Showing 12001 words to 15000 words out of 26357 words

Chapter 5 - AZURFA Book Free BY AMINA MA’AJI.docx

sha ɗaya ta tashi bacci mai nauyi ne ya ɗauke ke shi wayar shi ya saka chargi ya kwanta ƙarfe uku na dare ya farka photon Affan ne agaban shi yata kallo yana sanyi mata magana amma ya kasa wani zuciyar tace mishi yayi mata magana kawai ƙarfe biyar da rabi bayan yayi Sallah yana shiga whatapp ya ganta tana ma online sai yayi sallama kuma sai ya goge haka ya tayi har yabar na ƙarshe .

Bacci ya sake komawa tunda yau sai ƙarfe biyu zai fita gashi kuwa shine da su Affanan ƙarfe ɗaya da rabi yana cikin makaranta har ya shiga aji yana zaune duk wanda yazo sai ya ganshi yayi shiru har ya fara koyarwa duk in da ya juya kallon fuskar Affanan ya keyi har ya gama tayi mishi tambaya ya kuma bata amsa fuskar shi da fara,a bayan ta fita ne ya samu waje ya tsaya ya kirata.

Affanan

Ki sameni a office ɗina yanzu dan Allah a kwai abun da nake so in sanar da kene yana da muna dan Allah ki ɗaure "malam ka gaya mun a nan nifa bana so mutane su dinga kallo na a gunka yanzu sai sumun wani shedar da ban .

Baki yadda dani ba ko dai zargina kikeyi.

Haka kaji na fada maka karkayi mun sharri nidai ba zanje ba

Ya kike so ne nayi in kuma mutum yana da babban matsala kuma fa ya zai yi dole sai a ke zangayawa duk abun da ya dameni haba Malama ta ki ɗaure ko kuma ki bani lokaci in sameki har gida in gaya Miki .

A wani dalilin zakaje gidan mu ?

Karufa mun asiri kar in ganka ka balla mun aure

Aure kuma Affanan

Kina nufin aure zakiyi kenan duk yanayin shi ya cenza duk ya da mu ko gama maganar bai yi ba ta juya ta tafi

Kausar ya kira har office ɗin shi ta same shi yace ta zauna

Duk acikin da muwa yake da maganar zuci da yake tayi a ranshi

"Ƙausar da gaske ne Affanan zatayi aure ko dai gayamun tayi ne dan Allah ki bani amsa karkiji komai dan Allah ki gayamun" gaskiya wasa take maka babu wani zancen wani aure da zatayi sai dai in har bata gaya maka gaskiya ba .

Shiru yayi cen yayi magana shikenan kausar nagode amma me yasa Affanan ta tsaneni bata son koda jin murya ta nifa ba wai wani abu nake nufi ba kawai ilimin ta nake jinjinawa shiyasa amma babu komai tun da haka ne nagode

Lokacin da Kaunar zata fita a dai dai lokacin ne Salma zata shiga office ɗin wani irin kallo ta watsa mata wanda sai da ta ɗago idon ta ta ƙare mata kallo sosai

Ammar me yarinyar nan take zuwa yi a gunka ance mun kullum sai tazo meke kawo ta wallahi ka rufawa kanka asiri ka daina ma sawa a ranka aure zaka yi ko dai ka nemi wata ɗaliba a cikin makarantar nan zan baka mamaki wallahi

"Ki fice mun daga gani ki bita mana ki tambaye ta zata gaya miki meke tsakanina da ita kuma Allah yasa tayi miki rashin kunya baki,isa ki zubar mun da kima agun ɗalibai na ba wallahi tur da wannan halin naki mara tushe nayi dana sanin auren ki a she kyau ne ya ruɗeni ba kyaun haliba .

Malam Sabo

Ganin kyautar da Halisa ta samu ne duk sai abun ya bashi mamaki ga kuma gida da,akace an bata banda ƙananan kyautar da ta samu abun da su Abida sukayi bai yi mishi daɗi ba ya hausu da faɗa

"Ban isa in gaya muku magana kuji ba na ɗaura ku _ku wakilce ni amma kun kasa ko kaɗan tunda abun da kuka sa,a gaba tou yau kam zaku nemo miji in ba haka ba duk wanda na kawo muku wallahi karkuji komai a ranku aure babu fashi dolen ku ,kuyi mun biyayya in tura ku abu ku tsaya kuna iskanci in yanzu yawan ta zubar ne babu wanda ya kaiku duk garin nan na gama magana in ba haka ba kuwa wallahi zanyi mungun saɓa muku .

Halisa yanzu me zakiyi da kuɗin nan kar Yusuf ya biyo dare ya sace halin ɓera gareshi na rasa a ina Yusuf ya koyi halin nan ko me na ragesu da shi,oho

Gara Yusuf malam saboda shi sata yake yi a kan wanda zasu yi kwana uku biyar basa gida sannan kowani tsuntsu kukan gidan su yake yi a daina ai bata mun yaro in fa haka ba mu samu matsala haƙuri na ya fara ƙarewa "Asabe yaran namu kike jifa da irin wannan abun to a niyarki ta biki badai kiga ƙaskancin suba sai naki tunda baƙin ciki kikeyi da rufa musu asiri da yayi laifin ubansu ne da ya gagara tsaida hankalin shigu ɗaya ya ɗaurawa kanshi jarfa ai kuwa barewa bazata yi gudu ba ɗanta yayi rarrafe.

Nifa ban taraku a nan dan wani manufa ba da cacar baki Halisa me zakiyi da kuɗin naki ko account za,a bude Miki ne sai a sanya Miki a cikin ta ?

Baba ka ɗauƙi dubu ɗari biyar a bawa su Mama Zuwaira hamsin hamsin duk yayuna da yan uwana a basu dubu goma goma kowa gidan nan kuma na mallaka wa ummi na zamu bar gidan tunda ɗakunan sunyi mana kaɗan ko su Yusuf sai su zauna a ciki an rage wani zafin .

Bana son raba kan Matana sai dai ku saka haya amma batun in ware wasu bai taso ba duk yadda a kayi ya ɗauki shawarar yaki dole a ka barshi yace zai yi shawara yara da manya sai murna suke yi a ranan miyar gidan ma tasan an samu cenji

Bashir yata kiran Khalisat su ɗan samu fita,yana ta jiranta sai da ta nuna mishi yayi hakuri Babansu yana gida yana fita zata samu ta fito yaje zata kirashi ,ai kuwa ya dai gagara haka ya zauna a wani layin Ƙarfe takwas na dare kuwa ya dawo yana ƙariso wa zata shiga motar Malam Sabo yana fitowa "ka je motar mu gudu wallahi tijara zaiyi mana kar ka bari ya ƙariso .

Ki bari mu gaisa mana ai zaifi ko yaya ne .

aa kam muwuce da sauri yaja motar

"Zubawa motar yayi ido a fusace ya ƙarisa cikin gida ya dinga bala,i.

AZURFA

STORY AND WRITING BY AMINA MA'AJI MAMAN KHAIRAT

Ina jama,a albishir dan Allah kuce mun goro ku zauna kufara bibiyan littafin Azurfa wanda ya kunshi abubuwa masu tarin yawa .

In kin San ba comments zakiyi ba dan Allah karma ki siyi littafin nan ki zauna ko na Allah ya,isa a kawo Miki labarin Azurfa ya faru da gaske in labarin yayi dai dai da rayuwar wasu ina neman afuwan ku .

Kai tsaye zaki tura kudin karanta littafin Azurfa a wannan asusun 8068748984 Amina ma'aji opay sai shedar biya ta wannan nunber 08068748984 kafin in gama Free page 300 in nagama 500 mutane uku zasu iya biyan kuɗi su biya 700 sai na jiku .

Marubuciyar

Aminatu

Halacci ne

Zaɓi biyu

Yancin mata

Halin maza

Gidan marayu

Wata mahangar

Damai rai ake rikichin duniya

Hangen nesa

Ɗan Adam butulu.

Azurfa.

FREE PAGE 1/12

LAMBA NA BAKWAI

Hade rai tayi ko magana ta kasa kowa mamakin abun da ya kawo malam nan kuma wayanci tare suke aboka nan shine tare suke komai tsaya wa,yayi da komai yace sai wani sati mutane da yawa sunce yazo ne yace shima yayi hankali da Affanan .

Affanan kuwa bata ma san yana yiba don baya ma gaban ta ko kaɗan

Ɗaya bayan ɗaya suke fitowa har kowa ya watse Affanan itace fitan ƙarshe tana fita suka ƙara haɗa ido da shi duk su kausar da Maryam suka hau mota yana ganin su komai na Affanan daban yake yadda take tuƙa motar ne zai tabbatar maka a kan takware wajen iya Jen motar har suka ɓace shima motar shi ya shiga har sai da yabi ta unguwar su Affanan kafin ya wuce gida.

A falon ƙasa ya samu jidda da Zeenat suna zaune da gudu taƙariso in da yake "Affi ka dawo sannu da dawowa kaga mommy tunda ta dawo take bacci har yanzu bata tashi ba ko nida Jidda muke wasan mu ,ita ko kulani batayi ba me yasa mommy bata son muyi hira da ita irin naka ka cenza mun mommy kaji Affi .

Ba damuwa zeenat zan samo Miki mommy kwana kusa tunda bake son Wannan tana sonki kawai yanayin aiki ne duk ya kawo haka jeki ajiye homework din tunda kun gama ko sannu jidda kina ƙoƙari sosai a kan yadda ,kikeyi,zan ƙara Miki albashi ki,kulamun da ita yadda kike kulawa da komai naki jidda .

A zuciya na nace me ka sani Ammar

Nagode sosai

Sai da yayi alwala ya wuce masallaci ya,idar da sallah ko takan Salma bai biba ita ma bata farka ba haka shayi ya haɗa Jidda ta kawo mishi duk abun da yake buƙata yaci abincin sosai dan yayi masifan daɗi wayar shi ya ɗauko ya duba whatapp yaga Affanan tana online photon tane a kan dp ta take yayi saved .

Har yakai hannun shi zai yi mata sallama wani abu yace ba yanzu ba haka ya hakura ya danne zuciyar shi yasa photon a gaba yana kallo lokacin shigowar Salma kenan .

"Hajiya Salma kin tashi kenan kin mayi sallah kuwa dan naga yanzu kika tashi "yanzu nayi ka dawo kenan .

Na dawo tun ɗazu

Kaci abinci kuwa bari jidda ta kawo maka abinda kake so narasa meke da muna wannan cikin yana sani bacci daga na kwanta sai jin bacci kamar in zubar ni bafa haihuwar nake so ba yara biyu sun isa "ni kuwa yara nake so da yawa tunda gidan mu bamuda yawan wallahi Salma kikayi gigin zubar mun da ciki zan baki mungun mamaki koda kuɗi na zai ƙare wajen Shari'a da ke tunda har nikika raina ki dubi tsabagen kin rainani kice zaki zubar mun da ciki tsiyar auren yar mai kuɗi kenan rashin daraja duk wanda kuke tare da shi .

Sweet wallahi ina shan wahala kai baka tausayi nane da kake cewa haka in kune kuke ɗaukar cikin da yanzu ba daga nan ba kuma da kune kuke jin abun da muke ji da duk wani baki ba zakuyi ba .

Wani aiki kikeyi dai dai da kulawa da miji yar aikin kice me kulawa da Ni aikin gidan nan duk ba yin shi kikeyi ba to me zaki gayamun kenan kawai ki tafi office ki dawo shine aikin da kike cewa bazaki iya ba a haifuwa mema kikayi yarki ɗaya sannan kuma baki bata duk wani kulawar da ta dace ba a hakan kike amsa sunan ki mace har wani tunkaho kikeyi shikenan Salma kiyi duk abun da kike so amma yau bana son kallon ki a kusa da Ni ki tashi ki bani waje kefa ba yarinya bace kin kai shekaru talatin da shida taya kike wani tunani kamar yar shekaru goma sha biyar .

Sweet yau nika ke kora daga dakin ka wallahi babu in da zan fita kai kullum ƙorafi nifa ba,a sani a gaba a ta yimun irin wannan.

Juyawa yayi yabarta ta gama zamanta ƙarfe sha ɗaya ta tashi bacci mai nauyi ne ya ɗauke ke shi wayar shi ya saka chargi ya kwanta ƙarfe uku na dare ya farka photon Affan ne agaban shi yata kallo yana sanyi mata magana amma ya kasa wani zuciyar tace mishi yayi mata magana kawai ƙarfe biyar da rabi bayan yayi Sallah yana shiga whatapp ya ganta tana ma online sai yayi sallama kuma sai ya goge haka ya tayi har yabar na ƙarshe .

Bacci ya sake komawa tunda yau sai ƙarfe biyu zai fita gashi kuwa shine da su Affanan ƙarfe ɗaya da rabi yana cikin makaranta har ya shiga aji yana zaune duk wanda yazo sai ya ganshi yayi shiru har ya fara koyarwa duk in da ya juya kallon fuskar Affanan ya keyi har ya gama tayi mishi tambaya ya kuma bata amsa fuskar shi da fara,a bayan ta fita ne ya samu waje ya tsaya ya kirata.

Affanan

Ki sameni a office ɗina yanzu dan Allah a kwai abun da nake so in sanar da kene yana da muna dan Allah ki ɗaure "malam ka gaya mun a nan nifa bana so mutane su dinga kallo na a gunka yanzu sai sumun wani shedar da ban .

Baki yadda dani ba ko dai zargina kikeyi.

Haka kaji na fada maka karkayi mun sharri nidai ba zanje ba

Ya kike so ne nayi in kuma mutum yana da babban matsala kuma fa ya zai yi dole sai a ke zangayawa duk abun da ya dameni haba Malama ta ki ɗaure ko kuma ki bani lokaci in sameki har gida in gaya Miki .

A wani dalilin zakaje gidan mu ?

Karufa mun asiri kar in ganka ka balla mun aure

Aure kuma Affanan

Kina nufin aure zakiyi kenan duk yanayin shi ya cenza duk ya da mu ko gama maganar bai yi ba ta juya ta tafi

Kausar ya kira har office ɗin shi ta same shi yace ta zauna

Duk acikin da muwa yake da maganar zuci da yake tayi a ranshi

"Ƙausar da gaske ne Affanan zatayi aure ko dai gayamun tayi ne dan Allah ki bani amsa karkiji komai dan Allah ki gayamun" gaskiya wasa take maka babu wani zancen wani aure da zatayi sai dai in har bata gaya maka gaskiya ba .

Shiru yayi cen yayi magana shikenan kausar nagode amma me yasa Affanan ta tsaneni bata son koda jin murya ta nifa ba wai wani abu nake nufi ba kawai ilimin ta nake jinjinawa shiyasa amma babu komai tun da haka ne nagode

Lokacin da Kaunar zata fita a dai dai lokacin ne Salma zata shiga office ɗin wani irin kallo ta watsa mata wanda sai da ta ɗago idon ta ta ƙare mata kallo sosai

Ammar me yarinyar nan take zuwa yi a gunka ance mun kullum sai tazo meke kawo ta wallahi ka rufawa kanka asiri ka daina ma sawa a ranka aure zaka yi ko dai ka nemi wata ɗaliba a cikin makarantar nan zan baka mamaki wallahi

"Ki fice mun daga gani ki bita mana ki tambaye ta zata gaya miki meke tsakanina da ita kuma Allah yasa tayi miki rashin kunya baki,isa ki zubar mun da kima agun ɗalibai na ba wallahi tur da wannan halin naki mara tushe nayi dana sanin auren ki a she kyau ne ya ruɗeni ba kyaun haliba .

Malam Sabo

Ganin kyautar da Halisa ta samu ne duk sai abun ya bashi mamaki ga kuma gida da,akace an bata banda ƙananan kyautar da ta samu abun da su Abida sukayi bai yi mishi daɗi ba ya hausu da faɗa

"Ban isa in gaya muku magana kuji ba na ɗaura ku _ku wakilce ni amma kun kasa ko kaɗan tunda abun da kuka sa,a gaba tou yau kam zaku nemo miji in ba haka ba duk wanda na kawo muku wallahi karkuji komai a ranku aure babu fashi dolen ku ,kuyi mun biyayya in tura ku abu ku tsaya kuna iskanci in yanzu yawan ta zubar ne babu wanda ya kaiku duk garin nan na gama magana in ba haka ba kuwa wallahi zanyi mungun saɓa muku .

Halisa yanzu me zakiyi da kuɗin nan kar Yusuf ya biyo dare ya sace halin ɓera gareshi na rasa a ina Yusuf ya koyi halin nan ko me na ragesu da shi,oho

Gara Yusuf malam saboda shi sata yake yi a kan wanda zasu yi kwana uku biyar basa gida sannan kowani tsuntsu kukan gidan su yake yi a daina ai bata mun yaro in fa haka ba mu samu matsala haƙuri na ya fara ƙarewa "Asabe yaran namu kike jifa da irin wannan abun to a niyarki ta biki badai kiga ƙaskancin suba sai naki tunda baƙin ciki kikeyi da rufa musu asiri da yayi laifin ubansu ne da ya gagara tsaida hankalin shigu ɗaya ya ɗaurawa kanshi jarfa ai kuwa barewa bazata yi gudu ba ɗanta yayi rarrafe.

Nifa ban taraku a nan dan wani manufa ba da cacar baki Halisa me zakiyi da kuɗin naki ko account za,a bude Miki ne sai a sanya Miki a cikin ta ?

Baba ka ɗauƙi dubu ɗari biyar a bawa su Mama Zuwaira hamsin hamsin duk yayuna da yan uwana a basu dubu goma goma kowa gidan nan kuma na mallaka wa ummi na zamu bar gidan tunda ɗakunan sunyi mana kaɗan ko su Yusuf sai su zauna a ciki an rage wani zafin .

Bana son raba kan Matana sai dai ku saka haya amma batun in ware wasu bai taso ba duk yadda a kayi ya ɗauki shawarar yaki dole a ka barshi yace zai yi shawara yara da manya sai murna suke yi a ranan miyar gidan ma tasan an samu cenji

Bashir yata kiran Khalisat su ɗan samu fita,yana ta jiranta sai da ta nuna mishi yayi hakuri Babansu yana gida yana fita zata samu ta fito yaje zata kirashi ,ai kuwa ya dai gagara haka ya zauna a wani layin Ƙarfe takwas na dare kuwa ya dawo yana ƙariso wa zata shiga motar Malam Sabo yana fitowa "ka je motar mu gudu wallahi tijara zaiyi mana kar ka bari ya ƙariso .

Ki bari mu gaisa mana ai zaifi ko yaya ne .

aa kam muwuce da sauri yaja motar

"Zubawa motar yayi ido a fusace ya ƙarisa cikin gida ya dinga bala,i.

AZURFA

STORY AND WRITING BY AMINA MA'AJI MAMAN KHAIRAT

Ina jama,a albishir dan Allah kuce mun goro ku zauna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login