Showing 39001 words to 42000 words out of 71593 words
Chapter 14 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf
bah kowani biki take zuwa bah, ki kula dah moves d'in yaran ki musamman 'ya
mace, idan erki tah isa zance kada kisake kibata d'aki daga itah sai Saurayi kice suyi zance,
kinga tasha wanka anci kwalliya ansha janbaki turare dah hoda, gashi shima saurayin yaci ado
dah turare, d'aki yasha shara dah k'amshi fanka yanata wal~wal, erki tayi soye soye dah Lemu
mai sanyi, hmmmm hhhhhh, wai shikuma ga shed'an chan agefe yanah tunzura su tunda
daman shine nah ukunsu, toh duk abinda yafaru lefin nakine yake UWA, bawa yarinya budurwa
d'aki tayi zance sam ba gata baneh, kada ma kiyarda dah zance aduhu idan mutum biyu sun
zauna nah ukun su IBLIS neh, koh kuma Saurayi yazo k'ofar gida ya d'auki erki amota su fita
inda baki sani bah bayan awa uku adawo dah itah kinanan baki d'auki hakan komai bah saidai
tashigo dah Leda kizauna kulashe tare batare dah k'orafi bah koh kin tambaye tah ina taje bah
amman idan ana hira agidan biki kinfi kowa tada jijiyoyin wuya akan cewa yaran yanzu sun
lalace keh amman taki VIRGIN ce koh? daduk fitan nan dah takeyi dah samari bakya k'orafi?
Virgin d'in Ice cream dah kazar dah take shigowa dashi koh? kai MATA♀, kinada k'aramman
yarinya kullum idan tafita wasa tanah dawowa babu pant abayan kinsaka matah kafin tafita,
amman dazaran tashigo saiki kama dukan tah kina cewa tacire shi wajan wasa, maimakon
kiduba jikin tah a'a duk babu wannan mesah? Kin tabbatar dah hannun tah tacire wandon?
kintabbatar bawani baneh yacire matah? maza kad'ai neh suke lalata yaran mutane? Mata fah?
Toh mesah bazaki tabaye tabah?Mesah bazaki bincika bah? Hmmm er uwa ki kula danni Mhiss
B~hal banga amfanin barin 'ya mace fita wasa ak'ofar gida bah, ai 'ya'ya matah daban suke fah,
ki kula dah AMANAR Allah sabida itah rayuwa adashi ce, kowa yadinga zubawa ranar daza
akwashe tananan tafe! Allah yasah mudace idan mundace mutsira ALLAHUMMA AMEEN!!!
Nice nan Mhiss B~hal Ina gaisuwa, tnx all for the unnumbered calls and messages ina
kaunar ku I really appreciate ur care berries, CIGABAN LABARIN UMMUSAIYEED @ page 40
tnx 4 ur valuable ⏱ANATARE
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳40⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 My lovely Fans All Over biko am sorry ehn, biyan neba dnt be provoked Mhiss
B~hal get many things to do make wunna no vex abeg accept my apology kia kia! God bless All!
Me love wuna wella
Ummulkhair tashi tayi tah tsaftace gidan tah gaba d'aya, tadawo tayi wanka taci ado tafara
kallo saidai bah ainihin TV take kallo bah future natah take hangowa dah Abusaiyeed d'inta,
hmmm koyaya abu zatah kasance, tashi tayi tah soya plantain dah kwai favorite nah
Abusaiyeed zataci, wai kaga su Ummulkhair love master dani ce tuwo zanci yasin, bayan
tagama sai kallon abincin take amman takasa ci, k'aran msg taji awayan tah tayi saurin d'auka
ganin Abusaiyeed neh yasata kukan farin ciki, da sauri tah bud'e tagani kamar haka,
"Am pretty sure bakici komai bah, kitashi kici abinci yanzu Dan Allah"!
kukan farin ciki tafashe dashi sosai abincin gabanta tafara kaiwa baki dah hannun tah akai akai,
tanaci tanah kuka sosai, ci take badan yunwa bah amman sabida Saiyadee yace taci, anan idan
taci abincin koh tashi bata iyayi bah sabida tunanin shi har saida lokacin sallah yayi, bayan tah
idar taji ana buga k'ofa tashi tayi duk jikin tah babu k'wari taje tabud'e murna tayi sosai daganin
su ZeeSarki dah Nakundu, kushigo Dan Allah, aiko baki fad'a bah shiga zamuyi cewar uwar
tsiwa Deejah Nakundu, ni kuma shigo gida nah naku neh, kunyi sallah dai koh? Ummulkhair tah
tambaya, "Eh nidai nayi" ZeeSarkie tace, Nakundu tace a'a amman she's ablute, haka tayi
sallah suka soma hiran su cike dah farin ciki, bayan Ummulkhair tah d'ebo masu kayan ciye ciye
iri~ire tace, "mezan dafa muku", kayan amarci zaki bamu, lallai kayan Amarci nima kuban idan
kuna dashi, dariya sukayi dukkah, sukace barmu da wannan kayan kwalamar mah, nan
Ummulkhair take tambayar su ina Fateemah Usman dikko dah Miss biey Cholli, ZeeSarki tace
kinsan tare muke fitar mu dah Nakundu, zuwa next week suma zaki gansu, toh Allah yakaimu
meza kuci? anything eatable cewar Nakundu, a'a shinkafa dah miya zanci cewar Zeesarkie
sabida nidai kunsan bansan jellof rice, ahaka suka fad'a kitchen suka had'a abinda zasu ci,
sunsha hira kamar kar arabu sai chan kusan magrib suka k'imsa zasu wuce gida tuni
Ummulkhair tayi wik'i wik'i dah idanu kamar tayi kuka gabad'aya tayi finding gidan boring, turare,
pants dah lipstick tabasu sukayi sallama bayan tarufe gida tadawo tayi sallan magriba sannan
takuma gyara gidan tah tsaf, wanke wanke tayi takoma d'aki tayi wanka, sannan tayi sallan
Isha, karatun Alkur'ani tayi nah kusan 1hour, kafin tamik'e takoma kan gado, YouTube tashiga
tanah kallon comedies tuni tamanta dah damuwar tah tashiga yin dariya sosai, haka tah dinga
wannan kallon har bacci yayi awon gaba dah itah, sai chan 11:35pm tafarka dah tunanin bata
barwa Abusaiyeed abinci bah, tashi tayi tafad'a bathroom tayi brush sannan tawuce kitchen as
usual favorite d'inshi tayi masa fried plantain this time around peppered chicken tayi mashi dah
onion sauce, ita kanta dah tayi tasting saida taji dad'in girkin, kayan datayi amfani dashi tah
wanke tas tamaida komai position d'inshi, sannan takoma d'aki takuma yin wanka tasaka kayan
baccin tah, tanah kwanciya taji Abusaiyeed yadawo, murmushi tayi tah gyara kwanciyar tah dan
tasan bazuwa zaiyi bah, wayar tah tah tuno tabari a kitchen hakan yasa cike dah takaici tah
tashi ahakan tafice dan duk atunanin tah Abusaiyeed yanah part d'inshi unfortunately yanah
parlour azaune ya jingine dah kujera, batah kula dashi bah har tazo tsakiyar parlour saiji tayi
ance, "Ummu" kamar daga sama, chak tah tsaya tare dah juyowa atsorace tayi k'asa tanah
bugun k'irjin tah ahankali, tasowa yayi dakyar dah alamun agajiye yake, yazo har gaban tah ya
durk'usa, rik'e tah yayi, yanah rad'a matah Subhanallahi akunne tareda bugun bayan tah
ahankali, Sannu, yace yanah d'ora kanta bissa kafad'ar sah! Fans Next Episode @ page41
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳41⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 My lovely Fans All Over biko am sorry ehn, biyan neba dnt be provoked Mhiss
B~hal get many things to do make wunna no vex abeg accept my apology kia kia! God bless All!
Me love wuna wella
Kamar tah k'ank'ame shi haka takeji ga k'amshi turaren shi yafara rikita tah tabbas tasan tayi
missing d'inshi amman hakan tah daure, tah d'ago kai zatayi magana yariga tah yi, "Ina zakije"?,
kitchen tah amsa calmly, what's wrong abinci zakici neh? uhm~uhm waya nah namanta tafad'a
tanah kaiwa nan tah mik'e tace, "Sannu dah zuwa kuma nagode" kitchen tawuce tah d'auko
wayar tah, har zata wuce saikuma tace, "abincin kah yanakan dinning, goodnight" tabbas yaji
k'amshin girki mai dad'i dan sanda yashigo ma he was impressed cax kamshin is Unique and
classic amman yaci abinci at office so he's full amman bece matah komai bah harta wuce, d'aki
tah koma taje gaban mirror tayi saurin shan ruwan sanyi dan yanda taji zuciyar tah nata bugu
dah sauri sauri tasan bakomai baneh illa ganin abinda take murad'i, zama tayi abakin gado sai
asannan takula dah rigar dake jikin tah gabad'aya taji kunya takama tah net neh rigar gabad'aya
amman duk tamanta sabida yanda taji dad'in ganin mijin tah, take taji tausayin shi yakama tah,
dan tasan yakwaso gajiya sosai jitake kamar taje tamishi tausa amman tanah tsoro kuma, waya
tah d'auka tanasan kiran shi amman takasa har kusun minti ashirin wayan nah hannun tah,
finally tayi deciding takira shi dailing numban shi tayi lokacin yafito daga wanka yasaka pyjamas
d'inshi, rejecting yayi yakira tah kwanciya yayi ya lumshe ido yanaji kamar yajawo tah tah cikin
wayar, kamar wata mara gaskiya take yin sallama amsa tah yayi sai shuru daya biyo baya, "kin
wuni lafiya" yace, Alhamdulillah ya aiki, dah godiya, kaci abincin kah? Uhm naci abinci at work,
m full banajin yunwa, wani irin bak'in ciki taji aranta yanzu duk effort d'inta nayi masah girki
abanza kenan?, kefa kinci kuwa? taji yace, hawaye nah zubo matah tace, "naci" dakyar, toh
Sannu Ummu sannu sannu kin kyauta Allah yayi miki albarka, ki kwanta kiyi bacci kinji nasan
yau kingaji nima kuma hakan, d'ip yaji tayi yanke wayan, surprisingly yake kallon wayar, kiran
tah yakuma yi, wayar tah cillar akan gado tanah fad'in to hell withu Abusaiyeed m sick nd tired
tah fad'a tanah kuka sosai, take tah tuno dah nasihar dah akayi matah tah d'auki wayar cikin
sauk'in kai takira shi cike dah takaici dah jin zafi, Ummunah lafiya ina miki magana naji wayar
tah yanke, fitsari nakeji neh sosai shine naje nayi, toh yanzu kinyi fitsarin? Uhm nayi bacci zanyi
tafad'a hawaye nah gangaro matah, toh shikenan ki kwanta kinji, uhm Allah tashemu lafiya,
Ameen Ummunah, wani b'angaren zuciyar tah taji dad'in sunan daya kirata dashi wani
b'angaren kuma tanajin haushin sah sosai, sweet dreams yace, takashe wayar dan tasan
batada wani sweet dreams acikin wannan yanayi, dakyar bacci yadauke tah, dah Asuba tah
tashi sallah saida sam bataji motsin shiba hakan yasa taji tunanin yayi nauyin bacci deciding
tayi taje tashin sah, tanah shiga part taga komai agyara tsaf kamar d'akin mata ga k'amshin
room freshener sai tashi yake tah ko ina, dinner d'inshi nah jiya taga saura kad'an acikin plate
dah alamun yayi warming yaci neh as breakfast, murmushi tayi tah duba bathroom taga babu
shi amman dah alamun yayi wanka, murna tayi sosai daganin yaci abincin, har takasa b'oye
dariyar tah mudubin d'akin take kallo tanah fad'in Love Is Life, My neat Abusaiyeed, My busy
doctor koh a doctors d'inma he's different always punctual to his work, murmushi tayi sannan
tah dauke plate d'in dah niyar ajiye wa a kitchen kamun taduba whereabout d'inshi, tazo fita
daga d'akin Shikuma yazo shiga haka suka bige junansu dah sauri tayi yunk'urin jabaya, ya
fisgota ahankali tafad'a jikin shi, "wash Allah nah Abusaiyeed plates sunbige min ciki" tace,
kanta ya rik'e dah hannun shi biyu ya d'ago fuskan tah yace, " sorry nasanki neh sarkin tsoro,
shiyasa najawo ki hakan kafin ki sume min"! Next @ Pg.42
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳42⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 Maman Hanan deary nagode dah kulawarki agare ni, Ubangiji Allah yabar kauna,
Allah yaraya Hanan yanuna mana bikin tah, Sakallahu bil jannah ina gaisuwa
Plate d'in ya kwace yaja hancin tah, yace, "meh kike nema ad'aki nah dah safiyar Allahn
nan", kanne ido tayi sannan tace, " toh ni ai gyara makah nazo yi fah" murmushi yayi yace "daa
aisai nafita kike gyara wa mesah kikazo yau dah asuba"? yatsun tah tashiga murzawa ahankali
tanah fad'in, naji kah shuru nad'auka kayi nauyin bacci neh shine nazo tashin kah kada kah
makara sallan asuba, rungume tah yayi tsam ajikin shi, yace, Masjid naje daga masjid nake
yanzu kumama aibaki damu dani bah Ummunah, ni kadai neh nake sonki, ke bakya so nah!
mesah kace haka tafad'a now hugging him so tightly also cax takasa resisting d'inshi, Ummunah
nayi tafiya shine baki kirana bah koh balle kiji koh nasauka lafiya, aiki yamin yauwa babu koh
missed calls naki a phone d'inah har sai bayan kwana biyu, shuru Ummulkhair tayi very
surprised so Abusaiyeed yasani idan tah kira shi yakuma sani idanma bata kira bah so kenan
yanah ganin calls d'inta yake ignoring d'insu sabida aiki, shine dalilin dayasa idan kadawo
bakah zuwa wajena? tah tambaye shi, a'a Ummunah idan nadawo kullum dah niyyar nayi
wanka nazo wajan ki neh amman dazaran nafito sabida tsananin stress bacci yake d'auke ni
dah bathrobe, kuma shiyasa nake fushi dake wato keh idan banzo bah bazaki zoba bah
kenan?, kinga dah kinzo aida bah hakan bah yak'arasa maganar yanah owning lips d'inta
kissing d'inta yake hungrily alamun yayi missing d'inta sosai, hannu yazira cikin rigar tah yanah
shafan cikin tah zuwa bayan tah, I miss U baby yafad'a in between kiss, sake tah yayi yanah
kallon cute face natah, dungure tah yayi akai yace, "kin wahalar dani koh"? Kin kyauta min
kenan Ummunah? bawani nan kaine deh kah wahalar dani tafad'a tanah kai masa duka hawaye
nah gangaro matah har Ummunah kadena cemin saidai kace Ummu, toh ai yanzu sai kaje
kanemo naka tunda natashi daga Ummunkah ni matsamin nawuce tah bigi k'irjin shi tareda
rabawa tah gefen sah, jawota yakuma yi jikin sah, ya lashe tears d'in dake zubar matah,
k'ank'ame shi tayi sosai tanah sauke numfashi koh ba afad'a masa bah yasan taji jiki kwana
biyun nan dabasa tare yaga yanda tayi missing d'inshi, kiyi hak'uri kiyafe min kinji koh
Ummunah, d'agota yayi yanah kallon tah, komawa tayi saurin yi kan k'irjin sah tace ni kabarni
nah kwanta akan k'irjin kah tukun nan dan bakasan yanda nakeji baneh shiyasa, yanzu nake
samun nutsuwa danaji kah ajiki nah skin to skin, Abusaiyeed gaskia kai mugu neh bakada
tausayi, wallahi saika fad'amin abinda namaka to that extend dakah canza at once, kumatun tah
yaja yayi dariya yace, Ummunah kenan sarkin dariya dah kuka kai harma dah tsiwa ga rigima,
duk ni kad'ai tace, tanah kai masa bugu, kallon shi take sosai kamar batah ta'ba ganin shibah
sai arannan, d'aukan tah yayi suka nufi parlour zama yayi ya zaunar dah itah kan cinyar sah har
yanzu kallon shi take tamkar wani bak'o, taho toh yace yanayi matah nuni dah k'irjin sah,
fad'awa tayi takuma k'ank'ame shi hawayen nah forming a idonta tace "Abusaiyeed......."
"shhhhh had'iye kukan nan" yace, batare dah yabari tah k'arasa abinda zatah fad'aba it's OK
sweetheart kada kifara wannan kukan kuma kiyi hak'uri kiyafe min bansan wannan kukan naki
yanah narkar min dah zuciya! k'ank'ame tah yayi yanah bugun bayan tah in a suitable manah,
Ummunah aiki neh this days sai du'ai its nothing easy the stress is unspeakable am so sorry ki
k'ara hak'uri dani for some time kinji koh kuma ai daman i told u aiki zaimin yauwa kwanan nan
wlh nima har tausayin kaina nakeji Ummunah banah samun enough time to rest at All! Next @
Pg.43 Fans
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳43⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕