Showing 69001 words to 71593 words out of 71593 words
Chapter 24 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf
tanah
avoiding d'inshi, kuka yafara yana Neman yafiyan tah dan gani yake yamata lefi, Ummunah
kiyiwa Allah ki tausaya wa rayuwa tah idan wani abun namiki kifad'a min, wlh kin jefa ni cikin
wani hali ni bazan iya rayuwa tah babu keba, kece farin ciki nah dake dah Ameeshan mu, pls
kitausaya min, Ajiye Ameesha tayi taje tah rungume shi sannan tace, "ni babu abinda kayimin
banasan katab'a min Ameesha nah neh, kallon tah yake cike dah mamaki sannan yace yau
kuma Ummunah? Uhm nidai banso but Ummunah I miss her so much tun jiya fah bamu gaisa
bah, yau d'inma bazaki bari bah, yes tah amsa tah d'auke kai, toh shikenan naji Ummunah, but
pls dnt make it long I miss her, Ok tace sannan tah rungume shi wata duniyar suka fad'a kafin
daga bisani tah tashi dah niyyar d'auko wayan tah dake ringing, Ameesha dake kwance akan
kujera neh tanah kukan wahala, kallon kauna Abusaiyeed yake mata yanaso yayi saurin dubata
amman yana tsoron Ummu tazo takama shi hakan yasa yake kallon tah daga nesa not until
sanda tah kusan fad'owa daga kan kujera baisan sanda yayi tsalle bah ya cafko tah, wani
razanannen kuka tasaka jikin tah yaji da zafi sosai koh ba afad'a masa bah yasan ershi is
suffering from fever, dasauri yafara kiran Ummulkhair wanda itama tun sanda taji kukan
Ameesha tafito, tanah ganin Ameesha ahannun Abusaiyeed tafashe dah kuka tace, "shikenan
yanzu kasan batada lafiya zakayi mata Allura, wayyo Allahnah kutaimake ni shiga uku"
Abusaiyeed tsayawa yayi baki awangale yanah kallon Ummulkhair yanda take kuka tsakanin
tah dah Allah, mamakin shi kuwa yacce tah b'oye rashin lafiyar Ameesha sabida kada amata
Allura, dakyar bakin shi yanah rawa ya iya cewa, "Ummunah do U call this love, if U do then pls
stop it, mesah why on earth zaki b'oye min she's sick, she's our baby for Allah's sake her health
matters alot, why would U hide such a thing, yanzu idan nayi tafiya bazaki yi treating d'inta bah,
ai idanma bazaki iyaba saiki kaita wani wajen ayi treating d'inta shine kaunar dazaki nuna mata,
shuru batace komai bah sai kuka dah takeyi kamar anmata duka ahankali yayi placing
Ameesha ak'irjin shi yashiga had'a wasu Allurai batare dah b'ata lokaci bah yagama had'awa,
kwantar dah ita yayi tah baya yacire mata diapers yarinyar har wani hakk'i take nah azaba, tun
kafin yasoka Ummulkhair tafara ihu tanah kuka tanah fad'in wlh dazafi nidai kabarmin babynah
babu ruwanka damu batasan Allura fah ita Ameesha, kallon tah yayi yace, "zakimin shuru koh
sai nah mauje ki" a hankali yafara injecting Ameesha amazaunin tah, Ummulkhair tsalle tafara yi
tanah kuka harda yarfe hannu wai wayyo Allah yana mata zafi, ita yarinyar ma dan tsananin
azaba batayi kuka bah amman Ummulkhair kuka take tsakani dah Allah, bayan yagama
yamaida matah dah diapers yace bara nabaki magani kibata, hannun tah biyu tasa tanata
dukkan Abusaiyeed ak'irjin sah wai yayiwa babyn ta Allura, saida tabige shi iya son ranta
sannan tah rungume shi tanah kuka, toh Ummunah wai daman bakyasan tasamu sauk'i
shikenan tunda hakane, babyn tah tad'auka tace kumama bah ruwanka damu tawuce taje tayi
kwanciyar tah, hakannan saita fara bawa little Ameesha hak'uri wai adole batada lafiya anyi
mata Allura koh tab'a er bata bari yayi, maganin ma kin bata tayi tasha, hakan yasa yafita
harkan tah, dasafe wasa wasa Ummulkhair tagama abinci tah amman sam Abusaiyeed beko
kalli wajan bah yayiwa Ameesha Allura yafice hakan bah k'arramin b'ata mata rai yayi bah, dan
haka kafin yadawo tasa aka buga mata wani d'an k'arramin cage sannan tashiga gun Maman
Hanan tah kwashe yaran mage guda uku tah aika gidan su akawo mata muzurun tah wanda
takeso amman tah hak'ura tabar shi agida sabida Abusaiyeed bayason mage koh kad'an
aikuwa duk tasa Affan yakawo mata Babban Muzuru tah, Tuni tah ajiye su a cage, daddare
bayan Abusaiyeed yadawo taga nanma bai kulata bah sai Ameesha daya d'auka yana wasa
dah itah, Ummulkhair Ce tah tsaya agaban shi tanah kallon shi, kafin tace, "wai dagaske bazaka
kulani bah" kallon tah yake yaji duk yayi missing d'inta dayawa, yanzu babu abinda yakeso sai
yajita ajikin sa, ajiye Ameesha yayi yace, "taho toh" wlh bazan zo bah d'in saida kawani gama
jamin aji ank'i azo d'in, toh Ummunah ba kece bah baki damu dah Babynmu bah batada lafiya
kinbarta cikin wahala kodan batada bakin gaya miki halin dah take ciki, toh nidai kada kasake
yimata allura, duk wajan alluran ciwo yake mata, "tace miki hakan?" Aiba saita fad'a bah, alluran
ma dazafi gareshi, toh sorry zo kiyi breastfeeding d'inta sainayi mata Allura, a'a batajin yunwa,
Ummunah siyan nonon kike dah bazaki bata bah, lokacin alluran tah fah yayi, nidai Abusaiyeed
bah ruwanka damu, Next on MDS @Pg. 70
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳70⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 Abdulrahman Sunusi Suleiman yayanah Nagode till the very end, Stay Blessed
deary
Inazuwa Ummulkhair tace, sannan tah tashi zuwa tayi tah d'auko muzurun tah dah kitties d'in
data d'eb'o agidan Maman Hanan, tanah shigowa dah kwalla a idanun tah tace, "kuma wlh
saina shuna maka mage" aguje Abusaiyeed yatashi yanah cewa haba Ummunah Dan Allah
kibari, guje guje suka farayi yanah rok'an tah tabari wlh bazan yarda bah, lungu yasamu ya
b'uya yanah rok'an tah tabari, "toh zaka k'ara mata Alluran" A'a Ummunah bazan k'araba wlh,
tam gwanda ma kada kah k'ara dan wlh saina shuna maka tana kaiwa nan tah mai dasu cage
tarufe, tashi yayi dasauri yanah hakk'i tanah shigowa tafara dariya wai namiji mai tsoron mage,
aikuwa dakyar ya lallab'a tah yasamu yayiwa Ameesha alluran, tun daga wannan rana
Abusaiyeed tsoro yakeji yabata wa Ummulkhair rai sabida tanah threatening d'inshi dah Allura,
kuma gashi tsoro yakeji ya zubar dah magunan hakan yazama tashin hankali, lallab'a tah kawai
yake kuma Alhamdulillah suna zaman lafiya, Ummulkhair kullum komawa take kamar yarinya
kirikir idan tagama toilet saita fara ihun Abusaiyeed zoka wanke min, koh kuma idan sunyi
alwala zasuyi sallah tace ita bacci zatayi, kamar yarinya haka takoma tamkar bata haihu bah
bikin Ameesha yatashi haka Abusaiyeed yabiya musu kud'in jirgi dukka suka tafi, taji dad'in
ganin little Ameesha sosai tuni suka saba dazasu dawo little Ameesha har kuka tadinga yi,
Amman dole sudawo sabida casual leave d'in kwana biyar yad'auka kawai, dawowa sukayi
Nigeria suna zaman dad'i mai tsafta abinsu! Inda Abusaiyeed shima yasiya wa Ummulkhair
mota kuma yabata 5Million tafara Business sannan yabud'e mata foundation sukayi min kara
sabida k'ok'arin Typing suka saka sunan foundation d'in as B~hal Foundation(Insha Allah),
Alhamdulillah anan ni Mhiss B~hal nakawo k'arshen labarin mai suna Matar Dr Saiyadee, Allah
ubangiji yasada mu dah Alkhairin sah, Saikun ji ni a sabon littafi nah Insha Allah!
NOTE: Nidai dah Farko Hajiya Humaira Allah yasaka miki dah Gidan Aljanna, wato wasu iyayen
miji sune suke d'aurewar d'ansu gindi bayan sunsan abinda yakeyi babu kyau, Wasu Iyayen Miji
banida abinda zance saidai Allah yasaka wa matar d'anku, kuma abinda kashuka saika girb'a
sannu Hajiya Humaira UWA madai tadaban ce, hmmm mata mata mata, Allah ubangiji yasaka
muku dah gidan Aljanna, abin dubawa anan shine duk wanda yakula dah littafin nan tun daga
farko zuwa k'arshe zai kula cewa Ummulkhair bamai k'arfin sha'awa bace, toh dakuma mai
k'arfin sha'awa ce fah? Me zai faru wani mugun hali zata shiga? Agaskia littafi nah ya k'are
dacewar Abusaiyeed ya canza neh sabida fata nake duk masu irin halin shi su chanza, amman
azahirin gaskia Ummulkhair tanah Aljanna compare to wasu matan, yanzu munzo wata
zamanin dah maza suke fifita aikin su akan matar su, kud'i yarufewa kowa ido sam babu wanda
yake daraja aure kamar yanda kakannin mu sukayi adaa, wannan abu da ake daukan shi
bakomai bah toh babban masifa ce, shiyasa wasu matan auren suke zina koh lesbianism, wata
adaa batasan yanayin sha'awan tabah sabida bata tab'a kusantar d'anamiji bah amman bayan
auren tah tasan d'anamiji kuma tagane cewa ita mai yawan buk'ata ce sai gashi kuma mijin tah
yanah aikin force saiyayi shekara d'aya baya gida wai yaje wani course koh aiki, toh tayaya
baza asamu matsala bah? Aidole tashiga wani halin toh idan bazata iya jurewa bah fah? Kunga
zata aikata zina kenan, gaskia mata dayawa suna fama dah tashin hankali nah rashin zaman
mazajen su agida, wlh inada anty dah erta har takai shekara uku batasan Baban taba sai wata
rana ana rikicin boko Haram ansaka curfew an hana fita 6 to 6 wlh sai alokacin take cewa
mamanta, mama wai daman babanah fari neh, wlh kafin sallan asuba ya shirya daya idar dah
sallahn asuba zai fita kuma bazai dawo bah sai chan dare ersu tayi bacci, wannan wani irin
bala'i neh? Aiki yafi iyalan kah, duk abinda kakeyi arayuwa ur family should come first, wasu
saisuyi pin shekara basa gida wai amman koh kunya basaji suce ai inada MATA, tsakani dah
Allah fah? Sabida auren abun wasa neh? Idan kasan baka shirya auren bah kada kayi malam,
menene auren inba bawa matarka lokacin kabah?yanzu akwai wata childhood frnd dinah mijin
tah yazo yarud'e su yasa akayi biki wai zasu tafi China immediately bayan 2days, aikuwa akace
baza akaita gidanta bah sabida bayan 2dyas zasu tafi kuma idan sunje China 4years zasuyi
tare, aka gama yad'awa ai wance zataje china, aidaga biki zasu wuce, bayan biki tanah gidan
iyayen tah yazo yadauke tah yakaita gidan sa yasamu biyan buk'ata, kuma sabida Matar sa ce
babu wanda ya isa yayi magana, k'arshe dai yatafi china babu ita wai visan tah baiyi ready bah,
yanzu haka tanah gidan iyayen tah toh misali ciki yashiga fa? Wannan abin kunyar har ina? Da
yasan visan beyi ready bah yace tare zasu je har yasa akayi bikin? yanzu kuma again wai saiya
dawo bayan shekara d'aya zasu tafi tare, nidai nace Allah yasa, maza ku kula wallahil azeem
aure bah abin wasa baneh, duk macen dazata bar gidan iyayen tah takoma gidan kah tazauna
dakai toh tafi k'arfin wulaqanci wlh, let ur time and attention be for ur wife and kids, sune suka
chanchanta! Wata idan tasan sex bata iya jurewa idan bata samu for long bah, badole matan
aure sudinga lesbianism bah koh zina, sunada mazaje kamar babu, maza ku kula duniya tanah
cikin wani irin yanayi wlh, mata kudinga fitowa fili kuna gayawa mazazen ku gaskia damuwar ku
koh matsalar ku, idan yanada abinda yakeyi dayake cutar dake koh yakeyin abinda bakya so
toh kiyi gaggawan sanar dashi shine zaman tare, TIME, Sisters TIME is very important duk
wanda yake baki TIME d'insa with full attention bah abin rainawa baneh gawasu sisters d'inmu
agidan miji sun rasa TIME d'in mazajen su, wlh time is the most Important thing in life, Use ur
time cleverly, duk mai son ka yafi k'arfin wulak'anci, duk mai sonka ya chanchanci kabashi time
d'inka,
Ga Advise maza
*Neva take advantage of someone who likes U
*Neva say U're busy to someone who needs U
*Neva cheat on the one who has trust in U
*Neva forget those who always remember U.
Mata kuma nasan zakuyi koyi dah hak'uri irin nah Ummulkhair! Bara kiji Sista k'awa tadaina
zigaki agidan miji, hmmm ke yanzu dan bakida wayo saiki dinga bari k'awa tasan sirrinki harta
baki shawaran kada kiyi hak'uri dah mijinki koh kada kizauna dashi, Sister toh ina zakije kibar
Aljannar ki? Ko Bakyasan Aljanna mai dad'i neh? Aw harkin manta naki Aljannar ak'ark'ashin
tafin k'afar mijinki Allah yayi shi, pls ki kula sosai Sister, shi daman aure babu wanda yace
Aljanna ce Ibada ce wacce ake samun Aljanna acikin tah, saikin yi hak'uri zaman aure saida
hak'uri daman tunda Allah yayi ki amace toh hakuri Yazama naki, Allah yabamu zaman lafiya
yabamu mazaje nagari masu Albarka!
Facebook Fans
WhatsApp Fans
Wattpad Fans
And all real fans this SONG is dedicated to each one of U, please know that Mhiss B~hal really
cares from the inner bottom of her heart, I love you all so very much!
"For all those times U stood by me"
"For all those truth that U made me see"
"For all the joy you brought to my life"
"For all the wrong that U made right"
"For every dream U made come true"
'For all the love I found in U'
I'll be forever thankful baby
U're the one who held me up
Never let me fall
"U're the one who saw me through, through it all"
"U were my strength when I was weak"
"U were my voice when I couldn't speak"
"U were my eyes when I couldn't see"
"U saw the best there was in me"
"Lifted me up when I couldn't reach"
"U gave me faith coz U blived"
"I'm everything I am because U loved me"
"You gave me wings & made me fly"
"U touched my hand so I could touch the sky"
"I lost my faith, U gave it back 2me"
"U said no star was out of reach"
"U stood by me and I stood tall"
"I had your love, I had it all"
"I'm grateful for each day U gave me"
"Maybe I dnt kno that much"
"But I know this much is true"
"I was blessed because I was loved by U"
"U were my strength when I was weak"
"U were my voice when I couldn't speak"
"U were my eyes when I couldn't see"
"U saw the best there was in me"
"Lifted me up when I couldn't reach"
"U gave me faith cax u blived"
"I'm everything I am bcos U loved me'
"U were always there for me"
"The tender wind that carried me"
"A light in the dark shining ur love into my life"
"U've been my inspiration"
"Through the lies U were the truth"
"My world is a beta place bcos of U"
"U were my strength when I was weak"
"U were my voice when I couldn't speak"
"U were my eyes when I couldn't see"
"U saw the best there was in me"
"Lifted me up when I couldn't reach"
"U gave me faith coz u blived"
"I'm everything I am because u loved me"
Pheeeeww Hw was it fans, well I dedicate it to U all stayed blessed until we meet again
saduwar Alkhairi MasoyanaMhiss B~hal Ce