Showing 9001 words to 12000 words out of 26357 words
yaciyar da,ita sai aka saka waƙa mai dadi da wasu ma,ana sai wanda yake harkan ne zai gane ina waƙar ta dosa .
Daga nan a ka fara cinye cinye Bashir ya gagara haƙuri ganin irin kayan da Khalisat ta saka da kyau ɗinta sun rikirkita shi haka ya faki ido ya zo ya zauna ,a kusa da ita dole sai da yayi mata magana.
"Yan mata kin tafi da imanina bazan cutar da kaina ba bani number ki dan Allah babu wani jan aji agun ta ɗauka ta bashi yace zasu yi waya haka samari kusan hudu duk wanda ya zauna sai sunyi musayar nunber kowa ya fara shan duk abun da ya dace buguwa sukayi na ajin ƙarshe gun sai yayi shiru sun gagara haƙura da junan su kowaye, keɓewa yayi da bebyn shi dan biyawa kansu buƙata nan ne zaka gane asalin yan tasha ne agun ko dai ka hango wani na wasa da wasu surorin jikinbebyn shi ko kaga suna bawa juna abinci wata tsotsar bakin saurayin take duk an rikice har Khalisat ta shiga sahun dama ita ƙarshe ne a irin wannan harkan .
Allah ka daɗa kare mana zuriya
Ƙarfe biyu waje ya fara watsewa su Khalisat hotel suka wuce ita da Bashir dan ya kasa jure komai dole ya nemeta dan susha hira da yawa hotel ɗin suka kama ana gudanar da abun da suka ɗaurawa kansu irin su Khalisat baka isa ka taɓa jikin ta ba sai ka dira mata kuɗi ta riƙe kafun a cewarta maza basu da amana ana bada kaine ga mutumin da akeso dan tasha kuwa sai ya biya kuɗi zai shiga cikin nutsu yaji daɗi .
Allah ya rufa asiri labarin ne yazo a wannan yanayin dole in fito da saƙon kuyi mun afuwa
Sunana Bashir kefa sunana Khalisat
Wow nice name yadda kuke da kyau haka sunan ki ya dace da ke na gagara jurewa ko kaɗan ke yar waye ce inane unguwar ku "niba yar kowa bace yar Alhaji Sabo ne muna cikin pampamari layin ƙasa .
Meyafaru kakeyi mun irin tambayar nan ?
Ina son in San da wa nake tare ne dan bana son yarinyar da ,ake yawan takura ta,a gidan su wajen fita nikuma Barr Mohammed lojina ne da fatan kina dai jin sunan ko da a gidan rediyo ne ko beby gaskiya ke ta daban ce irin kyau ɗinki nan sai mu gudu ƙasashe da yawa mu,more da nasan zan haɗu da ke ai da ban biyewa Jameela ba yanzu ma,bata ɓaci ba amma zan,iya takuna kinsan Jamila akwai kishi da tijara amma nasan hanyar da zan bi sun sha soyayya tare da nuna mata tunda ya fara harkan nan ita ce ta farko kuma the best one da yafara ficewa daga kamannin shi ta ruɗa shi da yawa tace ta gode .
Da man kinsan Jameela ne ko dai ?
Yayata ne ta santa rakota nayi Abida
Wow Abida naso in nuna zilamata a kan Abida sai dai babu fakan da zan diré yanzu tunda na sameki kiriƙeni da kyau kinji beb "baka da matsala in sha Allah .
Tunda suka rabu da abida babu wanda ya nemi ɗan uwanshi sai da sukayi kwana biyu ba tare da sanin suna kusa da ɗakunan junan suba ɗaya ɗaki na shida ɗaya na goma Adnan ya taka rawan gani fiye da ko yaushe shida kanshi ya fita yayi wa Abida soyayyar da ya razana ta har da magunguna wanda zata sha na hana ɗaukar ciki a cikin siyayyar
Tun ran da suka tafi babu uwar da ta neme su ko ta kira nunber su sai da malam Sabo a ka gayyaci Halisa wani taron haddar qur,ani yace a kira mishi abida da Khalisat
"Yusuf jeka kiramun yaran nan ina son gobe zasu raka Halisa gun taron nan dan bazan samu damar zuwa ba "Baba kwana biyu ban sasu a ido na ba kuma babu wanda ta kwana a gida dan haka kuma ka bincika in har kace mu,munyi abun kunya kakeƙin karɓomu to yaranka in a na neman karuwai a garin nan za,a saka su a sahun farko ko na biyu .
"Bana son maganar banza kawuce ka kiramun iyayen su .
Kiran Zuwaira da kaltume yayi suka zauna sukayi shiru "ina yaran nan sukaje ance kwana biyu basa gida ?
Zuwaira
Inji ubanwa yace basa nan ɗazu ne fa suka je kasuwa sunje siyan mai kasan su tamkar yan biyu basa rabuwa amma anjima ma zasu dawo zaka gansu ka dinga yi musu zato na alkairi dan Allah wannan ai cutarwa ne ace kullum sai ance yaran nan sunyi wani abun .
Kuce musu gobe zasu kai Halisa makarantan model zasu yi wani,abun bance suje da gyale ba hijabi zasu sa har ƙasa nagaya muku saboda mahaifiyar ta tana laulayi ciki ne da ita ku sata a addu,a Allah ya sauƙeta lafiya .
"Ina ruwan mu kana wani rawan ƙafa babu kalan yaran da baka da shi a cikin yaranka to yau dan an yi maka haihuwa abun farin ciki ne Meye abun murna ga ɗan dangi .
Ko wacce ta kira yarta suka ce sai goma zasu dawo haka kuwa a kayi goma sai ga sunan kowa da kaya nikiniki suda kansu suka kai kayan suka dawo
"Khalisat suna mai ɗandano gawan nan ki bawa mama kice mata sabon yaronta yana gaisuwa da roƙon iri ƙarshen watan nan ina so muyi tafiya .
Da wuri haka ai ka bari in ga halin ka ai in San da wa nake zaune ko da wa zanyi takuna ko yaya ka gani ne
"Duk yadda kikace haka za,ayi kinsan a cen nake aiki ba,a nan ba ni cikekken ma,aikacin kiwon lafiya ne a fannan abun da ya shafi ƙwaƙwalwa .
Sallama sukayi
Ta shigo cikin gida babu uwar da tayi faɗa a yarta a kan abun da tayi "kamar nasan daman zaki dawo abinci ma banci ba duk abun ci sukaci suka sha Khalisat ta bawa kaltume kuɗin ta "gashi nayi sabon kamu shine yace in baki wai ma kinsan saurayin wanda muka je birthday tane ya rikice a kaina Kinga rawan ƙafa kuwa da yake yi "kedai Khalisat zanci gaba da kawo Miki magungunan matan nan kidinga sha kina matsi da shi kullum acikin budurwa kike gaki da man a matse kike ta ciki bakida matsala ko kaɗan gaya musu saƙon mahaifin su a kayi sukace Allah ya kai mu zasuje kuwa .
Ranan Asabar
Misalin ƙarfe goma Adnan yazo ya kaisu makarantar model gunda ya tara manyan mutane da manyan malamai Halisa hankalin ta yaƙi kwanciya da ,ace wannan ne zasu rako ta da bata shiga wannan ga sanba haka ta daure taro ya fara guda na Khalisat tana cen haraban bakin get da wani Abida tana danna wayar ta hankalin su yana gun wayar su har ,aka fara cewa duk wanda suka rako yaransu suzo su gabatar da kansu ,a ka ta kiran suna sai da Halisa taje ta taɓa Abida da Khalisat kafin suka ɗago kai taku ɗaya ɗaya sukeyi har suka isa suka fara gabatar da kansu
Sunana Abida Muhammad Sabo a tare dani akwai Khalisat Mohammed sabo mun zo taron taya ƙanwar mu Halisa saka makon mahaifin mu,bai samu zuwa ba Allah yasa a gama taro lafiya ya kuma bawa mai rabo sa,a wajen ya ɗau tafi tun daga nan suka fice har ,aka ta gudanar da gasan Halisa ita ce ta ɗaya za,a bata kyauta ance yan uwa su fito a ka nemesu ,a ka rasa ita da kanta tafita neman su hawayen baƙin ciki ya zubo mai zafi daga idon ta wani malam Mustapha ne ya karɓa mata duk kyautar tare da nera miliyan biyu da gida da ,aka bata tayi rayuwa da mahaifiyar ta a ciki kowa murna ya keyi a ka ta ɗaukar photo sai ana shirin tafiya ne suka dawo suma a ka ɗau photon da su .
Malam Mustapha
Amma kukan bakuda nutsuwar da zaku gudanar da aikin ku cikin ladabi wace kalar tarbiya ce gareku duk muna kula da motsin ku kawai kunzo ne to kubi duniya a hankali wataran zakuyi na damar da babu iyaka na gaya muku .
To ubanmu dan gidan shak ka fitar da mu daga Musulunci ina ruwan ka da mu,ko dai kaine ka kawo mu wajen har ya fara tara jama,a a kabawa malam Mustapha haƙuri ya kai Halisa a motar shi.
Affanan
Ranan Monday ƙarfe goma suke da wani darasi a cikin Education tunda in suna da darasi haka ba,a depertemen ba babu tashin hankali duk da suna shekaran ƙarshe kuma ta mai da hankalin ta a kan karatun ta har malamin ya fara koyar da darasin da yake ɗaukar su daman ita Sarkin tambaya ne duk abun da bata tambaya ba bata jin daɗi wani malamin har basa son suzo ajin su ko ace sune zasu koyar har a ka fito suka samu waje suka zauna a nata hira da wasu mahimman shafukan internet da yawa tunda wani fanni ne da yayi alaƙa da business kuma ya shafi ɓangaren computer .
Affanan yau kinyi shiru da yawa meke da munki ne yau duk na ganki a cikin rashin walwala "wallahi Momi ne zatayi tafiya gobe sati za'tayi zataje biki ne ita da Abba shine duk hankali na ya tashi bana son zama nikadai kin san Momi tamkar ƙawa na ɗauke ta bana boye mata ko mai shiyasa duk na damu ga karatu in ba haka ba da Binta zanyi mutafi tare to matsalar in munje bana iya kwana biyu sai nayi rashin lafiya .
"Haba shine kika ɗaga hankalin ki har na ɗauka wani abu ne ma ya sameki ya kuka ƙare da mutumin ki ne .
"Waye kenan ?
Ɗalibin ki mana Ammar
Kina ma tunawa har gida ya kaini nayi mishi godiya sosai saboda a cikin malamai babu wanda zai yi abun da yayi Kuma fa matar shi tana cikin makarantar .
"Gaskiya ya kyauta ya yi laushi da yawa tunda kika nuna mishi irin wannan abun duk sai yayi sanyi ki duba yadda yake mana kamar munga mutuwar mu duk sai ya rikitamu da wani idon shi manya shifa dole yayi ta ƙamar shi saboda ya haɗa komai kamar yadda kema kika haɗa duk abun da ya dace ilimi kyau kuɗi nasaba da kuma girmamawa .
Kausar kenan kedai kina yin malam shi yasa amma babu wani kirki da yake da shi yanzu dan ya kaiki gida shine har kike yabon shi dafa kinfi kowa tsanar shi a cikin mu Maryam ita ce dai bata da irin hayaniyar mu, shi yasa amma ai ba komai .
Ammar
Tunda yaje office yake ta Safa da marwa ko da zaiga su Affanan amma shiru har windon da ke hanyar shigowa ya bude bai ganta ba duk hankalin shi ya tashi har yake zaton ko dai yau bata zo makaranta ba kuma koda tazo baya jin sun shigo da yake yau ba shida wani darasi da zai ɗauke su .
Ya kasa jurewa haka ya aika a ka kira kausar suka gaisa "malam ance kana nemana lafiya Allah yasa ba wani laifi nayi ba kuma .
Ki zauna mana kin tsaya tsareta yayi da idon shi duk ta kasa motsi tsabagen kwarjin shi
Ina Affanan yau ban ganta ba lafiya kuwa har najena duba timetable ɗin ku in ga me kuke da shi yau shiru "malam taje gida yanzu zata da wo da mota taje ta manta wani abu ne shiyasa ta koma gida
"Ki taimaka mun da number ta iya ƙoƙarin ta ne nagani shine nace zan fara nema mata wani abun ganin kunyi kusan gamawa baifi wata uku zuwa huɗu ba ki taimaka mun da number karkuma kice kin bani number .
Ba komai malam Amma yana da kyau ace na tambaye ta,ta bani izinin baka to kai me zai hana ka karba da kanka ita mafa ɗaliba ce
Sai da yayi da gaske kafin ta bashi number ta har guda uku ita ma ya karɓi nata da na Maryam duk acikin da bara sallama tayi mishi ya ɗauko timetable ya duba yaga yau har ƙarfe biyar duk suna makaranta in da suke da darasi a cikin Physics nan yaje ya zauna yana ta danne danne da wayar shi har wani a bokin sa kamilu yazo yana zolayar shi
Abokina yau dai kace kana ji da Salma har jiranta kazo yi a nan na jinjina wa Salma yau dai kam ta cire tuta kuma haka a ke so .
Sai kace ku ai soyayya ta wuce mun bar muku ina da fa zeenat kawai akwai wanda nake jira ne shiyasa na zauna a nan sallama sukayi yana ta zama da ya kasa jurewa kawai ganin shi sukayi yana magana da malam Niyyar abokin shi wanda yake koyar wa kaman ance Affanan juyo suka haɗa ido da ita ya sake mata murmushi ta ɗaure fuska.
AZURFA
STORY AND WRITING BY AMINA MA'AJI MAMAN KHAIRAT
Ina jama,a albishir dan Allah kuce mun goro ku zauna kufara bibiyan littafin Azurfa wanda ya kunshi abubuwa masu tarin yawa .
In kin San ba comments zakiyi ba dan Allah karma ki siyi littafin nan ki zauna ko na Allah ya,isa a kawo Miki labarin Azurfa ya faru da gaske in labarin yayi dai dai da rayuwar wasu ina neman afuwan ku .
Kai tsaye zaki tura kudin karanta littafin Azurfa a wannan asusun 8068748984 Amina ma'aji opay sai shedar biya ta wannan nunber 08068748984 kafin in gama Free page 300 in nagama 500 mutane uku zasu iya biyan kuɗi su biya 700 sai na jiku .
Marubuciyar
Aminatu
Halacci ne
Zaɓi biyu
Yancin mata
Halin maza
Gidan marayu
Wata mahangar
Damai rai ake rikichin duniya
Hangen nesa
Ɗan Adam butulu.
Azurfa.
FREE PAGE 1/12
LAMBA NA BAKWAI
Hade rai tayi ko magana ta kasa kowa mamakin abun da ya kawo malam nan kuma wayanci tare suke aboka nan shine tare suke komai tsaya wa,yayi da komai yace sai wani sati mutane da yawa sunce yazo ne yace shima yayi hankali da Affanan .
Affanan kuwa bata ma san yana yiba don baya ma gaban ta ko kaɗan
Ɗaya bayan ɗaya suke fitowa har kowa ya watse Affanan itace fitan ƙarshe tana fita suka ƙara haɗa ido da shi duk su kausar da Maryam suka hau mota yana ganin su komai na Affanan daban yake yadda take tuƙa motar ne zai tabbatar maka a kan takware wajen iya Jen motar har suka ɓace shima motar shi ya shiga har sai da yabi ta unguwar su Affanan kafin ya wuce gida.
A falon ƙasa ya samu jidda da Zeenat suna zaune da gudu taƙariso in da yake "Affi ka dawo sannu da dawowa kaga mommy tunda ta dawo take bacci har yanzu bata tashi ba ko nida Jidda muke wasan mu ,ita ko kulani batayi ba me yasa mommy bata son muyi hira da ita irin naka ka cenza mun mommy kaji Affi .
Ba damuwa zeenat zan samo Miki mommy kwana kusa tunda bake son Wannan tana sonki kawai yanayin aiki ne duk ya kawo haka jeki ajiye homework din tunda kun gama ko sannu jidda kina ƙoƙari sosai a kan yadda ,kikeyi,zan ƙara Miki albashi ki,kulamun da ita yadda kike kulawa da komai naki jidda .
A zuciya na nace me ka sani Ammar
Nagode sosai
Sai da yayi alwala ya wuce masallaci ya,idar da sallah ko takan Salma bai biba ita ma bata farka ba haka shayi ya haɗa Jidda ta kawo mishi duk abun da yake buƙata yaci abincin sosai dan yayi masifan daɗi wayar shi ya ɗauko ya duba whatapp yaga Affanan tana online photon tane a kan dp ta take yayi saved .
Har yakai hannun shi zai yi mata sallama wani abu yace ba yanzu ba haka ya hakura ya danne zuciyar shi yasa photon a gaba yana kallo lokacin shigowar Salma kenan .
"Hajiya Salma kin tashi kenan kin mayi sallah kuwa dan naga yanzu kika tashi "yanzu nayi ka dawo kenan .
Na dawo tun ɗazu
Kaci abinci kuwa bari jidda ta kawo maka abinda kake so narasa meke da muna wannan cikin yana sani bacci daga na kwanta sai jin bacci kamar in zubar ni bafa haihuwar nake so ba yara biyu sun isa "ni kuwa yara nake so da yawa tunda gidan mu bamuda yawan wallahi Salma kikayi gigin zubar mun da ciki zan baki mungun mamaki koda kuɗi na zai ƙare wajen Shari'a da ke tunda har nikika raina ki dubi tsabagen kin rainani kice zaki zubar mun da ciki tsiyar auren yar mai kuɗi kenan rashin daraja duk wanda kuke tare da shi .
Sweet wallahi ina shan wahala kai baka tausayi nane da kake cewa haka in kune kuke ɗaukar cikin da yanzu ba daga nan ba kuma da kune kuke jin abun da muke ji da duk wani baki ba zakuyi ba .
Wani aiki kikeyi dai dai da kulawa da miji yar aikin kice me kulawa da Ni aikin gidan nan duk ba yin shi kikeyi ba to me zaki gayamun kenan kawai ki tafi office ki dawo shine aikin da kike cewa bazaki iya ba a haifuwa mema kikayi yarki ɗaya sannan kuma baki bata duk wani kulawar da ta dace ba a hakan kike amsa sunan ki mace har wani tunkaho kikeyi shikenan Salma kiyi duk abun da kike so amma yau bana son kallon ki a kusa da Ni ki tashi ki bani waje kefa ba yarinya bace kin kai shekaru talatin da shida taya kike wani tunani kamar yar shekaru goma sha biyar .
Sweet yau nika ke kora daga dakin ka wallahi babu in da zan fita kai kullum ƙorafi nifa ba,a sani a gaba a ta yimun irin wannan.
Juyawa yayi yabarta ta gama zamanta ƙarfe