Showing 87001 words to 90000 words out of 123822 words

Chapter 30 - WATA KADDARA Complete book By (Yar gatan mama).doc

22 Sep 2025

2599

da ni meke damun ki kina bu?atar wani abun ne?" "Ah ah Aunty ina dai son na sani shin kin yi farin ciki yanzu, kuma kin daina fushi da ni, shin yanzu ni Win ?arki ce."

"Me kike faWa haka ne, kar dai ace saboda mu kika aikata hakan bawai don kina son gyara zaman ku ba da gaske?"

"Aunty du ka biyun ne manufa ta, ina son ku daina fushi da mu, sannan ina son gyara zamana da Yaya saboda na san tabbas yana matu?ar so na" ri?e hannun Aunty ta yi ta ce "Shi ya sa a matsayin ki na mahaifiyata nake neman taimakon ki, na ji cewa addu'ar iyaye musamman mahaifiya bata faWuwa ?asa, don Allah ki yi man addu'a Allah ya sanya man son Yaya ko da rabin son da yake man ne."

Wallahi Aunty ina jin haushin zaman ?aryar da muke da Yaya, haushin kaina nake sosai, na rasa me ya sa Allah ya jarabceni da rashin son Yaya, shin ko dai ban san meye so ba har yanzu?"

A da ban san ya ake yin ?arya ba, amma tun ranar da ku ka sanya ni yin ?aryar cewa Yaya nake son aura, rayuwata ta sauya ku san duk rabin maganar da nake yi ma sa ?arya ce wallahi har kunyar sa nake ji, yanzu kuma ga shi mun gina ala?ar mu zuwa wani babban mataki amma duk babbar matsalar a kan ?arya kuma shi bai sani ba, ina jin tsoron ranar da zai san gaskiya ban san wane hali zai shiga ba."

"Don Allah kice ce ni kafin lokaci ya ?ure man ni ma na fara son Yayana sosai ko da son bai kai wanda yake man ba, na san kema za ki so faruwar hakan" kuka take sosai kuma ta?i sakin hannun Aunty.

Aunty ta ji duk jikinta ya yi matu?ar sanyi " Shi ke nan daina kukan kin ji, tun da kin ga ba ki da lafiya sosai, ni ma ki yafeman ?ata sam na manta cewa mutum ba zai iya son wanda ya ga dama ba a ransa har sai Allah ya nufi faruwar hakan, amma duk da hakan kika yi mana biyayya gurin auren Yayan ki, kar ki damu in sha Allah zan ?ara dagewa gurin cigaba da yi maku addu'a domin zaman ku ya dawo kamar na ko wane ma'aura ta, sannan kema ki yi ta addu'ar neman tsari daga sharrin sheWan" haka dai suka kasan ce tsakanin uwa da ?a Aunty nata lallashin ta.

*******************
Yau ku san kwana uku ke nan ba laifi ta ji sau?i sosai don har ta fara fitowa parlor ta zauna cikin mutane, sai dai sun lura da abu Waya zuwa biyu, yanzu ga ba ki Waya bata da kuzari idan ta zauna guri Waya ba ruwan ta da kowa, amma wannan sun yi ma ta uzuri idan ta ?ara jin sau?i za ta dawo yadda take in sha.

Sai dai abun da sun ka fahimta shi ne bata zama ku sa da Sufiyan idan ya zauna ku sa da ita duk yadda za ta samu hanyar guduwa ta sani, sannan bayan gaisuwa ba wata kalmar dake shiga tsakanin su bata kallon ko da gurin da yake, rabon ya ce yau ga shi sun haWa ido tun kwana huWu da suka wuce, ranar da tazo gurin shi, duk da ya san ita Win ba masoyiyar yawan kallon mutane ba ce ido cikin ido amma yanzu abun ya yi yawa sosai a kansa, hakan ba ?aramin da mun sa yake ba.

Yau kam ya shirya tsaf don gyara tsakanin su, su dawo kamar yadda suke a da, hakan ya sa yaja ?an uwansa suka fita shopping duk inda suka je sai sun yi siyayya kamar hauka shi ma ya dage sai zaSen abubuwa yake kuma duk na Sufayya ne, ?an uwansa har mamaki suke yadda ya dage sai zaSar abubuwan mata yake.

Su dai iya sanin su bai da mu da sabgar mata ba sun ma Wan fi shi ?o?ari saboda suna raka Momy's wani lokacin, shi kuma ko da wasa bai taSa zuwa ba, amma sai ga shi yau yana ta Waukar kayan mata kuma duk waWan da suka dace, lalle soyayya mai sauya Wan adam.

Ni?i ni?i suka shigo da kaya gidan Momy Aisha cikin zolaya ta ce "Kai wannan siyayyar fa wazai yi aure ne a cikin ku bamu sani ba, ko kuma dai mu ku ka Yoma?"

Salim ya ce "Ko Waya Momy wannan siyayyar ta ?arku ce kuma abun da zai baku mamaki shi ne ku san rabin kayan duk Sufiyan ne ya zaSa da kansa."

BuWa kayan Momy's suka yi, maa sha Allah gaskiya sun yi kyau sosai, ku ce dai ?ar mu ta sauya tunanin Wan mu da yawa" Samir ya ce "Haka ne kam Momy."

Sufayya na gurin amma ko kallon gurin da suke bata yi ba, Momy Nafisa ta yi ma sa nuni da yaje gurin ta ya nuna ma ta kayan, haka ko ya yi yana zuwa ku sa da ita ya zauna, ta fara yun?urin ta shi ta bar gurin, aikuwa da sauri ya ri?e ma ta hannu yama manta cewa iyayensu da ?an uwansa na gurin, cikin raunin murya kamar zai yi kuka ya ce "Sufayya a ?alla ki duba siyayyar da muka yo maki ki ga idan ta birge ki."

Cikin muryar ta da har yanzu bata gama fita ba sosai ta ce "Sun birge ni mana Yaya, na gode sosai Allah ya saka da alkhari."

Dady Nura ya ce "Ta ya za ki san sun yi bayan ko dubawa ba ki yi ba? idan fa kika yi wasa sai mu Wauke su mu rabawa matan mu su yi mana kwalliya" cikin sigar zolaya ya yi maganar.

Sai lokacin kowa ya ga murmushin ta mai ?ara ma ta kyau ta ce "Lah ba komai Dady na bar maku idan kuna so."

Cikin Wauki da farin ciki Sufiyan ya mi?e tsaye ya ce "?anwata bar masu kayan zo mu je in nuna maki wani abun."

A razane ta ce "Ni kuma? to koma mene ne ai za ka iya nuna man a nan cikin jama'a kawai."

"Me ya sa kike magana kamar wani ba?o a gurin ki? ni ne fa Yayan ki Sufiyan kuma abokin ki, don Allah ki zo mu tafi abu kawai zan nuna maki ba sai da ki zan yi ba."

Sufayya ko ta turo baki ta kafe a kan ba inda za ta bishi, ganin hakan Dady Suraj ya yi saurin shiga maganar ya ce "?ata ku je Yayunki Salim da Samir su raka ku koma mene ne sai ku gani tare, hakan ya yi maki Koh?"

A jiyar zuciya ta sauke cikin sakin fuska ta ce "A Dady hakan ya yi" idanun Sufiyan nan take suka sauya launi zuwa ja alamar Sacin rai, a ransa yake cewa "Ke nan hakan na nufin ?anwata tsorona take" kowa ma a gurin tunanin da ya zo, ma sa ke nan.

Haka suka fita daga gidan jikin su a sanyaye ba kuzari, suna zuwa ku sa da wata mota dake lulluSe ya daure ya yi ma ta murmushi ya ce "?anwata ki buWe wannan motar da hannunki."

Ba musu ta saka hannu ta janye rigar, mota ce ?erarriya ta yi matu?ar kyau duk an yi ma ta kwalliya da filawowi masu kyau.

"?anwata wannan motar ta ki ce, ki duba ki gani idan ta yi maki" sannan ya Wauko wani kwalin waya ya mi?a ma ta ya ce wannan ma naki ne, ina fatan za su birge ki."

"Sun yi kyau kuma sun birge ni, amma duk wannan kyautar ta meye haka bayan ka san ina da mota da waya, sannan duk zan fita ku ke kai ni, to me ye wannan Win."

Cikin rashin kuzari ya ce "Na sani kawai na so sabunta maki ne kuma ko da mu ke kai ki ai kinga watarana muna fita da motarki, sannan ke ma wata rana za ki iya fita da kanki."

Su dai Samir da Salim suna gefe ba su ce uffan ba, can ta ce "shi ke nan na gode sosai Allah ya ?ara buWi ya sa afi haka" tana gama faWar haka kawai sai ta juya ta koma cikin gida.

Dady Ahmad ya ce "?ata wane abun mamaki ne aka nuna maki?" murmushi ta yi, ta mi?a ma shi takardun mota da key da kuma wayar ta ce "Yaya ne ya siya man Dady ku ta ya ni, yi ma sa godiya" kafin ta ji me za su ce ita har ta wuce Waki.

Sufiyan na ganin shigar ta Waki da sauri shi ma ya bita, tana ganin sa har ta cire hijab da ni yar shiga wanka sai kuma ta fasa ta fara ?o?arin barin Wakin, da sauri ya tare ma ta hanya.

Sannan ya ce "Yau ina son na san dalilin duk wannan gudun nawa da kike yi, shin kin tsaneni ne ko kuma kina jin haushina ne? ?anwata ke fa kika ce kina so na, shin ko ba gaskiya kika sanar da ni ba?"

WATA ?ADDARA
ANOTHER DESTINY
BY
SUWAIBA M AMIRU
(?ar gatan mama)
' PAGE 5?? 1??

Kallon ta ya yi da kyau ya ce "Sannan kuma idan a kan abun da ya faru ne, ki gafarceni wallahi da na san za ki cutu da ban aikata hakan ba, ke ma kin san ba zan iya cutar dake ba, da gangan."

Cikin san yin jiki wanda har yanzu bata gama jin ta daidai ba, ta ?arasa kwanta wa jikinsa, a raunane muryar bata fita sosai ta ce "Yaya ni fa ba tsanarka na yi ba kuma bana jin haushin ka, to wai ma meze sa na ji haushin ka?"

"Kawai dai ina guje maka ne saboda iyayenmu sai nake ganin kamar idanunsu a kanmu yake, ni kuma ina jin kunyar su sosai gaskiya, hakan ya sa nake guje maka, amma ka yi ha?uri in sha Allah na daina, komai zai zama daidai karka da mu Yayana."

Cikin farin ciki ya ?ara ?an?ameta a jikinsa ya ce "Don Allah da gaske kike ?anwata"
"A mana yanzu dai idan ka gama jin abun da kake son ji, to ka fita zan yi wanka."

"Ah ah gaskiya dai ki bari na je na sanar da su kowa ya koma gidansa mun gode haka nan, saboda kina jin kunyar su, kin ga sai na dawo na yi maki wankan da kaina koh?"

A yana yin shagwaSa ta turo baki ta Wan daki ?irjinsa ta ce "Haba Yaya so kake suce bana da kunya koh? gaskiya ban yarda ba, ka rufa man asiri" tana maganar tare da tura shi ta rufe ?ofar, da murmushi ya bar gurin, cikin farin ciki ya ?arasa parlor.

Ita ma murmushin ta yi sannan ta ce *"ALLAHUMMA YA MASARRABAL ?ULUBI SASBIT ?ULUBANA ALA MA ?A'ATIKA* ya Allah kai ne mai sarrafa zukata ka sarrafa zuciyata ga yi maka Wa'a, sannan ka bani ?warin giuwar yi wa Yaya biyayya da sanya shi farin ciki ako da yaushe har ?arshen rayuwata ya Allah" da haka ta shige wanka.

*******************
Tun daga lokacin ta Wan rage yin abun da take, sannan komai ya daidai ta tsakanin su da iyayensu kamar yadda suke fata, kuma yanzu ta daina fushi da Yayunta sun ?ara zama abokai.

Ta cigaba da zuwa makaranta komai na zuwan ma ta, da sau?i i zuwa yanzu iyayensu duk sun koma gidajen su, tsakanin Sufiyan da Sufayya komai ya daidai ta ba laifi, yanzu ta rage jin tsoronsa sosai.

Tana iya ?o?arin ta wajen ganin ta faranta ma sa, yana jin daWin hakan sosai yana cikin tsantsar farin ciki saboda yanzu yana jin ya gama samun duk abun da yake burin samu a rayuwa.

Hakan ya sa yake ?o?arin sai ta ta yadda yake son ta ka sance, ita kuma tana ?o?arin biye ma sa duk yadda yake so, a gaban kowa ba ya jin kunyar ko nauyi wajen nuna ma ta soyayya ko da gaban iyayensu ne.

Sai dai yana jin nau yin nuna soyayyar sa a gurin ta idan ?an uwansa suna ku sa, sai yake ganin kamar yana yi masu cin fuska, don yana ji a jikinsa cewa har yanzu suna son ta, shi ya sa yake rage wani abun a gaban su.

Yau Sufayya ta shirya tsaf da niyar zuwa makaranta Sufiyan ya sauke ta yana jiran ta fito su koma gida, sai ga kira ya shigo wayarsa daga asibiti suna neman taimakon sa a kan ya zo ya duba masu wani marar lafiya da aka kawo yanzu kuma sun duba sunga sai an yi ma sa aiki, sannan shi ne kaWai suke sama rai zai iya, da sauri ya ce ok ga shi nan zuwa yanzu in sha Allah.

Har zai tafi ya yi tunanin ?anwarsa ta ku sa fito wa sannan kuma ga wayarta a hannunsa ya rasa me zai yi, ta ya zai sanar da ita zai tafi kar ta jira shi, sai can ya yi tunanin kiran ?an uwansa ya sanar da su cewa don Allah su je Waukar ?anwarsa makaranta ga uzurin da ya ta so, ma sa yanzu.

Ba musu suka amince tare da yi ma sa fatan nasara, ba su yi wani jimawa da zuwa ba ta fito nan suke sanar da ita uzurin Wan uwansu, ba komai tace.

Tana ?o?arin shiga motar sai kawai ta ji muryar wata daga bayansu tana faWin ?an uku dama kuna cikin duniyar nan aka daina ganin ku, jikin Samir ta nufa tana ?o?arin rungumar sa, shi kuma ya daka ma ta tsawa ya ce "Wai ke yaushe za ki yi hankali don Allah?"

Kallon ta ta mayar kan Salim ta ga babu fusakar wasa a tare da shi, ta kalli Sufayya ta ce "To fa waya yi aure daga cikin ku halan? kuma wallahi mai kyau ce, hannu ta mi?a ma ta "Mu gaisa ko?" ba yabo ba fallasa Sufayya ta mi?a ma ta hannu.

"Sunana Rashida kuma ni abokiyar karatunsu ce"
"Hmm hakan ya yi kyau" cewar Sufayya.
Ke kuma fa" Rashida ta yi tambayar,
"Ni kuma ?anwarsu ce Sufayya sunana"

"Wai ina Waya Wan uwanku yake sarkin ba?in rai?"
Kallon ta ta mayar gurin Sufayya ta ce "Wai don Allah ya kuke ha?uri da halin Waya Yayan nan na ki? kin san Allah ba zan taSa manta abunda ya yi man ba a rayuwata, amma ba komai soyayyar sa ce ta jaman, cikin taron jama'a fa ya watsaman ruwan lemu ya ga yaman magangannu masu zafi a kan kawai na nace ina son shi, a makarantarmu har sarkin ba?in rai ake ce ma sa, da wuya kiga yana magana da wasu bayan ?an uwansa."

Sufayya ta fara gajiya da maganar musamman yawan maimaita wai tana son Sufiyan cikin Sacin rai ta ce "Hmm Allah sarki to me zai hana yanzu ki sake gwadawa ko za'a dace."

"Ai na yi aure har ina da yara biyu yanzu, kuma wallahi ko da ban yi aure ba ina da tabbacin ba zai taSa so na ba, kuma fa kar ki ce shi ka Wai ne mai wannan halin su ma waWan nan akwai ?awayena dake mutuwar son su amma duk'kan su kamar haWin baki ba wanda ya karSi soyayyar su daga cikin su, sai dai cikin ikon Allah su ma duk suka yi ha?uri yanzu haka sun yi aure shekara Waya da ta wuce."

Cikin za?uwa Sufayya ke magana "Wai tun da duk kun yi aure kuma kin san ko baku yi auren ba ba za su aure ku ba, to yanzu maimaita maganar na miye?"

Yi ha?uri haka nake da surutu, amma me ya sa yana yin ki ya sauya haka ko da wanda za ki aura ne daga cikin su?" Samir ya ce "Amma ba ki ji ta sanar dake muWin Yayunta ba ne, to bari ki ji muWin Yayunta ne kuma mata a gurin Wan uwanmu, ita da Sufiyan sun yi aure wata takwas dana wuce."

Da sauri ta ce "Ke ce matar wannan mai ba?in ran?"
"A ni ce, ku kuma idan kun gama jin labarin ku zo mu tafi" tana gama faWar hakan ta shaga motar ta rufu ?ofar da ?arfi, duk da kallo suka bita.

Suna isa gida bata kalli ko wanne su ba, ta shige Waki ta barsu nan tsaye, girgiza kai suka yi sannan suka zauna nan parlor jiran Wan uwansu.

Sun fi awa Waya sannan ya dawo yana shigowa ya ce "Don Allah ku yi ha?uri na barku zaman jirana, yana ganku ku kaWai ina ?anwar ta mu take ne?"

Hmm yau kam ?anwar nan ta mu ranta a Sace yake, yau mun haWu da Rashida a makaranta kuma duk ta sanar da ita tsakaninku irin yadda take son ka, shi ne fa kishi ya rufe ma ta ido ta dawo gida ranta a Sace."

Cikin rawar jiki da murya Sufiyan ya ?ara matsawa ku sa da su, ya zauna sannan ya ce "Don Allah da gaske ?anwata ta nuna tana kishina haka?"

A mana ai kasan bama yi maka irin wannan wasar don haka yanzu dai ka yi sauri ka je ka yi lallashin matar ka."

Yanzu ma kuwa zan je gurin ta, yau ina cikin farin ciki dana fahimci cewa ?anwata tana sona kuma ta da mu da ni har tana kishina haka, sai dai raina ya yi matu?ar Saci da wannan manyar Rashida wallahi da ina ku sa dana yi ma ta munan nan hukunci na Sata ran ?anwata" bai jira jin abun da za su faWa ba, da sauri ya ta shi ya nufi Wakin gurin ta.

Yana barin gurin Samir ya kalli Salim ya ce "Allah ya sa abun da nake zargi ya zama gaskiya Allah ya sa ?anwarmu kishin Wan uwanmu ne ya Sata ma ta rai Wazu, dubi irin son da yake ma ta, a shirye yake ya mutu saboda ita" Salim ya ce "Wallahi rigana magana kawai ka yi amma ni ma tunanin da nake ke nan a raina."
*********************

Sufiyan na zuwa gurin ta, ta yi ma sa sannu da ta ba shi ruwa, fuskar nan babu walwala ta ce "Yaya ni zan tafi gidan Momy Nafisa tace nazo na yi ma ta kitso."

Ri?o hannuta ya yi "?anwata ki yi ha?uri a kan maganar Rashida kar ranki ya Saci saboda ita, ita Win ba kowa bace a gurina."

Hannunta ta fizge

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login