Showing 18001 words to 21000 words out of 26357 words

Chapter 7 - AZURFA Book Free BY AMINA MA’AJI.docx

Allah ya tsinewa ɓarawo.

Malam mu cikin gidan .mu babu ɓarawo kaima kasani ke nan Allah bazai taɓa jarabban kaba kenan shine kake faɗa da kanshi yaje ya debo kayan Yusuf ya watsa mishi ta kaici duk ya damu Asabe.

Malam kenan abun kunyar da kake yi amma kana ganin shi ba,a bakin komai ba daga kai har yaran ka kajira yadda rayuwar zatayi da ku sai asirin ku ya tounu a duniya.

Tana ganin Yusuf ya ɗauki kayan shi ya bar gidan hawaye na bakin ciki suka zuba mata wasu yaran na kuka wasu na dariya tare da murna an kori Yusuf

Tun daga nan Yusuf ya koma gidan karuwai shine yazama dan aike har Hajiya Lawisa ta dauke shi yaron ɗaki agurin ta .

Akwai ranan da wata karuwa ta aiki Yusuf bai bata cenjiba tayi mishi duka kamar zata kashe shi har kwanciya yayi rashin lafiya tsabagen irin dukar da tayi mishi babu wanda ya karɓeshi sai Lawisa ita ma sai da tayi da gaske kafin

Jidda

Anty Jidda zafi in kika saka mun yatsan gara kiyi da brush din yafi bari na dauko Miki karfa kice zaki dakeni Anty Jidda kiyi hakuri Garba direba shima wani abu yake samun dogo wataran bama zuwa makaranta sai ya kaini wani gida muta bacci a kan cinyar shi nake bacci kuma sai yace sai na sha mishi lilin shi ranan haka yayi mun nata kuka shine ya siyamun minti .

Da farko tayi mamaki daga baya kawai in ta tuna ba,ita kaɗaice ta ɓata zeenat ba sai taji farin ciki mugu ba shida kama ko kadan yanzu Garba har yakai matsayin da zai kusanci yarinya ƙarama da bata fi shekara takwas ba gaskiya gara ni a haka a ranar taji tausayin zeenat batayi mata komai ba haka ta barta koda tana bacci ne haka take razana sosai kuwa .

Gashi cikin azaba da wahala da take sha tun tana karancin shekarun ta take ganin masifa kala kala sosai daga ɓangarori da yawa ko,ina babu daɗi gida makaranta.

Ammar

A haka rayuwa tata tafiya duk yadda Affanan take gudun karma wataran su haɗu da Ammar amma ranan sai da suka haɗu bairo ne ya faɗi daga hannun ta ta tsuguna zata dauka shima ya tsuguna har ta ɗago za'tayi masifa ganin Ammar ta yi shiru kayan ta.

Kiyi haƙuri dan Allah sauri nakeyi shiyasa bada gangan nayi ba kallon shi kawai take yi batare da sanin mema zata gaya mishi ba kawai zuba mishi ido takeyi .

"Affanan nayi Miki magana a whatapp amma har yanzu shiru kiyi haƙuri kibude mana wallahi ina son in gaya Miki wani magana in na kiraki bake dauka ki taimaka ki ɗauka dan Allah

A wani dalili kenan

Tunda bake son ganina zanyi transfer in bar makarantar nan ko zakiji daɗi gaki da fara,a amma daga zaran kin ganni nunawa kike baki taɓa mayin dariya ba meyasa wani laifi nayi Miki ?

Babu laifin da kayi mun sai dai kana yawan takura mun sosai

Kice wani abu ko zagina kiyi wucewa tayi batare da tace komai ba ta kaddun ta taje ta karɓo daga depertemen na mathematics agun ƙawarta Nawal yana tsaye yana kallon ta har ta shiga mota tabar gun "abokina ya dai tunanin mekakeyi ne dan Allah ina son yau kam ka sanar dani abun da kake boye mun dan Allah

Hmmm kamilu bazaka gane ba yau kam zan gaya maka duk abun da ke da muna ko zanji sauƙi a raina amma mu koma office kaji abun da ke raina .

Ko dai Doctor Salma ce tayi maka wani abu ?

Da,itan kamilu

Duk abun da ya faru tsakanin shi da Affanan duk sai da ya gaya mishi babu abun da ya rage "lalle Ammar kana cikin masifa gaskiya sabo da wannan da muwar da kayi da Affanan shine ya tabbatar mun kana sonta in ba so ba babu abun da zaisa ka cikin wannan masifar sai shidin amma karka gaya mata ka bari ka karance ta karkayi irin na Salma tunda duk soyayyar ce ta ruɗeka har kazo kana da na sani gashi , wannan ita ma mahaifin ta yana da shi in har wanda ka gayamun ne babban attajiri ne sosai su biyu ne agun iyayen ta .

Nifa kagani shiyasa naje na samu yarinya yar talaka wanda zata riƙe mun gida na da tarbiyar yarana kuma malamar makarantar primary ce ƙarfe ɗaya tana gida babu tsawala wa,yara kuwa suna dawowa zasu tafi islamiyya yafi .

Kace Salma ta gyara in ba haka ba ina goyon bayan ka ka ɗauki duk hukuncin da ya dace.

AZURFA

STORY AND WRITING BY AMINA MA'AJI MAMAN KHAIRAT

Ina jama,a albishir dan Allah kuce mun goro ku zauna kufara bibiyan littafin Azurfa wanda ya kunshi abubuwa masu tarin yawa .

In kin San ba comments zakiyi ba dan Allah karma ki siyi littafin nan ki zauna ko na Allah ya,isa a kawo Miki labarin Azurfa ya faru da gaske in labarin yayi dai dai da rayuwar wasu ina neman afuwan ku .

Kai tsaye zaki tura kudin karanta littafin Azurfa a wannan asusun 8068748984 Amina ma'aji opay sai shedar biya ta wannan nunber 08068748984 kafin in gama Free page 300 in nagama 500 mutane uku zasu iya biyan kuɗi su biya 700 sai na jiku .

Marubuciyar

Aminatu

Halacci ne

Zaɓi biyu

Yancin mata

Halin maza

Gidan marayu

Wata mahangar

Damai rai ake rikichin duniya

Hangen nesa

Ɗan Adam butulu.

Azurfa.

Kusa da ƙarshe

LAMBA NA GOMA

_______Yara sai aikin ciran tomatur suke yi in kacika kwando ɗaya ɗari biyar in ka cika uku Kanada dubu daya da dari biyar haka yara suka dage yau Asabar yadda aiki yayi wahala kowani yaro neman aikin yi yake yi dan jibi ya tafi makaranta a kwai wani bukka a cikin lambun da malam Sabo ya ke zama dan duba masu aiki

In gyale ne kika zo da shi haka zaki ɗaura a kunkumin ki haka in hijabi nema shima haka yara sai aiki suke yi in ka tashi tafiya duk abun da kazo da shi cikawa zakayi ka tafi gida da shi . maza da mata baya daukar matar aure aiki sai bazaura ko wanda ta gama haihuwar ta babbar mace wanda yasan babu wani abu da zai samu agareta Ramatu ita da huwaila suka zo amma huwaila ta riga ta zuwa har ta fara aiki kafin Ramatu tazo basu gaisa da huwaila ba ,basu ma ga juna ba.

Ramatu sai aiki take tayi gata yarinya ce yar shekara goma sha biyu amma akwai diri da kyaun sura komai nata abun burgewa ne ga jama,a haka a na tsakiyar aiki ya kira ramatu da wannan shine aikin ta na farko daga ƙauye ta zo da sauri tazo,ta tsuguna .

Shiga cikin ɗakin nan ki ɗauko mun wancen abin cikin ladabi ta amsa da to da sauri tana ta duba meya yace ta dauko har ya shigo cikin bukkar a kwai wani sirri da malam Sabo ke amfani da shi

Malam Sabo banga abun da ka aikeni ba wallahi na duba ban gani ba a ina yake ne "ki barshi menene sunan ki ne hannu ya kai kan nonon,ta da suka fara fitowa ga shi da shegen zafi ta wayince tana shirin fita ya kamo ta ya zaunar da ita .

Ma zaunin ta ya taɓa ya riƙe hannun ta"malam Sabo karka ƙara taɓani mamana tace in wani ya taɓa hannu na ciki zanyi nikuma bana son in yi ciki ka gafarce ni dan Allah kawai gani tayi ya rufe mata baki duk kwaƙarin ganin ta kwaci kanta amma abu kam ya gagara haka ta danne duk yadda tayi ya fita ƙarfi tana ji tana kuka da babu wanda yaga shigar ta balle fitar ta babu mai jiyo ihun ta duk kukan da zatayi haka ya gama duk abun da ya ke so ya fito ya barta tana kwance sai kuka take yi wandon sa ya gyara ya zauna Kamar babu abun da ya faru shiru tayi .

Har ƙarfe biyu mutane sun fara watsewa sai da yaga babu kowa a wajen yaje yace ta fito kuma wallahi in ta gayawa mutane abun da yayi mata zai kashe ta ya kashe mamanta "ba zan faɗa ba malam Sabo kuɗi da yawa ya bata ya ɗiba mata kayan lambu masu yawa har kusa da kauyen su ya Kaita ya juyo ya kama hanyar gida .

Duk a na zaune a tsakar gida Zuwaira ne a kusa da ƙofar shi har zai wuce ya zo kenan daf da bakin ƙofar kenan "malam jini fa a jikin rigar ka sanan ga ɗan kunne ya maƙale a jikin aljihun rigar ka .

"Jini kuma zuwaira ko dai jinin gafiya masu cinye mana shukoki ko,ɗan kunnen da yarinyar da gafiya ya koro ne ta ɓuya a jiki na nake ganin nata ne duk kan su dariya sukayi ya shiga ɗaki ya na zuwa wanka ya fara yi tare da rama duk bashin sallah da a ke binshi yaƙi fitowa babu kuma wanda taje gun shi har Fati kowa yaci,gaba da abun da yake yi.

Ikon Allah

Abida yau fa mahaifin ku ,wataƙil ya yi abun da ya saba jini na kalla a rigar shi kuma wallahi da yawa ne ni tsoro na ma karfa ya deɓo ciwo yazo ya cutar da mu "umma shi yasa nace kiyi duk abun da kike so ranan ma ma Khalisat tace mun sun ganshi a hotel shida wata ki bari yayi tun da muma muna more wa duniya ai na me rabo ne wallahi yayi duk abun da ya ke so banga laifin shi ba wallahi yayi .

Kinga tafiya na sai jibi zan dawo zan huta ba nason hayaniya shiyasa "amma Abida bana son rashin kwanan ki nan duk abun da zakiyi ki bari ki dinga kwana a gida kinji .

Kai umma kemafa kin sani

Umma nafa karɓi kudin shi kawai kwana uku zanyi Kinga ai shikenan zaki ganni "daman gidan nake so muje da ke a duba ne sai ki kawo kuɗi a yi fenti a gyara sauran abun da ya dace "Umma in dan wannan ne a kwai kuɗi a cikin jakata ki ɗauki duk abun da kike so wanda zai isa kuyi duk wata hidimar da,ita Kinga ai baki da matsala ko umma ta irin iskancin nan na yan bariki har wani bata kiss tayi a kumatu .

Tana gani Abinda ta fice wani babban Alhaji ne wanda kuɗi ya zauna mishi manyan giya yake sha wanda ya amsa sunan shi giya ba wai muna giya ba ,ba zaka taɓa ganin shi kace ɗan hanune ne ba sai abu ya haɗaku ga babban ne sosai yana son mace mai diri ba siririya ba key ɗin ɗaki. Suka karɓa suka shige daga ciki ɗakin babu kayan shayeshaye da babu .

Hajiya Abida mai daɗi

Haba Alhaji munkaila sai kace kaɗana da zakace haka ai ka bari bori ya hau tukun "daga ganin ki zakiyi mun yadda nake so har fa kin bani tsoro da naga kinyi masifa a she kema yar hannu ce .

Wato wani abun takaici da Alhaji munkaila duk barikin Abida yau kam tasamu wanda ya ƙureta ya kuma nunawa batama,iya komai ba suna cikin holewar su sun shiga duniyar shedan wutar hotel ɗin ya dauke duhu ya gauraye dukkan dakin sojojine suka shigo kuma suka katse wutar suna neman wata yarinya mai suna Rahilla sai da suka ta dubawa kafin ta fito jikin ta ko kaya babu wani soja sai jan ta yake a ƙasa yana ta mata duka a mota suka sata haihuwar uwarta sai bayan da suka tafi kafin wutar ta kawo .

Kwanan Abida uku ta dawo da zazzaɓi duk barikin ta yau kan ta hadu da ogan ta shida kanshi ya kawo ta gida tare da magunguna da yawa yayi mata fatan samun sauki nikuwa nace shegen banza..

Salma

Tun safe take bacci kasancewar yau Lahadi babu makaranta bacci takeyi da gaske har ƙarfe sha biyu kafin ta farka tana tashi ɗakin Ammar ta nufa ya na zaune yasa photon Affanan a gaba ko sallama babu ta shigo mishi .

Meye haka Salma

"Sweet ka karya kuwa yanzu na tashi bari Jidda ta kawo mun abincin nan in kuma baka karya ba sai muci tare ina son yau zamuje gidan ku yau in gaishe da Hajiya kwana biyu .

Salma ina wani aiki ne kibarni kuma in kin tashi tafiya kuje da su Jidda ku dawo da dare kawai tunda a kwai mota a hannun ki ai ba matsala ko yauwa Salma .

In kin zauna a gidan ma mezakiyi mun Salma kina dakin ki ina nawa kamar zaman haya.

Shikenan bari in fita wallahi sai nayi zuciya na daina zuwa gunka tunda walaƙantani kake yi shikenan ko ɗago wa bai yi ba Jidda ta kawo mata komai taci ta shiga wanka tace su shirya kawai ita ma zata shirya ƙarfe ɗaya suka fito ko sallama batayi wa ammar ba suka wuce .

Suna isa da gudu zeenat ta wuce gun Hajiya ta rungume ta "Hajiya tsohuwa dan Allah kice a su Affi na na dawo gidan nan wallahi yafi daɗi

Haba kishiya kiyi zaman ki kawai.

"Zeenat wannan iyayen naki ne zasu bari to ita Jidda da wa,za,a barta ba kuna hira ba kibari sai in anyi muku hutu ko

kafin kinji har da kuka da hawaye amma babu wanda ya fahimci rashin kin komawar ta gidan su ,sai ita da abun ya shafa tun da sukaje taƙi barin jikin Hajiya tana gefen ta abinci ma agun a ka kawo mata Salma kuwa tun da taje a kwance take sai cinye cinye da take yi duk abun da ,a ka kawo mata to sai ta ɗan taɓa jidda ita da kanta ta shiga kitchen ta_ taya Hajiya abincin dare sunayi suna hira duk hidimar da akeyi a cikin gidan su Ammar amma girki har yau hajiyar shi ce keyin girkin ta da kanta .sai taran dare kafin suka dawo zeenat rigima da kuka da tadinga yi tace bazata koma ba ko ta bi ta kanta Salma batabi ba suka dawo a kan da safe Ammar yakai kayan makaranta su wuce ko direban nata yazo su tafi Garba kenan .

Cikin jidda ya ɗura ruwa dole suna zuwa tayi ɓanɗaki

Monday

Ƙarfe takwas duk ɗalibai sun taru kowa ya na dubawa da wani malami a ka haɗashi a kan project da zai yi su kausar suna ta dubawa ganin wanda a ka haɗasu ,da shi ba shida malam Kamilu matsala bari su duba na Affanan suna gani kowa ta ware ido .

"Kausar kin san waye malam Ammar ne fa shine na Affanan gaskiya akwai aiki ga yadda Affanan bata son malamin nan amma wallahi kamar shine yace a bashi kodan ya rama abun , da take yi mishi.

Kausar wallahi ba haka bane kawai dai Allah ne yasa amma ai yanzu yayi laushi ba kamar da ba har Affanan ta ƙariso ta gani ko a jikin ta har lokacin lecture yayi suka shiga aji .

Sai da malam Ammar ya gama darasi kafin yayi tambaya duk hankalin daliban baya gun yayi tambaya ɗaya bayan ɗaya har a kazo kan Affanan tadinga jero bayani sosai gun ya ɗau tafi har yayi mata kyauta yace a miƙa mata taƙi karɓa sai su kausar ne suka riƙe ƙarfe biyu ta rubuta duka topic din da take so da sallama ta shiga office ɗin ya amsa yana tattare ta kaddu .

Samun gu tayi "sannu malam nazo ne in kawo maka topic din project dina"waye a ka haɗaku da shi kenan ki kai mishi mana .

Kaine a ka haɗani da shi

Nikuma Affanan.?

Kaine dai ko ana cenzawa a cenzamun

AZURFA

STORY AND WRITING BY AMINA MA'AJI MAMAN KHAIRAT

Ina jama,a albishir dan Allah kuce mun goro ku zauna kufara bibiyan littafin Azurfa wanda ya kunshi abubuwa masu tarin yawa .

In kin San ba comments zakiyi ba dan Allah karma ki siyi littafin nan ki zauna ko na Allah ya,isa a kawo Miki labarin Azurfa ya faru da gaske in labarin yayi dai dai da rayuwar wasu ina neman afuwan ku .

Kai tsaye zaki tura kudin karanta littafin Azurfa a wannan asusun 8068748984 Amina ma'aji opay sai shedar biya ta wannan nunber 08068748984 kafin in gama Free page 300 in nagama 500 mutane uku zasu iya biyan kuɗi su biya 700 sai na jiku .

Marubuciyar

Aminatu

Halacci ne

Zaɓi biyu

Yancin mata

Halin maza

Gidan marayu

Wata mahangar

Damai rai ake rikichin duniya

Hangen nesa

Ɗan Adam butulu.

Azurfa.

*Ki hanzarta ki biya kudin ki kisha karatu cikin kwanciyar hankali azurfa labari ne mai rikitar wa da,adda wasu iyayen suke bada gudunmawa na lalacewar tarbiya bazaki taɓa dana sani a kan siyan littafin nan ba*

LAMBA NA GOMA SHA ƊAYA

Shiru yayi yana wani nazari har yayi maganar zuci Allah ya ƙara matsomun da Affanan cikin rayuwa ta in ban da Allah wa zai bani dukkan ni,imomin nan .

Affanan !

Yaushe ne a ka kafa sunan kenan daman kin shiryawa project ɗin ne har kika yi gaggawan kawo topic ?

e na shirya mishi tun da yazama dole sai nayi ai yana da kyau in yi shiri babba duba ga irin malamin da a ka haɗani da shi Mai tsautsauran,ra,ayi shiru tayi sakamakon tsareta da ido da yayi ta kasa ƙarisawa .

"Kiƙarisa mana kinyi shiru ai daman yadda kika tsaneni bake son duk abun da ya dangance ni in badan kinyi kusan gamawa ba da kin cenza depertemen ko shiyasa duk wani ƙofa kika toshe meyasa Affanan .

"Wallahi ka daina cewa na tsane ka ko bamu komai kai Malami nane kuma musulmi ɗan uwana ka bani ilimin da ban ,isa ince zan manta ba akwai halayyar ka dana ɗauka wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login