Showing 54001 words to 57000 words out of 71593 words

Chapter 19 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf

Advertisement

nurses biyu neh ciki tareda
Ummulkhair wani irin mugun tari takeyi wanda akejiyo wa har k'asa sai Neman numfashi take,
allura aka kuma yimata bacci yadauke tah.
Abusaiyeed neh zaune sai faman kuka yakeyi, Baban Hanan yayi suggesting akai k'ara police
station tunda sun tambayi jama'a babu wanda yasan komai akan zance, finally yakira Sudais
yafad'a masa take shima yazo hankalin shi duk atashe ahaka suka wuce police station d'in, dah
isarsu suka rubuta sunayen su dah k'orafin su bayan wasu en mintuna Sergeant ke tambayan

shi koh yasan wata acikin friends d'inta, sai asannan wani sabon kuka yazo mishi baisan kowa
a frnds d'inta bah kuma Koya sani he doesn't know how to locate any1 of them, wayan
Ummulkhair aka tambaya dan gano dah wanda tayi waya k'arshe, babu wayan sun tafi dashi
yafad'a cikin tsananin tashin hankali, tambayar shi akayi koh yasan wani wanda yatab'a
harassing d'inta koh shi, yace A'a, how sure are U, kasa cewa komai yayi sanin cewa bah
zaman gidan yake bah, haka aka basu time akan sudawo the next day!
2 Days Ago
Ummulkhair ce kwance tah farfad'o kallon sama takeyi kafin muryan tah chan ciki tafara
kiran Abusaiyeed, Saiyadeen Ummu, My Saiyeed haushi neh yakama Hajiya Humaira wanda
bataso Ummulkhair tah tuno dashi bah, "ahankali takuma matsar dah kanta kusa dah
Ummulkhair tace, "menene sweetheart wani abunne neh" hawaye taf a idonta tace, "ina
Abusaiyeed d'inah?" "Ni ku kiramin Abusaiyeed d'inah" I want to see him kuka tafara yi mara
sauti, I miss him, yadawo daga aiki? yaci abinci? Ummanmu inaso naganshi, maza yimin shuru
kidena kira min sunan wannan yaron koh jikin ki yagaya miki yanzu, fuska tah yatsine kamar
yarinya tafara kuka sosai tace, "ni idan banganshi bah mutuwa zanyi" toh naji bara aje anemo
shi yanzun nan kinji Khairiya er mama, kai tah d'aga ahankali alamun tagamsu! Next on MDS @
Pg.56 Mhiss~B tanah gaisuwa


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳56⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 all readers of Matar Dr. Saiyadee (MDS) Novel, Allah yabada lada sosai, sannun ku
'yan Aljanna�

Abusaiyeed neh kwance ga drip ahannun shi sai kuka yake har yanzu gabad'aya ya k'anjame
ya lalace, Sudais neh yaketa damun shi akan yaci abinci cos bashida lafiya kuma tun sanda
abin yafaru bayacin abinci, yakoma gida gurin Umma amman Umma tace sam batasan zance
bah kotu zata kaishi, hakan yasa gabad'aya duniya tamishi zafi, dan jiyake kamar mutuwa zaiyi
idan baiga Ummulkhair bah, chan b'angaren Ummulkhair kuma tun kwana uku dah tah bud'e ido
sai faman kuka takeyi wai Abusaiyeed d'inta ZeeSarki tah lallab'a tah harta gaji wayan tah
tazaro tace, "Ungo akwai message d'in daya miki ban bud'e bah ki bud'e ki karanta koh zakiji
sanyi, karb'a tayi dah sauri hannayen tah har rawa sukeyi tah bud'e message d'in saidai tanah
gani hasken waya taji idanta nayi mata wani zafi kanta na sarawa, ZeeSarki ce takarb'a tace, "
kema uwar naci dawannan k'aton bandaejin dake kanki zaki hau wani karatu, ai dankin dad'e
neh akwance kuma baganin haske kike bah, kibari akashe wayan idan kin k'ara samun sauk'i
sai nabaki kiduba, kai tah soma girgizawa nidai ki karanta min naji, bud'e wa ZeeSarki tayi
tafara karanta message d'in dake kamar haka,
"Ummunah sorry it's a message, am too busy to call I can't come home tonight, inada
pregnant patient at risk of miscarriage, so please eat well and sleep tight my angel" shuru
Ummulkhair tayi kuka tafara yi sosai data tuna dah irin wahalar datasha aranar toh da tamutu
fah gawani bandage akanta daya tak'ura tah, wannan waca irin rayuwa ce? Babe menene kike
kuka cewar ZeeSarki, bakomai tah amsa tanah yak'e, toh kiyi hak'uri kada kiji haushi nah koh
abinda zanfad'a, but ur husband seems irresponsible, a'a zee yanada mutunci aiki neh yamishi
yawa kinga kuma ga me ciki dayake k'ok'arin hana cikin fita, yasamu lada Allah yabata lafiya,
ZeeSarki jitake kamar tah tsinka mata mari, amman ke bakisan ciwon kanki bah naga alama
Hajiya Humaira tafi kowa sanin ciwon kanki, kinsan koh illan irin wannan abun?ace kinyi aure
kamar bakiyi bah, yanzu kinsan wanda yakawo ki asibiti? Abusaiyeed d'inah manah
Ummulkhair tafad'a tanah murgud'a wa zee baki, kinga irin tah koh ashe koh wataran za'a iya
sace ki, toh bara kiji wannan message d'in shine abu nah k'arshe tsakanin ki dah Abusaiyeed
tun ranar babu labarin sah, kuma kitambayi Amrah idan baki yarda bah, wani ciwon kai neh
yarufe tah take tafara zubda hawaye, yasan Inanan kuma? Hajiya Humaira Ce tashigo tareda
amsa mata dacewar yasani manah ni sau nawa ma ina kiran shi yace yanah aiki idan yasamu
dama zaizo kinga baisamu bah har yanzu, Ummanmu Abusaiyeed yanah so nah, nima inason
shi sosai, nidai baku ce mishi nice banida lafiya bah daya zo tafad'a tanah wasa dah yatsun tah,
toh shikenan khairat nayi k'arya nagode, kuka tafara yi tanah bawa Hajiya Humaira hak'uri,
hajiya Humaira tajata jikin tah tah kwantar dah itah sannan tace, "khairat zaki fad'amin gaskia
idan nah tambaye ki abu? Eh tayi saurin cewa, toh yakuke zaman aure dah Abusaiyeed kada ki
b'oye min Dan Allah, shuru tayi nad'an wani lokaci tanah tunanin wannan sirrin tah neh, amman
kuma tayi Alk'awarin fad'an gaskia kuma bataso takuma b'atawa Hajiya Humaira rai, haka
tasoma gayawa Hajiya Humaira saidai duk inda tasan Abusaiyeed yayi lefi saitayi saurin kare
shi, ita kanta Hajiya Humaira saida tayi hawaye dan tasan idan bah mai kaunar d'anta bah babu
mai zama dashi irin haka, gashi ahakan ma sai faman kareshi takeyi lallai Allah ya jarrabi
Ummulkhair dah tsananin son Abusaiyeed, hak'uri tabata tace ga hukuncin data yanke, atake
Ummulkhair tafara kuka tanah fad'in bazata iya rabuwa dashi bah, koh na minti d'aya, yimin
shuru kwanan ki nawa anan zaki wani cemin koh nah minti d'aya, toh masters degree d'inki
zakiyi kuma bazaki koma bah harsai yasan meh kalmar AURE take nufi, Ummanmu dan Allah

kiyi hak'uri kibarmu kada ki hora mu, Abusaiyeed zai shiga wani irin hali wlh Umma Dan Allah
kiyi hak'uri, ai daman duk wanda yad'au hakk'in wani yana tare dah shiga wani yanayi yo sau
nawa yanah d'aukan hakk'in naki, idan nah isa dake kibi Umarni nah idan ban isaba kina samun
sauki kiwuce gidan mijin ki, kuma idan har nah isa dake kada ki k'ara kiran shi awaya, koh kibari
yasan inda kike dan ta wajanmu baisan komai bah koda wasa ki yanke alak'ar ki dashi! Next on
MDS@Pg.57 Mhiss~B na gaisuwa


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳57⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All Members of Pure Moment Of Life Writers, My one and only real comedians
Inayin ku fah, Allah yabarmu tare har AljannaLeave me O God dey

A WEEK AFTER
Rayuwa tayi zafi Abusaiyeed koh aiki baya zuwa tun lokacin bashida lafiya yakoma kamar
drum kullum saiya sha drip d'aya, koh kad'an kuwa bai bar nemanta bah, abun nabashi wuya
sabida babu traces koh kad'an, gashi bayasan kai zancen gidan radio sabida iyayen tah kada
susani, gabad'aya abin ya chakud'e masa, ab'angaren Ummulkhair kuwa sati d'aya daidai
sukayi aka sallame su, Hajiya Humaira kuwa tun sanda tah yanke hukunci, tah aika nijar aka
yimusu komai makaranta yasamu dan dah admission letter d'insu aka dawo matah, tuni tagama
masu passport d'insu, keeping her plans clean babu wanda yasan Ummulkhair tanah gidan sai
Amrah dah ita, duk kukan dah Ummulkhair take kuwa saidai tayi tah gama Hajiya Humaira bata
sauraron tah, Amrah kuwa kullum tanah cikin bata hak'uri atimes makuwa har kukan take tayata

kullum Ummulkhair saitace Amrah takira Abusaiyeed hakannan takeyi tasa a handsfree saita
dinga jin muryan Abusaiyeed a bargroud, normal pleasantries Amrah take dah Abusaiyeed dan
batasan yad'auko zancen yana neman matarsa Ummulkhair taji hakan, saidai dazaran yafara
magana negative saitayi saurin hangoff tace "Antynmu kada Hajiya tazo", bakin tah take
toshewa taci kuka, haka take tambayan Amrah mesa nakejin muryan shi haka rannan kuma
yace miki baiga Ummunsah bah, nema nah yake neh, wlh Antyn mu nima bansani bah saidai
kitambayi Hajiya, a'a barshi kawai Allah yakare sah aduk inda yake, Ameen Amrah tace, ita
kanta tayi tayi koda Beyero University neh Hajiya Humaira tabari Ummulkhair tayi masters
amman sam tak'i tace sai sun tafi Nijar d'in tare, Aikuwa tuni tasa driver yakai Amrah shopping
tace komai tayi bibbiyu, haka Amrah taje tadawo jikin tah duk asanyaye, ana gobe zasu tafi
Hajiya Humaira tasamu Ummulkhair tafara yimata magana kamar haka,
Gobe zaku tafi Nijar karatu Insha Allah banasan mu amalar ki dah Saiyadee harsai nace kiyi,
kuka tafashe dashi tace, Ummanmu Dan Allah kiyi hak'uri wlh hukuncin nan yayi mana tsauri
dayawa Ummanmu bazamu iya rayuwa babu junan mu bah, ni duk Nisan dazanyi wa
Abusaiyeed bazan iya barin garin dayake bah tafad'a tanah kuka sosai, dariyan takaici Hajiya
Humaira tayi sannan tace, "Love Master kingama jawabin naki?, tafiya dah yarda Allah gobe
babu fashi, nima sanda nah auri Abban Abubakar gani nake bazan iya rayuwa tah babu shiba
koh kuma bazan iya nisantar saba, kinga yanzu baya Nigeria for the past 2weeks amman this is
his first time nabari nah, kuma ganinan daram da rai nah gobe ma zan tura ku Nijar, so kinga
gradually u will learn to live without him, Kinga ke tunkafin aje koh ina kinsaba zama babu mijin
ki, amman anaso ayi miki amending problems kina nuna manah kinfi kowa iya so, toh kisa
aranki gobe zaki bar garinnan zuwa k'asar nijar nariga nasa ankwashe min takardun ki kaf
d'insu, inaso kisan karatu dah soyayya basa tafiya atare, kuma this is a great opportunity U will
regret if missed, khairat Inasan ki kamar d'iyar dana Haifa shiyasa nake wannan ai ni nah haifi
Abusaiyeed balle kice cutar dashi nakeyi dah gangan, sam bahaka bah, sakacin shi yayi yawa
haryanzu bakisan matsalar kiba koh? Toh kinyi miscarriage nah baby kinada minor pneumonia
kinga dayana zama dukka k'ank'aran nan dakika dinga d'urawa kanki daya hanaki dan yasan
effects d'inshi especially gamasu ciki, sannan kuma mahaifar ki is very week maximum months
dah doc yace, zaki k'auracewa sex is 4months of which nasan bah barin ki zaiyi bah, he's a
doctor he's wise pills zaibaki yabiya buk'atun sah b4 wannan time d'in, kinga kuwa 4months kina
zaune kina gadi? Aida kingama 1st semester danhaka gobe zaku wuce kuma wlh kada kisake
abu yahad'a ki dashi koh awaya banyarda bah idan kinyi abaya nah kinci amana tah, kuma ga
kayan ku chan Amraah tana had'awa zanzo nayi waya dah en gidan ku, kiyi musu sallama kice
mijin ki yabiya miki karatu awaje, zaki tafi Masters saikin dawo Insha Allahu Hajiya Humaira
tanah kaiwa nan tafice! Tofa Next on MDS@Pg58 Stay Blessed Fans


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳58⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All readers of MDSNovel

Kukan bak'in ciki tafashe dashi tafara tunanin wannan wacce irin rayuwa Ce for some reasons
tafara jin haushin Abusaiyeed tunawa datayi takira shi sanda batajin dad'in jikin tah amman sam
bai d'auka bah, sannan lokacin daya mata message she was laying down helplessly itada
babyn su dayayi pour out by den, kuka tafashe dashi sosai, numban Anty Maimuna tayi dailing
awayan Amrah tanah picking tafashe dah kuka sosai, Anty Muna kuwa tasheda muryan tah,
Subhanallahi khairat lafiya, yi kukan sai muyi waya kinji? Tafad'a cike dah so dah kulawa, kashe
wayan tayi bayan Ummulkhair tayi kuka mai isanta sannan takira bayan sun gaisa tafara gaya
mata komai dah komai, rai ab'ace Anty Muna tace Abubakar bai kyauta manah bah yaci
AMANAR mu, kema shegiya haka zaki dinga abu kamar tsuntsuwa ina dukkah kissosin dana
Koya miki, ina crazy wears d'inki? Anty wallahi inasaka su kafin yazo nayi bacci kuma shima
baccin sah yake, dalla rufemin baki aitun farko kece kika amince masa dah hakan dasai kinuna
kefa hours d'in dayake dawowa gida bai miki bah kuma bazai yuba, amman kika zauna kamar
sakarya, har kuna tare yake fita kuma mesah tun alokacin bakya kirana I might be of help koda
babu yawa sai yanzu dah zance yazama worst gaskia Ummu kina buk'atar kije kiyi masters
d'innan koh degree d'in dakika yi zai nuna, dan ni banga alamar kinyi bah, shuru Ummulkhair
tayi tanah kuka sannan tace "bahaka baneh anty Inasan shi sosai kuma dukkan mai hak'uri
yanada riba, mai riban ki inba cutuwa dakike bah? wlh saikin je masters d'innan karma kiwani
kira su Mummy kice zaki tafi Masters su d'auka yayi abin arzik'i sukira su mishi godiya har
yagane idan kike, koda kuwa Hajiya Humaira bata biya bah nizan biya kije wannan Masters d'in,
kuma shawara d'aya kitafi kawai, kafin kidawo yasan kinfi aikin sah daraja, kinaji nah koh? toh
AntyMuna tafad'a tanah kuka, toh AntyMuna zaki dinga aika masa abinci daga gidan ki?, er
banza kin mutu asoo dachan wanda kike dafa masa aikin yana bari yazauna yaci neh?, nikam
banda lokacin shirmen ki, dazaran kun isa Nijar gobe let me kno pls, Ok aunt bye, uhm tekia
love guru, wayan takashe tana zumburo bak'i hawaye na zubar mata,
Sallama hajiya Humaira tayi sannan tashigo, waya tafito dashi tace gawaya nan kiyi sallama

dah iyayen ki, a'a Ummanmu zai gane Inda nake karkuma yadinga damuna ina karatu, toh
Alhamdulillah tunda kinfara sani what is good for U, amman do U think am stupid am ready to
deal with him so absolutely bazan bar traces nah plan d'inah bah cax it may bring me down idan
kinyi waya dah iyayen ki bazai gane bah kuma suma bazasu damu bah, tunda zasuce bakya
nan kintafi karatu, Toh Ummanmu tafad'a tanah kuka sannan takira iyayen tah dah wayan
Hajiya Humaira saida suka fara gaisawa sannan tah gaya masu komai yanda hajiya humaira
tah umarce tah, fatan Alkhairi sukayi mata yayinda Mummy tafashe dakuka tanah fad'in shine
Khairiya bazaki zo kimin sallama bah, kinsan Inasan ganin ki amman bakizo bah koh?, kije
Allah yadawo min dake lafiya Allah yayi miki Albarka Allah yasa kisamu abinda kikaje nema,
kasa cigaba dah magana tayi sabida kuka yaci k'arfin tah, Ummulkhair ma kashe wayan tayi
tanata faman kuka, zanje gida wajan Mummyn ki nayi mata magana za tasan komai amman
banda mahaifin ki kinsan ciwon 'ya mace nah 'ya mace neh, zaki dinga gaisawa dah ita, godewa
Hajiya Humaira tadinga yi tanah murna dan tasan komin banza zataji muryan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login