Showing 1 words to 3000 words out of 66129 words
Chapter 1 - Wayasan Asalina Complete Book by Zainab Idris Novels .pdf
An dauko wannan littafi daga shafin www.arewanovels.com.ng ku ziyarci shafin na
www.arewanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake
yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta
don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin
littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta
whatssap da wannan nambar +2347032707179
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda
ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura
maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi
amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga
dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.arewanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including
your book summary,commentary and others via this number +2347032707179 its free we do not
charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free,
any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending
novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our
site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or
TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
WHATSAPP NO:
+2347032707179
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 1
2:00pm
Jirgin yasauka a
Nnamdi Azikiwe International Airport
Tun daga matattakalar jirgin nake iya hango wata kyakkyawar yar matashiyar budurwa a kalla
zata iya kaiwa shekara ashirin da biyar a duniya
doguwa ce sosai sannan tana da Dan matsakaicin jiki sai manya manyan idanuwanta da
dogoyen eyebrows dinta masu matukar baki
Sai Dan madaidaicin lips dinta dayasha red lipstick .
English wears ne ajikinta masu matukar daukar ido Dan wainsu stones ne ajikin rigar da
wandon da sukayi matukar matseta sannan sai Dan karamin gyalen data rufe gashin kanta
dashi saidai hakan bai hanani ganin tsayin gashin ba .
Fuskanta a daure yake tunda tasauko daga jirgin sai rarraba idanuwa takeyi ko zata ga
Wanda yazo daukanta
Dogon tsaki tasaki sannan naga tasanya Zara zaran hannunta acikin yar madaidaiciyar
handbag dinta na kamfanin Gucci
Wayarta tacuro iPhone 7+ pink color sannan tafara kokarin danna Kira da alama tagaji da
raba ido saidai kafin takai wayar kunnanta ta hangi wacce taketa jiran dogon tsaki takara tsaki
akaro nabiyu sannan tawurga wayar acikin handbag takuma hade rai .
Matashiyar budurwar ce takaraso tace I'm so sorry pinky harara ta wurga mata sannan tace
haba leema tun yaushe kikasan naketa raba idanu kozan ganki mutane sai bazamun idanuwa
sukeyi mtsw takuma Jan tsaki wacce aka kira da leema tace yi hakuri Dan Allah yanzu dai muje
Dan karamin akwatun hannun pinky ta amsa tana kuma bata hakuri atare suka jera suka
karasa inda leema tayi packing motar ta wajen me zaman banza pinky tabude tashiga leema
kuma dasauri tasa akwatun a booth tazagaya tashiga driver side ta tada motan suka bar
haraban wajen.
Juyawa leema tayi tadan kalli pinky sannan tace pinky Dan Allah ki tsaki ranki kinsan fa
babbar harka zaayi kuma dole ki dage wajen kara mallake zuciyar minister harfa kyautar mota
yamun Dan dai kawai in hada mai connection dake
Tsakin murmushi naga pinky tayi sannan tace da alama zan kwasa naira wajen tsohon ala
kwankwan din daria leema tayi tace sosaima kuwa Dan inaga har Dubai sai kunje Dan da
alama baicika son harka anan kasar ba
Murmushi pinky takuma yi dan har saida Dan dimple dinta ya losa sannan tace kafin dai
inhadu dawani minister sai munje hotel nayi wanka nayi sallah sai mutafi OK leema tace !
kai tsaye Western Dreams Hotel suka nufa dayake daman leema tayi musu booking
Leema daidai inda zatayi parking tabige wata mota dake niyan fita daga hotel din ai dasauri
tafaka motar tafita pinky ma haka ganin me motar sukayi yana duba inda aka bugar mai a
hankali yadago yakallesu daga sama har kasa sannan yaja tsaki leema kam dasauri tace Dan
Allah Kayi hakuri matsifa yafarayi yace inbanda rashin hankali da kamun kai mezaisa abugar
mun mota pinky dogon tsaki tasaki sannan takalli leema tace muje Dan Allah idan kaso kada ka
hakura Dan rainin hankali Ana bashi hakuri yana wani tada ma mutane jijiyoyin wuya kallonta
kawai yakeyi zuciyarshi namai wani zafi dakatar da ita yayi sannan yace ke wacece juyowa tayi
takalle shi tana wani karkada idanuwa tace sunana pinky sannan taja hannun leema sukabar
wajen
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 2
Buga motar yayi dakarfi da hannunshi yace damn it takosan koni wanene lallai saina koyama
yarinyan nan hankali
Kara kallon inda suka buge mai yayi yaji wani bakin ciki
Abunma dayafi bata mai rai favourite car dinshi ce and even the Color black tsaki yaja
yashiga motar yabar haraban hotel din
Room 105
Aka basu suna shiga pinky tace wash nagaji wlhi ita dai shuru leema tayi Dan taga lambar
motar guy dinnan da alama Dan gidan mr president ne kallonta pinky tayi sannan tace hey
what's wrong wit yhu kada dai kice mun a tsorace kike
Uhmm leema tace sannan tace yaron mr president nefa I think so tsaki pinky tayi tace so what
ni kinga Bari inshiga in wasa ruwa tunkan kibata mun rai uwar tsoro .
Leema tace bazaki gane bane idan har shine Dan president wallahi zaman abuja sai
yagagare mu ko tankata pinky batayi ba tashige bathroom tasakar ma kanta shower !
Dan ita Sam batasan tsoro ba Dan daidai take da uban kowa ma
Bata jima ba tafito daure da tawul a inda tabar leema tasa meta daria tafashe dashi tace
kinban kunya wallahi banza leema tamata Dan ita a tsorace take
Tabe baki pinky tayi sannan tashirya cikin wainsu arnakun English wears riga da wando
sunyi matukar fito mata da duk wata surar jikinta hijabi tasaka ta tada sallah tana idarwa
tazauna zaman kwalliya .
Saida tagama tafeshe jikinta da alia sannan tadauki handbag dinta takalli leema data rafka
uban tagumi tace baby am done muje danna kosa inji masu mutane biyu a hannuna dakyar
leema ta tashi tamikawa pinky key car din murmushi kawai pinky tayi sannan suka fice.
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 3
Parking space suka karasa pinky tashiga driver side leema kuma tashiga wajen me zaman
banza .
Sannan pinky ta tada motar sukabar haraban cikin hotel din
Saida sukayi nisa da hotel din sannan pinky tace uwar tsoro ina mukayi
Leema tace maitama OK kawai pinky tace sannan tayi hanyan zuwa maitama wakar Chris
brown tasaka tadan kure volume a hankali take bin wakar har suka karasa maitama sannan
leema tafara nuna mata hanyan daza tabi har zuwa guesthouse din minister
Daidai wani katafaran gida suka tsaya pinky tayi horn saida gate man din yaleko tukunna ya
wangale musu gate din suka shiga cikin haraban gidan
A hankali pinky tace wow leema tace hmm ai saima kinshiga ciki tukunna pinky tace inaga
karshen ta gidan nan zansa yabani daria leema tayi hade dacewa nasan Zaki iya
Murmushi pinky tayi ta karkada idanuwan ta
Saida sukayi parking sannan suka bude murfin motan atare suka fito ko wacce rike da
handbag dinta pinky tawurga key car din acikin handbag din sannan takalli leema tace muje
kinsan yanzu kuma kece yar jagora murmushi leema tasaki sannan tace wannan haka yake
Akusan tare suka jera suka doshi cikin kayataccen parlour din
Parlourn bakaramin haduwa yayi ba saidai ko kadan pinky bata tsaya bin parlorn da kallo
ba waje suka samu a daya daga cikin kujerun parlorn suka zauna sannan leema tadauki
wayarta dake cikin jaka tayi dialing din number din minister bugu daya yadauka daman kaman
jira yakeyi cemai kawai tayi gamu a parlour daga cen yace OK OK Ku hauro upstairs katse wayan tayi
sannan takalli pinky tace yana upstairs muje bin bayanta pinky tayi har suka karasa cikin
kayataccen parlorun da minister yake zaune yana ganin pinky yawani wangale baki yamike
yaware mata hannayenshi yayi Mata alaman tazo wani mayataccen murmushi tasakar mai
sannan takarasa tashige cikin jikinshi welcome yace mata sannan ta amsa cikin tsiririyar
muryarta tace thanks dear .
Gyaran Murya leema tayi tace da alama honourable yamance dani anan tunda nakawo ma
pinky murmushi yayi yace leema aikinki nakyau ki saurari alert zuwa anjima bude baki tayi tace
nagode honorable Allah yabar ma pinky .
zama sukayi akan kujerun parlourn pinky kam har cikin zuciyanta tsohon ala kwakwan nan
da alama zay takura mata dayawa gashi kato dashi kuma baki dashi gashi sai uban muni ita
kam ta tsani mummuna a rayuwar ta
Amma yaza tayi tunda tana bukatar kudi wajen cikar burinta .
Kallonta minister yayi pinky ta kashe mai ido daya tana tsakar Mai murmushi
Kara jawota yayi zuwa jikinshi yace uhm Allah yayi halitta anan kifada duk abunda kikeso zan
baki
Dadine yakamata acikin zuciyanta
Kallon juna sukayi da leema suka tsakar wa juna murmushi
Tabe baki pinky tayi sannan takara kashe murya cen kasa tace
Baby inda so samune sabuwar mota nake bukata yanzu da sai kuma tayi shuru irin jan ajin
nan minister yace ke tawa ce kisaki ranki kifadi koma meye
Thank yhu pinky tace sannan tace gidan nan nakeso daria taji yasaki yace indai gidan nanne
ayau zan mallaka maki takardun shi
Kasa magana tayi sabida batayi tunanin zay amince haka dasauri ba
Saida ta tattara nutsuwarta sannan tace wow baby thank yhu
You are too much sai tadan kaima peck a kumatu
Wani lumshe ido yayi sannan yace wace kalar mota kike so
Sai insa akawo maki Dan tabe baki tayi sannan tace range rovel 2017 black color hade da tic
Minister yace angama ranki yadade .
tun daga bakin gate nafarko aketa gaidashi hade da daga Mai hannu ko kallonsu bayyi ba duk
da wulakanta mutane ba dabiar shi bace
Yau dinne ranshi abace yake
Bama inda ake parking yayi ba Dan ko parking space baya jin zay iya karasawa .
Ko kullle motar bayyi ba yayi hanyan katafaren shiga cikin gidan fuskarshi a hade kai tsaye
part dinshi yawuce Dan yana bukatar kadaicewa ko zuciyarshi tayi sanyi
Fadawa yayi kan katafaren gadonshi kirar royal bed saidai wannan yafi Royal bed kyau
dakuma girma
Rintsa idonshi yayi pinky kawai yake gani a lokacin da take gaya mai bakaken maganganu
buga hannunshi yayi ajikin gadon dakarfi yace waye ubanki a kasar nan ni captain AJ saina
koya maki hankali
[10/8, 18:10] Mrs Zaki: í ½í³š WAYASAN ASALINA í ½í³š
SAUDAT IDRIS NOVEL í ½í³•
PAGE 5
Pinky tace magajia itace uwata itace ubana she's my family hawayene suka cika mata ido tace
leema nasan rayuwar da mukayi bame billewa bace amma hakan ne kadai mafita a gare mu
bansan iyayena ba magajia Kawai nasani ita kadai tunda natashi .
And sai bayan kinzo nakara ji nasamu wata family
Leema ita kanta magajia batasan asalina ba batasan kowa nawa ba itama tsinta ta tayi
Abun dake damuna WAYASAN ASALINA
Leema dafa kafadar pinky tayi tace koma suwaye iyayenki komin Daren dadaiwa Zaki San
asalinki please kidaina sa damuwa a ranki
Pinky tace nadaina sabida burina yafara cika ina son inzama fitattaciya ta hakan ne kadai zan
iya gano iyayena .
Sannan takai hannu tashare hawayen fuskanta tasaki murmushi tace next week fa zamu
koma skool kinsan kuma lectures yawuce mu dayawa leema tace nasani amma kwana nawa
zakima minister
Pinky tace ina tunanin four days ai yayi Dan bana son naci irin na tsofaffi .
Bata bari leema tace komaiba taja hannunta tace ke muzagaye gidan muga yanda yake
dakuma irin rayuwar daza mufara yi aciki daria leema tayi tace irin wannan kosawa haka .
AJ kai tsaye part din su Mami ya nufa zaune ya tadda kannan shi a parlour suna pictures
Mimi tana ganinshi tace yauwa ga ya AJ pls ya kazo miyi snapping pictures ko so dayane tsaki
yaja yace matsalar Ku tayi yawa wallahi yaran nan wai yaushe zaku gama hutun ne kutafi
sumayya dake rike da camera din tace maybe next week Sagir dake tsakiyan su yace pls ya AJ kazo mudauka koso dayane Mami ce tafito daga
bedroom tace haba alamin katsaya Ku dauka mana bata rai yayi yace Mami pls alama tamai
daya tsaya kawai sudauka tsakashi sukayi a tsakiya yawani hade rai Mami murmushi tayi tace
Alamin smile mana haba .
Dakyar yayi murmushi suka dauki pics din Mimi ce tace gaskiya duk gidan nan sumayya kinfi
kama da ya sagir yace aiko a skool ne da anga Sumy zaace kanwar ya AJ wai sunfi kyau
sumayya tace ehmana munfi kyau nida ya Dan da abba muke kama Mami tace oho wato kina
nufin abbanku yafini kyau daria gabaki dayansu sukayi AJ yace haba ai Mami kinfi abba kyau . Mami tace aina sani bama saika fadi munba daria su sumayya sukayi yana kallonsu kowa
yayi tsit.
sannan yace Mami gobe zanje Dubai Abba yace bazay samu daman zuwaba zayyi baki
gobe
Mami tace Allah yakaimu Mimi tace Dan