Showing 51001 words to 54000 words out of 56324 words

Chapter 18 - USTAZIYA KO YAR DUNIYA BY AUNTY MAMIE.doc

da gudu ya karasa wurinta ya shiga jijjigata, "na shiga uku my Eeasha subhanallah, rungumeta yayi kam jikinsa dake rawa da zafi yana kuka kamar karamin yaro sai hakuri yake bata, "bana cikin natsuwata har yanzu nakasa tuno komai kaina ya kulle am a very bad parson Aisha ki yafema mijinki na cuceki, kwance take a jikinshi sai lumshe idon wahala takeyi tana jin maganar nashi sama sama, " I can't believe u r still a vargin wowww my Eeasha a vargin that's my dreams coming true yah rabbi yah Allah Kaine Mai maida Impossible To be possible am confused, sumbatu ya cigaba dayi yana kuka daka ganshi baya cikin natsuwar sa inda lokaci daya ya jawo wayarsa dake bedside dukda haka kan Aisha na rungume a jikinshi sai faman lailaya mata yakeyi yana hawaye likitan shi yakira cikin ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????daran inda wayar taita Kara tana katsewa har kusan sau biyar harya gama cire ran zaa amsa wayar yafara tunanin kodai Mamie zai kira tazo ta dawo mishi da Eeashar sa daidai? Muryar doc dince ta katse shi cikin magagin Bcci, "Doc wlh she is a vargin and I hurt her soo badly ooh how can I be soo stupid nayi zargin innocent jewel Dina, oooh Allah na shiga uku please ya zanyi idonta a lumshe yake tun dazu tana nishi help me please my wife is in pain and becox of my stupidity why? How comes? She is a vargin wlh wlh Nina fara saninta I can't believe what am seeing......." Carm down Sir please ka kwantar da hankalinka sir kaimun bayani yanda zan gane and who is a vargin? Tsawa Ak ya daka mishi kamar zai fasa wayar, "Who Else if not my wife u stupid Moran malam just tell me abunda zanyi banasan gulma, " sorry sir, taimaka mata zakayi ka gasa mata jikinta sannan ka kimtsa ta kakawo mana ita asibiti zanma likitan mata bayani zaai mata duk abunda yadace, "shikenan abunda zanyi? Ya tambaya murya na rawa
" yes sir shikenan kafun inzo anjima....dif ya katse wayar shi tareda jifa da ita nan ya Mike cikin kwarin jiki ya shiga yin duk abunda likitan yasashi, yanayi dukkansu suna kwallar azaba Aisha nayin hawayan radadin zafin datake ji shikuma yanayin hawayan radadin zafin dayasata tareda Dana sanin duk abunda yaimata a baya yafi kowa sanin matarshi shiya fara budeta koda cikin hauka yake yasan ayau shiya amshe budurcin Aisha, nan yaita rasgar kuka harda majina yana rokonta gafara yana mata wanka itako Aisha idonta a lumshe yake ta kanta takeyi, Cikin kankanin lokaci ya kaita asibiti inda batareda wani bayani ba aka Amshe ta sanin zuwan nasu kai tsaye Aka fara bata kulawar daya dace inda Ak ya karata yanda yaje mata batareda sanin budurwa bace yadauka inrinsu leemah ne zuruf zai shige??C0, sai safa da marwa yakeyi hannu duka biyu akai dagashi sai dogon wando da farar singlate duk Wanda yazo wucewa saiya kalle shi ganin yanda yake rasgar kuka kamar tsohon bayairabe inda wani likita yazo gilmawa harya wuce yadawo tareda dafa kafadar Ak ganin yanda babban saurayi ke hawaye, sannu bawan Allah Dan Allah ka kwantar da hankalinka irin wannan kuka saikace ba namiji ba? Da alama madam na labour ne Addu'a zakai mata ba kuka ba Allah ya raba lafiya, "kallon mutumin yakeyi ji yakeyi kamar ya watsa masa mari kozai huce takaici, shi kanshi likitan ganin irin kallon da Ak yake masa shiya sa yawuce da sauri kada ya
huce a kanshi.
Aisha kuwa bakaramin wahala Tasha ba inda likitan dake dubata tayi masifa da fada sai kumfar baki takeyi bakaramin haushin Ak takeji ba wannan ai rashin hankali ne ko makaho ne bai kamata yasa miki karfi haka ba ko kinmai gardama ne? Ta tambayi Aishar da batada niyyar bata amsa, dakin hutu aka kaita tareda Kara mata ledan ruwa da alluran Bcci.

Kafun gari yawaye harya kirasu Mamie dasu bilki yan'uwa yaita kira Eeashar sana Asibiti priceless Jewel batada lafiya batareda tunanin dalilin dazai gaya musu ba, aikuwa nansu Mamie da brother Hakeem sukazo harda bilki wacce Hakeem yacema Mamie su biya su dauko ta Ramata kuwa cewa tayi basai taxo ba Adduar ta ya wadatar batareda bata lokaci ba Mamie ta tambayi abunda yasamu Aishar Ak kuwa da gaskiar shi yake shirin yima Mamie dalla dalla inda bilki ta farga tayi saurin katse shi,........" Wlh maleria ne yasata gaba jiya danaxo haka na barta jikin sai a hankali Ashe jikin nata yayi tsanani bayan tafiyata, "Adduar samun sauki sukai mata inda bilkin tayi hakan ne saboda surutun da mamakin da zaai shekara uku da Aure sai a lokacin ma'auratan suka San junansu it will look somehow, "Ammah bro duk ciwon sister neya rikitaka kazo asibiti babu ko riga? Sai a lokacin Ak ya kalla jikinshi inda kunya tagama kamashi yiyinda Mamie ta kalleshi tana girgiza kanta, " Allah ya shirya ka Ak dannaga alama kana gafda fara hauka, wucewa dakin da Aisha ke bccin hutu tayi bilki kuwa sanin Abunda yafaru da yayar tata bakaramin tausaya mata tayi ba inda suka koma gefe daya itada hakeem sai fira sukeyi kallo daya zakai musu ka faminci zallar soyyah a idonsu, "hmmmm wata sabuwa da Alama jinin buzaye yagama mallake gidan Alhaji Muktar???a???_%??]?j

Mota Ak yakoma inda yakira PA dinshi tareda shaida masa yataho masa da sabuwar riga yana asibiti yazo kuma zai Aikeshi wani wuri.


Takarda ya zaro da biro a jikin motarshi inda yafara rubutu kamar haka.

*Ni Abdulkareem Muktar na saki Munafuka makira muguwa Shegiya macucuya Kuma Azzaluma Halima Mai fuska biyu, Saki uku nida ita har abada Kuma Allah ya isa tagama dani Bankuma yafe ba.*

Nade takardar yayi inda abubuwa suka dinga dawo masa dai'dai cikin lokaci kadan naga ya yaga takaddar tunowa dayayi da darajar malam liman a wurinsa nagartaccen dattijo Wanda baida kwadayin duniya da abunda ke cikinta idan banda haka saiyayi sha'ria da halima saboda tagama masa rami a rayuwa Amma ya dauki hakan a matsayin jarabawa tareda hakkin Aisha,
Wata takaddar ya dauko inda yakara rubutu kamar haka.

*N Abdulkariem na datse dukkan igiyar Auren dake tsakanina da halima na saketa saki uku a dalilin cin amanar Aurena datayi.*


Mikama PA dinshi yayi tareda bashi izinin kaiwa gidansu leemah inda saida Aisha tayi kusan sati daya a asibiti gatan duniyar nan ta ganshi a wurin Ak makale mata soyyah kuwa hmmm kamar ya kashe kanshi bakaramin soyyah suke sha'ba hakuri kuwa ta sha'shi inda yaita mamakin yanda yasameta a vargin nanta warware masa komai Addua sukaita ma ya'u inda ya kudiri aniyar duk Wanda yakara jin yakira matarshi da makamancin sunan Ustaziya ko Yar'duniya kowaye kuwa saiyayi sha'ria dashi kuma zai fito ya nunama duniya shikadai ne namijin dayasan ta sai inda karfin shi yakare akan hakan, koda aka sallami Aisha Kyautar 1st 9yt dinta na musamman na jiranta inda yasai musu dankareriyar motoci guda biyu hadaddu shida ita na Aisha fara tas a cewarsa saboda rayuwar shida ta haska shiyasa yaimata kyautar farin mota, tashi kuma milk color inda ya biya musu kujerar hajji itada family ta gaba daya su garbati Mai rake za'a zama Alhaji a cewarsa it is the little he can do ganin baida wata hanyar faranta mata zai cigaba da wanke mata bakincikin daya dasa mata da karfin shi dakuma dukiyar shi koda zai zauna baida ko'sisi a duniya zai kararda komai akan Priceless Jewel dinshi tattali na musamman yake bata kamar zai maidata cikin shi.

Halima saida takusan kwasan wata daya sannan aka sallameta tayi baki tarame ta kode saikace Mai ciwon kanja'mau inda tun kafun akai ko'ina tayi nadama matuka iyayanta gaba daya basa bin ta kanta inda mamarta bata amsa koda gaisuwar ta ko kallon inda take batayi malam liman kuwa kullum cikin wa'azi yake mata a cewarsa hannunka bazai rube ba ka yanke dukda abun namasa ciwo Amma bazai bar sanrai yasa yayi aikin jahilci ba, gaba daya aikin gidan ita keyi babu yanda malam bai lallashi mama akan ta dinga sassauta mata ba hakan yasa Maman ta tattara halima da malam din dukansu ta watsar a cewarta da tanada wurin zuwa babu abunda zaisa ta zauna gida daya da halima taga Alamar malam dinne ke daure mata gindi Inda kullum halima na kunshe a daki kamar daddawa duniya tamata zafi danma Allah ya taimake ta cikin baya bata wahala ko kofar gida tayi Alkawarin bata Kara fita koda malam yabata takardar sakinda Ak ya aiko mata ranan tawuni kuka kamar ranta zai fita ganin yanda tacuci kanta da rayuwarta Allah yamata gata babu abunda tarasa San zuciya yasa tama Allah butulci Ina ranar bariki? Duk ribar da mutum zai samu a bariki na lokaci kadan ne yayinda zai karasa sauran Rayuwarsa cikeda nadama wacce batada amfani tanaji tana gani tayi asarar nagartaccen miji har abada, mahuta kuwa bishasha kawai yake zubawa inda neman mantan shiya ninku saikace Wanda akaima baki kowace kareda doki binta yakeyi abun yazama mishi jaraba saidai muce Allah ya kyauta yakuma hanemu da aikin danasani Mara amfani.

Aisha fa tama rasa bakin godiya saidai hawayen farinciki ganin yanda mijinta ke rurutata takara godema Allah daya tsare mata budurcin ta tabbas duk macen datayi asarar budurcinta a titi wlh wlh tayi asarar babban farinciki da kwanciyar hankali a gidan auranta bawata daraja da zatayi matukar Mijin yagane duk sanda yake miki babu inda auranku zekai koma Auran yayi tasiri wlh sai an samu zargi tareda wasi wasi a zaman.

"Misalin karfe goma na dare Ana sati daya daidai da daran 1st 9yt dinsu bayan tagama kimtsawa tadau wanka sai kamshi takeyi kamar koda yaushe wayarta ce tayi Kara *King of hrt* shine sunanda yafito baro baro akan fuskar wayar tata batareda bata lokaci ba ta amsa tana faman zuba mishi kirari tana wasa Mijin nata kamar yanda ta saba, sanar mata yayi ta sameshi dakin shi Wanda anan ne akayi sha'galin???i batareda bata lokaci ba dama a shirye take tunda yamma ta hada hadaddan hadi na musamman, danyan zogale ta gyara da madarar pick na ruwa ta markada tareda zuba masa Zuma Mai kyau akai shita wuni sha dukda baida dadi a baki Amma biyan bukata yafi dogon buri, Alkawari tayi koda duk kwanan duniya Ak zai dinga karata Ana dinketa Bazata taba guje ma shinfidar shiba, duk halinda take ciki Alkawari tayi bazata taba hanashi kanta ba zata juri komai saboda king of hrt, she is Ever Ready, yes a shirye take da faranta mishi koda hakan na nufin Ajalin ta, tana bude kofar dakin sanye da hadaddun kayan Bcci red cikin takun kasaita yayinda take mamakin abunda ya boye Mijin nata tun dazu bai makale mataba kamar yanda yasaba, batasan sanda tasaki ihun dadi ba tsalle tayi tareda rungume mijin nata tarasa awace duniya zata sakashi ganin yanda.............???i
Saimun hadu a next page Wanda zai zama second to the last insha Allah???a???_%??]?j










*Mr's Saddiq Rumah???b???_*



??Z烙?_??Z烙?_??Z烙?_
*Ustaziya ko Yar'duniya???W0???_%??]?j??W0???_%??]?j??W0???_%??]?j*



*Written by Anty Mamie.*



*Dedicated to Sister Husna*


42



Aka kawata dakin da rose flowers masu ban sha'awa na masoya saman gadon yasha red bedsheet masu matukar kyau an zuba flowers jajaye gwanin ban sha'awa yayinda aka watsa multicolors balam balam Mai hrt shape ta'koina har zuwa kasan dakin Wanda ke dauke da karamin table dauke da madaidaicin Hadaddan red cake da rubutun, *"Happy One week Anvasary"* tareda hotonsu a jiki Wanda ya matsa mata suka dauka sanda take jinya a asibiti dukda babu Kwalliya fuskarta hoton yayi kyau sosai kanta nakan kafadar shi yayinda shikuma yake kallon fuskarta daya tallabo da dayan hannun sa gefe daya kuma Kwalbar Hadaddan champagne ne tareda red glass cups dogaye guda biyu, wani cool music ke tashi a hankali cikin wakan sanannan mawakin nan black American "Akon a wakarshi Mai taken " Am so lonely " cikin sauti Mai natsuwa da ratsa jiki "bin dakin tayi da kallo inda lokaci daya ya sunkuce ta tareda direta tsakiyar gadon dayasha gyara sai dariya sukeyi yana mata chakulkuli saida suka dauki minti biyar sannan ya dakata yayinda ta kalleshi cikeda mamaki, "king of hrt wai yaushe kayi duk wadannan abun? And na menene? Bakinsu ya hada wuri daya yana bata wani irin sako Mai wuyar fassara saida suka dawo hankalin su sannan ya rike hannun ta har zuwa wurin cake din tareda mika mata yar'karamar wuka red, " bismillah nakosa inci cake dinnan dear feed ur hubby please, "but cake din mainene? Na Anvasary din sati daya da first 9yt dinmu ne idan zaki tuna tundaga ranan bamu Kara kwana a dakin nan ba saidai inbiki dakinki saboda jinyar da kikeyi, " tugunnawa yayi a gabanta kamar karamin yaro sanye yakeda wando 3quater fari tareda red armless riga Mai daukeda rubutun, *Give me Another special place in ur hrt* a gaban rigar Wanda rubutun ya kasance fari, "shiyasa a karona biyu nakara gayyatarki dakina Wanda banaso ki dinga tunowa da komai sai ire iren abubuwannan just our happy moments, Mr's Abdulkareem congratulations because am All urs sai yanda kikai dani babu boka ba malam kin gama mallakeni yanzu dai ki ciyarda mijinki, yafadi yana chuno mata baki, Cikin wata sabuwar duniyar farinciki ta Lula yayinda ta yanka cake din Wanda ya kasance chocolate and red velvet cake sai hadiye miyau takeyi tareda gutsoro madaidaici tana shirin dorawa akan karamin Tea plate ta hango wani Jan Abu namata kyalli tacikin cake din, hannu tasa tareda turawa tsakiyar cake din dauko Hadaddan karamin case ne Mai kamada gidan dan'kunne tana budewa tayi ido biyu da kyawawan zobuna guda biyu sai kyalli sukeyi tareda daukar ido na mace Dana miji cikeda mamaki ta maida kallon ta ga AK Wanda ya kashe mata ido daya yana zuba murmushi, Rike hannunta na dama yayi tareda Amsar zoben ya zaro na macen Dan siriri Mara hayaniya saika saka ido sosai a zoben zakaga Harafin A&A Wanda aka rubuta da ruwan gold, yatsar hannunta na biyu ya rike inda ya kalleta with a serious look, " My Eeasha I know I made a mistake a baya banyi Alkawarin bazan Kara bata miki raiba Amma nayi miki Alkawarin hawayan idonki bazai Kara zuba ba a dalilina namiki Alkawarin duk hawayan dazai fito idonki a gidana insha Allah zanyi iyakan kokarina Inga ya kasance na farinciki sannan zanyi iyakan kokarina wurin faranta miki da dukkan Abunda nake dashi, kasancewar bikin mu baayi wani shagalin da zamu dinga tunowa dashi ba kasancewar abubuwan da suka faru ada cikin rashin Sani shiyasa na hada miki yar'karamar dinner nidake a dakinmu Mai tarin tarihi da farinciki inaso ki manta da abunda yafaru a baya ki rike ranar yau a zuciyarki wacce Ranar yaune zai zama Ranar da zamu dinga Celebration akai, My wife, please kikara bani dama a karona biyu insake taka rawa a rayuwar ki, zura mata zoben yayi a tsintsiyar hannun ta Wanda ba karamin kyau yayi mata ba yayinda ya rike hannun tareda sumbatar shi, a daran masoyan sun Kara lulawa sabuwar duniyar ma'aurata Mai tarin natuwa tareda tsayawa a'rai saidai muce Asuba tagari Eeashar AK???b???_.



*Bayan wata Shida.*


Leemah ce keta mutsu mutsu gwanin ban tausayi dukta bushe ta jeme tayi baki tarame ga uban ciki, tun tana daurewa tana nishi da kuka kasa kasa harta galabaita ita kadai a daki da Alama nakuda takeyi bakaramin wahala tasha ba taci kuka harta gode Allah yayinda mama batasan Abunda ke faruwa ba kasancewar bata shiga harkarta gaba daya, Addua takeyi Allah ya dauki ranta kozata huta da azabar da take ciki inda takasa jurewa ta kwallama Maman kira cikin kukan azaba tana rokon yafiyar iyayan nata tareda nadamar abunda ta aikata, cikin hanzari mamar ta karasa dakin saida ta tausayama halinda taga diyar tata bakaramin azaba take sha'ba, wurin malam ta garzaya tareda amso rubutun nakuda Wanda yadade a ajiye, dakyar tasamu halima yasha kadan saboda tanasha tana dawoda rubutun ne ganin anata Abu daya har yanzu babu Alamar haihuwa hakan yasa malam ya dauko shatan keke napep aka sakata a ciki batasan inda kanta yakeba Allah ya taimaka unguwar babu mutane a lokacin babu Wanda ya farga da abunda ke faruwa, cikin ikon Allah Ana gafda isa asibitin halima tasaki wani uban ihu Wanda harta Mai napep din saida ya tsorata batareda bata lokaci ba Ashe yaron ne yayi mugun karata inda jariri ya sumbulo kasa salati mama tasaki ganin kashi jaga jaga a wurin da gudu likitoci suka karasa tareda gadon daukan Mara lafiya duk mai imanin dake wurin saida ya zubar mata da hawaye sakamakon karantan da jaririn yayi harya shafan mata wurin kashi,kai tsaye dakin tiyata akayi hanzarin shiga da ita inda mama keta kukan tausayin diyar tata bata taba ganin Abu irin wannan ba, katotuwar baby gal ta Haifa kyakyawan gaske Mai kamada ubanta sak kamar mahuta yayi kaki saidai bbyn farace tas, anyi ankin cikeda nasara saidai Halima tasamu larurar yoyan fitsari inda sai a hankali A hankali zata warke tareda shawarwari masu kyau daga likitoci hakan yasa suke zaune a asibitin tana jinya inda Malam yace tana samun sauki zataje Kano ta karasa jinyar gidan babban wanta saboda gudun surutun jama'a wadanda basuda gadonka Amma sunada gadon maganarka, Allah sarki halima bakaramin nadama tayi ba kullum batada aiki sai neman yafiyar iyayanta da Ubangiji a cewarta sakamakon zinar datayi ne take girba tun ba'aje ko'ina ba.



Mahuta uban duniya shida yammatan shi su meenah da finah kuwa kowa shagalinsa yakeyi suna holewa inda baa iyakar junansu kawai suka tsaya ba duk Wanda ya taya saisun bashi yammatan biyu kuwa meenah da feenah likafa ta cigaba domin yanzu har lesbianism sukeyi "Subhanallah" hakan yasa lokaci daya kuraje masu matukar wari da uban kaikayi suka Addabe suda wari da kaikayi tun abun nayi kadan kadan harya fara wuce hankali idan suka fara Susan jikinsu har saisun jima kansu ciwo ko'a gaban waye kuwa idan yafara musu saisun Sosa hakan yasa abokan iskancin nasu suka fara guduwa ganin yanda warin ke damunsu ga kurajan sun fara rashewa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login