Showing 33001 words to 36000 words out of 43444 words

Chapter 12 - ARNAN DAJI BOOK 2 by Feedyn Bash .pdf

jikin ta duk yai tsami




Habawa wata muguwar dariya alhaji labaran ya saka wadda har durkushe wa yai Dan mugunta
a'a amarya me ya sameki haka a fuska ta bude Baki zatai magana sai ga wawulo habawa wani
muguwar dariya yasa harda dukan wardrobe amarya me ya faru barin mota kuka yi koko me
nidai ba'a cemun anyi hatsari ba to anyi hatsari ai da tuni Kuna asibiti ma meya faru gayan inji
ta Kara rushewa da kuka wallahi sai ka sakeni a Daren Nan wallahi bazan zauna dakai ba
matan ka da yayansu suka hadu sukai mun wannan dukan nacin mutunci niba jaka bace Kuma
ba baiwar su bace sakina zakai




Yana Jin haka ya sakko ya rungumeta ya Fara lallabata haba beka mata kina fadar haka ba zan
musu magana karsu Kara dukan ki banasan duka ke Kika Bata musu Rai shiyasa ganin Yana
lallabata tuni girman kanta ya motsa ta Fara bala'i bansan Kai lusari bane sai yanzu dama
Tsoron matan ka kake ka auroni wallahi basu daki banza ba bazan yarda ba ehe niba jaka bace
gobe zan debo musu police su kamama munsu a bimin hakkina be Bari ta karasa magar ba ya
hankade ta kanta ya daku gado dama kasa suke Nan da Nan yai wani malolo be dai fashe ba

ya dinga kifa mata Mari hakan be Masa ba sai daya fito Yana huci ya shigo da belt ya dinga
laftar ta tun tana ihu har ta Dena Ashe Suma Tai




Gaskiya na tausayawa jeddah Dan ta daku ga dukan iyalan sa ga nasa sai da ya gaji Dan
kansa ya Yar da belt din ya zauna Yana maida numfashi ransa ya baci yasan ta daku Amma
baze barta ba yadda yasha magungu na baze iya daga Mata kafa ba tashi malama zami
magana shiru tashi nace ba magana Yana tabata yaga ta bingile ihu tasa no karki mutu Dan
Allah bangama amfana dake ba ba auren ki naiba siyanki nai Dan haka dole na amfana dake
da gudu ya nufi fridge ya dakko ruwa me mugun sanyi har ya Fara kankara ya Fara tsilala Mata




Wata ajiyar zuciya ta saki jikinsa na rawa ya fara tabata sannu Jeddah kiyi hakuri lefinkine
wallahi yazaki dinga gayamun maganganu San ranki karki Kara gaskiya kawai binsa take da ido
taba shi tausayi dan ta daku ya dauketa ya cika baf da ruwa me Dumi yasata ciki ya gasa Mata
jikin ta yai Mata wanka tas ya nadota jikin ta ya zige da zazzabi sai karkarwa take Nan da Nan
ya Bata magani tasha ya kwantar da ita Yama hakura yau ze kyaleta saboda yasamu cikar
burinsa Amma me sai wayarsa ta Fara kida Yana dubawa yaga ansa my duwai da sauri ya
daga Yana fita daga dakin hello my ykk iceko ka Fara aikin kasan sai Kai sati biyu kana yi
sannan Kuma Dole ka dauke duk wani tausayi cikin wannan aikin na sha'afa sosai nagode my
duwai ya kashe wayar ya hade fuska ya koma dakin harta Fara bacci Yana shiga ya dala Mata
duka a firgice ta farka lafiya murmushi yai Mata hakkina Zaki bani




Tasan bashi da imani tuni ta Fara hawaye Banda lafiya bazan itaba Zaki ban ko saina saye Miki
karfi ganin ya nufo ta gadan gadan yasa ta gyara Amma sai yace goho zakimun bazan iya ba
alhaji mutuwa zanyi to ki mutu Mana banza kawai ya juyata tana ta hawaye Amma me sai ji Tai
ya dumfari dubura ba a wajen kasa ba alhaji nafiki sani ai anan nake so Nan nake ci ni bancin
tsuliya niba rago bane namiji ne Ni haba Yana Fara kokarin sawa ta saki wani ihu habawa be
sauraretaba yasa karfin sa ya danna sai jini habawa tuni jeddah ta sume Nan ya Fara gwatso
yanayi Yana ihu Yana wani irin kuka kamar saniya har wani tsalle yake itako Jeddah Bata
hayyacinta a sume take Yana kawowa yake komawa sai karfe hudu ya kyaleta badan maganin
ya sake Shi ba Yana juyata yaga Bata numfashi hhhhhh shegiya Jeddah duniya Wai kece ke
Suma koda yake kindan ban tausayi Dan nasan dama nikan su hajiya ta ba wasa Kuma kikai
min left na Kara Miki bara ma temakeki ki dawo hayyacin ki ya Mike ya dakko wani ruwan ya
zuba Mata ta zabura tana wani irin mimmikewa

Kobi takanta beba sai bacci da kyar taja jiki duk face face da jini ta shiga bandaki ta Tara ruwa
tana ta kuka da nadama Ashe irin gidan data shigo Kenan tausayin suhail fal ranta Allah ya
yafemun tofa chab lallai Jeddah ta shiga ruwan ta saki wani ihu daya tada alhaji ya leke a firgice
yaga ta Kara sumewa mtsww ita Kuma wannan Suma bayai Mata wahala mtsww Ina baccina
me Dadi kin tasheni Ina mafarkin duwai Dina yadda nake sukuwa akansa mtsww ya shiga ya
temaka ya watsa Mata ruwa ta dawo normal ya fito ya barta tana ta kuka ga radadin dake
damun ta Ina zata Sanya rayuwarta ita yanzu ga gidan cike yake da tsaro ba damar gudu kuka
take Mara sauti a bayin




Haka ta Gama ta rarrafoo ta fito har an Fara Kiran sallar asuba a lokacin ta fito ta jawo rigarta ta
zura so take ta gudu taje ta wajen boka a daukar Mata mugun mataki akan wayan Nan mutane
ta bude kofa a hankali ta dauki key din motar ta ta fice amma me tana zuwa get taga wasu
tankama tankaman mutane tayi tayi su barta ta fita sunki ga jikinta duk ciwo yake fuskarta ta
kumbura ko idon ta ba'a gani asibiti zanje Banda lafiya sukansu sunyi mamakin ganin tace itace
amaryar gidan gata a kumbure kodai har ta Fara gamuwa da fushin su hajiya ne suka hanta fita
fafur saboda alhaji yai musu mugun takara ganin ta fito daga motar yasa suka firgita da yadda
jikin nata yayi Nan da Nan sukai ta Kiran wayar alhaji akashe sukai shahada suka Kira ta hajiya
bugu daya ta daga cike da magagi




Cike da magagi waye nan suka Gaya Mata amarya ce ta fito ba lafiya Kuma alhaji yace kar
abarta ta fita kan uba gidan ubanta zata tuni ta watstsake gani Nan zuwa ta fito a fusace taja
Jeddah tana kuka tana ihu ga jiki duk ciwo Amma bame ceton ta sai da ta kaita har side din ta
tana ihu tana komai ba Wanda yasan tanayi saboda girman gidan da girman bangaren nata
Nan ta dinga kilarta kamar ta samu jaka ta wuce fuu sai gata da tulin kayan wanki Dan ubanki
Fara Kuma wallahi idan Basu fita ba sai kin Tisa kigama kiyi Mana girki suma ne kawai batai ba
tana ji tana gani ta Fara wankin




Sarki kaho ne yake wani irin ihu yasa an kamo Masa ja'e da iya da lamunde yasa aka yi musu
bulala dari dari gaba dayansu sai da suka Suma Nan yasa aka daukesu dukan su aka kaisu
kurkuku ta karkashin kasa yace Kar a Basu komai Koda ko ruwa ne har sai sun Fadi inda su
Tenkwai suke iya da lamunde sunfi jikata Dan sune Mata kaho kullum cikin shan burkutu yake

ransa ya gama baci hankalins a tashe yake gefe guda Kuma Ana ta Shirin bikin shekara ba
abunda aka fasa anata kiwata mazan daza a yanka





To fans gaskiya comment yayi sanyi fa wai yane ko littafin yadena dadine gashi ya kusa karewa
befi saura five pages ba inama kowa fatan alkhairi nice Taku a kullum a Koda yaushe




*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





_*Assalamu alaikum wannan page din sadaukarwane agareki my sister queen Indo marubuciya
aljana Aisha now typing Yan uku I love you Lodi Lodi inayinki irin eh irin sosai din Allah ya Kara
basira da fasaha da juriyar typing da kwarin eyes ki dade ki lastin sister allah ya kawo miji
nagari haihuwar fari kema ki zandaro yan uku allah ya kara fasaha da juriyar typing adinga
suburbudo mana yan uku kullum 🤣🤣🤣🤣*_

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*

*Book 2*




105-110




Yadda ki kisan ana kiwata shanu haka ake kiwata mazan da za'a yanka wannan shekarar abinci
ake loda musu kamar hauka suna ci suna amai haka ake basu sunyi jibga jibga dasu jini yana
gudana sosai a jikinsu yadda badu ze sha jini ya koshi shiri ake bana wasa ba dan aranar za'a
yanka su ja'e suma umarnin badu ne wannan in banda kace nace ba abunda ake agarin hakan
ya kara tunzura iyalan ja'e suka sha alwashin rike addinin da ja'e ya basu dan suna da tabbacin
shine gaskiya




Banda azaba ba abunda ake gana musu baci ba sha inda aka kaisu kar kashin kasa ne ko
mikewa baka iyayi bare ka kwanta a tsune suke bacci sai dai barawo saboda ukuba duk kansu
ba wanda be suma ba haka suka fita hayyacinsu suna barazanar mutuwa da ba shiri aka aika
agayawa sarki zafa su mutu dan lamunde a ranar sumanta takwas iya ce me biyar ja'e biyu ba
ci ba sha tsawon kwana hudu gashi sunki suce komai tun suna fitsari da kashi har sun dena
hankalin kaho ya tashi dan badu be ce ya kashesu ba jinin su yake so ya sha da hanzari ya tafi
kurkukun da kansa




Yasa aka fito dasu ya basu abinci da ruwa har sun fara dawowa hayyacinsu duk da abincin ba
me dadi bane ya kallesu cike da tsana ke matata dake za'a ci amana ta koda yake dan cikina
ma har dashi anya ko ba sanja mun da kikai ba ta doka masa harara kamanta sanda ka kashe
mun iyayena a gabana wallahi kaho allah ubangijin musulunci baze barka ba sai ya kawo
karshen zaluncin ka da temakon suhail ya daga hannu ya dalla mata mari wanda sai da hancin
ta ya fashe yana wani irin huci ba wani ubangiji sai badu kuma yadda na hallaka iyayenki kema
zaki bisu dan bazan barki ba dole ki mutu ya hankadeta ya dallawa lamunde harara ya jawota
gabansa zakigaya mun waye wannan yaron kose na datse miki hannu yanzu

Tayi murmushi koda zaka kasheni nadena numfashi allah yana tare dani alhamdulillah nasan
shahada nayi kuma yayana bazasu barka ba zasu daukar mun fansa ko yanzu burina ya cika
dana ya dawo kasarsa ze sauke ka ya kawar da zaluncin ka ya kasheka kamar yadda babanka
ya kashe kakanninsa kai kuma ka kashe mahaifinsa wata muguwar kara ya saki yada takobi ya
sare tsintsiyar hannunta tasa ihu ta fadi a sume rikicif ganin gaka iya ta kara fashewa da kuka
saura ke zan fada zan fada tana kuka ta bashi labari tundaga zuwan suhail har tafiyarsa




Shakota yai yadinga dukanta munafika na tsaneki dama ashe bakya kaunata kika ajiyemun
bako a gidana da kyar fadawan sa suka karbeta badu ya temake ka kace badu zakaiwa kyautar
jininsu dan haka karka kashe su kuma tun yanzu wata ajiyar zuciya yake yana wani jan
numfashi ku maidasu haka aka kwashe su kamar wanki aka maidasu inda suke adinga basu
abinci so daya ruwa so biyu saura kwana biyar bikin shekara yau dan haka a tsananta tsaro a
garin nan



Haka aka zuba fadawa ta ko ina a garin harda mata bayi tundaga farkon daji har cikin gari anan
suke kwana saboda tsananin tsaron da aka sa a garin zuciyar kaho kamar zata fashe ya gama
sanin sirrin garinsa gashi ya gudu da yammatan dan angaya masa da Rama kadai ze samu
haihuwa a yanzu amma dole ya nemeta saboda idan ya kashe su ja'e ta haifa masa magaji
gaba daya garin kuguru yana cikin mugun tsaro hankalin kowa a tashe yake sun dauka yaki
za'ai duk wajen bokan da kaho zeje a garin sai ace da Rama kadai ze iya haihuwa gashi badu
yace ranar bikin shekara yazo da budurwar datai masa gaba daya yana cikin tashin hankali





Su suhail sun huta matar uncle dakanta taja su fadeela tayi musu wanka kamar jarirai har amai
tai saboda datti ga wani hamami dasuke ta Kara yi musu wankan tsarki tazo kan subai'a kuka
tasaka ganin yadda gabanta ya jagale Nan ta hada ruwan Dumi tasa gishiri da Dettol ta cika
ruwa a baf tasa ta take tasaki wani ihu sai da Tai suman hucin gadi tafi Rabin awa a ruwan
sannan ta cireta Tai Mata wanka taji dadin jikinta sosai dakanta ta fito daga bandakin Nan
tasamusu dogayen riguna sunyi kyau abunsu ba abunda suka iya a duniya kamar jarirai
sabuwar haihuwa tausayinsune ya lullubeta dama akwai irin wayannan a duniya wallahi ta
dauka sai a TV wayannan bazasu taba wayewa duka ba saboda fadar annabine Dan kauye sai
ya shekara arba'in a birni yake wayewa Aiko sai dai addu'a wayannan

Suhail ya nemi izinin tafiya gida Nan uncle yace shize Kai su Amma matarsa fafur tace a bar
Mata su fadeela beso ba Amma ya roki alfarmar su tafi su gaida su daddy sai dawo ta yarda da
hakan dakyar suka yarda suka fito Tsoron mutanen garin suke da tarin gine ginen dasuka gani
ya daga musu hankali tayi saudat sunan matar uncle tayi alkawarin nuna musu yadda zasu
dinga kula da jikinsu Dan gabansu har wari yake dukansu da wani yauki saboda rashin kula
gashi ko kamar zaka kitsa kansuma abun kallone ga gashi Amma Duk kwarkwata inbame
dauriya ba baze iya zaman minti biyar dasu ba




Tayi mamaki da suhail ya iya tahowa dasu duk da Taji labarinsu Amma tayaya suhail yazama
Dan wannan garin zata so taji suka rankaya gidan su suhail sukai horn me gadi ya bude musu
sukai parking sai rike hannayensu take haka suka shiga gidan hankali kwance ma aikatan gidan
gudu suke gani suke suhail fatalwane suka shiga parlour din sukai sallama alhaji da hajiya na
zaune inalillahi wainna ilaihirrji'un muryar wanake ji kamar ta suhail nine mom da sauri ta juyo




Da gudu ya karasa shigewa jikinta mom sai kuka dad ko mutuwar zaune yai Yana kallonsu ya
sake ta ya rungume daddy hamdala kawai yake dad mom da Baki fa nake Uncle yai murmushi
kugama murnar sa shigo saudat ku shigo Mana cikin murmushi ta sawo Kai yammatan suka
biyo bayanta a firgice daa ya Mike Suma suka mike gaba dayansu kawai gani sukai ya yanke
jiki ya Fadi yanata nuna wani guri hankalinsu ya gama tashi gaba dayansu tofa fans meke
faruwane dad yayi hamo







_To fans bari indakata anan inajin dadin comment dinku fans Ina kaunarku har raina muna tare
iya wuya I love you Lodi Lodi masoyana💋💋💋💋_

*FEEDYN BASH*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


Dr rahmatullah s nepa
Maman asmeey
Ummou shureim
Princess maisar
Nahdy
Ummu khalifa
Princess deejah
Maman Amma
Maman hamra
Mmn auwal
Maman humaira
Nerner Aysha
Humaira
K'sdq
Mrs aminullah
Zeenatu
Khadija
Ummy labo
Jamsam
Nahdy
Queen
_*Kai wallahi kunada yawa bazaku lissafu ba masoyana na feedyn bash fans Ina godiya Wanda

beji sunansa ba Dan Allah karyai fushi koyaji Haushi Kuma Kuna Nan tafe masoyana wannan
page din nakune kuyi yadda kikeso dashi ina Jin dadin comment dinku masu comment karkuyi
fushi musamman masu comment Dan Banda marasa comment 😂😂😂nagode masoyana na
Amana*_



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


*Book 2*


110-115



Da hanzari mom ta debo ruwa Duk sun rude sai kuka suke suko su ramatu sai buya suke suna
tunanin ko tsoronsu sukeji Duk da a dogayen riguna suke Amma ganinsu suke wasu daban
kuka kawai suke a gefe sai da ta zuba Masa ruwan yai wata ajiyar zuciya ya matso jikin ramatu
ya kamota itako a tsorace take ta saki wani irin ihu wallahi Indo ce wannan sak ba mis iko sai
Allah Indo Amma wannan nasan ba Indo na bace kamace kawai sai kuka Nan suhail ya zubawa
daddy ido daddy meke faruwane wallahi kamarsu daya da kanwata danake baka labari kullum
jikinsu yai sanyi tunda sunsan labarin su Amma shi betaba bashi wannan labarin ba yadai ce
iyayensa sun mutu da kanwarsa hatsarin mota tofa wata sabuwa cewar suhail Nan aka
zazzauna aka dinga gaishe gaishe Nan suhail ya basu labarin komai be boyeba harda yadda
lamunde ta tubure dantane tofa gaba dayansu zufa suke ketawa mom ko hawaye take wallahi
karya take meya hadaka da arnan daji muguwa kawai shiru dakin yayi




Alhaji yai gyaran murya hajiya bansan rashin gaskiya Mana kinsan dai cewa maganar gaskiya
bamu muka haifi suhail ba wani ihu suhail yai yai kan daddy Amma kafin ya karasa ya sume
akadinga zuba Masa ruwa ko gezau hajiya kuka take wallahi idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login