Showing 15001 words to 18000 words out of 39380 words
rigane jikinsa sai bakin trouser ya ratayo briefcase
dinshi.
Baiko kalli inda takeba yazo zai wuce.
"Ina kwana yaa yazid." Cikin sanyi murya tai maganar.
"Lpy.". Yace yasa kai zaifice.
" am yaa yazid don Allah akwai maganar da nakeso muyi dakai."
Bai juyoba yace " inaji , karki batamin lokaci sauri nake."yafada fuska mutuke.
Tashi tayi ta i'so har inda yake..
"Yaa yazid, don Allah ina kake zuwa kwanan nan saika shirya kamar zakatafi office kuma ba
office din kake zuwa ba, domin kusan kullum zai abokan aikinka sunzo naimanka suce lpy baka
zuwa...duk kwana kinannan kafice hayyacinka wai meyake faruwa? , in wani matsala kashiga
ka fadamin in tayaka da addua tunda ni matarka ce...." Wani mugun kallo yake binta dashi tunda tafara maganar....gaba daya takaici yacika shi...waini
yarinyar nan zata tsare da tambaya haka..
"Karkikara kiran kanki a matsayin matata domin bayadda zanyi zaman aure da *KARUWA*
maibin mazan titi...kuma kada ki kara zuwamin dawata magana mai kama da wanan."... Daga
haka yabi gefenta yawuce.
Ba abinda ke fita daga idon zahra sai hawaye, zuciyarta wani irin zafi take mata...baabinda
yazid yake mata yakona mata rea kamar yakira da kalmar *KARUWA*.
Saida tai mai isarta tashiga bedroom dinta tai bacci.
Yazid kwa yana fita gidan mami yawuce da maganganu fal bakin sa amma gabansa wani irin
faduwa yakeyi don baisan yadda mami zata karbi lamarinba.
Da sallamarsa yashiga falon ,
Mami nazaune taci kwalliyarta tana karatun jarida.
Da faraa ta karbeshi suka gaisa take tambayarshi zahra.. Tana nan lpy yace mata.
Shirune yaratsa na'yan sakanni yazid kansa kasa yarasa ta inda zai fara.
" son lpy kuwa?, kamar akwai magana a bakin ka?."
Dan shafa kansa yayi gabansa na faduwa..."eh...mami akwai..."
"OK..tau...go on... Am listening."
"Am dama mami...inason inmaki nagana ne...akan..mami bansan yanda zaki dau maganar ba,
amma don Allah mami kiman uzuri."
Sanyi jikin mami yayi.." To kafad'a mana ina jinka."
"Mami dama sonake nakara aure!!!."
*??BieBie Luv??*
[3/16, 1:44 PM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??.......35/36*
_Writing by_
*??BieBie Luv??*
_Editing by_
*??Sadnaf??*
??????????????????
*T*unda yafara maganar mami take kallonsa ko kiftawa babu. "YAZID!!!." Mami takira sunanshi
cikin wani irin yanayi mai wuyar fassara. Kasa amsawa yayi haka kuma bai d'agoba kansa na
k'asa. "Kafad'amin da bakinka kimanin wani lokaci zamanka da zahra ya d'auka." Mami tai
maganar cikin natsuwa. Cikin sanyi jiki yazid yace "wata hudu ne mami."
"To wata hudu....Wani abun zahra take maka da bakajin dadi zaka kara aure?." Kara sauke
kansa kasa yayi... "Mami bawani abun taiminba, kuma ba abinda yahadani da i'ta, hasalima i'ta
takawomin shawarar kara aure!." Mami kallonshi take cikin tsananin mamaki..."to meye dalilinta
nayin hakan!." "Eh....mami dama...munje asibitine akan rashin lpy datayi ina tunanin ko cikine,
to bayan likitoti sungama bincikensu sai sukaga ba cikibane, hasalima tanada matsar
haihuwa....to shine tazomin da maganar kara aure. da farima ban yardaba saida naga tadamu
sosea kafin na amimce!."
"Innalillahiwainnailaihirrajiun.".. Kawai mami take fada cikin ranta.." Matsalar haihuwa zahra!
SubhanAllah." "Tashi kaje yazid zan nemeka." Daga haka tatashi tashiga bedroom nata. Zagaye
kawai tashiga a dakin tama rasa wani irin tunani zatayi..."aure wata hudu ace zaikara wani
....wani irin fassara duniya zata mana?." Jiki adan sab'ule yazid yafita, sai yaji duk bai kyauta ba, amma wani bangare na zuciyarshi yana
kokarin danne wa.
Yini guda yakasa
tabuka komi a office din , yarasa abinda ke damunsa .
karfe biyar daidai yakama hanyar gidansa baikoje gidan su zubaida ba.
Parking yayi a parking lot din gidan yafito baiko dauki jakarshi ba yashiga.
Kusan cin karo sukayi da faruq dazai fito daga falon. Tsayawa kallonsa faruq yayi ganin duk
yafice daga kamninsa, tabe baki yayi yana komawa ciki. "Gurinka nazo saikuma madam take
cemin baka dawoba." Faruq yay maganar idonsa nakan TV.
Shima yazid din tabe baki yayi "kashigo ciki kagannin tunda yanzu nadawo.".. Daga haka
yahaura sama.
Kwafa faruq yayi yatashi yabi bayan yazid. Azaune bakin gado ya sameshi , shima yazauna.
"Dama zuwa nayi naimaka sallama tunda kai baka naiman mutane. Zantafi Indian ne gobe
inturamu wani course mushida..kuma wata shida zamui." Tab'e baki yazid yayi "Ohh ..Allah
yataimaka." Murmushi faruq yayi na takaici. "To ngde...nizan wice Allah yasadamu da
alkhairinsa."... Faruq yay maganar yana mikama yazid hanu. Musabata sukayi faruq ya juya zai
fice. Haryakai bakin kofa yaji yace " Allah yatsare." Acikin zuciyarshi ya amsa yaface yana
jinjina hali irin na yazid.
Misalin karfe takwas na dare yadawo daga masallaci, shigowar daki kenan wayarsa tafara
ringing. Faduwa gabansa yayi ganin sunan mami na yawo kan screen din ..dakyar ya i'ya daga
wayar yakara kunnenshi.. "Kuzo kaida zahra yanzu ina nemanku." Daga haka takatse wayar.
Ajiye wayar yayi yazauna bakin gado yarasama wani irin tunani zaiyi, can yamike yafita yashiga
dakin zahra.
Tayi shirin baccinta tana zaune kan kujeran dake dakin tajawo wani karamin glass table tana cin
abinci kai.
Zama yiya bakin gado yadda yake pacing zahra. Tsaida cin abincin tayi kanta kasa haka kuma
bata dago takalleshi ba. Muryan yazid taji yana cewa. " Mami takira waya tana neman mu nida
ke yanzu ki saurareni kiji abinda zan fada maki.. Duk abinda mami ta tambaye ki kice "Eh"
hakane, karki yadda kiyi wani abuda zata gane bagaskiya bane abinda nafada mata , yin hakan
shine samun kwanciyar hankali agareki...rashin yin hakan kuma zaizama matsala agareki."
Daga haka yafice.
Ba'abinda kirjin zahra yake sai bugawa , "to me wannan yake nufi?." Ganin bazata samu
amsaba yasa tashirya tafita falo .
yana ganinta yatashi yafice tabi bayanshi suka kama hanyar gidan mami a mota.
****
Dukansu kirjinsu bugawa yake barinma yazid dayake tsoron kar a tunamai asiri. Dakyar ya iya
sallama suka shiga cikin falon kan kowa a kasa. Zama kowannanesu yayi a kasa tareda gaishe
ta, "ZAHRA!.".. Mami taji takira sunanta. Dakyar ta inya amsawa tana jiran abinda zai biyo baya.
Cigaba mami tayi" Kekika bama yazid shawaran da yakara aure saka makon rashin haihuwa da
baki samuba!?."... Wani mummunan yankewa gabanta yayi tad'ago tana kallon mami.
"MAMI!!!." Zahra tafad'a cikin wani irin yanayi.......
*??BieBie Luv??*
[3/17, 3:23 PM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??...... 37/38*
_Writing by_
*??BieBie Luv??*
_Editing by_
*??Sadnaf??*
_wannan shafin nakune mak'iyan *zubaida..* Don tace yan bakin ciki saidai su mutu i'ta da
angonta kuma mijinta *Yazid..* mutu ka raba. ????_
??????????????????
*R*asa amsar dazataba mami tayi, gaba daya kanta yagama kullewa. "Amma taya zanfadi
abinda nasan bahabane? ..nibansan da wannan maganarba , bamuyi haka dashiba...toma
meye nawa inyayi aure ? Tunda dama bakulani yakeba ,,,ba shiga harta yakeba..."
Zahra tambayarki nake kinmin shiru." Mami takatseta daga zancen zucin datake.
Dagowa tayi takallin yazid wanda shima idon sa akanta yake ko kiftawa babu. Wani irin kallo
yake mata wanda yayi matukar tsoratata...idonsa ya sauya zuwa jaaa fuskarsa tarikid'e kamar
horror haka take kallonsa. Dasauri tai k'asa da kanta muryanta na rawa tace "Eh....mami.... !"
wani abune yadoki zuciyar mami da yazid wanda nima bansa meyeba. "Zahra kintabbata
hakane!?." "Eh!." "Tashi kuje Allah yamuku albarka!."
Cikin wani irin yanayi sukabar mami wanda ita kadai tasan yadda takeji a zuciyarta. Abakin get
din gidan ya ijiye zahra yajuya kan motarsa .
Tafi minto goma tsaye agun tana bin inda yayi da ido zuciyarta namata wani irin suya,,,daga
bisani tashige ciki. Wanka tayi tasaka dogowar riga tahau kan gadonta ta kwanta ...gagara
baccin tayi tama rasa wani irin tunani takeyi meye zuciyarta take sakamata. Idonta ne yafada
kan Qur'an nin dake site drawer nta wanda yazid ya ijeye mata bayan yagama mata cin mutunci
"wai bata masan yanda zatayi dashiba tunda batasan komai cikin addininta ba..sallar ma kawai
yi take don taga anayi.." Takai awa biyu tana karatu sannan taji zuciyarta tayi sakwai , lokaci
daya taji dukwani tarkace yafita daga zuciyarta. Rufe Qur'an din tayi ta kwanta, batafi minti biyar
ba bacci ya dauketa .
Kamar a mafarki take hango motar yazid nayowa cikin layinsu, suna cikin motar i'ta da arman
suna kwakwalar junansu . sauri zame jikinta daga nashi tayi tagyara rigarta da hijab
dinta..."baby...meye..hakan?.." Cikin sarkewar murya yafada. Zahra gaba daya tagama tsorata
duk ta rikice. "Am ka kaga....dare yayi..kaga kada aga ..haryanzu ban dawoba ...gidanmu su
zargi wani abu.." "Plss mana baby,,, kinsan gobe zanyi tafiya kuma wllh abukace nake...don
Allah kibari ..ko round daya muyi a motar nan..." Yakarashe maganar yana kara matsota. "Don
Allah kayi hakuri yaa arman ..kaga momy zata zargi wani abu indai bankoma gida yanzu ba,,,
amma namaka alkawari gobe kafin flight dinku yatashi...zamuyi,,, ko a airport dinne." "Kinmin
alkawari?." "Eh ...nayi." "To yanzu kiban Indan sha ko kadanne,,, wllh jinake kamar damutu da
bukatarki." Batayi musu ba kwa don i'tama yazid ne kawai zai taka mata burki, amma da
saisunyi ko sau ukune kafin yaja motarsa yatafi. (Don zubaida bata hakura da daya.) Bes
ne jikinta don haka tazane hunun ta saukarta kasa.. Jikin arman har tsuma yake bananarsa na
tashi time din dayaga boos din zubaida na lekoshi.. Ita da kanta tahade bakinsu guri daya,
tadaura duka hannayen sa kan boos dinta yana shafa mata su. Hanunta tasa cikin wandonsa
tafara wasa da?? wanda tuni tagama mikewa... A hankali yazame bakinsa daga nata yamayar
kan dayan boos dinta yana masa wani irin lasa..saida sukayi kusan minti ashirin haka, dakyar
zubaida ta tsayar da arman.. Sallama sukayi yatafi akan gobe around 10 zasu hadu.
I'do hudu sukayi da yazid dake tsaye compound din gidan yana kaiwa da kawowa. Wani irin
faduwa gabanta yayi wanda tunda take bata taba yiba. Fuskarsa a matukar hade yafara
takowa inda take, ido cikin ido suke kollon juna yayinda zuciyar zubaida take disco. "Daga i'na
kike!?,,, tun dazu nazo i'na jiranki momy tace kinshiga makota karbo abu..kuma i'nata kiran
wayarki no answer..." Cikin b'acin rea yake maganar.
Wani b'oyayyen ajiyan zuciya zubaida ta sauke. "Allah sarki yayana, don Allah kayi hakuri wllh
nashiga gidan aunty bilki ne ,,ina kara mata fiqhu ... Amma dan Allah kayi hakuri." Tagama
maganar tana hada hannunta guri daya. Murmushi yazid yayi yanajin dadi a ransa yasamu mai
ilimin addini. "Uhm..wani guri kika yi mata yau?." Rufe fuskarta da hijab dinta tayi "uhm..zaduz
zaujain." "Ah lailai har wannan kin sani?, to zomuje ki koyamin.." Kokarin rike hanunta yayi tai
sauri matsawa baya tareda juya kanta gefe. "Zanyi maganin wannan kunyar taki very soon, da
munyi aure kezaki rinka min wanka nima naimaki...mukwanta kuma tare.." Yakarashe maganar
yana kashe mata idon. "Wayyo Allah wallh nikam yaa yazid bana so." Juyawa yayi yashige
falon yana dariya k'asa2 , i'tama bin bayanshi tayi tana hamdala a ranta da baiganta ba.
Zama yayi kan sofa i'tama tazauna dan nesa dashi. "Baby yau nazo maki dawani babban
albishir."
"Dagaske yaa yazid?, fadamin naji." Cikin zakuwa tai maganar.
"Zan fada maki, amma saikinmin alkawari daya."
"To fada naji, zanmaka indai baikaucewa sharia ba." Wani irin dadi yazid yaji aransa. "Kimin
alkawari ranar mu ta farko cikin gidan mu duk abinda na saki ko nace kimin zakimin ba
gardama." (Niko nace aikagama samu indai zubaida ne)?? murmushi tayi don tagane inda
yadosa "insha Allahu zanyi." "To kawo kunnanki infada maki albishir din." "Uhm uhm nikam kafada min haka." "Kifadama
momy cewa acikin week dinnan zaa kawo kudin aure ki ..wanda nine mijin." Zubaida jitake
kamar takurma ihun tayi tsalle don murna. Rufe fuskarta tayi "kai amma nayi murna yaa yazid."
Tai maganar cikeda kunya. Sai shadaya zubaida taraka shi yashiga motarsa yay gidansa.
Washe gari da safe take fadawa momynta murna agurinta baa magana hakama daddynta... Tun
daga lokacin kuwa suka fara shiri na tarbar baki...
Misalin tara da rabi zubaida tashirya tacewa momy zataje gidan kawarta ta haihu.. A can hotel
din tasa meshi don arman yadade da tafiya don zumudi zai kwanta da amarya.. Kiranshi tayi a
waya yafito yashiga da i'ta.
Ko zama basuyi ba yafara kissing dinta kamar zai cinyeta haka zubaida ma tazage tana
accepting tare da tura mai request.. Sai da suka gama wannan kana suka cire kayan jikinsu
arman ya luntsuma lambun zubaida mai cike da kayan morewa. Saida sukayi sau biyar ko
wannensu yasan ya gama gamsuwa sannan suka hakura da juna. "..baby yau dakyar abun
yashiga kin matse da yawa..jinayi kamar nayi sabon aure." "Kaidai." Fita sukayi yasauketa
bakin titi tashiga a daidaita tai gida shikuma yawuce airport.
Mami da kanta taje tafadama yayarta maganar auren da yazid zai kara, "sister kawai abarsu
tunda a tsakanin su sukaga hakan yadace...kinsan mata da miji sai Allah,, inkace zaka shiga
tsakanin su ma wani zubin kunya zasu baka..sai dai muyita musu addua ." ba dadewa mami
taiba takoma gida. Dadare taje gidan yayan baban yazid tafada masa abinda ke faruwa akan
suje kaiwa kudin aure..fatan alkhairi kawai yay musu yace gobe insha Allah zasuje tareda
abokansa biyu.
Washe gari gidan su zubaida kamar ranar ake daura aure , don sai shirye2 suke na tarbar baki..
Karfe takwas na dare kuwa sai gasu sunzo cikin wasu manyan motoci na kwadawa saa ko daga
motocin sunsan zubaida gidan da akwai zata.
Mota daya mutanene aciki mota daya kuma akwatinane guda sha biyu na sakun rana.
Cikin mutunci daddy dawasu abokansa suka karbesu aka bada kudin aure tareda yanke rana
nanda wata daya tol! Basu wani jimaba suka tafi bayan sundan taba kayan sha da aka kawo
musu .
Murna agurin momy kam baa magana duk wanda yazo saita nuna mishi kayan da akakawo
masu tsada dukba na yarwa. Kowa yana tofa albarkacin bakinsa.
Tundaga ranar momy tasa aka dauko mai kyaran amare daga sudan take gyara zubaida.
Abangaren ango kam shirye2 yake ba wasa don duk abokansa bawanda bai sani ba sai faruq..
Suma sosea abokan suka zage gurin nunamai gatansa.
Ana saura sati daya biki akakai lefe da kudin sadaki.. Sadaki million dayi, key din mota biyu
...akwatina guda ashirin da huda cikeda kayayyaki masu tsada , wasu kayanma sai zubasu
kawai akayi a mota akakawusu tsabar akwatuna sun cika...
Karkuso kuga hauka gun momy..yarta mai farin jini yarta mai kashin arziki ... Bakin ciki kamar ya
kashe mama ... Data gano yazid zubaida zata aura,,,wanda tama fauxy kwadayinshi take burin
yazama sirikinta tunkan ya auri zahra.. Kwafa tayi tabar gurin kayan. Itama so soon zaakawo
kugin auren'ya'yanta. Mami kam ba wanda ta gayyata a cikin yan uwanta ko yan uwan baban yazid.. Saidai kawai
taga ana zuwa yin shirin biki wasu don Allah wasu don gulma.
Ranar yazid yakoma gida a gajiye da dare yasamu zahra na zaune dakinta i'ta kadai kwanin
tausayi. Wani dariya ne yazoma yazid amma ya hadiye ta "gaba gaba saikinfi haka shiga kunci
ma." Yafada ransa yana karasowa cikin dakin. Zama yayi bakin gadon baiko kalli inda takeba
yafara magana. "Namaki booking flight na zuwa burno gobe karfe goma zai tashi saiki zauna
da shirinki ...kuma saibayan wata biyu zaki dawo. Idan mami tace ya haka kice kene kikeson
tafiyar." Yana kaiwa nan yafice. "Dadi zahra taji aranta ko banza zataga 'yan uwan mamarta
masu sonta damuwarta zata yaye.
Tundaren tahada kayanta tsaf cikin trolley ..ta kwanta tana Allah Allah gari hawaye.
Washe gari karfe tara yazid yakaita gidan mami sukayi sallama. Mami bata i'ya cewa komaiba
don alamarin nasu akwai sarkakiya .. Fatan alkairi tamata yazid yawuce da ita. abakin titi ya
sauketa da trolley dinta yasamata kudi dubu dari biyar cikin handbag dinta yace tahau tricycle
zuwa airport don yanada aiki. Tsaida abin hawa tayi yakaita airport karfe goma dai2 jirginsu
yatashi zuwa Maiduguri.
Acikin satin kuwa aka fara events din aure , kullum da irin party n da zaayi..yazid ya zubar da
kudi harda na hauka ..zubaida kam inka ganta bazaka ganeta ba don wani irin kyau na
musamman datayi... Gaba daya tagama ruda yazid duk sanda akaje wani event sai tasashi
wanka..joystick dinshi yana mike harsai angama yakoma gida. Agurin zubaida kam hartafi
yazid shiga damuwa don kuwa jitakeyi kamar tai hauwa yau wata daya rabonta da namiji ,
kullum shikin wuya take kwana.. Jira kawai take taji ankaita gidan yazid , ,, ranar zata kwada
masa bariki.
Yau takama asabar misalin karfe goma nasafe mutane sunka halarci daurin auren yazid da
zubaida . an daura aure a matsayin sadaki million daya da mukullin mota biyu...
Zubaida jitake kamar tafire tatafi gidan yazid ..anci ansha anyi brush da kaji an kuskure baki da
lemuka agurin reception haka gurin entertainment ..kawayen zubaida yan ji dakai yan gayu San
baje duwawu gurin rawa.
Misalin karfe tara akatafida amarya gidanta bayan angama yimata nasiha.
Kowa ya waste anbar amarya ita kadai tana jiran zuwan angonta.
Goma da rabi daidai yazid yashigo dakin amaryarsa abin kaunarsa..
*??BieBie Luv??*
[3/18, 9:34 AM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??........39/40*
_Writing by_
*??BieBie Luv??*
_Editing by_
*??Sadnaf??*
??????????????????
*L*umshe ido yayi time din daya hangota..tana zaune tsakiyar gado fuskarta rufe dawani
expensive veil milk colour.. hakama leshin dake jikinta dakaganshi kaga naira.
Farin cikin yazid ya gagara b'oyuwa sai murmushi kawai yake sakewa . "Assalamu alaiki.."
Yafada cikin daddadar muryanshi maicike da natsuwa. Zubaida bata amsa shiba kawai sai
shashshek'ar