Showing 21001 words to 24000 words out of 56324 words

Chapter 8 - USTAZIYA KO YAR DUNIYA BY AUNTY MAMIE.doc

wani ci sosai ba a cewarta yau zataci kazar amarci, har karfe sha'daya darabi shiru tana zaune a wuri daya inda sai a lokacin hankalinta yakara tashi toh kodai ya manta an kawo mishi Amaryar sane? Gashi taga yakara mata wani masifar kyau dukda ta cikin mayafi ta kalle shi, shiko gogan yana kwance nashe nashe akan gado sai chatting yakeyi a Facebook tareda frnds dinshi hankali kwance inda kamshin turaran ta daya shaka duk yabi ya hanashi sukuni, tsaki yaja a karo ba adadi tareda mikewa, gskia dole in nema matar mutunci in Aura mutum shi kadai kullum Ga Sha'awa hakurina yafara karewa shekara talatin da biyu ba wasa ba, ya furta parlon ya wuce ta inda ya dinga bin wutan gidan yana kashe wa haryazo kanna parlon, kashe kayan kallo yayi harya kashe wutan parlon ta Mike ganin baisan da halittar taba, 'Yaya AK, tafadi cikin hanzari ta Mike,Yaya..tasamu kanta dajin nauyin shi inda lokaci daya ya tsaya yana Kare mata kallo hadeda kunna wutan parlon, 'ya akayi? Menene? Jarabarki ta motsa ne?? Ooooh ba haka kikai tsammani bako? Kin saba jin namiji kwance akan cinyarki wace irin Amarya ce wannan? Banda iskanci harkin fara nema na uwar mai zan miki Wanda ba'a taba miki ba? Look bari in kankara miki warning na farko yafadi yana nunata da yatsa, nidai ba mazinaci bane asalima ko yatsar Wata macen ban taba rikewa ba ma'ana ni tsarkakekke ne tas Alhmdlh, sannan ni bantaba cin diyar Wata ba, duk Randa kika Kara mun magana kiyi kuka da kanki kada kisake kiyima kanki wani kallo na daban a cikin gidan nan, kisama ranki kinzo a lokacin bayi, rayuwar bauta zakiyi idan nace miki yar'aiki toh kinsamu promotion, noooo noooo ke baiwace black monkey kawai wawiya mazinaciya mai fuska biyu simi simi kamar mutuniyar Arziki idonshi harya fara rinewa yayinda Aisha kafarta Sam takasa daukarta hawaye daya nabin dayan jikinta na wani irin rawa yayinda zufa yagama wanke ta dukda sanyin AC, takowa yayi har gabanta murmushi kwance akan fuskar shi wuyanta ya shako hadeda dago kanta yana mata kallon kiyayyah, congratulations na tayaki murnar samun namiji Irina Wanda babu kamarsa amma kamar yanda zaki fara ganin babu kamana a mugunta, congratulations daga rana tayau kunyi bankwana da farinciki a duniyar ki, ina tayaki murnar sabuwar rayuwar bauta, kakari tafara cikeda azaba nan yayi wurgi da ita kan glass cup dinda yagama shan fresh milk bakaramin bugewa tayi a kanta ba, juyawa yayi sannan yakara dawowa, 'Akwai mai gadi na dattijon Aziki ina neman Alfarman kada ki bata tsohon mutane domin mijin marigayiya ne ance kefa jarabar taki har tsofaffi baki bari ba, kiyimun Alfarma iskancin ki ya tsaya a waje banda yan aikina wlh wlh zan iya kashe ki har lahira Randa na kamaki dawani a gidan nan, sannan inada masu bama flowers ruwa damai wanke mun mota, congratulations a dalilin ki kinsa sun rasa aikin su bazan barki da gattin samari masu jini a Jika a cikin gida ba kamar naba kura Ajiyar nama ne, 'kanshi yadaga Alamar yana tunani chan yadawo ya tsuguna yadago fuskarta da hawaye yagama wankewa, 'bazan taba baki damar kizama karuwar gida ba kada kazantar zunibin kiya halakamu baki daya, idan jarabar kita motsa kinsan inda zaki GA kwartayan ki, Wuceta yayi hadeda rufe bedroom dinshi harda Sa mukulli a cewarshi kada taimasa fyade tunda ankawo ta cikin maza babu abunda bazata iya ba.

Anan ta kwanta kanta dukya kulle tarasa abun yi inda sai wurin biyun Dare ta Mike taci kuka harta gode Allah taita shiga sauran dakunan harta gane dakin ta saboda ganin hadaddun akwatunan lefen ta, komai na dakin dark purple ne yayi matukar kyau amma Sam bai burge taba Yanzu dama ba Auran soyya tayi ba? Mai AK ke nufi?? Dukda taji matukar takaicin abunda yaimata amma soyyar shi nanan daram dam a zuciyar ta.

Tun daga ranar tafara aikin bauta a gidan, AK ya kori matasa masu gyara gidan a cewarsa ankawo kura cikin garkin nama kudin sallama yabasu sosai nan aikin gidan yadawo kanta mace da wankin mota harda gyaran flowers idan tatashi tun asuba bata Kara komawa bcci, idanko tayi lattin wanke mai mota ranar hmmm bakaramin duka zata Shaba, idan yadawo ya taddata tana bcci kuwa ruwan sanyi mai kankara zai dinga watsa mata tijara iri iri babu Wanda bata gani ba nan tasa mai suna *farin mugu na* ta tsani AK amma a iya bakin ta, kullum muguwar kaunarshi ke samun masauki a Ranta duk yanda tayi kokarin fito na fito da zuciyarta abun yaci tura, Babu Wanda yasan halinda take ciki sai bilki itama ranan tazo gidan ta taradda Aisha da AK a kitchen inda yayi fatali da indomie Wanda shine yasata dafa mai a cewarsa kanme zata dafa mai haka babu kifin gwangwani shiba matsiyaci bane shida kudin shi aita masa mugunta akan abincin dayake siyowa, batada aikin yi saidai taci ta cika Masai da kashi mai wari sai uban kiba datake narkawa a kugu,ana haka bilki ta shigo indai Ranta yai mugun baci har saida ta tanka mai, 'karya kakeyi ka kiramu da matsiyata tunda munada wadatar zuci sannan kashin ma ni'ema ce mutum yace shi baya kashi mana sai uban takama da iyayin Gayu kamar kaidin baka kashi...... Rufe mata baki Aisha tayi inda bilki ta dinga ruwan masifa, AK kuwa baibi ta kanta ba a cewarsa ita ba sa'ar yinsa bace wacce tasata ita zata girbe mata abunda tasata ta shuka mai, Aikuwa bilki taita masifa ta wanke Aisha Tass inda Aisha taita bata hakuri akan kada a gayama Ramata da garbati dakyar bilki ta yanda saboda rashin lafiyar da Ramatan keyi akai akai tun bayan Rasuwar babansu kullum yau ciwo gobe lafiya.

Haka AK da Aisha ke Rayuwa har ayau shekara Uku da Auransa, dawowa gida yayi da yamma misalin karfe biyar kamshin girkin Aisha dukya cika gidan tun a tsakar gida yabude kofofin hancin shi tareda shakar kamshin abincin daya gama Kara masa yinwar Sa dukda bayacin girkin nata sai idan taimasa shida Abokanan Sa Wanda saita jera abinci kala biyar duk ita kadai a cewarsa kada ta kuskura taba wani yaimasa girki tunda ya taba taradda bilki tana tayata ranan tasha azaba wai ana jagwalgwala masa abincin daya kashe kudi akai, dukda baci yakeyi ba saida ya gasa ta, 'Shigowa parlon yayi daidai da daukewar farin cikin daya dawo gidan dashi dalilin wakan da take rerawa mai matukar dadin gaske cikin muryarta mai sanyi da zaki yaji tana cewa.

'AK ne Raayina
"AK sona yakeyi yana bala'en jidani,.
" na rubuta sunan AK akasa ruwa aka goge wlh kosun goge basu goge sanshi a zuciya ba.......ido biyun da sukayi baki sake batasan sanda ta tsuguna tana bashi hakuri harga Allah batasan yadawo ba cikin mamakin Sa ya juya yatafi a ranar baimata komai ba, a cewar Sa hukuncin Laifin ta zai iya kashe ta saboda hakoran bakinta ya kamata ya banbare a cewarsa kada yafara kisa akanta shiyasa ya kyale ta saboda bata taba bata masa rai irin na ranar ba wai AK Santa yakeyi yana ba'laen jida ita kalmar Nance tafi komai kona masa rai inda Yaji Aishar tagama cutar dashi.




*Cigaban labari*


Leemah ce zaune gaban Malam liman yana shaida mata wani matashi anan bayan unguwar su yazo ya same shi akan yana Santa da Aure inda Malam liman yace bazai ma diyarsa dole ba amma yaje ya nemi soyyar ta yabashi izini, sanar mata yayi akan zatayi bako daga yau zai dinga zuwa da yamma saboda bayasan tadin Dare su daidaita idan yamata toh idan baimata ba kada ta cuci kanta babu mai mata dole, Amincewa tayi lokaci daya tun bataga bakon nata ba ta amince zata iya Auran shi saboda wani kudiri Wanda ita kadai tasan abunda ke ran nata.






*Mrs Saddiq Rumah ???b???_*

[13/11, 03:06] Frd Group Yareema: ??Z烙?_??Z烙?_??Z烙?_
*Ustaziya ko Yar'duniya?*??W0???_%??]?j??W0???_%??]?j??W0???_%??]?j



*Written by Anty Mamie*


*Dedicated to sister Husnah*



21



Da yamma misalin karfe biyar na yammacin ranar talata wani karamin yaro neya shigo gidan Malam liman inda yake shaidawa ana sallama da halima inji Ahmed, kassncewar tasan da Zuwan bakon nata bata wani bata lokaci ba ta zurkuma zumbulelan hijab dinta sky blue Wanda ke Jan har kasa, fuskarta da kwalliya ba laifi, sanarda mama tayi zuwan bakon nata inda ta fita ta same shi jikin Wata katuwar bishiyar dake kofar gidan nasu, ba laifi yana da kyau daidai misali saidai zata fishi tsawo da haske domin baki ne maidan jiki, hakan bai dami halima ba koda kuwa mummuna ne futuk ba matsala bane a wurinta, zaune yake akan Mashin dinshi Roba Roba yayi wankan manyan kaya sai zuba kamshi yakeyi, nan taimishi sallama hadeda gaishe shi, batareda bata lokaci ba ya shaida mata kudirin Sa a akanta domin a shirye yake yagama komai, Ahmad ya kasance cikin soyyar ta tunda dadewa sanin dokar gidansu yarinya saita gama secondary ake mata Aure shiyasa yaita shirin shi a hankali kassncewar yanzu tana gafda gamawa yabashi karfin gwaiwar tunkararta da Maganar inda bawani kwana kwana ta Amince nan take, ba karamin dadi hakan yaimasa ba, cikin lokaci kadan suka fara soyya mai tsafta daban Sha'awa a kwana a tashi har iyaye suka shiga Maganar, kawayanta su meenah kuwa babu irin surutun da basuyi mata ba ko kadan bata Dace da Ahmad ba ai gara ta Auri daya daga cikin Alhazawan da suke holewa tare idan ma Auran takeso, mutum ya tashi a talauci ya koma talauci kai kenan Kullum babu wani cigaba, nanta warware musu kudirin ta gameda Auran nashi aiko abun yamusu dadi nan suka hau mata kirari, 'hoooo dakin hutu yar'gidan malamai muna yinki ilimin nan naki ba'a dakin hutu kawai ya tsaya ba eyehh kanki fa Naja kina wutaaaa diyar Malam, muma munbi ki munbi sahu irin naki zamuyi Alkur'an.
Ansa bikin halima nanda Wata Uku masu zuwa, inda Ahmad mutum ne mai matukar ibada kullum cikin rokar Albarkan dake cikin Auran da zaiyi yakeyi baida aiki sai sadaka da istahara kullum akan Allah ya kauda fitina tareda basu kyakyawan zu'ria bakaramin San halima yakeyi ba ita???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ma ba laifi tana Dan jinshi sama sama koba komai yana bata kulawa na musamman Ga kyauta akai akai, hankalin mahuta ba karamin tashi yayi ba sanda yasamu labarin Auran halimar inda dakyar ta lallashe shi akan cewa Aure ne na lokaci kadan bawai Zama zataje tayi ba babu yanda batayi ba akan ya fahimce ta ina Sam ya kasa kishi ya rufe masa ido, nan yadan Saki Ranshi kadan ganin kulawar da take bashi yamafi Nada tana matukar sakin mishi jiki tareda Alkawarin ko bayan Auran babu abunda zai Chanza.



Mahuta ne kwance a dakin shi inda kishi ya turnuke shi bayajin zai iya barin wani ya lasar mishi zumar dashi kadai yafara lasa kuma yake kan lasa, inaaa bazai taba barin wani ya huta da kayan hutun shiba, wayar shiya dauko a gefen shi batareda bata lokaci ba ya shiga messages dinshi number Ahmed dayasa a nemo masa yaketa kallo nan ya yanke shawarar abunda zaiyi.

Ahmad ne zaune a cikin Abokanan shi suna fira shigowar messages yaji awayarsa nan ya dauko wayar tareda dubawa salati ya Saki kanshi har sarawa yakeyi.


*Ina tayaka murnar Auranda zakayi, Abun takaici a matsayin kana kimtsatse baka dace da mace irin halima ba, halima tamu ce ta irinmu ce masu gidan hutu, wlh wlh wlh Nina fara cin halima tun tana shekara sha Hudu tazama katifa ta kullum saina hau ruwan cikin ta inda sau biyu tana zubar da cikina.*



Tambayar da Abokanan shi ke masa neya sakashi tattaro natsuwar Sa, Lafiya maiya faru haka?
'Ba komai ba komai ina zuwa bari intafi gida sai munyi waya, Kassncewar a Mike yake tun sanda yaga sakon hakan yasashi tafiya gida kai tsaye ranar ko wurin halima bai jeba sai sake sake yakeyi daga karshe ya tattara komai ya watsar a cewarsa mace mai natsuwa irin halima dole tasamu masoya dayawa masu Sha'awar Mallakar ta, ya ajiye hakan akan wani kesan rabasu domin ya mallake ta.

Halima kuwa sai rawan kai akeyi tanata yad'awa zatayi Aure sai banke banke take bankawa babu Wanda Ahmad ya gayama abunda ke faruwa.





*Mrs Saddiq Rumah???b???_*
[13/11, 03:06] Frd Group Yareema: ??Z烙?_??Z烙?_??Z烙?_
*Ustaziya ko Yar'duniya???W0???_%??]?j??W0???_%??]?j??W0???_%??]?j*


*Ina farin cikin gayyatar ku bikin kanwata wacce nake jida ita chan cikin zuciyata Husnah Wanda za'ayi a cikin satin nan insha Allah a garin Kano, muna bukatar Addu'ar ku akan Allah yabasu zaman lfy mai dorewa tareda zuri'a dayyiba???j???_* Zaku iya jina a cikin satin nan amma banyi Alkawari ba sai yanda ta kasance idan nasamu lokaci toh Ga page har biyu namuku yau.


*Written by Anty Mamie*


*Dedicated to sister Husna Amaryar gobe mai farin jini???i???b???_*


22


Wasa wasa fa Karamar magana tazama Babba mahuta baida aikinda ya wuce turama Ahmad texts din yanda yake holewa da halima tareda shaida masa akan ya bincika gaskiyar maganar, tun abun bai damun Ahmad har ya shaida ma Abokanan Sa inda nan suka kwantar masa da hankali akan kishi ke damun mahuta mace kamar halima mai ilimi da natsuwa diyar malamai jikan malamai sharrin mutane ne kawai, nan ya yanke shawara akan zai gwada halimar inda idan suna waya jefi jefi zai dinga sako maganar batsa Wanda ada baya mata hakan kwata kwata, abun mamaki sai yaga bata damu da hakan ba ko kadan bata taba nuna masa rashin dacewar hakan ba, saima nunawa datayi tafisan irin firar akan kowace fira dayake mata, nan zaita gaya mata yanda zai mata idan sunyi Aure, haka zatai ta biye mishi babu kunya hankalin Ahmad yayi mutukar tashi ko a mafarki bai taba tunanin zata biye mai ba, nan yakara bullo mata dawani salo idan yazo tadi kafun yatafi saiya San yanda zaiyi ko hannun ta ya rike nan ma bata Hana shiba???i, ana haka Wata rana mahuta ya turo masa dawani text dinda yakara birkita shi inda yake cemasa.

*Gskia ango Amaryar ka tabude dayawa nayi mamakin budewar ta dukda kasancewar nikadai ke shiga ramin nata, waiii zurkumi, wlh wlh jiya na durje ta tun safe muke Abu daya har yamma, hahahaa koda yake kafi kowa sanin bata gida jiya da yamma har zuwa Dare muna tare ka kirata da la'asar ina jin sanda take gaya ma kada kazo bata gida inda a wurina take yin haddar da aka turata a gidansu, na goge mata tsaf tareda dasa mata karatuna a kanta. Idan namata karya kada Allah yasa inga Annabi, Nina fara cin halima*


Bakaramin tashin hankali ya shiga ba ganin furucin da akai na karshe, wanene zai iyama kanshi wannan fatan? Wani riba mahuta zai samu idan yaimata karya GA manya manyan rantsuwar dayakeyi Anya babu Alamar gskia a lamarin nan kuwa?? Harda cewa kada Allah yasa yaga Annabi hmmm Da zazzabi ya kwana ranar nan ya yanke shawarar hakura da halima dukda ya dage dakaima Allah kukan Sa Ga sadaka dayake yi akai akai cikin lokaci kadan tafara sire masa, dukda haka ya kudiri aniyar kureta.

Ahmad da halima ne a waya inda yake kashe tada maganganun batsa hankalinta ba karamin tashi yayi ba Sha'awar shi takeyi sosai takosa taji yanda zumar shi yake, ganin yasamu yanda yakeso a wurinta hankalinta yayi sama, 'matata wlh ina tsananin bukatar ki har nakejin bazan iya jura sai an kawoki gidan muba lokacin yamun yawa bby ki taimake ni kidan fara Ragemun zafi kafun a kawoki mana, 'bakaramin murna tayi ba nanta amince mishi inda sukayi da ita akan zasu hadu zata bishi har gidansu cikin shigar tana hijab da nukab, nan yace mata gobe zaizo su Kara tsara yanda haduwar nasu zai kasance aikuwa washe gari batareda bata lokaci ba yakara tado mata da maganar, 'yanzu taya zaki shiga gidan mu kinsan fa layin akwai mutane dukda dakina yana ta waje ya za'ai?
'Ai kawai barin dakinka zakayi a bude bayan sallar la'asar saika fita nikuma zansha hijab da nukab harda safa kafa da hannu sai in shiga bayan yan mintuna sai in kiraka a waya, mace ke fara shiga dakin namiji saboda gudun zargi, 'cikin matukar razana jikin shi har rawa yakeyi da amsar data bashi inda yakara tambayar ta, 'toh wurin fita fa?? 'Namiji ke fara fita daga baya sai macen ta fito.
Hmmmmmm, ba komai hakan zaai sai mun hadu goben.

Washe gari leemah ta shirya batasha wahalar barin gida ba kamar kullum ta kira Ahmad Wanda yagama tsorata akan lamarin nata, 'gani a kofar gidanku ya kenan? Gaskiya kiyi hakuri mu hakura tsoro nakeji mubari ma chanza wurin haduwa gida babu tsaro, yana fadi ya kashe wayarshi aiko bakaramin bata mata rai yayi ba tariga tagama banke banken maganin mata haka takira wani Saurayin ta ya rage mata zafi a gidansu na Isa kaita.


Mahuta Ahmed ya kira sau babu adadi inda cikin Sa'a ya dauki wayar Wanda ada baya dauka, nan yaima Ahmed bayanin komai bai boye masa ba, godema Allah Ahmad yaitayi ya tsallake rijiya dabaya inda yace shida halima har abada.

Ranar da daddare suna waya da halima bai nuna mana komai ba, cikin dabara tasako zancen, 'Kasan menene?
A'a saikin fadi yabata Amsa, wlh Wata kawata ce wani Saurayin ta yaimata ciki abun mamaki ankusa bikin ta, 'tohfa yafadi shikuma Wanda zata Aura yasani? Yabata Amsa cikin jimami, 'hmmmm mu muka bata shawara akan ta gaya mishi idan zai iya Auranta a haka aikuwa yace ba matsala shi ita yakeso ba jikinta ba amma a zubar da cikin, aikuwa ana zubarwa ya Aure ta kuma xo kaga yanda yake Santa baitaba goranta mata ba.
'Gskia ya matukar burgeni lallai ya cika namijin gaske haka akeso ba karamin lada zai samu ba, 'Allah masoyi na? Ta Tambaye shi cikin zumudi, 'wlh kuwa, 'kai zaka iya mun haka?? 'Kwarai mai zai Hana? Tsakanina da Allah nake sanki a ba jikin kiba zan iya mana babu abunda zai hanani Auranki, ",ka tabbata tafadi har tana yar'dariyar murna, 'kwarai kuwa kina shakka ne??
" hmmmmm a'a nasan kana matukar sona, "eh wlh babu abunda bazan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login