Showing 66001 words to 69000 words out of 71593 words
Chapter 23 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf
⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 All readers of MDS novel am beginning to miss U guys fah
Bayan sunyi bacci sun tashi sukayi wanka Ummulkhair tace sam saidai suje chan gida wajan
su Hajiya Humaira suci abinci, aikuwa haka akayi suna isa sukaga su Affan dah Mummy dah
Daddy dah Abba ma duk kowa yananan, dasauri Ummulkhair tafad'a jikin Mummy tanah cewa
nayi missing d'inki rufemin baki harwani kuka kike jiya wai bazaki gida bah saigashi garin Allah
nawaye wa wajan surukar ki kikazo aiki kyauta ernan, kishi kike kenan cewar Hajiya Humaira,
A'a bahaka baneh hajiya bar yaran zamanin nan kawai, wai haka daughter cewar Hajiya
Humaira, b'oye fuska Ummulkhair tayi shidai Saiyadee kallon su yake kawai yana murnan
dawowan Ummulkhair, dariya Hajiya Humaira tafara tana cewa nace bah wlh Abubakar Harka
cicciko daga jiya zuwa yau duk k'ashin wuyan nan sund'an cike fah, Inasa ran kayi hankali
yanzu, kafin tah k'ara cewa komai Daddy yace aiyama yi dan kuwa ya horu sosai hukuncin tayi
tsauri dayawa yaga rayuwa, danasan zancen ma dabazan yarda bah, dah mamaki Ummulkhair
take kallon mahaifin tah murmushi yasakar mata yace, ai tun safe muke nan Hajiya Humaira
tamana bayanin komai daga farko har k'arshe, Allah ya kiyaye gaba, nida Alhaji dai bahaka
mukaso bah amman aikin gama yariga yagama saida muce Allah yakauda fitina, Ummulkhair
Ameen tace sannan tashige ciki dan taga alamun sunasan yiwa Abusaiyeed magana, d'akin
Amrah tawuce tana fad'in My pumpkin kina ina dasauri Amrah tafad'a jikin tah tanah cewa wlh
karkiso kiji yanda nayi missing d'inki Allah ji nadinga yi kamar har abada bazamu had'u bah,
hmmm yimin shuru shiyasa natashi naga missed calls d'inki dubu awaya nah, Laaa wai
Antynmu cewa nayi su yayanmu Anji jiki bai Kamata nadame ku bah, aikuwa dai kin kyauta
ernan, yaushe zaku gama Hutu neh, sai nanda 7weeks zamu koma, hmmm su Amrah big girl er
level2 Nijar there U go, nikuwa gidan mijin nah here I come, dariya sukayi duka takira Ameesha
suka gaisa,
Parlour kuwa tah koh ina fad'a akewa Abusaiyeed yagane mistakes d'inshi sosai mussaman
dah Ummansu tamishi bayanin komai dalla dalla sosai ya tausaya wa Ummulkhair kuma yanemi
yafiyar Iyayen tah, dana iyayen sah yayi musu alk'awarin hakan bazata k'ara faruwa bah, sosai
sukayi musu Addu'a suka samusu Albarka, Mummy tah k'ara dacewa cikin daya b'are daman
Allah yayi bazaizo duniya baneh Allah yakawo nah aike mai albarka, godiya yayi musu sosai
yace Insha Allah dazaran yayi sallan magriba zai dinga komawa gida kafin Isha kuma yace no
matter how busy he is bazai k'ara ignoring call d'inta bah danyaga hakan is part of their main
problem, Addu'a aka yimusudah fatan Alkhairi, Alhaji Sufyan yabawa d'anshi kyautan mota
sabuwa sabida shibai yardaba Hajiya Humaira tah wahalar mishi dah d'aa, haka suka wuni cikin
farin ciki walwala dah raha, sai chan yamma aka kora Ummulkhair dah bulala dan cewa tayi
babu inda zataje dah kukan tah kuwa suka bar gidan, ahanya kuwa Abusaiyeed banda dariya
babu abinda yakeyi, gabad'aya abin yabashi dariya haushi taji tace, kuma wlh Malam babu
ruwanka dani, opps sorry baby nifa badake nake bah, ni ina ruwana zama kayi bayani neh,
street meat tagani saita tuno dah Nijar kullum aikin su kenan ita dah Ameesha Abusaiyeed
tsaya tsaya tafad'a dah kwallan tah, kaga wancan tayi pointing naman, yanzu Ummunah sabida
wannan kika sakani taka birkin dabanyi niyya bah kuma duk atsorace, toh nidai siya min yisauri
nah matsu naci, fita yayi bah musu ya lodo mata dayawa yakawo matah Abusaiyeed ai yayi
yawa nifa bazan iya cinyewa bah mesah kasiyo dayawa, ya salam Ummunah waike yanzu mita
kika Koya neh koyaya Allah yashirya minke, toh Ameen ci tafara yi abinta koh damuwa dashi
batayi bah suna isa yahad'a tah ita dah naman dukka yawuce dasu d'aki, ajiye tah yayi k'ura
mishi ido tayi hey, why the stare? Uhm Allah Abusaiyeed karame dayawa gobe zanyi ma
sakwara dah egusi soup kaci, dariya yayi yace, aikece ma sakwara if I hear wetin, awani gidan
zakiyi sakwara kibari zance Ummanmu tayi manah, lallai Abusaiyeed wato Umman ce zatayi
wahalan daka bah matar kah bah, "Exactly" ya amsa yanah rage kayan jikin shi, kah kyauta kaji,
toh Ummunah kema haka yafad'a joining her on the bed, zip d'inta yazuge k'asa, fuska tah
had'e tah zumburo baki kawai ina hutawa nah zaka fara koh, kai ya dungure matah yace, waike
Ummunah ina tausayin ki yaje neh, dariya tayi tafad'a k'irjin shi tace, "k'irji nah mai dad'i nayi
missing d'inshi" toh cire shi nabaki, A'a tafad'a dah k'arfi, mugu zaice nacire mushiga uku,
dariya tayi kafin tagama yahad'e bakinsu, itama kissing d'inshi tafara yi daga nan abin yafi
k'arfin Alk'alami nah naja k'ofa nafito,
1 Weak later
Rayuwar Ummulkhair dah Saiyadeen tah abin sha'awa har yanzu babu inda yaje harta gaji
dah Koran shi sun saba kamar basu tab'a rabuwa bah, wani shak'uwa ce mai k'arfin gaske
tashiga tsakanin su kamar shekarar su d'ari suna tare, komai tare sukeyi tun daga wanka har
shafa mai, cin abinci, har kashi wani sa'in tare sukeyi koh tanah wanka yana kashi tayita toshe
hanci shima kuma idan yazo turn d'inta tah rama, baya barin tah gashi bayaso yaganta cikin
damuwa kona minti d'aya duk saiyabi ya rikice, har wajan ZeeSarki yasa takaishi yayi mata
godiya had'i dah shopping nagani nafad'a, toh zee nidai lemon green bag d'innan kad'ai zaki
bani, lols Happy Birthday In Advance sweetheart, Washe gari Maman Hanan dah
Baban Hanan dah sudais dah Matarshi agidan Su Ummulkhair suka wuni, babu uwa Maman
Hanan tayi murnan dawowar Ummulkhair bakadan bah, har anfara jita~jitai a unguwa wai
ankawo sabuwar Amarya kuma dah anje sai aga Ummulkhair ce haka maman hanan tadinga
musu bayani wai tad'anyi tafiya neh, zeesarki Nakundu dah Biey cholli, Hassyluv teema dikko
naganku, Ummulkhair tagode, rayuwa tah cigaba kullum kuwa Ummulkhair basa fasa waya dah
Ameesha, yanzu dai Abusaiyeed yaji dad'i sosai Ummulkhair tanada knowledge akan health
line sosai sabida masters d'in datayi, tah iya yin Allura koh wani iri tah iya in dripping mutum
kuma tah iya wankin ciwo tah iya dressing dah d'inki dah tests iri iri kai abubuwan dayawa suke
wanda tasani, sosai yaji dad'in hakan kuma idan abu nadamun tah zata iya figuring menene on
time, hakan bah k'arramin birge shi yayi bah dan ita dashi sunayin casual treatment agida
kullum tanah tayashi aiki sabida yana dawowa dawuri, yanzu kuwa sai murna take koh jikin shi
taji yayi warm saitace sai anyi Allura bashida lafiya ita adole tanah rama dukka alluran dayake
mata abaya
2 Months later
Next on MDS@Pg68 stay blessed
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳68⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 All Members of Mhiss B~hal Novels, Frnds Allah yabarmin ku nagode dah kaunar
ku dah kulawa, Allah yahad'a mu a Aljannan Firdous
2 Months Later
Ummulkhair tagama examining kanta dakyau yau bayan Abusaiyeed yadawo wajajan k'arfe
bakwai, tasame shi a parlour wak'a takunna tazauna akan ciyan shi bombom d'inta yana tab'a
stick d'inshi tad'anyi Crazy dance sannan tace, "Baby I tink am pregnant" "are U're serious U're
driving me crazy Ummunah yafad'a in a whisper" oh yes I have conceived ur baby, am glad to
hear that am the most happiest Man on earth I can't wait to be a father to my unborn child,
hmmm c'mon Abusaiyeed kanah damuna bansan hayaniya fah, am so weak wlh, ohh Ok am so
sorry babynah, "u kno wat baby? Uhm saikin fad'a I dnt wanna have a big baby bump, everyone
will know that am pregnant so how should we stop that, "No way baby" yafad'a yana rik'e fuskan
tah tareda shafa cikin juz be careful as from now on I wouldn't want anything to happen to my
baby kinji Ummunah, uhm naji kawo pregtrips muyi confirming there's no need mere looking at
U ma nasan kinada ciki so dnt bother hakanma stress neh, tun aranar suka sanar dakowa tuni
Hajiya Humaira tafara shirin shopping nah babies, Mummy dah Daddy kowa yayi murna Amrah
kuwa kamar tayi tsalle daga Nijar har kuka tayi wai anyi babu itah, Ameesha ma ba abarta
abaya bah dan saida tah turo dah videon rawan datayi nah murna, su ZeeSarki har ankawo
packets d'in Pampers wai ana jiran zuwan baby, babu uwa Maman Hanan dayake tanah kayan
bedsheets hartayi set d'in komai nah baby tun daga gado bags blankets sweaters babu abinda
batayi bah uku uku, Baban Hanan kuwa zoben azurfa yasiyo nah jarirai guda biyu tunda itama
Maman Hanan d'in abun yasamu, yace nah babyn su Ummulkhair d'aya nasu d'aya kai wannan
tanadi haka Allah ubangiji yakawo su duniya lafiya, su Sudais ma dah Matar shi sun sha
dawainiyya, en groups d'in Matar Dr Saiyadee dah Mhiss B~hal Novels dah Asalin rayuwa
harsun fitar dah anko kai amman zumud'in ku yayi yawa, dan koyanzu kukaje wajan deelers
d'innan zaku samu ankon ku, Maman Hanan, Maman Sadeeq Lagos, Maman Abudulnaeem,
Maman Affan Deejah Nakundu,ZeeSarki, Miss Biey Cholli, Mama Sky, zee yellow, Subulluba,
Rayana d bello, Binth Usman, My meena, My Sahla, My Asmeey, My Xiey Inuwa, My Asmeey
Husnert, My Fateema dikko tahar abadan Insha Allah, Hassyluv k'awar arzik'i Allah yabarmin
ke, dafatan zaki bani kyautan Ankon suna dan banida kud'i, toh wannan sunaye dana lissafo
agurin anko saidai idan bakada kud'i domin indai dah kud'in ku toh daku za akwaso shoki,
8 Months later
Ummulkhair ce sai kuka take kamar baby dah alamun haihuwa zatayi tah rik'e hannun
Abusaiyeed gum, cewa take nidai nasan mutuwa zanyi kah rik'e min babyn nan amana kada
kah auro wacce zata wulakanta min duk abinda zan Haifa, habawa Abusaiyeed sai kuka shar
shar kamar yaro Ummunah bazaki dena bah stop saying all this things those are awful words
said out of pains, am here for U, I wunt leave U, gum yarik'e tah, daga k'arshe nurses suka
wuce dah itah labour room, tuni yafashe dah kuka kamar yaro yana cewa Hajiya Humaira ai
cewa tayi bazata fito dah rai bah, Hajiya Humaira kwantar mishi dah hankali tah dinga yi tanah
cewa zafin labour neh it's common, Ummulkhair kuwa tayi kuka kamar ranta zai fita kuma sunan
Abusaiyeed kad'ai take kira tanah cewa she loves him,sai Hajiya Humaira dah Mummy neh
ketaya tah kiran Allah dah Annabi, haka tagama kukan tah sannan shuru yabiyo baya, nanfa
hankali yatashi not until duk sukaji kukan baby Alhamdulillah Hajiya Humaira dah Mummy
sukayi, Abusaiyeed kuwa banda ihu dah murna babu abinda yakeyi muryan Ummulkhair yaji
tanah cewa, Saiyadeen Ummu I made it, I made it she's a baby girl, come have a look she looks
like U, dasauri yashige ciki koh kimtsa Ummulkhair nurses basuyi bah, babyn kad'ai ya yarda
sukayi wa wanka amman Ummulkhair shiya kimtsa tah tas tazama kamar bah ita tah haihu
yanzu bah, Nurses neh suka mik'a mata babyntah aikuwa dakyar tah yarda Abusaiyeed yatab'a
wai bazai d'auka bah ita kad'ai tayi labour bayan yace zai tayata, daga baya kuma tabashi video
suka fara yiwa Ameesha suka tura mata tah WhatsApp, Inda Hajiya Humaira nan take tabawa
Ummulkhair mukullin mota, she couldn't ask for more Ummulkhair tana yiwa d'anta kaunar dah
batayi wa kanta, nan Mummy tace asaka sunan Hajiya Humaira sabida tayi dawainiyya dah
Ummulkhair dayawa, nan take kuwa Hajiya Humaira tace sam daman tah riga tayanke shawara
akan idan macece kuma merai toh Insha Allah Sunan ki za asaka Mummy dan haka Sunan
Babyn nan Nafeesah Insha Allah, sai akira tah dah Ameesha murna fal cikin familyn nan ba
amagana, Mummy tanah mamakin kirki irin nah Hajiya Humaira dan tah dad'e da fad'awa
Mummy zata bawa Ummulkhair mota ranar data haihu koda kuwa babyn bai rayu bah, saikuma
Allah yaraya abinsa, ansamu Ameesha tun daga asibiti fans d'inah suka cika su saiyadee dah
kyauta wa enda sukayi nisa suka dinga transfer tah account dan harsun bud'ewa LilAmeesha
Baby Account, tuni kud'i yacika shi kai Fans d'inah En Albarka iyayen kara, wanda basu kar'bi
d'inki suna bah yanzu haka suna wajan tela sunabin layin d'inki, wasu harsun fara kitso dah
kunshi zu Xiey Inuwa dah Asmee Husnert bah amagana k'irjin suna, suna gidan kitso ana fama
dah sauro, kai Maman Hanan er Albarka tunda akayi wannan haihuwar tanah asibiti gashi itama
abin tausayi duk tayi nauyi, amman saida taje har aka sallame su Ummulkhair haka tadinga
yiwa Baban Hanan magiya harya Barta takwana gidan su Ummulkhair tabarshi dah renon
Hanan, yanzu duk inda kah lek'a fah adangin Ummulkhair dah Saiyadee shirye shirye suna
akeyi, sai buhunhunan rengen aketa saukewa, AntyMuna ce take kula dah Ummulkhair wajan
sit bath dan agida suka tarar dah itah dah aka sallamo su daga Asibiti, yanzu shiri sukeyi sosai
dah Abusaiyeed suyita tsokanan junansu, tanajin dad'in yanda yake kula dah Ummulkhair sosai
abin yanah birge tah taga yanda yayi adjusting schedules d'insa gabad'aya, godiya tayiwa Allah
dan tasan hakan yana nufin mai saukin kaine Abusaiyeed kawai cax akwai dubu dabazu iyayin
hakan bah saidai idan mace tah hak'ura dah zaman dasu kawai! Next On MDS at page 69 I
smell end I will miss my fans badly
Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal♀☣
⏳69⌛
♀♀ ♀♀
☘Matar DR. Saiyadee☘
⚕ ⚕
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}
www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 Abdulrahman Sunusi Suleiman, Yayanah wannan Page d'in nakane tamkar dubu
kake, Allah kad'ai neh zai iya biyanka, Allah yahad'a mu a Aljanna, nagode dah kauna Allah
yasaka dah Alkhairi yakare kah aduk inda kake tareda dukiyar kah, Ina Alfahari dakai sosai,
ANATARE Insha Allah Dear
Ranar SuNa
Wai wai wai hmmmm sannun ku jama'an Mhiss B~hal Novels Naganku En group d'in Matar Dr
Saiyadee Novels ohh duk sun hana kowa ma zama wai abun nasu neh, toh nagode dai Allah
yasaka muku dah Alkhairi duka, ga en Group d'in Masoyan er gatan SadNaf chan sunata lomar
hinkapa, chab ga MySadnaf chan bari dai nayi shuru Allah yamaida kowa gida lafiya small Mom
wato Nafeesah Ameesha tayi farin jini sosai dan wasu kyaututukan sai wajan Maman Hanan
aka bada ajiya dan itama tasamu rabon tah kasan cewar ranar suna tah haihu dasafe, naga
Fans d'inah sun dage sai bawa Abusaiyeed shawara ake toh kada kudamu yad'auka, Ni Mhiss
B~hal inayi wa kowa dah kowa godiya zuwa wannan taron bikin suna domin nima nasamu kaso
nah, haba haba Nakundu yada lomar shinkafa, ga Abdulrahman Sunusi Suleiman chan agefen
Affan, yayana nagode dah kara, kunyi k'ok'ari Allah yasaka dah Alkhairi
3 Months Later
Ummulkhair ce zaune duk tarasa sukuni sai kuka takeyi dan kuwa LilAmeesha bah lafiya,
kuma ita yanzu tashin hankalin tah bazata iya jurewa bah ayi mata Allura hakan yasa yau
kwana d'aya kenan take avoiding Abusaiyeed, yauma kamar kullum yadawo yakula