Showing 21001 words to 24000 words out of 43444 words
Chapter 8 - ARNAN DAJI BOOK 2 by Feedyn Bash .pdf
suke tasa ihu tana
kuka wallahi afra kece Kika sacemun wallahi bazan yarda ba kinsan dai ke kadai ce a dakin nan
ke kadai nabarwa kayana jikin afra ya Fara rawa asirin ta ya gama tonuwa meyasa Tai wannan
sokancin cikin ikon Allah sai ta tuna kin manta a arrival mun barwa wani ajiyar jakan zamuje
fitsari Kuma kin bude kin dakko passport dinmu a ciki Kuma yaga sanda Kika saka pin din
Ihu tasaka wallahi shine nasan keba barauniya bace wallahi sai annemo mun shi a yau din Nan
ki nutsu tunda two weeks zami sai mu koma a duba cct camera Amma kinsan fa shima Nan
Dubai din ya taho Taya za'ai agane shi kawai idan min koma muje wajen boka musa yai Mana
binckice akansa asa shi ya dawo da kayan kinsan aikin boka Sha yanzu magani yanzune take
kama murna shiyasa nake sanki kawata akwai bada shawara me kyau hakane tace banza
sakarai ke kawai boka shima insha Allah karshen sane yazo daga ke har shi har mahaifiyar ki
cikin tashin hankali ta Kira alhaji labaran kana Ina ne yagaya Mata kawai fita tayi
Al ameen ne gaban hajiya yanai Mata bayanin komai ranta kal tana ta sa Masa albarka yanzu
zanje zamu tone komai na gidan nida maryama zamu dakko takaddun gidajensa da companies
dinsa da komai daya dangance shi kafin ta dawo hakan yayi Dan albarka tun kafin su tallasar
Masa da dukiyar dan wannan jeddah sai ta wulakanta tun a duniya abunda tadinga aikata Mana
raba da mahaifi ba Wasa ba ta rabashi da yayansa da matarsa mesansa baiwar Allah komai na
bangarenta ta sace Kuma munyi waya saura sati daya su dawo Kuma insha Allah gidanta zata
koma kamun bayyanar suhail
Dan Dana be mutu ba duk inda mukaje Cha ake Yana Raye cikin koshin lafiya Dan haka kasa
ai Mata order din komai a zuba asashen ta to momy bara naje sai na dawo haka yaje gidan
suka Fara aikin cirewa shida maryama suna daga gadonta sukaga wasu manyan gunki manne
da juna suka fasa shi sunga abubuwan mamaki dayawa hankalinsu yai masifar tashi duk
dauriya irin ta Al ameen sai da yai kuka ganin irin yadda akai wa yayansa ga sunansa Nan
andaure shi katamau bashi da wani yunkurin motsi haka suka hada komai waje guda aka sai ga
me gadi ai akwai wasu kawunan jaki Dana bakin Kare Dana bakar akuya Dana bunsuru danaga
tasa wanchan security din ya binne
Dama Al ameen tunda ya Fara ganinsa be yadda dashi ba Dan bema yadda ma aikaci bane
tuni ya Fara kwalla Masa Kira da gudu yazo ya damkeshi yana duka sai ya nuna gaya masa me
Jeddah tasa shi ya aikata Nan ya Fara bayani kamar yadda me gadi ya fada sannan ya Dora da
fadin ya binne layu a makabarta ya binne bunsuru da ransa abubuwa kala kala Nan aka Tisa
keyarsa sai da ya kaisu suka Ciro komai aka lakada Masa duka sannan ya kore shi daga gidan
abubuwa ba kyan gani sai wari wasuma sun rube sun Zama kwarangwal Haka aka zuba musu
fetur aka kone
Ihu da Kara ke tashi a wajen wasu irin maganganu wuta na tashi Nan sukaga wani haske ya
fice ta cikin wutar sai da tacinye kurmus akasa direba yaje kogi me gudu ya zuba Dan ba asan
illar taba itama Dan irin ihun da aka dingayi da rugugi da ana konawa suka bude sashen
haleema yaga yadda akai Mata dashi ya Kira wani company yai musu bayanin komai sukazo
suka duba komai suka koma da zummar gobe zasu siyi komai ya dauki komai na suhail ya bar
gidan ransa a jagule ya firgita da Mata tsonsu yake bashi ba aure sai yayi binkice me zurfi Yana
tafe Yana share kwallar tausayin yayansa
Suhail ne wani karti yazo Masa ya Mike ya bangaje sarkin daje ya fisgi takobinsa yanata
addu'oi ya tofa Mata sai tasaka wan ihu Nan da Nan ya sakar Mata Sara gaba daya dajin yadau
wata Kara me barazanar fasa kunne duk Wanda ya sume sai da yafarfado suna kallon ikon
Allah kawai gani sukai ta Kama da wuta tana ihu tana komai tana magana atemaketa bazata
Kara cin mutum ba ta tuba kowa mamaki yake haka ta kone kurmus sannan dajin yadena cin
wuta Nan da Nan gari yai wani irin haske wata irin iska take ratsa duk Wanda ke cikin dajin
abun mamaki sai ga tsuntsaye sun fara shawagi a saman dajin da babusu Sam duk wata hallita
me motsi Bata iya fitowa
Nan da sarkin daji yai kan Ramatu data Fara sandarewa take ya fito da magungunan hucin nata
ya Fara shafa Mata Amma ko gezau suhail ne yai kanta cike da addu'oi Yana yofa Mata a kafar
chan ta saki ajiyar zuciya tuni sarkin daji yake ya sawa Mohd magani wajen ya tsaya ya Dena
zubar jini mafarauta sai zare idanuwa suke suna mamaki wannan Abu Wai yai ba kububuwa an
hallakata su goma Sha biyar ne suka matso wajen suhail Kai ko wane irin tsafi ne dakai Haka
munji Kanata wasu kalamai Daba musan dasuba yayi murmushi ba tsafi bane addu'a nake
Ina gayawa ubangijin dayayi wannan aljanar yayi mu daya kawar da ita Kuma ya amsa Dan ta
kone har abada Nan da Nan sarkin daji yayo kansa tabbas Kaine jikan sarki Rana a binkicena
zakazo Kai zakai Mana maganin wannan kububuwa ka kuma kawo haske a wannan garin ka
kauda zalincin sarki kaho ta sanadinka za a Dena bautar badu Dan Haka na yarda da ubangijin
ka inaso na koma bautarsa Nan dukansu sukace Suma sun amince farin ciki ya cika zu iyar
kowanne daga cikinsu Mohd Rama fadeela Mohd yai caraf yace munaso hakan yazama sirri a
tsakainin mu suka amince da sharadin nan suhail ya basu kalmar shahada ya koya musu
wankan shiga musulunci a dajin suka wuni Yana koya musu kana Nan Abubuwa na musulunci
harda sallah yai musu alkawarin zeje gida ya dawo da manyan malaman dazasu koya musu
komai sukai sallama fadeela ta Kama Rama datake dingisa kafarta ko maganin ba adeba sarkin
daji yai musu alkawarin Kai musu da kansa ze debo
Suka karasa gida suka gayawa lamunde abunda ya faru tayi farinciki Dan Haka Ja'e yace ze tafi
gida Nan da kwana uku zesa suhail a hanya adaren ze kashe kaho suna Tai Masa fatan nasara
da samun cigaba a rayuwarsa waiko ya matar mado inji fadeela hhhhhhh ya sheke da dariya
kai tanasan mado kuma Kai madon take so Wai meye sirrin ne Kai kasani inji suhail ta tashi
hankalinta rashin ganinka to shine iya taga be kamata a tsaya boye Mata ba gashi ka dawo
hayyacinka Dan haka Tai Mata bayanin komai tayi kuka kamar ranta ze fita Amma ya ta iya
Haka ta hakura Dan yanzu Haka ma a yau din Nan tare zasu da daddare su musulunta (Allah
Akbar gaba dai gaba dai addinin musulunci)murna tacika suhail tuni ya zube ya Fara godiya ga
ubangiji murna ta cika su dukansu
Niko ga shawara meze Hana ku tafi gaba dayanku dasu fadeela da Ramatu saboda kulawa da
subai'a ya dallawa Ja'e harara ni ban Isa kula da itaba ba Haka bane Dan dai kawai zata fi Jin
dadine nasan farin cikin ta kake so koba haka ba ya Kai Masa duka lamunde ta shigo abunda
ke Raina kenan katafi dasu gaba daya hankalina zefi kwanciya Dan in sarki ya samu Labarin
wannan bakon addini wallahi kashin mu ya bushe Allah Yana Nan umma kidena damuwa to
shike Nan tace shikenan diyoyin albarka bara naje na kwanta Kuma ku tashi muje ta Kama
Ramatu datake dingi shi fadeela ta karbeta a a kyaleta dama subai'a na dakin lamunde suna fita
Ja'e ya matsa kusa da fadeela
Suhail ne yai tsaki kaifa baka da kunya agaban yayanta kake nanukarta ko rungumeta zakai ayi
hakuri yayanmu ya fada Yana murmushi mikewa yai ya bar musu dakin tuni ya kamota ya Fara
rungumarta kissing dinta yake Kota Ina ita kanta daurewa take chan dataji ze wuce gona da iri
ta ture shi kamanta a addininmu na musulunci bakyau Haka sai anyi aure hmmm na manta
kece kullum tafiya kike da imanina Amma ba komai kin amince a Kara daura Mana aure
murmushi tayi ta mike Tai hanyar waje hankalinsa ya tashi sai ji yai tace na amince Mohd dama
bakai nake kiba halinka nake ki dama chan Inasan ka bazan taba samun masoyin gaskiya
kamarka ba a wannan duniyar ta fice da gudu yai hamdala yai murmushi ya fice sukai sallama
da suhail ya tafi gida
Da daddare sai ga iya da matar mado suna zuwa suka Fara zuwa wajen suhail ya musuluntar
dasu suka dawo dakin Aisha lamunde kenan suka zauna sunta hirar musulunci da yadda akai
suhail yazama danta da irin zaluncin da kaho yai musu da mahaifinsa suka aikata musu Taji
dadin bayyanar suhail cikin garin ta bawa Ja'e goyon bayan kashe kaho har turakarsa sun dade
suna Hira sai ganin mutane sukai tsaye akansu hankalinsu inyayi dubu ya tashi me sukayi
suwaye wayannan ga dare addu'oi suka Fara Wanda suhail ya koya musu gani sukai an bude
hanya suman zaune sukai dukansu Dan tsoro addu'a kawai suke
_~To fans Dina masoyana na gaskiya masoyana na Amana iya wuya iya dadi muna tare daku
anan zan dakata sai naji ruwan comment dinku Dan wallahi ba karya saboda ruwan comment
dinku nake typing jinjina agareku masoyana nice taku a kullum akoda yaushe~_
*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Ummu Subai'aí ¼í¾: *í ¼í¾ARNAN DAJIí ¼í¾*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Assalamualaikum wanna n page din sadaukarwane agareki maman asra da ansar Allah ya
rayamun Yara na ya Kara musu basira da hazaka da kokari Amma fa feedyn bash fans kuyiwa
maman asra zanga zanga Dan ita ke hanani typing ta daukeni da Hira sai na buya nake muki
typing Yasin Kuyi Mata zanga zanga ba ruwanaí ½í¸‚í ½í¸‚í ½í¸‚í ½í¸‚*
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*
*Book 2*
70-75
Sarki kaho ne ya danno kansa Yana zabgawa iya harara jikinta sai kyarma yake dukansu sun
gama tsurewa ya daka musu tsawa me kuke aikatawa me kuke shiryawa ko angaya muku
bansan abunda kuke aikatawa ba meke tsakaninki da wayannan kinsan cewa cikakkun
makiyan mune Koko kunsan cewa nema suke suga bayana musamman ma wannan
mummunar danafi tsana badu ya temakeka tuba nake naxowa shalele bikon matarsa ne
saboda yadda kullum yake min kuka ya hanani kwanciyar hankali shine nazo biko hade da
dubiya yasanar dani sun kashe kububuwa shida su Tenkwai din da Rama
A firgice ya juyo sun kashe kububuwa karyane kububuwar da tun iyaya da kakanni take duk
Wanda ze taso haka ze shude ya barta karya ne daya daga cikin bawansa yace badu ya
temakeka Ni kaina naji wannan batu dake ta yawo a garin Nan Amma ance angansu da wani
kyakykyawan saurayi me Kama da mado Amma ance wannan farine tas bako a garina tabbas
akwai abun da kuke boyewa Dole naje nagana da badu akwai matsala a wannan garin kuduban
gidan Nan gaba dayansa indan kun ganshi ku kawon shi nan suka firfita sunata neman sa sun
duba ko Ina basu ganshi ba sai Kaya na fata a daya dakin irin Wanda ja'e ya koma sawa suka
zo dashi
Suka durkushe a gabansa kan kowa a kasa badu yaja zamaninka badu yatemake ka ba kowa a
gidan Nan ba Kuma komai sai wannan kayan na tabbatar Kuma na ja'e ne charaf dayan yace
bana ja'e bane nadayan ne mekama da mado tabbas nagansu dazu zasu fita ran sarki ya gama
baci narantse da badu duk sai na halaka ku ya fice ransa a bace yayinda iya jikinta Banda rawa
ba abunda yake kayarda Dani bansan komai ba bansan kowa ba sai Kai sanadin San da Dana
ke musu nazo kayarda Dani ta mike da gudu ta rungume shi ta baya duk a cikin kissa ne
Ya juyo da ita nayarda dake Dan haka fito mu tafi yai gaba fadawansa suka rufa Masa baya iya
ta koma ku kwantar da hankalinku Amma a Daren yau zansa Ja'e ya sasu a hanya saboda
akwai matsala bazan bar sarki yaje gun badu ba idan ba Haka ba ze Gaya Masa komai nagode
iya kin temakemu dayawa da hanzari suka fice suna fita suka tarar sarki najiransu Taji dadin
hakan suka tafi hankalinta a tashe tana ta tunani chan dabara ta fado Mata dama sarki yanaso
ta bashi hadin Kai indai tanaso ta dauke hankalin sa daga zuwa me wajen badu to tabbas sai ta
bashi hadin Kai ta bashi kanta zatayi hakan Koda hakan na nufin mutuwarta gwara ta ceci su
suhail
Ina suhail ya shiga Ina yake hankalinsu ya gama tashi sai ganinsa sukai sun hauro daga
katanga shida Ja'e kuyi maza ku kamo subai'a bamu da lokaci maza kuzo mu wuce Aisha na
kuka yayanta nayi suka rike subai'a su matan suka sasu a gaba suka haure ta katanga Dan
sarki yabar masu tsaron gidan haka suka dinga gudu suna yankar daji sai da suka kusa fita
daga jejin sukai sallama suna kuka Mohd na kuka kozaku dawo ku sameni ko kuma bazamu
sake ganawa ba fadeela ki gafarceni nasan har yanzu Baki dena Jin haushina ba ramatu
subai'a nafi kwarar rayuwar ki kuyafemun kuka suma kukan suke na rabuwa da garinsu Basu
taba barin dajin ba sai yau ko iyayensu ba Wanda ya taba barin garin hanayar da sukabi hanya
ce ta sirri Wanda ba Wanda yasan da ita sai sarki kaho da Ja'e
Idan kace zaka bi hanyar barin dajin zaka kwana uku baka fita ba Amma ita wannan befi Kai
awa biyar ba Kuma zata sada ka da kwalta Haka suka dinga kuka fadeela ta rungume Mohd
tana kuka munyafema masoyi Yan uwana duk sun yafema zan dawo gareka Banda Miji sai Kai
a duniya ka kulamun da kanka karka Bari wani Abu ya sameka dakyar suhail ya fisgeta suka
dagawa Ja'e hannu yanata kuka a wajen ya juya ya koma garin sukuma suka Kara gudu suhail
daukan subai'a yai Dan sufi sauri suka dinga gudu sai da asuba suka kawo titi har anyi sallah
motoci sai wuce wa suke dai hankalinsu ya tashi rashin mota kusan awa guda sai juyawa suke
suna duba bayansu suko farinciki suke yau gasu a wani waje Basu san sunan motar ba bare
titin kawai kallo suke shiko hankalinsa baya jikinsa
Tana fita ta tafi wajen alhaji labaran tana kuka take Gaya Masa satar da akai Mata Kuma
mallakinta ne murmushi yayi Dan yasan karya take yaga komai akanta Dan ya duba sosai
zakici ubanki yace a ransa to naji kwantar da hankalin ki wannan ba abun damuwa bane ya
Mike ya dakko takaddun company guda biyu manya manya ya Bata wannan anan kera jaka da
takalmi wannan na kayan kwalliyane murna kamar ta suma ta rukunkume shi da gaske alhajina
gaskiya naji Dadi ka biyani duk Ni kadai wow kwarai ko asan da nake Miki kadan Kika gani
bakiga komai bama Allah ko yanzu muje ki ga motocin da'a kawo Miki guda uku duk nakine
suna fita taga motoco kirar huwei daya marcedes daya kirar Land Rover kuka tasa yanzu alhaji
na wannan duk nawane dariya yayi nakine ga sheda ma takardun ya Bata da sunayenta da
mukullan kuka take kashirban
Dariya yake aransa kukan farinciki kike yanzu gaba Kuma na bakin ciki Zaki sai kinyi nadamar
sanina a rayuwarki shegiya makwadaici ya ta share kwallar yanzu alhaji mukoma ciki mi
magana suka koma ciki tana nane a jikinsa alhaji so nake wannan company din ai Masa
takaddu da suna na saboda halin rayuwa murmushi yai wato saboda halin rayuwa so take
shima ya mutu taci gado ko ta kashe shi kenan lallai wannan jaka ce ya fada a ransa yanzu ko
take ya Kira lawyer minti goma sai gashi ya Gaya Masa yadda za'ai ya Mike ya tafi murna ta
cika ta alhajina bara naje nanunawa afra motocina tasan cewa niba mutuniyar banza bace Dan
ansacen kadara a ranar nai wasu ya washe Baki wannan gaskiyane gimbiya ta Nan ta mike ta
Fara kada malamalai tuni ta tafi da zuciyarsa Dan ba abunda yake bukata sama dayaji shi cikin
dubura Nan ya Kira alhaji duwai
Alhaji malamalai yane mtsww Kai dai Bari Dole inci taka shi yau yarinyar Nan tagama Dagan
hankali Anya bazan cita ta baya ba kuwa a'a karka Fara cewar alhaji duwai wallahi zata gujeka
Mata basa son cin dubura kayi hakuri ayi auren dama kwadayi ke kaisu su auri irinmu mu cinye
takashin tsaf tunda mu bamasan tsuliya suka sheke da dariya kaje kanemi Tony Mana kayi
inyaso saika ci tsuliyar kawai daga baya yaka iya mtsww Kai dai Bari kawai alhaji duwai Allah
yakai damo ga harawa Kobe ciba yai wasa bara na hanzarta Dan gaba daya sandar girmata ta
mike dama ganni da al'aura Dole naci uwar yarinyar Nan yau suka sheke da