Showing 36001 words to 39000 words out of 56324 words

Chapter 13 - USTAZIYA KO YAR DUNIYA BY AUNTY MAMIE.doc

fitunannun kayan bcci da shegun kananan kaya ta siyo mata fadin haduwar su bata baki ne a cewarta sune bomb na farko da yayar Tata zata Dana ma ango Da Amarya a cikin gidansu saita saka Aisha ta ruguje musu tunani da natsuwar su kaf saita sasu sun rasa kwanciyar hankalin su insha Allah muddin tana raye karyan iskanci AK yakeyi waya gaya mishi ana Jada mace? Macen ma cikakkiya irin Aisha mai kayan aiki komai Yaji masha Allah.



*Mrs Saddiq Rumah???b???_*


??Z烙?_??Z烙?_??Z烙?_
*Ustaziya ko Yar'duniya???W0???_%??]?j??W0???_%??]?j??W0???_%??]?j*


*Fan's Dina farinciki na, murmushi na hakika ina ganin zallar Soyyah kuma yau naga ninkin shi a wurinku Allah yasa ku cigaba da kasancewa dani ko'bayan na gama novel, banaso kusoni Dan novel Dina, A'a please kusoni a Mamie dina.*???inaso inbaku kyautar page dinnan saidai kashe??F0???_%??]?j novel dinnan gaba daya sadaukarwa ne Ga kanwata *Husnah*???i dukda haka kusani ina yinku wlh.???i??c



*Written by Anty Mamie.*




*Dedicated to sister Husnah.*



30




Amarya ansha lalle tareda gyaran kai babu laifi
Shirye shiryen biki ba kama kafan yaro ta kowani barayi shiri akeyi inda Ranar juma'a dinbun jama'a suka shaida daurin Auran Abdulkareem muktar tareda Amaryar Sa Halima daurin Auran daya samu halartar manya manyan malamai da kusoshin gwamnati har'yan kasuwa ba'a barsu a baya ba, tun a wurin daurin Auran akaita rabon manya manyan ledoji masu dauke da hadaddun Abincin da Ango yabada kwangilar ayi, Duk inda AK ya gilma wasa shi akeyi sanye yakeda manyan kaya farare tas Riga da wando da malum malum yasha aiki da golden zare hmm iya haduwa ya hadu sai murmushin yake yakeyi shi kanshi baisan maiyasa tunda aka daura Auran gabanshi ke faduwa ba, gidan Amarya kuwa hausawa sukace Abu namu maganin a kwabe mu???a???_%??]?j Walima gangariya Akayi wa'azi kuwa ba'a magana inda manya manyan malamai mata sukaita fadakarwa gameda zaman Aure Amarya kuwa tana zaune a gefe cikin kawayan ta jefi jefi tasha katon hijab yayinda su meenah keta kaiwa da kawowa sune kirjin biki, shigowar text message taji wayarta duk a zatonta Angon tane Wanda taita kira a karo ba adadi amma yaki dauka dukta shiga damuwa.

Number mahuta ne nanda nan ta bude

*Congratulations Amaryar shagali, gskia kin iya zabe wato ko'a cikin mazan Auren saida kika zaba kika darje naga ango ba karya yayi ya cika namiji harna mishi Addu'ar zaman lfy yayinda muka gaisa a wurin daurin Auran naku, da Alama anjima zan kai mishi ziyara na musamman tareda labari mai dadi harda gudunmawar Auran naku zan hada in bashi, hmmmm kina nufin da cikina zakije gidan wani ya turmushe ki? A wannan Karon kinyi karya wlh wlh San cikina nakeyi idan har wani Abu yasamu cikina zaki tabbatar dani tantiri ne kallon ki kawai nakeyi inga karyan duniyancin ki nabaki nanda Minti Goma sha biyar idan baki sameni a dakina ba, hmmm ki saurari jin labari mai kayatarwa tareda girgiza jama'a A gidan TV anjima da daddare sannan kada ki manta ki ajiye Redio a kusa domin sauraran program din Inda ranka zakiji labarin Diyar malamai budurwa mai Aure da cikin shege, hahahaa.*


Hijab din jikinta ta shiga girgizawa rufa dukya rufeta, innalillahi na shiga Uku ni halima yayinda ta Mike tsaye, Kallo ne ya koma kan Amaryar da Akema wa'azi a cikin mutane, 'lfy? Maiya faru? Nan kallo ya koma kanta Ashe a fili tayi maganar, Antyn tace tajata gefe inda take tambayar ta dalili, cewa tayi babu komai Wata kawarta ce aka turo mata text akan ta rasu, toh'ai Addu'a ya kamata kiyi duk kin tada mana da hankali, wucewa Antyn tayi inda ta shaida ma masu tambayan dalilin salatin Amarya, Meena ne suka jata lungu inda tana kuka take shaida musu Abunda yafaru wani munafukin ya gayama mahuta tanada cikin shi kuma yaki fita, wani munafukin ne ya gaya mishi Auran ta?,Dan girman Allah ku nema mun haryar fita Kota Katanga ne wlh mahuta zai iyayin fiyeda haka wyyooo ni kaina taya zan fara? Ya zanyi? Kuka takeyi inda taita kiran mahuta yaki daukan wayar text taita mishi babu reply inda daga karshe ta Amsa wayar meena ta kirashi aiko ya dauka, "yanzu ni zaka tozarta cikin sha'shakar kuka take magana hannu daya akan kirjin ta, duk soyyar Dana gwada maka? Kada ka manta fa kaika fara Sani na,....eh kuma kika yaudareni kika Auri wanina ba munafuka Karamar yar'bariki, 'kasan har duniya ta tashi bazan taba ba wani namiji irin zumar Dana baka ba ya kamata inci koda darajar wannan ne a gunka, 'lashe bakin shi yashiga yi tuno irin Roman daya kwasa dukda Yanzu bayajin irinshi a tareda ita, murmushi yayi tuno gskia ta fadi, 'dakyar da sudin goshi suka bashi hakuri itada su meenah tareda Alkawarin nanda kwana biyu zatazo gareshi, 'idan ma bakizo ba wlh wlh zaki ganni a gidan naki, kina nufin zaki bashi kanki cikina fa? 'Nooo Babu abunda zai shiga tsakanin mu nama Alkawari saboda inada ciwon da bai gama warkewa ba, 'Shegiya leemah, shikenan saimun hadu sai nazo yafadi tareda kashe waya yana dariyar mugunta.



Misalin karfe Tara na Dare yan'daukan Amarya sukazo inda Abokan AK sukaita kwasar su Amarya tasha fada ba laifi sai kuka takeyi za'a rabu dasu Malam dakyar aka banbare ta daga jikin su malam inda aka kaita gidanta daya gaji da haduwa, nan su meenah suka Kara kulewa harda kwallar takaicin daular da leemah ta shigo babu Wanda baiyi santin gidan ba Addu'a kuwa sunsha shi, an damkar Amanar Amarya a hannun uwargida Aisha wacce bata gayyaci kowa ba sai kanwarta bilki datai ta kwantar mata da hankali inda da hannu biyu biyu ta Amsa bilki na tayata sai washe baki sukeyi nan akaita yabon Aisha ba karamin rudewa Leemah dasu meenah harda dangin amarya sukayi ba ganin surar Aisha Cikakkiyar buzuwa komai Yaji mai diri kyakyawa black beauty, sanye take dawani danyan leshi kalar ruwan kwai da mint green bilki tamata kwalliya na Musamman irinnan amare kannan yasha daurin gwggwaro anbude gashinta ta tsakiya ga kananan kitso an yarfa mata gashin nan masha Allah kunshi hannu da kafa Jan lalle a tafin kafa sai zuba kamshi takeyi nesa ba kusa ba tafi Amarya kyau nan aka fara kananan gulma wasu na cewa idan banda jarabar namiji Yanada mace irin wannan Auran mai zai Kara kuma? Leemah hankalin ta yagama tashi inda su meenah keta dariyar mugunta a zuciya a fili kuwa lallashin ta sukeyi a cewarsu da baya Santa da bazai aurota ba ai yasan da matar tashi, kowa ya watse Leemah ta tasa keyar su meenah akan babu mai kwana mata a gida dole taji dumin jikin mijinta yau, badan sunso ba suka tafi suna mata Allah ya isa ta hanasu Dana gadon da za'ai bidiri akai.


Sai karfe goma da Rabi Ango ya shigo indai kai tsaye dakin Amarya ya nufa hannun shi dauke da manyan ledoji kasancewar ya Hana kowa rako shi inda akaita mishi tsiya, kwance ya tadda ta tsakiyar gado kaiba dankwali baiji dadin ganinta haka ba shida yake tunanin zai ganta da lullube ya yaye da kanshi, sallah ya umarceta suyi kai tsaye ta shaida masa batada tsarki yadanji takaici yaso yasan zakin mace ayau nan sukayi Addu'a sosai ya ciyarda ita taci ba laifi, gassar kaza ce sai yogot inda kai tsaye ta shiga wanka jiki na rawa ganin irin kyau dinda AK yakara mata nan wani mugun kwadayi ya motsa mata amma ya zatayi? Nan gani nan hange, shigar kayan bcci tayi kallo daya yaimata ya kauda kai ganin ko kadan bata kaima rabin tunanin shiba yanda kasan Agwagwa haka surar jikinta yadawo ba shape ba komai ga cikinta yadan tura kadan kamar karamin tunbi, samun kanshi yayi dajin haushin ganinta a hakan ko kadan bata burge shiba tunowa da surar jikin Aisha hakan yasa shi mikewa tareda Jan karamin tsaki yabar dakin, Jiki a sanyaye takoma gefen gado hadeda buga uban tagumi,mai hakan ke nufi? Daga kallo daya a first 9yt saikuma tsaki? Tayi tunanin zai tashi ya rungume tane ya rikice kamar yanda sauran samarin ta keyi, dakin shi ya shiga inda yayi wankan tareda chanza kaya zuciyarsa na azalzala masa yanaso yayi tozali da Aisha yanaso yaga halinda take ciki kodai tana kukan kishi ne? Murmushi yasamu kanshi dayi sanye da kayan bcci ya doshi dakin ta inda a karo da dama yake tunanin shiga, bude kofa tayi da niyyar zuwa kitchen zata ajiye Kofunan da akai Amfani dasu sanye take cikin hadaddiyar rigar bcci tayi matukar kyau, Jada baya tayi wyyoo Allah, harga Allah taji tsoran ganin mutum tsaye a bakin kofa, gefensa ta ratsa zata wuce inda zuciyarta ke suya ganin shida kayan bcci, 'tare hanya yayi, nanma takara yunkurin wucewa yakara tarewa, 'Malam wai lfy? Tafadi cikin harara, 'nazo kisama Aurena Albarka ne yafadi murmushi a fuskarsa samun kanshi yayi da farincikin ganinta tun bare yau tamishi kyau fiyeda koyaushe, jikinta kawai yake kallo ji yakeyi kamar ya ganta kwance a kirjin shi ....'Allah sanya Alkairi, tafadi yayinda ta wuceshi, tsayawa yayi anan harta fito daga kitchen din takara wuceshi inda ta buga kofarta tareda Danna key, Dakin leemah ya shiga da gudu inda har'saida taji tsoro ganin yanda ya shigo kamar maibin wani Abu, ledar kajin daya shigo ya dauka dama kaji Uku ya siyoma leemah sauran biyun ya dauka hadeda juice dinda suka rage, 'lfy kuwa ango Na ina kuma zaka? Baibi ta kanta ba dakin Aisha yakoma inda yahau buga kofar da karfi, tsaki taja yayinda takara Jan bargon ta hawaye daya nabin daya azababben kishi ke damunta, ganin baida niyyar dainawa harya fara kiran sunanta hakan yasata mikewa a hatsile, Malam wai lfy? Tafadi yayinda ta bude kofar Konaci ban biya bane? Hannu daya rike a kugunta tana girgiza jiki cikin masifa ji take kamar ta kifa masa Mari, 'Aisha kuka kikeyi? Kukan kishi na? Ji idonki laaaa wlh na kamaki hawaye ne, goge idonta tayi bataso yaga kukanta ba harga Allah ta manta kuka takeyi da bata bude kofar ba, 'mtsww lfy nace bccin ma baza'a barni inyi ba? Ina kabar matar so tazo taja mijinta, AK harda buga dariya abun yamai suger yau Aisha na kukan kishi,yarinya da tuntuni Abunda kikayi kenan kila Dana Dan huce, Anyway kazarki na kawo miki, mika mata ledar hannun shi yakeyi, wace kazar? Wacce na Aikeka ka kawo mun? Toh na yafe ka hada duka kaba matarso, BAMMM ta buga kofar tareda maida key, Juyowa yayi harda shewa yana dariya ya wuce leemah da tunda yafara buga ma Aisha kofa tafito ganin ikon Allah, cikeda takaicin daukar kazar Amarcinta take inda ta daure bata mishi magana ba a Ranta ta kudiri niyyar saita nunama Aisha ita Karamar yar'bariki ce saita gasa mata aya a hannu, Daki ta koma inda ta taradda AK ya kwanta wannan karan dariya yakeyi, ikon Allah, tace cikin Al'ajabi mai kuma ya sameka? Ashe haka Akeji idan ana kishin mutum? Kamar ya? Ta tambayeshi, ban gane ba?
Mu kwanta kawai Amarya bazaki gane ba, rufe ido yayi yafara sarrafata inda Yaji kirjin ta bawani labari Ashe ciko ne gashi sun zube sunsha matsan hannun gardawa kala kala Ranshi sai mamaki yakeyi har wani Dan kyama Yaji itako ta dage bako kunya wai a dole itama tanaso tarage zafi, haka nan yafara kiyasta surar jikin Aisha harga Allah bayajin komai gameda Amaryar tasa, da taimakon tunanin uwargida yake neman amsar budurcin Amarya inda cikin murya kasa kasa take Kara tuna mai batada Tsarki tana fashin sallah, ba haka yaso ba yaso ya rage azabar dayakeji kila idan ya dandana ta zai daina haukar Sha'awar Aisha, kila leemah zata mantar dashi surar Aisha.





*Mrs Saddiq Rumah???b???_*


??Z烙?_??Z烙?_??Z烙?_
*Ustaziya ko Yar'duniya???W0???_%??]?j??W0???_%??]?j??W0???_%??]?j*



*Written by Anty Mamie.*


*Dan Allah masu mun mgn ta private kuyi hakuri kada kuga bana Amsa ku, kunmin yawan dazan Amsa lokaci daya zan Amsa kowa a hankali aimun uziri please.???j???_*




*Dedicated to sister Husnah.*




31





Aisha kuwa kuka tasha harga Allah idan tace soyyar AK bata cutar da ita tayi karya wannan wace irin jaraba ce? Shin ita haka rayuwarta zata Kare? Har yaushe zataji dadi? yah Allah ka rangwanta mun yah Rabbi ka taimake ni idan wani laifi naimaka kake jarabbtata da soyyar Wanda baisan inayi ba Allah ka yafemun, durkushe take a kasa hannunta na sama tana rokon Allah tana kuka, dukda haushin AK da takeji amma soyyar shi tananan daram a gefen zuciyarta daurewa kawai takeyi domin kwatar yan'cin ta, 'Ango kuwa hankalin maza fa yagama tashi bai taba tunanin zai samu 1st 9yt dinshi a haka ba a tunanin shi ganin macenda yakeso kuma ya Aura zai samu sassauci a zuciyarsa, haka yaita juye juye akan gado dukya kosa gari ya waye Amarya kuwa barci take kwasa harda karamin minshari na gajiya inda yakeji kamar yabar dakin ya tsani minshari yanda yaga Dare haka yaga safe Amarya ce kawai tasha bcci a daran.


Washe gari da sassafe ta tashi dukda bccin dake idonta amma takasa komawa saboda tariga tasaba da tashin wuri, wanka tayi inda tahau gyaran gida ko kadan batasan kazanta macece mai matukar tsafta kanta kedan mata ciwo gashi idonta yadan kumbura kadan na kukanda tasha, parlor ta gyara ta shiga kitchen Abinci maikyau ta hada musu Karin safe itada baba mai'gadi dankali da kwai ne sai ruwan shayi parlor tadawo cikin shigar kananan kaya Wanda a yanzu tagama sabawa dasasu dogon wandon jins ne sai yar Karamar Riga yamata kyau sosai kanta babu dankwali ta baza gashinta dayasha kitso, zaune take kafa daya kan daya tana kallon tashar Arewa24 inda AK ya fito daga dakinshi da Alama wanka yayi sanye da kananan kayan shan iska hamma ya fito yanayi yinwa yakeji sosai ba kadan ba, kallon Aisha yayi Kota kanshi batabi ba Kara daure fuska tayi, madam babu gaisuwa? Wlh yarinyar nan kin karo wulakanci fa koda yake banida lokacin ki yanzu kinci Albarkacin Amaryata, ko kallan tsiya bai samu ba a'daidai lokacin Amarya ta fito sanye da Atamfa Riga da Skart anci dauri tasha kwalliya ba laifi sai kamshi takeyi, hannu ya mika mata yayinda yajata zuwa jikinshi inda ya sakin mata karamin kiss a baki harda rungumar ta idonshi kan Aisha, wow Matar so kinyi kyau kin ganki kuwa waiiii kece wacce ake cema ko a cikin Wata Zahra ta dabance toh koh a cikin mata keta daban ce matar so, Kara lafewa tayi a jikinshi saboda yagama burge ta harga Allah tana shakkar surar da kwarjinin Aisha amma hakan dayayi mata yakara nuna mata ita din yakeso bawai jiki ba, 'Ustaziya ina breakfast dinmu a kawo mana nan, kamar yana magana da dutse kallonta kawai takeyi, Anty ina kwana? Leemah ta furta cikin kirsa Ranta fari fes ganin yanda ake jiji da ita, Kota kansu Aisha batabi ba, Lallai kin fara wuce tunanina Aisha Amma bashi kikaci, zauna anan Amarya bari inje in dauko mana, 'no Angon bari in dauko, wucewa leemah tayi sai karairaya takeyi a lokacin Aisha ta Mike domin kai plates dinda tayi Amfani dasu kitchen inda AK ke binta da kallo har saida yaci tuntube da kujera ba karamin bugewa yayi a kafarshi ba akan idon leemah akai komai nan taji mugun bakin kishi hadeda tsine ma Aisha ko ita Aishar tana mata kyau bare kuma mijin su lallai saita dage kada garin kallon ruwa kwado yaimata kafa, wannan ita ake cema karuwar gida, Cikin takaici leemah ta shiga kitchen ta dafa musu indomie tareda kazarsu ta jiya nanta kawo musu sukaci suka koshi Aisha kuwa tunda ta koma daki bata karabin ta kansu ba.


Bayan an kwana biyu.


Aishar ce misalin karfe biyar na yamma sanye da mini skirt baki guntu sosai ya kamata dakyar take iya tafiya tareda rigarshi wacce ake kulle ta da igiya batada hannu shafeffen cikinta a bude milk color, dakyar bilki ta shawo kanta sannan ta Amince zatasa kayan ita kanta sun bata kunya, tayi kyau ba kadan ba ribom ta daure kitson ta dashi saboda so takeyi tayi karkabe karkabe a parlor kassncewar yanzu lokacin kura ne sau biyu take shara da goge gogen parlon ko kadan batasan datti GA gidan nasu kura yamusu yawa, Leemah zaune akan kujera tanata ciye ciyen snacks Wanda tunda tazo gidan sune cimarta fita sukeyi da AK su siyo yayinda AK yace ta huta ba yanzu zata fara girki ba sai anyi sati biyu ko Wata Daya sai sunci Amarcin suda tsinke, Aisha ce dauke da kayan goge goge nanta fara goge duk wani abunda ke parlon kassncewar basa magana da leemah kota mata bata Amsa ta a cewarta bada ita zatayi ba Wanda ya ajiyeta shine daidai da ita, 'tsaki leemah taja cikin takaici ta wuce tana zage zage, haba ace anyi mace sai shegen karuwanci banza karuwar gida kawai, mtseww daki ta shiga inda tahau chanza kaya itama dukda Aisha tajita amma tayi banza da ita a cewarta bazatayi fada da wacce ko kanwarta bilki ta girma ba, fitowa tayi sanye da pencil wando dawata Riga shara shara ana ganin komai na jikinta rigar daidai kugu itama ta tufke gashin kanta Wanda ya kamu dakyar saikace bindin kaza ta lafta turare har yana hawa kai, AK ne ya shigo daidai lokacin da Aisha tadan duka kadan tana goge center table dinda ke tsakiyar parlon bayanta na kallon kofar shigowa, 'Assalamu Alai.....kum, yafadi tareda Jan numfashi idonshi nakan abunda baya taba gajiya da kallo yayinda lokaci daya yafara tafiya a hankali sai kallon bayan Aisha data rusuna yakeyi hips dinnan kamar an dasa su, 'sannu da zuwa leemah tafadi tana kwarkwasa dukda Yaji muryarta amma yakasa dauke idonshi akan Aisha, 'Hannun shi taja jin takaicin Abunda yake kallo Wanda ko kallo daya baimata ba, janshi takeyi amma sai waige waige yakeyi, 'wannan duwawun fa? Whatt?? Mai kace? Tafadi tana hucin haushi, sai a lokacin ya kalli Amaryar tashi, cewa nayi wannan duwawun fa? Mtseww ai dole ka tambayi duwawu tunda ka ajiye karuwar cikin gida, tafadi tareda hararar Aisha dasai a lokacin Aishar ta lurada Abunda yafaru inda dariya takusa kufce mata amma ta kanne, 'sorry matar so ina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login