Showing 9001 words to 12000 words out of 29888 words
Chapter 4 - Wani Al'amarin Compelet Hausa Novels By Real Shamtr.pdf
kallon side d'in da yake yana murmushi a
ciki.
Wasa² lamarin na Yarima yayi gaba dan yadda ya d'auki AL'AMARI'N da zafi yasa ko YASEER
d'inma ya d'auke masa wuta akan maganar zuwa wani neman magani da tuni yayi watsi da
komai,haka Rayuwar ta ci gaba da tafiya,a dai² wannan lokacin ne kuma ko da YASEER ya
fuskanci furucin da yayi da gaske yake ba wai da wasa ba yasa shi yanke shawaran samunsa
suyi magana ta fahimta kuma wacce yake ganin idan har sunbi tsarin zasu cimma nasara,a
wani yammaci yana kwance shi kad'ai a parlor YASEER ya iske shi,ko da ya shigo Yarima bai
d'ago ba bare ya kalle shi kawai dai ya amsa masa sallamar da yayi,guri ya samu ya zauna
sannan ya had'e girar sama data k'asa danma kada Yariman yayi tunanin kawo masa wargi a
cikin maganar da yake son suyi,cikin isa kammar wani wanda yake gaba da shi ya fara masa
magana
"Broah..! Wake up,let us discuss.."
"So why now.??"
Ba tare daya tashin ba yake tambayarsa,sake d'aure fuska yayi yace
"Kaga malam nifa am not kidding,kawai ka mik'e muyi abunda ya kamata,idan kamin musu
kuma kasan Allah ina fita a nan fadan maimartaba zan wuce dan Wollahi saina sanar masa da
duk halin da ake ciki."
Harara ya samu daga Yarima kafin ya mik'e ya zauna yana sake ware ido akansa
"Ehhenn! Continue am all ear's..!"
Gyara zama YASEER yayi sannan ya sake fuskantar Yariman yana d'an sakin smile saboda
ya fahimci barazanar tasa tana samun shiga ta b'angaren mutumin nasa
"Yawwa..! Kwanakin da suka gabata nayi maka maganar ya kamata muyi k'ok'arin gwada
traditional medication ka nemi yi min musu ba..? To ina so ka fahimci wani abu a matsayinka na
likita duk fa ka sani ta jikin traditional medications d'in nan da wasunmu ke rainawa ake fitar da
wannan magungunan da muke amfani da shi yau da kullum,wanda duka idan ka duba ba ta
hanyar komai muke kyamar traditional medications d'in ba illa kawai saboda an kawo mana
wannan wanda aka sarrafa had'e da sanya su cikin k'yale² da sarrafa su ta hanyar amfani da
wasu sinadarai,why not mu baza muyi trying mu gani ba tunda ni banga aibun yin hakan ba,nd
idan muna tunanin wani abu me yasa iyaye da kakannin mu da suka sha wani abu bai same su
ba,bai kamata muyi saurin yanke hukunci akan abuba har sai bayan mun gwada ne,nd ina da
tabbacin muma za muyi nasara in sha Allah.."
Shirun da ya d'an yi yasa Yarima cewa
"If nak'i amincewa da wannan shawaran fa..??"
"I will try to reveal everyone whose overlooks u as respectable person daya daina dan kaima
baka san darajar kanka ba.."
Wani kallon ya sake binsa da shi cikin fushi ya mik'e zai bar wajen,sai dai maganar YASEER
tasa shi kasa matsawa a gurin,dan yadda ya rantse da Allah akan zai tona yasa jikinsa yin
week,to him kam yasan no way out tunda abokin rufin asirin nasa ya murd'a kambun kuma
daga yadda ya gano alamunsa tabass iya gaskiyar sa yake fad'a,wannan dalilin yasa shi samun
guri ya zauna yana kallon YASEER kawai kafin daga bisani ya kwantar da kai ya fara lallab'a
shi,cikin siga ta kwanciyar hankali ya fara masa magana ba kamar da ba da yake kan yi masa
masifa
"Broah.! For now mene ne abunda ya kamata muyi kenan..??"
Shoulder YASEER ya d'age sama kafin yace
"Aahh! Ai ni na gama magana dan na riga na sanar maka abunda ya kamata muyi,ba dan kak'i
bada goyon baya ba ai da tuni mun jima da barin wannan bigiren.."
Jinjina kai yayi kafin ya ce
"I know..! it's all my fault..yanzun abunda zanyi nake so naji daga bakinka.."
"Abunda za kayi yanzun kam ai jajircewa ne ya rage wajen neman magani tuk'uru nd no more
any complaints akan duk abunda zaka gani,duk da nasan addu'ah shi ne first thing daya kamata
muyi.."
Jinjina kai kawai Yarima yake dan yadda yake son yin obeying duk wani shawaran YASEER a
wannan lokacin baya so ko kad'an a samu matsala coz ya sani kaucewar tamkar tonuwar
asirinsa ne,wanda baya son ko kad'an ace wani yasan da wannan matsalan.
Wasa² neman magani ya kankama dan tun daga ranar a tsakanin Yarima ko YASEER babu
wanda yayi sakaci,tako wane gefe dukansu sun jajirce kuma sun tsaya tsayin daka akan ganin
sunyi nasara,sai dai duka wannan fad'i tashin da suke yi sam abun ya gagara dan tamkar
shukar dusa a gona haka lamarin nasu ya kasance. Cikin wannan kwanakin ne a kan hanyansu na neman maganin da za'a dace suka had'u da
wani d'an magori,yadda suka yi bayanin abunda yake faruwa da Yariman,sai kawai suka ga yayi
dariya cikin kurari ya shiga kuranta kansa harma da magungunansa dan yadda ya nuna ya
yarda da kansa 100%,bisa ga alamun yadda yake musu jawabi suma sai yasa dukansu
kowanne ya bada amanna akan maganin,k'ulli²n garin magani daban² ya bawa yarima kafin yayi
masa bayanin yadda zaiyi amfani da shi,haka suka amsa suka tafi bayan sun cika shi da kyauta
ta alfarma cike da yak'inin yin nasara suka bar wajen suna sake masa godiya......
#Follow
#Vote
#Comment. Then
#Share.
*®ɛąl ʂmąʂɧɛr.*
[10:56PM, 6/17/2019] Itz Ibraheem:
*AWESOME WRITER'S ASSO..*
~_{Palace of excitation & pleasant writer's}._~
*©® 2019..*
*WANI AL'AMARIN..!*
*(Book 2)*
*иα*
*♡нawwa м.υ {$mαѕhєr}.♡*
*Wattpad&Instagram*
*@Jeeddahmu898*
*______________________*
*fαcєвσσk grσup:*https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
*_____________________*
*LOYAL TO MY FAMILY.♥*
مسب الله نمحرلا رلا .ميح
^^^^^^^^^^^^^^^^^
_We were disturbed and saddened by the untimely death of ur Grandma (Cweet Hubbeey),May
her soul rest in jannatul-firdaus.._
___________________
*Masoya ina mai baku hak'uri bisa rashin ganin posting d'ina akan lokaci da bakwa yi,ni kaina
ba'a son raina hakan ke faruwa ba,illa transformer d'inmu daya sake samun matsala ranar
sallah,amma in sha Allah matsalar ya kusa zuwa k'arshe,ku k'ara hak'uri ni kaina nasan hakan
baya muku dad'i ba,bare kuma ni..#har kullum ina tare da ku.* ___________________
*BOOK 2. *
*Pg 5.*
^^^^^^^^
Tun bayan da suka rabu da mai maganin haka nan Yarima yake jin bai yarda da shi ba haka
ma bayanin da yayi musu,kawai dai ya bi abunda YASEER ya fad'a ne ya karb'a maganin
saboda yana son ace ko yaya shima ace ya faranta masa,amma ba wai dan yana da tabbaci
akan zaiyi amfani dashi ba ko ingancin maganin ba,a zuciyarsa kuwa tuni ya gamma
k'udurcewa akan babu abunda zaisa shi yin amfani dasu dan shi a rayuwarsa sam bashi da
burin amfani da wani traditional remedy,bare kuma wannan daya ta'allak'a da wannan case
d'in,a nasa ganin tunda duk wani bincike ya tabbatar masa lafiyarsa k'alau babu wani sauran
abu daya rage masa,sanda suka dawo gida ma ko kafin su rabu sai da YASEER yayi ta jaddada
masa yayi fa amfani da maganin akan lokaci saboda su san a irin hierarchy d'in da suke,"toh"
kad'ai ya iya ce masa,sai dai ko da YASEER ya kalle shi tuni ya gano a mode d'in da yayi
maganar,yadda ya amsa masa yasa shi saurin dakatar da shi dan yasan halin abunsa tsaf zai
iya zubar dasu ba tare da yayi amfanin da aka ce masa ba,da rawar baki YASEER yake cewa "Wait broah..! So nake na rok'e ka wani abu.."
Kallonsa Yarima yayi yana nazarin sa dan bai san abunda zai fito daga bakinsa ba,yadda yayi
shiru yasa YASEER cewa
"U don't consent me..are u going to scatter my eye with soil..??"
Girgiza masa kai yayi alamun a'a ba haka bane
"To yaya ne kake so nace maka..?? Ko kuwa bazaka iya min alfarma ba duk da yadda na
tsaga bulle na tambaya..?"
"No broah.! U surpassed thus shear..Ka fad'i duk abunda kake so.."
Jinjina kai YASEER yayi cike da nuna jin dad'i yace
"Dama ba komai bane face ina so ka yimin alk'awarin duk abunda nace zaka yi min.."
Kallonsa kawai Yarima yake kafin daga bisani ya jinjina masa kai fuskarsa d'auke da murmushi
"Ni magana zakamin ba wani nodding ba,nima ai baki na bud'e nayi magana so kawai ka fad'a
min,idan ina da wannan alfarmar a gurinka..idan kuma babu to kaga gara na sani tun kafin na
fad'a kace mun baza kayi ba,kasan zanji haushi ne,kuma bazan tab'a jin dad'i ba..nd harma zan
ta kallonka da abunda kayi min..."
"Fad'a mana ina sauraronka.."
"Ohh God..! Nifa duk ba wannan nake so kace ba,just promise me duk abunda nace
zakamin..that's it.!"
"Ok..! Go ahead i will do it for u.."
"Gud..Akan wad'annan remedy's d'in da aka baka ne nake son ka yimin alk'awari za kayi
amfani da shi kamar yadda aka ce.."
Shiru yayi a maganar yana jiran yaji me Yarima zai fad'a,ga mamakinsa sai gani yayi kawai
yayi murmushi
"In sha Allah kada ka damu zanyi.."
Shima yana dariya ya rungume shi yana fad'in
"Thank yuh broah,I know kai d'an uwa ne na gari,mai fatan ganin farin cikina,Allah ya taimaka
yasa muyi nasara.."
"Ameen" ya amsa masa sannan suka yi sallama kowa yayi apartment d'insa,sanda ya shige a
bedroom ya zubesu saman bedside drawer ya shiga rage kayan jikinsa,boxers da singlet kad'ai
ya rage wanda suke farare tas sannan ya shige bathroom d'in da niyyan watsa ruwa,sanda ya
fito a wankan bayan ya gama shirinsa cikin kaya masu sauk'in nauyi,yayi kwanciyar sa saman
resting chair dan ya d'an huta.
^^^^^
A can gefen su ladidi kuwa duk wani tuggunsu a wannan lokacin bai wuce ace yau yarima ya
rabu da Sajida ba,dan yadda suka k'wallafa ransu akan had'a auren Yarima da Aisha,ba dan
komai ba sai don suna ganin hakan kawai shi ne mafita a garesu da zata sada su da cimma
nasarar FANSAR shekaru da dama da suke ta k'ullewa.
Ga Aisha kuwa,tunda take a iya tsayin rayuwarta wannan lokacin shi ne karon farko da take
jin nadamar ayyukan data jima ana ata tana aikatawa,har cikin ranta ji take tayi asarar wani
abu,a baya kam ta jima tana nadama akan abubuwan da ake sata ta aikata,sai dai wannan
karon nadamar tata tafi tasiri fiye da ko wane lokaci,har tana jin inama tana da wani guri da zata
koma dan taci gaba da rayuwa tunda bata san ainihin waye mahaifanta a Royal palace ba bare
ta tunkare su,sai dai a wannan lokacin kam tayi d'amara ta kuma yi k'udurin koma waye zata bi
dan ta gano ainihin iyayenta,amma to waye ya kamata ta nemi shawarar sa..?? Sannan waye
zata nema domin ya bata goyon baya gurin gudanar da wannan binciken..?? Tabbas tasan
wannan ba k'aramin aiki bane a gurinta,shi yasama yanzun bata cika yawan fita ba,dan tana
son bawa zuciyar ta da k'wak'walwarta cikakken lokacin da zata tantance mutanen da ya
kamata ta nema domin su taimaka mata,a kullum tunaninta da burinta kuwa baya wuce ta samu
mafita da kuma wanda zai bata goyon baya wajen bincikar mahaifan ta..
^^^^^
Da dare koda ya gama shirin kwanciya bacci,sanda ya nufi royal bed d'insa da niyyar
kwanciya nan ya baje a kai,yana daga kwance ya mik'a hannunsa da niyyan kashe bedside
lamp idanunsa suka sauka kan remedies d'in daya watsar nan,rufe idanunsa yayi sanda ya tuna
da irin maganar da suka yi da YASEER da irin alk'awarin da yayi masa akan zai yi amfani da
maganin,kashe lamp d'in yayi yaja panoptic ya rufe jikinsa had'e da rufe idanunsa da niyyan
bacci,amma kuma sai yaji ba zai iya yin hakan ba dan jin yadda zuciyarsa ke tunkarar da shi
girman alk'awari,ya jima da idanunsa a bud'e kafin ya janye panoptic d'in ya saukar da
k'afafunsa k'asa,a hankali ya mik'e daga zaman da yayi ya nufi inda ya ajiyesu sannan ya
d'auka ya fita zuwa hanyar kitchen,sai da yayi y'ar tafiya a cikin parlor d'in kafin ya riski inda
ainihin kitchen d'in yake,da zuwansa ya duba cup mai kyau ya d'auka amma duk da haka sai
daya tara sa a bakin tap ya dauraye da ruwa sannan ya bud'e freezer ya d'auka yoghurt d'in
L&Z kasancewar shi mara zak'i ya b'alle murfin,kusan rabin cup d'in ya tsiyaya sannan ya kawo
wani brown d'in garin magani dake k'ulle a k'aramar lesser ya dai²ta misalin 1 tablespoon yasa a
cikin yoghurt d'in yana juyawa,sai daya tabbatar ya had'u sannan ya d'auka yasa cup d'in dai²
saitin bakinsa,bashi ya ajiye cup d'in ba sai daya tabbatar ya shanye tas,ruwa yasa a wani cup
d'in sannan ya d'auka wani lesser d'in dake d'auke da green d'in magani a cikinsa shima yasa a
ruwan sanda ya shanye tsaf kafin ya tattara y'an kayansa ya juyo yana niyyan fitowa,inuwar
mutum ya gani tsaye ai kuwa yana sake dubawa sai ganin Sajida yayi tsaye cikin kayan
bacci,da alama kuma wani abu ya fito da ita,fuska ya sake d'aurewa sannan ya wuce abunsa ta
kusa da ita,rab'awa tayi ta gefensa ta wuce itama zuwa cikin kitchen d'in ba tare data sake
kallonsa ba ta wuce ta d'auka ruwa ta sha sannan ta fito ta koma d'akin ta,shima d'in sanda ya
koma kwanciya kawai yayi abunsa,bada jimawa ba bacci mai dad'i yayi gaba da shi.
Wasa² sai da yarima ya shafe tsawon ak'alla sati biyu yana dakon amfani da wad'annan
magungunan,cikin sati na uku da fara amfanin da shi ya samu YASEER dan lokacin ma
maganin nasa ya kaiga k'arewa,yana zaune ranar a office yaji kawai bari yaje gurin YASEER
d'in suyi magana dan lokacin ya gama duba patients d'in sa da yayi wa surgery,wanda mafi
yawancinsu matsalar fuska ne ko wani b'angare na jiki,a zaune ya iske shi a office shima yana
ta fama da duba file's na wad'anda ya yiwa aiki,da sallama ya shiga yana masa murmushi,koda
ya d'ago ya kalleshi murmushin yayi masa sannan ya ajiye file d'in dake hannunsa dan yasan
ba k'aramin abune ya kawo shi ba tunda ya ganshi cikin office d'insa
"Welcome broah..!"
"Thanks.how about work..??"
"So gratitude.."
"Allah ya taimaka.."
Murmushi yayi masa da fad'in "ameen" sun d'anyi shiru na wani lokaci sannan YASEER ya
kalli yanayin Yarima yana so yayi magana Yariman ya rigashi
"Broah..! I was confused..!"
"About what..??"
"Concerning these traditional remedies..!"
Sai da YASEER ya sauke numfashi sannan yace
"Tofa..! What's going wrong..??"
"Nothing.. Kawai dai ina son shaida maka sun k'are ne.."
Wani mugun smiling ya saki da bai shirya masa ba
"Da gaske broah kayi amfani da su duka..??"
Kai ya jinjina masa cike da tabbatarwa da abunda yake fad'a
"Gud..! What about d result..?? Hope u sight some alterations.."
Sakin baki Yarima yayi yana kallonsa,kafin yayi magana
"How zan gane wasu alterations.. Nifa kawai magani aka bani nd ba'a ce nayi noticing wasu
fluctuations ba,sai yanzun kamin wannan maganar..??"
Girgiza kai YASEER ya shiga yi yana murmushi kafin ya magantu
"Haba broah..! Kai yanzun sai ance ka kula da chanjin da kake samu,u are a doctor duk wanda
zaka ma aiki ko ka bashi magani dole ne ka bashi k'a'idoji da zai kula da lafiyarsa,harma da
yadda zai kiyaye kansa,to kaima kamar hakan ne dole ne baza'a rasa wasu canji daka samu
ba.." D'an tunani ya tafi kad'an kafin ya jinjina kai
"Nifa kaga broah babu wasu canjin dana gani.."
"Bazai yiwu ba,taya za kayi amfani da magani sannan kace baka ga komai ba,kawai dai kace
ka manta.."
Musawa zancen YASEER ya dunga yi,dan yadda ya kafe yasa YASEER hak'ura akan ya
yarda da abunda ya fad'a d'in,sannan ya bashi tabbacin zuwa k'arshen sati zasu wuce Kano
dan komawa gurin mai maganin nasa.
Cikin k'arshen satin kuwa suka kamo hanyar dawowa Kano,sai dai ko da suka dumfari hanyar
gurin da suka tab'a had'uwa da mai maganin sam suka nene shi suka rasa,haka nan ko labarin
sa basu samu ba bare su ganshi,da suka tambayi mutanen da suke wajen kuwa sun tabbatar
musu sam ma su basu san da shi ba bare labarin inda zasu same shi. Hanyar gida suka kama,kowannensu yayi shiru yana tunani,a bangaren YASEER kam cikin
zuciyarsa cike yake taf da bak'in cikin AL'AMARI'N dan yadda lamarin ya d'aure masa kai kuwa
sam ya kasa sakewa yayi magana,sannan ga yadda ahi kansa Yarima yayi shiru baice
komai,wannan yasa shi