Showing 57001 words to 60000 words out of 71593 words

Chapter 20 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf

Advertisement

mahaifiyar tah,
wanda tafi mata komai arayuwa,

NIJAR
D'an madaidaicin waje neh self contain babu abinda babu awajen ciki dah parlour neh sai toilet
bathroom dah kitchen, shine wajan zaman Ummulkhair dah Amrah harsu gama, Ummulkhair ce
zaune tayi jigum tanah tunanin wai yanzu tabar gida Nigeria, wayan tah tad'auka takira
AntyMuna dah sabon layin tah, gaisawa sukayi inda tadinga yi mata fad'a akan tayi facing
karatun tah tabar zancen Abusaiyeed for a while, godiya tayi kuma tace, mata Insha Allah
komai yawuce! Next on MDS @page59 Stay Blessed pumpkins


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳59⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My fans all ova tnx for the birthday wishes God bless u all, stay blessed Mhiss
B~hal cares�

Waya tah ajiye tayi ajiyan zuciya, shuru tayi tabuga uban tagumi tanah kallon k'asa hawaye
neh yasoma gangaro matah saurin sharewa tasoma yi, Amrah ce tazauna gefen tah tace,
"Antynmu Dan Allah kiyi hak'uri kidaina kuka, kinga program d'inki nah shekara d'aya neh idan
kika saka damuwa aranki wlh sai kinfi hakan karatu baya yiwa dah damuwa kicire komai aranki
idan kika saba shikenan, murmushi tayi tace, "tashi mu kimtsa kayan mu" a'a Antynmu ki cigaba
dah hutawa zan shirya manah komai, sai nazo nad'aura manah abinci, kinga baki gama samun
sauk'i bah, murmushi tayi tace, dakin barni ma zanyi, kan gado takoma tah kwanta tah d'aura
hannun tah bisa cikin tah tanah tunanin yanzu d'aa yafita acikin tah, Addu'a tayi Allah yasa
hakan shine mafi Alkhairi, kira neh yashigo wayan tah tanah dubawa taga numban Mummyn
tah, cike dah tsantsar farin ciki tayi hamdala tareda picking tafara magana kamar haka,
Mummynah kece? Y kk, nan suka gaisa da Mummy tah sheda matah cewa Hajiya Humaira
yanzu tabar gidansu kuma tamata bayanin komai, cewar kada tadamu ita tasan abinda zatayi
kada Abbansu yanemi Abusaiyeed, sabida batasan yasan whereabouts d'inta, toh Ummulkhair
tah amsa ahankali tanah tunanin koh wani hali Abusaiyeed d'inta yake yanzu tasan komin
banza baya cikin hayyacin sa, hawaye nah d'igar mata suka k'arasa waya dah Mummy akan
cewar idan tahuta su cigaba anjima, hannun tah karkarwa yakeyi tafara rubuta numban
Abusaiyeed tazo zatayi dailing kenan taji an karbe wayan dasauri, d'agowa tayi taci karo dah
Amrah tanah girgiza mata kai, kuka tafashe dashi anan tayi mai isarta har bacci yayi gaba dah
itah,
Ab'angaren Hajiya Humaira kuwa sam tausayin d'anta yahana tah sakat gabad'aya yabi ya
lalace kuma kowa yanzu indai macece toh kuwa koma yaya take Ummulkhair yake kiranta,
abun kamar yata'ba shi akai gashi saidai yagaya wa mutane ataimaka mishi dah Neman matar
sa yakasa kai zancen gidan radio, sabida Hajiya Humaira tace, idan Iyayen tah sukaji wlh zai
biyasu ersu dan har warning takora mishi akan kada yak'ara zuwa gidan su Ummulkhair Koya
kira wani nata tunda bashida means of providing her, kuma tanuna mishi bah wasa takeba saiya
nemo matah Ummulkhair dan zancen zata kaishi kotu bai mutu bah, kuka sosai yake kamar
yaro, k'afar Hajiya Humaira yakama yace, "Ummunah ki taimaka min anemo min Ummunah,
Ummunah pls I miss Ummunah" kallon shi take duk abin tausayi yawani koma k'ashi dah rai, aw
yanzun nima Sunan nawa yakoma Ummunah? Toh Son tnx for the promotion bani hanya
nawuce Hajiya Humaira ta k'arasa magana tanah wuce wa d'akin tah, Amal ce tazo tafad'a jikin
shi tanah kuka, tana cewa yayanmu zan tayaka Addu'a Insha Allah za aganta, hannu tasa tanah
share masa hawaye tanah fad'in kabaryin kuka ALLAH YANA TARE DA DUKKAN MAI HAKURI,
toh lilsis bara naje idan Bilal yadawo kice yasame ni a office, tom yaya tekia kaji, "uhm bye tnx
for ur care" yace, yanah pecking hannun tah, zama tayi tafara ganin laifin Ummansu wai antura
Amrah karatu bayan ana Neman matar yaya, daidai nan kuwa Hajiya Humaira tafito kunna 6pm
news, Ummanmu Amal tafad'a tanah zumburo baki kamar tsuliyar kaza, "yes am all ears" cewar
Hajiya Humaira, gaskia Ummanmu akanme ba aga matar yayanmu bah kuma kiwani ce Ya

Amrah taje Nijar karatu? Aw haba daman ba aga matar yayanku bah, chab lallai bah shakka
Allah ya bayyana tah nikam 'yata tah tafi karatu Allah ya tayani yimata jagora, kinsan dake
banida labarin b'atawar tah, Shuru Amal tayi tanah mamakin Hajiya Humaira can be
complicating atimes dan ita tafad'a mata matar yayansu tab'ata amman gashi koh ajikin tah
yanzu, kallon Hajiya Humaira tayi taga she's engaged to TV kuma bata damuba, tashi sakarai
mara aikin yi kije kid'aura manah tuwon dare kafin nayi ball dake tunda bakisan problem naki
bah, so sabida carelessness d'in brothern ku zan ajiye d'iya ta tasamu admission kartayi karatu?
Ki bari idan yazo turn d'inki saiki fasa karatun gabad'aya ma ki tare gidan Yayan naki amman
nikam badani bah, Amrah tana chan, ki tashi kada girkin yayi dare fah, Ummanmu kiyi hak'uri
tace, tareda wucewa kitchen,
Bilal neh yashiga Asibitin International Office d'in Dr. Saiyadee yawuce straight knocking
yaketa yi shuru amman babu wanda ya amsa Dr. Hamza neh yazo wucewa yace dashi kashiga
kawai yana ciki yayi nisa atunani, gaisawa sukayi dah Bilal sannan yamishi godiya yashige ciki
dah sallama, zama yayi akujerar dake facing Abusaiyeed next on MDS @page60 Fans Ina
Gaisuwa fa


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳60⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 all fans of all writers, Stay Blessed we appreciate All Your Love and Care towards
Us��

Yaya Ina wuni? Y aiki? Ahankali Abusaiyeed yad'ago kanshi daga kan table red eyes d'inshi
yasauke akan Bilal ga jijiyoyin shi duk sun tashi dah alamun yauma kukan yayi, ina zanganta
shine tambayar dah yayiwa Bilal kai tsaye, Bilal kuwa cike dajin tausayin Yayan nashi yace,
"yaya zamu ganta Insha Allah, Allah zai bayyana manah itah" tashi yayi yanah tangal tangal
saurin taimaka masa Bilal yayi yana cewa ina zakaje, Neman Ummunah ya amsa atakaice, key
d'in mota ya karb'a ahannun sa yakai shi waje, bayan sun isa bakin mota yakai shi passenger
side ya ajiye shi yadawo driver's side yabud'e yazauna kafin yatada mota ya kalle shi yace,
"yaya karage damuwa zazzabi neh fah ajikin kah sosai, nasani this days am always like that i
will in drip Myself tonight, "but amman yaya this wunt help u know? kawai mudage dah Addu'a,
Allah will see us through", muje kasha iska tun d'azu kana zaune a office cikin damuwa, favorite
places d'in dasuke zuwa dah Ummulkhair yadinga cewa akaishi kawai da anje yaga wajan
shikenan, daidai wajan dangi Oasis yaga wata yarinya tabaya kamar Ummulkhair tanah
k'ok'arin shiga Oasis, saurin fita yayi amota ya fisgota kafin tah shiga ciki yanah fad'in
"Ummunah Ummunah" juyowa tayi afusace tah d'aga hannun zata sharara masa mari Bilal
yarik'e tah gum, hak'uri yadinga bata yana cewa yad'auka matar shi ce sabida dah alamun
jarababbiya ce dan har tafara making scenes awajan tanah cewa bashida idone kawai dai d'an
iska neh, haka suka bar cikin crowd d'in dasuka farayin cha, mota Bilal yafisga suka wuce kings
guest house, d'aki yabiya musu suka shiga abinci yayi wa Abusaiyeed order bayan dole yayi
masa akan saiya ci, haka yadinga bashi baki yana feeding d'insa harya samu yaci Rabin plate,
magunguna yasha sannan ya kwanta yayi bacci, zama Bilal yayi yana tunanin tah inda zai
bullowa zancen, waya yad'auka yakira layin Amrah zasu gaisa, wayar koh tanah hannun
Ummulkhair tana cikin karb'an Apps taga yaya Bilal calling mik'a mata tayi, takarb'a cike dah
murna amman saita koma d'aki daga parlour yaya yakuke nayi missing d'inku ina Ummanmu
dah yayanmu duk lafiya kowa dear, y kk, y new environment hope U're enjoying ur new home,
uhm not bad amman kasan home sweet home, I miss u guys har kuka fa nayi, dariya yayi yace,
"U beta know what U're duin unserious U harkin fara kuka keda zakiyi 3~4years? Tighten ur belt
make good frnds and start enjoying ur stay, hmmm yaya u're not remorseful fah, U're being
unfair not that I've left home for long juz yesterday so it isn't bad to miss home badly Instantly, I
can still smell home on my body and cloths so it wunt be easy, shuru spoilt girl bakisan kamar ki
tanada yara uku a kauye bah, eh man yaya kaima kuma kamar kah kanada mata biyu, gona
biyar dah jaki uku awani k'auyen, kutume amman kin cuce ni yasin jaki fah?, dariya Amrah
tafara yi sosai, kuma dallah jakuna uku ake cewa ba jaki uku bah, whatever yaya I dnt care, Ok
babe anyi raha yawuce kinsan meh? About matar yaya har yanzu shuru ba aganta bafa kuma
bamusan yanda zamuyi bah, yanzu hakama ma he's critically sick and he's been lyk dat ol dis
while, hmmmm yayaB am also very worried about yayanmu fah I kno he loves his wife so much
the problem here is dat we dnt even kno how to locate her, no one knows her whereabouts,
kamar kinsan problem d'inah sis idan nemanta zamuyi where are we starting from, Astagfurillah
we dnt even kno if she's alive or dead sis, she's alive ma Insha Allah Amrah tah amsa ad'an
tsorace, yaya note nakeyi we talk later, Ok anyhow I go hala U, yawwa inaso nah tambaye ki
mesah kika tafi bakiwa yayanmu sallama bah, am sorry bros u know Mom she dnt give a damn
about anything like seriously i was intending to but she stopped me, Ok I kno that's bcax she's
very angry at him for being careless juz tekia and read hard copy all ur missed notes kinji?, Ok
yaya bye, saurin kashe wayan Amrah tayi sai asannan tah samu kwanciyar hankali daa gani

take asirin tah zai tonu sabida Ummulkhair zata iya shigowa tamata magana at any time, gashi
Hajiya Humaira tace idan tasake aka gane Ummulkhair na tareda itah koda kuwa tah waya neh
toh purnishment d'inta shine daga Maryam Abacha zuwa d'akin idi mai gadi straight
amatsayin matar shi, Madam Hajiya Humaira kina wuta fah gaskia U Sef go last pass
corruption! Parlour takoma tah tarar Ummulkhair tanah game dah wayar tah, Antyn mu nadawo
yauwa sannun ki, ya mutanen gidan suke hope everyone is juz as expected, uhm dear duk
suna lfy, wayan tah mik'a mata nan take gayawa Ummulkhair primary sch frnd d'inta takusan
k'arasowa, murna Ummulkhair tah tayata tace dafatan zata kawo miki notes d'in dakika yi
missing daiko? Eh Antynmu zata kawomin ai ajinmu d'aya ma tunda course d'aya muke kuma
same level also, kinga kekam kinji dad'in ki harkin samu frnd nikam bansani bah koh akwai
wanda nasani sai gobe idan nashiga sch zangani, Allah dai yahad'a ni dah nagari, Ameen
sweetheart Anty, dariya Ummulkhair tayi tace su tashi suyi sallah!

God bless My Fans I dey hail wuna oo, wuna go last pass corruption Mhiss B~hal dey greet
ooo mek we meet sharply sharply 4 pg61


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳61⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 My Sweet Groupies of Matar Dr Saiyadee Novel, I Love You Guys, 10x for all the
birthday wishes Wuna go last pass corruption ehn

Yau Wednesday ranar dah Ummulkhair dah Amrah zasu fara shiga class, tun karfe hudu
suka tashi suka shirya sukayi breakfast sannan sukayi alwala suka fara sallah tun kafin ayi
asuba harta tarar dasu akan darduma, bayan sallan Asuba basu tashi daga kan sallaya bah
haka suka dinga yin karatun Alkur'ani kowacce muryan tah mai sanyaya zuciya, dagewa sukayi
dah rok'an Allah akan sa'a dah samun abinda yakaisu Nijar, musamman ma Ummulkhair haka
tadinga hawaye tanah rok'an Allah akan yasa tayi nasarar cire Abusaiyeed aranta har zuwa
lokacin dazata gama dan kada yashafi karatun tah, haka suka dinga karatun Alkur'ani mai girma
dah Addu'oi, har saida k'arfe shida dah rabi yayi kuma lectures d'insu nah 7am neh, tashi sukayi
suka kama hanya, suna isa makaranta suka tarar dah Fadeelarh k'awar Amrah abakin
department d'insu nah criminology&Sociology cikin murna suka kuma rungumar juna kamar bah
jiya tazo musu bah, itadai Ummulkhair kallon su kawai take dan duk basufi k'awayen taba kasan
cewar kusan shekarun su d'aya, murmushi tayi tace, "toh ni bazaku rakani department d'in
Medical laboratory science bah? Eyyah Antynmu health line kike alright let's move this way tace
tanah nuna musu wani hanya, basuyi wani tafiya bah suka isa wajan, wow Ummulkhair tayi
exclaiming sabida yanda department d'in yamata, YOUR HEALTH MATTERS TO US! Abinda
Ummulkhair taga an rubuta Asama kenan, muje muduba side d'in en medical laboratory science
kinsan dukkah health line d'inneh anan shima suna shiga sukaga gini MLS atsaye agaban wani
Mighty building hakan yatabbatar musu dacewa sunzo inda suke nema, nan sukayi sallama
dasu Amrah dan suma sunada lectures tafiya sukayi bayan sunyi clarifying meeting point idan
sun gama, kallo tah tsaya taga yi shima babban waje neh sosai, time table d'in jikin notice board
d'in waje taduba taga nah en masters nan taga wata mata tace, "excuse me ma'am", sure how
may I be of help? Pls ma'am do U know where I can locate Faraday's theatre? Yes sure ova
there tah nuna mata dah yatsa, Faraday's theatre taga ansaka asaman wajan nan tasan tazo
venue d'in lectures data gani, batare dah b'ata lokaci bah tace tnx tashiga ciki tasamu kujera
agaba tah zauna dah Bismillah, kuka tafashe dashi ganin sabon waje kuma babu wanda tasani
dariya en aji suka fara yimata, U're such a bad class why on earth are laughing she's crying for
God's sake show some care, dariya suka kuma yi suna fad'in hey Asshole dis is not juz some
degree class, it's a Masters degree class meaning she's been to a higher Institution b4, so why
the tears nan suka kuma fashewa dah dariya, wacce take musu magana neh takoma gefen tah
tace hey tanah taping bayan tah ahankali, daga jin muryan tah Ummulkhair tasan cewa India
ce, d'agowa tayi, tayi murmushin dakyar, I love ur black shine abinda lady d'in tafara cewa
Ummulkhair, murmushi Ummulkhair tayi tace, "tnx" and me I love U tace tanah pointing d'inta,
dariya India d'in tayi tace, oh c'mon u dnt mean it, am serious Ummulkhair tace tanah dariya,
dariya duk su biyun sukayi, so what's ur name and where are u from, itadai Ummulkhair kallon
tah take tanah fad'i aranta Allah kenan yayi fari yayi bak'i yayi dogo yayi gajere, yayi mai kyau
yayi mara kyau, yayi mai k'iba yayi mara k'iba, yayi mai gashi yayi mara gashi yayi kuma wasu
kamar su sukace gayanda sukeso suzama, sai kuma tayi murmushi tace U're

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login