Showing 30001 words to 33000 words out of 39380 words
Australia wani aiki.
Washe gari sassafe suwaiba ta tadata tamata kwatancen gidan alh Sulaiman Goni.. 'Ya'yanta
kwa ta d'iba kagansu kamar almajire suka tafi.
Dai2 anwangale get din gidan hajara ta karoso tazo shiga . dakatar da i'ta mai gadin yayi
yahana shiga, taburewa hajara tace saita shiga. Hayaniyarsu ne yajawo hankalin alh yace mai
gadin ya barta . tana isa gaban alh tafashe da kuka tashiga baahi labarin karya da gaskiya. "Alh
don Allah katai makamin koda aikin share share ne kabani." Sosea tausayinta yakamashi coz
shi mutumne mai tausai. Iso yamata harcikin falon Haj Fatima yanuna maguri tazauna yaran
suka zauna gefen ta. Ciki yashiga yakira Haj Fatima suka fito tare. Tunda Haj Fatima suka hada
i'do da hajara gabanta yay wani mummunan bugawa, hakanan taji bata mataba.
Har kasa hajara tasauka ta gaida Haj Fatima ta amsa adan sake..kamar yadda hajara tafadama
alh haka shima tashaidawa Haj Fatima,, ita taji tausayinta sosea ko dan marayun yaran dake
gurinta. "To Hajiya shine nayanke shawarar zaabata aiki girki, inyasa sai abata wancan dakin."
Yay nuni dawani daki dake gefen store. "Ba laifi hakan yayi..Allah yasa alkhairi zamanmu."
"Amin."
Hajara harda dan kukanta tana godiya. Fita alh yayi yatafi office.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya suwaiba sa hajara kullum suna kam magani don suga sunjawo
hankalin alh Sulaiman.
Wata rana Hajiya Fatima tafita unguwa, alh yadawo da rana cin abinci..kwalliya sosea hajara
tayi tabuga dauri tashafa turaren da boka yabata tahada abinci takaima alh. Yana zauna a
garden kan wani lallausan rug yayi matashin kai da wani haddaden tropillow .. Tundaga nesa
yake kallonta ko kiftawa babu, lokaci daya wani tunani yazo ransa. Dasallama tashiga gurin ta
ijeye tryn tayi saving nashi tatashi tafi.
Tun daga ranar alh yafata jin yana son aurenta, suma kuwa basu tsayaba cigaba suke da
aikinsu.
Bayan wata daya, alhaji Sulaiman da kansa yasamu hajara yafada mata abinda ke ranshi,
shawara tace zatayi yabata lokaci. Aminiyarta takaima maganar sukayi shawarwarinsu
takoma.. Wasa2 hajara da alh soyayya suke a boye cikin gida, maganar aure ya kankama
yabata sadakinta ranar jumaa aka daura aure. Sai ranar auren Haj Fatima taji labarin. Tayi kuka
harta godema Allah .
Washe gari da safe har karfe takwas Haj Fatima taji shiru ba alaman breakfast, dakanta taje
dakin hajara amma bata isketaba sai yaranta dasuke bacci.. Fita tayi taje ta daura break. Karfe
goma dai2 saiga alh da amarya sun jero suna nufo dining, tsananin mamaki yakama Haj
Fatima.. "Wannan wani irin cin amana ne." Alh gabatar da hajara yayi wa Haj Fatima.. Bata i'ya cewa komai ba haka bataci wani abun
kirkiba tatashi takoma bedroom nata.
Tundaga lokacin komai nagidan ya canza hajara itace tagaban gashi komai i'ta, watanta biyu
tasamu ciki karkaga farinciki agun Alh ..lokaci daya Haj Fatima tazama bora..komai sai Hajiya
hajara don wata daya da aure suka tafi maka itada mijinta.
Su arman kwa sunzama yan gida shida fauxy sai abinda sukaga dama suke.
Ranar da hajara ta haihu karkuga murna gurin alh Sulaiman kamar zai cinye jaririyar, ranar
suna yarinya taci suna *Farida* su hajara ankara kame gida sai yadda sukayi dashi.
*Zubaida*, yarinyar Haj suwaiba, takasance mai harka da kawaye masu rawar kai, gasude yara
don awannan lokacin suna js1 amma basuda labari sai na aure.. Tun daga nan aure tashiga ran
zubaida batada wani buri daya wuce tana kammala secondary tayi aure.
Farida nada shara biyar lokaci daya Allah yabama Haj Fatima ciki..zokafa bakin ciki gun hajara,
ba yadda batayi da bokaye da malamai akan cikin yazube amma Allah baiyiba.
Ranar wata jumaa Haj Fatima tafara nakuda, alh Sulaiman yana kaita asibiti ta haihu ta haifi
yarinyarta mace kyakkyawa mai kama da laraba. Lokaci daya alh Sulaiman yaji kaunar yarinyar
yashigesa, yaji duk duniya ba abinda yakeso sama da i'ta.
Ranar suna jaririya taci suna *FATIMA ZAHRA* anyi shagali naira tayi kuka. Tun lokacin da
hajara ta fahinci akwai so mai tsanani tsakanin alh Sulaiman da zahra ta kudiri niyyar rabasu.
Zarah yarinyar tataso da wani kalar da bi'ar bayyan tsaraicinta, batada kunya kwata2 batajin
kunya fidda tsaraicin ..shiga irinta yahudawa shine dabiarta ..akwaita da tsiwa bata barin ta
kwana ..ba yadda mahaifiyar ta batayi akan ganin ta sanza halayyarta amma abun ya faska ,
tun abun baya damunta harya fara damunta coz yarinyar girma takeyi abin nakara shiga ranta. Lokacin da zarah tagama primary tashiga secondary tayi wani Abu waishi ruruwan
samari..samari kala2 zaka gani tareda zahra, tun daga nan akefara zargidan da bin maza . abin
yana matukar kona ran mahaifiyarta, yanzu abbanta baiwani damu da i'taba don hajara ta
gama samishi tsanarta . Hantarar da alh Sulaiman yakema Haj Fatima yasa takamu da hawan jini, yauda lpy gobe ba
lpy.
Wata rana zarah tadawo daga unguwa wani saurayi yasauke a mota carab akan idon
mama..wanda haka duk yan gidan suke kiranta.
Falon alh tatafi tasanar dashi cewa taga zahra da wani saurayi suna iskanci a mota.
Afusace yafito yazo yasamesu zaune falo ruwan masifa yafara saikema Haj Fatima da zahra
hakan ya taddasa ciwonta yatashi tafadi, a gigice zahra tayo kanta tana jijjigata tana kuka.
Kwananta biyu a asibiti Allah yay mata cikawa, bakaramin kuka zahra tashaba don mamarta
kadai ke sonta gidan. Bayadda yan uwan Haj Fatima basuyiba akan abasu zahra amma
abbanta yaki haka suka hakura suka barta.
Arman tatashi cikin gata a gun alh Sulaiman, don kamar dancikinsa haka yake kallon sa.
Arman yatashi da budadden idon akwaisa da son mata suma kuma suna biyemasa coz yaron
akwai kudi.
Lokacin da zubaida takare secondary school tasamu momynta da maganar aure takeso ita
bazata tafi jamia ba sai intayi aure. Koda Momy tasamu daddy zubaida da maganar fir yaki wai
dole satagama jamia. Itama taburewa tayi tace sai aure, dagyar da dabara sukaja hankalinta ta
hakura tace zatayi..amma ita kadai tasan abinda take shiryawa!. Rayuwat zahra tana cikin kunci bata samun farin ciki, abbanta baya nuna damuwa da i'ta, ga
hantarar da ake mata gun yan gidansu, ga maganar duniya da kallon da ake mata Wanda
azahirance ba haka yakeba.
Agun mutum daya take samun farinciki gurin *Haj Aisha* wato mami..i'ta kadai tarike amana ba
yadda batayi da abban zahra akan yabata itaba bayan rasuwar maman ta amma taki.
*Yazid* yazama matashin saurayi mai jini a jika, wayayye dan boko.. Maiji da kansa..ga
kyau..yagama karatunshi a London yadawo nig. Yayinda yacigaba da kulada kafanonin
mahaifinshi..(wanda Allah yay masa rasuwa tunshekaru biyar dasuka wuce)
Yazid ba abinda yatsana kamar zahra don ko gidansu taje ranar yini zaiyi a daki kokuma yabar
gidan..haka i'tama ba kaunar kallonsa takeba.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya yayinda zubaida tasa rawuwarta cikin kazanta coz batada wani
eaki daya wuce bin maza....
Wannan kenan
*Cigaban labari...*
*í ½í±„Habiebah Luví ½í±„*
[3/27, 8:07 PM] í ½í±„hαвєвαh luví ½í±„: *í ½í²KARUWA CEí ½í²....59/60*
_wrÃtÃng вч_
*í ½í±„hαвÃєвαh luví ½í±„*
_Ñ”dÃtÃng вч_
*í ½í²…Ñ•Î±dnαfí ½í²…*
í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²
*Cigaban labarin.......*
*Y* usuf suna fita baizarce da zahra ko i'naba sai
*HB SPECIALIS HOSPITAL*, dama already yama frnd dinshi Dr Idriss magana..
Ba b'ata lokaci wata babbar likita *Aunty yagana* ta duba zahra sosea ta tausaya mata don sai
anyi mata dinki, cikin 1h aka gama mata dressing tasamu bacci. magunguna aka rubuta Yusuf
dakanshi yafita pharmacy yasawo.
"Yanzu Dr bazai yiyu muyi tafiyanba kenan? Dole saita kwana?." "Gaskiya saita kwana, coz
kasan dinki karamin mistake mutum yayi yakan i'ya warewa..so saita kwana muga yanda abin
zaiyi zuwa gaben." Iska mai zafi Yusuf ya furzar,,"OK..alright.. Badanuwa..Allah yakaimu."
Abangaren yazid ko ranar bai i'ya tsinana komai ba, hatta masjid bai'ia zuwaba sai agida
yarinka salla yana addua yana kuka shabe2 harda majina, i'donsa duk sun kumbura haka
fuskarsa daka ganshi kasan yana cikin mawuyacin hali, gashi soyake yaji gidan mami ko
zaid'anji sanyi a ransa amma baisan dawani i'do zai kalleta ba. Yana zaune kan praying mat ya gabatar da sallar isha kenan yajiyo buge 2 a dakin da zuby ke
ciki, saida yay adduoinsa da tasbihai kafin yatashi cikin bacin rea yabude yashiga. Dakin
bakinkirin kamar ba'a hallici haske ciki ba, torchlight din wayarsa ya kunna ya dalle mata ido.
Zuby gaba daya tafita hayyacinta..fuskanta dukkya kunbura yay jaa ga fuskan shike da dry
tears bakinta a rufe da bandage sai sure2 takeyi. Yazid yana karasawa gurin ya danko gashin
kanta yad'ago fuskanta hadi da saukemata wani lafiyayyen mari..saida tashid'e takusa suma.
fizge bandage din bakinta yayi yadaka mata tsawa "dan boruobanki menene?." Jiki na bari
muryanta na rawa tace "wllh yunwa... nakeji." "Don uwarki ubanki yakawo abinci ne?." Girgiza
kai tayi tana hawaye " ni sa'an ubanki ko sa'an uwarki dazakimin nodding, oya open ur mouth n
telk...dan kan uwarki."
"Don Allah.. Kayi hakuri,,...wllh baikawoba..amma kataimaka min plss..ko kamaidani gidanm.."
Wani Marin yakara sauke mata "ke a jakantarki kina tunanin zakici bulus ne?, kinzo kin lalata
min rayuwa ,kin rabani da kowa nawa kinrabani da farin ciki na *matata* tareda mahaifiyata ..kin
kawomin sauran wasu katin banza... " shiru yayi yahad'e kansa da bango yanajin zuciyarshi
kamar zata kone don zafin datake masa.
Yafi minta ashirin a haka kafin yafita daga dakin yarufo kofar. Wani kuka maicin rai zuby tafashe
dashi tana regretting rayuwanta na baya..
Yazid yana fita yashiga mota yatafi wani can unguwar talakawa. wani almajiri yagani yafito daga
wani gida hanunshi rike da roba... Parking yayi gefe yafito yanufi gun yaro. "Almajiri.." Alama
yay mishi da hanu yazo, bamusu yaron yazo gurin yazid. "Mene cikin robarnan?." "Abinci ne
ciki.." Yafada yana bude robar.. baya yazid yay yana toshe hanci "meye wanna?" Yafada yana
pointing robar.. "Tuwone..miyan kuka." "Plss..rufeshi." Rufewa yayi yatsaya yana kollon
yazid.. "Kaga , kabani wannan tuwon inbaka dubu daya kasai abinci.." Tunkafin yazid yagama
fada yaron yace "eh..wllh nayarda." Yafada yana mika mishi robar. Kin amsa yazid yayi sai
yaron yanaimo leda awani provision shop yasa aciki kana yakarba yabashi kudin yatafi.
Restaurant yawuce yay takeaway kafin yatafi gida. Afalon ya ijiye dayan ledan dayan kuma
yashiga dakin da zuby take ciki. A inda yabarta haka ya sameta, kujera ya jawo yazauna
gabanta yaciro abincin ledan ya ijiye gabanta tare budewa .. .wani uban warin daddawane
tabugi hanci zuby tai saurin kauda kanta gefe.
"Kee maye kakayi hakan?." "Plss don Allah bana i'yacin wannan , indai a nine wllh nakoshi."
"Toda kina tunanin a ubanki nakawowa?." Nandai shiru tayi batace komai ba ..
"Oya bude baki.." Kin budewa tayi ganin zai zabga mata mari yasa tabude ya turamata loma
baki. Da kyar ta'iya hadiyewa tana hawaye.."wllh inbaki hadiye wannan kukanba sainashi
uwarki." Yay maganar ba'alamar wasa ..dif tahad'iye kukan tanaci kamar tayi amai. Yazid kwa
cikin mugunta yake kara dannamata loma, saida yaga tana kokarin amai sannan ya kyaleta. "Zanyi salla.." Tafada cikin sanyi murya. Mugun kallo ya watsa mata "munafika kawai..zan
kunceki kiyi salla, amma kina idawa zan maidaki daure.." "To"
Kunceta yayi yafita tareda sama kofar key.
Abangaren Hajiya Momy kuwa tana komawa gida tawuce bedroom nata tasaki wani dan
marayan kuka.."nashiga ukuna halina yabi 'yata ,yaa Allah kayafemana Allah natuba...kuka
tarinkayi tana surutai masu maana da maras, ranar ko ruwa batasa bakintaba lokaci kankani
harta fad'a tafita hayya cinta. Damuwanta daya Daddy n zuby batasan how can explain to him
ba, meyema zata ce masa 'yarsa *KARUWA CE!* innalillahiwainnailaihirrajiun.
Haka shima yazid ko abincin daya siya restaurant bai'ya ciba, kwana yayi yana sallah yana
rokon Allah daya sanyaya zuciyar matarshi da mami don su tausaya mai.
****
Washe gari...
Karfe shida Yusuf yad'auki hanyar Maiduguri bayan sallama da akabasu don yanzu dasauki
don ko zafinma kadan takeji. A natse Yusuf ke driven duk wani motsin zahra akan idon sa,
motsi kadan ya tambayeta meke damunta.. Daga karshe dai sit ya kwantar mata takwanta bacci
yay gaba da i'ta. Ba'ita ta farkaba saida sukayi shigo cikin maiduguri , tafiyan minti arbain takawosu bakin wani
babban gida wanda girmansa yakusa cinye layin dukda girmansa. Horn yay maigadi yabude
masa get yashiga....
A 1get yay parking natse yafito yabude ma zahra kofa, a hankali ta saukar da beautiful white leg
dinta tafito . a hankali suke takawa saboda kafar zahra, dayan get din akabude musu suka
shiga . suna zaune cikin wata haddadiyar rumfa akan rug gakuma fruit gefe cikin wani
madaidaicin basket... Da sauri aunty tataso ganin Yusuf da zahra don cayayi zashi lag wani aiki.
Dukansu suka taso sukayo gurinsu. Cikin mamaki aunty ke kallon zarah gaba dayanta da yadda
take tafiya a bude "what's happening Yusuf!?, where did u get her? Kaida kaje lag..kafada min
man." "Its long story aunty just take her in.. Kama hanunta aunty tayi suka shiga ciki su twins
sukabi bayansu shikuma Yusuf yawuce part dinshi.
Ganin condition din da zahra ke ciki yasa aunty direct tawuce da ita toilet ta had'a mata ruwan
zafi mai gishiri tashiga gasata, sai ta tabbata tayi sannan tahada mata ruwan wanka tafito.
Dakinsu su twins taje ta dauko mata normal wear da panta/ bra taje kitchen tahad'o mata lunch
mai lafiya tadawo dakin. Time din zahra tafito daga wanka tana zaune kan dressing chair tana
shafa lotion..k'ura mata i'do aunty tayi nakusan mimti goma harsaida tajuyo kana tadauke idonta
" ga kaya nan kisa." Tafada tana mika mata .amsa tayi tasa batare da tasa bra dinba don nipple
dinta tunda yazid ya tumurmushe su basubar zafiba, fant tasa tadawo gefen aunty tazauna .
"ZAHRA!." Dagowa tayi takalleta batare datace komaiba "meyasa bakison bayyana min
damuwarki?, ko baki daukeni kamar mahaifiyarki ba?." K'asa tayi da kanta batace komaiba.
kama kanta aunty tayi tayi parking dinsa tajanyo wani karamin glass centre table ta daura
abincin kai, dakanta tai feeding din zahra saida ta tabbata takoshi sannan ta kyaleta .."ki kwanta
kiyi babbici don nasan kingaji, in kin tashi gawaya kikirani sai na had'a maki ruwan zafiko." "To"
aje mata wayar tayi kan site drawer tajamata kofa tafito, Batafi minti gomaba bacci ya d'auke
ta.
Aunty bedroom dinta tatafi tazauna bakin gado tana nazarin Abubuwa dadama. Su twins suna
zaune falo shiru kowa da ntunanin dayake ranshisallamar da labaran yayine duk tadawo dasu
,kaya yake shigowa dashi niki2 manyan Leda's sunfi ashirin. Yusuf ne yashigo dayan hannunsa
zube cikin aljihun wandon sa dayan kuma makullin mota. "Where is aunty?." Ya tambaye su.
"She's in bedroom.." "Oya go and call her." Tashi salima tayi tanufi bedroom din. Ba'adad'e ba
saigata da Aunty, zama tayi kan sofa ta zubama Yusuf idonu tanajiran jin more information...
"Aunty ga kayan zahra nasawa, sai kujera mata a closet wad'annan atamfofin Kuna sai akai
gundinki.Kallonsa Aunty tatsayayi "Yusuf kafad'amin abinda nakeson ji man...." Dan shafa
lallausan gashin kanta yayi yashiga bama aunty duk labarin abinda yafaru wanda yaji yazid
yafad'a har kwana a hospital din dasukayi bai b'oyeba..
Nodding kai kawai aunty tashiga yi tareda furta " ZARAH! yama haka?, yayi kyau!."
*í ½í±„hαвÃєвαh luví ½í±„*
[3/28, 10:40 AM] í ½í±„hαвєвαh luví ½í±„: *í ½í²KARUWA CEí ½í².....61/62*
_Writing by_
*í ½í±„habiebah luví ½í±„*
_Editing by_
*í ½í²…Sadnafí ½í²…*
_Dis page goes to u *Official Sa'adatu D/tsafe,* may Allah guide u and Protect u... Together with
u *Lainatí ½í°’* hrt u dear â¤._
í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²
Yazid yakasa samun sukuni a rayuwarshi kullum yana cikin tunani, acikin kwana biyu dukya fice
hankalinsa yarame yayi baki ga ciwon zuciyar dake dan tab'ashi! . yana zaune kan praying mat
yagabatar da sallar asuba yajawo wayarshi yay dailing no. Din mami. Tanakan tadduma tana
azkhar wayanta nagefen takawo haske alamun kira yashigo, ganin sunan only son dinnata yasa
tak'i dagawa harta katse..sau biyar yana kira amma ko day'a bata dagaba , tanajin tausayin
rayuwar da yazid keciki, amma dole take dannen wa don tanuna mishi kuskuren sa. Ganin taki
dagawa yasa yakifa kanta da gado yasaki wani kukan huce takaici.. Saida yay mai i'sarsa
yatashi yawanko fuskanshi a bathroom yadawo yazauna bakin gado yashiga wani duniyar
tunanin. "Yanzu bansan taya zanfara tunkarar mami da maganar zahra ba, inje ince inaso
tadayo bayan duk walakancin dana mata..innalillahiwainnailaihirrajiun.. Rire kansa dake
saramasa yayi yafada gado. Zubaida tana cikin dakinta wanda dasafiya dadare duk dayane
aciki don bala'in duhunsa , tana rakube angle din dakin tahada kai da gwiwa tana sharar
hawaye " yaa rabbi kayafemin laifin danayi baya, Allah natuba ubangiji kayafemin kabani
ikonyin wata rayuwa mai amfani..." Kukane yaci karfinta tanayi harda shashshek'a. Yazid baizo
yabud'e taba yay shirinsa cikin kananan kaya yatafi gidan mami. A Maiduguri kuwa zahra ta
warke tafiyanta yadawo dai2 batada wani damuwa yanzu don 'yangidan suna i'ya kokarin su
ganin sun kwashe mata dukwani damuwa.. Misalin karfe shad'aya dukkan su suna zaune
garden hanun zahra rikeda iPhone din da Yusuf yasai mata sai ganin pix dindasuyi jiya dasuka
fita takeyi..sosea duk sunyi kyau, har mamakin kanta take cikin kwana biyu tagyaru tayi wani
fresh gadan kiban datayi. "Aunty!" Zahra takira sunanta, "what's happen aunty's daughter?."
"aunty nifa yaa yazid yasakeni don bazan k'ara komawa kano ba , har abadah!." Dai2 shigowar
Yusuf gurin kenan "yeah kinfadi dai2, nima abinda yasa tun farko banyi wannan maganarba
saboda kene, don bansan ko kinason mijinkiba.." Danturo baki gaba tayi "Allah yasauwak'e,
damani tun farko bana sonshi..don yanzu kawai yasakeni bankara zama dashi." "Ehh wllh Sis
harki koma, irin wannan rashin mutuncinma dayake maki , ea wllh inda nice tunfarko maba
zanzauna ba.." Salma tai maganar tana bala'i kamar yanzu abin yake faruwa. Aunty dai tana
jinsu batace musu kalaba. "Kinji aunty! Kifadama abba saiyama alwalansa magana!." "Naji
Zahra!. "
***
Yazid nashiga falon mami yazube kasa gabanta yasaki wani marayan kuka, kamar wani
karamin yaro hakayake harda ajiyan zuciya. Mami ko daga kai batayi ta kalleshiba, amma a
kasan ranta jitake kamar ta janyoshi jikinta ta