Showing 3001 words to 6000 words out of 39380 words
"kai nagode ma Allah dayasa tagane abinda nake nufi. Amma da tadage ita
aure meye zataci da auren ai gara tai karatunta." Hakane alh yanzukam saidai mugode ma Allah dayasa tagane. " "hakane."
Cigaba sukayi da kallonsu suna dan hira.
Abangaren yazid kuwa adaren baisamu yayi bacciba nafilfili yarinka yi yana rokon Allah yakawo
mishi mafita.
Koda gari yawaye sukayi breakfast dakinsa yakoma yakwanta yana tunani yarasa yadda zaiyi .
wayarsa yadauka yay dealing no. Din faruq.
Faruq dake driving hankali kwance wayarshi tafara ringing
"Guy how fer?."
Daga dayan bangaren yazid yace "where ar u right now?."
Dan shafa kansa yayi kamar yazid na gabanshi."on my way to back home. " "from where?."
Dan jimmm yayi kana yace " uhm...uhm...hotel.... ".
" dan iska kawai kai bazaka ajiye joystick dinka guru dayaba karinka rabashi a matan banza
kenan ...mtsww..Allah yashiryeka..."
"Kaga mallam stop yazaka kirani kana min wulakanci kaga kawai kafadamin abinda yasa ka
kirani."
"Can da yawarka. Nidai kazo gida kasameni akwai maganar da zamuyi."Daga haka yakatse
wayar. Kwafa faruq yayi yajuya kan motar yay hanyar unguwarsu.
Baitarda kowa faloba danhaka dakin yazid yawuce , bai ganshi cikin dakinba amma yaji karar
ruwa da'alamu wanka yakeyi. Zama faruq yayi bakin gadon yana jiran fitowarsa.
Koda yafito baiko kalli inda faruq yakeba yashirya cikin kananan kaya ya bulbule jikinshi da
turaruka.
" uhmm..mutum dai yana tareda wahala indai bazai sanza irin wannan halin ba." Faruq ne yay
maganar kansa gefe kamar ba da shi yakeba. Harara yazid yabuga masa yazo yazauna
gefensa.
Dafa kafadar faruq yayi "man akwai magana mai muhimmanci dazamuyi dakai, inaso kayi
tunani maikyau kabani shawaran data dace." "Ohk , am listening."
*í ½í±„BieBie Luví ½í±„*
[3/11, 12:39 PM] í ½í±„BIEBIE Lurví ½í±„: *í ½í²KARUWA CEí ½í².......9/10*
_Writing by_*í ½í±„BieBie Luví ½í±„*
_Editing by_*í ½í²…Sadnafí ½í²…*
í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²
Dogon numfashi yazeed ya sauke..."friend mami ta zabarmin matar aure, kuma in d next
2months takeso ayi wedding din.
Tunda yazeed yafara magana faruq yazaro ido yana kallonsa "yazid din da tunda uwarsa
tahaifesa baitaba kula mace da sunan soba ....mutumin dabaya sako aure a gender rsa shine
zaiyi aure a nan wata biyu cab.....
" kayi shiru bakace komai ba ."..yazid yakatseshi. "To aini abunne kamar almara. To wace
yarinyar?, and kana sonta?." Girgiza kai yazid yashigayi cike da takaice "i'na sonta fa kashe don
ubanka. Zahra'u cefa."
"Kai zahra fa kace , yarinyar dako sunanta baka kauna ..innalillahi..."
" Yanzu meye abinyi?." "Meye kuwa abinyi tunda mami tace ita takeso ka aura dole ka aureta
kodan faranta mami rea." Alright naji zan aureta amma tagammace mutuwa tayi akan shiga
gidana, don saina azaftar da ita mafi muni....zata sha wahala saita gommace tacigaba da
karuwancinta akan aurena!." "Kai yazid kadaiji tsorun Allah." "Dallacan rufemin baki dan iska,
arkai zakacema wani yaji tsoron Allah kakasa aure sai kwartanci...." Kai yazid ya isheka...ahni
zaka kira kwarto to wllh nafi karfin nai kwartanci tunda inada kudi.. Kuma duk shegiyar
dakaganta gurina ita takawo kanta dallah kawai." "Kai kasani dai." "Kokai kasani ba, kaida
zaama auren dole can da yawarka." Daga haka yabugo kofa yafita. "Kambu....iya shaka yazid
yashaka , kwafa yay shima yafice.
Ranar lahadi dadare takanas mami tashirya cikin shiga ta alfarma tasamu abba zahra da
maganar auren. Bayabo ba fallasa yaaminci sannan yace yabarwa mamin komai a hanunta
kwai in akwai bukatar kudi tamai magana . godiya tai sosea tatashi tatafi duk jikinta yayi sanyi
don ganin nuna rashin damuwa da yarsa da baiyiba.
Acikin sati daya magana takarade ko ina sai gulma akeyi wai yazid yaron kirki mai natsuwa zai
auri karuwa. Bakaramin tashin hankali mama dasu farida suka shigaba , zahra zatai aure tabar
yaranta ...gaba daya fauxy tarikece ma mama , dakyar ta lallalshe akan zasuyi maganin abun.
Tashin hankali baasa masa rana ranar da zahra taji maganar mutuwane kawai batayi....har
gadon asibiti aka kwantarta, dakyar mami da kanwar abbanta aunty Jidda suka lallasheta ta
hakura...
Maganar biki ya kankama, yayin da mami tazage gurin gyran amarya da duk wani abinda ya
dace don itace uwar amarya kuma uwar ango . dangin mahaifin yazid bawani son auren sukeba
don yadda sukejin gulmace2 akan yarinyar amma bayadda suka iya sai zuba ido..
Koda maganar ta isa dangin mahaifiyar zahra bakaramin dadi sukaji don sunsa mami sosea
kuma sunsan insha Allah zahransu tasamu miji kowa ya yaba da irin nagartar yazid .
Abangaren ango duk yarame yayi baki duk abin duniya ya ishesa , ga mami tawatsar da
lamarinsa duk ta watsarsa.
Abangaren abokansa kan shiri suke bana wasaba don faruq duk yasanar da abokansu nakusa
Dana nesa. Mami da aunty Jidda kullum suna cikin lallashin zahra da kwantar mata da hanki.
Ana saura sati daya dangin mahaifiyar zahra dana mahaifinta sukazo daga barno...sosea
sukazo da abin arzuki don kayan furniture's saida sukazo da set uku wanda akayo order dinsu
daga Dubai.. Ga kitchen materials kamar zaa bude shago...kaya kuwa sabbi saida suka mata
akwatina shabiyu...kai abin bamagana.
Yau takama alhamis ranar kamu sosai amarya tai kyau tare da dunbin kawayenta wayayyu
yayan manya... 2:09 aka tafi location din daza ayi kamun abokan ango duk sunzo yayinda
akarasa ango duk wayoyinsa a rufe sai faruq ne yazauna a madadinsa..sai 5pm aka watse
daga gun , faruq dakansa yamaida zahra gida. Saikusan 10pm yazid yadawo gida, bakaramin fada yasha gun mamiba harsaida yaban
tausai...."kuma wllh wllh yazid kaji narantse kakara wani misbehaving daga nan har a kare
bikinnan wllh sai ranka yabaci. " Daga haka tatafi. Jikinsa yayi mugun sanyi baisan yaushe
maminshi tazama takaba mamin dako kadan batason abinda zai bata mishi rea shine yau
dakanta take mishi haka.dakyar yaja kafarsa yakoma part din dake can gefe dana mamin.
Ranar Friday akai launching da dare kuma akai mother's event sosea mami da kawayenta suka
cake gakuma ango da amarya sunyi kyau harsun gaji da hadewa gawani irin matching
dasukayi.
Ranar Saturday ranar daurin auren *YAZID UMAR MATAWALLE* dakuma *FATIMA SULAIMAN
GONI*, misalin karfe goma nasafe daurin auren dayasamu halartar manya manyan mutane
masu fada aji,saraku na, manyan'yan siyasa, manyan yan kasuwa , manyan masukudi..etc.
An daura auren yazid ya zahra a sadaki dubu hamsi da kujerar makka dakuma key din gida da
mota. an daura aure lpy kowa yawatse daga gun, yayin da ango da tawagarsa suka tafi gurin
reception.
Part gudu mami tasa aka warewa amarya da kawayenta suna shagalinsu acan.
*í ½í±„BieBie Luví ½í±„*
[3/11, 12:39 PM] í ½í±„BIEBIE Lurví ½í±„: *í ½í²KARUWA CEí ½í².....11/12*
_writing By_
*í ½í±„BieBie Luví ½í±„*
_Editing By_
*í ½í²…Sadnafí ½í²…*
_Dis page goes to u my *sweet Apple pie* *BieBie Dee*, u means a lot to me._
â¤â¤
í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²
*M*isalin karfe
takwas na dare akazo daukan amarya, motocine nagani nafada na kerewa saa
Akofar gidan su zahra motocin zukayi parking .
zahra ne durkushe gefen mahaifimta yanai mata nasiha mai ratsa jiki, hattashi kansa jikinsa
yayi sanyi saiyaji duk tausayin yartasa ya cika shi .kuka take kamar ranta zai fita , aunty jiddane
da aunty mairo yayar mamanta suka fita da ita dakyar bayan abban nata yagama mata nasiha
...gun mama aka kaita , kamar bazatai magana ba tai surutannan daga bisani akasa zahra
amota.
Gun mami aka kaita sosea taimata nasahi daga haka akawuce da ita gidanta dake government
road...ginine nazani gida na kerewa saa akakai zahra bawanda bai yaba da tsarin gidanba ga
uban kaya aka dankara mata kai ko yar shugan kasa iyaka abinda zaa mata kenan.
Misalin karfe gamo faruq da wasu abokansu biyu sunsashi gaba yatashi surakasa gun
amaryarsa amma firrr yaki wai nan zai kwana , dakyar saida sukace zasu fadama mami kafin
yayarda yafito. Gun Mami sukaje don taimai nasiha.
tareda babbar yayarta momynafy suka tardata ....sosea suka shigamai nasiha saida duk jikinsu
yay sanyi.mami takara dacewa. "Kaji tsoron Allah yazid kakulada zahra kariketa amana karka
cutarta ..kakulada addinin ta ...yazid wllh karnaji kar nagani daidai darana daya takawomin kana
zaluntarta zanyi mugun saba maka... Kakulada ita..tashi kuje Allah yay muku albarka." Jiki a sabule suka amsa suka fita zuwa compound din gidan.
Bude mota sukayi zasu Shiga yazid ya dakatar dasu fuska a murtuke. "Bani key din mota na."
Yafadawa faruq yana yamutse fuska. Galala sukayi suna kallon juna "mai yay zafi ango ,
basaika bata rea in sokake kar mushigar maka lokaci kadai amaryaka , ga key dinka. Sa'id
yakarba daga hanun faruq yamikama yazid. Baikalli kowaba yabude motar yashiga . bude bayan motar Ismail yayi ijiyemai leda yarufe,
key yay ma motar yajata dagudu yafice daga gidan.
*****
Kwance suke kan katafaren gadon dayake cikin *diamond hotel room 27* yanabin every part of
her body da romance.. Gaba daya sun fice a hayyacin su, barinma zubaida da rabonta da
namiji kimanin wata guda kenan gata da jarabar tsiya...duk sun yamutsa gadon sai nishinsu
dake tashi a room din."ahhhh....baby duk duniya bawanda....nakeso sama
dake....washhhh...baby...banason mamata kamar yadda nake sonki....plss...karki bari." Zubaida
tazage sai kuka take mishi , shiko kamar wanda kuka ke tunzirashi..karo nabiyar kenan da
wayarahi tashiga ringing, harta katse bai saurareta. Saida miss calls sukazama 30 ana 31 dinni
yararimo wayar yasa akunne. Baikoyi magana ba daga dayan bangaren yaji muryar matarsa
cikin tashin hankali tana cewa...plss dear kayi sauri kazo bushra tasha poison...ur attention is
needed plssss..." Ay bata karasaba yay sauri mikewa bai jira wata wataba ya maida kayanshi
yadau car key dinshi yay waje ko sauraran zubaida daketa tambayarsa meyafaru baiyiba.
Gaba daya zuby tashiga halin matsala , duk yagama tayarta gashi yatafi yabarta da jaraba .
haka tagama mammatse kafa tatashi tamaida kayanta tatafi.
Sosea garin yaturnuke da hadari gawani kura dake tashi bakowa kan titi sai jifi jefin motoci dake
wuce sa'i sa'i yayinda itakuma sai zuba sauri take don batason ruwannan yabugeta . yif yif yif
ruwan yafara sauka a hankali yawaita saurinta tayi hartake dan had'a da gudu gudu . kankace
me ruwa yabarke sai kwararashi ake kamarda bakin kwarya.
Driven yake a hankali kan titin, hakanan yakejin dadin yanayi kamar ance yadaga kanshi daga
gefe yahango kamar mutum rabe jikin wani gini. Tana sanyeda dogon farin hijab har kasa
kafarta yana sanye cikin safa da farin takalmi fuskarta a bude take kasancewar dare nikab din
nahanunta. Saitin Inda take yakarasa yay parking, fitowa yay duk dadai a dan tsorace yake
amma yadake.
"Asslamu alaiki....." Dago idonta tayi tana kallonsa ko kiftawa babu yayinda shima ya kafeta da
ido. " am baiwar Allah lpy kike tsaye anan garuwa na bugunki." Dan kirkiro murmushi tai. "Wllh
ko daga islamiya nake ruwa yatareni anan shine na tsaya yadan tsagaita sai inwuce." Karo
nafarko dayaji wata diya mace taburgeshi, bayan maminshi bawata macen dake gabansa.
yanason mace mai addini dashiga ta musulunci , gashi da'alama wannan duk tanada abinda
yakeso. Allah sarki malama inbazaki damuba kizo in saukeki man. Saida tadanyi jimmmm
kamar mai tunani kana tace "uhmmmm to, amma dasharadi abayan layinmu zaka ijiye don kar
daddy na yakalleni yayman fada. Don bayason ganni da maza gaskiya." Murmushi yazid yayi ,
ya yabawa da tarbiyarta .
Shiga motan sukayi duk sunjike da ruwa tafada mai unguwarsu yadau hanya.
Bawanda yacewa dan uwansa komai harsuka iso unguwar abakin layin tace ya ijiyeta ." to
malam nagode sosea Allah yasaka da alkhairi."tafada tana kokarin bude kofa. Murmushi yazid
yayi bakomai. Amma dan Allah alfarma daya nake nema gunki, ki taimaka minda digits dinki."
Dakyar zubaida tabama yazid no dinta dontace gaskiya baa barinta kula samari . sallama
sukayi takama hanyar kofar gidansu baibar gurinba sai yaga shigarta gidan su kana yaja
motarshi zuciyarsa cike da abubuwa dayawa ganeda zubaida!.
Dakanshi yafito ya bude get yashiga da motarsa kasancewar bai dauko mai gadiba . lokaci
daya bakin cikin ya dirarmai dayasa kafarshi cikin falon kakkashe wutacen falon yayi ya haura
sama inda bedrooms din suke.
Kofofi hudune jere gurin hakan baisan nashiba kuma baisan na Zahra'u ba
yakai minti goma gurin tsaye daga bisani yadaura hanunshi akan handball din kofa na hudu .
hakanan kirjinshi yafara bugawa da sauri da sauri .. Ahankali yake budewa harya bude gaba
daya. wani rasss gabansa yafadi yayinda ya hangota kwance kan katafaren gadon ta, daga
itasai bes wanda iyaka cinyace duk ta hargitse kananun kitson dake kanta bisa gadon , ga
kirjinta duk a waje tar kakin nipple dinta awaje.... Da sauri yazid yaja kofan yana runtse ido
tunda yake baitaba ganin mace a hakaba , gawani bakon lamarin da yarafara ziyartarsa .
.
da sauri yakoma baya yashige dakina farko fadawa kan gado yayi yana maida munfashi a
hankali.....kawai zubaida tafado mishi area wani kayataccen murmushi yasaki yana lumshe
ido.....
*í ½í±„BieBie Luví ½í±„*
[3/11, 12:39 PM] í ½í±„BIEBIE Lurví ½í±„: *í ½í²KARUWA CEí ½í²..13/14*
_Writing by_
*í ½í±„BieBie Luví ½í±„*
_Editing by_
*í ½í²…Sadnaf*
_Wannan shafin sadaukarwa ne ga duk wani masoyina dakuma mai bibiyar littafin, nagode da
adduoin ku gareni, Allah yabar zumuncií ¾í´...amin._â¤â¤â¤â¤â¤
í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²
Kamar wanda aka tsikareshi yatashi tunawa da yadda yana nipple din zahra , duk saida tsikar
jikinshi tatashi ga wani abu dakemai yawo aduk ilahirin jikinshi. Hakan nan yaji yana son kara
kallonta wata zuciyar tace "mutumin da bakaso meye abin kallo a jikinsa?. Watsar da lamarin
wanka yaje yayi yakwanta daga shi saidan towel a kugunsa.
Koda asuba daya shiga dakinta yaje don tashinta kamar yadda yabarta jiya haka ya sameta sai
sharara bacci take . kurawa dan karamin lips dinta ido yayi yana imaging yadda wasu mazan
suka tsotseshi , take wani tsanarta takara shigarsa yana summing yadda zai azabtar da ita.
Gyara kwanciyarta tayi haka yabama nononta daman gama fitowa, kuramai ido yazid yayi yana
tuna yanzu wani kato yatabashi har ma ya tsotsa ....wani uban bugu ya maka mata a bambom
dinta arazane tatashi tana yarfe hanu tareda rarraba ido. Wani mugun kallo yazid kebinta
dashi....sai a sannan taganshi tsaye kanta yana sanye da farar jallabiyi. Kasa-kasa ta murguda
baki takauda kanta gefe sannan tagyara rigarta..baikula da murguda bakin datayiba ,fuska a
murtuke yace.."lokacin sallah yayi. " daga haka yafice . tsoki zahra taja tana kunkuni da dukanta
da yayi tashige bathroom. Bayan ta ida sallah saida tai adduointa da azkhar kafin tatashi tafara
gyara gidanta . zuwa 7:30am tagama gyare ko'ina tasa air freshener tareda turarukan wuta
masu kamshi , itakanta saida abun ya burgeta . sama takoma zuwa bedroom dinta tana duba
kayan da zatasa.
wani mini skart baki tadauko tareda karamar riga mara hanu wanda duk rabin kirjin mutum
zaizama na awajene inyasa . bakin hula tadauko tareda panta (don bata fiye sa bra ba)ta ijiye
kan bed tashigo wanka.
Misalin 10 yazid yafito yana sanye cikin kananan kaya blue T-shirt da black trouser. Sosea
kayan ya amshi farar fatarsa , bakin gashin kansa yakwanta luf sai kamshi yake zubawa. Cikin
isa da kasaita yake sauka daga steps din benen, ga kamshi da tun daga bude kofar dakinsa
yake neman zautarsa baikara rikicewa ba saida ya haugota zaune a dining tana breakfast ta
daura kafa daya kan daya ga santala2 n cinyoyinta a waje kamar na indiyawa suna ma yazid
kwalele. Wani yarrr yaji jikinsa dasauri yadauke kansa tareda hade fuska ya karasa cikin falon.
Kallo daya tamai tadauke kanta dakamar bazata gaidasaba saikuma tadan daga murya "ina
kwana yaa yazid ."baiko kalli inda takeba yazauna kan daya daga cikin kujerun dake falon
yazaro wayarsa yana faman dannawa. Tabe baki tayi hade da murgudawa taci gaba da cin
abincinta . dauke flet din tayi gade da gyara gurin bayan takammala cin abinta tahaura sama
cikin takunta na kasaita da Jan hankali. Dawani irin kallo yazid yabita wanda ni bansan nameye
shiba.
Almost 20mins yana zaine gun yana danne2 daga bisani yatashi yay dining area don yi
breakfast. Sosea breakfast din da mami ta aikomusu aymasa dadi , yasan duk yadda akayi
mami dakanta taiyi....saida yagama cika cikinsa sannan yakoma cikin falon yakwanta. Karan
wayarsa ne ta tadashi daga dan baccin daya fara a kwanciyar gun. Sunan mamin sane me
yawo akan screen din ....shima murmushine ya bayyana kan fuskarsa yay pecking yana lumshe
ido." Assalamu alaika my boy." Amsawa yay suka gaisa sai shakwaba yake zuba mata. "Boy
kamanta dani tunda kayi amarya shine baka naimana ko?." Hade fuska yayi a zahiri, amma
yace "kai mamina ni na'isa , bakijiba yau kadai da banganki ba kamar na tabe." Dan dariya
mami tayi "kaidai fadi gaskiya boy. Ina zahran takene ?." Kara hade fuska yayi yabi inda tayi da
harara ."amm mami tashiga ciki nikuma ina falo." "Ohk tau kaimata wayar zamu gaisa." "To
mami innakai mata zankira." Sallama sukayi yakashe wayar. Wani takaicine ya turnikesa "wai
nine zankaima yarinyar nan waya salon tarainani wtswwww yaja wani uban zaki yana mikewa
tanyar stair d'in yabi yana mai kara tamke fuska.
Ahankali yake tura kofar harta bude gaba daya , Earpiece ne makale kunnanta takure wakar
*nodo nodo* sai dance watake kamar ba gobe. Still yazid yayi agurin yana karema jikinta dake
shaking kallo. Yakai minti biyu agun amma zahra batamasan da mutum a gunba . azuciye ya
fincikota da niyyar sharara mata mari, itama a ankare ta juyo don bakaramin tsorata taiba,
hakan yasa duk sukai baya suka zube saman gadonta ...
*í ½í±„BieBie Luví ½í±„*
[3/11, 12:39 PM] í ½í±„BIEBIE Lurví ½í±„: *í ½í²KARUWA CEí ½í²......15/16*
_Writing by_
*í ½í±„BieBie Luví ½í±„*
_Editing by_
*í ½í²…Sadnafí ½í²…*
_don Allah masu bina