar musu da zuwansu sabo da Haka ita da Siyama Suka
shirya abinci iri iri sannan suka Yi wanka,Aamna ta shirya cikin wata sabuwar bakar Truskysh
gown me adon Golden,tayi masifar kyau sai ta fito Kamar wata balarabiya,Baba ma Tasha
shaddarsa,Mama tasa Atamfarta maroon,Siyama kuwa an zuba lace dark Green,Mama ce ta ja
Aamna Bedroom ta zaro wata laya ta makale Mata a kanta cikin gashinta,Aamna Kamar tayi
kuka Tace Mama har yau Kuna wannan shirkar ga ta Rannan a kaina kin hanani cirewa layu har
biyu,Mama Tace ke dalla ta farin jini ce,Haka aka sawa Aamna dole ta yafa mayafinta Wanda ta
Sha acuci,Wani guru Mama ta sake dakkowa tace lallai sai Aamna ta Daura a Hips dinta,
Aamna zata Yi kuka Tace wallahi kin San naci kashinki da fitsari idan na tsine Miki sai ta
Kamaki,Zan tsine Miki idan Baki daura ba,Aamna tana gani ta dage Riga har wandon ciki aka
daura guru sannan ta maida kayan ta fito palonsu hadadde Kamar zata Yi kuka ta zauna tana
Danna Yar Wayarta Vivo.
Suna Haka Suka ji shigowar motoci,Aamna gabanta ya fadi,Siyama kuwa tuni ta leka ta
window har Sanda Ahmad ya fito ta haukace gaba Daya tana lallai Aamna wallahi ku Larabawa
ne da gaske gashi na gani,kalli danginki Kan uba kaga wani tantirin Dan Iska Amma duk yafi
kowa kyau da iya wanka,Aamna ta Mike ta leka itama tace ai shine Angon,Siyama Tace Yau
mun Shiga Uku kashinki ya bushe da gani Zaki ci Ubanki,Aamna Idonta ya kawo kwalla Tace
wallah bazan taba sonsa ba,Dan giya ne,idan Kuma ya shiryu fa cewar Mama,Aamna Tace Idan
ta dalili na ne sai na yarda Ina sonsa idan ya shiryu sai na gudu na barshi Kinga na taimaki
Iyayensa,ko Dan Iyayensa Zanyi sabo da yanda suke mutanen kirki masu taimakon musulmai
Bai ci ace suna da Dansu irin wannan ba,Siyama Tace bafa a Wasa da so,karki Bari ya kamu
da sonki kice Zaki Wasa da zuciyarsa idan ya Gane ba sonsa Zaki ba kin Gama yawo,na Baki
shawara idan Zaki so abinki ki soshi karki ce ban fada Miki ba Aamna ba a Wasa da zuciyar
mutum a so,Aamna Baki ta tabe Tace wannan Zan so? Zan dai je da yanda Mukayi magana da
Mum,ba ruwanku.
Sallama sukayi aka amsa kowa ya shigo a nutse,Baba Yana musu Sannu da zuwa,Nan da
Nan Su Siyama suka cika gabansu da Abinci sai lokacin Ahmad ya shigo ya tsaya Yana waya a
waje,Ganin Aamna ya bashi mamaki yace Kai keeee......Aamna ma Tace kaiiiii......Ran Ahmad
ya baci yace Wai Mum dama gidan wannan zamu wani zo? Daddy yace zauna Malam,Ahmad
yace Ni bazan zauna ba Ku Gama mu tafi Ina da abin Yi,Siyama Tace tab a ranta,Zuhra ce ta
shigo Amarya taci gayu Adam ya sauke ta,Itama gaisawa akayi ta zauna,Ahmad fafur kin Zama
yayi ya zuba Hannu biyu a Aljihu ya tsaya kerere Kuma ba Wanda ya gaisar ko kallon arziki Bai
musu ba,Baba shi Kam murna yakeyi Aamna ta samu Miji sai ya kalli Ahmad yace Sannu
Sarkin matasa,na baka Sarautar Sarkin matasan Nigeria,Ahmad wani murmushi ya saki ba
shiri,Aamna ta wani washe Baki itama ganin irin kyan da yayi,a Haka Daddy ya bada tarihin
Aamna da dangantakarsu da Ita,Tsaki Ahmad ya ja tare da zaro Yar karamar kwalabar giyarsa a
Aljihu ya kwararawa makoshinsa,Aamna ya kalla ya galla Mata Harara tare da cewa daina kallo
na,Tace na kalleka din Kai da wanne idon ka kalleni,ransa ya sake tunzura ya kwada Mata Mari
a saitin Idonta Nan take ta durkushe ta saki kuka,Da sauri taro ya watse aka dauki Aamna zuwa
Asibiti,shi kuwa Ahmad a waya ya Kira Mashkoor ya dauke shi a machine suka Yi tafiyarsu.
Daddy kamar bakin ciki ya kashe shi ransa ya baci ganin yanda aka mannewa Aamna Ido
Daya da auduga da plasta Kuma akace Nan gaba sai an Mata aikin Ido,Tunda suka koma gida
Basu ga Ahmad ba har kwana biyu ta cika Wanda itace Ranar daurin Aurensa Bai Sani ba.
Mummy a waya ta Kira Ahmad ta sanar Masa da Aurensa,ya zaci Wasa ne ya dinga dariya
yace Mummy kina da abin Dariya to idan hakane a daura Auren na Amince, Mummy tayi Dariya
Tace ka yarda kace? Yace Yeah..Yana dariya Wai Wasa ne, Daddy kuwa ya tattara mutanensa
Dana Baba a masallacin Unguwar har Mashkoor ya sa aka Nemo su duka sabo da Suma su
Zama Shedu,Ahmad Yana can gidan Mashkoor Yana ta sheka bacci, Ranar Juma'a Ana Idar da
Sallar Juma'a da Shedu walliyan Amarya da wakilin Ango suka karbi Aure Nan aka Daura
Auren Aamna Rahil Menk da Ahmad Ja'afar Yabalash, Kan sadaki dubu dari,Su Mummy lefe
suka yiwa Aamna na gaske Akwati goma Sha biyar,Ahmad ranar ya dawo gida sai gani yayi su
Baba duk sun Hada kayansu zasu tafi ba Wanda ya kulashi,Mummy ce ta shigo Bayanta
Aamna Amarya ce sanye cikin wani material Brown yasha kyau,idon Aamna Daya yasha plasta
a manne da Daya take gani,Yana ganin Aamna ya Mike yace me wannan takeyi a Nan
Mum?Mummy ta Bata Rai matuka Tace matarka ce Ahmad,Daddy ya shigo yace yau Shedu
sun sheda an daura maka Aure da Aamna Yar uwarka Kuma marainiya sannan da Amincewar
aka daura, ta Zama Amana a wajenka,ka sani Aure ba Wasa bane,idan kayi shirme Allah bazai
Barka ba,Kuma wallahi ka koreta ko ka Mata Illa ban yafe maka ba Ahmad.
Mummy Tace gata Nan wallahi kaji bazan rantse a banza ba babu Wasa yau aka Daura
muku Aure shi yasa nace Rannan ka bimu muje na kaika ne Dan kaga surukanka,Nima kaji na
rantse Idan ka koreta ko kayi gigin sakinta bani ba Kai ban yafe maka ba,Kuma Matukar ka
saketa Allah ya Isa Nono na daka Sha,sabo da Haka gata Nan Amana da kayanta,Nan Ahmad
yaga me Gadi Yana ta shigowa da kayan lefe Yana kaiwa sama Daya dakin da ba kowa Wanda
Mummy ta zabawa Aamna a matsayin nata,duk abin bukatar Aamna an kawo Mata abinta,daga
Nan Mummy Tace Mashkoor ku shigo,Suka shigo suna tangadi,Mummy ta kalle su Tace gwara
da kuka zo yau nasan ku shaida ne a gabanku aka Daura Auren Ahmad sabo da Daddy da
Kansa ya gayyace ku Kuma Kun gani,Mashkoor yace kwarai King a gabanmu aka Daura muna
ta so mu fada maka Amma wayarka Taki Shiga gaskiya ba a kyauta Mana ba,anci Amanarka
King a gabanmu muna gani aka Daura Sadaki dubu Dari Daddy ya bada cewar Jibson.
Bash yace Kuma Daddy yace kayi aure yanzu mu rage zuwar maka gida wannan fa ba
Adalci bane King,Ahmad da yayi mutuwar tsaye yace shima cikin kwaya me yasa Baku Hana
an daura Auren ba,me yasa Baku rotsewa liman Kansa ba,Daddy ya kawo securities ko Ina
King,Ahmad yace Good za aga abinda ba a so kuwa,Mummy Tace kaji dai gargadi Kai ka
sani,ta kalli su Mashkoor tace lalatattun banza ku fita muje marasa tarbiyya,Haka Suka fito
ransu a bace,Ahmad Yana kwalawa Mummy Kira kizo Mummy ki tafi da Yar mutane,Zan Mata
Illa,Zan kashe ta ne,kizo ki tafi da ita,Mum....Mummyyy.....Ahmad ya dafe Kansa kwaya ta
motsa Nan ya Shiga hauka da tangal tangal a palon,Aamna tana kallonsa a ranta Tace kaddara
ta hau kaina na shiga Uku,me yasa na yarda aka Daura Auren,Wayar Hannunsa ya tarwatsa da
kasa,Wandonsa Kamar zai Fado zabar Ass down na iya shege,Ya kalli Aamna yace ke bi
Mummy ki tafi kafin na kashe ki yanzu,Aamna Tace wace zata bi Mummy? Ai wallahi Zama
daram sai dai mu mutu tare,Zan Miki Illa fa,Illa ai ka rigada kayi min ita tunda ka nakasa Ni ka
maida Ni me Ido Daya,waye zai aure Ni a Haka,ai Ina Nan a matarka Zama daram wallahi yaro
baka Isa ba kayi kadan Aamna ta Furta da karaji tana dukan Table,yace ke Ni Zaki nunawa
hauka,Kai din wa Kai din me,me ka Isa kayi,Ai ransa ya Gama baci ya bita da gudu Suka tafi
tare,ta haura Sama da gudu zuwa dakinta tana shiga ya damko gashinta,Tace wallahi ai dambe
ne Nima na Iya Suka rukuma kokawa.
Kici kici suna Nishi Kamar zakaru,ya dauketa ya makata a saman Bed,ya bita zai jibgeta ta
samu tare da makalkale shi ta cikwikwiye shi,Taki bashi damar dukanta,gata da karfi itama Suka
dinga kokawa Baji ba gani,sai da suka gajiyar da kansu sannan ya saketa ya dawo Palo ya
zauna a kujera Yana maida numfashi kamar Wanda yayi tsere Itama palon ta dawo gashinta ya
watse ta zauna tana Nishi itama taji jiki.
Yana Nishi yace kin gaji kenan?,Tace na gaji a Ina ai ban gaji ba sai dai mu mutu
wallahi,yace to Bari na huta na samo power kiga yanda zanyi da ke,Aamna Tace Nima Bari
tawa power din ta dawo ka gani idan Zan kyaleka.
AsmaBaffa
10/26/21, 8:51 AM - A Maryam: í ¼í¼µí ¼í¼µDUNIYA TAí ¼í¼µí ¼í¼µ
21-25
FREE PAGE
DUNIYATA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.
NA KUDI NE
GA MASU BUKATAR SHIGA GROUP DARI BIYU 200 NE.
ACCOUNT NUMBER TA
0175487861
ASMAU GARBA MUHAMMAD
GTBANK
MASU TURA KATIN MTN KO VTU GA NUMBER
08033933642
'YAN NIGER KU NEMI WANNAN NUMBER
08033933642
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
BESTYNBEELAT
UMMU LATEEPHA
M BELLO
SA'ADATU TIJJANI
UMMI DEEJAT
NAFEESAT UMAR MUHAMMAD.
Yana Nishi a ransa yace shegiya karfi ne da ita,Aamna kuwa mikewa tayi Tace Bari muje
mu gaida Ubangiji wani kuwa sai dai su gaisa da barasa,a fusace ya Mike sai ta zura da gudu
tare da fadawa dakinta ta saka key,Yana huci yace Zaki sani wallahi sai dai idan baza ki fito ba
Useless kawai,Key din machine dinsa ya dauka tare da ficewa ya bar gidan gaba Daya,Ita kuwa
Aamna wanka tayi tare da Gabatar da Sallar Magriba,tana zaune tana Azkhar har lokacin Sallar
Isha yayi ta Gabatar sannan ta Mike tare Shiryawa cikin wasu kayan baccinta doguwar Riga ce
red me sililin Hannu ta wuce gwiwa sosai ta Mata kyau,Kayanta ta Shiga Shiryawa sai da ta
tsara komai fes sannan ta kwanta saman gadonta yunwa kamar zata mutu,Kitchen dole ta fito
ta Nema Amma wayam babu ko Lipton a ciki bare wani Abu na dafawa,Kugu ta rike Tace Kan
bala'i Bari ya shigo,Zama tayi tana jiransa Aamna Bata San shi sai safiya ko tsakar dare yake
shigowa ba,Yana can Yana shaye shayensa.
Bangaren Ahmad kuwa tunda ya fita wajen su Mashkoor ya je Suka zauna Yana cewa
Mummy Wai kamata Ni za ayiwa auren dole, aure ban sani ba, Mashkoor da maye Yana
karkace Baki yace Mum sunyi fuck up fa,Muguntar Daddy ce Kawai cewar Ahmad,Bash yace
karka kyaleta kaci uban Yarinyar ai wallahi zata gani ko mu ka Bawa dama sai munyi
maganinta,Ahmad yace Guys the things is Mummy tsinuwa tayi min akanta fa,Yar Iska Wai
Dazu Dani zata Yi kokawa,Jibson Yana zuka hayaki yace Eyyyeeee.....hey this girl get heart
woooo....but show her you are our king,Sweet Boy just Sample the Beb,Ahmad ya kalle su, su
Biyar suna ta korawa ya daga zundumemiyar kwalaba ya kurba yace gata da karfi har Elbow fa
tayi min a kirji,La'ilaaaaah....cewar Mashkoor Yana dafe Kai yace aci mamanta Guys,Ahmad
cike da Takaici yace Hmmmm me....me...me....Mum tayiwa haka,a bani Auren wata Ina Zan Kai
wannan nauyin Kai wallahi ma dole ta karba,she must Collect...am....wayarsa ya zaro ya Shiga
Kiran Mummy dinsa,Mummy lokacin tuni suna Lagos ma,ta daga Wayar tace Ya akayi
Ango,Kamar zaiyi kuka yace Mummy kizo ki dauke wannan Ajiyar Taki Zan fa Iya kashe ta,Zan
kashe ta ne Mum,karfa ki sa nayi mummunan laifi tam,Tsaki Mummy tayi tare da kashe wayar
Baki daya.
Mikewa yayi Zumbur yace akan wannan trash din Mummy ta juya min baya,dole naci uban
Yarinyar Nan,Zaga wajen ya Shiga yi,Ya dauki kwalabar Giya ya tarwatsa ta,kujerar da yake
zaune ya dauka tare da yin jifa da ita,Su Kuma sauran sunyi tagumi kamar an musu mutuwa
Wai Ana Taya Oga bacin Rai ne,Ahmad Bai koma gida ba sai 4pm ya shigo a make ya wuce
palonsa tare da fadawa saman kujera ya kwanta Nan take bacci me nauyi ya kwashe shi,Ita
kuwa Aamna da Yunwarta ta kwanta Haka da Asuba yunwa ce ta tasheta,Bayan tayi Sallah da
Azkhar ta koma baccin Yunwa,sai 11am ta sake farkawa,Gidan ta hau gyarawa sai da ta Gama
da room dinta da toilet sannan ta shiga dayan ta gyara,ta Shiga Dakinsa Nan taga Haduwar
furniture gadon Kawai abin kallo ne, a Nan ta lalace tana kallo,sai da ta gaji ta gyara Masa ko
Ina Neat Yana kyalli da sheki,Har Toilet duk ta Gama sannan ta dawo kasa a Nan ta ganshi
Yana ta bacci hankali kwance,kitson calabarsa ta kalla ta leka Fuskarsa tana kallon Halittar
Allah Iya Halitta,Tace tab Allah yayi Kira a Nan,waye zaiyi wannan in ba Allah ba,cikin Creazy
Jean dinsa fatarsa duk a waje fara Kar da gashi kwantacce luf luf,Aamna Tace
Uhmmmm.....sunanka Dan Zarra daga yau,kayi Zarra wallahi kafin a samu me Kama kafarka a
kyau sai an tona,Habarta ta tallafe Tace kaga Dan baiwa....Fresh dashi...karya suke wani sweet
Boy...ai wannan