Showing 60001 words to 63000 words out of 108226 words
Chapter 21 - ZANYI BIYAYYA Complete Book Hausa Novels FENERH.pdf
yanzu Ladidi ko labarin ta
bataji yanzu, wanda take godiya ga Allah da ya sa ma tafita a rayuwar ta domin ita din jaraba
ce a rayuwar ta,
Tunda aka kawota taga yanda ake tururuwar shigowa dakin nata yara da manya, ta saki baki
tana tunanin ko mutanen Unguwar ne kab nan kuwa d'an gin mijin ta ne, karfe goma da Rabi
ango ya shigo tareda Abokan shi yana rawar kafa tareda washe baki,
Sukayi surutan su na al ada suka fita, rakasu yayi ya dawo tareda zubawa jikinta ido ganin ta
cikin wani irin daddatse tsen less da RAHAMA ta dinka mata da kuma gyale mai kyau tana
tashin kamshi ga hannayen ta sunsha Lalle ya yi kabbara kamar zai kira sallah
"Allahu Akbar farar mace Alkyabbar mata hajaru uwar gidan bello kuma Amarya, kai ni nagama
sa'a yafada tareda janyo ledar balangun shi mai zafi da madarar peak, ya ce toh ki bude gyalen
ingane ki, ga kuma madarat gwangwani saboda ke na sayo ta,
Saida ya sa hannu ya cire gyalen yana kan kabbara tareda cewa "gaskiya hajaru kin keru Allah
yasa ki haihwa min d'iya masu kyawo irin naki,
Yafada yana debo tsokar balangu tareda nufar bakin ta dashi,
Ta dan kauda kai domin akwai kunya irin ta Amare,
"Hhhhhh kai kunya kikaji to bari inci inbar miki saura, zama yayi ya ci naman shi tareda fasa
mata madara da key yace "to kisha wannan ko,
Girgiza kai kawai tayi ya kafa kai saida ya Shanye tas ya ajiye gwangonin,
Yaja gyatsa,
Bin shi take da kallon mamaki har ya mike tana tunanin wane irij miji take Aure?
Batasha mamaki ba saida ya nemi hauke mata kamar ba budurwa ba, tanaji tana gani ba wani
salla ko Addu a ya nemi hanya batareda ko d'an aike ba, kamar yanda Annabi Muhammad S.
A. W yafada,
Taji jiki sosai tayi kuka kamar zata mutu shi kuwa baiko tausaya mata ba, kamar ya samu tuwo
ranar haka ya kwana aiki, tuni tayi muguwar gajiya kuka kuwa har idanun ta sunfir fito saboda
kunburi
Da Asuba dole tayi kokarin tashi ta rarrafa domin duba plask dinta data gani, ai kuwa taga ruwa
mai zafi wanda aikin kishiyar maman bello ne data zuba tunda yamma,
Ta zuba a butar ta sabuwa tareda juye sauran tayi waje domin babu bayi a dakin nasu ciki da
falo, wanda basuda wani girma, kayan kitchen dinta ma duk suna kwali,
Dakyar ta gano bayin tayi sauri ta tsarkake kanta tareda gasa kasan ta saida taji d'an sauki ta
fito daure da Alwala
Saida ta shiga dakin ta ta fara buga gefen gadon ya tashi zaune ya zuba mata ido tareda
washe baki,
"Wai har kinyi me? Wallahi hajaru ke shayar dani ruwan mamaki jiya Ashe ke ruhe kike? Dut
girman ga naki ke rike mutuncin ki gaskiya ke burge ni Allah yai miki Albarka ya sa nayi miki ciki
a yau,
Dauke kanta tayi domin maganar shi sam haushi take da ita Amma ita waye da zata nuna,
batason ta nuna damuwa ko raina mijin da take Aure Amma ita tasani bello mukaddarin rayuwar
tane, yau itace ke Auren miji irin shi? Duniya kenan
Fita yayi shima yayi wanka ya fita masallaci, da sassafe yara Duka fara afko mata daki wanda
tuni ta kintsa dakinta tareda caba ado Abinta, wani yaro ya shigo mata da bredi da shayi a cup
yace inji bello,....... í ½í¶Š
Wallahi dauriya nayi saboda Alkwari na d'an yi typing din nan ga wulakancin nepa I have only
50 pcnt nayi typing,
And inaso intabo rayuwar Hajara domin labarin ya faro saboda itane yakamata Y'an mata su
dauki izina kodan yanda rayuwar ta tafaro don haka kuci gaba da biyoni domin jin karshen
yanda rayuwar su zata sauya
*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: í ¼í¼»í ¼í¼»
*ZANYI BIYAYYA*
í ¼í¼»í ¼í¼»
*By FENERH*
*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel
200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun
banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip
kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire
charges dinsu a ciki, Y'an Niger í ¼í·³í ¼í·ª masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39
03*
4⃣7⃣&4⃣8⃣
Haka suka cika mata daki makil wasu yaran ma butu butu, dole batada yanda zatayi ta kyale
su, ta fita gidan domin tasan akwai mutane kuma ita ya kamata taje ta gaida su, tafara da dakin
farko na Abokiyar zaman uwar mijin mace ce mai d'an saukin kai da kuma ganewa, ta tarbeta
da "aa Amarya baki bari muzo gaisuwar? Tace bakomai ai itace karama, ta nuna mata tace
kije dakin yaya kigaishe ta,
Haka ta tafi inda ta karbeta ba yabo ba fallasa tareda, fada mata duk ranar girkin ta ita zata
rikayi don bai yuwuwa inada sarakkuwa ace ina aza tukunya gidan ga,
Tace toh tareda tashi ta tafi tana jimamin yanda zatayi rayuwa a cikin gidan nan,
Haka dai ta yini ganin bakin cikin gidan har lokacin da aka kawo mata gara mai din bin yawa
daga Alhaji Shuaibu, domin iri daya ya musu da Husna, wanda saida mutanen Unguwar ma
sukayi mamakin irin kayan da aka kawo, don lokacin da aka fara shigo da buhu huwa ma uwar
bello harda fitowa tana guda, "Allah ya gwadamin rai kuma ya gwadamin, dana yayi goshi irin
wagga garan arziki,
Dakin ta tasa aka tura su Duka su jarkokin mai katon katon na Maggie harma da su tali ya
komai dai masha Allah, wanda ita kanta tasan daga inda, suka fito, mijin da ta yiwa kanta bakin
ciki dai har gobe tana ganin Alkhairin shi, wanda duk daular nan RAHAMA ce ke moreta, saurin
kawar da zuciyar ta tayi daga tunanin Abin domin sam ko a mafarki bataso ta kuma nunawa
Y'ar uwar ta hassada,
Ganin wannan uwar gara yasa kowa ya san cewa mai gata ce Ita saidai kaddara da kuma
tsananin rabo yasa ta shigo gidan su, don ko yanayin jikinta ya isa agane ita din Y'ar hutu ce,
duk da ma ta d'an lalace,
Kadaran kadahan tuni ta rungumi Abinda tasan dole dashi zata rayu wato mijin ta wanda bata
son ko shi ya furta tabar gidan shi domin furucin baba bare kuma ita da kanta ta nemi fitar, tuni
tasawa kanta hakurin zama da kowa tayi BIYAYYA ta kuma kauda kai da duk wani Y'ar
hayaniyar cikin gidan idan ta gama ayyukan ta ta dawo daki ta dauki wayar ta tana game ko
kuma chart, itada RAHAMA,
Wadda a yanzu suke shirin dagawa India itada Al Ameen, gashi Allah ya taimake ta cikin baida
wani fitinannen laulayi, saidai tashin zuciya lokaci lokaci sai kuma bacci,
Wanda yazama mata jiki da kuma kasala da ta hanata aikin da take kauna a yanzu, wanda har
tsokanar ta momy keyi " RAHAMA mai ciwon aiki ta zama mai ciwon bacci,
Saidai tayi dariya, har zuwa ranarda suka daga zuwa India,
Bayan sunje sunyi wa su inna Sallama tareda leka gidan Amarya Husna wadda tace tayi fushi,
tunda bataje gidan taba, ita kuwa tace tayi hakuri in har suka dawo lafiya zatazo suyi wuni
saidai in yayan ki ya hana ni.
Toh sai muyi Addu ar Allah ya bawa oga Al Ameen lafiya, yasamu Abinda yake nema akoda
yaushe,
Sun isa birnin na Mumbai lafiya, wanda suka sauka a masauki, cikin wani tafkeken gida da
yasaba sauka akoda yaushe na wani Abokin shi ne ba indiye,
Domin Al ummar Hindu sun san darajar bako sosai, wanda ita kanta taji dadin ganin ta a cikin
birnin, saida suka kwana suka huta da safe ya fadawa likitan shi ya iso,
Yaso ta bishi suje, ina bacci ya hanata dole ya tabi ya barta bayan ya manna mata kiss a cikin
yace " this my baby ko zanyi maganin shi idan na samu lafiya, yafada tareda fita Abun shi ya
barta,
**************
Alhmdulillah komai natafiya dai dai cikin kudurar ubangiji Al Ameen yafara samun canji a jikin
shi domin sun dorashi akan gwaji daban daban kuma anyi nasara,
Wani irin feelings yakeji yanzu na tashin hankali ga dokar likita na sai ya cika sati biyu ya gama
magun gunan da aka dorashi kafin a kuma gwada shi , sannan komai ya dawo dai dai,
Ita kanta ta gano ya gama samun lafiyar domin wani irin jagwal gwala take sha na fitar hankali a
kwanan nan,
Domin ko cikin bacci kullum sai ya lalabe ta sai ta tashi,
Haka zai karaci kwazabar shi ba halin nutso,
Ranar kuwa da ya kammala medication dinshi ta yabawa aya zaki, domin yanzu tasan waye shi
duk da marar ta na yawan ciwo bai raga mata,
Yau ma suna kwance ya gama abinda yafi so ya nannade ta tamau a jikin shi yana maida
numfashi, yace " hmm baby Ashe da rayuwa kawai nakeyi a duhun kai da cutuwa
"Alhmdulillah ba Abinda yakai rayuwar miji da mata dad'i, wallahi ji naki dama duk rayuwa ta ta
baya ace tare dake nayi ta da nafi kowa morewa, D'an tura baki tayi kadan na gajiya, "ai nidai yanzu a daga min kafa yau da dare,
Kodan babyn ka please, "wayau zaki min ko a hadani da yaro na aa naki wayon yarona ma
yanaso in more, do you no yanda nake jinki yanzu? Wallahi kamar wani kogin zuma ne nake
linkaya a ciki,
Kinada wani irin gardi da baki bazai iya furtawa ba baby, kodai harda baby na yasa nake jin ki
kullum kamar ana kara miki d'an dano,
Kunya maganar shi tasa taji ta yi saurin cusa kanta cikin kirjinshi,
Yayi dariya tareda rada mata wata magana a kunne,
Saurin dukan kirjin shi tayi cikin shagwaba, haka dai suka ci gaba da more rayuwar su tareda
kuma renon cikin su, wanda bayan ya gama ganin likita suka fara yawon ganin kasar state
daban daban sun zagaya a India, wanda RAHAMA ta kara bude ido tareda waye wa,
Idan kaganta kamar ka taba jini ya fito tsabar hutu da jin dadi ga kudi Al Ameen ya sake mata
komai jidowa takeyi saboda tsaraba kullum tanaji daga Husna da kuma yaya HAJARA, wanda
tayi musu siyayya sosai a India irin kayan su, daga nan Makka suka wuce domin yin umara,
Wanda da yafada mata zasuje harda kukan ta,
Lokacin da ta tsinci kanta a bakin dakin Allah kuwa tuni ta manta komai ta rungumi ibada duk
da tana jin kasalar kar fafa jikin ta tayi ta maida hankalin ta wurin bauta da neman dacewa
duniya da lahira,
Wanda Al Ameen ma ya jinjinawa kokarin ta wajen ibada, duk kasalar ta bata wasa da lokacin
sallah,
Bare yanzu da ta ganta gaban Alkibilar ai sai godiya, Al Ameen yaga farin cikin ta sosai lokacin
da suka isa kasar mai tsarki wanda shima abin ya mai dadi har yana cewa da nasan zakiyi irin
wannan murna tuntuni da munzo, Amma Karki damu idan kin sauka lafiya zamuzo muyi aikin
hajji, Tayi godiya sosai tareda yimai Addu'a mai yawa da kuma fatan Allah ya sauke ta lafiya,
Daga makka ya wuce da ita China domin wasu harkokin su na shigo da kaya wanda nan ma
sun kusan kwashe wata biyu domin har cikin ta yafara fitowa wanda Al Ameen ya dauki son
duniya ya dorawa, momy kullum sai ta kirasu sama da uku domin jin lafiyar ta tana kara jadda
da mata ta kula da kanta,
Wasa wasa saida suka kwashe wata shida cur suna zagaye kasa she saida momy ta fara fada
su dawo haka ya ishe su, shi kuwa ba komai yakewa ba sai zancen kar azo ana rike mai mata
shiyasa yafison haka kullum suna like duk wani business dinshi ma a online yake komai Abinka
da zamani, RAHAMA tayi wani irin cika da kuma budewa ga kyau da jindadi kamar ba Y'ar kauyen
RAHAMA ba,
Tundaga jikinta suturan ta zakasan matar wani ce domin ta taka matakin ci gaba a rayuwa Kala
Kala,
********************
HAJARA ta saba sosai a rayuwar gidan mijin ta, yanzu kokarin take ta gyara mai yanayin
rayuwar shi yasan yanda zasu inganta zaman su wanda ta samu shawara daga FENERH tafara
dora shi akan hanya yanda zasuji dadin Auren su wanda tuni yafara hawa kan layi,
Bata sa damuwar komai a zuciyar ta ba wanda take ganin Amfanin BIYAYYA don da ta bijire da
tana cikin bakin ciki kila a yanzu, amma da tayi hakuri yau gashi tana zaune da kowa cikin
mutunci bata rasa komai ba domin irin kula da kuma ingan ta rayuwar Bello da takeyi tuni yasa
ya sakar mata ragamar komai nashi har ma da kudin da yake samu kullum yakan iya damka
mata domin Ajiye, kuma duk Abinda takeso dai dai iyawar shi yanayi,
Yau a zaune take tsakar gidan suna hira a tsakanin su uku wanda sanadin ta, zaman gidan ya
gyaru sosai ba kamar farkon zuwan taba da ba wani zaman fahimta, yanzu kuwa sun gane
kansu suna zaman fahimtar juna,
Sallamar Su Ladidi ne da wata kawarta irin ta Y'ar duniya yasa ta dago daga kitson da takewa
kanwar bello,
Suka shigo suna yatsina fuska da baki, d'an sakin fuska tayi ta musu barka da zuwa, suka
gaida surukan ta dake wurin a dage kafin ta mike ta musu iso cikin dakin ta,
Ganin yanda HAJARA ta murje ba wani damuwa a tare da ita ya mugun sosa ran ladidi, jikin ta
bai Kara yin sanyi ba saida ta shiga dakin taga irin kayan da ke ciki,
Cikeda kyashi da rashin jin dadi tace " tab HAJARA kin fado wallahi zama cikin gidan gandu irin
wannan gaskiya wallahi dai tom nayi shiru,
Tafada bayan ta zauna, tana kallon KO ina, dariya HAJARA tayi ta takaici,
"Hmmm Ladidi ai ni a yanzu rayuwa ta jin ta nake kamar ina gidan sarauta domin ba duk mace
ke samun baiwar samun mijin ba ma bare gidan gandun wata ma a gantali da kokarin tarwatsa
rayuwar mutane zata kare. .......... í ½í¶Š
* akwai mata da yawa dake ganin bazasu iya gyara rayuwar mazajen su ba yanda suke son su
kasan ce, Y'ar uwa fito ki koya wa mijin ki halin da idan bake ba sai rijiya kawai idan bakya
duniyar shi duk zai damu don haka mata kufito ku gyara gidajen ku ku Gina shi da rodi ba ginin
kasa ba kifito ki fafata a rayuwar Auren ki ta wayayyar hanya ba wai ta bin Boka damalam ba,
Y'ar uwa kissa, tafi Magani *
*Matar soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: í ¼í¼»í ¼í¼»
*ZANYI BIYAYYA*
í ¼í¼»í ¼í¼»
*By FENERH*
*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel
200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun
banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip
kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire
charges dinsu a ciki, Y'an Niger í ¼í·³í ¼í·ª masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39
03*
4⃣9⃣&5⃣0⃣
Wani irin uwar Ashar ta lailayo, " ke banza mara wayau dakikiya, ni zakiyi wa gorin Aure?
Wallahi ki zauna ki zuba ido zakiga mijin ladidi, "a ina zai zo? Ai da zaizo da tuni kina dakin miji
domin nasan yanzu haka kishi kike da wannan gidan ma da nake ciki,
Sannan rashin wayau da kike kirana dashi da dakikan ci Alhmdulillah da kam banda wayau
yanzu kuwa ko beran birni sai ya barni, to yama bazanyi wayau ba nayi rayuwa dake Ladidi
inbanyi hankali ba sai