Showing 45001 words to 48000 words out of 71593 words
Chapter 16 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf
tah yake cike dah mamaki, bacewa kikayi kin k'oshi bah Ummunah, mekuma zakiyi
dah chocolates, kai toh ai shi bah abinci baneh, "toh meshi?" Eating between meals neh, what?
ya tambaya cike dah mamakin tah, nifa kah barni nace maka tafad'a ready to cry, Ummunah
yanzu kink'i cin abinci amman kinada space nah chocolates kin kyauta kenan, toh ni bana ci
bah, ai naci kuma nayi k'ok'ari sosai Allah yaban lada, yabon kai menene Ummunah? Ilimi dah
wayo tah amsa atake, dariya yayi ya d'auke tah tareda zubar dah chocolates d'in ak'asa
gabadaya sai guda daya dah tah tsira dashi, kan gado yayi dah itah, yanah dire tah yayi matah
rumfa yanah kallon cikin idanun tah, dariya tayi tah nuna masah chocolate d'aya sannan tayi
saurin b'oyewa, murmushi yayi yace, "sammin toh" bud'e wa tayi tabasa yayi biting sannan
itama tayi karb'ewa yayi daga hannun tah, ya wurgar kan side drawers, rufe mata idanu yayi
dah hannun shi yahad'e bakin su, kiss d'in Ummulkhair nayau daban neh cax akwai sauran
chocolate abakin Abusaiyeed sai lalubo shi take tanah licking, cikin kiss yayi dariya tareda kai
matah slight bugu abaya, itama dariyan tayi dan tasan abinda tayi, daga nan salo ya canza
Abusaiyeed yafara romancing Ummunsah, itama same thing romancing d'inshi take with all dat
she got, tuni zance yasha banban taji Saiyadee yanah Neman kar'ban hakk'in sah, cikin muryan
kuka dah tsoro tace, "Abusaiyeed mezaka yimin?" "Sunnah" ya amsa atakaice, wani had'iya
takeyi babu shiri tsoro bayyane afuskanta, kallon cikin idon tah yake yace, "dnt be scared and
calm ur nerves babu wani zafin dakike tunani I promise to be gentle I wunt hurt U Ummunah
kinji", kai take girgiza masa akai akai, tana fad'in toh naji hawaye nah zubar matah, goge mata
yayi sannan, naji yanah karanta,
مهللا انبنج ناطيشلا بنجو ناطيشلا ام انتقزر
Allahuma jannibna ashaidana wa janniba shaidana ma razaqtana.
Dan Allah readers maza dah mata pls know that Addu'ar kusantar iyali is very important, idan
mijin ki yamanta sabida yanayi, Dan Allah ke try to recite it no matter how tempted U're,
Ahankali yasoma kusantar tah nishi tafara yi tanah rirrik'e shi dah hannun tah amman ina yaude
k'aryan aiki yak'are saida Saiyadee yakarbi hakk'in sah, ganin tah galabaita yasa yabarta bayan
yi sau d'aya, rumfa yayi matah yanah kallon cikin idonta dah sukayi taf dah hawaye, itama
idonshi take kallo wanda sukayi taf dah hawaye har sunfara zubowa, hannun tah tasa dukkah
biyu tah rik'e fuskan shi dasu, "Abusaiyeed inbaka ruwa kasha" tace, muryan tah chan k'asan
mak'oshi, shima fuskanta yarik'e yace, "a'a kefa wifey zakisha ruwan", eh tace ahankali
yad'auko ruwan yad'an d'ago kanta yabata dakyar sabida gabad'aya jikin shi rawa yake kamar
mai zazzabi, kwantar dah itah yayi yakama fuskan tah dah hannayen shi, hawaye nah zubar
masa yace "Ummunah" murmushi tad'an yi tanah share masa hawaye,
Ummunah Nagode, Ummunah nakasa magana, mekike so namiki yafad'a yanasaka d'an yatsan
tah d'aya abakin sah kai tah girgiza mishi ahankali alamun bakomai, Addu'ar dah Ummulkhair
tasha agun Abusaiyeed tunda tazo duniya bata tab'a shan irinshi bah, yafi awa yanah jera
matah Addu'oi dah godiya, tun adaren yayi mata wanka kai auren likita akwai dad'i, allurai biyu
yamata wanda am sure pain reliever neh sai wani d'an k'arramin pill daya bata tasha,
Ummulkhair normal tadinga jin kanta harta tafiyan tah normal dan tadaina jin zafin datake ji daa,
saidai Abusaiyeed gabad'aya zazzabi yarufe shi gumi neh ke keto masa gashi jikin shi zafi rau,
rasawa tayi yanda zata masa, kuka takeyi tanah mishi sannu akai akai, murmushin k'arfin hali
yayi yajawo tah jikin sah, shhhhh Ummunah kwanta ki huta kinga nah wahalar dake dayawa,
cikin kuka tace, "Abusaiyeed nice nah wahalar dakai kaga bakada lafiya, bazan k'araba nadena
ta k'arasa maganar tah cikin kuka", idan kika dena ai rashin lafiyar k'aruwa zatayi Ummunah
yafad'a yanah inter crossing fingers d'insu, "kwanta kihuta" yace, yanah positioning kanta akan
k'irjin sah, sosai k'irjin shi yake harbawa ga jikin zafi rau, yanajin saukar hawayen tah yasoma
patting bayan tah ahankali,
Ladies Note: namiji musamman virgins I mean wanda bai tab'a kusantar mace bah, toh wani
ranar daya fara zazzabi yanah rufe shi wani ma idan ba ayi sa'a bah harda k'arin ruwa sabida
veins d'insa sun mik'e sosai hormones nashi zasuyi balance dakyau jikin shi zaiyi reacting to
sex dayayi komai yafara tafiya normal, SEX is very Important dnt tink sabida jin dad'i kad'ai
Allah ya umarci ma aurata suyi, rashin shi yanah kawo matsaloli dayawa ciki harda hormones
imbalance, ai kamar shuka neh wanda ba'a bawa ruwa duk ranar dah aka bashi sai angaji
sabida ana bashi yanah shanyewa harsai ya tsimu sosai, toh idan shuka yasamu wadatar ruwa
saidai mujira 'ya'yan itacuwa masu zaki dah amfani, Sex is very Important for the married
couples, in fact idan yaje wani stage dajiki ke buk'atan SEX baisamu bah zakaga mutum kullum
cikin rashin lafiya yake arasa gane kanshi cutar yau daban take dana gobe, pls maza masu
delaying aure stop dat dazaran Allah yayi makah arzik'in dah mace zata iya zama akarkashin
kah pls walk into marriage dah Bismillah, domin kunfi shan wahala mata kuma ku kiyaye, Gentle
Men keep calm and for the ladies Stay bless always Mhiss~B tanah gaisuwa
Next chappy on MDS @Pg. 47
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳47⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 My fans at Facebook, WhatsApp those that read from my blog and Gmail do stay
bless all, Mhiss~B is Proud of U Guys
Kuka tacigaba dayi yana bugun bayan tah ahankali, wai Ummunah bazaki yi shuru baneh,
tashi tayi cikin sauri tah d'auko towel daruwa tasoma rage mishi zafin jikin shi, murmushin k'arfin
hali kawai yake mata, murgud'a masa baki tayi tace, "kuma ni wlh kadaina dariya kada
zazzab'in yak'aru" jawota yayi jikin shi yamaida hand towel d'in cikin ruwa, "Ummunah" yace, in
whisper banso kidinga yimin haka idan banjin dad'i, toh meh kakeso tafad'a cike dah damuwa,
kwanciya zakayi ajiki nah kawai karki barni kona minti d'aya zakiga bazan dad'e bah zanwarke,
"toh Abusaiyeed mesah?" Sabida kece magani nah idan ina tare dake banah buk'atar wani
magani, Ummunah kece waraka tah ina kaunar ki, hawaye take tana cewa toh naji bazan barka
bah, kwanta kayi bacci kaji Dan Allah, toh Ummunah zan kwanta amman ki taimaka ki kwanta
akan k'irji nah kuma kada kitashi, kwanciya tayi ahankali sunajin bugun heart d'in junansu yanah
shafar kanta, I love U take maimaita masa har bacci yayi gaba dasu
ASUBA
Ummulkhair harta gama gyara gidan tah tas kuma tasoya masu plantain dah kwai as
breakfast, kawo mishi tayi kafinan zazzab'in nashi yad'an sauka taimaka mishi tayi ya mik'e
sannan tace muje kayi Alwala, tsayawa yayi ya rik'e tah cak yanah kallon cikin idanun tah, sai
asannan tah tuna dah abinda yafaru tsakanin su dan ita tamanta kasan cewar yayi treating
d'inta koh kad'an batajin zafi sai d'an gajiya kad'an, aikuwa dah sauri tah kauda kanta tareda
b'oye fuska ak'irjin sah, dariya yayi sosai ya k'ame tah k'am, sannan yace, "wai kunya kikeji
Ummunah kanta yake k'ok'arin d'agowa tak'i, kinga Ummunah d'ago kiga yi sauri, d'agowa tayi
kafin tamaida kanta yahad'e bakinsu, ido tarufe k'am, harya saketa, d'aukan tah yayi suka wuce
bathroom tare sukayi Alwala sukayi sallah, bayan sun idar sukaci abinci suna feeding junansu,
pills d'inshi yasha pills sannan yaficce dakyar sabida yau koh kad'an bayasan barin gefen tah,
amman aiki yahana, haka har yafice yanata batah hak'uri. Kwanciya tayi dah niyyar bacci yanda
ya umarce tah!
A Week Later
Rayuwa tacigaba Ummulkhair tun wannan ranar abu bai k'ara shiga tsakanin su bah saidai
wasanni kawai, aiki kuwa babu abinda yafasa kullum haka yake zuwa yayi dare tasaba harta
godewa Allah, kuma duk sanda yadawo karb'an shi take dah tsananin murna dah farin ciki, so
dah kaunar junansu kuwa kullum k'aruwa yake, Yau lahadi Ummulkhair tanah zaune taga yadace takira su Amal dah Amrah sugaisa aikuwa
bugu d'aya Amrah tadauka dah murnan tah cikin ladabi tace, Antyn mu kina nan lafiya, y kk ya
yayanmu? Rufemin baki bawani Antynku aikin kyauta niba ruwana dake bayan kun manta ni tun
sanda nayi aure ace babu wanda ya lek'o ni cikin ku idan Amal batayi tunanin zuwa bah ai kece
babbah saiki zo koh, Laaa Antynmu kiyi hak'uri kinga ai bakwa nan aikun tafi Lagos honeymoon
koh, bah washe garin ranar dah aka kaiki flight d'inku yatashi bah, shiyasa bamuzo bah ai,
shuru Ummulkhair tayi tanah mamaki sannan tace toh kizo Inanan yanzu, dagaske deary
kundawo? Eh man kuzo dah Amal, yeeeeh Amraah tayi ihun murna tareda fad'in gamunan
zuwa 1hour yayi yawa yanzu zaki ganmu, tanah kashe wayan tah kwallawa Amal kira batare
dah b'ata lokaci bah Amal tazo, baki tah tsuke tace, gani nan ina kallo nah kina wani damuna,
ke banza Antynmu tadawo shirya muje gidan yayanmu, koh k'ala Amal bata k'ara cewa ba taje
tah shirya, anko sukayi subiyun duk sunsha kyau kamar twins abinsu, Hajiya Humaira suka
tarar a parlour tanah kallon wani wa'azi suka nemi izinin fita awajan tah, kuzo ku zauna kuyi
kallon kuma tunda kun isa dah kanku saikun shirya fita zaku fad'amin, kai Umma gidan
yayanmu nefah, aw aina d'auka yayana neh bansan naku baneh, ni Umma bafa hakaba, kinga
gaskia Umma kiyi hak'uri kibar mu tunda fah akayi bikin nan sai yanzu fah zamuje aimunyi
k'ok'ari, kuma kinga bamu d'auki kaya bah bakwana zamuyi bah anjima kad'an zamu dawo,
daughters yanzun ma bata b'aci bah ai kuna iya neman capinta ya balle muku wardrobes d'inku
saiku tare chan kawai, hak'uri suka shiga bawa Hajiya Humaira suna lallaba tah harta bari suka
je, amman sai fad'a take wai basu kira Yayan nasu bah wai ba ayin hakan hak'uri dai suka bata,
nan tabari suje d'in, kaya tahad'a wa Ummulkhair kai kace ita tah haife tah kai gaskiya Hajiya
Humaira sannu dah k'ok'ari Allah yabada lada mungode, Madallah dah sirika tagari, kucewa
Abubakar ya kyauta sun dawo daga Eko bai lek'o niba kuma kuce masa nabashi AMANAR
Antyn naku! Cewar Hajiya Humaira, Toh Umma sukace sannan suka wuce cike dah murna dah
zumud'i nah ganin Antynsu, kan hanya Amrah tace, mezamu siya mata, Chocolates dah sweets
zamu siya matah cewar Amal, toh zomu shiga Deejah's Mall suka had'o mata varieties nah
chocolates, Madallah dah yara masu zurfin tunani, Gareku Mata, yake k'awata ba ace lallai
saikin siyawa matar yayanki wani abun bah amman kiji tsoron Allah ki daraja tah kikuma
mutunta tah kuma kisani cewar kema matar yayar wasu ce kuma duk abinda kah shuka babu
tantama saika girba tun daga nan duniya har lahira, wata idan yayanta ya auro mace shikenan
gani take tasamu sa'ar yi, toh kishiga hankalin ki wlh Allah naganin ki dah niyyar ki dah munufar
ki, kuma zai hukunta ki akansu! Next On MDS @Page.48
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳48⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2U Grandma, With pains On behalf of Me and My fans muna mik'a sak'on ta'aziya
zuwaga Twiny (Zainab Yakasai Shukrah) akan rashin kakarmu dah mukayi dah safiyar yau,
Allah ubangiji ya jik'anta ya rahamce tah tareda haskaka makwancin tah, Allah kuma yasa idan
tamu tazo muyi kyakyawan k'arshe AMEEN! Please Accept Our Condolence TWINSIS, Take a minute of silence and pray for GrandMa please Rest In Peace
K'ofa Ummulkhair taji ana bugawa tasan tabbas su Amal neh dah saurin tah taje tah bud'e
masu k'ofa, fad'awa sukayi jikin tah sunata ihun oyoyo, rungume su tayi itama cikin tsantsar
farin ciki, bayan sun shiga ciki neh take cemasu ai tadena kulasu tunda sun manta tah, anan
Amrah take cewa, "kai Antynmu ai zamuzo yayanmu yazo yacewa su Daddy ai zaku tafi Lagos
honeymoon washe gari dah sassafe shiyasa baki ganmu bah daga mu har Hajiya yanzu
bagashi nanba dakuka dawo munzo, shuru Ummulkhair tad'an yi tanah mamakin abinda yasa
Abusaiyeed ya fad'a masu hakan dan ita basu tab'a zancen wani honeymoon dashi bah yo wani
honeymoon ma kullum yana cikin aiki, menene manufar Abusaiyeed nayin haka? Basarwa tayi
dan kada su fahimci komai sannan tace, "toh ai shikenan tunda kun wanke kanku yagida yasu
Alhaji dah Hajiya?" kowa klau Antynmu, meza mu tayaki cewar Amrah "bakomai" mezaku ci?
Yam Amal tah amsa atake, aikin banza spoilt brat Antynmu share tah munci abinci kamun muzo
cewar Amrah, baki isa bah dole nayiwa Auta abinda take so, "ina Bilal d'an halak?" laa shiya
kawomu ai Anty, lallai shine beshigo mun gaisa bah, gaskia beh kyauta minba, Antynmu karki
wani damu fah tunda munzo ai shikenan tunda mun fishi matsayi, dariya sukayi duk,
Ummulkhair tace, "duk ina kaunar ku araina" mungode sweetheart Amrah tace suka fad'a
kitchen yayinda Amal ke zaune tanah kallo abinta.
3weeks later
Ummulkhair ce zaune tarasa abinda ke damun tah gabad'aya tazama restless, sai ciwon ciki
datake fama dashi gashi gabad'aya abubuwa sun dad'a jagulewa yanzu saitayi 2days bata saka
Abusaiyeed a ido bah amman kullum sai waya dah messages kaman Saurayi dah budurwa
dasuke courtship, atimes sai bayan kwana biyu yake bud'e messages d'inta abun yanah
damunta sosai, amman sam koh kad'an bata tab'a barin kowa yasani bah, babu wanda yasan
halin dasuke ciki sai Allah, kwance take akan tiles sabida dad'in sanyin takeji sosai, k'ank'ara
tah tara agaban tah sai sha take, Gashi wani Mura takeyi mai tsanani amman hakan bai hanata
shaba, kiran layin Saiyadee tayi bai d'auka bah, daman nasani tafad'a tana ajiye wayan tareda
cigaba dashan k'ank'aran, saida tasha iya shanta sannan tabari kiran Affan tayi wai yakawo
mata icecream, itah inba abu mai k'ank'ara bah batasan komai yanzu, ga shegen bacci kamar
kasa, kafin Abusaiyeed yadawo tayi bacci dakyar yake lallaba tah tayi sallahn Asuba, wani sa'in
har fad'a suke yana ce matah wai tarage Ibada, haka take daurewa tah tashi sallahn Subh
dakyar amman dazaran tah idar anan take komawa baccin tah, koh kad'an bai kawo komai bah
aranshi sabida yasan tah dah bacci kafin suyi aure, Mura kuwa sai faman d'ura mata
magunguna yake dan atunanin shi suna daga cikin abinda yake sakata nauyin bacci yanzu, Sai
ciwon ciki tanah yawan rike ciki idan yayi magana tace bakomai haka dai ya lallaba tah yake
mata alluran ciwon cikin tunda tun kamun suyi aure yake damunta kuma babu regular
intercourse yanzu bayan auren balle yayi subsiding, Guys I repeat MySelf sex is very Important
for married couples it helps flush out unreasonable sickness, but remember too much of
everything is Actually bad! God Bless Our Nation, pls nasan yayi kad'an kumin uziri ina zuwa
aiki banda enough time d'in kaina neh, Stay calm and hit the Going Button, dearies keep
following U give me Strength guys
Next On MDS @Pg. 49♀♀
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳49⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕