Showing 12001 words to 15000 words out of 56324 words

Chapter 5 - USTAZIYA KO YAR DUNIYA BY AUNTY MAMIE.doc

da farin kyalle nan tafara ganin jiri, daukar ta sukayi har cikin wani gini da ba'a karasa ba dukda tana ganin duk abunda yake faruwa amma takasa komai jikinta ya mutu ko hannu bata iya dagawa, 'mai naaaay..yi muku? K..uyi hakuri Dan darajar Allah kada ku tona mun Asiri tana fadi idonta na lumshewa, "matsiyaciya asirin ki ya Dade da bankarewa ai kinada wani asirin da za'a iya rufewa ne inji virus daya kwashe tada kyawaw??n Mari har guda Biyu ya jefata kasa a cewarshi ya Rama Marin datai masa shekaru Uku da suka wuce, kuji tsoran Allah da ranar hisabi ku kashe ni kawai kiyi hakuri kada ku zalumci rayuwata da Addinina, kafarsa yasa yaita hambarin ta a ciki, ko kiyimun shiru kokuma ina gama farkaki in farke cikin ki, yafadi da karkausan murya

Sha'awar zagaye unguwar nasu yakeyi dukda bawani chanji da aka samu amma ya tsinci kanshi yana Sha'awar zagayawa koba komai ya motsa kafa tunda yadawo yana zaune a gida gashi baida Abokai a layin iyakar Sa kofar gida nanzai samu mutane biyu suyita firar duniya, yagaji da zama wuri daya tafiya yakeyi jefi jefi yana danne danne a waya iska mai dadi yana hura shi cike yakeda nishadi ya kwasa a kalla minti shabiyar yana shiga lungu lungu batareda wani tsoro ba, a hankali yake jin nishi tun baya jiyo abunda ake cewa harya fara jin hayaniyar samari suna ihu da shewa nan kuma Yaji siririyar muryar mace, ana wyyoo Allah wash kaina zai fashe, dukda zuciyarshi nabashi shawarar komawa amma idon shi nasan ganin Abunda Akema nishi da shewa, cikin dakiya ya tunkari wurin yayinda yake haskawa da wayarsa, samari ne su Uku kowa na rige rigen tube kaya yayinda Ga mace kwance a kasa idonta na lumshewa, barin abunda sukeyi sukayi kowanne da gajeran wando Aisha kuwa tuni sun cire mata katon hijab dinta sanye takeda Riga da Skart kanta da dankwali, wani irin sarawa kanta keyi kamar zai fashe, 'mai kuka bani? Kaina bana gani sosai ta furta tana shirin mikewa dakyar a karo da dama, Malam lafiya? Suka furta babu Alamar wasa cikeda takaicin tsaidasu daga garar da suka kosa su kwasa, baibi takansu ba harya juya zai tafi saikuma yadawo Kara kunna hasken wayarsa yayi tareda rissinawa daidai fuskar macen bakaramin tashin hankali ya shiga ba jikin shi har rawa yakeyi nan danan yafara hada zufa gashin jikin shi a Mike cikin tashin hankali, kulle fuskarta takeyi Dan yagama kashe mata ido da hasken wayarsa bata gani, Dan girman Allah ku Taimake ni zasu kashe ni a taimaka, aaaa.....isha ya furta tareda mikewa da sauri har yana dafa bango, muryarsa dataji ne tadan Mike zaune cikin maye dakyar dukda bata gane komai Amma taga gefen fuskar shi, Yaya, kaine? Yaya ka tafi dani daganan yaya bana gani sosai kaina zai cire.. Virus kuwa ikon Allah suke gani sai a lokacin suka gane AK cikin takaici ya kalleta, yaya? Ina yayan yayan ubanwa? Kin sanni ne? In taimake ki? Uban waya kawo kinan? Kwartayan da suka fito dake lokacin nan su maidaki Dan ubanki ni kikaba Goran gayyatar Dana gayyato miki su nan? Zare mata ido yakeyi kwalla na zuba a idon shida yagama rinewa, harya juya zai tafi ya waigo tareda kallon su virus, kuyi hakuri da katse ku danayi ku cigaba da abunda kukeyi, juyawa yayi baiko waigo ba, Innalillahi wa inna ilaihir raji'un, AK kada ka tafi ka rufamin Asiri AK! AK!! Zasu keta mun haddi AK!!! Aaaaaaaaaaa





*Mrs Sadik Rumah???b???_*


[13/11, 03:03] Frd Group Yareema: ??Z烙?_??Z烙?_??Z烙?_
*Ustaziya ko Yar'duniya???W0???_%??]?j??W0???_%??]?j??W0???_%??]?j*

*Written by Anty Mamie*

*Masu cewa idan wani Abu yasamu Aisha saisun kwanta asibiti kusha kurumin ku domin a iya chemist kawai zaku tsaya.???i*

*Dan Allah ku dinga mun uziri idan banyi posting dawuri ba, kullum banayin kasa da page biyu har Uku inayi, kunsan halin yauda kullum ba koda yaushe mutum keda lokaci ba Ga hidimar gida damai gida, a dinga mana uziri.*


*Dedicated to sister Husnah*


14



Kai meye haku kukeyi? Inji virus yayinda yaga sauran yaranshi na zura wando, baibi takan suba ya dumfare ta babu komai a jikin shi, hankade shi daya daga cikin su yayi, oga Ashe baka gane ba, wani shegen ne zai ganmu a haka yace mu cigaba? Eye? Tarko nefa kagane mana eyeh haba baba, kasan yanda yarinyar nan suke da gidan su yaron nan AK harfa hawaye nagani a idonshi, Na Ukun ma ya amasa, 'Alkur'an nima na ankare kai, kwalawa zai kwaso mana yayinda yagama Tara mana jama'a kawai eh yanee, dakyar suka iya lallaba shi tareda janye virus da takaici ya kusa kashe shi badan yaso ba amma tabbas AK tarko ya hada musu, nifa yasin yasin tsaf dazata Aure ni zan yarda yarinyar akwai maiko yasin yafadi yana zura wandon shi, kaga Karamar kasa da Arzikin man fetur yasin kirarin irin matan nan kenan, Allah yabamu kudi muci babbar Giwa, Suna Allah ya isa suka watse a wurin yayinda suka dauki dari Uku da hamsin dinda tayar a kasa a cewarsu ko sigari Sa sha su rage zafi.
Aisha kuwa wani bcci mai karfi yayi awon gaba da ita, inda su Ramata ganin shirun bana karewa bane tace bari tabi sahu taga ko lafiya, gidan wankin tayi inda suka shaida mata Aisha tabar gidan tuni harta Amsa kudin wankin, cikin mugun tashin hankali taita duba lungu lungu sako sako babu ko tsoro, "hmmm wani Abun sai mama" cikin ikon Allah hartazo inda Aishar take yashe a kasa bcci takeyi harda munshari dalilin abunda ta shaka, salati tasaki babu halin ihu yanzun nan Sai akara fassara su da gagarumar sharri, kan Aisha ta Dora akan cinyarta tana kuka mai fitarda karamin sauti, jikin ta tashiga dubawa saida ta duba komai tsaf sannan tasaki Ajiyar zuciya, barin wurin tayi gudu gudu tareda amso pure water awani shago mai sanyi aiko ta dinga bulbula mata dakyar Aisha ta iya bude ido cikin maye a'haka ta tallabo ta suka Mike tana layi Kamata sosai Ramata tayi a jikinta a haka sukayi har gida cikin ikon Allah layin babu kowa babu Wanda ya farga, ba'a samu kan Aisha ba sai washe gari inda taita sujadar godema Allah da bata wulakanta ba, babu abun takaici GA diya mace irin zubarda budurci a titi koda Ramata tasamu labarin abunda yafaru saidai bata gaya musu zuwan AK wurin ba, mikewa tayi tareda rantsuwar za'ayi ta takare rashin gata ba hauka bane saidai subar unguwan, dakyar Aisha da Bilkisu suka lallashe ta ko garbati bai sani ba ganin ba karamin tashin hankali za'a kwasa ba, tunda Allah na Tareda mai gskia bawa bazai taba gujema jarabawar shiba idan sunbar nan suje ina? Inda zasu wayasan gobe? Wayasan abunda zai faru??
Ta hakura tareda sharadin babu inda Aishar zata Kara zuwa Abu daya zai fitar da ita daga gidan nan shine Aure insha Allah gashi kuma yana matsowa.

Musa yazo batareda boye boye yayinda Ramata ta turashi wurin mai unguwa a cewarta shine mai bada Auran Aisha, baiko nuna damuwa da hakan ba yayinda yace bai damuda sanin komai game dasu ba sun tsaida magana akan zai mata kayan fitar biki ne kawai banda lefe a cewarshi tunda ba kayan daki zata zoda shiba zaisa abunda baza'a rasa ba a dakin amma kada su cika buri, Basu damuda hakan ba sudai burin su ace Aisha na dakin mijinta dukda yace tareda iyalin Sa zai hadata, ita kanta Aishar bata damuba ganinta babu abunda zaikara sata farinciki a duniyar ta tun dataga AK dukda bawani ganinshi tayi ba gaba daya takasa sukuni ko kadan bataga Laifin shiba I'lla haushin kanta dataji daya risketa a haka shine takaicin ta, wani maganadisun soyyar shice ke fusgarta zuwa Gare shi a karo da dama tasha yunkurin kodai ta bishi gida taimai bayani ne? Sanin Ramata bazata taba barin ta fita ba hakan yasa ta rame sosai kullum tana cikin kwalla da tunanin kada yaimata fassara Allah yasa baya fushi da ita 'inda a barayin AK kuwa baida damuwa harkokin shi kawai yakeyi ya tattara ta gefe guda ya watsar komai suna Aisha ya tsana a halin yanzu.


Angama komai na Auran Aisha Ramata da garbati sun danyi bajinta ba laifi inda Ramata tasiya zanin gado guda biyu masu saukin kudi tareda risho da kula biyu masu kyau da samiru su cups da jugs da plates harda ledan tsakar daki, da kujeran tsugune, kaya dai ba laifi na fitar kunyar uwa a cewarsu basa mika ta haka gaya ba saikace daga sama ta diru, ya'u kuwa shiru kakeji kamar an aiki bawa garinsu.







*Mrs Sadik Rumah???b???_*
[13/11, 03:03] Frd Group Yareema: ??Z烙?_??Z烙?_??Z烙?_
*Ustaziya ko Yar'duniya???W0???_%??]?j??W0???_%??]?j??W0???_%??]?j*


*Written by Anty Mamie*

*Anty Mamie's Novel Group???]1???]2 tareda Ustaziya fans group ina mika gaisuwa ta, ana Tare.??B惙?_*



*Dedicated to sister Husnah*


15



Mai unguwa yayi farinciki sosai tun bare yanda aka Dora shi akan komai hakan yasa aka yanke ma Musa sadaki dubu talatin bayan an kwana biyu suka kawo kayan Sa rana nan akasa sati biyu masu zuwa tunda babu wani shirin da za'ai, kati aka buga mai saukin kudi akaita rabawa duk Wanda yagani saiya tofa Albarkacin bakinsa wasu na tayata murna wasu na mamakin Wanda Ze aureta a cewarsu munafuntar shi akayi wasu na ko sadaka basa so kowadai da abunda yake fadi, Ramata ta kaima mamie kati mai yawa da alewa nata Dana Alhaji aikuwa ba karamin murna mamie tayi ba baki yaki rufuwa nan taita Kara kwantar mada Ramata hankali tareda Alkawarin suma zasu bada gudunmawa mai yawa a Auran ita da Alhajin, ana haka AK ya shigo gidan daga wurin business dinshi yadawo tunda yayi sallama yaga Ramata dauke kai yayi harda juyawa, Kiranshi mamie tayi badan yaso hakan ba fuska a daure yaje, 'baka gane Ramata ba mamar Aisha wacce ka tambaya kwanaki? 'Ina wuni ban gane taba yafadi yana shirin juyawa, 'katin Auran Aisha aka kawo Aishar ka zoka gani nanda sati biyu....... Aishar babanta dai yafadi yayinda yadawo ba kunya yasa hannu ya dauki katin, kallon shi sukeyi daga Mamie har Ramata dataji wani iri a Ranta, 'Allah sarki bawan Allah, Virus zata Aura koh? Koda yake banga Alama ba su kansu maza yan iska suna neman ma yaransu uwa tagari lallai wannan ya dauko kaikayi ina fatan dai sunje Asibiti anyi gwajin kanjamau dukda maganin shi kyauta ne, 'AK wani irin iskanci ne wannan? Inji Mamie ko kadan bataji dadin Abunda yayi ba, mai nayi Mamie daga fadin gaskiya? Konayi karya ne? Yafadi yana ware hannuwa, Aisha fa nace wacce ka raina kafun tafiyar ka.....au Karuwa zaki cemun zanfi ganewa wannan Yar'iskan? Tsawa Yaji an daka mai ta bayanshi Alhaji muktar neya dawo, subhanallah Abdulkareem musulmi kake kira da munanan suna haka? Mai akai maka daga dawowa kasar? Ashe bakada hankali ban Sani ba? Mikewa Ramata tayi ido cikeda kwalla dakyar ta iya Jan kafarta batako bi takan Mamie dake bata hakuri ba tabar wurin cikin kunar zuci tareda tunanin Laifin da sukai ma duniya Tai musu daurin talala, AK kuwa daki ya shiga yayinda wani sabon tsanar Aisha ya shige shi ji yake kaf duniya baida na biyun ta a makiyi a dalilinta Mamie da Daddy kemai ihu a dalilin mai fuska biyu Yar'duniya yafadi 'gaban madubin dake manne a dakin ya tsaya yana kallon kanshi kamar zai hango Aishar a ciki.

Ramata kuwa babu Wanda taba labarin Abunda yafaru tabarma zuciyarta a ganinta fadin shi baida wani Amfani.


*Rana bata karya*


*Kai kubani kidan Amarya da Ango a sama kowa ya shirya kwaso shoki gobe nefaaaa???a???_%??]?j???b???_*


Sorry for d short page am occupied yau shiyasa.




*Mrs Sadik Rumah???b???_*
[13/11, 03:03] Frd Group Yareema: ??Z烙?_??Z烙?_??Z烙?_
*Ustaziya ko Yar'duniya???W0???_%??]?j??W0???_%??]?j??W0???_%??]?j*



*Written by Anty Mamie*


*Dedicated to sister Husnah*



16



Daddy ne zaune a parlor shida AK misalin karfe Tara da Rabi na Dare bayan sungama fira, Dadyn ya gyara Zama Alamar akwai magana a bakin shi yayinda ya kalla AK din, 'Abdulkareem , ya kirashi tareda kallon shi, 'naam dady ya Amsa hankalin shi gaba daya nakan baban nashi sanin daddy baya kiran sunan shi saida kwakwaran dalili, 'shawara ce nakeso inbaka inda hali, idan yama toh saidai muce Alhmdlh domin zanfi kowa jin dadin hakan, 'ina jinka dady yafadi tareda gyara zaman shi sosai hankalin shi akan daddyn, 'gyaran murya Alhaji muktar yayi sannan yafara magana, 'akwai yarinyar aminina business partner Dina duk Wanda ya sanni toh yasan Alhaji dan'juma mutumin kirki ne kuma mai Amana hakan yasa tuntuni na Dade dama Sha'awar baban diyarsa saboda yarda da tarbiyyan gidan danayi idan Allah ya kaimu kaje ka dubata idan tamaka harna masa magana akan zakazo kuga juna domin Kara dankon zumunci da kasuwancin namu kuma harma yafini farinciki da hakan.......'Daddy, AK ya katse shi daga maganar da yakeyi, 'ina jinka
Inji Alhaji muktar dukda baiji dadin katse shin dayayi yana magana, 'Kaimun gafara Daddy wlh tallahi batayi mun ba bana Santa Dan Allah a hadata dawani, yafadi kai tsaye bako kunya dajin nauyin mahaifin nashi 'kasan tane? Alhaji muktar yafadi cikin mamakin AK, kaje ko ganinta kayi mana, 'ban Santa ba daddy basai na ganta ba amma bata yimun ba koda naje zan Amince ne bada San zuciyata ba,
'Toh!
Toh!!
Toh!!!
Hakan yayi kyau, inji Alhaji muktar cikin rashin jin dadin Abunda AK yaimai, kanada wacce kakeso ne? Saika kawota da gaggawa niba mutumin banza bane ace shekaru nata jamaka sa'annin ka sai haihuwa suke tunda kadawo muke maka maganar Aure mai kake cemana? Lokaci kake jira koh? Toh mun gaji da Zama cikin lokacin ka, wacece wacce kakeso??
'Cikin rikicewa ganin yanda Alhaji muktar yadau maganar da zafi ba kamar yanda yayi tsammani ba sai zufa yake hadawa a zaune.....'dakai nakeyi fa inane gidansu suwaye iyayanta cikin satin nan nakeso aje gidan nasu, 'damaaaa damaa Wata ce bamu gama daidaitawa ba tukunna, yafadi cikin rawar murya, 'mttsssew Abdulkareem tashi kabani guri, naga Alama nazama Abokin wasanka ance kakawo mata kaki anbaka mata a gidan mutunci kace bakaso shin auren ne bakaso koko isa dakai ne bamuyi ba? Zakasha mamaki jeka jeka shikenan, mikewa yayi jikin shi a sanyaye yabar wurin dukya rasa maike damun shi wai ina matan suke ne? Ance akwaisu a gari sosai shi yar yanzu bai gansu bafa ya akeso yayi??


Alhaji muktar neke shirin zuwa Office dukda baicika zuwa ranan juma'a ba ko zaije baya zuwa dawuri amma tun safiyar ranar ya tashi ya shirya dawuri Mamie ceta shigo dakin cikeda mamaki, Daddyn su Abdul badai fita zakayi ba? 'Kaji mai idonki yagani idan ba fita zanyi ba mainene amfanin babbar rigar Dana Sa? Bafa nasan tambayar rainin wayau, 'Allah yabaka hakuri gani nayi yau juma'a ai sai bayan an sauko masallaci kake Fita gashi yaune daurin Auren diyar Ramata na dauka zakaje, 'auu kinga ko shaf na manta wlh Wasu baki mukeda su zasu zo daga Lagos zamuyi meeting dasu tuntuni Nike jiran kiransu saboda yau zasu toso da sassafe, karan kiran wayar shine ya tsaida shi yayinda ya dauki wayar dake kan kago cikin hanzari ya juya harshan turanci, yayi minti Uku a wayar ya katse cikin takaici sai masifa yake, 'ina amfanin rashin cika Alkawari kun tsaida mutane Dan iskanci kuce kun daga sai ranan Monday? Kaji fa, akin banza, 'ya akayi kuma mai gidana wake tabo munkai yaune inji Mamie datake shirin samai hula akan shi, 'maida ai nama Fasa fitan anyi canceling meeting din sai Monday insha Allah, yafadi tareda cire babban rigar shi, Anjima naje wurin daurin Auran ko lada na samu.


Misalin karfe daya babban masallacin unguwan ya cika makil babu masaka tsinke yayinda aka idar da sallar juma'a ana shirin daurin Aura saidai mai? Babu ango babu Alamar shi babu waliyan Ango nanfa akaita kananan surutu, a gefe daya ya'u ke zaune jikinshi manne Dana mai unguwa kassncewar tunda bikin ya matso yaita tura garbati wurin mai anguwa naiman Alfarman halartar daurin Auran diyarshi tareda Alkawarin ana daurawa baza'a Kara ganin shiba, dakyar da sudin goshi mai unguwa ya lallashi matasan unguwan akan subashi damar shigowa yau daya rak koba komai Auran diyarsa ake, yasha fararan kaya harda babban Riga sai washe baki yakeyi cikeda farinciki saikace shine angon, tunda akaga babu wani dangin ango bare angon aiko ya'u yaita hada zufa harda cire hular kanshi yana fifita dukya jike babban Riga, 'Musa ne ya shigo masallacin cikin hadin gambiza sanye da wandon farin shadda tasha guga sai Wata bakar kodaddiyar T-shirt baza ido yakeyi sai zage zage yakeyi aikuwa charaf idon shiya sauka kan ya'u daya kara makure jikin mai'anguwa, 'munafukin Allah ta'ala wato ni zaka Aurama diyarka daka gama kwakule ta saida ka tande ta tsaf zaka kawo mun tallar Auran ta? Macucu mazinaci tir duk iskancin ka ace sai kayi da diyar cikinka? Billahillazi ko balarabiya ce sai andawo da kudina tundaga kan taro zuwa sisi na bazaiyi ciwon kaiba yafadi yayinda yake nade kafar wandon shi kafun a Ankara harya shako wuyan babbar rigar ya'u ya hadashi da bango yakai masa naushi a baki, 'banda rainin hankali karuwar zaka aura mun duk mazan unguwan nan sungama saninta akace, mutane ke bashi hakuri yaki sakin ya'u a cewarsa sai an maido mai da komai saikace Wanda ya kashe kudin Arziki babu yanda baayi dashi ba kememe yaki sakin wuyan ya'u daya Kara makurewa, ya'u kuwa kunyar duniya tagama rufe shi ji yakeyi kamar kasa ta bude ya shiga kokuma Allah ya dauki Ranshi a lokacin wannan abun kunyar damai yayi kama? Dawani ido zai Kara kallan iyalin Sa a karo na biyu yakara tarwatse musu Rayuwa a dalilin gyaran dayake tunanin yayi, 'Alhaji muktar neya Mike yayinda ya tunkari wurin rike hannun Musa dake wuyan ya'u yayi, bawan Allah kaima Allah ka sake shi, wannan ai tozarci ne, fisabilillah saboda masifa ya fadar Ma yarinya ko'ince jarabawa saikuma taki auruwa? Haba jama'a ku tayani ganin lamarin nan idan ba'a Aurarda da ita ba karuwa barnar zatayi kadauki hakan akan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login