Showing 36001 words to 39000 words out of 123822 words

Chapter 13 - WATA KADDARA Complete book By (Yar gatan mama).doc

22 Sep 2025

2596

mutuwa ko wane lokaci."

"Kalar ra shin lafiya kuma? ai wannan aikin mata akafi sani da shi don haka wannan aikin naki ne."

"Ban fahimta ba kenan su maza basa ciwo koh?
Kuma don ALLAH kar ka zama marar ganewa mana idan na yi wannan taya zan samu damar yin abun da zai sa mufita a nan."

Amma idan ka ce, ba zaka yi ba sai mu yi zaman mu kawai har azo a rabamu."

"Zan yi amma sai dai ki nuna man yadda kike son na yi."

"To shi kenan zan nuna ma."

Kwana Waya suna abu Waya sai dai Salim ya gaza yin abun da ya dace, tun a lokacin jikin Rahma ya yi san yi tana tunanin anya kuwa bata yi han zarin yarda da shi ba, ba tare da ta san ko shi waye ba, yadda alamu ya nuna bai san meye wahalar rayuwa ba kuma ba ?aramin mutum bane ga duk'kan alama Wan manya ne.

Cikin ?asa da murya ta ce "Na shi ga uku me ya sa tun farko ban yi wannan tunanin ba."

"Tunanin me kike yi haka Khadija?"

Sauke ajiyar zuciya ta yi, ta ce "Tunani nake me ya kawo ka nan gurin?"

Murmushi ya yi, ya ce "Sai yanzu kuka yi tunanin tambaya ta, to taurin kai da ra shin jin maganar ?an uwana shi ne ya kawo ni nan."

Nan dai ya bata labarin duk abun da ya faru har zuwa ranar da aka haWa su guri Waya, ya ?arasa maganar da faWin.

"Da ace ranar na ji maganar su ban yi tafita ni kaWai ba, ko kuma ban tafi a mota ba, na san in sha ALLAH da yanzu hakan bata faru ba,
Amma ban yi dana sani ba tun ranar da muka haWu a nan na san cewa wannan shi ne dalilin zuwa na nan, kuma ina ji ajiki na zamu bar nan gurin in sha ALLAH."

"To amma me ya sa baka basu number wani naka ba abasu kuWin fansa, ko kana ganin basu da sune?"

Girgiza kai ya yi kamar mai son faWar wani abu sai kuma ya fasa ya ce,
"Da na basu number na san in sha ALLAH ko duk abun da family na suka mallaka aka nema to tabbas zasu bayar, kuma hakan ?ara masu wani ?arfi ne, zasu siye makamai sannan su sha ?waya, har su samu damar zuwa kwaso wasu mutanen duk da kuWin fansa suke samun wannan damar, ni kuma wannan damar na?i basu koda kuwa a lokacin zasu kashe ni."

Kallon ta ya yi,ya ce "Ke fa me ya kawo ki nan?"

A jiyar zuciya ta sauke ta ce "Tabbas abun da ka yi shi ne dai dai da ace mutane na yin hakan su cire tsoro a ran su, da wasu abubuwan sun ragu da yawa, amma ni kam sanin abun da ya kawo ni nan, zaka sani daga bisa ni, yanzu dai don ALLAH ka daure ka yi abun da, ya dace ko dan ahalin ka, da kuma ni kai na."

A ranar ko ta samu ya iya ba laifi ai kuwa ta ce "Ka shirya zamu fara yanzu."

A take ta ramtsa ihu tana faWin don ALLAH kuzo zai mutu.
Koda masu tsaron suka zo Salim ya kakkafe kamar mai farfaWiya.

Suka ce "Me ya same sa haka?"

Ta ce "Ni ma ban sani ba yanzu naga ya zama haka."

Kiran manyan suka yi suna ganin sa hankalin su, ya ta shi suka ce yanzu ya zasu yi?wannan fa kamar matsalar aljannu ce kuma ga shi saura kwana shidda su Alhaji suzo, wani daga cikinsu ya ce

"Ni ina ga mufitar da shi kawai mubawa namun daji tun su Alhaji basu zoba muka yi laifi, kun ga sai mu yi ?o?arin samo wani kafin ranar ta yi mucike gurbin sa da shi."

Ganin aikin ta zai lalace saboda ta ga alamun suna son yarda da wannan shawarar da sauri ta ce.

"Ina da magana, wannan matsalar na san me zan haWa ya warke kamar bai yi ba in sha ALLAH, a garinmu idan mutum na irin wannan lalurar Babana ake kira sai kaga cikin kwana biyu ya samu sau?i sosai kamar ba shi ba, da izinin ALLAH."

Da sauri ogan ya ce "Mene ne maganin sanar da ni?"

"HaWa shi ake yi sai an siyo kayan haWin tukunna."

"To faWi kayan haWin yanzu a siyo."

Ta faWi duk abun da take bu?ata suka rubuta baifi awa uku ba sai ga shi sun dawo da leda cike suka mi?a mata aikuwa ta yi murna ganin da yawa suka siyo.

Suka ce "Yanzu kuma sai me?"

"Akai ni kichen na haWasu."

Haka suka kai ta kichen komai ta ce tana bu?ata da sauri suke kawo mata duk kar su yi asarar mutum Waya.

Abinci ta Waura sannan ta buWe duk wani window da ?ofar kichen Win ?amshin abincin nata fita tako ina ta haWa lemu sannan ta fara dakan maganin kamar da gaske sai da ta kammala komai ta Waure maganin a leda tana ?o?arin kwashe abincin har ta fara tunanin anya shirin ta ya yi aiki kuwa?

Manyan gurin da kansu suka zo suna tambayar me ake dafawa kuma waye?

Ta ce "Ni ce ina haWama marar lafiyar ne saboda ya samu shan maganin cikin sau?i na ji Babana ya ce hakan nada kyau."

Babban ogan ya ce "Yanzu ke kika yi wannan duka? gaskiya idan hakane to ina ga daga yanzu ke za ki rin?a yi man abinci."

Na tare da shi ya ce "Oga ai sai nake ganin ta rin?a yi mana duk'kanmu koba komai mun samu sauyin hannu."

"Ai sai nake ganin kamar ba zata iya ba ta yi ?arama da yawa, kallon ta ya yi, ya ce "Ke yarinya ko dai za ki iya?"

Da sauri ta ce "A mana zan iya."

To yi sauri kije ki ba shi maganin kizo ki fara aikin ki daga yau, sannan ku kuma komai ta bu?ata a kawo mata."

Da yake suna basu abinci mai Wan kyau saboda kar su Alhaji suzo su gansu a wula?an ce.

Tana shi ga Wakin su, ta sanar da Salim yadda suka yi da su.

Ya ce amma kuma meye fa idar hakan? ni fa sam ban fahimce ki ba, ina jin tsoron karsu chutar da ke.

Ta ce "Da ban samu wannan damar ba, da ba ribar da na samu a wannan wasar sannan zai yi mana wahala mu samu wata hanyar fita nan kusa, kuma in sha ALLAH ba abun da zai faru da ni matu?ar muka yarda da ALLAH shi ne mai yin komai bugu da ?ari kuma kana tare da ni, sannan ka shirya nan da kwana biyu zamu bar gurin nan kai bamu kaWai ba har da duk sauran waWanda ke gurin nan in sha ALLAH.

"Ba sun yarda da ni ba suna tsoron kar su yi asarar mutum Waya to yanzu dukan mu zasu yi asara, kai dai ci abincin ka kawai."

"Yanzu kina nufin ke kika yi wannan abincin?"

"A mana me kaga ni halan?"

"A she dai amaryata ta iya girki ba ni da matsala."

"Wai kai baka jin kunyar kirana da wannan su nan?"

"Kunyar me kuma? ke dai ALLAH ya nuna man mun bar gurin nan lafiya muna fita sai aure, amma ki na ganin idan mun fita wane gari zamu fara zuwa garin mu ko na ku?"

Kai tsaye ta ce "Na ku garin."

Kallon ta ya yi, ya ce "Amma me ya sa?"

"Saboda ba muda gari shi ya sa kuma don ALLAH kar ka sake yi man tambaya yanzu."

"To shi kenan ya wuce ki yi man afuwa."

Ya faWa yana murmushi tare da cin abincin.

Cikin kwana biyu ta shi ga cikin jikin su sosai kalolin abinci take yi idan ta yi wannan ba zata sake yin saba sai dai wani kalar kuma har lemu sai wanda ta haWa suke sha.

*BIRNIN ABUJA*
Samir ya ce "?an uwa nafa yarda da maganar ka don jiya na yi mafarkin Salim ya dawo mun ci gaba da rayuwar mu cikin kwanciyar hankali, tabbas hakan ya ?ara ba ni tabbacin cewa yana raye kamar yadda kake faWa."

Sufiyan ya ce "To ka ga kenan sai mu ?ara dagewa da addu'a saboda ni ma na jima ina yin irin wannan mafarkin."

Dady Munir ne ya same su ya ce "Ku shir ya jibi alhamis mun gayyato manyan malumai ta ko ina zasu haWu nan a ?ara yin wata saukar."

Ku san a tare suka ce "To Dady ALLAH yasa mu na da rabon ganin jibin, kuma ubangiji ya karSi addu'ar mu Wan uwa ya dawo very soon cikin aminci."
Dady ya amsa da ameen.
Duk sun fita hayyacin su daga iyayen har ?a ?an, kana ganinsu ka san suna cikin matu?ar damuwa...

*PAGE* 2?? 6??
*KUR KU KUN SAFARA*
Yau ta kama saura kwana biyu masu sayan su, su zo ta Kalli Salim ta ce "Kafa shirya gobe da safe in sha ALLAH zamu bar gurin nan aikina ya ?are."
"To ALLAH ya kai mu amma don ALLAH kibi a hankali."

Cikin sanyin murya yake maganar, shi dai yana jin tsoron kar su gane shirin ta, su cutar da ita.
Amsawa ta yi da ameen, sannan ta ce "In sha ALLAH zan ki yaye kar ka samu damuwa."
Da safe ta Wau ki maganin ta, ta haWa masu lemun sannan ta zuba wani a cikin abinci dama kuma nasu ka Wai take, ita kuma nasu akwai masu yi tun can farko, haka ta kaiwa kowa sai da, ta tabbatar har masu tsaron get sun ci da masu tsaron su bai fi minty biyar ba duk suka fara zubewa ?asa.

Haka ta yi ?o?arin ciro makullin da aka rufesu a gurin masu gadin su ta zo da sauri ta buWe Salim sannan ta Wauko ledar nan ta ta, ta goya, ta ba shi wasu daga cikin makullen ta ce ya fara buWe wasu ita ma haka ta fara buWe ?ofofin duk ?ofar da suka buWe masu sauran ?arfin suma sai su ri?a masu buWe wasu suna gama buWe ko wace ?ofar.

Suka fara bin hanyar fita da gudu duk get Win da suka je sai su yi ?o?ari su zari makulli ajikin mai gadin su buWe.

Sun yi gudu sosai wasu duk sun gaji, Salim ya ce "Amma dai ba kashe su kika yi ba koh? na ga ko motsi basa yi."

"Ah ah maganin bacci na haWa masu kuma koda sun farka zai Wauke su tsawon awa uku zuwa biyar kafin su samu ?arfin ta shi har su yi tunanin neman mu, na ko yi haWawa a gurin Babana."

Girgiza kai ya yi alamar ya gamsu da amsar ta, har ya so yi mata tambaya akan Baban nata amma sai ya fasa tunawa da cewa ta yi masa gargaWin bata son tambaya.

Sun yi tafiya sosai har sun fita daga ?auyen sun shigo cikin dajin sosai, kallon Salim ta yi, ta ga duk ya jigata haka kawai ta ji ajikin ta wata?il tun da yake a rayuwa bai taSa shi ga matsala ba irin wannan.
Ta ce "Yaya kana da number police akan ka?"
"A. ina da ita sai dai ban san nan ina muke ba"
"Ni kam na sani saboda ina cikin hayyacina aka zo da ni."

Ya ce "To ina zamu samu waya a wannan dajin?"
Ganin ya yi, ta fito da waya ta ba shi, ta ce "Ya kamata ka san bana barin aikin da na fara ba tare da na ?arasa ba, na san zamu bu?ace ta shi ya sa, na Wauko wayar oga."

Murmushi ya yi, ya ce mun gode sannu da ?o?ari sannan ya kira ta yi bayanin gurin da suke,a kace za'a turo masu na kusa dasu yanzu, a she police Win Abuja ya kira su kuma suka kira na gurin da suke.
A haka basu daina tafiya ba masu Wan sauran ?arfi su taimaki waWan da ?arfin su ya ?are.

Har suka ?ara so wani gidan gona ?a'?an ita tuwa duk sun yi ja, haka ta rin?a tsinkowa tana bawa mutanen, duk a gurin suka zube suna mai da numfashi, Salim ya ce
"Ki na yi masu Sarna fa, ki barshi haka nan."
"Yaya ka san wannan ba Sarna bace kuma ba sata ba saboda duk kowa na jin yunwa, na tabbata ka san da hakan."
"Hakane fa amma mu yi sauri mubar gurin nan."
Suna nan zaune sai ga motar ?an sanda ta doso su har da sojoji da ?atuwar mota kanta suka zo.

Duk suka zuba kowa a ciki amma ga duk'kan alama Salim bai san yadda ake hawan motar ba kuma dama can ta cika.

Hakan ya sa ta ro?i ?an sandar akan su bari ya shiga ?aramar motar su, shi kuma ya ce lalle duk gurin da ta zauna shi ma nan zai zauna ganin suna Sata masu lokaci ya sa duk suka sanya su a mota Waya.
Suna cikin tafiya tare da jami'an tsaron ta ce "Yaya ka kira wani cikin dangin ka, ka sanar dasu gurin da muke."

Da sauri ya ce hakane fa kin kawo shawara ni dai ALLAH yabar man ke a rayuwa.

*BIRNIN ABUJA*

Iyaye, ?an uwa, abokai, malumai, Walubai, duk an haWu guri Waya ana ta karatu da addu'a can wayar Dady Munir ta yi ringing ganin sabuwar number ce kuma da uzurin da ke gaban sa, na karatu hakan yasa ya?i Wagawa.

Kiran ne yasa ke shigowa Sufiyan dake kusa da shi ya ce "Dady ya dace ka Waga kiran wata?il mai mahimmanci ne."

"Wai naga muna karatu ne, amma bari na Waga my son, tun da ka yi magana."
Yana Waga wa Salim ya ce "Dady ni ne."
Mi?ewa Dady ya yi da sauri yana faWin "?ana Salim kana ina ne, ya kake, meya faru da kai?"
Jin ya ambaci su nan Salim hakan yasa duk wanda ke gurin suka mi?e tsaye ana ta kallon Dady Munir.

Ta Sangaren Salim kuwa muryar sa, ta yi rauni jin yadda duk iyayen nasa hankalin su yake ata she, cikin sanyin jiki ya sanar dasu yana Lagos su zo gurin police suma nan za'a ?arasa dasu.

Ai koda aka duba har Samir da Sufiyan sun kai parking suna ?o?arin shi ga mota da sauri Dady Ahmad ya tsayar dasu ya ce "Ku daka ta idan ku kace a mota zaku ai ba zaku je yau ba mubi jirgi kawai idan mun je sai mutanen mu na can su kawo motocin da zamu ?arasa gurin da yake."

Nan take suka amince da shawarar sa, duk suka Wauki hanyar zuwa aiport cikin ?an?anin lokaci suka sauka Lagos.

?an garen Salim kuwa Rahma ce ta dube sa, ta ga farin ciki sosai a tare da shi ta ce "Wane Dadyn ka kira naji kace ya sanar da sauran iyayen ka saboda baka kira suba?"

"Bana sanar dake ina da iyaye da ?an uwa ba? to cikin sune na kira Waya saboda bama banbance wannan shi ne Baban wane wannan shi ne Baban wane duk Waya muke kallon su, idan ba takardun makaranta kika gani ba, ba zaki banbance iyayenmu ba."

To ALLAH ya kyauta shi ne abun da Rahma ta furta, sannan ta karSi wayar ta jefar waje.

Kallon ta ya yi, ya ce "Me ya sa halan?"

"Saboda ba tamu bace zasu iya bin diddigin number idan suka fahimci tana hannunmu."

Suna isa gurin police Win ?an jarida sai Waukar rahoto suke yi, su kuma ko kallo ba su ishe suba, sun Wan Wauki lokaci can sai ta ga Salim na farin ciki ta ce,
"Lafiya kuwa yaya?"

Ya ce "Dangina sun iso ga motocin su can zuwa."

Ganin motocin ya Waga hankalin ta sosai kenan duk yadda take misilta shi aran ta yafi nan, sau ke ajiyar zuciya ta yi cikin ?asa ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?da murya ta ce,
"Na shiga uku ta ya zan bari na sha?u sosai da Wan manya haka ni ba ?ar kowa ba, wanda ba Wan kowa ba kuma ba yada ko mai ya wula?anta ni balle kuma wannan da yake da komai na rayuwa, tafima da gaske yana so na, to su kuma danginsa fa ta ya zasu karSe ni a haka? saboda iya sani na masu kuWi sun fi son yaran su, su yi mu'amula da irin su masu kuWi, amma gaskiya na yi babban kuskure, yanzu me ye mafita kuma?"

Can kuma dubara tazo mata ta ce "Yaya zan Wan ke waya nan baya."

"Ki yi ha?uri mana su ?ara so."

"Gaskiya ka yi ha?uri don ALLAH yaya ba zan iya ba."

"To shi ke nan bari mu tafi tare na raka ki."

"Tare kuma? ka yi ha?uri yanzu fa zan dawo in sha ALLAH."

Har zata wuce ya tsayar da ita ya ce "To kawo wannan ledar na ri?e maki saboda na lura ta nada mahimmanci agun ki sosai baza ki barta na wani lokaci ba tare da ke ba."

Tunani take ko dai ya fahimci guduwa take son yi, haka ta ba shi ledar kayan wanda shi ne ka Wai she dar neman iyayen ta amma saboda bata da wani zaSin sai ta ba shi, sannan ta ce "Ka yi man al?awarin ba zaka taSa buWe man leda, ba tare da izini na ba."

"Na yi maki, amma don ALLAH ki yi sauri kar su ?ara so bakya kusa."

Tana shi ga gurin ta samu wata ?ar sanda ta ro?i don ALLAH ta taimaka mata da pepa zata Wan rubuta wani abu, tana gama rubutun ta bawa wani daga cikin mutanen gurin ta ro?i daya kai ma Salim, sai da ta tabbatar an ba shi sannan ta Suya tana hango sa, kuma ya yi daidai da zuwan families sa.

Ya shi ga matu?ar ta shin hankali ganin wasi?ar ta wanda har sai da ta so samun karayar zuciya ta ji duk ba daWi ya bata tausayi sosai amma sai ta yi tunanin ai na Wan lokaci ne zai dai na in sha ALLAH, dama masu kuWi suna ganin basu rasa komai ba don haka ba suda matsala akan wata banzar soyayya can.

"KA YI HA?URI YAYA KAFI ?ARFIN TUNANI NA, BAZAN IYA BINKA BA, INA YI MAKA FATAN ALKHAIRI."

Shi ne abun da ta rubuta masa.

Tana ganin yadda da?ar aka sanya shi mota sai faman kiran sunan ta yake, babbar matsalar kuma ita ma sai ta ji ta gaza barin gurin kuka sosai take ga shi ba mai lallashi.

Haka ta gama kukan, ta koma tunanin ina kuma ta dosa yanzu kenan.

Tafiya ta fara ba tare da sanin ina ta dosa ba sai ganin ta, ta yi abakin kasuwa ta shi ga ciki tana neman ruwan da zata sha amma ta rasa, ta koma neman aikin da zata yi nan ma babu, ta rasa kuma gurin zuwa sai ta jiyo wata mata tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login