Showing 3001 words to 6000 words out of 43444 words
Chapter 2 - ARNAN DAJI BOOK 2 by Feedyn Bash .pdf
KOMAI SHIKE BAMU KARIYA
KARKU BARI ABAKU LABARI*
*RUBUTUN MUTUM BIYUNE YANA NAN ZUWA BADA DADEWABA*
*FEEDYN BASH& HAFCSY SMART*
*BISSMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
*DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI
DAYA BANI IKON YIMUKU TYPING DIN ARNAN DAJI BOOK 2 YADDA NAGAMA 1 LAFIYA
ALLAH YASA NAGAMA 2 LAFIYA*
10-15
Ja'e ne yake kuka tamkar karamin yaro yataso ya rungume lamunde iya kici gaba da bamu
labarin nan namiki alkawari saina kwatar muku hakkinku agun mahaifina da hannuna zan kashe
shi jikina yana bani tenkwai wani haske ce a rayuwata kutemaka kumayar mun da matata ka
kwantar da hankalinka cewar suhail niso nake naji karshen labarin Dan haka muje ciki kaima
indai ni yayansune nizan maidama da tenkwai da hannuna Ba wanda yai magana a cikinsu
suka shiga dakin tacigaba da magana
Haka suka fice suka barsu kwance cikin jini male male Ba rai a jikinsu sai da gari yafara haske
anji shiru Ba'aga fitowar suba jakadiya tasa Kai cikin turakar Dan ganin ko lafiya ihu ta kwalla ta
fadi a sume abun yafi karfin tunaninta nan bayi biyu suka Leka nan suma suka kwalla Kara nan
da nan sai ga mutanen gidan sun bazamo kowa kuka nan da nan aka garzaya aka Kira waziri
ya taho hankali tashe yana zuwa ya fashe da kuka ya dinga ihu yana burgima Ana rike shi
dakyar ya dawo hankalinsa manyan fada duk sun hallara sukace be kamata a yasar da sarki
dabbobi su cinyeshiba a haka rami Asa shi
Nan waziri ya buga tsalle yace besan zanceba iyaye da kakanni ma da duk sauran sarakunan
dasuka rasa rayukansu bayan gari ake kaisu a yasar nan kowa ya amince a haka rami me zurfi
asasu a rufe sai a dinga zuwa Ana ziyarar su tunda kashe su akai kuma zasu bi diddigin wanda
ya kashe sarki da matarsa haka akayi biki na sati biyu tunda sarkine me tarin dukiya Dan haka
akayita shagali ansha giya anyi tatul mutanen da aka Kama su aka fito dasu aka yanka aka
dinga ci
Bayan angama Ba a tsaya wani shawara Ba tunda bashi da da aka nada waziri murna a wajen
waziri bata faduwa ya dare mulkinsa ya nada dansa kaho waziri Ba wanda yai masa magana
Dan kowa shayinsa yake Gunki badu ko yasha jini saboda murnar sarautar daya samu tunda
yahau mulki yake azab tar da mutanen garin indai kana noma saidai ka kasa uku kadau daya
kabawa sarki biyu haka Dan kankanin lefi zakai a kasheka ya auri mata Dari da ashirin yayi
mulki bakin mulki mulkin da ko a tarihi bantaba jin bakin mulki irinsa Ba
Ya wahalar da mutane shida wazirin babanka Ja'e sanda aka bashi sarautar waziri shekarunsa
17 mahaifinku suhel sunada shekara 15 a lokacin haka sarki yadinga koyawa kaho salan
mugunta da zalunci iri iri wanda yake doraka akai suci naman mutum kullum sai an yanka musu
mutum sunci ko mace ko namiji kaga shanu ko akuya basa ci (yaza ai ga mutum suci dabba
duk da basu da maraba suma da dabbobin dan Ba abinda yafi naman mutum zaki)
Timi tunda suka koma garin suke kuka ita da yaranta nan ta baje kayan bokancinta ta kalli
yadda sukai musu kisan gilla da wulakanci ga yadda fadawa suka bazama nemansu haka suka
cigaba da zama cikin bakin ciki Duk sanda sukaso zasu je suga wannan ramin da aka binne su
sarki siyita kuka sukoma beguwa ahaka rayuwa tai ta tafiya timi na koyawa guga da tabo yadda
ake bada magani haka suka yita rayuwarsu harsuka zama samari alokacinne sun isa aure
amma sunkiyi sunaso suga bayan mutanen dasuka kashe sarki a binkicen da timi tayi tagono
cewa guga da tabo bazasu iya kwatar garin Ba sai dai yayansu zasu koma garin zasu hayya fa
harsu samu sarautar garin a gaba jinin sarki rana shize mulki garin
Lokacin dataga yadda haleema take kyau a gidan tacika tai dam tana zuwa school da kaita ake
daga baya kuma ya siya musu mota kowacce dakanta take tuki yanzu a lokacin jeddah suka
shirya sukaje zariya wajen bokan da afra ta kawo musu suka je sukai sallama sukaji andaka
musu wata razananniyar tsawa Ba ai mana sallama anan ku danna ashar ko ku koma ai sai
suka hau zindima ashar gunduma Gunduma ya sheke da mahaukaciyar dariya ya bayyana
agansu
Jeddah ta bude baki zatai magana yace yasan meke tafe dasu kinaso araba tsakanin uwa da
danta da ubansa amma bukata bazata biyaba saboda Ba wani shedani daze kusan cesu sai ya
kone basa zama alwala basa wasa da azkar ga nafifili ga sallar dare ga walha Dan haka asiri
baze tasiri akansu Ba sun riki li ilafi bawani tsafi daze tasiri akansu hhhhhhh ya sheke da dariya
Amma akwai mafita dan zamu mallake Dan yana wasa da Addu a amma iyayensa nai masa
zamu Baki magani kidinga samasa a abinci bakyaso aiwa kishiyarki komai banaso boka zan iya
da ita yarinyace karama bazata gagareniba to shikenan zaki samu jinin hailarki ki cire kunzugun
ki wanke jinin ki hada masa sobo kingama dashi har abada wannan kuma kisa masa a kasan
filonsa kwana uku kin mallake shi har abada nagama daku
Nan jiki na rawa suka zube masa rafar kudi ke baki da bukata banda bukata ni sai dai akaramin
farin jini gun maza ni karatu nake yanzu sai nagama zan aure hhhhhh shegiya me wayo bata
yadda tabi bata tashi kuje kiyi abunda nasaki gafalalliya yar gidan jahila mutuwarku da kallo
kamar yadda tawa zata kasance da kallo ke kuma kinsamu maza kin gama hhhhhh ya bace bat
kufita da rarrafe aka daka musu wata muguwar tsawa
Haka suka dawo a wahale jikin afra yai sanyi bazata taba aikata wannan rashin imanin Ba ta
ciyar da mijinta najasa kodako bata sansa bare ita datake ikirarin tana masa so na mutuwa
kowa da abunda yake sakawa haka suka dawo gida ta sauke afra a gida ta wuce nata gidan
aranar tai amfani da magungunan ta da malamanta suka bata irinsu bamagujiyar mallaka dan
kadafi manta uwa duk tai amfani dasu tasha rubutu masu zafi akayi matsi andai matse Ba lefi a
ranar suhail a dakinta yake
Dama bata iya girkiba ankawo mata me aiki maryama tasa ta hada masa haddaden abinci
masu rai da motsi haka ya dawo daga aiki tanata nan nan dashi tariga tasa kwallin jaraba
tagama da suhail a ranar kamar ya cinyeta a tsaye yakeji yafita daga hayyacinsa yama manta
dawata haleema allah yasa ya shiga yaganta sanda ya shigo yai mata alkawarin komawa suyi
sallama Ashe wannan shine kebewarsu ta karshe bata saniba
Abinci yasha magani tagama barbade shi yaci yai kat matsalar bata dade da gama al adaba
amma ko wannan tasan ya isar mata sai da ya koshi tajashi daki dakyar tabarshi yai sallah nan
tajashi daki ta zaunar dashi akan gado ta ce tana zuwa ta koma tasa Zuma a gabanta ta dawo
dakin tai zindir tana bankaro masa kirji tasa hannunta kan HQ dinta tana wani mutstsikashi
Shidewa yayi a haukace yayo kanta ta balle masa Riga ta zare masa wando tai masa zigidir
nan tafara sarrafashi ta fara shan nipple dinga ta gangaro yaya babba tadinga wani irin sha
tanai masa wasa irin na gogaggun yan duniya kuka yasa mata Ya rasama yazeyi dakyar ta
kyaleshi danse da tasa ya kawo saboda ta murzashi san ranta tasha banana tasha nono haka
tadinga zira harshenta a kunnensa tamkar zata cinye kunnan kuka wiwi yai mata
Saida ya huta Sannan ya dawo hankalinsa yadinga mamaki budurwa da iya wannan salon
bayan wannan ne darenta na farko be kawo komai Ba yafara murzarta Dama gata bata gajiya
Allah Allah take ya shigeta dataji ze fara Addu a nan da nan ta kamo bakinsa tasa anata dan
karya karya mata asiri dakyar yafara shiga amma yana dannawa yaji zuruf tawuce amma baze
iya tashiba duk da kuncin dayake ji akasan ransa angama dashi ta mallake shi a dai dai wannan
lokacin sai da suka gamsu duka amma Ba wannan dankon irin na haleema sai dai dadin amma
haleema daban take
*Anan zan dakata fans gaskiya comment yai sanyi bansan thanks da wata sticker comment
nakeso idan bahaka Ba gaskiya zan ajiye alkalamina hannuna Dama bashi da lafiya saboda
farin cikinku nake typing gaskiya idan banga more comment ba zan kwana biyu banyi typing ba
gaskiya nice taku akoda taushe*
*Feedyn bash*
[10/23, 2:20 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Ummu Subai'aí ¼í¾: *í ¼í¾ARNAN DAJIí ¼í¾*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Assalamualaikum inawa kowa fatan alkhairi nagode fans da comment dinku gareni Ina farinciki
da alfahari daku inajin dadin yadda kuke bibiyar novels dina har guda uku Ina Mika godiyata
agareku*
*~Wannan page din sadaukarwane ga ARNAN DAJI FANS 1-4 Amma iya masu yimun comment
Banda marasa commentí ½í¸œí ½í¸œí ½í¸œí ½í¸œkuyi yadda kukeso dashi takuce princess feedy on
topí ½í²ƒí ½í²ƒí ½í²ƒmuhseena na tuna yammatancií ¾í´£í ¾í´£í ¾í´£í ¾í´£~*
*Bissimillahi rahmanir raheem dasunan Allah me rahma me Jin kai*
15-20
Tunda yagama sex din suketa sharara bacci a lokacin duk wani asiri da akai Masa ya gama
tasiri akansa saboda be tsarkake jikinsa ba (ya kamata duk sanda kuka gama saduwar aure ku
tsarkake jikinku saboda gudun asiru da sihiri sunfi tasiri sanda baka da tsarki)sai chan dare
shiya Fara farkawa ya tasheta Jeddah ta bude idon ta suna hada ido ya Kara rukunkumeta
kamar wadda za a kwace Masa ita lafiyanka suhail jeddah be inasanki Ina kaunarki Banda abun
so sama dake kiyarda da soyayyata Dan Allah karki gujeni kinsan ke kadai nake da ita sororo ta
bishi da kallo Ni kadai waccan fa sadiya take kowa gabansa ne ya Fadi ko sunanta besan ji
Wafa kike magana akai Banda wata Mata sai ke ko a lahira ka yadda Ni kadai kake so to jeka
saketa saki uku yanzu jikinsa yana rawa Dan Allah kiyi hakuri base na saketa ba hajiya zata it's
tsinemun alhaji zeyi fushi dani Jin haka ta sheke da dariya bazan so su tsinema ba nima ta
shafeni tunda idan ka lalace wana Kama ta Kara rukunkumeshi suka Kara dilmiya wata duniyar
ta batar da tunaninsa tsaf sai da suka gamsu gaskiya suhail yayi Mata namijine Yana gamsar da
ita ta tsani namiji Mara juriya ta Kara kamo shi kamar mayya wallahi ya gaji Amma baze iya
magana ba
Ta Fara magana kamar haka daga yau bakai ba haleema ba zuwa bangarenta Bata isa Ina
bangare guda tana bangareba Dan haka zan maidata dakin maryama zasu ci gaba da Zama
tare maganar zuwa makaranta na soke Ina fatan kanajin abun da nake gayama ta hade rai naji
gimbiya sarauniya zan karbe motar ta na hada da tawa su Zama biyu ka Karo mun sabuwa irin
taka cike da tsoro da ladabi angama gobe za a kawo yauwa sweety ta Kara jansa sai da yakara
round daya jikinsa duk ya saki wannan wace irin jaraba ce haka yayi wanka yai sallah yaci
abinci itama tadai yi wankan Amma batai sallah ba saboda jaraba tana Gama cin abinci ta Kara
jawo shi Jeddah nagaji daya zaka Karan haka ya Kara kugunsa duk ya gaji
Da kyar ya iya tashi yai sallah ya koma ya kwanta ta Kara jawo shi yai shiru Yana saukar da
numfashi suhail tashi ka karamun take yafara murde murde wayyo cikina Jeddah cikina ban da
sauri ta Dakko Masa magani ta bashi ya Sha ya kwanta yai lif kamar me bacci Nan ta Fara
kwakular kanta da kanta saboda jaraba sai ihu take ita kadai Yana jinta shibe taba ganin jaraba
irin wannan ba Ina bazata iyaba jawoshi Tai ta karfi ta danna banana a hq dinta ta hau kansa
sai da Taji ta gamsu ta saki wata muguwar Kara ta kawo kenan ta daga shi kuka ne kawai beba
Dan tagama kugwigwiy tashi
Suka Kara komawa bacci sai Sha daya ta tashi suhail ya kasa ko motsawa ko office be iya
fitaba ta shirya ta fita ta tarar angama shirya abinci a kan dining maryama Bata da kiwa zamuje
da ita
Bangaren haleema tayi ta tarar baje makaranta ba tana kwance a parlour dinta na kasa tayi
bulbul tayi haske tayi kyau tazama Babar mace ta bude ran Jeddah ya baci wato tasami waje
harda narka kiba Bata Jin Dadi shiyasa bataje school ba tana ta Kiran suhail a kashe tun jiya be
dawo ba zazzabi take ga jikin ta ba kwari ke Yar matsiyata wato kin samu waje har hutawa kike
Dan uwarki tashi zanyi magana dake haleema tana mikewa ta zabga Mata Mari kinyi kadan ki
tako har bangarena ki zageni dubeni daga sama har kasa kinsan cewa nafiki komai hau sama
kiga kayan da iyayena sukaimun saboda mu ba talakawa bane wata ko samanta a rufe yake ba
komai iya kayan da miji yai Mata da shi take takama banza ballagaza kanta tayi kamar zakanya
daga bayanta Taji andaka Mata tsawa Jeddah
Kwanci tashi ba wuya timi na kula da tabo da guga har suka Zama cikakkun samari a lokacin
kakanka Ja'e ya kwanta cuta aka rasa maganin ciwonsa akai shela a makotan garin Nan
beguwa ana neman masu bada magani anyi alkawarin zasu shigo garin lafiya su fita lafiya a
lokacin tabo da guga suka shiga sahu harda timi kakar ku ko kunsan wace timi itace kakar
aduke wadda ta mutu karkuyi mamaki lamarin ne akwai saraka Kiya zakuji yadda akai haka ta
kasance
Haka suka shiga garin suka kowa ya gwada sa 'arsa be samuba sai da timi da yayanta suka je
suka Fara Nan da Nan ya Fara motsi murna ba acewa komai kwanci tashi ba wuya ya warke
tas hankalin kaho ya kwanta yace ya Fadi me yakeso zasu bashi sukace suna so su zauna a
garin Amma ita timi tace zata koma Nan aka basu gida duk gidajen da muke ciki halak malak
kakanka ya basu ya bawa guga auren yarsa kanwar kaho ansha shagali bana Wasa ba a
wannan kauyen bayan auren ba dadewa aka wayi gari kakanka ya mutu tun daga ranar aka
nada kaho sarki daga ranar ya Zama cikakken sarki me iko da kowa da komai zalinci Babu
abunda ba'ayi Abu daya Yan garin Nan basa so fyade kozaka nemi uwa kanemi ya basu damu
ba Amma indai Kai fyade zasu iya kasheka
Ganin haka yasa basa fyade sai dai sunemi hadin kan yarinya Amma hawan kaho mulki aka far
fyade sai da aka yi Masa bore ya shiga hankalinsa ganin haka yasa ya Hana shima Dan
mutanen gari duk da tsoronsa da sukeji Amma since basu yadda ba sun Dade da aure basu
taba haihuwa ba a lokacinne suka ginawa Inna gida a tsakiyarsu ta tare tunda macece ba
Wanda ya damu da ita a garin ta tare tana ci gaba da kula da yayanta a wata Rana tabo da
guga sunje debo magani a ranar kaddara ta shigo damu garin kuguru nida iyayena da wana
muna tafe da shanunmu sai gani mukai an zageyemu ansamana sarka
Kuka nasa duk da da Dan girmana Amma haka nadinga kuka Ina rike da yayana a lokacin ga
dukiyarmu mun saida kadarorin mu na kauye duka a kauyenmu kaf munfi kowa kudi danmu
gadon kudi mukayi haka suka samu agaba ga shanunmu ga kudinmu masu masifar yawa
Wanda ze iya siyan garin Nan kaf da abunda ke cikinsa suka Fara janmu suna kada shanun
kuka muke a lokacin muna ihu duk da lokacin Banda wayo sosai ba komai nake rikewa ba
Amma naji babana da mamata da yayana sunata Kiran ya Allah bana mantawa da wannan
kalmar Amma bansan me hakan ke nufi ba
Wasu mutane muka hango su biyu suna doso mu suka karaso suka tsaya lafiya me sukai muku
haka me sukai Mana fa kuke tambaya kunsan dokar garinmu ba'a shigo Mana bama fita Dan
Haka Suma kamammune mun samu maza biyu daza a yankawa badu su Kuma matan suka
Fara lashe Baki kamar mayu kunsan sauran base na fada ba idonsu idon sarki har yarinyar Nan
nasan takanta ze Fara tunda dama haihuwa yake nema ido rufe suka sheke da dariya
*Kuyi manage da wannan abubuwa sun mun yawa yau Sunday oga Yana gida nagode fansa
nice Taku a kullum a Koda yaushe*
*FEEDYN BASH*
[10/23, 2:20 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Ummu Subai'aí ¼í¾: *í ¼í¾ARNAN DAJIí ¼í¾*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Assalamu alaikum ina mika godiyata ga masoyona nagode da kulawarku amma banajin Dadi
wallahi ina bukatar addu'arku fans idan naji Dama zakuga post Dina idan kuma bazan