Showing 3001 words to 6000 words out of 29888 words
Chapter 2 - Wani Al'amarin Compelet Hausa Novels By Real Shamtr.pdf
yake dan yadda yake fatan yaji Yariman ya d'auka yana
jin an amsa tun kafin Yariman ya fara magana tuni har ya rigashi
"Broah..!! Where have u been..?? Kasan kuwa yadda kasa hankalina ya tashi,tun safe sai
nemanka nake amma na rasaka..Kana ina ka fad'a min.."
Wani mugun smacking ya saki ba tare da yayi magana ba
"Please mana broah tell me where are u,i will came and take u up right now.."
Still murmushin ya sake saki cikin wani isa ya furta
"Am at Abuja,can u....??"
Kuma sai ya sake sakin murmushi dan yasan babu yadda za'ayi ace yanzun YASEER ya biyo
shi har Abuja,cike da mamakinsa ya shiga maimaita abunda yarima ya fad'a a ransa,a fiki kuwa
sai cewa yayi
"Kace kana ina..??"
"Ina kunnenka suke sanda na fad'a maka..?"
"Pardon..Rehearses please.."
Yadda yaji muryan YASEER yasan yana cikin wani yanayi da jin abunda ya fad'a d'in,nd he's
eager to hear the reality of what he say's,a hankali ya maimaita masa,wani uban gumi ne ya
fara yankowa YASEER tun yana tsaye har sai da ya nemi guri ya zauna dan yadda hankalinsa
ya kai k'ololuwar tashi,jinjina kai kawai ya iya yi had'e fa furucin "Good for u.."
Daga haka bai k'ara cewa da shi komai ba ya katse wayan yayi cilli da shi gefe yana furzar da
wani zazzafar iska daga bakinsa mai cike da tsantsar tashin hankali.Can kuwa a gefen Yarima
koda yaji YASEER ya katse kiran tsaki yaja mai sauti,har ya ajiye wayan gefe yana shirin shiga
bathroom ya watsa ruwa yaji kalaman YASEER na dawo masa,yadda yayi furucin tabbas yasan
baya cikin nutsuwa,kuma duk damuwar da yake ciki a yanzun yasan ba'a dalilin kowa ya same
shiba sai akan sa,a fili ya furta
"Bai kamata nayi maka haka ba..!"
Saurin dawowa yayi ya d'auki wayan yabi line YASEER d'in,wayan ya shiga dan sai ring ma
yake,amma sam ank'i d'auka,sai da ya kirashi yafi a k'irga kafin yayi ta maza ya d'auka,cike da
masifa YASEER ya rufe shi da fad'a
"Wato saboda kasan babu wanda zai tambayeni kana ina na fad'a gaskiya ne yasa kayi min
haka ba,ka kama hanya kayi tafiyarka saboda ni kasani a damuwa..?? To wollahi kaji na rantse
ko dai ka kamo hanya tun wuri ka dawo ko kuma zanje na samu maimartaba na sanar da shi
halin da ake ciki.." Ajiyan zuciya ya saki cikin sanyin murya ya katse YASEER d'in daga maganar da yake yi
"Please broah..kada kayi min haka,ya kamata ka fara tuntub'ana kaji dalilin tafiya na bawai ka
faramin masifa ba.."
"God forbid..Ni na tsaya tambayanka,bayan nafi kowa sanin waye kai sannan kace wai na
saurareka,naji me...?? Me zaka fad'a min da ban sanshi ba a cikin halinka..??"
"For sure broah matuk'ar ka saurareni akan abunda zan fad'a na tabbata zaka fahimci dalilin
da yasa nayi hakan.."
"Kaga malam ni babu wani surutunka da zaisa na saurara wannan dad'in bakin naka,magana
d'aya ne kuma mun gama yinsa saboda haka kawai ka biyo private jet ka dawo gida
fak'at,amma idan ba haka ba,kasan Allah saina bayyana inda kake kowa ma ya sani.."
Cikin masifa shima Yariman ya hayayyak'o masa,dan jin yadda yake bashi command
"Bazan dawo ba d'in idan kaga dama kayi shela acikin gidan kowa ya sani ka ji ba kada ka
fasa.."
"Haka kace ba..??"
"Ehh! Na fad'a,mutum sai shegen son bada umarni wa kafi ne..? Da ko wane lokaci ka dunga
nuna sai an bika,ina nuna maka ka saurareni kaji matsalana kai kuma kana kawomin wani
zancen banza,idan kaga dama ka iya tsayawa muyi magana idan kuma baka ganshi ba kaje ka
sanar musu bana nan na tafi na bar Matar da suka auramin a dalilin bazan iya aikata mata
komai ba..!"
Wani irin kunya ne ya rufe YASEER duk da ba shi yayi maganar ba,amma yafi mai maganar
jin nauyin zancen,yadda Yarima yaji yayi shiru ne yasa shi fad'in
"Tunda baka da abun fad'a ka kashemin waya malam.."
"Ank'i a kashe d'in ko da nina kiraka da zaka dunga min masifa kamar ka haifeni..??"
Tsaki yarima yaja mai sauti,shi kuwa YASEER murmushi ya saki najin dad'in sunyi 1-1 a
lokacin,sannan cikin sigar son ya gano inda maganar yarima YAZEED ta nufa ya shiga
tambayarsa,tiryan² ya labarta masa duk abunda ya faru dashi wanda har ya janyo yazo ya iske
shi acikin mugun hali a Daren na jiya,wani wawan ajiyar zuciya YASEER ya saki kafin ya iya
tambayarsa
"Broah..for how long wannan matsalar yake tattare da kai amma ka iya b'oyewa bayan kasan
dole ne wata rana a sani....??"
Cike da rashin fahimta yarima ya katseshi
"Hey Mr man wane matsala kake nufi ne..??"
"Wanda dai kayi min bayani yanzun shi nake nufi.."
Murmushi yarima ya saki mai ciwo kafin ya furta
"Haba mana man it's not a big deal da zamu tsaya b'ata lokaci akansa.."
"Taya kake tunanin haka bayan ka sanar dani matsalar sannan kace ba Babba bane,taya kake
tunanin haka..??"
Cikin fahimta Yarima YAZEED ya fara masa bayanin,amma fir YASEER ya nuna masa shi ba
haka ba,a nan ne yarima ya shiga yi masa bayanin daga lokacin daya fara fahimtar matsalan
data faru da shi,shiru YASEER yayi dan yadda maganar take neman tayar masa da hankali
"Shi kenan broah na fahimci abunda kake magana akai,amma kasan wannan hukuncin daka
d'auka ba shi ne mafita ba,kamata yayi ace ka bari mun tattauna maganar kafin ace ka yanke
hukunci,nd for now abunda nake tunanin ya kamata muyi shi ne kayi k'ok'arin dawowa gida sai
musan abunda ya kamata ayi tun kafin su Abba su gane baka gari,ka fahimce ni..??"
Jinjina kai Yarima yayi kamar yana gaban YASEER sannan ya furta
"In sha Allah,I will try to came back as soon as possible.."
"Ok..! See u later.."
Daga haka suka katse wayan,ajiye wayan Yarima keda wuya ya fad'a toilet yayi taking
shower,misalin k'arfe 5:30pm ya fito cikin wani suit army color sai bak'in long sleeve,bakin
trouser nd black cover shoe,fuskar nan tasa as usual babu wani alamu na dariya akanta,sai dai
kuma ba wai yana gimtse bane akwai annuri daya haska shi,yana fitowa ya kwaso keys d'in
dake yashe saman center table sannan yayi waje abunsa cike da shirin zuwa wani guri.
Can a gida masarauta kuwa tun bayan fitan YASEER a b'angaren Fulani bai sake yarda sun
had'a hanya da kowa ba dan yadda yake tsoron fad'an inda Yariman yake,coz bai san yadda
iyayen nasu zasu ji ba matuk'ar suka ji wannan labarin daga bakinsa,kan haka nema ya
gwammace kulle kansa a cikin apartment d'in ko da sallah ma da yaji an kira nan cikin
apartment d'in yayi ta a ranar,bashi ya fito ba sai bayan Maghreb.
^^^^^
Tashinta da sanyin safiyar taji jikinta duk yayi mata nauyi haka nan take jin jikinta kamar na
wacce zazzab'i yake son shigarta,after tayi breakfast around 12:00pm,ta shirya cikin wani bak'in
atamfa mai adon yellow da fari,car key d'in Adda ta zara sannan ta fice tana barma babarta
Ladidi sak'on idan Adda ta fito ta fad'a mata taje shopping,da to Ladidin ta amsa mata sannan
ta fice cikin hanzari.Da fitowarta a gidan bata nufi ko ina ba face Royal Palace dan can ne kad'ai
take da muradin zuwa kuma a can ne kawai take jin zuciyarta zata yi mata sanyi,kai tsaye ko
data fito a mota bayan tayi parking b'angaren hajiya ta nufa,da zuwanta bayan ta gaida ita ta
amsa mata da kulawa,sai ta mik'e tana labartawa hajiyan zata je apartment d'in Fulani daga can
kuma zata lek'a wajen ABEELA,da to hajiya ta amsa mata da sannan ta fice,ko data fito ji tayi
duk bazata iya zuwa wajen suba,babban burinta a lokacin shi ne tayi arba da Yarima,dan haka
take ta yanke shawaran nufan apartment d'in da take tunanin nan ne nasa duk kan tana tunanin
samun sa a gida yau tunda yana hutun angwanci.
A bakin k'ofa ta tsaya ta shiga y'an gyare² kafin ta matsa door bell,kamar a mafarki sajida dake
kwance tana jiran dawowar Yarima dan suyi break taji door bell d'in a tsakiyar baccin daya
saceta ba tare data shirya masa ba,duka itanma a tunaninta lokacin Yarima ne ya dawo,sai data
fara saita nutsuwar ta sannan ta nufi k'ofar da niyyan bud'ewa fuskar ta d'auke da murmushi,da
Aisha suka fara yin arba ko data bud'e k'ofar,nan take annurin fuskarta ya b'ace dan ganin da
tayiwa Aishar a irin wannan lokacin da bazata iya ko da tantance k'arfe nawa bane,still suka yi a
gurin suna musayar kallo wa junan su ba tare da sajida ta matsa daga hanyan ba,ita kuwa
Aisha ko da ganin haka nan ta matsa kusa da sajida tana fad'in
"Heeyy.! Madam hope kin tashi lafiya..ya amarci..??"
Yadda tayi maganar kamar akwai wani abu da take nufi a cikin furucinta,sai dai kawai sajida ta
share bata nuna mata ta fahimci wani abu ba,ta juya ta koma cikin parlor tana sakin b'oyayyiyar
ajiyar zuciya kuma har lokacin bata tankawa Aisha maganarta ba ta koma saman seater ta
kwanta abunta tana rufe ido dan bata son wata magana ta shiga tsakaninsu,kallonta Aisha tayi
ta tab'e baki ba tare data sake magana ba ta bud'e jakarta ta ciro chewing gum ta cilla a baki
tana tauna d'ai² had'e da fara sakin k'as² da abunta tamkar irin kishiyoyin nan da suke kan
tsananin kishin abun sonsu haka zaman yaci gaba da gudana tsakanin aminan junan biyu da
suka rikid'e cikin k'ank'anin lokaci suka koma abokan gaban juna kowacce na hararar y'ar
uwarta da jin haushinta.
^^^^^
Around 9:45pm ya shigo cikin gidan,apartment d'in Umma'nsa ya fara nufa dan yasan yau idan
bai je ta ganshi ba akwai damuwa,sanda ya shiga bai tarar da ita ba sai Inno da wasu cikin
hadimanta suna ta y'an aikace²n su da ba'a rasa ba,da Inno suka gaisa kawai dan itan tana
zaune ne a gurin ko daya tambayi Umma'nsa ta sanar da shi taje b'angaren hajiya ne kawai
daga haka ko bata k'ara cewa komai ba,sak'o kawai ya bari dan baya son zuwa apartment d'in
Hajiya daya isketa can ya gaidata tunda yasan bai shiga gurinta ba tun safe,coz bai san meya
kai Umma'n nasa can ba,yana fitowa apartment d'insa ya nufa yana tafe yana neman line d'in
YASEER
"Am arrived.."
Abunda kawai ya furta kenan da yasa na fahimci anyi answering kiran nasa,daga haka kuma
bai k'ara komai ba ya janye wayan a kunnensa,cikin nutsuwa yake takawa har ya iso apartment
d'in,door bell ya matsa sannan yaja space yana jiran ganin an bud'e,sai daya kusan shafe
ak'alla mintuna 20 a tsaye ba tare da an bud'e ba,cikin tsananin mamaki ya d'ago kansa yana
kallon k'ofar kafin ya sake k'ok'arin dannawa,still kusan wucewar ak'alla mintuna biyar sannan
yaji ana k'ok'arin bud'e k'ofar,fuskar sa ya sake tamkewa sannan ya dai²ta tsaiwarsa sanda yaji
an bud'e k'ofar,cike da mamaki take kallonsa dan yadda bata yi tsammanin ganinsa ba a
lokacin,sai data gama kallonsa kafin ta matsa akan hanya ta koma gefe tana kaucewa daga
hanyan,wucewa kawai yayi zuwa ciki ba tare daya ko sake kallon inda take ba abunsa yana
sakin siririn tsaki mai sauti haka nan babu alamun zai kulata a tattare da shi........
#Follow
#Vote
#Comment. Then
#Share.
*®ɛąl Ê‚mąʂɧɛr.*í ½í¸‰
[6:17AM, 6/13/2019] +234 706 669 6918: í ½í² í ½í² í ½í² í ½í² í ½í²
*AWESOME WRITER'S ASSO..í ¼í¿®*
~_{Palace of excitation & pleasant writer's}._~
*©® 2019..*
 *WANI AL'AMARIN..!*í ½í²¥
*(Book 2)*
í ½í²£í ½í²£
í ½í²¥
*иα*
*♡нawwa м.υ {$mαѕhєr}.♡*
*Wattpad&Instagram*
*@Jeeddahmu898*
*______________________*
*fαcєвσσk grσup:*https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
*_____________________*
*LOYAL TO MY FAMILY.♥*
مسب الله Ù†Ù…ØØ±Ù„ا رلا .ميØ
^^^^^^^^^^^^^^^^^
___________________
*BOOK 2. í ½í³“*
*Pg 3.*
^^^^^^^^
Sanda ya wuce ta a tsaye kasa barin gurin Sajida tayi,zuciyartakianda daka babu abunda
yake dan yadda taga fuskarsa har tsoron yi masa magana take,lokacin data d'ago kanta daga
sunkuyon da tayi masa tuni har ya kusa da corridor,cikin k'arfin hali ta bud'e baki da kyar tana
cewa "Yah Prince.."
Ko kafin ta kai inda take son zuwa a maganarta tuni har ya dakata da tafiyar da yake ya juyo
yana kallonta da sauraren abunda zata fad'a,shiru ta d'an sake yi musamman ganin irin kallon
da yake jifanta da shi,jikinta har wani karkarwa yake saboda tsoron abunda zai biyo baya idan
yaji abunda zata fad'a,haka ta daure duk da yadda zuciyarta ke gargad'inta "Barka da dawowa.."
Wani kallon rainin hankali ya bita dashi yana sakin tsaki ya juya zai bar wajen,har yayi taku biyu
ana uku ya jiyota tana cewa
"Yah Prince.! Abinci fa yana jiranka.."
"Am full..!"
Yace mata ba tare daya tsaya ba ya wuce zuwa bedroom d'insa kai tsaye,wani tarin takaici ne
ya binneta nan inda ya barta,dana sanin yi masa magana duk ya lullub'eta dan yadda ya mata
sam bata ji dad'i ba,inda Allah ya taimaketa ma babu kowa sai su biyun da tafi haka jin bak'in
ciki,da kyar ta iya barin gurin itama ta kama hanyar bedroom d'inta,tana shiga ta fad'a bed,take
wani kuka ya taho mata nan ta shiga rera abunta ba tare data samu mai rarrashi ba,ta jima tana
kukan dan ajiyan zuciya kafin bacci b'arawo ya saceta.
^^^^^
Lokacin da Aisha taga Yarima bashi da niyyan dawowa dan tun data shigo ta zauna bata ji
allamunsa ba,ta wuce awanni uku a zaune a apartment d'in,gashi ta rasa waye zata tambaya
inda yake,a ganinta Sajida bata isa ta tambayeta ba,shi yasa ma ta zauna ba tare data yi mata
magana ba,itama kuma Sajidar hakan ne ya faru dan ko data tashi barin wajen bata ko kalli
inda Aisha'n take ba tayi shigewarta bedroom,bata jima da barin wajenba,wasu hadimai mata
uku suka shigo cikin parlour'n,a tunaninsu Aisha ce uwargijiyar tasu da aka turo su wajenta,nan
take suka zube suna kwasar gaisuwa,babu wacce ta amsawa a cikinsu duk kuwa da irin
bambad'ancin da suke mata,dan haka Babbar data d'an fisu shekaru ta fara mata jawabin
Fulani ta turosu a matsayin wad'anda zasu dunga mata hidima,bata amsasu ba saima tsaki
kawai data yi taxi gaba da sabgoginta,suna nan zaune ko da ganin bata basu amsa ba bare tayi
musu jawabin abunda ya kamata suyi daga cikin aiyyukansu ba sai suka ci gaba da
zama,kimanin wucewar awa guda suka sake shafewa a zaune babu mai k'wak'wk'waran motsi
cikinsu bare asamu mai yin wata magana sai ga Sajida ta fito,kallo ta fara da binsu ganin
mutane zaune a gurin yasa ta kasa b'oye mamakinta har saida ta tambaye su
"Daga ina ku kuma..??"
Cikin nuna gajiyawa da zaman jiran umarni da suke shugabar tasu ta kalli Sajida tana bata
amsa
"Daga b'angaren maimartaba muke,Fulani ta aikomu nan ne,saboda aikace² kuma mune
hadiman da zasu dinga kula da nan.."
Jinjina kai tayi sannan ta kalli Aisha da tayi kicin² tana cewa
"Kun san gurin wanda aiko ku ne dama.??"
"Ehh! Gurin gimbiya Sajida ta aiko mu.."
Murmushi tayi sannan taci gaba da magana
"Kuma kun samu gimbiyar da aka aikoku gurinta kun isar da sak'on Fulanin..??"
Da maamaki baiwar ta d'ago ta d'an kalli Sajida dake magana tana murmushi
"K'warai kuwa mun isar da sak'o.."
"Shin wace amsa kuka samu wacce zaku iya komawa Fulani da ita..??"
Shiru baiwar tayi cike da taraddadin abunda zata fad'awa Sajida dake jifanta da tambayoyi
kamar wata journalist,bata iya bata amsa ba sai sunkuyar da kai k'asa da suka yi su duka
ukun,cikin murmushi mai k'ona ran mak'iyi Sajida ta furta
"Daga yau ina son ku bambance tsakanin Gimbiya Sajida da sauran mutane gama
gari,Wannan da kuke maganar an aikoku gurinta ba kowa bace anan da zaran lokacin zamanta
ya k'are anan zata tafi,ni d'in da kuka kasa fahimtar gurina aka aikoku ni ce Sajida..Saboda
haka ku wuce ku fara aikinku.." Cikin rawar baki data jiki suka juya akalarsu gareta suna gaidata da bata hak'uri,tana
murmushi ta amsa musu sannan ta basu umarnin zuwa ga ayyukkan da zasu yi a lokacin.
Lokacin da suka bar wajen ko wacce ta nufi aikinta,sannan ne Aisha ta d'ago rinannun
idanunta tana kallon Sajida,ba tare data iya tanka mata ba ta mik'e a fusace had'e da tattara
y'an kayayyakinta tayi hanyar ficewa a apartment d'in,har ta kusa da bak'in k'ofar fita Sajida ta
tuntsire da wata mahaukaciyar