Showing 33001 words to 36000 words out of 39380 words
rarrashesa. "Mami don Allah ki yafemin nasan
nayi kuskure a baya amma wllh arashin sanine mami...mami kikulani kozanji dadi a raina.. Plss
mami ubangijima dakansa yana yafiya.." Tashi tayi zata tafi yarike kafarta yana kara fashewa
dawani kukan "free my leg yazid inbaso kake inyi mugun sabamaka ba!." "Mami.... Wani dan
banzan tsawa tadaka masa bashiri yacikata, yazube gurin yana burgima. Mami shigewa
bedroom dinta tayi tanaji itama kamar tarusa ihun kozataji sanyi ranta. Yafi awa biyu yana
kwance Gurin yana kuka daga karshe yatashi yafita ko gani maikyau baiyi. Ikon Allah ne kadai
yakai yazid gida lpy don idanuwansa rufewa sukeyi zuciyarshi namasa nauyi kamar andaura
mata dutsi ga sarawan da kansa kiyi. Yana parking ko rufe motan baiba yashiga ciki kaitsaye
yashige dakinsa yakwanta. Abukamar wasa yakejin zuciyarshi kamar ana mata barin wuta,
sosea takemasa wani balin ciwo dabata taba yimasaba .. Rike kirjinsa yayi yana kokarin tashi
amma yakasa saimawani duhu da jiri daya fara gani. Wani razanan nen ihu yasaki wanda duk
gidan yadauka, dai2 nan mortar faruq ta'ida parking yafito a razane jin ihun yashiga ciki. A
hankali idonsa ke rufewa harya gama rufewa ruff tareda tsayawar munfashin sa. A hargitse
faruq yashigo dakin yanufi inda yahango yazid kwance yashiga kiran sunansa tareda jijjigashi ,
ganin abun basauki yasashi fitowa yakira maigadi suka sashi a mota sai hospital. Likitoti
biyarne kan yazid, faruq dawasu colleagues dinsa..sunfi awa uku kansa suna masa eaki ,
dagyar suka samu numfashinsa yadawo. Fitowa dashi akayi aka kaishi dakin dabakowa..coz
abun baya bukartar hayaniya. Yana kwance idonsa rufe dakaga irin baccin dayake kasan na
wahalane, faruq nazaune bakin gadon kan kujera hanunsa rike da waya yana kiran layin mami.
Bugu biyu tadaga tare dayin sallama "i nayini mami." "Lpy lau faruq ya aiki? Kwana biyu shiru
kamar bakanan.." "Wllh mami inanan eaki yay min yawa." "Ayya to Allah yabada sa'a." "Amin"
danjim yayi yarasa ta'inda zaifara fadawa mami , candai yanisa yace "am mami dama yazid ne
baida lpy yana hospital dinmu...." Zumbur tamike tsaye "what yazid! Yanzufa yafita daga
nan!...OK i'm coming right now." Daga haka takatse kiran. Mayafinta da handbag tadauka tafita
driver yakaita. Can gefe da inda sukayi parking ta hango faruq da'alama zuwanta yake jira,
yana hangota yataho shiya tama jagora har dakin da yazid yake. Sosea taji wani mogun
tausayinsa yadirar mata tana ganin da laifinta ma cikin wannan damuwar daya shiga. "Mami
plss have a sit .." Zama tayi still idonta nakanshi. Gyaran murya faruq yayi yafara magana a
hankali yanda bazai tada yazid daga baccin dayake . "mami, kinsan abunda kedamun yazid!?."
Girgaza maikai tayi batare datace komaiba "Heart attack!. Mami yazid yana dab da kamuwa da
ciwon zuciya mai tsananin gaske ..mami kamata yayi kimanta da abinda yariga yafaru kija yazid
jikinki hakanne zaibashi confidence na tunkarar sauran yakin dake gabanshi! Mami akwai
kalubale dayawa agaban yazid akan ZAHRA! Mami yazid yakamu dason zahra, damuwar
rashinta ne ya jefashi cikin wannan hali dayake ciki..plss mami kitausaya nasa, kiyafe mishi..."
Mami jitake kamar tai hawaye kozataji saukin zafin da zuciyarta keyi. "Faruq, inama yazid
hakane don yagane kuskuren dayayi , faruq kai kanka kasan irin son danake ma yazid, duk
duniya banida kowa daya wucesa. Faruq!."
Dagokai yayi yakalli mami da i'donta yacika da kwalla "faruq ciwon zuciya shiyayi agalin abban
yazid, faruq banaso inrasa yazid kamar yanda narasa mahaifinsa.." Shiru tayi tasanadin hawaye
dataji yana zuba mata, dasauri faruq yaciro handkerchief yatare hawayen "mami karki damu,
insha Allah ba'abinda zaisameshi ..zai warke da yardar Allah. Adduarki dakuma kulawarki yake
bukata."
Bayan kwana uku yazid yaji dama2 aka sallamosu suka dawo gida. Kulawa ta musamman
mami kebashi kamar wani jariri haka tamaidasa, bata barinshi yazauna shikadai saboda karyayi
tunani inkaga mami tabar gun yazid to saidai in bacci yayi.
Bayan sati daya..
Suna zaune a falo shida mami yadaura kansa bisa cinyarta tana shafa masa sumar kansa tana
bashi labari sai dariya yake. "Ni yazid amaryarka ina takane?." Saida gabansa ya fadi donshi
yagama mantawa dawata zubaida, bata fuska yayi yace "tana gida!." "Which house!? ." mami
takara tambayarshi "my!." "Yayi kyau!." Shirune yabiyo baya yazid yafada dunyar tunani "karfa yarinyarnan tamutu nabarta daure daki
ba abinci..." Ringing din wayar mami ne yakatse mar tunani, sunan aunty n zahra ne ya
bayyana kan screen din...
*í ½í±„habiebah luví ½í±„*
[3/28, 8:40 PM] í ½í±„hαвєвαh luví ½í±„: *í ½í²KARUWA CEí ½í²........63/64*
_Writing by_
*í ½í±„habiebah luví ½í±„*
_Ending by_
*í ½í²…Sadnafí ½í²…*
_Where re u my guyz?, *Muhií ½í¶¤,Kaltumee,daddy' gal,teemarhcuties, my
Ngleruma,Teemaâ¤,Amina aa,Dr thaudat,í ¼íµ±k,sa'adeeya,fatima&hasina,í ½í²‹Aisha bichií ½í²‹,
sadiyaí ½í± ,khairati,queen supy*....nd other.. Don u re many can't mention all..dis page is for yours
donjin dad'inku.._
í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²
duk sai mami taji bata kyautaba, don ita yadace takira. Aunty kuwa zahra ne tasata gaba da
kuka dale sai ance akawo mata takardanta, aunty tayi2 da'ita tabari abba yadawo daga tafiyan
dayiya sai shi yayi magana amma taki har abinci tadaina ci.
Asanyeya mami tadaga tai sallama, bayan sun gama gaisawa mami take tambayan zahra
"zahra tanan lpy ..." Yazid yanaji an ambaci sunan zahra yazabura yamike zaiyi magana mami
balla masa harara, natsuwa yayi yasauke kansa kasa. Aunty gagara ma mami maganar tayi
don tana matukar jin nauyin ta..gaya sunyi zaman mutunci da 'yar uwarta sam hakan baidace
ba..ahaka sukayi salama.
Yusuf da ransa yay matukar baci yafita daga dakin kamar maishirin tashi sama, itama zahra
dakinta tawuce tana buga kafa ..aunty kam da i'do tabisu tana rasa abun cewa.
"Mami , ZAHRA!?." "Eh..aunty nta ne takirani.." Mami don Allah kiban no din kinji.." Batakai ga
bashiba wayar yazid din tashiga ringing. New number ne dakamar bazai dagaba saikuma
yadaga.. Daga dayan bangaren akace "Yeah am YUSUF ALKHALI ! Zahra's broda, kai
gaggawar eako ma zahra da takardar saki! ...don bazata dawo gidanka ba ..hop u get me
right!?." Yazid dayaji kamar ana saukar masa da ruwar wuta cikin kunnasa yadake yace "okey,
alright.. I'll do dat..just give a little time i'll come over nd give her divorce paper!. Tabe baki
Yusuf yayi yakatse kiran.
" meye kake cewa yazid!?. " shafa fuskan mami yayi, "mami karki damu, kawai kimin addua
gobe zantafi borno...insha Allah zandowo maki da zahra nki.." Hawaye tagani nasauka a idonsa
. hawayen tashiga goge masa tajawosa jakinta tana pitting bayansa .."karka damu my boy,
everything will be okey soon.." "Insha Allah mami."
Bayan yayi sallar isha baidawo gidan mami ba, gidansa yawuce don yaga zuby ko ta mutu koda
saura..ahanya yakira faruq yake sanar dashi suhadu a gidansa..don yasan dole zubaida tana
bukatar likita a lokacin. Kusan atare suka isa, direct dakinda take ciki suka shiga. Touch light din
wayarsa ya haska dakin , zuby suka hango kwance yashe2 kamar gawa ko numfashi babu.
Cikin azama faruq yakarasa yafara bata taimakon gaggawa, shiko yazid baiwani damuwa daga
karshema falon yakoma. Yafi minti talatin dakin kafin yafito yashiga kitchen yahada mata shayi
mai kauri yadafa indomie yahado mata da snacks da drinks saida yacika wani katon try da
abinci kafin yawuce dakin..yazid ko ko kallonshi baiba sai danna waya dayake.
Kamar mayya haka zubaida tarinka tura abinci tanaci tana kwarewa, faruq nazaune gefebta duk
tausayinta yacikashi "rayuwa kenan wai zubaida ce wannan..." Saida taji takoshi sannan
tafashe mishi dakuka maiban tausayi. "Plss Dr kataimaka min..dan Allah kamaidani gida..
Natuba wllh..bazan sakeba.." Furuq jiyake kamar yay mata kuka don iyaka tausayi tabashi. "It's
okey, ya isa insha Allah zan maidaki gida, amma ba yauba..kibari sai gobe." Gyada mishi kai
tayi.."ngde." Fuska a daure yazid yashigo "tashi mutafi.." Tashi faruq yayi suka fita amma bai
rufe dakinba, kafar falo kawai yarufe. Zubaida tadanji dadi tafito falo tazauna tana tunanin
rayuwa.
Washe gari...
Dawuri yazid yashirya yama mami sallama don 10flight dinsu zai tashi, addua sosea mami
tamishi har airport tarakashi saida taga tashin jirgin kafin tadawo gida.
Shadaya suka isa , can nesa ya hango *Ajibt* wani friend dinshi dama already yasanar dashi
zuwansa kuma gidansu zai sauka. Hugging din juna sukayi suna mai farin ciki, at d end dai
mota suka shiga sukatafi. Wow nace time din da'a wangale get din gidan. gidane na bugawa a
jarida don yahadu harshe. Mahaifin ajibt mai kudine sosea dan siyasa ne. Saida suka biya yazid
ya gaida umman ajibt sannan suka wuce part dinshi.
"Kai man yanaga duk kafita daga yazid dinka?." Furzar da iska mai zafi yazid yayi ya koroma
ajibt abinda ke damunsa. Sosea ya tausayama yazid "man harka damu insha Allah komai zai
dai2 ta ,zan taimaka maka.
Wanka yazid yayi yasa kananan kaya yafito falo suka zauna da ajibt suna tattauna yanda
zasujema zahra. daga bangaren Umma tasa akakawo musu lafiyayyen lunch, saida sukaci suka
koshi sannan yazid yace" man yanzufa zamu je." Harara ajibt ya balla masa "saimuje din ea,
kabari sai gobe man amma daga zuwa , ko hutu babu.." "Kaga nibansan wulakanci, aikasan ba
hutu nazoba kawai inzaka rakani kazo muje.." Bayanda ajibt ya i'ya haka yatashi suka tafi.
"Yazid dama nan gidan ne?, ae gidan abokin Daddy ne!." Gyada kai yazid yayi "abun zaizo
mana dad'an sauki kenan!." Basusha wani wahalan shiga gidanba don maigadin yashaida
yazid, kuma dama yasan ajibt sometimes akan eakoashi gidan. parking sukayi suka fito
akabud'e masu dayan get din suka shiga.
Sanye takeda wani doguwar pink riga 'yar kanti , ta matseta sosea tafidda mata da shep dinta
ga boos dinta suncika rigar kamar zasu fito. Tayi rolling da milk din vail, tasa hell hill milk mai
adon stones kamar yadda yake gaban rigarta ma stones masu kyau jere. Tana zaune cikin
wani rumfa mai zagaye da flawers gaba daya attention dinta nakan wayar ta datake charting
kuma da'alamu yanai mata dadi.
Tunda daga nesa yazuba mata mayun idonsa yana kallonta, gani yake kamar ba i'ta..tayi wani
irin kyau na musamman sai shining take gawani kiba datayi . har i'sa gurin batasan ya i'sa ba,
wayar hanunta yarike tareda had'awa da beautiful fingers dinta. Dagowa tayi tana kallonsa don
duk a tunaninta Yusuf, razana tayi tamike tana binshi dawani irin kallo wanda bansan
nameba..shima kallonta yake kamar lakacin yafara kallonta "ZAHRA!." Yafada cikin wani murya.
Gagara cewa komai tayi sai gaban dake balain faduwa..shima dakewa kawai yake amma wani
irin faduwar gaba yakeyi. Pls say something man.." Still batace komaiba kuma idonta nakansa
.. ganin taki magane yamatso kusanta yana kokarin riketa, dai-dai shigowar Yusuf kenan ya
hango yazid nakokarin rikota "stop malam don't ever touch her!!!." Cikin d'aga murya yay
maganar. Karasowa gurin yayi yana watsama yazid wani disguise looking. "Meye kake kokarin
yi haka, bayan yanzu ba marka bace!." Shima yazid din wani kallo yawatsa masa "kila kaika
datse mana aurenko!?." "I think divorce paper kakawo mata!?." Wani murmushin rainin hankali
yazid yasaki "tsakanin aurena da zahra basaki ciki..I want u to know dat nazo tafiya da matata
ne!." "Kayi kad'an! Baka i'saba dole kasaketa..at dat time nikeda i'ko da ZAHRA! ba kaiba!. so
dole sai yadda nayi..kaikafa buga game din amma nikeda ikon tsaidashi.. dis is just to
beginning!.. Yanzu akafara kick din!.."
"Haka kace!?." "Haka nafad'a!." "Muzuba mugani zanga wazaiyi wining!" Murmushin gefe Yusuf
yasaki "U shall see!." Daga haka yaja hanun zahra sukayi ciki. Serere akabar yazid gun yama
rasa abunyi, jiki a matukar sanyaye yaja kafarsa da kyar yashiga mota ajibt yaja sukabar gidan.
*í ½í±„habiebah luví ½í±„*
[3/29, 11:25 AM] í ½í±„hαвєвαh luví ½í±„: *í ½í²KARUWA CEí ½í².......65/66*
_Writing by_
*í ½í±„habiebah Luví ½í±„*
_Editing by_
*í ½í²…Sadnafí ½í²…*
_Kuyi hakuri da wannan bayawa...don banjin dadi..._
í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²
Runtsa idonsa yayi dak'arfi yanajin zuciyarshi kamar zata fito..."meye wannan Yusuf din kenufi
ne!?." Ganin bazai iya samo amsarba yasa yabude idonsa dasuka dawo kamar gaushi don jaa
yasauke kan ajibt wanda shima kallonsa yake. Dafa kafadanshi ajibt yayi "kakwantar da
hankalinka frnd insha Allah komai zai dawo dai2..kuma kasan me?." Kai yazid yagirgiza batare
dayace komai ba. "In dis week daddy will come back from Cairo kaga saikawai mufada mishi
dakansa zaije yama abban su Yusuf din magana.." "Gud idea frnd ngde Allah yasaka..." "Noo
..u deserved it ea.." Key ajibt yama motar suka fita daga gidan .
Kusan cin karo sukayi da aunty dake bakin kofar falo kusan duk abinda sukayi a idonta, fuska a
matukar daure take kallon Yusuf.. "Shige ciki.." Tafada zahra jiki a sanyaye tawuce kamar
wanda kwai yafashema a ciki haka take tafiya , gaba daya takasa gane condition din datake
ciki. "YUSUF!." Aunty takira sunanshi bayan sunkara sa falon sun zauna , sauke kansa k'asa
yayi batare daya amsaba "kanakishin zahra ne!." Kamar saukar aradu haka yakejin maganar
aunty. "I'm asking u nd u keep silent.." Dagowa yayi yakalleta still he can't say anything.. " U
can go..tunda kazama kurma.." Da kyar ya'i d'aga kafarsa yafita gaba daya tunaninsa ya
cakub'e. Tashi aunty tayi tashiga dakin zahra, gamamakinta hangota tayi kwanshe gado tana
hararar hawaye..gada daya tausayinta ne yakama aunty , tarasa gane gaskiyar ta tanason mijin
tane koya?." , gakuma wani lamari datake ganowa kamar zahra nada ciki.. Karasawa tayi
tad'agota ta rumgumeta tana pitting bayanta "kiyi shiru daughter, its okey.." Tsit tayi sai ajiyan
zuciya datake saukewa . "ZAHRA!." "Naam aunty" har kiboyemin komai, take me as ur mother
fad'amin kinason yazid ne!?, kinason komawa gidanshi..!?." Zabura tayi tad'ago saikuma
tamaida kanta tasaki kuka. "Aunty ni basonsa nakeba, kawai dai yaban tausayi ne ...." Tafad'a
cikin kuka..."to ya'isa, shikenan..kiyi shiru." Lallashinta tarinkayi harsaida tai bacci. Tsayawa
kallon tayi nakusan minti goma tana kissima abubuwa a ranta, daga karshe fita takoma
bedroom dinta.
Yazid nazaune kan gado gabanshi da system yana dannawa, shikuma ajibt nakwance yana
waya. Bayan yagama wayarsa ya dago yana kallon yazid , seriously yafara mishi magana
"kagani Dr ne ko Yazid!?." Dagowa yayi yana kallonsa da mamaki "ca akwai maka
bansaniba!?." "To alhmdllh tunda kasani..as my observation nagano matarka! ZAHRA! Nada
ciki!." Wani uban zabura yazid yayi yajuyo yana kallon shi. "Ajibt CIKI!?." "Yeah,sure ciki!." Rasa
gane condition din da ke ciki nayi, kamar wanda aka zabura yatashi yadauki makullin mota yay
hanyar fita, fixgoshi ajibt yayi yana watsa masa wani kallon. "What are u trying to do?."
"Bansaniba, dalla sakeni ..zanje in dauko matata ne ta haihu a gurine..inkuma sunce bazata
biyoniba sai sucire cikin suban abina!, tunda ninayi!." Wani mugun dariya ajibt yasheke da "wato
ance matarka nada ciki harka samu abin gadarako?, to wllh kamaida hankalinka inkace zakai
masu wautar 'yan fari duka zasuk'i badata..gara kabi a sannu.
Dawowa yayi yazauna yana sosa geya, wani irin farin ciki yakeji mara misaltuwa wanda baitaba
jiba!.
Kano...
Karfe goma faruq yashigo gidan yazid , da spirykey yatoho yabode falon yashiga . time Zubaida
nasaune kasa tabuga uban tagumi , karasowa yayi yazauna gefenta sai a lokacin taji mutum, a
razane tadago tana kallon shi tayi tunanin yazid ne saikuma taga faruq ne. Kallon dataga
yakemane yasa tasauke kanta kasa " tashi inkaiki gida.." Kamar jira takekuwa tamika tai hanyar
waje.. Murmushi furuq yayi yabi bayanta...rufe falon yayi yashiga motar dama zuby kam tuni
tashige. A haka suka isa harcikin gidansu yakaita , tunda akashigo idonta yafara tara kwalla,
godiya sosea tamishi tashige ciki da gudu tana sakin wani kuka. Tausayinta yagama cikishi
saida yaga shigewarta kana yaja motarshi yafito.
Momy tana zaune falo ga abinci gaban takasa ci gaya tabuga wani uban tagumi . kamar daga
sama take jiyo kukan zubaida , idonta takai kan kofa dai2 isonwan zubaida kenan.. wani irin
super momy tayi ta rungume zubaida suka saki wani irin kuka....
*í ½í±„habiebah Luví ½í±„*
[3/31, 11:56 AM] í ½í±„hαвєвαh luví ½í±„: *í ½í²KARUWA CEí ½í².....67/68*
_Writing by_
*í ½í±„habiebah Luví ½í±„*
_Editing by_
*í ½í²…Sadnafí ½í²…*
_Dis page is 4 u í ¼í¼¹Ayshahí ¼í¼¹, tnku for diffusion my book._
í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²í ½í²
Duka kuka suka rinkayi bamai rarrashin wani, saida sukayi mai isarsu sannan momy takama
hanun zubaida suka shiga bedroom. Zaunarta tayi bakin gado i'tama tazauna takurama zubyn
i'do. K'asa tai dakanta tanajin kunyar mahaifiyar tata..."plss momy..gor give me.. Nayi nadama
abinda nai, ya rabbi kayafemin, kabini akonyin aikin alkhairi asauran rayuwa ta data rege...am
regretted.. " wani kukanne yakara kufce mata tashige jikn momy.. Kiyi shiru daughter, is
okey..dis is our destiny wannan kaddarar tamuce baki daya bataki kekadai ba..ya rabbi kayafe
mana baki daya.. wannan abinda na suke nake girba..." Itama momy kukan tafashe dashi tana
kara rungumeta.. "Yanzu momy daddy yasani ne?." "Baida masani, kuma babban abinda ke
damuna bansa how can explain to him ba..bansani ba daughter ko wani abin zamuyi creating
mufada mishi?." "Nooo momy!, noo! Don't tell him lie, tell him d truth... wannan maganar tafi
karfin wasa bai kamata abuye masa ba.." Tafada cikin shashshek'a. Haka suka yini suna kuka
bawanda ya'iya rarrashin wani, dakyar wani zubin momy ke rarrashinta , don i'tama kukan take.
Farida duk ta lallace tayi baki gaba daya tarame tafice hayyacinta, kullum tana shikin kuka tana
nadamar biyema hisham datayi tabashi kanta ya lalata mata rayuwa yaguda yabarta. Yau
kamar kullum tana zaune garden tahade kai da gwiwa tana kuka "hisham kacuceni , ka
yaudareni, kagudu kabarni ka lalatani..bazan taba yafe makaba..macuci.." Kuka tarinka yi tana
surutai, sai da tai mai i'sarta kafin taje bakin fanfo tawanke fuskanta tawuce falon mama. Dai2
shigarta fauxy tafito daga dakinta taci gayu sai taku take tana girgiza. Mama dake zaune falo
idonta akan fauxy tace " kai Allah dai yanuna mana bakinku keda nabil , ranar za'ayi shagali,
zamu jijjige.." Tintsirewa da dariya fauxy tayi "kai mama wai zaku jijjige..ea yanzu kun tsufa."
"Inafa tsufa, ea yanda kikejin kanki haka nakejina agun abbanku...kedai Allah yanuna mana