Showing 21001 words to 24000 words out of 39380 words
gurin daya baci.
"Baby zaki iya tafiya..?"
Nodding kanta tamishi a hankali tamike tana dan dingishi.
"Plss baby kidan gyara tafitarki ...har mama tagane,,,,kuma dakinshiga ciki kigasa gurin
daruwan zafi...anjima zanzo inkaiki hospital.. Saikicewa mama unguwa zaki rakani."
"To...."
Saida yarakata har bakin falon mama tashiga kana yajuya yanufi inda motarsa take yanajin
wani nishadi don yasamu nabanza.
Shiga Mayan yayi , yajingina kansa jikin sit yana doka murmushi... Yafi minti goma haka at d
end yaja motarahi yafita daga get din.
Tashiga dakinta tashige toilet tahada ruwa mai zafi tashi.. Kamar ta tsala ihu haka takeji don
azaba,,,saidai tai ruwa uku kafin taji daidai .
Wanka tayi tafito takwanta bacci yasureta.
******
"Wai nikam ke wace irin jarababbiya ce zubaida!?,,,nace maki nagaji nibazan yiba ana
doleni!!?."
Durkushewa gurin tayi tafashe dakuka .
"Don Allah kayi hakuri,,,wllh nima Allah ne yadauramin wannan abun..amma don Allah kayi
hakuri.."
Dogon tsaki yazid yaja yafice daga dakin.
Yana fita tatashi dasauri tana dafe kirji.. "Nashiga uku ,,hardai maganin nan yakarye?."
Dasauri ta dauko wayarta tai dailing no. Din humaira.
Bugu daya humaira tadaga wayar.
"Baby how fer?."
"Ke is not fine,,,kinsan maganin nan yakarye,,,yanzu yazid yabugamin rashin mutunci yafice. "
"To taya haka yavaci dawuri? Kobakiyi abin dai-dai ba?."
"Jikifa,,wani irin banyi dai-dai ba?..kawaidai yabaci dawuri ne."
"To yaza'ai yanzu?."
"Kinga humaira ,, kifito bakin titin unguwarku ganinan zuwa sai muje tare inmishi bayani dalla2."
"Ohk..shikenan.,,amma yazid fa?.. Meye zaki ce mishi?."
"Kekam kawai kishirya kifito..yazid kuma ninasan yadda zanyi dashi."
"To shikenan."
Dasauri zubaidatafita falo amma ba Yazid ciki, balcony tafita ta hangoshi zaune kan kujera yayi
crossing let dinshi yana girgizawa.
Dagudu takarasa inda yake tana magana arude "yazid momy..momy..momy..batada lpy ..."
Wani mugun kallo yazid kebinta dashi "to ya zanmaku?."
"Dear ni kake fadawa haka?..momyn tawa?."
Dagudu tajuya ciki tana fashewa da kuka.
Dafe kai yazid yayi zuciyarshi namasa kuna...gaba daya tagama gundurarshi...ta isheshi.
Yafi minti goma dafe dakansa kafin yatashi yana karamin tsaki.
A kan gadon ta yasameta kwance sai sharbar kuka take..
Zama yiya bakin gadon yajawota jikinta yana pitting bayanta..."its okey..ya isa."
Luf tayi a ajikinshi tana sauke ajiyan zuciya.
"To tashi kishirya inkaiki."
Dagowa tayi tana kallon shikin idonsa.
"Uhm..kawai..kawai zantafi ni daya,,kakwanta ka huta."
"Nooo...muje tare,,nima ea momy tace."
Shafa sajen fuskarshi tayi cikin Jan hankali tace "aa nikam..banaso karinka wahala mijina..nima
ba dadewa zanyiba yanzu zan dawo."
"To shikenan."
Sauri2 yashirya yazid tabata kudin tricycle tatafi.
Abakin titin. nguwar su humaira tasameta suka shiga a daidaita suka tafi.
Sunyi tafiya mai nisa sosea harsun fara fita daga garin, abakin titi aka saukesu suka biya mai
mashin kudinsa yatafi. Dan gangarawa sukayi sukabi wata hanya,,tafiya kadan sukayi suka isa
bakin wani dan kango.
Malamin yana hangosu yafara washe baki don su zuby manyan customers ne.
Fitowa yayi yashin fide musu mat suka zauna.
Sosea zubaida tamai bayani dakan ta takara da "malam don Allah inaso wannan karon aimasa
babban kulli wanda ko uwarsa bata isa tasashi abu yayba saida yardata."
Wani banzan dariya malamin yasaki., "ai yarinya karkidamu tunda kikazo gurina aikinyi kankat.
Amma dasharadi."
"To malam,,kafadi komenene zanyishi."
"Dale kubani kanki inyi zina dake ,, sannan zakidena salla nakwana bakwai."
"Malam ai wannan bawani abu bane,, kawai nushiga ciki dama a hanu nake."
Malamin nawashe jajayen hakwaransa sukashiga dakin.
Sai bayan hour daya suka fito malamin nagyara wandonshi.
Magungunan daya bata tasa cikin Jakarta sukamishi sallama suka tafi bayan zubaida ta
dankaramai kudi.
Dakyar suka sami abin hawa ,baafiye zuwa titin ba.
Sauke humaira a unguwarsu akayi inta kuma aka wuce da i'ta.
********
Mama natsaye bakin dakin farida wanda tasa key tunjiya taki fitowa.
"Waike farida meke damunki tunjiya kina daki kinki fitowa?."
Tana kunkuni tabude kofar tafito yanadan dingishi.
Kura mata ido mama tayi tana kallon yanda take tafiya.
"Meye samu kafar taki kike irin wannan tafiyar?."
"Mama ni bugewa nayi tunjiya a kafar ,,shine takemin ciwo."
"To kije kici abinci saikitafi gurin mai gyara."
"To mami..."
Falo taje taci abinci takoma dakinta tai wanka tazuba kwalliya takira hisham a waya.
Fadamishi yanda sukayi da mama tayi .
"Ohk to kifito bakin titi ganinan."
A falo tatarda momy da fauxy na zaune.
"Mama nizantafi gurin kyaran kafar."
"To kije driver ya kaiki."
"Nikam mama kibani kudin tricycle kawai..don kar driver yamin dariya gurin gyaran."
"To sarkin rigima kije cikin drawer ki d'auka."
Sallama taimusu tafita bayan tadauko kudin.
A gefen hanya ta hango motar hisham na jiranta, tsallaka titin tayi takarasa gurin. Dakanshi
yafito yabude mata tashiga yarufe shima yazagaya yashiga.
"Ginbiyata kinyi kyau, daga nankuma ina zamuyi."
"Uhm..kawai kakaini hospital din dakace zaka kaini?."
"Nooo baby aiyanzu kin warke, kawai mutafi hotel."
Zaro ido farida tayi tana kallonsa "meye zamuyi kuma a hotel?."
Dariya hisham ya Barke dashi."kai baby wllh kinfiye tsoro,,bakomai zan maki ba ,,kawai bacci
zamuje muyi."
"Nikam har muje,,kawai mudanyi yawo saikamai dani gida."
"Baby bansan meyasa bakya yarda daniba, zan cutarki ne?."
Girgiza maikai tayi a hankali tace "to ..muje."
Murmushi jin dadi hisham yayi yatada motarsa sukad'au hanyar hotel..
*??BieBie Luv??*
[3/20, 2:42 PM] ??HABIEBA LUV??: *??KARUWA CE??........45/46*
_Writing by_
*??BieBie Luv??*
_Editing by_
*??Sadnaf??*
_Wannan page sadaukarwa ne ga duk wani mai karanta labarin nan._
??????????????????
Dawayo da kalamai masu dadi saida hisham yaja farida yay kara X da ita..
Lallashinta yarinka yi yanamata dadin baki ..sai biyar din yamma yasauketa bakin get din
gidansu yatafi.
Koda tashiga falon bakowa,,don haka kai tsaye tawuce dakinta tagasa jikinta tai wanka.
*****
*borno*
Misalin karfe tara na dare.
Duk yan gidan suna zaune falon aunty bayan sun gama dinner sai hira sukeyi cikin nishadi.
"Nikam aunty dama idan mutum yay aure yana rage surutu da tsiwane? Duk yazama wani
cylnt?." Yusuf ya tambayi aunty idonsa nakan zahra. Juyowa tayi suka hada ido tai saurin
saukar danata kasa.
Murmushi aunty tayi "kaidai Yusuf tsokana ko?... Baby na har ki kulashi zaiyi yagama."
Shafa kansa yayi yana dan murmushi "aunty ba tsokana bane,, gani nai dukta sauya kamar ba
Zahra'u sarkin tsiwaba." Dariya twice sukayi.. "Kai Yaya yanzu ai girmane yakamata,,dole ta
natsu.." Harara zahra tabugama salma "sai akace maki da ba'anitse nakeba?." "Allah yabaki
hakuri malama masifatu ,,ni bahaka neke nufiba."
"Yawwa aunty ,,niwai yaushe zahra zata komane?, tunda tacemin hartayi sati biyu kuma kinga
yanzu dada badaya bane...tunda yanzu aure gareta.
Harara aunty tazabgama Yusuf din.." Koranta kakeyi?."
"Ayya aunty na bahaka nake nufiba dai."
"Ca akai maka duka tadawo?,,kokaga ankera mata dakine? To mijinna tane yace tayi wata
biyu..inkuma zaka maidata sai ingani ."
Dariya kasa2 Yusuf yayi.."Allah yabaki hakuri Hajiya auntyn mu.. Ninatafi ...saida safe .
Sallama yamusu yatafi part dinshi ,suma basu wani dadeba kowa yakama gabanshi aunty kuma
tatafi part din Abba.
***
Washe gari Sunday bayan sungama breakfast Yusuf yacema zahra tasameshi a apartment
dinsa. Jiki a sanyaye tayafa Vail akan duguwar rigar dake jikinta tashiga part din. Yana zaune
falo yasa laptop agaba yana dannawa. Da sallama tashiga tasamu kasa gefen kafarshi tazauna.
Tafi minta biyar da shigowa kafin Yusuf yadago yana kallonta. "Tashi kizauna kan sofa." Yusuf yay commending dinta.
Bamusu tatashi tazauna kujeran dake gefen nashi.
Juyowa yayi yana fuskantarta yakira sunanta .
"FATIMA!."
Harcikin ranta taji sunan don mamarta ne kadai kekiranta da wannan suna. Kwallane yataru a
idonta tunowa da mahaifiyar datayi.
"Bakijine?."
Goge kwallan idonta tayi tadago a hankali ta amsa.
"Kifada min abinda yake damunki..don insan yanda zanyi maganin matsalarki..hakanan yin aure
kadai bazai sauyaki ba saidai inda wani abu."
"ZAHRA!."
Yakara kiran sunanta jin batace komaiba.
Amsawa tayi batareda tadagoba.
"Meye yazid yake maki wanda bakijin dadinsa?..kifadamin ina jinki."
Zahra tanason fada mishi gaskiya amma batasa how can be explain to him ..zan fada mishine
yazid yana min kallon KARUWA? Yanda yaa Yusuf bai iya fushiba tasan everything can
happen...
"Keee!. Ina tambayarki kina min shiru.. Kodan kinga nadamu dakene?" Cikin daga murya yake
maganar.
Kara kasa tai da kanta tana hawaye harda shashsheka.
Sassauta murya Yusuf yayi yaci gaba dacewa..
"Haba lovely zahra na! Kinsan bansan kallonki cikin damuwa, wllh sam banjin dadin yadda nake
kallonki shiru...kifada min inkinada matsa..nikuma naimaki alkawari insha Allah saina kawar
maki ita...plsss kifada min gaskiya."
"Ni baabinda ke damuna..." Tafada kamar mai ciwon baki.
Lallashinta yarinka yi yana bata advice akan zaman aure har tadan saki jiki dashi.
Sai shabiyu tafito daga part din Yusuf takoma na aunty.
****
Bayan wata daya ..
A kano kam Hajiya zubaida tazama miji shikuma yazid yazama mata don sai yadda tayi dashi.
Hatta da gidan mami sai yafi sati baijeba while dakuma kullum saiyaje kafin yatafi office.
Mami duk tashiga damuwa tarasa gane kan only son dinnata saidai kawai addu'a datake binshi
da i'ta.
Momy kam duniya sabuwa don tayi sabon d'a yazid yazama nasu sai yadda suka juyashi.
***
Yazid da zubaida na zaune falo kan sofa ta kwanta jikinshi ga waya hanunta tana karatun wani
novel maisuna *mahimmamci budurci*. Dariya tayi kasa kasa "ohh..su budurci manya,,..mukan
ai munkawo namu.." Tafada cikin ranta.
Yazid dake faman shafa mata dogon gashinta yace "baby yaushe zamuje gaida mami."
Bata rea tayi tana hararanshi. "Watoma maminka kadai kasani banda tawa uwar ko?."
"Noo..baby bahaka bane..duk zamuje har gidan momyn ma..." Karan wayarsane ya katsar
dasu.. Sunan mami ne ya bayyana kan screen din.. "Kingama ..takira."
Tsaki tai k'asa2 tamayar da hankalin ta kan wayarta.
Mami ko amsa sallamarsa batayi ba bare kuma gaisuwa.."kazo yanzu ina naimanka."..daga
haka takashe wayarta.
Kallon zubaida yake wanda itama kallonshi take cikin tuhuma..."wai me tace."
Dan gefen kansa ya sosa yace.."uhm..ca tayi inje yanzu tana menana."
Tsaki taja tareda cewa"to ba'inda zakaje,,ina bukatarka a kusa."
"A'a baby dan Allah kiyi hakuri kibarni inje,,,kinga mami ne."
Sauka tayi daga jikinshi tahaura sama tana cewa bazai jeba."
Shima tashi yayi yabita bedroom din yana bata hakuri. Dakyar yashawo kanta tayarda
tabarshi,,amma tace kada yawuce minti talatin!.
Jiki na rawa yafita yashiga motarsa yay gidan mami.
*??BieBie Luv??*
[3/20, 2:42 PM] ??HABIEBA LUV??: *??KARUWA CE??.....47/48*
_Writing by_
*??BieBie Luv??*
_Editing by_
*??Sadnaf??*
~ ~*NOTE*~~
*MASU KARATU I'NASO KUGANE CEWA, NI _??BieBie Luv?? (HABIBA MOHAMMED)!_
NIKE RUBUTA LABARIN KARUWA CE BAI WAI _BIEBEE ISA!_ BA KO _BIEBIE DEE!_
KOKUMA _BEE BEEN MASOYA!_ BA....NI _??BieBie Luv??!_ NIKE RUBUTAWA YAKAMATA
KUGANE WANNAN!.*
??????????????????
*_Y_*ana shiga yatarda mami falo sai zagaye take yi.. Kallo daya tai masa tadauke kanta
tanema guri tazauna.. Shima gefen kafarta yazauna kansa kasa ya gaidata . bata amsa
gaisuwarshi ba sai tambayar data jefo masa. "Ita kuma zahra n yaushe zata dawo?,,,tunda
kungama cin amarcin naku ea saika dawo da i'ta." Ba yabo ba fallasa mami tai maganar. Shafa
kyeyarsa yayi yace.."mami ea da canma bani nace tatafiba, ita tace tanason tafiyar...kuma tace
wata biyu zatayi.." "Kana hauka ne Yazid dazaka barta hartai wata biyu?, to banyarda ...inaso
acikin satinnan kaje da kanka kadauko ta kadawo da ita gidanta!." "Kobazaka iya bane ina
maka makaga kayi shiru?." Mami tadaka masa tsawa , jiki a matukar sanyaye yace "to mami ."
"tashi kabani gu...soko kawai..duk ka sakwarkwace akan mace."
Ikon Allah ne kadai yakai yazid gida..kansa sai juyawa yake saboda fargabar sanarwa zubaida
zaije borno dauko zahra, damatukar wuya ta amince dazuwan!.
Tana kwance falo daga ita sai pant da bra gakuma eirpice kunnanta tanajin kida. Har yazauna
gefenta batasani ba harsaida yarungumota jikinshi. Kara shigewa jikinshi tayi tamakalo
hanunta tana shafa kwantaccen bakin gashin kansa. "Baby meye mamin tace?." Fuskarta
yarike daduka hanayensa biyu yahade dahashi .. "Baby kinsan me?." Girgiza mai kai tayi
batareda tace komaiba "mami tace cikin satinnan inje Maiduguri indauko zahra..." Kwace kanta
tayi tana binshi dawata uwar harara "wllh ba inda zakaje ...bazakaje ba, saidai intagaji tadawo
da kanta,,amma ba inda zakaje." Cikin masifa tai maganar.
"Kinga baby... Dakata tad'aga mishi hanu " ba'abinda zan saurara don baza kajeba..saidai ita
mamin taje dakanta." Daga haka tatafi bedroom dinta. Sosea yaji haushin abinda tamasa,
amma bayadda ya'iya yama matukar shakkarta ..tashi yayi yabi bayan ta.
***********
Yana sanye cikin kananan kaya masu kyan gaske sunyi matukar amsar sa.. Yana zaune falon
aunty idonsa nakan wayarsa dake hanunsa yana dannawa. Suma fitowa sukayi cikin shirinsu
sunyi matukar kyau, twice ne da zahra duk suna sanye cikin Arabian gown kowa tayi rolling
dakaramin Vail din rigar. " yaa Yusuf mugama." Kallon salima datayi maganar yayi yawatsa
mata harara.. "Saikubari nima nagama abinda nakeyi , don bazanyi tajiran Ku kuki fitowaba
nikuma kuzo Ku azazzaleni." "We are sorry yaa Yusuf,, let's going...plss." Murmushi yayi
yakalli zahra wanda tai maganar yatashi sukabi bayanshi. Shida zahra suna gaba twice kuma a
baya suka tafi *KANTIAN* yin shopping don gobe Yusuf zaikuma Spain hutunsa yakare,,,kuma
kowanne zuwanshi kafin yatafi sai yad'ebi kannansa sunje shopping yasai masu duk abinda
suke bukata.
Sai yamma liliss suka dawo gida dakaya nik'i2 , kowa agajiye yake. Direct Yusuf yawuce part
dinshi yasakarma kansa ruwa sannan yashirya yadawo falon aunty.. Suma lokacin duk sunyi
wanka sunsanza kayi sunfito suna baje kayan a aunty.
Washegari..karfe hudu suka raka Yusuf airport, basu suka tafoba sai da sukaga tashin girginsu
sannan suka tafi gida.
*******
Bayan sati.
Tun ranar da mami tama yazid maganar daukowa zahra bata karajin duriyarshi ba bare tasan
yaje ko bai jeba. Halin da yazid yashiga na matukar damun mami, tana balain jin tausayinsa.
Addua kawai tasa malamai namasa itama nakarawa danata.
Yau takama asabar, ranar daya ciki aure yazid da zubaida wata daya da sati biyu. Yayinda
tafiyar zahra borno yazama wata daya da sati uku.
Yana durkushe gabanta yazuba gwiwoyinsa kasa yana rokonta.. "Don Allah baby kiyi hakuri,
kitaimaka kibarni naje...wllh mami tace inbanje cikin wannan satinba tsinemin zatayi...don Allah
ki amincemin." Kamar zaiyi kuka haka yake maganar.
Kokulashi batayiba idonta na kan wayarta datake dannawa. Tafi minti biyar haka kafin tadago
tana kallonshi a yamutse.
"Zanbarka kaje, amma wllh aranar dakaje aranar zaka dawo kanaji?." Dasauri ya gyada mata
kai eh...wllh nayarda.."bazan kwananba."
"Gud boy, to kabari sainayi tunani sai inbaka ranar dazakaje." "Baby mami fa tace cikin
satinnan." "To katashi katafi yanzu man, tunda u ab ur own right.."
"Noo...baby don Allah kiyi hakuri.. Kawai natuna maki ne."
"Tashi kadawo kazauna nan." Tai commending dinsa tana nuna mishi gefenta. Jiki na rawa
yatashi yazauna gefenta yana . cigaba tai da danna wayarta tana kada kafa."
Ranar jumma'a , shine ranar da zuby tacirema yazid zuwa Maiduguri.
Dawuri yagama shirinsa yama hajiyarsa sallama yashiga motarsa yatafi..dugun har yatafi a jirgi
yarasa dawowa yaudin..
Acan kuwa tunda zahra tashiga satin tafiya gyara aunty tasa anai mata naciki dana waje
saikace wata amarya.
Yau zahra na kwance a daki tun safe hakanan kawai kirjinta ke faduwa , addua kawai takeyi
acikin ranta har tai bacci.
Kamar a mafarki taji muryan aunty na kiranta , a hankali take bude idonta har suka gama
bud'ewa duka,
Aunty tagani zaune bakin gadon na zaune. Tashi tayi zaune bakinta dauke da salati tana
tambayar aunty.
"Kedai, mijin kine yagaza hakuri yabiyoki, kinganshi can falo najiran fitowarki,,,,,,kuma yace
kishirya yanzu zaku tafi."
Tunda aunty tafara maganar kirjinta ya tsananta bugawa. Dakewa tayi tace" nikan aunty kice
mai yatafi ai wata biyun dayace nayi bai cika ba,,sai gobene zai cika." "Ke da'alla banson
shirme,,,da yau dagoben ea duk daya ne kuma tunda yazo ai ko lokaci baicika ba dole
kibishi....don haka kitashi ki shirya.
Tana hawaye tatashi tashiga bathroom aunty kuma tashiga hada mata kayan ta.
Cikin minti talatin tagama shiri suka sauko falo tare da aunty.
Wani wawan yankewa gabanta yayi lokacin data hangoshi zaune shima idonsa nakan ta. Wani
iri taga yazama kamar ba Yazid ba,, sabanin yazid dayaga takara kyau sosea tayi kiba abunta
gawani sheki da fatanta keyi. Sauri dauke idonsa daga kanta yayi tare da mikewa.
Inda yake suka karaso zahra tagaidashi cikin sanyi ya amsa . zaunar dasu aunty tayi tana musu
nasiha sosea,,shide yazid duk bayan wani lokaci saiya duba agogo gudun har lokaci yakure
yashi ubansa gurin zubaida.
Harbakin mota suka rakasu su twins na dagama zahra hanu har saida suka fita daga gidan...su
hajiya zahra kam harda dan hawaye.
A mota bawanda yakallin dan uwansa bare magana ta hadasu,,haka suka ringa tafiya har suka
shiga kano.
Ana kiraye2 n sallar magrib yazid yay parking a parking lot din gidansa, fito mata da kayanta
daga Booth yayi yabar matasu gurin yay shigewarsa. Daukar akwatin tai dakyar tana ja tashiga
falon.
Zubaida na zaune falon tasa wasu gantalallun kaya takure waka tana bi.
Tana ganin yazid tataso ta rungumeshi tana shigewa jikinsa ..."oyoyo baby..I miss you wollh"
shima rungumeta yayi yarike west dinta yana kissing wuyanta.
Bakinta dauke da sallama tashigo falon , ido hudu sukayi da zubaida wanda idonta ke kan kofar
falon. Kallonta kawai zahra takeyi ko kiftawa babu..
*??BieBie Luv??*
[3/22, 10:19 AM] hαвєвαh luv: *K̥ͦḀͦR̥ͦU̥ͦWྂAྂ CྂEྂ...... 49/50*
_wrítíng вч_
*hαвєєвαtєє*
_єdítíng вч_
*ѕαdnαf*
* *
*ASSALAMU ALAIKUM MASOYANA, NA CANJA SUNANA DAGA BIEBIE LUV ZUWA
_HABIEBATIE_. LURA DA YANDA SUNAN NAMU YAZO D'AYA DA WASU WRITERS: BIEBIE
ISAH, BIEBIE DEE DA BEE BEEN MASOYA.. NAGA ANA TA CECE KUCE AKAI KOWACE
TANA GUDUN ACE ITA TA RUBUTA NOVEL D'IN KARUWACE, INDA HAR AKA FARA WRITE
UP DAN ANA YAD'AWA. TO SUNAN