Showing 39001 words to 42000 words out of 43444 words

Chapter 14 - ARNAN DAJI BOOK 2 by Feedyn Bash .pdf

take ta shirya
Duk ta rame kayanma sun Mata yawa Haka ta zunduma doguwar rigar atamfa suka fita suka je
takaita wajen shakatawa ta huta yai Mata siyayya sannan suka tafi suna ta Hira hankalinta ya
Fara kwanciya tayi nadamar abubuwan data aikata sukaje wani gida chan gaban unguwarsu
kamar Zaki janguza saikin wuce barrack din sojoji gidan abokin nasa suna zuwa kofar gidan
gabanta ya Fadi Amma ta dake Haka suka shiga yai parking ya wani rungumeta gida ne ya
hadu ita kanta ta hadiyi yawu suka shiga gidan shiru taga yasa wani card na security sannan
suka shiga parlour din daga Nan taga yajata wani daki datakeji hayaniya kuka tafara ya hade
bakinsu guri guda sweety ba'a kuka anan gidan dadine suna shiga dakin ta saki ihu ta Fadi a
wajen abunda taganine yai bala'in firgitata





_*To fans Bari in dakata Haka more comment more typing Dan Allah duk Wanda ya karanta yai
forwarding zuwa sauran groups Banda lafiya bana iya posting dayawa online Dinma bancika
Hawa ba nice taku a kullum a Koda yaushe*_





*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





Shatu
Khamshi
rabi'atu halliru
hanny
Amina Aliyu
humairah🥰
fatima shariif
Ramlat
maryam adris
maman bunayya☺
ummu shaheeda
Fareeda
hybat
Najla's mom ce 🥰
Maman sayyid
Fauxeeyarh
M_sudais
Umu musaddiq 💋
Maman sadik
Mmn affan
Ammien sabeera
Famus
Hauwerh Yusuf
Ummu safiyya
maman saudat
Sadiya sadiq
Hafsat s. Galadima

Maman Ra'ess
Mimi I.Ibrahim
Fiddausi Abdul
Wallahi fans Ina lafahari daku Ina Jin dadin yadda kuke mun comment gaskiya naji Dadi nagode
Allah yabar kauna *wannan page din nakune sadaukarwane agareku kunada yawa masoyana
insha Allah kowa zeji sunansa karku damu yanzu muka Fara kaunace ta hadamu inafatan Allah
ya dorar da wannan kauna har gaban abada I love you Lodi Lodi kuyi yadda kuke so dashi
nakune inkunso ku Hana hafcsy samart karantawa ma😜😜😜*



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



*Book 2*

*Second to the last page insha Allah*


120-125



Gaba daya suka sa dariya su goma Sha hudun Nan riris sai wani shugabansu dayake zaune
kan wata karaga gefe guda ga wani kan mutum Wanda bakinsa ke musu Aman kudi ruwa me
karara suka zuba Mata tashi shegiya cewar malamalai angaya Miki bansan komai akanki bane
to tun kina garin nan da aurenki nasanki Kuma dodon tsafinmu yai Mana binkice akanki sosai
keda agalinki gafalallu ne irin mu Dan haka Dole ku zama rabon dodon tsafinmu mu keda
wannan tsinanniyar uwar taki da Kika kasa tausaya Mata Kinga ko bame tausaya muku a
duniya abunda kuka shuka shi zaku girba ita data Dora ki a wannan turbar karshenta aids ne
Kuma mubawa dodon tsafi jininta ke Kuma hhhhhh Banda kuka da majina ba abunda take Sam
ta fita hayyacinta ta rarrafa kusa da uwar Kinga abunda Kika ja Mana ko meyasa nazamo ya
agareki Jin raineni da San kudi da yaudara da zamba cikin aminci a yau nayi nadamar fitowa
daga tsatsonki Anya ko Ni yarki ce ta Kara rushewa da kuka




Kiyi hakuri diyata tabbas bakin iyaye ba wasaba banbi mahaifana ba bamu rabu dasu lafiya ba
gashi banbi mijina ba kawai saboda rudin shedan infatan Allah ya gafartamun Nina koya Miki
bin malamai da bokaye karshen mu yazo Jeddah ki gafar tamun nayarda zan mutu Amma
bazan mutu anan ba insha Allah wayanda na zalunta zan koma Ina nemi gafararsu tun yanzu

Naga izina a rayuwata ba abunda zan daga ince wannan ta halal na same shi komai nawa
Haram NE ke Kika dirani akan haka gashi saboda San zuciyar mu naseda kanmu da kanmu
kanina ma bansan Ina yake ba cikin kuka tace ya mutu a yawon kashe kashensa aka harbe shi
Yan sanda ne ajalinsa ihu Jeddah tasa wallahi kin cucemu bana tausayinki kamar yadda bana
tausayawa kaina tabbas San zuciya bacinta na cutar da haleema zan koma na duba idan Bata
haukace ba nasan tana da ibada Allah ze kareta fatana Kar yayan ta Suma su mutu kuka take
kamar ranta ze fita




Umma garin Yaya Kika zo Nan cikin kuka tafara magana bayan kun taho kun barni haka
nadinga wahala Dana ishi makota da wari suka daukeni suka kaini asibitin murtala suka gudu
anan aka dinga temakamun a irin masu zuwa bada temako ake siyamun magunguna da
dressing saboda na kamu da ciwon cancer saboda yawon danake da girmana nake Zina Zina
masifa ce ba Wanda yake ganin mutuncina a haka nasamu Labarin ankawo rikakkun higher
killers din nan inda sukaje kashe wani senator Ashe ansan da zuwansu shine aka harbesu
wasu sun rayu wasu sun mutu haka muka lelloko ganinsu gasu Nan a yashe anan Naga gawar
Dan uwanki shine nadinga ihu Amma bannuna nasan Shiba saboda neman Yan uwansu ake Ni
Kuma bansan meza aimanaba nagudo daga asibitin Ina fitowa shine wannan ya dakko Ni yace
mijinki ne kinata nemana Baki ganni ba ya nuna mun hotunan bikin ku na Kuma amince da
haka Ina murna wahala ta ta Kare Ashe Yan mafiyane shine suka kawoni Nan agabana ake
yanka mutane ta fashe da kuka




Dariya ogan nasu yayi wannan wasan kwaikwayon ya ishemu haka Dan haka ku yanka uwar ku
Ciro min nonuwan Yar duka biyu idan yaso ku kulleta a daki daga baya a yankata zuwa gobe
ihu kawai suke Nan sunaji suna gani aka Tara wata katuwar silba aka yanka umman Jeddah
tanaji tana gani ihu take suko sai dariya suke suna wasu maganganu suna Kiran sunan dodon
tsafin nasu sai Aman kudi yake Yan dubu dubu za'a yanke nonon nata duwai yace abashi
aronta yai Mata cin karshe ya shiga da ita wani daki garin cire Riga ya Yar da katin bude gidan
karaf a idon Jeddah ta sa kafa ta take shi tanaji tana gani yadinga subirbidar ta saboda gaskiya
Yana San Jeddah Tai Masa Zaki chakwai ga ruwa tsindim Duk biye biyen sa beta ba haduwa da
irin Jeddah b tabbas da shiya same ta ze rike ta kodan rijiyar ta akwai zurfi ga Dumi da dadi




Sai da aka Fara buga Masa ya hakura ya juya Yana zira Riga Tai maza ta dakko shi daga kasan
kafet din datasa da kafarta tai maza ta soke a zaninta suka fito a zuciyar duwai beso a cirewa
Jeddah komai haka tana ihu tana komai suka yanke Mata nonuwa suka dinga wata muguwar

dariya Suma Tai a wajen suka fice duka kowa ya dibi kudin dayake so tuni an fice da gawar
umman ta za'ayi farfesun ta za'a ci kasuwar Daren yau da ita Dan akwai masu zuwa siya
manyan mutane manyan masu kudi gaba daya jini yagama wanke jeddah duwai ne ya roki ai
Mata dressing kafin gobe Kar ta mutu aka dakko kayan aiki aka nade wajen ba komai sai jini
sukasa wani Abu jinin y tsaya duka suka fice suka barta a wajen




Sanyin asuba ya farfado da Jeddah cikin ikon Allah ta dawo a cikin hankalinta astagfurullah ya
Allah Allah kayafemun tana kuka ta mike tana layi tana dubawa card din Yana Nan yadda yake
da hanzari tafara bin hanya tana saka card din kofar ta bude ta fito ba kowa dai wasu manyan
maza su hudu sunata bacci ga kwalaben giya Nan sun Sha sunyi tatul haka ta salallaba tana
bude get din ya bude Tai hamdala Nan ta Fara gudu tana tafe tana faduwa saboda rashin jini
tana cikin gudu wata mota ta shararo da gudun gaske ta dauke ta ta danfara da kasa Bata fado
da Rai ba mugun birki yaja ya tsaya





Sun shiga cikin garin tsit ba kowa Banda kukan tsuntsaye ba komai Nan suka dinga dube dube
suka shiga gidansu lamunde ba kowa kamar ma andade ba kowa suka fito suka nutsa garin
Nan suka fara Jin tashin ihun mutane daga nesa ga kida Yana tashi suka dufafi inda sukaji suka
sassuka a motar suka Fara tafiya da kafa tafiyar kusan minti Sha biyar suka Fara hango mutane
hayaniya na tashi guri ya turnuke da warin burkutu da karnin jini suka karasa wajen Nan mutane
suka fara farga dasu suka Fara ihu suna darewa kaho na zaune kan karagar mulkinsa ga gunki
badu a gefe sai zuba Isa yake da mulki




Ayanka mazan Nan biyar chas na al'ada anfito dasu lamunde Duk sun jigata ba hannu guda ga
Ja'e ga iyarsa Duk sun fita daga hayyacinsu ansa kan lamunde a kasa za'a yanka kaho ya Mike
ze yanka Nan da Nan sojoji suka zagayesu da manyan bindigu ga manyan malamai kowa kuka
yake a wajen saboda tausayi Nan da Nan suka Fara Jin ruwan kibiyoyi Ashe kaho ya shirya
Nan da Nan Suma sojoji suka bude musu wuta ganin haka Duk aka Fara gudu gari ya hautsine
da gudu suhail ya karasa wajen da sojojin suka Miko su Ja'e kuka yasa ganin hannun lamunde
kamar karamin yaro duk sun rame sun bushe kamar kudin guzuri Nan manyan malamai suka
matso jikin gunki nadu suka Fara karatun rukiyya Nan da Nan garin yai wani irin ja wani irin
rugugi da kugi ya cika garin

Haka suka dinga rukiyya sai ga badu ta Fara magana suna na duna uban ibilishai uban kafirai
uban gafalallu karku konani zan tafi bazan Kara gilmawa Kota hanyar garin Nan ba meya kawo
ka jikin gunki eh sunai wa gunkin yankane suna bashi jini shiyasa na shiga jikinsa nake Shan
jini duk shekara nake zuwa ko Kuma idan sunada matsala zasu kirani nazo Amma zan tafi
Amma nayi alkawarin saina tafi da jinin sarkinsu Dan yai mun alkawarin Karin jini bayan
wanchan biyar din Nan sukaji dif sai gani akai kaho ya Fadi shabar a wajen sai gawa Nan da
Nan aka rushe gunkin




Aka Tara mutane gaba dayansu duk sun tsorata ganin gawar kaho take aka musuluntar dasu
wayanda sukai gardama Yan fadar kaho sojoji ba jira suka harbesu mutanen garin sun kara
tsorata Nan aka bar manyan malamai wayanda zasu koyar dasu komai na musulunci dama
anzo musu da sitturu da kayan abinci Nan aka dinga Raba musu suka Kama hanya dasu
lamunde Wanda sai sannan daddy ya ganta Indo yayana sai kuka Nan suka rungume juna a
mota daya sukazo kano direct asibiti akai dasu Dan abasu kulawa





*To fans sai naji comment dinku wallahi comment yai sanyi fa yai kasa fans insha Allah gobe
zan Gama muku arnan daji inaso kowa ya gayamun darasin daya dauka a ciki nice taku a
kullum a Koda yaushe*




*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*

*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



_*Assalamualaikum wannan novel din sadaukarwane ga mahaifiyata inafatan addu'oin da akai
Mana nida ke da zuri'a ta Allah ya amsa Mana nagode nagode masoyana Allah ya bar kauna ta
har abada*_



_*Alhamdulillah Allah na godema da baiwar dakai mun Allah nagodema da basirar daka bani
Allah ya karawa annabi tsira da aminci su tabbata agare shi alhamdulillah masoyan dasuka
bibiyi littafina tun daga farko har zuwa karshe da wayanda suke mun comment naji Dadi nagode
sosai Allah ya Kara Mana kaunar Juna Allah yasa kun anfana da abunda yake a cikin wannan
novel nawa Allah yasa ku kaunaci novel Dina nagaba fiye da wannan arnan daji sai mun hadu a
sabon novel Dina me suna fachalata👯🏻👯🏻*_



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA
TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI INA GODIYA MASOYANA*



*BOOK 2*



*END END END*


125-130


Take suhail ya Kira anty saudat yace Duk sutaho dasu ramatu asibitin aminu Kano suka shirya
suka tafi ya Kira haleema suzo duka da Yara tana kuka take Gaya Masa ansar ba lafiya sai
sankamewa yake dama asibitin zamu zo kuyi sauri ki kawo shi Dan Allah tana kuka bazata iya
driving ba sai driver ne ya daukesu sai asibitin aminu Kano abun na ansar sai gaba yake yaran
duka kuka suke yaro yayi Kore Shar hankalin haleema ya gama tashi Duk addu'oin da suka zo

bakin ta today Masa take a haka suka karasa asibitin suna da gudu suka dauke shi sai
emergency




Duk sun chan dama a chan aka kwantar dasu anata samu su ruwa Ana Shirin shiga da Indo
Aisha theater hannunta Nan suka karasa aka karbi ansar Nan aka Fara kiciniyar dubashi Ana
lamunde taga jikokin ta yayan suhail taji Dadi tayi farin ciki burin ta ya cika ta cika burin mijinta
yayanta sun rayu cikin aminci anan kafin ashiga da ita tabawa yayanta ahaji Ibrahim labarin Duk
abunda ya faru bayan rabuwarsu shima yabata labarin shi ya Kuma Bata labarin dukiyarsu a
yanzu haka shanunsu Ana yin youghourt fresh milk da man shanu komai nata yana Nan Taji
Dadi ta godewa yayanta sun jinjina hukuncin Allah shiyasa akeso mutum yakasance me temako
gashi ya raini dansa jininsa cikin aminci daya azabtar dashi dayaiwa kansa Nan tadingaiwa
hajiya godiya yayana naji labarin kaje nemana eh tabbas naje a lokacin Dana shiga garin sarki
yasa aka kaini kurkuku nazama daya daga cikin wayanda za'a yanka inata addu'ar Allah ya
kawon dauki ya kubutar Dani




A wata ranar laraba ne Allah yaban sa'a me gadina yasha burkutu ya bugu dama ya manta ya
budeni yaban abinci shine na salallaba na gudo nayanki daji naita gudu cikin ikon Allah na billo
wani gari beguwa kwana na uku agarin duk da Suma arna ne Amma basuda mugun Hali daga
ranar bansake komawa ba a garin na samu labarin ai duk bako kashe shi ake shine nasa araina
kema kin mutu Ashe Allah yayi kina Raye Tai murmushi Ina Raye Yaya Amma nakusa mutuwa
yasalam ya fada ya toshe bakinta karki Kara fadar haka insha Allah muna Raye Nan da Nan
aka shiga theater da ita tana ta daga murmushi




Chan sai iya ta farfado Nan suka koma kanta suna hada ido da hajiya suka saki ihu habi tabita
da kallo kawai Dan ita iya Bata santa ba wannan habi ce Yar gidan kawuna da suke zaune
kauyen fata ya tafi cirani da shi da matarsa shekara kusan talatin Kenan tun muna Yara ba'a
Kara ganinsu ba ko Wanda yaji labarinsu ba'a samu ba Nan suka fashe da kuka dukansu
tabbas nice nice suka rungume juna Allah nagode ma Dana hadu da ahalina ban mutu ba Dana
Mohd ga danginka wannan Yar uwatace Nan suka kacame kamar gidan biki sai da aka koresu
tukun daga dakin dukansu Nan da Nan hajiya tafara Kiran waya tana sanarwa yau taga habi Yar
gidan madibbo murna danginsu Nan da Nan sukace zasu zo Kano gobe gidanta sugana da Yar
uwarsu shekara kusan talatin

Suna zaune a waje haleema kawai kuka take tana tunanin ansar yaron sun shaku kullum Yana
manne da ita kawai taga amwuce da wata kamar Jeddah Nan da Nan ta mike tabi bayansu
zuwa dakin sai da ta kura Mata ido ta ganeta mutumin sai hawaye yake likitane shima Ina sauri
anmun waya Ina da emergency patient bantanta ba kawai kwashe ta nai nadauka ta mutu Ashe
da ranta buguwa Tai ta Suma Bata ji ciwo ba kanta ne kawai ya fashe Amma abun da yaban
mamaki anyanke Mata nonuwa toshe bakinta tayi kawai ta boye kukanta ta Kara matsawa itace
Wallahi ihu tasa Yar uwata ce kishiyata ce wallahi nan da Nan suka juyo kanta kinsan tane eh
nasanta kishiya tace alhamdulillah dama Yan uwanta nake nema Nan ajiyar zuciya sukaji ta
sauke haleema ta matsa kusa da ita ta bude idonta fes akan ta




Da gudu ta rikota tana gunjin ihu haleema ki yafemun ki yafemun Ina hajiya nina kashe suhail
da hannuna ninasa kanina ya kashe shi kuka haleema take tana tausauya wa Jeddah mace har
mace bakyan Hali dubi duk ta haukace haleema na tsaye aka turo gawar ansan likitan yace
kece maman wannan yaron ko ta gyada Masa Kai Allah yai masa cikawa inalillahi wainna
ilaihirraji'un abunda ta iya fada Kenan ta karasa ta dakko gawarsa tana kuka ta ajiye shi a gefen
Jeddah kin kashe danki da kanki tun randa Kika zo gidana yaron nan be Kara lafiya ba Kuma
shi kadai yaci abincin Nan me kikai sa ihu tasa ta rungume shi ansar ka tashi karka mutu Dana
inasanka ku kadaine kukai ragowa a ahalina baka mutu ba wallahi ka da kaina saiga suhail ya
shigo Yana neman haleema yaganta a tsaye gaban wata mata ya Fara kiranta my dear kizo su
mom zasu tafi gida kafin afito da ummata daga theater cike da kuka ta juyo karaso kaga abun
mamaki




Yana zuwa yaga wata Mata a yankwane Kai da kirji nade da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login