Showing 33001 words to 36000 words out of 71593 words

Chapter 12 - Matar Dr Saiyadee Complete Book by Mhiss B~hal Ce.pdf

Advertisement

idan baki iya bah d'auki darasi awuce gurin, Madallah Ummulkhair! Numfashi
Saiyadee yake saukewa ahankali Ummunah pls kizo yace tareda juyowa, hannu yabud'e tafad'a
jikin sah, I love U tace, Ummunah I love U more, sonake najiki ajiki nah daman Allah yayi miki
Albarka Allah yabar minke, nagode dah kaunar dah kike nunamin Ummunah ina Alfahari dake
kece farin ciki nah MyNoor, cikin tah ya shafa yace, "Allah ya Albarkaci rayuwar duk abinda zan
shuka cikin cikin ki, Ummunah U're 1 in a million, Ina sonki Ina kaunar ki, Kin shayar dani kad'an
daga cikin zumar soyayya, Allah yasaka miki dah gidan Aljanna,
Matan aure� ya aiki dafatan komai yanah tafiya daidai koh, Allah yabada zaman lafiya Ina
gaisuwa Next@35


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳35⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All Groupies of Matar Dr Saiyadee Novel Allah yabar ❤kauna yasaka muku dah
gidan Aljanna Ngd Mhiss~B~hal tanah gaisuwa


Ameen Abusaiyeed tace tanah shak'ar k'amshin turaren sah, nagode sosai dah yanda kake
yimin Addu'oi kamai Allah yatabbatar dasu akan kah, kallon cikin idan juna suke cike dah zallan
so ahankali ya lalabo lips d'inta yayi owning d'insu har bacci yayi awon gaba dasu dukkah,
wajajan Asuba ya farka amman bai tashi bah sabida yanda yaga tabah baccin tah peacefully
akan k'irjin shi yadad'e yanah kallon tah kaunar tah yanah ratsa mishi kwakwalluwa kafin
yasoma raba tah dah jikin shi ahankali bai gama janye tabah tafarka kuma k'ank'ame shi tayi
cikin bacci tace Ina zakaje kuma MySaiyeed, idan tah yasa hannun sah biyu ya bud'e ahankali
yace bud'e idon toh kiga inda zanje, bugu takai mishi cikin bacci dah kukan shagwa'ba tace, "ni
kah bari zakasa bacci nah ya gudu", dariya yayi yace, " toh ki kamo shi kada kibari yagudu",
murmushi tayi tah dad'a k'ank'ame shi tareda gyara kwanciya, saitin kunnen tah yarad'a
Ummunah it's time for Subh fah, nifa bance miki ina mensturation bah dan haka free me let me
prostrate to Allah accurately, sakin shi tayi tayi rolling two foots away from him sannan tayi
murmushi tace Allah ya shirye kah, yi sallahn pls k'irjin kah yafi dad'in pillow fah, murmushi yayi
yasauka yawuce toilet brush yayi tukunnan sai wanka kashi biyu sannan yafito dah alwalan sah
yatada sallah, Ummulkhair datayi ceasing opportunity d'innan tayi grabbing towel d'inta tawuce
bathroom tayi wanka sannan tayi brush tadawo dah towel tah kwanta bayan tafashe koh ina
ajikin tah dah turere masu dad'i dah k'arfi tareda lelaye gadon tah, karatun Alkur'ani mai girma
yayi ya d'aura dah azkar kafin yatashi yakoma kan gado koh gadon bai k'arasa hawa bah
tafad'a jikin shi tanah mishi shagwa'ba, Abusaiyeed k'arfe nawa zakah fita yau, Ummunah am at
ur service harsai ansamu patients idan ankira ni I have to leave MyUmmu for sometime, for the

whole day dai tace kamar tayi kuka, saikuma tah galla masa harara, dariya yayi yace, "sake
mugani Ummunah yayi miki kyau sosai daman kin iya harara", kai koh tafad'a tanah girgiza kai,
wai Abusaiyeed bakah iyayin fushi baneh?, jawota ya kuma yi jikinsa yace fushi dah abinda
nake so? Anayi daman gani nake nidai bazan iyaba kinsan kaunar danake miki kuwa Meh
dad'inah, nima haka ina kaunar kah sosai sosai Abusaiyeed, nagode toh Allah yasaka miki dah
Alkhairi, wayan shi ya d'auka saurin k'wacewa tayi tah b'oye abayan tah bani Ummunah pls
Allah missed calls kadai zan duba nah baki, k'in bashi tayi har saida ya kar'ba ahankali dubawa
yayi yaga it's switched off OMG Ummunah yaushe wayan ya mutu bansani bah am on call fah
dah anneme ni fah this isn't proper am being unfair, Ummunah kinga waya nah yamutu ban sani
bah, shigewa jikin shi tayi saurin yi kafin tace, "nice na kashe wayan yesternight am so sorry
harna manta nasihar Mummynah so soon akan san zuciya tacemin koh akan farin ciki nah kada
nayi k'arya domin batada riba", ni kah yafeni Abubaby nah, kallon tah yake yacce take jijjiga shi
take fad'in saiya yafeta cikin kukan shagwa'ba kamar baby, tah birge shi sosai, kinga Ummunah
idan kika k'ara kiran wannan sunan wato Abubaby asafiyan nan zakiga aikin babies shigewa
jikin sah tayi saurin yi sannan takira sunan shi in whisper, " Abusaiyeed bakada kunya yanzu
koh shikenan, toh ai bakace kah yafe ni bah, nah yafe ki ai, daman baki min komai bah wifey I
understand why U did that so pls karki damu don't make it hard on urself thinking kinyi wani
babban laifi, babu wanda yaneme ni ai dah inada patient har gida za abiyo ni, waro ido tayi
tace, "dah gaske?" Abusaiyeed, yace, "Eh manah idan layi nah akashe yake zasu biyoni har
gida", koda kace motar kah tah lalace bazaka samu zuwa bah fah, Ummunah akwai non faulty
cars for irin purpose d'innah tuni duk inda nake zasu zo sutafi dani Ummunah ai aikin gwamnati
neh Allah neh mai raya wa kuma shine mai kashe wa amman alot of lives depends on us and
our work, being a doctor is not easy Ummunah saidai Allah yabamu lada kawai amman the
stress is nothing to talk of yafad'a yanah manne tah ajikin shi tareda fad'in ni abincin babies
nakeso pls kinji! Next @ Pg.36


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳36⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 All Groupies of Matar Dr Saiyadee Novel Allah yabar ❤kauna yasaka muku dah
gidan Aljanna Ngd. Mhiss~B~hal tanah gaisuwa

Bajewa tayi akan k'irjin shi tah zumburo baki tace, "I don't believe in work Abusaiyeed no
matter what, creating time for the ones U love is the best gift ever, su wanda kuke nemawa
lafiya ai suma dansu kasance dah iyalan su dah en uwa dah abokan arzik'i suke son lafiyar dah
sauk'in, toh ku mesa bazaku ware wa iyalan naku lokaci bah, sabida meh? Aiki ba takai hujja
bah gaskiya, My husband always remember that family is over everything fah, toh My wife naji,
Insha Allah komai zai daidaita wata rana sai labari Insha Allah yafad'a yanah kissing wuyan tah
in a sexy manner, toh My Abusaiyeed Allah yakawo labarin nan lafiya, Ameen toh baki bani bah
Ummunah, "wai meh?" tace tanah murgud'a masa baki nifa Allah kanah damu nah meh
zanbaka, Abincin babies ya amsa matah atak'aice, Chab dah safiyar Allahn nan wallahi nidai
akwai kunya fah, tashi muje nasoya manah plantain muci toh, a'a nibah plantain nakeso bah
gaskia Ummunah, toh meh kakeso Abusaiyeed, planchest nakeso yafad'a sounding serious
wani dariya neh ya kub'uce matah sabida bah k'arramin dariya dah kunya yasaka tah bah all in
accurate, rad'i ya matah akunne yace, "tashi kibani planchest yafi dad'i, kuma shi basai kinsha
wani wahala bah harki k'one dah mai agirke yake readymade neh dah gishirin sah dah maggi
full spices daga indallah, yanzu kam wani mugun kunya Ummulkhair takeji nah daban k'ok'arin
d'aga tah yake dariya takeyi tanah kai masah slight bugu non stop tareda fad'in stop it spoilt
Abusaiyeed, nibabu ruwa nah dakai kasan fah kayi wanka koh kanaso saika sake yin wani
kuma zakah fita, gashi bamusan sanda za asake kiran kah bah remember U're on call, kwantar
dah itah yayi ya matah rumfa sannan yace, "Ummunah wato harkin san zan sake wani wanka
ashe duk kukan matar tawa bah yarinya bace", Oh Allah help me ya zanyi dah wannan hubby
d'in nawa, kunne tah yad'an ciza yace, "kaunatar shi zakiyi ki kula dashi ki rik'e shi amana", toh
ai baida kun... akan lips d'inshi tayi crushing 'ya' d'in, "Allah dagaske" yace releasing her lips
uhm manah gaske nake hubby, nan yasake owning lips d'inta haka suka dinga magana owning
and releasing each other's lips making their words crash on their eager lips, Madallah
masoya☺, ahaka zance yasha banban inda Abusaiyeed yasamu enough of his planchest sosai,
har wani jinshi yake @ sky10 cloud12, Ummunah pls don't leave me I still can get enough of U
yace tareda rik'e Ummulkhair dake k'ok'arin sauka tah soya masu plantain for breakfast, wayyo
yau naga tah kaina wai idan kai kasamu planchest nikuma fah Abusaiyeed ni mezan ci nifah
yunwa nakeji d'aga ni nayi preparing BF ooo, Ummunah ai it's menu kema u can go for
Planchest or any other thing for this morning dai breakfast d'inmu yana nan right on this bed so
U're going no where, dariya tafashe masa dashi kamar er tsana, MySaiyeed funny U ina zanga
planchest d'in? Wai awajan kah tah tambaya tareda zaro ido, nayi kad'an neh Ummunah koh
banda? It's dry U know tafad'a pointing at his chest tareda winking ido d'aya, sannan tafashe
dah wani dariyan nan yashiga romancing d'inta sosai itama kuma tanah responding to his call

har annamimiyar wayar sah inji fans d'inah tafara ringing, Abeg comot make I pass sef, My
fingers hurts so baldly‍♀‍♀‍♀!
Matar Aure wallahi Ina gaisuwa
Inayin ku dukkah daga ku har en matan Allah yahad'a nu agidan Aljanna! Next @ Pg.37


Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳37⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts of the Readers}

www.mhissbhal.WordPress.com

Dedicated 2 Aysha Ali Garkuwa, (Garkuwan Fulani tah) Aisha Allah ya jibanci lamuran ki
yak'ara miki hak'uri, ANATARE Insha Allah Antynah�

One more look yamata withdrawing back from his laying position sannan yace, "Ummunah
nah d'auki wayan?", eh manah tah amsa masa dah fara'ar tah, dubawa yayi yaga ashe Umman
sah ce, feeling relieved yace, "thanks gee it's mom", kinga Ummunah Umma ce take kira ashe,
saurin kar'be wayan tayi tah d'auka tace, "Umman mu Ina kwana ya Abban mu dasu Amal dah
Amrah, cike dah fara'a Hajiya Humaira tah amsa tah, Umma shine bakizo bah koh, toh ni zanzo
kice yabarni, pinching d'inta Abusaiyeed yayi dayaji tafad'i hakan, Umman mu kinga wai bazai
kawoni bah tafad'a idon tah har yafara cikowa dah hawaye, a'a My daughter zakizo manah ai
har gida zanzo nah d'auke ki kimin Hutu, dagaske tafad'a sounding delighted, eh manah
daughter, Abusaiyeed kallon tah yake curiously wanting to know abinda Ummansu tafad'a dake
saka Ummulkhair murna haka, wayan ya fisge dah alamun akwai abinda yake b'oye wa sannan
yace, "kuyi wayan dah wayan ki, naga kema kinada phone kowa yayi bazar shi dah tasa ya
k'arasa had'e dah yimata gwalo zatah kwace min Umma nah kawai, yatsine fuska Ummulkhair

tayi tace, "tun wani zamani ai tafi so nah akan kah", Hajiya Humaira tanajin su tayi dariya kawai
tareda yimisu Addu'an Allah yabasu zaman lafiya, hello son ya aiki? Kwana biyu kun dawo daga
Lagos d'inneh, a'a tukunnan dai Umma ya amsa, lallai honeymoon yayi dad'i toh adawo lafiya
Allah yayi muku Albarka, Ameen Umman mu, ina su Bilal nayi missing d'insu ki gaishe su
Umma zasuji son daman cewa nayi bara naji lafiyar ku tunda Allah yasah lafiya toh shikenan,
sai jimawa koh? Toh Umma mungode Allah yasaka dah gidan Aljanna, Ameen tace sukayi
sallama bayan Umma tabashi amanar Ummulkhair, sannan ya yanke wayar kallon shi
Ummulkhair take cike dah mamaki yanzu Abusaiyeed ni kah hana gaisawa dah Umma harda
kashe wayan maimakon kabari muyi sallama tashi tayi wai itah adole tayi fushi tawuce kitchen
fresh plantain tah fitar daga freezer tafara peeling d'inshi tabaya taji ya rungume tah ya rad'a
matah "am sorry wifey bazan sake bah koh nakama kunne nah"?, baki tah zumburo tace, "ni
bance bah zaka kaini wajan tah", a'a Ummunah bah yanzu bah kinji sainan gaba kad'an, "naji"
tace kamar tayi kuka, ahaka ya lallashe tah suka gama had'a breakfast d'in tare cikin murna tun
a kitchen suka zauna gefe d'aya sukaci abinsu, sannan sukayi wanke wanke tare, parlour suka
koma tanah daga kwance akan k'irjin sah suna kallon Korean movie, Ummunah, yakira tah dah
sweet voice d'inshi d'agowa tayi tah kalle shi tace, "Na'am" peck yakai matah a forehead
sannan yace, "this week my schedules are extremely tight inada alot of meetings to attend to
harda Seminars, so saikin yi hak'uri kinji"?, shigewa tayi jikin shi takuma k'ank'ame shi tace, "toh
Abusaiyeed" naji bakomai tafad'a with pain yet still giving him the very best of her killer smile,
bayan tah yake bugu ahankali yace, "Ummunah kimin Addu'a kinji akwai meeting dah zanyi
attending a jigawa Kaduna dah zamfara, toh MySaiyeed Allah yakaika lafiya yadawo min dakai
lafiya, Ameen Ummunah, kwana zakayi? A'a duk aranar zan dinga dawowa Insha Allah, toh
Allahu ya kiyaye hanya Ameen My Oxygen, mezan kawo miki tsaraba ya d'ago fuskan tah
yanah tambayar tah, babu komai kadawo min kanka ni kai nake so ai bah komai bah, toh nidai
zan siya miki abubuwa kinji Ummunah, toh nagode my sweet hubby Allah yabarmu tare yabamu
hak'urin zama tare, Allahumma Ameen Ummunah, kanta tamaida kan k'irjin shi tace, "muyi
bacci ni inajin bacci Allah, "toh yi baccin ki" yace, tareda gyara matah kwanciya! bayan kusan
awa d'aya k'arar wayan saneh yatashe tah daga bacci tashi tayi anitse tanah murza idanun tah
tace, "adawo lafiya Allah ya kiyaye" Ummunah ina sonki son dah bana yiwa kaine keh tah
daban ce nagode sosai kinji Allah yamiki Albarka dah duk abinda zaki haifa min, d'aukan tah
yayi yakaita dak'i kan gado ya kwantar dah itah sannan yayi bidding d'inta goodbye tareda
blowing matah kiss cikin sauri ya ficce zuwa wajan aiki, Ummu baccin tah tacigaba dayi
peacefully hoping that one day surely everything will change! Next @Pg.38

Mhiss B~hal Ce
[15/10 07:22] 'Yar Gatan SadNaf Ce��: NoVelWriTter
☣Mhiss~B~hal‍♀☣

⏳38⌛

‍♀‍♀ ‍♀‍♀
☘Matar DR. Saiyadee☘

‍⚕ ‍⚕




(Love&Pain Story Based On Reality)

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
✍[P~M ~L]✍
{We don't just Entertain & Educate,we Touch the Hearts

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login