Showing 27001 words to 30000 words out of 108226 words
Chapter 10 - ZANYI BIYAYYA Complete Book Hausa Novels FENERH.pdf
can feel them, he wonder
how big they are ?
RAHAMA kuwa hawaye ne kebin kumatun ta tana neman tsira, yau ita ce a jikin kato haka,
abinda bata taba hangowa kanta ba ga wani irin shock dake bin duka igiyoyin wutar lantarkin
dake bin duk wata gaba ta jikinta,
Ajiyar zuciya kawai yake saukewa, yanajin erection dinshi na canjawa, wanda ke damun shi
kwanan nan da ya rasa Meke kawo hakan hardai idan yayi tunanin ta ko ya ganta,
"Kukan HAJARA yasa RAHAMA tayi karfin hali ta fisge tareda durewa tayi dakinta da gudu tana
dafe baki saboda kuka dake shirin balle mata, tunda take bata taba rungumar wani namiji inba
yaya Aliyu ba, Amma wannan jikin shi kamar transformer saboda current,
Dafe kanshi yayi tareda kokarin janyo numfashin shi domin ya daidaita,
Yaji muryar HAJARA,
"Wallahi bakada kirki bakada mutunci Al Ameen, saboda nace ina kaunar ka shine kake
tozartani a gaban kanwar bayana, wane irin raini kake jamun?
Tashi yayi tareda saita nutsuwa shi, yace " ki godewa Allah, kin hada jini da RAHAMA, da
wallahi inuwa tama bazaki gani ba, ke iskar da nake shaka baki isa ki shaketa ba, girma kuma
ai bakida shi ko a jiki, bari inje wurinda girma yake, don't waste my time,
Wucewa yayi zuciyar shi na hango mai yanda zaiyi striping dinta a yau, bayajin zai iya daga
kafa kuma he want to test gaskiya, he want to see that precious and expensive body necked,
bai taba jin irin kwadayin da yake jiba yanzu,
Takawa yayi har zuwa dakin nata, ya sameta a rabe jikin kofar dakin tana maida numfashi
tareda kankame jikinta saboda wani irin yanayi takeji ga wani yam yam da tsigar jikinta ke
mata,,
Tunda ta shigo ta kasa sukuni, shigowar shi yasa ta zabura zata kauce, yayi saurin shan
gaban ta da idanun shi da suka koma kalar na Japanese, matsawa yake tana ja baya har ta
mannu da gini tana runtse idanun ta kamar zata shige cikin ginin,
"RAHAMA!!!! Ya kira sunan ta da wani irin Amo, ta dago kanta cikin tsoro da kuma firgici,
domin ita bata taba tunanin yasan sunan ta ba,, "look at me, Yafada da wani salo mai cikeda
sakonni da kuma, Kara runtse idanun ta tayi gam domin she can't, bazata taba iya soka idanun
ta cikin nashiba, "Please look at me, Yafada cikin lallashi da tausasa murya, taki budewa, "zancire hijabin nan
Inbaki bude ba, da mugun speed ta bude Amma takasa kallon inda yakeso sai kan fadeden
chest dinshi da ya rufeta rub, ta zubawa ido,
"Meyasa kika gudu kika barni? "Girgiza kai tayi "am sorry na shafa maka datti da kazamin
jikina, banason inyi laifi, tafada cikin lalubo zancen dakyar, murmushi yayi mai sauti, domin
yasan Maganar da yafada mata ne take tuna mai,
"Ba datti a jikinki ai ke mai tsafta ce, " tace Amma jikina bana gwal bane, kar in shafa maka
talauci da datti, "no RAHAMA let bygone be bygone, let correct our relationship mu gyara
rayuwar Auren mu am ready to accept you as my wife what about you?
Wani irin kallo ta watsa mai mai cikeda nuna nima macece nasan darajar kaina,
"Noo, ni zaman Aure na yarda muyi kamar yadda iyaye na sukaso inyi biyayya, nasan inayi ban
tauye maka komai ba Nafita hakkin ka Allah yagani, to kaga ni na dade da karbar Aure na,
Bakinta kawai yake kallo, he really loved it when she is talking her kissable lips wow yanda take
motsasu, kawai na motsa lafiyar da' namiji,
Dago kanshi yayi ya hango HAJARA dake labe tana kasa kunne ta kofar dakin nasu Amma sam
batajin Abinda suke fada,
Cikin wani irin sauri yayi saurin cafkar Abinda yake kwadayin tsotsawa, wato Alawar manya,
Numfashinta tsayawa yayi cak tareda ware idanun ta domin unexpected taji bakon Al amarin
wanda yasamu dama sosai kafin ma tadawo hayya cinta yayi occupying ko ina a cikin bakinta
ya rike komai yasamu yanda ya kamata da dama wadda bai taba mafarkin samunta kusa kusa
ba,
Wani irin makaleta ya karayi a jikin bango yafara bata wani irin salon sumba shidai tsawon
rayuwar shi bai taba kissing bakin wataba haka itama shine karon farko datake experiencing
wannan lamari mai kashe jiki da kuma duk wasu jijiyoyin dake kai jini a ko ina na birnin jikin
D'an Adam, Wani irin rawa kafafunta suka farayi jin yanda ya damki harshen ta yana mai shan alawar tsinke,
gaba daya bayajin kanshi a cikin sokoto ya manta ma a wace Unguwar yake,
Her mouth wow yama rasa yanda zai kwatanta what he is feeling inside west dinta da ya rike
kata mau yasa taji numfashinta nadawo wa domin wani sakone nadaban kuma yake aika mata,
Jitake kamar yana tsira mata Allura a kugun nata she is feeling the touch deep down, har
tsakan kanin kafafun ta,
Sulalewa ta farayi domin ya sassauta mata rikon saboda shima jikin shi yayi mugun mutuwa da
sakewa, ga wani Abu da ya cure ya dunkele mai a ciki, da baisan Mene ne ba, ganin zata zube
yasa ya rikota, tarota yayi zuwa jikinshi, HAJARA ta banko cikin dakin, "Amma dai kai anyi
tambadadde wallahi ka zo kayi ta lalube karamar yarinya saboda iskanci da nuna kai ta tacce
ne, idanun shi da sukayi ja ya watsa mata tareda cira RAHAMA sama cak kamar yanda mutum
ke daukar kyanwa, yafita da ita daga dakin ya ce "please munbar miki dakin zaki iya kwana a
ciki,
Yayi dakin shi da ita domin baida lokacin wannan mai bakin iyayen,
Zuciyar shi naga RAHAMA gaba daya so yake yasamu dama a wannan lokacin ya dama yanda
yakeso da jikinta,
Itadai bazatace ga Abinda take tunani ba saida ya direta a tsakiyar dakin shi ya koma ya kulle
kofar ta sulale tareda hade kanta da guiwa, tarasa me zata yi tunani, gaba daya yagama da
lafiyar jikinta ko bakinta bata iya motsawa bare yatsar ta don da zata iya da ta hanashi duk
Abinda yakeyi na farko dakko ta gaban Yaya HAJARA na biyu kawota dakinshi,
Tanajin hannun shi har yanzu a kugunta ga test din bakinshi a cikin nata, she can't believe wai
bakinta ya tsotsa, wani irin tashi tsigar jikinta keyi wani irin kuka taji yazo mata apart from duk
cin mutuncin da ya mata yanzu yazo yana son ya lalube ta a bagas wallahi bai isaba, dole ta
Aro jarumta duk inda take ta kwatar wa kanta Y'an ci, ita kanta yaya HAJARA ta kaita bango
suna son mata wasa da kwakwal wa don sunganta yarinya shi yana juyata, yanzu kuma harda
promotion so yake yafara moreta, da sake, tasan akwai hakkin Auren shi akanta amma bazai
taba samu cikin sauki ba ai ita ba sakarya bace,
Zabura tayi cikin tattaro jarumta ta mike zata fita,
"Ina zakije? Yafada yana cire agogon hannun shi, zanfita ne tafada kai tsaye,
"Banbaki izini ba, yabata Amsa, zanje inyi salla adakina, inkwanta, "anan ma akwai filin salla
dana kwanciya, nafison can dakin ni, "ni kuma banason musu ki zauna a nan , Yafada cikin
tsare gida da kuma
Nuna karfin iko, gardama ba tarbiyar da aka koya mata bace don haka dole ta koma gefe ta
zauna ta bata rai,
Kallon fuskar ta yakeyi tareda zuba mata ido yayi zaune yana imagining yanda gsba daya ta
sauya mai rayuwa cikin Y'an kwanaki kadan, she change him completely baya ganin duk wani
laifin ta a yanzu, duk wani Abu da zatayi is adorable to him,
Ganin dare nayi bakuma tason ta yi wasa da salla yasa ta mike batada zabi ta wuce bathroom,
dinshi, datsewa tayi, a d'an zaman datayi yau da gobe
Ta gama iya gane komai na bayin saboda kullum tana shiga ta wanke mai,
Tubewa tayi ta Tara ruwa domin tanaji a jikin ta dole tayi wankan tsarki don tasan hukuncin
komai,
Tanayi tana tuna abinda duk ya mata duk da west dinta kawai yarike Amma tanajin hannun
shi har yanzu a jikin ta,
Saida ta gama ta goge jikinta ya kalli wandon ta da ta cire taga bazai maidar mataba saboda ya
jike, ta rasa yazatayi dashi, kawai ta jefa toilet tayi plushing ita ba mace bace da ke iya
mayarda inner wears inta cire, don haka breziyar ta ma soketa tayi cikin sket din jikinta bayan ta
goge jiki ta mayarda kayan ta, ta daura Alwala, ta fito tareda kallon inda daddumai suke a jere
ta ciro daya ta tada salla yana kishin gide yana kallon duk Abinda takeyi, ita kuwa kamar ma
bata ganshi ba tayi, sallar ta ta tayar, shima mikewa yayi saida ya fita ya kulle gidan ya dawo
ya fada wanka, domin yayi sallah,
Ya dade kafin yafito lokacin har ta idar ta haye kan sofa ta na tunanin yau yanda zatayi bacci
adakin nan,
Ganin yanda ya fito yasa tayi saurin dauke kanta daga wurin shi, dagashi sai towel a kugun shi,
gaba daya duk wata halitta dake jikin da namiji mai burge mace ta gama bayyana a jikin shi
komai nashi abin burgewa ne, kallo daya datayi mai ta fahimci hakan, dole yaja Aji ya rika yima
mata wulakanci, akaron farko taji yes namiji ne sosai komai da yayi daidai ne saboda yanada
duk wani Abu da zaisa yaja aji,
Ganin yanda tayi saurin dauke kan ta yasa yace "zoki nemo min kayan da Zansa ka, yafada
cikin basarwa, ta mike tareda nufar waldrop din shi, ta zuge glass din, ta zubawa kayan ido,
tarasa mema zata dakko mai,
Ganin jerin jallabiyu wasu ma a ledodin su yasa ta Zaro daya ta dawo tareda dauke kai ta mika
mai,
Zata juya yace "wait wannan zansa inkwanta,? Banasa kaya da dad dare kisa a kanki,
kinemo min boxer kawai ko incire towel din nan gaba daya,
Waro ido takeyi domin jin irin Abinda yake fada, yama za ayi ya iya kwance tawul din a gaban
ta he is jocking,
"Dont west my time, Yafada dole ta je ta duba, tafara baza ido, taji yace "na waye wannan? Ta
juyo domin taji tanbayar Me yakeyi, ta hango breziyar ta dumu dumu a hannnun shi yana kallon
ta kamar yaga nonon ne a bayyane, tayi wani irin zabura ta diba da gudu zuwa inda yake domin
in akwai abinda ta tsana duniya shine aga iners dinta, shikuwa har wani damkar brah din taga
yanayi, so kawai take ta fisge abarta daga hannun shi,........ í ½í¶Š
Ku jira na dare my vip, karku manta HAJARA Aliyu na hanya, gobe sannan me waima zai faru
ne a cikin dakin nan, nifa banason ko yatsar ta ta sakemai domin har yanzu. Masara bataji
wuta ba, Gareku my fans
*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: í ¼í¼»í ¼í¼»
*ZANYI BIYAYYA*
í ¼í¼»í ¼í¼»
*By FENERH*
*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel
200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun
banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip
kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire
charges dinsu a ciki, Y'an Niger í ¼í·³í ¼í·ª masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39
03*
1⃣9⃣&2⃣0⃣
Al Ameen ne yayi karfin hali yace "momy na please don't call, Aliyu is coming munyi magana
akai, cikin masifa da fada momy tace "Amma dai kai anyi sakaran namiji, kanaji kana gani tazo
gidan ka ta mike kafa tana ciwa matar ka mutunci Amma kasa ido, koda yake kaima basanin
darajar ta kayi ba, saboda kunganta karamar yarinya, don't forget kafada min yafi cikin kwando
bakason Auren don haka kaba wata fuska kuzo ku hanata sukuni, ke kuma HAJARA kike
kowa, duk dibar Albarkar dakikayi inada labari malam bala bai boye mana komai ba, kuma kinci
Albarkacin su, da yau Abinda zansa Ayi miki bazakiji dadin shiba,
Kai kuma kasa ruwa akasa kasha zantafi da RAHAMA, yanda ka nuna min bakason ta, nikuma
na rabaka da kayan da aka dora maka bisa ga umarnin mahaifinka in yaso kayita zama karkaje
kaga likita sakarai kawai, Husna wuce ku hado min kayanta, mu tafi yanzu zaka iya walawa,
Wani irin bugun zuciya tareda tsananin tsoro ne ya rufe Al Ameen, tuni yaji sauran ciwon ya
sakeshi yayi saurin riko hannun momy "momy na wasa kikeyi ko?
"Akan me nake wasa fada Anji, "you are not going with her?
"Ok ni nataba wasa da kai? Ko Al Ameen ni ina wasa dakai to watch and see, ke kuma wuce ki
hado min kayan ta mu tafi,
"No no no please MOMY na don't do that wallahi mun shirya ki tanbaye ta bana mata komai I
even ask for her forgiveness,
Jikin shi NA rawa duk hankalin shi ya gama tashi inkaga yanda yake fitarda gumi zakasan
yashiga one chance a tashin hankali,
Cikin Sauri ya matsa gefen RAHAMA da ke kuka ciki ciki saboda sam bata kaunar tashin
hankali, ya rikota "please come and tell my momy mun shirya kinji wife tell her you are not going
please wife kinga banda lafiya, nafada miki zamu yi tafiya tare, girgiza kai tayi kawai domin Abu
hudu ya hade mata a yanzu, tsoron karon ta dasu baba, tsoron yaya Aliyu, fadan momy, zancen
rabata da Al Ameen kuma yanzu, yasa gaba daya duk taji wani irin zazzabi na neman rufeta,
wani irin tausayi yabata musamman data tuna yanda jiya ya kwana baida lafiya,
Amma bata isa ta bude baki gaban wannan momyn da keda masifa tayi magana ba, ita mai
shegen tsoron nan,
HAJARA kuwa lamarin ya mugun faran ta mata wato duk cika bakine Al Ameen bayason
RAHAMA, wani irin dariya tayi tareda yima RAHAMA mugun kallon mugunta, Sallamar Aliyu
yasa suka koma kanshi tareda Amsawa tuni jikin Rahama yayi sanyi, duk da bai taba jirgar taba
amma tana tsoran shi sosai don magana kawai ya musu sai sun tsorata, HAJARA ma tuni hanjin ta suka kulle ganin Yaya Aliyu, ta fara natsa hankalin ta tareda
rakubewa,
Husna dai na dakin RAHAMA domin bin umarnin momy, cikin kayan Akwatin ta ta bude ta jido
kaya tareda zuba su cikin katuwar wata extra akwati dake dakin ta zuba duk Abinda tasan
RAHAMA zata bukata duk da d'an Uwan ta yabata tausayi daga gani, tasan ya afaka cikin kogin
son RAHAMA, Haka ta garo akwatin falo saboda nauyin ta,
Momy na Amsa gaisuwar Aliyu tace "wuce kice driver ya shigo ya dauka yakai mun boot din
mota ta, kai kuma ka tasa kanwarka kutafi gida ku Kara Sa ido kanta wannan Y'ar sai Addu'a,
tafada tanayi waje tace "Husna ku taho mu wuce ta gyara zaman jakar ta ta gayu,
Wani irin kukan tausayin Al Ameen ne yazowa RAHAMA ganin yanda ya yi shiru tareda
komawa kan kujera ya zauna ya dafe kai, bata iya cewa komai ba dole tabi umarnin momy, ta
wuce dakin da take zama ta dauki jakar kayan ta da Littattafan ta tafito, Husna dake tsaye ta
zubawa Aliyu ido, tun fitowar ta take Satar kallon shi, Amma shi kallo daya ya mata ya cire ido,
jira yake dama momy ta fita, yayi magana,
Ko kallon HAJARA baiyi ba, yace "RAHAMA zo nan, yafada tareda hade fuska kamar bai
dariya,
"Wato muna waya dake kullum saboda rashin wayau kika bar wanna ta zauna miki a gida
batareda kinfada min ba ko?
Me yasa bakida wayau RAHAMA? Kinsan insu baba sukaji zasuyi fushi kema dake,?
Kuka tasa tareda dafe baki tace "don Allah yaya Aliyu kayi hakuri wallahi banaso ta, gudu daga
nan ne ta kuma barin gida, kuma tace zata kashe kanta in ban barta ba don Allah kayi hakuri,
Wani irin tausayi kanwar tashi ta Bashi ya goge mata hawaye tareda cewa is ok you are too
innocent shiyasa take miki wayau, wuce ku tafi ana jiranku, zankiraki a waya kinji my lovely
sister, take care of yourself, Husna ta riko hannun ta tace muje sister inlow, suka tafi tana
waigen Al Ameen da ya runtse idanun shi ba wanda zai iya fassara halinda yake ciki sai shi da
zuciyar shi yana cikin wani irin rudu da tashin hankali,
Ya Y'ar da RAHAMA hasken zuciyar shi ce he love