Showing 39001 words to 39380 words out of 39380 words
Alh mai mata uku tasamu ya aureta suna can abuja abinsu.
Zahra tazama 'yar gata tako'ina abbanta baya sati baizo gidanta ba susha hiransu suci abinci
harda yazid sanna yatafi.
Borno..Yusuf yakoma Spain bakin aikinsa yayinda yasamu wata 'yar can ya aura suna zaune
lpy ba maijin kansu..anyi auren twins a borno yayinda gida yazama shiru daga aunty sai mijinta.
Ajibt ma yayi aurensa amma a abuja suke da zama don can yake aiki.
Bayan wata shida..
Zahra da mijinta uban 'ya'yanta abin alfaharinta wato yazid nagani tareda beautiful kindz dinsu
guda biyu mace da namiji sunsha kwalli sunje park suna rest..sai magrib suka koma gida
already me aikinsu tai musu girki ta gyara ko i'na. wanka sukayi sukayi salla kafin suka fito yin
dinner. Bayan anyi sallar isha zahra ta karama *Amir da Amira* wanka takaisu dakinsu tareda
Nanny dinsu. Wanka itama tayi tashafa turaruka masu matukar dadi tasaka wani sexy nighty
gown tatafi dakin yazid. Saida tabiya kitchen tahada mashi coffee kafin tadawo a hankali tatura
kofar tashiga. Yana zaune bakin gado dagashi sai boxer laptop na gabanshi yana wani eaki.
Kamshi turarenta ne yasanar mishi da zuwanta, ture laptop din yayi yazuba tama idon. Karban
try din yayi ya keeping a side yajawota jikinshi yana shafa gashin kanta. "Babyna 'yar aljannah
sai yanzu?, tun dazufa nake jiranki..yau inaso musamu wani baby kinga su amir kullum
saisunce suna son small baby.." Yafada yana shafa cikinta. Ture mishi hanu tayi.."plss kabar
wannan kasha coffee nan karya huce.." Noke wuya yayi kamar karamin yaro.. "Nikam
naki...kenake so.."yafada yana lalumanta, Kashe wutan dakin yayi yamatseta yana mata
cakulkuli..dariya taringayi kamar zata shide shima yana tayatayata..saida yaga zata shide
sannan ya kyaleta yacire mata rigan baccinta yaja musu bargo.
*ALHAMDULILLAH*
Nan nakawo karshen wannan book mai suna *KARUWA CE..*, kurakuran danayi ciki Allah
kayafemin ..
Masoya abin alfahari ..ina alfahari daku masoyana iduk inda kuke..alkhairin Allah yakasance
tare daku.
Inamika gaisuwa ta musaman gareku:,
í ½í²…Sadnafí ½í²…
Khaleesat haiydar
Zuwairat nuhu
Axland
Khadija bb
Classic amrah
Khadija candy
Real khady
Muhi
My best Anfa
BieBie dee
Kaltumee
Lainat
Daddy's gal
Amin Aa
Ngileruma
Sadiya
Teema... Nd others..
Saimun hadu a sabon book dina nagaba wanda insha Allah zakujishi soon..
*í ½í±„habiebah Luví ½í±„*