Showing 39001 words to 42000 words out of 108226 words

Chapter 14 - ZANYI BIYAYYA Complete Book Hausa Novels FENERH.pdf

FENERH   

03 Oct 2025

12548

"Alhmdulillah, abani abinci
am hungry jiya banci komai ba, sakin shi tayi tareda cewa "bari in kawo maka, yayi saurin
rikota "haka ake gaida miji? "Come let me teach you, yayi saurin tallabo kanta ya dora lips
dinshi saman bakinta da yasha light pink janbaki, saida ya tsotse tas tas yace go, yana tattaro
numfashin shi da yaje bulaguro,

Itama natsuwa tasawa zuciyar ta ta nufi cikin gidan, domin hado mai kayan kari
Da momy ta hadu tana hada wa nata mijin breakfast tace "ina kika fito na leka dakin ku baki
ciki? "Ina dakin yaya tafada tana Dukar da kanta kasa, "yazo gidan ne? "Eh, shi kika hadawa
breakfast kenan Hmm ki bashi yaci ki fada mai in ya gama yazo dadyn ku na kiran shi, ta fada
tareda juyawa ta fita, daukar kayan tayi tareda shirya komai a katon tray tayi part dinshi baya
falon, ta Ajiye tareda zama, ya fito dagashi sai guntun wando da singlet ya ce ki shigo dashi
ciki, ya nufi kofar ya rufe,
Ya kafin ya biyota ciki, tana Ajiye tren ya na rungume ta a baya ya matse ta gam a jikin shi
yana fitar da numfashi, mai cikeda Alamar yana hannu,
Hannu yasa ya fara zuge zip din rigar jikinta dayan kuma yana zuge na sket, tayi saurin rike
hannun shi ganin irin zalamar da yake nunawa,

"Ka karya kanajin yunwa, "um um yunwar ki tafi ta Abinci ai baby, yafada yana dora bakin shi
saman wuyanta ya lasa da halshen shi kafin ya
Ya rabata da kayan jikin ta, ya barta daga ita sai tight guntu da bra dan ja baya yayi kafin ya
zuba mata idanun shi yana kallon kirar da Allah ya hore mata,
RAHAMA ta gama k'eruwa fisgota yayi zuwa jikin shi yana fesa mata numfashi mai dumi,
tareda da magana a hankali " kina rikita min kwakwal wa baby ya dora hannayen shi duka biyu
saman kirjinta tareda fara bata hot romance din da yafitar da ita cikin hayyacin ta,

Sunyi mugun nisa duk ya rikice mata itama ya rikita ta domin har ta hau network tafara bada
tata gudun muwar da tasa yaji ina yau fa dole a wuce wurin, saidai yana saita machine gun din
shi momy ta buga kofar tana magana, " wai kai me kakeyi da ake kiran wayar ka baka dauka?
Tafada cikin fada, wanda RAHAMA ce Kawai taji tayi saurin kwatar kanta tana jan bargo tareda
rufe jikinta,
"No baby not today, don't even try to stop me please, muryar shi NA sarkewa da kuma wani irin
fisgo maganar,
Itama tace "momy na magana ne, dafe kai yayi tareda matsawa kan jikin ta ya kwantar da
kanshi saman kirjinta tareda yin Ajiyar zuciya da yin mika mai karfi akanta, yace "why momy
why bakyason danki ya zama namiji,
Jin fadan ta yasa dole ya zabura ya diro tareda zura wandon shi da kyar ya gyara parking, yace
Am coming momy,
"Kar ma ka zo don ubanka dadyn ku har ya gaji da jiranka ka kama ka shige cikin daki,

Ta juya domin har falon ta shigo jin ta buga kofar ta farko ba motsi bata taba kawo har yan zu
Rahama na ciki ba sai da ta shigo falon taga d'an kwalin ta,
Shiyasa dole taja burki ta fara kwala mai kira,
Cikin wani irin kalar tausayin kanshi fa kuma mugun kwadaituwa da yayi yace "please stay am
coming, ya juya ya fita, murmushi RAHAMA tayi tareda tashi ta mayar da kayan jikin ta tana
Kara tuna Al Ameen, akwai iya rikita mace domin Y'an mintinan da suka shude duk ta manta a
wane gari take ita kanta badon momy ba she is ready to give up her virginity for him, yanda ya
iya bi da mace kotafi wa Kawai ci dole ta bada kai bori ya hau he is very romantic,

Tashi tayi ta fada bathroom ta watsa ruwa tareda mayarda kayan ta, ta gyara gadon tareda
daukar wayar shi ta fara duba gallery din shi,
Hotunan shi tafara kallo, saboda ba password, tana murmushi har inda ta ganshi da wasu
matan India guda biyu yana tsakiyar su yayi bala'in kyau kamar d'an Uwan su, ta matse fuska
tareda, Ajiye wayar Kawai ta mike ta bar dakin, batareda ta jira shin ba,


Dady ne ke zaune ya tasa Al Ameen a gaba suna maganar business da kuma companonin su
har ya gangaro kan zancen da yafiso wato RAHAMA domin duk zaman nan zuciyar shi NA
wajen ta ya, matsu a bashi dama ya koma domin samun cikar burin zuciyar shi da ma gangar
jikin shi,
"Zuwa Monday zata fara zuwa school na gama yimata shirin komai, don haka zaka iya barin ta
a nan gidan zai fi mata kusa,
Saurin dago kanshi yayi tareda zuba ma dady ido ya kasa cewa komai, saboda dady ba irin
iyayen da ake jayayya dasu bane baya daukar nonsense inyace eh eh ne Kawai in kuma yace
aa hakan dole za ayi don haka tashi yayi Kawai ya ce to dady, zan tafi, yafada tareda fita dakin
ko gefen momy bai Kalla ba ya fita domin wani irin tafasa zuciyar shi keyi, Yana zuwa side din ya ga ta fita ya Kara hawa, tareda daukar wayar shi ya bar gidan batareda
ya kuma, neman ta ba,


Kishi ne ya turnuke zuciyar RAHAMA wato Y'an mata yayi shiyasa ya manta da ita yaje can
India yayi zaman shi batareda ya nemeta ba, dole momy tace har yanzu bai gama sanin darajar
ta ba, mugun fushi tayi dashi, saboda kishi,

Shikuma ya fita da nashi saboda zancen tafiyar ta makaranta a gaskiya bazai iya kallon ta tana
zuwa tana cudanya da Maza ba bazai yuwu ba, don haka koda ya koma gidan kasa sukuni
yayi, ya dauki wayar shi ya kira Aliyu, ya tanbaye shi ko baba na gida? Yace mai eh bai riga ya
fita ba, yace he is coming,
Ya kuma fita batareda ya nemi mutanen nashi ba ya nufi Unguwar tasu,
Karon farko da zai taka gidan wanda sai yanzu yaji kunya saboda yanaso a bashi RAHAMA su

tare zaije gidan, har saida yaji kamar ya fasa tafiyar amma bazai iya hakura ba dole yau yaje,
da taimakon Aliyu ya isa gidan, yana mai jin kunyar hada ido da surukan nashi a karon farko,
Yana faka d'an kareriyar motar shi, Aliyu ya fito tareda taron shi, yana cikin wata bugaggiyar
shadda Y'ar gaske, "barka da zuwa Aliyu ya mai suka yi musabaha, yace "ka yi sa'a baba na
gida bai fita ba kuwa, muje ciki,
Ya fada yana yin gaba, shima yayi murmushi mai cikeda jin nauyin idanun surukan nashi,
Da Sallamar shi ya shiga bayan Aliyu, baba na zaune a kan wata kujerar katako, "yace maraba
Aminullahi, dukawa yayi har kasa ya gaida baba, Aliyu ya miko mai wata kujerar ya ce ya
zauna, zama yayi tareda Dukar da kai kasa cikeda jin kunyar dattijon da ya dade da sanin
Mutumin kirki ne, don haka wani irin kwarjinin Mutumin yake Gani da ka girman shi, Ya kwalawa inna larai kira, yace " kifito ga me gidan RAHAMA yazo,
Fitowa tayi cikin hijabin ta tareda jin dadin ganin mijin Y'ar tata yau tana hamdala tareda godiya
ga ubangiji yau wanna ne mijin RAHAMA? Duk kamshin shi ya cika gidan,

Gaida ita yayi cikin girma kafin ta koma ciki, suka dade da Aliyu da baba yana musu Nasiha
kafin ya fita ya ce "ina fatan ba wata matsala tsakanin ka da RAHAMA ko? "Babu baba sai
dai....... Ya fara sosa keya, "um ina son ayiwa Dady magana ta koma dakin ta, sunce wai
bazata koma ba sai tayi karatu, "Ashha Alhaji bai kyauta ba, duk da ni na roki Alfarmar ya sa
baki ta, samu ilimin da take buri, Aminu RAHAMA yarinya ce mai matukar biyayya, tayi min
BIYAYYA lokacin da nake bukatar taimakon ta shiyasa na nemi Alfarmar itama ta samu burin
rayuwar ta in har tanada rabo, duk da dai baz
amuyi maka shishshigi a rayuwar Auren ka ba, tunda kai ke da iko da ita, don haka nasan
RAHAMA zatayi maka biyayya a duk zabin da ka dorata, zanje in samu Alhaji yabar zancen
tunda Bakaso,
Shiru yayi tareda jin RAHAMA ta Kara shiga zuciyar shi, tunda har mahaifin ta yake yabon ta
yayi wani murmushi wanda ya tuna mai da baiwa da Allah ya hore mata zahiri da kuma bad'ini
Sun dade suna tattaunawa kafin baba ya fita ya barsu a cikin gidan,
Inna ta fito ta sallami baba sannan ta kawo musu zobo mai sanyi a tsabta taccen jug, da kuma
danbun nama mai dad'in gaske ta Ajiye musu, tace ya ci basu san zai zoba da an shirya mai
girki, yace ya gode, ta koma cikin dakin ta ta barsu ya sake sosai da Aliyu yaci danbun nama
yana korawa da zobon da yaji cucumber da kayan kamshi, yaci sosai saida yaji yayi kat ya kalli
ko ina nagidan yace "ina Baby tayi zama? Dakin su RAHAMA ya nuna mai, yana
dariya,tareda bashi labarin yadda take aiki 24hours a gidan ba ta gajiya, Kawai ya samu kanshi
da jin dadin labarin rayuwar RAHAMA fiyeda komai, tuni yaji duk wani bacin ranshi da fushin da
yake da ita ya tafi,


Sallamar su Hajara da kawarta ladidi ne ya dawo dasu daga hirar tasu, wani irin farin ciki
HAJARA taji ganin Al Ameen yau a gidan su zaune ya baje daga Gani yana jin dadin lokacin,
Jikinta na rawa ta karaso ciki, "A yabo yau a gidan mu? Tafada cikeda iyayi, ladidi kuwa sakin
Baki tayi ta zubawa gayun dake zaune idanu don ko Aliyu bata taba ganin shi, ba Amma A
yabo ai wurin kallon hotunan shi datar su ke karewa,
Yau gashi ta ganshi eye to eye wow dole ta taya kawar ta bakin cikin yin sake, wanda a yanzu

dole itama ga gwada sa'ar ta wurin shi don ai tafi Hajara wayewa da sanin bariki don ita har
Abuja ta leka,


Tsawar da Aliyu ya buga musu ne "me kukeyi anan kun tasa mutane kuna kallo kkamar wasu
wa inda suka warke makanta, dole HAJARA taja hannun ta sukayi ciki, tareda cewa "kawata
kinga my choice? Tafada tana wani irin farin ciki, "ya tsine Baki Ladidi tayi "uhm ai ni Gani nake
baby kinfi karfin wannan gayen, duk haduwar ki kike hauka akan gayen nan? Gaskiya nama
raina kyan shi a zahiri, tafada cikeda kokarin cusawa Hajara wani ra'ayi, saidai zancen ya zowa
HAJARA wani iri domin Ladidi ce ta fara cusa mata son Al Ameen tareda gudun muwar zuga ko
wace iri yanzu kuma tana fada mata wai bai hadu ba?.......... 🖊



"Alhmdulillah fans am sorry for the two days, "masu tunanin nayi yaji ne nop FENERH is not
like that ba abinda zai hanani baku farin ciki masoyan Asali ance Hassada ga mai rabo taki the
more you shear the more I get new customers don haka iya ruwa fidda kai, wanda ya gyara, ya
sani wanda ya bata ma ya sani insha Allahu yanzu ma nafara ganin cigaba a rayuwa ta, kuma
makka bana inda rabo sai fa naje da kudin littafi Y'an bakin ciki sai dai su mutu, indawo ko
dabino ba mai ci ehem🙄



*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻



*By FENERH*



*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel
200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun
banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip
kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire
charges dinsu a ciki, Y'an Niger 🇳🇪 masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39
03*

2⃣9⃣&3⃣0⃣

"Kai kawata ai kuwa ko makaho ya shafa yasan Al Ameen ya gama haduwa, kuma Karki manta
kece kika fara turani ga soyayyar shi, tun baya burgeni har ya shiga zuciya ta, "tab wallahi
yanzu nafi ganin Haduwar Alhaji bello, kibada kai Kawai kawata gayen badai motoci ba, kina
ganin irin motocin da yake zuwa dasu kina Y'ar fa shi. Wallahi daga Gani yafi A yabo hutu da
kudi,
Wani iri HAJARA tayi " Amma fa mummu na ne, "ke wa ya fada miki in mutum nada charas ana
ganin munin shi? Ai beb ki fara sauraran shi Kawai kinga yanzu ko kinyi me bazaki taba Auren
Al Ameen ba Amma zaki iya Amfani da wani ki rama, yakama ta kija ayiwa RAHAMA kishiya
kota halin yaya ne, shine kadai hanyar da zaki rama, saboda bazai taba Auren ki ba koda ya
saketa wahalar banza kikeyi ko kin rabasu,
Shiru tayi tareda cizon yatsa, tace "ai duk baki hango min hakan ba kawata,
Sai yanzu, "Amma ba komai, dole kuma in raba RAHAMA da farin cikin ta, bazan taba barin ta
cikin farin ciki ba wanna kankanbar da takeyi sai na sa ta dawo Abar tausayi, kuma shawarar ki
zanbi zan Auri bello Auren huce haushi za suga biki zasuga naira ranar zasuka kayan lefe,
Amma kiyi min wata Al farma kawata, Ke nakeso ki zamowa RAHAMA karfen kafa, ki bibiyi Al Ameen kota bala'i domin ki shiga cikin
gidan ki hanata sakewa, Zanbaki taimako nima tareda fada miki komai yanda bazaki sha
wahalar samun shi ba,


Wani irin mikewa ladidi tayi, kamar da gaske tace ", what? Ni in Auri wanda kikeso? Allah ya
kiyaye ai bazan taba yarda in Auri masoyin aminiyata ba ina, ke nifa sam baya wani burgeni, ni
Kawai ki kyale shi ko ki nemi wata cikin kawayen mu, "um um kece na yarda dake ke nakeso ki
Aure shi domin kece kawar da ke share min hawaye kece Kawai ke iya bani shawara inga
Amfanin ta,
Rungume ta ladidi tayi cikin matukar farin ciki harda hawayen karya, "bakomai kawata ko
banaso dole in Y'ar da in Auri zabinki dole inbi Abinda kikeso,
A kasan zuciyar ta kuwa wani irin farin ciki takeji, lallai HAJARA akwai sakarya zakici ubanki,
tafada a kasan zuciyar ta, domin mugun hassada da bakin cikin kyan HAJARA takeyi saboda
duk inda suka fita ita ake cewa anaso, ba saurayin da zai taya su indai HAJARA na wurin don
haka yasa take zugata akoda yaushe cewar duk tafi karfin su duk wanda ya fito zata nuna ina
hajjo tafi karfin shi bai hadu ba,


"Al Ameen dai koda suka shige baiko daga kai ya kallesu ba, mikewa ma yayi yace wa Aliyu zai
wuce, "Aliyu yace toh my in low zanbika in gida zakaje domin inga baby na nima tunda kazo
naka gyaran Auren nikuma zanje inkara wanke tukunya ta,
Dariya yayi yace "ok da nayi fushi dasu bazan koma ba Amma yanzu muje inga tawa babyn
nima inna larai sukayi wa sallama ya zaro kudi ya mika mata yace su sai sabulu, taki karba
kuwa fir ya Ajiye yace inna kusa Albarka Kawai ba yawa ya fita batareda ya kuma jiran korafin
taba , haka suka tafi kamar wasu friends ba inlows ba, hirar su sukeyi har suka isa, har ciki Al
Ameen ya mai jagora, lokacin suna zaune a falon RAHAMA rike da sabuwar wayar ta da

MOMY ta bata yanzu, tana murna tareda kokarin bude watsp saboda tana son itama ta Kara
sanin kan duniyar da kyau, don ta lura idan ka cika zama cikin duhun kai a wannan zamanin
tofa za a barka a baya,

Wata doguwar riga ce ajikin ta ta atanfa ita da husna iri daya, kanta yasha kitso kana na ba ko
d'an kwali yana gefe ga dinkin ya kamata kana ganin yanda kirjinta ya kunburo sosai, tunda ya
sallamo falon idanun shi da ita yafara cin karo, ya daure fuska, duk da yasan Aliyu muharramin
ta ne saida yaji wani irin kishi, Don haka tuni fuskar shi ta sauya, har ya kasa yin magana, Husna dai wani irin farin ciki taji
ganin sanyin idaniyar ta,
Tsayawa RAHAMA yayi kikam a gaba yana mai zubawa kirjinta ido da su suka fara tsokale mai
ido, kafin ya kalli tsalelen kitson ta,
Dago kanta tayi cikin basar wa tareda kuma jin kishin shi dake cinta har yanzu ta kalle shi
kadan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login