Showing 24001 words to 27000 words out of 56324 words

Chapter 9 - USTAZIYA KO YAR DUNIYA BY AUNTY MAMIE.doc

iya miki ba insha Allah.
"Aikuwa nimafa an taba, 'aka taba mai???i? Ya bata Amsa.
'Wlh wani yataba mun fyade munje bikin kawar mu wurin dinner ya yaudare ni har yaimun ciki???i???i

'Ciki? Amma wasa kikeyi koh? Cikin tashin hankali ya furta hakan, 'wlh wlh da gaske nakema.
'Karki damu nariga nasan komai ai tun kafun ince zan Aure ki nasan koke wacece amma ke nakeso, nan yafara gaya mata wasu daga cikin sirrin ta Wanda mahuta ya gaya masa, nan taita mamaki bata iya karyata shiba aiko nanta bude baki taita bashi labarin Abubuwan dabai Sani ba cikin ikon Allah kamar wacce aka matsa ma baki, inda taimasa karya akan sau goma kawai muhuta yasanta a mace, 'kanshi kasa daukar zancen yayi nan yace mata zai kwanta yanajin bcci duk yanda yaso ya nuna mata babu komai kasawa yayi kashe wayar shi yayi tareda tausayin Rayuwar mu ayau, shin wacece macen Auran? Haka Zamani ya Zama? Da Addini suke fakewa suna ta'asa a doran kasa? Halima tagama rikita shi nan danan tausayin Malam liman ya rufe shi dattijon Arziki.

*A' gurguje.*


Shiru kwana biyu babu Ahamad ba dalilin shi Kota kirashi baya dagawa inda dakyar tasamu ya Amsa wayarta nanta fashe mishi da kuka akan yadaina naimanta, 'maganar gskia bazan taba Auran mazinaciya bari muyi gwari gwari niba Dan iska bane babu wani boye boye kin bani mamaki bazan Auri mai fuska biyu ba kije ki aura mazinaci daidai ke Allah ya shirya ki yasa kigane ni kaina ba wayo na ko karfi na bane ya kubutar dani daga auranki illah Addu'ar da nakeyi da wacce iyaye kemun sai Ince Alhmdlh, 'babu irin magiya da Rokon dabata masa ba Sam yaki yarda ya shafama idonsa toka, 'Dan girman Allah ko Auran Dare daya muyi ko baka taba niba ka rufamin Asiri ka aureni koda baka sona, ko bakai mun komai ba, 'saboda me? Ya tambaye cikeda mamaki, "saboda in goge bakin fentin Dana kwasa zan biyaka konawa ne insha Allah ko Auran kwana daya ko biyu ne na yarda, 'kai tsaye ya gaya mata bazai iyaba.

" halima taci kuka badan tana San Ahmad ba saidan Auran shi rufin asirin tane mutane zasu shaida tataba Aure daga baya saita aura mijin da takeso mai kudin gaske inda zata huta ta kece Raini koya jita a bude ba matsala tunda yasan bazawara ya Aura, ko banda wannan ma kasuwar zaurawa tafi budewa manyan mutane sunfi San harka da bazawara sannan Abu na Uku dayasa takeso tayi Aure saboda ta tabbata Malam liman sai yamata Aure kwanan nan amma idan tazama bazawara zai sakar mata mara ta tsula tsiya a cewarsu tayi Aure tafito batayi dacen gidan miji ba jama'ar gari babu Wanda zai zarge tada wani Abu.






*Note:- labarin rayuwar halima Wanda nake badawa a yanzu wlh wlh yafaru da gaske babu abunda na rage bare in Kara*




*Mrs Saddiq Rumah???b???_*
[13/11, 03:06] Frd Group Yareema: ??Z烙?_??Z烙?_??Z烙?_
*Ustaziya ko Yar'duniya???W0???_%??]?j??W0???_%??]?j??W0???_%??]?j*



*Written by Anty Mamie*


*Godiya ta musamman Ga masoyan littafin nan Wanda na Sani dama Wanda ban Sani ba, da bazarku nake taka rawa masoyana na Facebook dukda ban sanku ba ina gaisuwa.???j???_*


*Dedicated to sister Husnah*



23



Babu yanda halima batayi ba Sam Ahmad bayako sauraran ta daga karshe ya tura iyayan shi amso kayan Auran da akakai gidan su, ba karamin tashin hankali iyayan su suka shiga ba babu irin tambayar da baayi masa akan dalilin yin hakan ba Sam yaki fadi a cewarsa zai rufa mata Asiri, nanfa iyayan shi suka hau fushi dashi harta kai saida kanin Malam liman ya tarke shi duk yanda yaso ya gujema abun ya gagara kowa shi ake bama laifi itako banda kukan munafunci babu abunda takeyi inda ta dage akan bata masa komai ba, dayaga ba sarki sai Allah hakanan ya warware ma kanin babanta duk abunda ke faruwa inda abun ya daure masa kai sosai koda aka gayama iyayan ta Sam kin yarda sukayi a cewarsu za'a bata Ma diyarsu suna dama ba Santa yakeyi ba yaxo ne ya tozarta su Mamarta rantsuwa tayi saitayi shari'a da Ahmad babu yanda Malam liman baiyi ba akan abar maganar ina ta shafa ma idonta toka saida takai Kara police station inda aka tasa keyar Ahmad nan aka fara sabon case Wanda koda halima taji yana maida jawabin abunda yafaru kallon shi taita yi batace komai ba dakyar kanan Malam liman ya roka aka rufe case din a cewarsa koda anje kotu tozarci zai Zama a wurin diyarsu ko itace da gskia za'a bata Mata suna ne inda Ahmad kuma yace sai anyi sha'riar da gaskiyar Sa, dakyar aka rufe maganar kowani sashi na zagin dayan sashin inda iyayan halima keta lallashin ta Malam liman harda mata rubutun dangana ganin yanda tasa abun a Ranta basusan kawai basaja take masu ba, mahuta kuwa yafi kowa farinciki da hakan inda yakara riketa gamgam.


Wasan bera da mage aka shiga yi Aisha da AK tunda ya ganta tana rawa take gujema duk hanyar dazai hadata dashi
Tun rananda AK yaga Aisha cikin karamin 3quater da farar vest fa hankalin maza ya tashi, hmmm jiya ba yauba koba komai shekaru sunja duk yanda yaso yakice abun a Ranshi hakan ya faskara inda ko rufe idonshi yayi toh surar jikin Aisha kawai yake gani tana juya kugu tana rawa kamar zata karye Anya akwai mace mai irin zubin halittar Aisha kuwa? Idan ya tuno da shafaffan cikin ta da kirjin ta haka zaita juye juye akan gado tun yana daurewa har saida yayi jinya ciwon ciki mai matukar azaba ya turnike shi dakyar yasha saida yayi sati biyu tareda taimakon maganin da aka Dora shi akai inda likitan shi yabashi shawara akan yakusa halaka kanshi bakomai ke damun Shiva sai muguwar Sha'awa bakaramin takaicin likitan Yaji ba inda ya karyata hakan mai zaisa Yaji sha'awa? Toh Sha'awar wama zaiji? Cikeda mamaki likitan ke kallon shi, 'yallabai amma kanada iyali koh? Ya Tambaye shi, shiru ma Amsa ne yatashi ya cikama rigarsa iska.

Wasa wasa fa AK ya shiga tsaka mai wuya yarasa natsuwa inda kullum haushin Aisha yakeji a ganin shi mugunta ceta sata yin irin shigan nan a parlon banda mugunta menene amfanin bedroom dinta? Kai anya ma Aisha bata ciko? Kaiiii gskia tana ciko irin wannan hips haka kamar an zana, 'nazari ya shiga yi, idan kuwa tana ciko saina ci ubanta akan mai zata dinga mun ciko a gida? Hankalin wa takeso taja? Mikewa yayi tareda nufan dakinta kafarshi yasa ya hankade kofar tana kwance tayi rufda ciki akan gadon ta cikin Riga da Skart na Atamfa ta dame ta tsam Rabin kirjinta a waje, baisan sanda ya lashe bakinsa ba, keee, ya daka mata tsawa inda ta Mike jikinta na rawa, oya zonan, yafadi tareda juyawa ya koma parlor Zama yayi kan kujera kafa daya nakan daya sai girgima kafa yakeyi fuska a hade, 'tsugunnawa tayi Dan nesa dashi kanta na kallon kasa, 'wayace ki tsuguna?
Kayi hakuri ta furta tareda mikewa, 'saina daga murya? Yafadi yana banka mata muguwar harara, 'matsowa tayi kadan kusa dashi inda ya shagala wurin kallon hips dinta burinshi daya yataba Yaji yanda zai mishi a hannu yanaso ya cire zargin dayake yi yanaso yasan tana ciko ko batayi, idonshi tabi da kallo ko kyaftawa bayayi Wata irin kunya takama ta ganin inda yake kallo, charaf suka hada ido nan taji kamar ta nutse a kasa inda yakara hade ransa kamar hadari kamshin ta yana Kara rikita shi, 'uhmm yayi gyaran murya, 'menene a kasan kujeran nan? Kallon kujeran ta shiga yi, 'bakida baki?
Tsugunnawa tayi Sosai nan kirjinta ya bayyana sosai AK har tura kanshi yakeyi yana Kara leke ya gwale ido a kidime take dubawa batama San yana kallon taba, 'yaya wlh banga komai ba kayi hakuri, eyeah? Yafadi yana Kara kallon kirjin ta, duba duba dakyau, duk yanda taso ta hango wani Abu takasa tana dago da kanta karaff sukai karo dakan AK daya Kara tsawo dalilin kallon ta, Dan Allah kayi hakuri, ta furta hartana murza hannun ta tasan bakaramin azaba zata shaba, 'inda dakyar ya iya saita kanshi tareda gyara murya har yana share zufa, 'waige waige yafara shi bama takan karon da sukayi yake ba cikin Sa'a yayi ido biyu dawani karamin tsinke, uban menene wannan??
'Saida ta kalla sosai tagane tsinke ne, 'Au wlh wurin shara ya makale.....mtsew kazamar banza common malama bace Munda gani, yafadi yana mamakin abunda ya hanashi mangare ta kamar yanda ya saba, mtsewee yaja tsaki, 'zonan tadawo yayinda yakasa dauke idonshi a jikin ta, uban wa yaimiki dinkin nan?baki a bude take kallon shi tana mamaki karo daya na rauwarsu daya taba tanka ma lamarin ta, 'Dan Allah kayi hakuri bari in chanza tafadi tareda saurin juyawa, 'mtseww mutum yawani guma manyan kaya a gida ko zafi baiji, mtsew please wuce kibani wuri ni mummuna dawani kugun ki a wurin, 'da hanzari tabar wurin inda ya shiga dakin shi hannu rike da Mara yana dingishi cikin shiya rike, 'misalin karfe takwas na Dare ya nufi kan dinning table kamar kullum abinci a jere gwanin ban Sha'awa sai hadiye miyau yakeyi yanaso yaci bayasan ta raina shi, 'Ina kike?? Yafadi chan kasan makoshi, shi kanshi yasan bazata jiba, Karo na biyu yadan Kara daga murya kadan, 'Black slave where d fuck r u before I lose my temper, a yanzu haushin kanshi yakeji yanda yakejin wani Abu a zuciyar shi tana hanashi dukan ta kamar Yanda yasaba, 'jiki na rawa tafito sanye da bakar doguwar Riga ta yane kanta da karamin mayafin rigar mamakin ganin zaici abinci yau takeyi, tsaki yaja tareda dauke kanshi bakaramin haushi tabashi ba ko ubanwa yace ta chanza kaya oho ko zafi bataji aiko AC gidan nan zan cire mutum sai Albazaranci, 'mtsew Dan mugunta omo ma sai ansa mutum yayi asara, yafadi dukda taji abunda yace amma takasa gane inda ya dosa, 'Ina kunun aya na? Ya tambaya dukda baisata yin kunun ayan ba cikin ikon Allah tayi nata nasha haka kurum taji tana marmarin sha, jiki na rawa ta shiga kitchen inda ta dauko katon glass jug cikeda kunun aya mai kauri yasha madara da kwakwa da madarar pick tareda dorawa akan faranti da glass cup mai kyau, ajiyewa tayi a gabanshi, 'gashi ta furta jiki na rawa ta juya tareda barin wurin, Toh maiyasa yanzu yake yawan San kallon ta? Girman hips dinta ke baka mamaki Yaji wani sashi na zuciyarsa na bashi Amsa, yesssss yesss shiyasa dakuma boobs dinta danake tunanin ciko take musu, oooh mata kenan komai sai anyi cuwa cuwa, mtsew mai zaisa in damu dawani kazamin jikinta? Bari kawai in cire zargin danake yi yafadi kai tsaye ya Mike bedroom dinshi ya shiga tareda jawo bedside drowa dinshi magungunan da aka bashi na ciwon cikin shi ya nemo inda ya dauko wani magani Kanana Kanana na bcci sanda yaima doctor din complain baya iya koda bcci saboda zafin ciwo shine doctor din ya bashi maganin da sharadin kwaya daya zai dinga sha kassncewar maganin Nada karfi sosai, komawa parlor yayi inda ya tsiyaya kunun ayan a Kofi fari tar gwanin Sha'awa nanya balle maganin har guda Uku ya watsa a ciki ya jujjuya murmushin mugunta yayi saida ya tabbata maganin ya narke kassncewar maganin baida daci salam yake baza'a taba gane ansa Abu a ciki ba, Aisha na zaune tana tunanin kallon da AK ke mata, toh kodai baida lafiya ne? Ta tambayi kanta a karo babu adadi dukda kwana biyu bata cika ganin shiba tama dauka yayi tafiya ne kassncewar ya rage tsangwaman ta........kiranta yayi da sunanda yasa mata inda a tsorace ta Mike tana gafda fita dakin tayi Addu'a, Yah Allah ka kareni daga wulakanci da tozarcin farin mugu na, shawafa tayi ta nufe shi kai tsaye Addu'a dauke a bakinta, 'jijjiga kofun dake hannun shi yayi, 'menene wannan? Ya tambaya baiko kalle taba, 'kunun aya ne, 'ya akai naga yayi fari sosai? Uban mai kika saka mishi naji yana Dan daci daci, 'cikin mamaki ta kalle shi, daci kuma? Wlh bansa komai ba daga kwakwa sai madarar pick..... Oooh toh nazama makaryaci kenan koh? Mika mata kofun dake hannun shi yayi inda ya kafeta da ido, Amsa tayi tana kallon shi saboda batasan mai hakan ke nufin ba, saida sukayi minti biyu a haka dayaga batada niyyar sha ya waigo tareda watsa mata mugun kallo, dalla malama ki kwankwade kila barbade kika fara min saboda insoki waya Sani ban yarda dake ba maza shanye kibani kofin, Wlh wlh yaya AK ko gishiri ban taba sama ba a abinci da sunan ka soni, mtsew munafuka banasan surutun da ba'a tambaye kiba, 'kafa kai tayi ta shanye tsaf tareda ajiye kofin a gaban shi tana goge guntun kwalla, "saida safe ya furta baiko kalle taba, sanin abunda yake nufi wato ta bace masa daga gani shiyasa taja kafarta takoma dakinta cikeda sake sake, cikin yan mintuna taji wani azababben bcci ya tunkare ta yayinda taita zuba hamma babu adadi, kasancewar bata Dade dayin wanka ba rigar bcci ta dauko yar Karama ko guiwa bata kaiba mai santsi shara shara red color gaban rigar net ne maiban Sha'awa a yanke ta feshe jikinta da turaren data saba shafawa nanta fada gadon ta dakyar ta iya jawo bargon ta ko wutan dakin bata kashe ba baki bude idonta ya rufe ko Addu'a takasa nan magani yafara aiki bcci takeyi batako San inda kanta yake ba, AK kuwa misalin karfe shadaya sanye da Riga da wando na bcci sky blue mai taushi sai kaiwa da kawowa yakeyi tsakanin dakinshi da kofar dakin Aisha inda yaita yunkurin shiga yakasa bayaso ya shiga bccin ta baiyi nauyi ba shahada yayi ya tura kofar dakin a hankali inda ya hangeta ta bararraje baki bude sai bcci take zubawa, kofar ya kulle a hankali ya shiga dakin cikin san'dah saikace tsohon kwarto








*Mrs Saddiq Rumah???b???_*
[13/11, 03:07] Frd Group Yareema: ??Z烙?_??Z烙?_??Z烙?_
*Ustaziya ko Yar'duniya???W0???_%??]?j??W0???_%??]?j??W0???_%??]?j*



*Written by Anty Mamie*


*Dedicated to sister Husnah.*




24




Tafiya yakeyi sada'f sada'f inda ya tsaya chak cikeda wasi wasin abunda yake shirin yi a karo ba adadi yayi yunkurin komawa inaa zuciyarsa takasa barin shi, 'toh ai daddy na yabada kudin sadakin bazakici banza ba koba komai dukiyar daddy tawa ce kuma matata ce bawai laifi nayi ba kawai inaso in cire shakku ne, zuciyarsa ke Kara basa shawarar tunkarar ta tareda mishi surutai akan hakan kai tsaye ya doshe ta batareda bata lokaci ba ya yaye bargon data rufa dashi bakin shi yayi saurin toshewa kadan yarage bai Saki ihu ba ganin zubin Halittar da Allah yaima Aisha ba karamin rikita shi hakan yayi ba kwance take fuskarta na kallan sama kafa a ware santala santalan cinyoyinta na waje, haba dole dole ma yarinyar nan shaidanun maza su dinga wawar ta kotaki kotaso ya dauki akalla minti biyar yana Kure mata kallo hannun shiya saka kan rigar bccin data gama bayyana surar jikinta inda yasamu kanshi yana shafata sama sama runtse idonshi yayi inda taiwani juyi ta mirgina jikinshi sosai kanta na wurin kugun shi yanajin numfashin ta a jikin nashi baisan sanda yasaki Ajiyar zuciya mai karfi ba numfashin shi nafita sauri sauri, hannu yakai yana shafa kugun ta dayake janshi zuwa gareta kamar Mayan karfe, yauwa koba komai ya cire zargin dayake yi maiya rage? Yanaso yatashi yatafi wani Abu na jawoshi zuwa gareta dukya gigice ya Dimauce zame rigarta yayi tasama nan halittar kirjin ta suka bayyana Tubarkallah hmmm AK yagama firgita hannun Sa yadora duka biyun akai, subhanallah ya furta a razane wani shocking Yaji yana bin dukkan jikin shi da sauri ya Mike har yana faduwa, Innalillahi wa inna ilaihir raji'un yaita furtawa da gudu gudu yabar dakin ta kamar Wanda yayi gamon Aljani jiki na rawa dama haka kirjin mace keda ban Sha'awa tabbas idan yakara mata kallo na biyu babu abunda zai hanashi damkar ta Kota bala'e kitchen ya shiga ruwan sanyi ya dauko Roba daya yakafa kai yadinga sha saida yarage Dan kadan sannan ya watsa a saman kanshi dukda haka jikin shi zafi rau gawata jarabar Sha'awar da baitaba tunanin yanada ita ba, toh kodai likitan shi gskia yafadi dayace masa Sha'awa ke neman masa illah? Toh badai Sha'awar Aisha bace koh? Noooooo girkiza kanshi ya shiga yi hango yakin da hakan ke nufi a gare shi nan yakarasa bayin shi ko kaya bai cire ba tsakiyar shower dinda ke bayin ya tsaya tareda sakarma kanshi ruwan sanyi cikeda takaicin tozarcin dayake shirin jama kanshi, ranar ko barawon bcci baiyi nasarar sace AK ba yanda yaga Dare haka yaga rana inda ya yanke shawarar Samo ma kanshi mafita tun kafun yafara hauka, Aisha kuwa bcci tayi bana wasa ba inda ko sallar asuba bata samu daman tashi ba ko motsi batayi saikace gawa dakyar ta iya bude idonta da sukai mata nauyi jikinta ya mutu sosai salati tasaki ganin karfe Tara na safe tana hamma da mika jinta takeyi zata Kara maimaita bccin datayi domin bai isheta ba, bayi ta shiga tana tangadin bcci Alwala ta daura nan danan tayi sallar asuba tana mai neman yafiyar Ubangi tareda mamakin bccin nata, kodata idar bayi ta shiga domin yin wanka a cewarta kila takara watsakewa tana shiga AK ya tura kofar dakin nata Wanda tunda gari ya waye yake lekota jefi jefi tana bcci, da cikin kwanakin baya ne ruwan sanyi zai watsa mata ya daka mata tsawa saiya samu kanshi dajin tausayin maganin daya bata har guda Uku masu karfi yananan tsaye inda sauri sauri ta watsa ruwan so takeyi taje tayi aikin data saba kafun farin mugun ya lallasa ta daure takeda farin towel a kirji tafito yayinda karamin towel ke hannun ta tana goge gashin kanta data wanke a bayin dogayan santala santalan cinyoyinta sai daukan ido sukeyi gwanin ban Sha'awa hamma ta fito tanayi tareda mikan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login