Showing 15001 words to 18000 words out of 43444 words

Chapter 6 - ARNAN DAJI BOOK 2 by Feedyn Bash .pdf

daku gafalallu ya daka musu tsawa da gudu suka fito


Suka ja motarsu suka tafi gida sai wajen 1 suka shigo kano ta sauke ummanta ta wuce gidan a
kofar shiga side dinsa ta Fara zuwa ta barbada maganin da aka Bata cike da murmushi ta koma
bangaren ta ta Kara zuba wani daga Nan ta shige ciki tayi wanka ta fito ta koma bangaren
suhail tana doka kofa cike da bala'i kufito munafukai hankalinsu yai masifar tashi su dukansu a
bacci sukaji dukan kofar a zabure yace buya bara naje da sauri ya bude mata tana Ina wafa ba
kowa ban waje ya tsaya ta fisgoshi Yana taka maganin yaji kansa na juyawa ciki ta shiga daga
ita sai best da zani ta Fara finciko ta gashin ta ta damko har harabar gidan nizaki ciwa Amana
dama cikine dake kike boyewa wannan cikin wayai Miki Dan bana mijina bane kinemo Masa
uba suhail zo kokasan wannan girgiza Kai yayi ya dauke Kai bansan taba tace matar kace ita
Wannan cikin nakane banawa bane bansanta ba tanemawa cikin Nan ubansa



Ya shige ciki Yama manta dasu a wajen Nan ta Fara dukanta kamar Allah ya aikota dukanta
take tana dukan cikinta sai ga alhaji da hajiya a waje sukai parking da kafa suka shigo ko
motsinsu Bata jiba ta danne cikin sai ga jini ya Fara malala kamar an bude famfo ihu hajiya tasa
tayo kanta ta duba haleema Bata numfashi sai jini take zubarwa ta kasanta kamar famfo hajiya
naganin Haka Tai kan Jeddah kamar wata mahaukaci dukanta take ta ko Ina ta hada Mata jini
da majina dakyar alhaji ya bambareta kamata mukai ta asibiti barta Haka suka kinkimeta
sukasa a mota sai zubar da jini take.




Cike da farinciki suhail yace da gaske zaku musulunta suka hada Baki eh zamu bi addinin ka
Dan dama hanyar daxamu bar bautar badu muke nema mun rasa mafita bamu San yazami ba
suhail yai farinciki yabasu kalmar shahada suka maimaita dakyar suke fada sai da suka
maimaita so bakwai sannan suka haddace Nan ya koya musu wankan tsarki ya nuna musu
yadda addini yake musamman su masu wata irin al'ada



Abu na farko daza kuyi ku kurufe jikinku ku sitirta jikinku Amma tayaya bakuda wasu kaya sai
ganye abunda za ayi anemi manyan fatu ai musu dinki Wanda ze rufe musu ko Ina Ja'e yace
za'ai haka Nan ya dinga koya musu duk wani Abu da musulunci ya koyar suhail yace yansan
tafiya garinsu bayaso ranar bikin shekara ta ruske shi ba'a kau da wannan dabi'ar ba an ceci
bayin Allah daga fadawa halaka Ja'e Kai zaka tsara komai shiru yayi tabbas Kam da kaina zan
dauki fansar kashe mahifinka suhail Dan kaho baze taba shiryuwa ba

Da ka barshi Amma Sam yace hakan baze yiwu ba Dan Dole sai ya mutu Yana mutuwa
muguwar dabi'a ta mutu a garin Nan Amma kasheshi ba karamin Abu bane kasan cewa Yana
mutuwa nizan gaji sarautar Amma zan maidoma da kayar ka Dan banaso na tsani sarauta a'a
Ja'e karmi Haka dakai wallahi saika karba sukai dariya ya kamat dukanku nasanja muku suna
ke lamunde Babar mu kin koma Aisha ke kuma Rama kanwata kin koma Ramatu ke Kuma
tenkwai mayar Ja'e ta sunkuyar dakai Dan kunyarsa takeji sungama hauka akansa ita da
yar'uwarta Ramatu Ashe yayansune murmushi Tai



Nasa Miki suna fadila ke Kuma Aduke yai Mata wani kallo me tattare da ma'anoni dayawa
sunanki subai'a suna dayazo Masa kenan sunan Yana burgeshi besan meyasa ya tsinci kansa
da sa mata wannan suna tunda yafara ganinta yake tausaya Mata Dole idan ze koma da ita ze
koma yanema Mata lafiya mikewa tayi cike da kunya cikin tsautsayi ta zame ta Fadi Tim ta
kwalla Kara kafin kowa yaje kanta suhail yai tsallen badakere yake kanta.




_To fans sainaji ra'ayoyinku ace a group inada member sama da 200 a kowane group Amma
comment bana samun guda ashirin cikakke a kowane groups Allah ya kyauta duk hukuncin
Dana zartar karkuga lefina dama na muku bayani tun a baya nice taku har kullum_




*Feedyn bash*
[10/23, 2:31 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*



*WANNAN PAGE DIN NAKUNE ARNAN DAJI FANS GROUP 3 NAGODE MASU COMMENT
DA KOKARI ALLAH YASAKA INAJIN DADIN COMMENT DINKU ALLAH YA BIYAKU DA
GIDAN ALJANNA INAJIN DADIN YADDA KUKEMUN ADDU'OI ALLAH YA AMSA NAGODE
FANSí ½í±í ¼í¿»í ½í±í ¼í¿»í ½í±í ¼í¿»*


*Book 2*




50-55




Jini ne ya tsinke Mata kafin kace meye wannan hankalinsu ya tashi inda ramatu ta tafi dakko
kayan aiki kafin ta dakko har cikin jikinta ya Fadi da sauri ta dawo ta Bata taimakon gaggawa ta
dawo dai dai Amma tanata zubar da jini Nan da Nan sukai Mata kunzugu da fata ran suhail ya
baci ga Ja'e a wajen duk da yasan komai game da abunda yai Mata Amma ransa ya baci yaji
Bala'in kishi ya kamashi Nan da nan yaja Ja'e waje baze yiwuba suhail kafita a Haka bara nasa
a dinkama fata yanzu wadda zata sitircema ko Ina Nima zansa adinka Mana harda Suma matan
suhail yaji Dadi hankalinsa ya kwanta zasu samu su sitirce jikinsu kafin ya samu ya fita daga
garin ya kawo musu Kaya MASU kyau


Ja'e ne ya tabo suhail daya tafi tunani inaso nasanja suna duk da na fulanine kamar yadda
kafada sunan manzon Allah nakeso Muhammad nakeso kadinga kirana kafin musamu addinin
ya karbu a garin Nan alfarmar danake roko guda dayace kadawon da fadila ta Wallahi itace
rayuwata tun tana jaririyar ta nake santa sanda kowa ya tsaneta base yanzu da kirar ta tafitoba
Kai yayane a wajenta nasan zataji maganar ka kazama namiji Mana Mohd cewar suhail itama
tanasanka Naga tsagwaron sanka a kwayar idonta muna Nan halayenka ta tsana yanzu Kuma
daka gyara dakanta zata janyoka jikinta

Kawai shawarar da zan baka anan itace karabu da ita dakanta zata nemeka ka shareta sannan
kayi kokari ka fahimtar da mahaifiyar ka mu samu itama ta musulunta kaga mun Kara yawa
karka damu Amma inzaka je garinku zan bika a'a Ja'e ya dalla Masa harara au namanta mohd
kayi hakuri nida subai'a kawai zamuje itama Dan lafiyarta Nan Mohd ya Kama kuka Yana nacuci
baiwar Allah na cuce ta Nan ya dinga lallashin sa kayi hakuri Haka kaddarar ta take na tabbatar
da cewa da Kuna cikin hasken musulunci Wallahi bazaka aikataba zuciyarka me kyauce
babanka ne ya kashe maka zuciya kayi shiru Haka



Tabbas musulunci shine addinin gaskiya Ina kaunar wannan addini kallifa yadda mukai haske
harwani kyau fadeela ta take duk wannan bakin munin ya kau tunda mukai wanka mukai sallah
akwai wankan dazaku dingayi na kullum da soso Nan baku da sabulu Amma nasan bazaku
rasa bishiya me fito da soso ba tabbas akwai koba wanchan din ruwan koginmu Yana kumfa sai
mudigayi bakiji har nadena wannan Karin warin da hamami ba suka sheke da dariya gaba daya
katemakeni Mohd kasamar mun hanya mu gudu nida subai'a ta habawa dariya Mohd yake Nina
gane take takenka cewa santa kake Kai dai Bari Ina Santa Ina Tsoron matata jeddah caraf a
kunnen ramatu tazo fitowa Yana Tsoron matar sa



Chab namiji kamar yayanta Yana Tsoron matar sa ba haka ta barshiba Dole zata laluba indai
har tayi Masa wani abun wallahi saita warware tayi silar tonuwar asirinta fasa fitowa Tai ta koma
gida yauwa suhail maza koma ciki Kar mutane suganka da wasu Kaya daban Dan dai dama
suna hidimar bikin shekara ne suna chan bazaka ga kowa yanzu ba Nima Dan kaho yasan
Banda lafiya ne nake Nan azatonsa Ina wajen iya Dan ita Bata zuwa wayannan shirmen koma
ciki maza yanzu za'a dinka kayan zuwa dare zan dawo sukai musabiha ya koma ciki shi Kuma
ya nufi gida cike da tsantsar farinciki.



A guje suka shiga da ita asibitin da hanzari likitoci suka taresu Kai tsaye aka wuce da ita ICU
Banda addu'a ba abunda suke hajiya ta tsani Jeddah bazata Kara yarda da ita ba Dan tagama
Mata da suhail Amma shima wallahi dai ya gane kuskuren sa bashi ba haleema bazata taba yi
Masa maganar taba fatanta ta samu lafiya tunda Bata mutu ba Banda alhaji ko waje yanema
yazauna yanata lazimi wannan masifa har Ina Ashe Haka wannan yarinyar take da mugun Hali
tayi musu lumbu lumbu ta cikasu da alkhairan ta Ashe duk kissa ce irin ta Mata tana chan tana
gasa wadda ta kasance kishiya agareta Yar'uwa awajenta idan ta riketa tsakani da Allah
gidansu gidan tarbiyya ne Amma Ina gashi ta cutar da ita cutarwa me yawa

Abunda ke bashi mamaki meyasa Mata suka dau kishi hauka basa koyi da kishi irin na matan
annabawa irin na mutanen da susai dai kawai hauka sunsa San zuciya da San Rai a zukatansu
Kuma duk Akan namiji namiji dai namiji dai Kuma ba'akan komai ba sai wannan jijiyar mtsww
yaja tsaki sune bin boka malamai duk Dan jijiya da abun duniya inbanda hauka duka duniyar
nawa take tanzu idan ta kashe ta ribar me zataci karkari Tai ta Zama a wajensa ita kadai meye
a duniyar to Jin dadin kankanine taci me kyau Tasha mekyau taje kasashen duniya ta shiga
kalar motar datake so tasha AC ta rike manyan wayoyi shikenan burinta ya gama cika a duniya
sai me Kuma karshen ta kabari inda waccen itama Dole chan zata



Inbanda hauka Mata sun haukace akan kishi sune tusa wannan Sha wanchan duk Dan ki
mallake miji ki rayu ke kadai a wajensa saboda wannan jijiyar mtsww yaja tsaki sai jiyai anbude
kofar da sauri ya Mike ya nufi doctor din dayake ta sharce gumi kamar nadaga AC ya fito ba
awansu biyu cur sannnan suka fito biyoni alhaji yace kawai ya wuce da hanzari ya bishi hajiya
Tai hanyar ICU din Wai zata shiga aka dakatar da ita doctor na shiga ya bude fridge ya dakko
ruwa me sanyi ya Dan Sha kadan ya ajiye ya kalli alhaji garin Yaya Haka ta faru dabadan kun
kawota asibiti da wuriba zata iya rasa cikin jikin ta Amma cikin ikon Allah Yana Nan gaskiya
akwai wahala da yunwa a jikinta bazamu sallameta yanzu ba gaskiya



Mun samu numfashin ta ya dawo normal Amma Bata farfado ga bill din ansai komai to shikenan
ya kalla ya duba ya Mika Masa ATM kaje kazare Ni bana zuwa banki kasan Dana Kuma baya
gari ya fada cike da dacin zuciya Dan bayasan tunawa da suhail ya ci Amana wannan wane irin
yarone Koda asirin kamar yadda hajiya take fada akwai halinsa yanada sake shima da addu'oi
tun Yana gida kuwa Allah ya sawake ya fada ya Mike to alhaji zan kawo ma gida ku koma gida
tunda ba'a shiga inda take to likita ai dama munsan dokar asibitin ku ba Dan jinya dariya sukai
alhaji ya fito ya riko hannun hajiya datake ta masifa sai anbarta ta shiga taga yarta ba Wanda ya
kulata ita kadai take ta fadanta a mota yasata ki kwantar da hankalin ki tana karkashin kulawar
doctor Sadik karki damu kinji hajiya kefa jaruma ce Banda tsinewa Jeddah ba abunda take shiru
yai Mata kawai



Jeddah ce take ta ihu Dan ba karamin dakuwa tayi ba a hannun hajiya Taji tsohon Kashi jitai
Abu na binta tana dubawa taga jini ihu tadinga zundumawa Wanda yajawo hankalin ma'aikatan
gidan ku kirawon suhail Dan ubanku a sashen sa jiki na rawa suka dinga buga Masa ya fito
lafiya madam ba lafiya ai da gudu ya fice ya ganta kwance cikin jini a bakin harabarsa da gudu
ya sungumete yasata a mota sai asibiti suna zuwa aka karbeta likita yace ai Bari tayi Nan da
nan akai Mata wankin ciki Dan tafita daga hayyacinta kuma be Gama zubewa ba Sai washe
gari ta farka suhail ya Gaya Mata ai Bari tayi ihu tadinga yi a asibitin dakyar yasamu ya

rarrasheta tayi shiru a Haka har ta warke aka sallameta wata biyu tsakani ta Kara samun ciki
Abu yaci uban nada Dan ita Allah ya kasheta namiji zata Haifa tagwaye Haka sukaita rainon
cikin



Bayan sati biyu Taji sauki aka sallameta suka koma gida lokacin Ana waec November
December alhaji ya biya Mata ta zana cikinta nata girma d kyar take Zama da tashi side guda
aka ware Mata suhail nema San tana gidan ba ba Wanda ya karai Masa maganrta shima bewa
kowa ba ido kawai suka zuba Masa hajiya taso yi alhaji ya hanata Ana Haka suka yanke
shawarar tana haihuwa zata wuce Istanbul karatu tunda faruk na chan yayi aure ya auri Hanan
ya kaita chan Al ameen ma Yana chan Amma shi ya kusa dawowa kanin suhail kenan tunda
yagama primary ya koma chan da kyar alhaji ya yarda da Cha yai sai dai ya tafi jami'atul
Madina to ganin turkey din akwai musulmai da dama Kuma Bata da lalacewar wasu kasashen
shiyasa ya barshi



Angayawa iyayen ta sun amince tunda da auren dansu akanta nunawa sukai tare zasu tafi shi
ya koma chan shiyasa baya zuwa gaishesu tunda sukai aure wata biyu ne yake zuwa tun daga
nan bashi ba Yar tasu Amma sun san suna lafiya Kuma idan kosu ko wani nasu yaje sai ace ai
tana kasar waje dame gidan shiyasa hankalinsu ya kwanta yanzu ko tana gidan surukanta
rainon ciki a cewar su ba Allah ya sauki haleema lafiya ta haifo yayan ta maza guda uku
lafiyayyu masu tsananin Kama da mahaifinsu ba ta inda suka baro shi



Bari indaka ta anan sai min hadu fans a gidan suna 😂😂😂😂


_Nayanke shawarar zan dinga kulle groups Dina sai nai posting na bude ai min comment sbd
bakwa bin dokata sam Ina kokarin faranta muku da Dadi ba Dadi Amma Kuna batan Rai kullum
gaskiya gwara na rufe yafi sauki sainaji comment dinku nice taku a Koda yaushe_





*Feedyn bash*
[10/23, 2:31 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



_*ASSALAMUALAIKUM FANS DAN GIRMAN ALLAH BADANNI BA NACE KUYI HAKURI
KUDENA CEWA NA TURO MUKU DA BOOK TA PRIVATE KOMA A GROUP INDAI NAI
POSTING DINSA ABUN TAKAICI WATA KANA GAMAWA MAZATA FARA A SAKE TURO
MATA IDAN KUN HAU ONLINE BAKWA DUBA ME AKAI A BAYA SAI KU TAFI KARSHE DAN
ALLAH KUYI HAKURI NI BANA AJIYE NOVEL A KAN GROUP NAKE RUBUTAWA NAI POST
NIMA SAINAGA WATA TA TURO NAKE DAUKA DAN ALLAH KUDENA ABUBUWA SUN MIN
YAWA INADA BUSY SOSAI BADANNIBA INKANA NEMA KANEMA A GROUP NA TABBATAR
FANS DINA NA HAKIKA SUNA AJIYE WA ZASU TURAMA WANDA NA BATAWA RAI YA
YAFEMUN NICE TAKU PRINCESS FEEDY CELE*_

*Book 2*




55-60


Anyi suna ansha shagali inda Yara sukaci sunayen kakanninsu sunsami kyau tuttuka sosai
musamman kakansu kyautar company yai wa kowanne su suna samun kulawa wajen
kakanninsu inda aka yanke zata zauna gidan faruk wajen Hanan bayan arba'in suka daga gaba
dayansu harda hajiya da alhaji suka kaisu chan Basu boyewa faruk da Hanan komaiba sun ran
faruk ya baci yai alkawarin ze tsayawa haleema Tai karatu har sai ta gaji ze kula da yaranta Dan
dama nasana ya tsani jeddah tsana me Muni Yana fatan ganin karshen ta


Safwan sauban sunan Yan uku kenan kyautar Allah Haka suke musu lakabi bayan shekara
biyar Yara sun Zama manya suna primary 1 yanzu mamansu na Masters suna cikin kwanciyar

hankali da kulawa faruk ya hada ya rukesu Gam shi da Hanan hankalin su ya kwanta haleema
inzata school manyan hijabai takesawa da nikaf mutane da dama sun dauka faruk ne mijin ta
shi yake kaita Yana dakkota yaran Kuma Hanan ke kaisu tanada da daya da cikin na biyu yanzu
tana fama sun Sami ci gaba da kwanciyar hankali a wannan time dinne mummunan Labarin
bacewar mijinta farincikin ta duk da beta ba nemanta ba Bata damu ba kullum cikin yi Masa
addu'a take Dan tasan ba haka aka kyale shi ba fatanta Allah ya tsare shi a duk inda yake gab
take da kammala Masters suna semester karshe Bata bacci kullum kuka take kwanayi da
addu'oi akan Allah ya bayyana shi



Bayan shekara biyar Jeddah nada Yara biyu asra da ansar abubuwa da dama sun faru ciki
harda komawar ta ruwa tsindim ta cigaba da barikin ta matsalarta daya basa zuwa ko ina sai
saudiya dakyar take samu yaje Egypt Kai yaran in Basu da lafiya alhaji ibrahim gadon kudi ba'a
zuwa ko Ina a gidan sa sai saudia inba Haka ba sai dai a hakura da tafiyar asra ta taso cikin
tarbiyyar maryama Dan ita ke kula da ita da komai nata tsakanin ta da uwarta sai bacci tunda ta
haifi ansar take Jin tazama wata isashshiyar mace a gidan suhail baze taba neman ta ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login