Showing 108001 words to 111000 words out of 123822 words

Chapter 37 - WATA KADDARA Complete book By (Yar gatan mama).doc

22 Sep 2025

2601

kawai dai na bada misali ne."

Da ?arfi cikin Waya murya ta ce "Haka ne mana Malam abun da kake nufi ke nan, to shi ke nan yanzu dai na ji idan yaran sun mutu za ka iya samun wasu ko ba haka ba, to amma dawa kake tunanin ?ara samun haihuwar ba dai da ni ba Koh? sai dai ka hanzarta ?ara aure don ka samu wace za ta rin?a haifa maka yara lokaci bayan lokaci, ni dai na gama nawa Allah sanya albarka."

Cikin san yin murya ya ce "Ya kike magana kamar ba ki kishina, wani lokacin idan kika yi magana a kaina sai na ji kamar duk duniya babu wanda kika tsana sama da ni, yanzu don Allah me ye zancen in ?ara aure bayan kin san ni Win naki ne ke ka Wai?"

"Ai kai naga tsantsar soyayyar da kake yi man ne ya sanya kake yi wa yarana fatan mutuwa daga zuwan su Duniya, kuma ai na ga taimaka maka na yi tun da kai kana son haihuwa zubi zubi masu rayuwa su rayu masu mutuwa su mutu, to kaga ke nan tun da, ni na gama tawa sai ka auro wace za ta cika maka wannan burin naka" rufe idanunsa ya yi sosai saboda jin zafin kalaman ta.

?acin rai sosai Aunty ta shiga ta ce "Wai ke me ke damun ki haka daga farkawa sai masifa sai kace kin manta shi Win mijin ki ne?"

Kamar ta yi kuka "To Aunty shi ba ki ji fatan da yake yi man ba, fatan fa yarana su mutu yake, kuma ya san daga kan su na gama haihuwa, kin ga don sun mutu shi ba asarar sa bace tun da zai iya ?ara haihuwa idan ya yi wani aure."

"Kin rufe idon ki kin gaza ganin gaskiya, sanin kan ki ne ba manufar sa ke nan ba, amma kina ta juyar ma sa da magana, kuma zancen kin daina haihuwa ki bar shi, saboda Allah ne ya dube mu ?a-?an da bamu haifa ba ne yake ta ba musu ta hanyar ki, don haka haihuwa kima shirya yanzu kika fara" cewar Aunty.

"Wallahi ba don wani abu ba da nace ba ki ?aunata sam, kina nufin na yi ta haihuwar ?a-?a huWu biyu kamar wata akuya, to wallahi ba zai yuyuba in sha Allah, don ma ku sani ke da ?an gaban go shin na ki."

Aunty za ta sake yin magana Sufiyan ya girgiza ma ta kai alamar ta yi shuru, ya ri?a hannun Sufayya ya ce "?anwata zo ki zauna bar zancen Aunty can ni ma yanzu na yi tunanin maganar ki kin fimu gaskiya, me muke nema a duniyar nan Allah ya bamu Maza da Mata yanzu ai sai dai mu yi addu'ar Allah ya raya su, ya sanya masu albarka, don haka ni ma ina goyon bayan ki, gaskiya ki tsaya haka nan ki huta."

Sassauta murya ta yi cikin yana yi kamar na ?ar maye ta ce "Da gaske kake don Allah Yayana?"
"A mana da gaske nake."

Tana rawar murya kamar mai jin sanyi ta ce "To idan haka ne mu fara shirye shiryen ranar da za'a cire man mahaifar ba ki Waya duk mu huta Koh?"

Wani gumi ne ya fara karyo ma sa saboda bai yi zaton tunanin ta zai kai can ba, shi so ya yi kawai ya tsara ta a wuce gurin.

Dubara ce ta zo kansa ya ce "Haba dai ?anwata sai kace ba doctor ba, kin san fa idan aka yi irin wannan aikin zai yi wahala mace bata kamu da cancer ba, don haka mubar wannan zancen, kar ki damu ni na san hanyar da zan bi komai ya zama daidai kin ji ko ?anwata, Yanzu kwanta an jima ka Wan sai mu tafi gida."

Har ya kwantar da ita tana faWin "Ka tabbatar" yana amsa ma ta "A na tabbatar" a haka ta koma bacci.

Samir ne ya saki wata irin dariya ya ce "Wallahi idan kana tare da ma'auratan nan za ka ga comedy kala kala a rayuwa, yanzu saboda Allah ka san yadda za ka shawo kanta ka barta ta cika mana kunne da masifa tun Wazu, shin wai don Allah ya aka yi ka samo wannan du barar har ka sa ta yarda da kai cikin sauri haka?"

"Ban sani ba Wan sa ido" can kuma ya ce "Na fahimci har yanzu bata cikin hayyacin ta kamar allurar bata gama sakin ta ba, shi ya sa na biyo ma ta ta haka, amma fa Wan uwa kafin na fahimci hakan na shiga ruWu sosai da tunanin ta ya ?anwata za ta birkice haka, amma dai in sha Allah ina sa ran idan ta farka yanzu komai zai daidai ta in sha Allah."

Cikin ikon Allah ko tana farkawa lafiya ?alau kallon Sufiyan ta yi ta ga duk ya yi wata uwar rama kamar wanda ya yi jinyar sati Waya, su ma Yayunta haka, girgiza kai ta yi a hankali ta ce "Idan bana da lafiya har sai nafi su kyan ga ni haka dai suka koma gida cikin farin ciki.

Kaka na samun labarin haihuwar ya ce su gama duk abun da za su yi a can su dawo Nigeria haka nan, ayi wani taron sunan saboda wancen karon ma sai da mutane suka rin?a mita an yi suna ?asar waje ba a dawo gida ba."

Salim ya ce "Ka ji wata rigima ta tsoho, to su waye masu mitar bayan ku, to mu dai yaranmu ba su yi kwarin da za'a fara yawo da su ba dokar ?asa ma ta hana don haka ka yi ha?uri."

Kaka ko ya ce da su da dokar ?asar duk sunci gidan su, kuma tafiya dole.

**********************
Har ana gobe suna Sufiyan bai faWi sunan da ya sanya wa yaran ba duk wanda ya tambaya sai ya ce ai ranar wanka ba a Soyon cibi, don haka duk ayi ha?uri har ranar suna kowa zai ji.

Salim ya ce "Amma ya dace ko mu ne, ka sanar da mu don abubuwan da za mu sanya a buga na rabo."

Ya ce "Ai sai ku yi kuma, karku da mu duk na Wauke maku wannan, ku dai ku jira lokaci kawai."...

WATA ?ADDARA
ANOTHER DESTINY
*PAGE* 58

Ranar suna bayan sun je masallaci sallah, da gudu Salim da Samir suka shigo gidan suna kiran sunan iyayensu mata, duk iyayen suka fito suna tambayar lafiya, cikin farin ciki suke sanar da su cewa Sufiyan sunan su, ya sanya wa yara.

Su ma iyayen sun yi murna sosai ?arshe dai aka yanke shawarar kiran su da junio babba da ?arami duk biyun, da haka za'a kirasu.

Bayan kwana biyu da taron suna suka yi duk wani shirye shiryen koma wa Nigeria, garin Abuja suka sauka gidan Dady Ahmad, har su Kaka sun ?ara so da mutanen Zamfara.

Nan ma an yi taron an gama lafiya burin su Kaka ya cika, sun gayyato ?an tsofaffin mutanen su, taron shi ma ya ?ayatar sosai.

Bayan sati Waya duk families suna guri Waya kamar yadda suka saba amma Sufiyan ya ?i cewa uffan sai faman kallon yaran sa yake, yau ya hana kowa Waukar su, suna kan Wan gadon su ?arami shi kuma ya naWe ?afafu sai kallon su yake, can kuma kamar an mintsine shi ya mi?e tsaye da sauri ya ri?o hannu Momy Aisha da Nafisa.

Har gurin yaran yazo da su, ya ce "Don Allah Momy's ku duba yaran nan ba da ni suke kama ba sak fuskata ce Koh?"

Cikin son su yi dariya suka ce gaskiya ba su ga kamar su ba sam, kamar ma fuskar mahaifiyar su suka yi.

Kamar ya yi kuka ya ce "Ta ya hakan ma, za ta faru bayan ni da kaina na hango kamar mu da su?" da sauri ya je gurin su Dady ya ce "Wai don Allah ba da ni suke kama ba kufa duba ku ga ni, da kyau Dady?"

Momy Saratu ta ce "Ikon Allah yau naga rashin kunya ?arara, kai yanzu Wiyan fari kake tsarewa da kallo har kana faWin ka hango kaman nin Ku saboda tsabar rashin kunya?"

"Ai naga su Wan uwa ba sa kallon na su yaran, nan naga kamar su lashe su kullun, su ba Wiyan fari ba ne a gurin su ke nan? duk ba ki sanya masu ido ba sai ni da kika rai na, to wallahi sai na tambaya ehee."

Da gudu ta bi shi tana faWin "Idan ka isa ka tsaya mana, ni kam yarana suna da kunya duk kallon da, za su yi wa yaran su idan sun ganmu suna kawai ci, kai kuma har da wani murguWa man baki, to ka yarda na ri?a ka yau sai na cire ma wannan rashin kunyar."

Dady Ahmad ya ce "Ni dai kar ki gajiyar mana da yaro gurin gudu, me ye a ciki don ya tambayi gaskiya?"

Dady Suraj ya ce "Ta dai biye ma sa, ta je ya karya ta, don yanzu kam Sufiyan sai ha?uri ba kunya ba ce da shi, tun da ya samu yaran nan."

Yana cikin gudun ya hango Sufayya ga ba ki Waya ba walwala a tare da ita sam, da sauri ya je gurin ta ya ri?a hannuta ya nufi Waki da ita, kallon ta ya yi da kyau ya ce "Sanar da ni ?anwata me ye matsalar me ke damun ki?"

Hawaye ne suka Wan zubo ma ta, ta ce "Yaya na san idan ka ji dalilin kai ma faWa za ka yi man, amma dole na sanar da kai, Yaya laifi na yi wa Yayuna Yaya Samir kaWan ya rage ya mare ni, Yaya duk ina jin ba daWi."

A razane ya kalle ta ya ce "Wallahi ba ?aramin laifi ba ne kika yi masu, sanar da ni me kika aikata haka wanda har ya Sata ran su?"

Tana rawar murya ta ce "Yaya ni fa ba wani abun mai girma na yi ba, kawai cewa na yi don Allah yaushe za su yi aure saboda ni ma ina son na samu ?an uwa kamar yadda kuke haka, shi ne ransu ya Saci Yaya ya ce nazo na yi masu auren idan wani abun suka tare man."

"Ni kuma ba wai sun tare man komai ba kawai dai ko da yaushe idan na gansu haka sai na ji kamar ni ce sanadin faruwar hakan, duk sai na ji natsani kaina."

Shi ma Sufiyan ran sa ya Saci sosai ya ce "Wai har sau nawa zan sanar da ke don Allah ki daina matsawa a kan su yi aure, to bari ki ji ko nina a matsayin su hakan za ta iya faruwa da ni, ?anwata na ro?eki don Allah ki daina yawan Sata ran ?an uwana haka nan, mu yi ta addu'a kawai" Ha?uri ta ba shi cikin san yin murya.

***************
Haka rayuwa ta cigaba da kasancewa Sufayya yanzu har ta yi shekara Waya da rabi da haihuwar yaran ta, duk wanda kaga ni yana cikin farin ciki.

Yau ma kamar ko yaushe Yayunta suna zaune guri Waya suna tattaunawa a kan wata magana sai ga, Sufayya daga kitchen ai kuwa sai jin ta yi sun ambaci sunan ta ?asa ?asa suna magana a kanta, haka ta rin?a zagayen su, tana faWin "To ?an gulma dai ?an wuta Allah baya son gulma, ban za suka yi da ita ba wanda ya koma kanta, kuma suka bar abun da suke saboda sun fahimci so take ta ji kan zancen.

Har Momy Saratu ta sanya baki ta ce "?ata me ke faruwa ne haka?"

Kamar ta yi kuka ta ce "Momy wallahi na ji suna gulma ta kuma na sanar da su ?an gulma ?an wuta, amma duk da haka ba su sanar da ni abun da suke faWa ba."

Ko wanen su kamar ya yi dariya saboda dama sun san abun da take son ji ke nan, Momy ta ce "Gaskiya ba ku kyauta ba mene ne na yin gulma bayan ku san ba kyau, to yanzu dai ku sanar da ita me kuke cewa."

Ku san a tare suka ce "Shi ke nan yanzu ?anwarmu kina son ki san abun da muke magana a kai Koh?" cikin farin ciki ta ce "A mana."

Suka ce "To yanzu ki yi sauri ki shirya ki zo mu fita a can za mu sanar dake komai."

Cikin farin ciki ta ce "Don Allah brothers da gaske?" Salim ya ce "Da gaske mana ko ba ki yarda da mu ba?"

Cikin Wauki ta ce "Na yarda da ku, wallahi shi ya sa nake ?ara ?aunar ku, I love you so very much, da gudun ta ta shige Waki cikin nishaWi."

A nan take Sufiyan ya ji wata muguwar faWuwar gaba, zuciyarsa ta rin?a anyana ma sa abubuwa da ban da ban, tana sanar ma sa wannan kalmar da ta faWa, ba ta faWa ba ne don suna ?an uwanta sai don akwai wanda take so a cikin su har yanzu.

Kalmar da ya jima yana burin ya ji ta faWa ma sa kai tsaye babu War, har cikin ranta kuma a gaban kowa, yau ita ce ta sanar wa ?an uwansa cikin sau?i to idan hakan ba so ba ne mene ne?

Da sauri kuma ya ce "A uzu billah, Allah na tuba wannan wane irin tunani nake haka, cikin sauri ya kawar da wannan tunanin a zuciyarsa, ya dubi ?an uwansa ya ce "?an uwa bari na je, na shirya kafin ta gama sai mu tafi."

"Ba damuwa muma bari mu shirya" yana tafiya Samir ya ce "?an uwa kamar akwai abun da yake damun Wan uwanmu, ya kamata mu yi ?o?arin gano komai, tun da yanzu duk ya sauya ba ko wace matsalar sa yake barin mu sani ba, yafi son ya yi ta zama cikin damuwar sa" Salim ya ce "Tabbas wannan haka ne Wan uwa."

Ba ta yi wani jimawa ba sai ga ta, ta fito cikin shirin ta, faman farin ciki kawai take kamar yau ne ta fara fita da su, ita kanta ta rasa dalilin wannan farin cikin nata, tana shiga cikin parlorn ta ga ashe duk families za'a tafi aikuwa nan take farin cikin ta ya ?aru, a haka suka fita.

Sun yi ?ar tafiya mai Wan ni sa, ka Wan sannan suka kai gurin wani ?aton gini ya tsaru matu?a tana ganin ginin ta yi wani irin tsalle saboda ganin favourite painting Win ta, sun shiga ciki sun duba ko ina, gini ne mai hawa uku kuma ga duk'kan alama babbar asibiti ce, bayan sun gama duba ko ina sai suka fito wajen asibitin suka ?ara shiga wani ?aton get a cikin sa akwai gida je uku kowan ne bayanin tsaruwar sa Sata lokaci ne kuma duk kalar su Waya komai iri Waya.

Bayan sun gama duba ko ina duk suka dawo harabar gurin suka zauna, sun Wan yi shuru na Wan lokaci sai can Salim ya kalleta ya ce "?anwarmu ya kika ga asibitin da gidajen nan sun yi kuwa?"

Murna sosai a kan fuskarta ta ce "Sun yi sosai ma kuwa"
"To shi ke nan waWan nan gidajen namu ne sannan ke muke son ki zaSa wa kowanen mu, na shi wanda zai zauna a ciki."

Kallon sa ta yi ta ce "Bikin naku har ya zo haka kuma ban sani ba?" ranta a Sace ta yi magana.

Rai a Sace Samir wa watsa ma ta wata harara ya ce "Sai mutum zai yi aure yake mallakar gida ne, wai ke don Allah me ye matsalar ki, ganin duk ran su ya Saci har Sufiyan kuma ita a duniya ta tsani ganin Sacin ran su kamar yadda su ma, ba sa son ganin ranta ya Saci ko ka Wan.

Cikin sigar ban ha?uri ta karyar da kanta gefe ta ri?e kunnenta ta ce "Sorry brothers ba zan sake ba in sha Allah."

Salim ya ce "Shi ke nan ya wuce ba komai, sannan kuma ?anwata wannan asibitin kyauta ce daga gurinmu zuwa gurin ki, kuma ba kowa ba ne ya kawo wannan shawarar sai Sufiyan, lokacin da muke ta tunanin wace kalar kyauta ya dace mu yi maki bayan kin haihu shi ne ya ce tabbas idan muka yi maki wannan surprise Win za ki yi farin ciki, sai kuma ga shi mun ga ?aunar gurin a tare dake wannan shi ne yanuna mana cewa tabbas miji ya san zuciyar matarsa ko ba haka ba?"

Ta jima kafin ta yi magana ta sunkuyar da kanta ?asa har sai da Dady Nura ya ce "?ata ko dai gurin bai yi maki ba ne, na ji kin yi shuru?"

Cikin tsantsar farin ciki idanunta har na fitar da wasu siraran hawaye ta ce "Wallahi Dady ba haka ba ne, na dai rasa abun da zance ne shi ya sa, na yi shuru amma a zaharin gaskiya yau ina cikin farin ciki marar misaltuwa, na gode na gode sosai godiya marar iyaka nake yi maku, sannan ina ro?on Allah yanuna man ranar da zan sanya ku farin ciki kamar yadda kuke ?o?arin sanya ni farin ciki, ubangiji Allah ya saka maku da alkhari" duk suka amsa da Ameen.

Salim ya ce "To yanzu dai ina fatan kin san maganar da muke tattaunawa Wazu ba gulma bace, balle ki samu abun yi mana wa?ar ?an gulma ?an wuta Allah ya hana gulma."

Duk wanda ke gurin sai da ya yi dariya amma ban da Sufiyan shi kam haka kawai yake jin zuciyarsa bata yi ma sa daWi.

Haka ta zaSawa kowannen su gidansa kuma ku san duk ya yi daidai da ra'ayin su, sun gama komai har yamma suna gurin, suna zaune parlour Salim Dady Suraj ya ce "Ku Wan yi man afuwa zan fita waje na gama wani Wan aiki a laptop, yanzu zan dawo in sha Allah" duk suka ce ba damuwa ka gama mu wuce gida haka nan ko?"

Kallon Momy Saratu ya yi ya ce "Madam zan samu tea kuwa?"
"Za ka samu mana yallaSe, ka tafi zan biyo ka da shi yanzu."

Suna fita Sufayya ta fice sai asibiti tana ta zagayen gurin ita dai tana jin ta cikin tsananin farin ciki, kallon filawowin da aka zagaye asibitin da su kawai take tana lumshe idanu.

Sufiyan dake shirin shigowa gidan gurin sauran mutanen, da yake tun Wazu baya cikin su, ya koma gidansa Waukar wayarsa da ya manta, yana dosar ?ofar parlorn ya jiyo murya Momy Aisha tana cewa.

"Maa sha Allah wallahi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login