Showing 6001 words to 9000 words out of 43444 words
Chapter 3 - ARNAN DAJI BOOK 2 by Feedyn Bash .pdf
iya ba
zakuji shiru nagode sosai*
*í ½í¸í ½í¸Wannan page din nakine my sweety Mrs sardauna kawa tagari kiyi yadda kikeso da shi
Allah ya bar kauna ya Kara lafiya yasa abunda nake zatone ya tabbataí ½í²ƒí ¼í¿»í ½í²ƒí ¼í¿»*
20-25
Abun mamaki sai muka ga sunsa dariya karya kuke makwadaita mabarata baku isa kuyiwa
wayannan mutanen komai ba guga yasan takan harbi da kibiya yayin da tabo yasan sarrafa
takobi nan suka futo da kayan aikinsu suka dinga harbesu suna saransu daya daga cikin
dakarun bisa tsautsayi ya Kai Sara ya sami babanmu aka nan yafadi ko shurawa beba ganin
haka mahaifiyarmu ta hadiyi zuciya ta mutu daga ni sai yayana mukai saura yayin da mutanen
nan sun kashe dakarun duka sukansu tsoronsu muke ji
Ku kwantar da hankalin ku zamu temaka muku mufitar daku daga wannan yankin Baki basa
shigowa kashe su sukeyi dan haka kumiyi Sauri kar abiyo sahu Kai guga kwashe gawar
iyayensu ka kaisu bayan gari yayana yace kutemaka ku binnesu jin haka sukayi shiru karka
damu kasamu sauki guga haka rami ka binne su tabo ya Kada musu shanunsu ya Kama hanyar
fita dasu da kudinsu him yana rike da hannuna
Wani yanayi naji wanda bantaba jinsaba ashe so ne bazan iya barinsa ya tafi ya barni ba haka
naji na furta yaya kaje Kai kadai zan zauna da shi ina zuwa ina ganin su inna kizo mu tafi gidde
karki tsaya kizo mutafi zata kasheki a'a Kane kawai murmushi tabo yayi ka aura mun ita
inasanta zan rike maka ita amana duk sanda kaso zakazo kaga yar uwarka amma kasan
garinmu ba'a shiga nikaina ganin farko naji inasanta shiru yayana yayi Baze tauye kanwarsa ba
tunda tana sansa shikenan na baka aurenta nima ban iya daura aure ba amma nasan Ana bada
sadaki
To meye haka kawai duk abunda kasamu ka bata na baka aurenta amma zan dawo na tafi da
kanwata haka ya juya ya tafi wannan shine ganin karshe dana yiwa yayana sai da muka kaishi
karshen gari sannan yadau hanya ya tafi ina kallonsa yana matse kwalla nasan bakin cikin
rashin iyayen mune ga rabuwa dani kuka yake kamar Kara min yaro
Har yayi nisa ya dawo ya rungume ta ga shauwa kirike a hannunki kidinga tunawa damu mun
rasa inna da baffa narantse saina dawo wannan gari duk sanda nasami dama na tafi dake
azzalumaine basu da imani banda wayannan da tini mun rasa ranmu muma shiyasa bazan iya
yi masa butul na hanashi auren kiba ki kula da kanki kidinga ziyartar iyayenmu
Ina kuka yana kuka muka rabu nayi dana sanin cewa inasan tabo jinai na tsane shi nayi wauta
a lokacin na kin bin yayana wanda har rana irin tayau bankara saka shi a idanuwanaba kwanaki
da dadewa bayan na haifi suhel ance wani yazo neman kanwarsa a garin nan an kamashi an
kasheshi nasan ni yake nema shine suka kashe shi kuka take ta kasa karasawa Sai kuka sun
kashemun yayana
Juyawar da zatai wazata gani suhail ne cike da bacin rai take kallonsa mekazo yi nan sashen
nan ya Kama soshe soshe kamar wanda wani Abu ya ciza nan ya samo kinkina ta dole saboda
tsoro ummummumm na fitone maryama tace kinyo nan sashen waya baka izinin zuwa nan
bangaren mena gayama jiya ko har ka manta abunda magaya mane
Haleema Gunki tazama kamar an sassakata yaushe mijin nata yazama haka yaushe ya koma
mijin tace ta shiga uku ya rayuwar aurensu zata kasance da mijin tace gaskiya bazata jureba
hankalin ta yai masifar tashi gashi Sam kwana biyu ta rasa gane kanta ba lafiyace ta ishetaba
ga takaicin da namiji dame zataji tana cikin tunaninta jeddah ta katse mata
Suhail kagayawa matarka sharadin dana kafa a gidan nan yanzu yanzu idan kana san zaman
lafiya Kai da ita jiki na rawa yace memema kikace tunamin au Kama manta to kazauna da ita
nabarma gidan tajuya a fusace da gudu ya rike kafarta yana hawaye kiyi hakuri uwargida ran
gida yadda kikeso haka za ayi Zangaya mata yanzu agabanki yana hawaye ya juyo ya kalleta
idonta a rintse ta sunkuyar da kanta banda gurshekan kuka ba abunda take wannan Abu bana
lafiya bane
Halee....Ma yaja majina zaki koma bangaren jeddah za'a rufe nan duk abunda tace a gidan nan
daga yau shizaki tace bataso ki Kara zuwa makaranta zaki bata key din motar ki hada da tata
hehehe kayi kokari suhail ta hado mun da wayoyinta bana san ta Kara waya da kowa bansan
kowa ya Kara zuwa wajenta kasanarwa da me gadi duk wanda yazo indai gun wannan yarinyar
ne agaya masa bata kasar
Haleema kuka kawai take tana Addu'a a ranta Allah ya kawo mata sauki a lamarinta amma
tasan suhail baya cikin hayyacinsa wannan abun bana lafiya bane dole tadage da gayawa allah
bana san ki dau kaya ko daya nizan bada kayan dazaki dinga sawa tajuya tafice tana fita ta
koma sashin ta ta Leka dakin maryama ki gyara dakin nan naki za'a karo yar aiki kuzama ku
biyu kya dinga hutawa ga wannan kudin kije bakin asibiti kisiyo mun kayan nan da ake siyarwa
dinkakku na
gwanjo kinji
*Kuyi manage da wannan nice taku a kullum akoda yaushe*
*Feedyn bash celeí ½í²ƒí ¼í¿»í ½í²ƒí ¼í¿»í ½í²ƒí ¼í¿»*
[10/23, 2:27 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Ummu Subai'aí ¼í¾: *í ¼í¾ARNAN DAJIí ¼í¾*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*GASKIYA FANS INAJIN DADI INA MIKA MATUKAR GODIYATA A GAREKA YADDA KUKE
KAUNAR ARNAN DAJI GASKIYA BANSAN ARNAN DAJI YA SHIGA RANKU YA KARBU HAKA
BA SAI YANZU INA GODIYA MASOYANA MAKIYANA MA INA GODIYA*
_*WANNAN PAGE DIN NAKI NE KAWA TAGARI ZAHRA FAROUQ ALLAH YA TEMAKE KI
KAN SABON NOVEL DIN DAKIKA FARA INAYINKI SIS KIYI YADDA KIKESO DA WANNAN
PAGE DIN*_
25-30
Suhail Yana fita sa shensa yaje ya dinga kuka kamar karamin yaro meya same shi meyasa
yaiwa haleema haka yana santa a kasan ransa shikansa besan meyake jiba Amma yasan ko
giyar wake yasha baze iya ketare dokar Jeddah ba idan ya ketare fushi zatai ta barshi idan ta
barshi mutuwa zeyi gwara ya rabu da haleema gwara komeye yai mata ya zauna da jeddah siyi
rayuwarsu me dadi da hanzari ya Mike yai wanka ya zira Kaya ya tuna cewar jeddah tace a siyo
Mata irin motarsa wadda takai kimanin million ashirin da biyar da hanzari ya zari key din motar
ya fice har Yana gabza tuntube
Haleema ce durkushe a sashenta tana ta kuka tunda mijinta ne ya umarce ta data je sashen
Jeddah Tai Mata bauta zatayi Koda hakan ze kawo karshen numfashin ta a duniya tasan a kan
bautar aure ta mutu da hanzari ta tattara gwala gwalanta da diamond dinta na lefe da wayanda
suhail ya din gai Mata kyautarsu kafin shigowar Jeddah rayuwarsu wajen flowers din ta taje
nabayan side dinta Nan ne kawai zaka ga akasa a gidan ta dinga haka rami sai da Tai Rami me
zurfi ta zura akwatin datasasu a ciki da maida kasa ta rufe Tai landing din wajen
Ta dawo ta dauki Key din motarta da wayoyinta guda biyu tana kuka ta kulle ko Ina ta fice side
din Jeddah ba kowa sai ita kadai Dan ta aiki maryama siyo Mata Kaya haleema ce Tai sallama
a parlour din waya takeyi ko kallonta bataiba ta gaji tanemi gu tazauna a kujera da hanzari ta
yanke wayar ta mike ta fincikota daga Kai wayoyin suka zube a kasa danma karfet ne da tuni
sunyi kwata kwata ta dirata kan gwiywoyin ta Wanda tasaki ihun azaba tana Kiran ya Allah ta
wanka Mata Mari guda uku kawarar ta hankada ta kanta ya gwaru da bango
Tayi wani murmushi irin na cikakkun Yan duniya ta karasa kusa da ita nizaki zaunawa a kujera
Ina zaune kina zaune fitsararra Mara mutunci gadon talauci Yar gidan matsiyata badai kin hada
Miji daniba harda sakin jiki ki sakata ki Wala waike kinsamu gidan hutu ko zakici ubanki dani
Zaki hada kishi wallahi kin zanyowa kanki da danginku masifa dan hada kishi Dani masifane
bala'ine daga yau sunanki baiwa kinzamo meyimun hidima aikin ki zefara daga yanzu duk wada
yazo gidannan nemanki Koda Wasa Kika fito saina kashe ki idan kikaji maganar mutane indai
kinsan dangin suhail ne ki buya inba hakaba saina sa ankashe ki an kashe iyayenki Kuma
muna zaune daram da suhail kuka kawai take Dan Bata da bakin magana
Dan ubanki rufe min Baki yanzu duty dinki ze Fara wankemun undies Zaki haka ta debo undies
dinta masu yawa kamar Zaki bude karamin shago wanima Bata Saba tunda dama akwaita da
tsafta Nan ta danna ta a toilet ga zazzabi ya rufeta ruf haka ta dinga wankin sai kusan la'asar
tagama tasata sharar gidan gaba daya tanayi tana kuka sai magariba ta Gama Wanda yai dai
dai da shigowar suhail a dai dai lokacin datake tsugune kamar wata baiwa ko kallonta beba ya
Isa ya rungumeta jiki na Bari ya damka Mata key din a yatsine ta karba ka tambayi waccen
shegiyar Ina key din motar ta da wayoyinta ke suna Ina jiki na rawa ta dakko su a inda suka
zube dazu sai hawaye take sharcewa dakyar ta karba tana tsaki
Ta ajiye ga jaraba nacinta ba shiri ta jawo suhail ta Fara sida ganin haka haleema ta runtse ido
tana ta sheshshekar kuka kukanne ya dawo da ita hankalinsa shikans a kukan zuci yake wallahi
bayasan wannan jarabar yazeyi besaba ba matarsa lokaci zuwa lokaci suke yi na sha'awa bana
doleba irin wannan mtsww dallah tashi kije dakin Dana nuna Miki dazu na maryama anan Zaki
dinga kwana tana fita ta murza key a falon ta sille shi ya Fara aiki kamar inji sai da yai round
hudu har kwalla yake sharewa sannan ta kyaleshi akan yaje yai wanka yaci abinci ya huta
Yana shiga toilet ya zauna a BMW ya fashe da kuka kugunsa tamkar ze balle ko Ina na jikinsa
ciwo yake gashi koyaki koyaso sai ya sake wani round din dakyar ya gasa jikinsa da ruwan
Dumi ya rarrafa yai sallah tea kawai ya iya Sha ya Sha magani ya kwanta chan dare bayan
tagama chat din ta da sex chat dinta ta shigo kwanciya ta tarar har yai bacci taga aba ta mike
zangar gar dama duk namiji me lafiya indai Yana bacci zakaga tanata harbin iska habawa abun
nema ya samu Nan ta chafeka ta tafara tsotsa cikin bacci yaji Ana tsotsar sa yana bude ido
yaga Jeddah kuka yasaki kamar karamin yaro
Da kyar muka rarrasheta ta tsaida kukan haka muka taho da tabo Yana rike da hannuna inata
kuka chan ya dauke Ni chak kamar jaririya danmi sauri muna zuwa mukaga har guga ya Mana
binne iyayenmu a Rami daya yasasu ko maganin basu debo ba Muka Kama hanyar zuwa gari
ta bayan gidan suka bi suka kaini wajen timi suka fice waje nan sai bayan wani lokaci suka
shigo sukaiwa timi bayanina Taji Dadi tasamu siraka mekyau haka tadinga Nan nan Dani tana
lallabani
Tabo yaje yagayawa sarki cewa ya samu mata yanaso bikin bana a hada dashi Nan kaho yai
murna Jin tabo je aure shima ya tambaye shi wacece yarinyar ya sheda Masa Yar timi ce
bakowa komai ba tunda bawani binkice yake akanta ba tunda yasan tana bada magani a garin
Bikin shekara ya zago aka daura aurena da tabo a lokacin matar guga kanwar kaho ta samu
ciki murna a gunsu Bata misaltuwa ga shi kaho har lokacin be samu magajiba akalla yanada
Mata sama da talatin Amma basu taba batan wataba Tai ta rainon cikinta ta haifi namiji tanaji
tana gani aka tafi dashi aka yanka a bikin cin jarirai na shekarar sunyi kuka munyi kuka Amma
kaho ko a jikinsa Dan kansa kawai yasani tun daga wannan haihuwar saida ta shekara biyar ba
wani labari a lokacinne Ni Kuma nasamu cikin ka suhel
Tun randa nasamu cikin ka muke cikin fargaba. Nadena fita nadena zuwa ko Ina akwai wata
wadda timi kewa magani itama tanada ciki Yana Bata wahala Rana daya ake dubamu da ita a
gidana mun shaku da ita a lokacinne kwanakin haihuwar mu ya karato gashi Bata da wada
tacciyar lafiya idan Banda ita bawanda yasan inada ciki bayan Yan gida a lokacinne bikin
shekara ya karato a lokacin ansawa Mata ido gida gida ake bi neman masu cikin fari
Saboda mutane sun Fara boye ciki da haihuwa sai yaro ya Fara tasawa ake ganewa hakan ya
fusata kaho inda ya yanke duk wadda ta boye ciki da haihuwa har aka ganota yayinda Dan ya
girma hukuncin kisane akansu Miji da matar da Dan Haka akadinga wannan hukuncin ganin
haka hankalin kowa ya tashi aka Dena boyewa kana samu zaka je kafada kosuzo da kansu
muna zaune muka yanke shawarar zuwa mu gayawa sarki munada ciki dankar a kashemu da
mazajenmu suna kuka suka tafi fada
Akai musu iso cike da murna angansu da ciki sarki sai wani side Baki yake daga Ina wayannan
Nan aka gaya Masa masu cikine haihuwar farko sukazo sanarwa sarki yagama kwadaituwa
dani har yace ai ciki dani sai ya tambaya matar waye Ni sai aka gaya Masa ta tabo ce da ta
igiya Koda yaji haka sai yaji baze iya amfani Daniba saboda su suka samarwa babansa lafiya
yace akyalemu muje idan mun haihu muzo da kanmu mu kawo yayan muka taho munata
hawaye nuna shafa cikin mu tunda ga wannan ranar fegi matar igiya Bata Kara lafiya ba saboda
tasa abun aranta
Lokaci nata turawa ciki mu ya shiga lokacin haihuwa tundaga lokacin lafiya Tai karanci a
garemu musamman fegi ranar data Fara nakuda haka timi ta dukufa akanta Amma Ina kwana
mukayi muka wuni a gidan ta Amma shiru tun lokacin nakeji marata tana Dan gilmawa nima
Amma na dake Abu ya gagara sai da aka hada da manyan masu magani kaf nagarin Amma Ina
sam tagagara haihuwa a ranar tayi wani dogon Suma Wanda kowa yadauka mutuwa ce akaje
aka Kira sarki kaho dan yagani abun mamaki ta mutu Kira yake a farke cikin a dakko jaririn
hankalinsa ya gama tashi Amma Ina aka sanar dashi cewa Dan ai tuni ya mutu a ciki
A fusace ya fuce aje akaiwa dabbobi gawar su cinye Nan marata ta murda nakuda ta kamani
sai mukaji fegi ta saki wani ajiyar zuciya Tai wani yunkuri sai da yafado Kuma da ransa cikin
kuka ta Kama hannuna na haihu me na Haifa Ina tsaka da nakuda nima timi tace macece ta
karbeta ta dinga sumbatarta cike da farinciki na fansar da jinin yata gareku Dan nasan kunfi
Sona sama da komai a rayuwarku kubada yata amadadin Dan da Zaki Haifa Ni bazan rayuba
kusanar cewa na mutu da ciki cikin kuka timi tahaya Mata dogon suman datayi da tuni Amma
jefar da ita da ranta Dan anyi jinkirine wajen gayawana sarki
Cike da kuka tace naji Dadi badu ya temake ku kutseratar da rayuwar wannan yaron kufitar
dashi daga wannan garin ko mace ko namiji duk abunda Kika Haifa ki mun wannan alfarmar na
rungumeta Ina kuka tadinga wata irin shakuwa take ta mutu gaba dayansu kuka suke tana
mutuwa nai wata Kara sai kan da
*ANAN ZAN DAKATA SAINAJI COMMENT DINKU FANS NICE TAKU AKULLUM A KODA
YAUSHE*
_*FEEDYN BASH*_
[10/23, 2:28 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Ummu Subai'aí ¼í¾: *í ¼í¾ARNAN DAJIí ¼í¾*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*
*Wannan page din sadaukarwane agareki sister maman Yusuf Allah ya karamana zumunci ya
Kara Miki basira da kokarin typing ya Kara karfin ido kiyi yadda kikeso dashi Yar uwa tagari*
*FANS KUYI HAKURI KUMIN UZURI BA KULLUM ZAKU DINGA SAMUN TYPING BA
SABODA WASU DALILAI INA FATAN ZAKUYIMUN UZURI FANS*
*BOOK 2*
30-35
Take na haifi suhel tashin hankali mun shige shi kana fadowa duniya kadinga tsala kuka a
lokacinne wani gagarumin hadari ya hado kafin wani lokaci ruwa ya barke kamar da bakin
kwarya haka suka dauki gawar ta sukaje suka yasar a daji suka dawo gida daga guga sai tabo
ne sukasan gaskiyar lamari danshi mijinta Suma yayi har akayi komai besaniba shiyasa komai
yazo Mana dasauki timi ce ta karbi suhel tayi Masa wasu abubuwa da surkulle sai tabo yayi
Masa Zane Wanda zaka ganshi a bayanka
Suka samu sukayi wani Abu da igiyoyi Wanda ruwa baze taba Shiba suka sashi a ciki nashayar
da shi nono ya koshi aka rufe ka da manyan ganyaye aka saka yadda ruwa baze jika ka ba Ana
ruwa suka yanki daji sunata gudu har suka Kai ka bakin wannan ruwan damuka tsinceka suka
saka suna kallon ka harka kule sunata kuka suka juyo suna juyowa