Showing 90001 words to 93000 words out of 108226 words

Chapter 31 - ZANYI BIYAYYA Complete Book Hausa Novels FENERH.pdf

FENERH   

03 Oct 2025

12529

kakkabe ya kalleta ko motsi bata iyayi kamar ya karyata
saboda sakin mata nauyin da yayi, ga zafi da ciwon zantukan shi, da suka Kara kashe mata
lakar jiki,
This guy is something else da farko he is begging her and now he is insulting her, dole ta
saitashi gaskiya ta nuna Mai how valuable she is, tashi tayi ta gyara zaman rigar ta da kyau ya
kuma kallon ta jiyake kamar ya yaga rigar don tayi mugun matseta gashi tanada dan gidan nono
dayasa suka tura sama amma he try yakasa zame rigar, tazamar mai rival tayi mai mugun
katanga ga wainnan beautiful creatures din,

Matsawa yayi gab da ita "if kinsan kinada irin wannan ya taba rigar jikinta, " don't come with it in
my house don bazasuyi miki Amfani ba,
Gyarawa tayi ta rike kugu tace "Hmm wato nayi tunanin kadawo kan hanya ne yasa nasaki jiki
dakai har kasamu Albarkaci daga jikina Amma karka damu wannan jikin da kake gani mai tsada
ne kaima kasan da hakan shiyasa tun jiya ka kasa sukuni, and zancen budewar ido kuma kaine
Abin bincika da tunjiya kake famar lalube ni, zancen so yes I love you saboda you are my blood
dole inso jinin momy RAHAMA, so na zuciyar ma is a mistake I thought you are gentle shiyasa
nake sonka but yanzu ka nuna min duk maza ma dodo daya sukewa tsafi don haka if you are
done leave my room,



Kara matsawa yayi kusa da ita tareda hade fuska" hee Karki kawo min rashin kunya don kinga
nazo gidan ku, any way remain some hours ki shigo gidana bazaki samu ma bakin magana ba
yarinya don haka Ina jiranki, ya juya ya fita yana murmushi mai cikeda nishadi da jin wani irin
dadi mara misali, Ya fita ya barta da mamaki one side farin cikin samun shi a matsayin miji dole ta nuna Mai
macece ita mai cikar daraja, wani irin tsalle tayi ta na ihun murna, saida ta janyo drower ta fito
da wasu magun gunan da ake bata batasha ta ce "dole insha ku yanzu kodan in saita yaron nan
a hanya, zaisha mamaki, ba yana min kallon na bude ido ba, hmm muje zuwa, tafada cikeda
so much excitement,



Matan dake tsakar gidan sunyi matukar mamakin ganin fitowar shi yanzu, harda mama
HAJARA ta manta yana ciki, Sallama yayi mata ya fita kanshi a kasa kuma ko ajikin shi,
mama HAJARA tayi dariya tace "Y'an nema naku ma ai wasa ne, Zuciyar ta fes ko yanzu tasan
zasu zauna lafiya tunda har aka fara da haka, tasani ita tahaifi Meenal Amma tafita komai
harda iya zaman rayuwa don yarinyar kamar RAHAMA ce ta haifeta saidai yanayin rayuwar yau

daban data Y'an baya, akwai wayewa sosai a wannan zamani fiye da nasu, tasan illar kawaye
shiyasa ta Gina Y'an matan ta akan tsoron bin shawarar kawaye ta janyo su a jikinta takejin
kukan su duk da Meenal nada zurfin ciki Amma tasan tanada natsuwa da hankali,



Meenal bathroom ta shiga ta Kara gyara jikinta domin tana period kuma d'an motsa mata jiki da
yayi yasa tayi overflow
Taji dadin yanda take cikin hutun ta ma zataji dadin wana shi da kyau, karyar rawar kai
yakeyi, shiryawa tayi tsab ta fito dakaga fuskar ta kasan tana cikin farin ciki tareda annashuwa
wanda saida mama HAJARA ta gano ta, Hmm tace wato tanason Sadiq kenan, Allah ya
taimake ki yarinya bakiyi shirme irin nawa ba da kingane,

Shima gida ya wuce yayi wanka zuciyar shi fes ya shirya ya fita domin Abokanshi duk sunzo
gidan nasu suna jiran shi, ko Abinci yau bai nema ba he is full yakejin cikin shi, saida grandma
tasa aka fitar musu da dishes a lambun da suka baje kafin daurin Aure, Abokin shi yace "wai
kai buddy ina ka shiga tundazu da safe nakira wayarka ma is off "naje wurin Amarya ta ko
akwai matsala ne?

Ihu suka samai irin na gayu "Amma anyi Angon zamani yau Daurin Aure kaje gidan su saboda
tsabar zumudi, wani yace " ku baku ga jiya bacewa sukayi a wurin dinner ba har muka watse
ba labarin su,
"Toh me kukeso inyi a ciki daman party ba namu bane na kannin mune munje ne kawai saboda
su, mu ba ma shirme yau ma ba inda zamuje don karma ku wahalar da kanku da Andaura Aure
matata bazata fitoba in so samu ne ma a wuce da ita gidana, kaini rakiyar Abokai ma bana
bukata, " to mu Y'an iska nema kana rawar kafar nan mu bika kasamu a yanayi bamu shirya
Aure ba,


"Wannan kuma ra ayin ku ne don haka ku shirya in one year Aure zankuma karawa don ni nafi
karfin mace daya, "Amma kai kuwa anyi jarababbe wallahi Allah yasa karka wahalar da Y'ar
mutane yau,

Sanya hannun shi yayi a wuya yana murmushi ya matsu yau lokacin daurin Aure baiyi ba gani
yake kamar lokacin bai sauri sai faman duba Agogo yakeyi... 🖊



*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻

*By FENERH*



7⃣3⃣&7⃣4⃣




Karfe goma shabiyu har angama shirya wa domin daurin Aure ango yaci uwar malum malum da
hula a gaban goshi wainda dunkuna ne Kala Kala daga dadyn shi na fitar ango shaddodi masu
tsadar gaske Abinka da gata,
Sai gashi ya buge da gayyatar Abokan aikin shi yana fadar yau daurin Auren shi, wanda
dayawa mamaki sukeyi,
Jera motoci sukayi birjik zuwa daurin Aure kofar gidan su meenal,
Nasu aka fara daurawa tunda itace babba kafin kannin ta, wanda Dady ya bada dubu Dari
Biyar lakadan, tuni aka fara Hamdala, Abokai suka fara bashi hannu suna taya shi murna, tun
daga fuskar shi kadai ya isa ya isar da sakon zuciyar shi, daga yau bashi ba kwanan wahala,


Gefen Meenal ma ta zuba ado ta zauna an zuba mata kwalliya cikin wani dandatsetsen less
baki yana walwalin stones abin ba acewa komai, aka nada mata net akai fari yaji Adon furanni
Kala Kala hannayen ta lalle ja da baki ga farin takalmi da jakar ta a hannu, wani net kalar
nakan ta suka yafa mata a gefe, fadin haduwar datayi ai nata baki ne, Kowa saiya yaba wa haduwar tata, kawaye ma sungano yau tana cikin matukar farin ciki ba
kamar jiya ba,


Ango dai bayan daurin Aure yace bai tafiya sai yaga Amarya Abokan shi sunyi naci har sungaji
akan atafi yace wallahi suma san yanda zasuyi ta fito ayi hotuna atare kawai, dole suka jira aka
watse yarage sukadai sai taron wainda ke Unguwar wanda kowa na sabgar gaban shi kanwar
shi ce ta fito daga ciki wurin Y'an matan domin duk suntattaro sundawo gidan Amaren domin ayi
dasu sunce bikin namiji ba dadi gwara gidan mata,


Kiranta sukayi yace ta koma tace Amina tafito ana jiranta, jikinta narawa ta koma don taji
tsoron ganin shi tana gudun masifar shi, tanajin sakon su tayi Ajiyar zuciya,
Meenal tayi matukar mamakin jin wai suna jiran ta, zancen shi ya dawo mata dazu da safe na
yaushe za a daura, Hmm duk wayan shi yanzu bazata bari ya bata mata Ado ba, ba musu taja
kawayen ta da suka sha ankon atanfa suma mai kyau suka fita,

Tundaga nesa ya harde hannu ya zubawa kofar gidan da yasan suke ciki da ido ya matsu bata
fito yaga Adon da tayi ba,
"Subuhanallah ya furta lokacin da ta fito tana taku cikin yanga da rausaya ji yayi kanshi yayi
kato he can shout duk duniya taji she is his wife yes he is a lucky guy,

Yau shine keda mata kamar meenal Allah yasakawa mama HAJARA da Aljanna she bone a
princess for him, wow what an Angel, she is very very pretty ga farin ta irin kal din nan ne
kamar wata India,
Ko balarabiya za ace,

Abokan shi suka fara yabawa da kalar zaben shi suna kai ba ba kafayi zabe a nan, saurin
gimtse fuska yayi, "wayace ku kallar min mata ku rufe idanun ku, "ai baka isa ba malam sai
munbawa idanun mu Abinci, saurin matsawa yayi fuskar shi a matse ya tareta kafin ma ta
matso Y'an matan ma bai koma kansu ba suma wucewa sukayi wurin Abokan shi, yayi bake
bake ya tare ta tareda rufeta ruf kar su ci gaba da ganin ta, idon ta akasa ya bi lashes dinta da
kallo tareda lips dinta da sukasha red janbaki kamar ya lashe yakeji,


"Me yasa kika fito a haka Ba hijabi? Dago manya kuma sexy eyes dinta dasukasha eyeliner,
tace "me zan boye innasa hijabin? Bayan nasaba tallar jikin duniya nagani ai kasan ba sabon
Abu bane a wurina, "Hmm good Amma kisani now you are mine so protect my dowry, kinaji har
five hundred babana ya biyamun so dole akulamin da hakkina, "Allah sarki sai ka bari inshiga
daga cikin gidan ka dokar ta fara,

"Kidaiyi kokarin kama bakin ki kafin ki shigo gidana don saita shi zanyi dakyau yarinya, " aa not
yarinya sa'ar ka mai budadden ido so karka manta ba zancen juyawa don ba girma na Kayi ba,
tafada tana murguda mishi baki,
Abin yayi mugun burgeshi don yama manta wai tsiwa take mai ya shagala da kallon bakin dake
motsi,
Saida tace ni zankoma inka gama, "Hmm ya fada ya ciro wayar shi a pocket ya koma gefen ta
yafara kashe musu hotuna, Abokanan su ma Abin ya burgesu tuni sunmatso suka fara basu
hotunan,

Sun bata lokaci sosai kafin su bar wurin bayan ya rada mata magana " you turn me on again
thank god nasa babbar riga da kintona min Asiri anyway saura some hours, ina jiranki my wife
yau ba sleep yafada yana juyawa yabarta da baki sake tana mamakin wai haka yake tunfarko
ko canjawa yayi,



An wuce da shagalin biki but side gidan angwaye da kuma Amare wanda baban su yabada
umarni karfe Biyar a wuce da kowacce dakinta don yanzu andaina jiran sai dare yayi kai Amare,

Shirya su akayi tsab suka sha Nasiha sannan kowacce aka nufi gidan ta da ita, meenal dai
gidan RAHAMA aka wuce da ita bisa ga umarnin grandma,

Don haka nan aka kawota su Husna iyayen ango suka tar beta cikeda farin ciki, saida tagan ta
ta tuna da nasir tunjiya a dinner ko kiranta baiyi ba,
Dakin da grandma take aka Ajiyeta,
RAHAMA tazo tajata dakinta ta bata wasu hadi tace tasha, ta shanye ba musu tareda mika
mata wani hadin da akayi da zuma tace kimatsa wannan yanzu kinji zaifara aiki har zuwa gobe
kafin ki tafi gidanku don momy tace yau a nan zaki kwana to maganin zaifara aiki a jikin ki tun
yanzu kafin gobe ya gama melting,

Dukar da kanta tayi cikin jin kunya tace "momy ina period, shiru RAHAMA tayi tana tunanin
yaron nata mai rawar kai da jiki don tana, ankare a mugun matse yake, ai baiyar a kasa ba
gado girman da'
Ubanshi har gobe baidaina rawar kafa akan harkar ba bare shi sabon jini, tasan ko ubanshi da
an haifeshi da lafiya sai yayi fiye da hakan,


Tanbayar ta tayi " yaushe zakiyi wanka? Tace gobe zuwa jibi zai dauke, "toh bari in Ajiye gobe
idan kinji ya dauke kifadamin inbaki ki matsa kinji, tom tace tareda jin kunya don tasan komai
sarai,
Ita kanta zataso ta gyara saboda shi,
A dakin momyn tayi zaman ta har zuwa karfe goma tana kwance cikin katon hijabi a kudundune
a sofa tana latsa wayar ta, tajiyo muryar shi, ajiye wayar tayi ta Kara lafewa,

Dakin da grandma take ya shiga tana lazimi ya jira saida ta idar ta ce yadai megidan?
"Grandma ya taro? "Taro Alhmdulillahi sai muyi fatan Allah ya kade fitina ya hada kawunan ku,
idan kukayi koyi da iyayen ku zakuji dadin zama don kuna gani a idanun ku tun tashin ku
kuntabajin wani sabani a tsakanin su? Girgiza kai yayi "to don Allah karike Amanar da aka baka Allah ya tayaka riko,


"Amen yace, "wai meyasa ba a wuce da ita gidana ba aka kawota nan? Naje naga bata can
nadawo nan da najira Nadauka ba akaitaba saida nakira su Aisha sukace wai nan aka kawota,
why?
Ido ta zuba mai tunda yafara zancen saida yagama tace "jeka tanbayi Husna uwarka bani ba
d'an nema kawai inka debo duk rashin kunyar ka akaina kake juyeta ko, to kaje kasamu masu
gidan,

"Haba grandma daga tanbaya, "Hmm to inma maganar kakeso kama tashi karafi gidanka
don a nan zata zauna sai anyi budar kai gobe da dare sai ku wuce gidan ku, "kan uba uban
waye ya bada wannan shawarar? " ubanka ne Al Ameen yabada kaji mara kunya ubanka da

uwarka Husna sune suka fada, mara kunyar banza da wofi,


"Tsaya grandma kinata zagin min iyaye me sukayi miki yanzu? Oh in hada da RAHAMA
kenan? "Nidai a ajiye maganar wasa ina matata mutafi kawai banason jan rai, " bafa inda
zataje nafada maka ko,
"Gaskiya wasa ne wannan ingama sa rai yau ace wai anan zata kwana, gaskiya aa,

"Toh jeka fadawa ubanka ko, mikewa yayi cikin fushi yayi sashin dadyn shi, suna zaune kamar
koda yaushe gab da juna cikeda tattali kamar sabbin Aure suke a kullum, Sallama yayi ya
shiga falon baban nashi, a kasan zuciyar shi yace "you see suma da suka girma basa gajiya
bareni da yanzu zanfara ma, zama yayi kanshi a kasa yayi shiru,
Al Ameen yace "lafiya Abubakar baka wuce gidan kaba? Kamar jira yake yace "dady kace
subani matata intafi da ita tom,
Baki suka saki kawai suna kallon ikon Allah da zamani, ba Abinda ya tuna sai lokacin shi yanaji
yana gani RAHAMA ta tare a gidan su Amma shi yanzu only one day yafara rashin kunya,

"Kai banson rashin ta ido gobe ne kawai zata tafi gidanka, "RAHAMA tafada cikeda kuluwa, "
momy why not today please,
Mikewa Al Ameen yayi yana kunshe dariya tareda shigewa cikin dakin yana cewa "inkin gama
ni na shiga ciki,
Kallon shi tayi tace katashi katafi gidan ka kaji sai gobe inkuma ka matsa sai tayi sati zatabar
gidan nan muga tsiya,

"Ni anan zan kwana ba inda zanje, mikewa tayi tace "kabiyoni ciki mu kwanta in nan baiyi maka
ba kaji, ta wuce ta kyale shi ya cika yayi fam ta shige ciki, Al Ameen ne yace ina yarona? Tace
yana falon ta barshi yayi dariya yana girgiza kai yasan yaro nada gaskiyar shi sarai,

Meyasa momy tasa aka kawo mai mata nan bayan kunsani yace Auren yakeso a matse yakefa
yaro yayi gado,
"Hmmm ai daga gani kam har ya fi wanda yagada,, rungume ta yayi yace "Allah yasa itama ta
iya daukar shi kamar ke, murmushi tayi, " zata iya ai macece itama, Allah dai yasa yabimin
yarinya a hankali don naga kanshi na rawa,

"Hhhh Allah dai ya kyauta kawai yarona nada lafiya yana nuna muku da na tashi da lafiya ai
nima bana wasa bane kinsani, "ko yanzufa ai har yanzu baka girma ba,
"Girma kai, wake girma da gidan dad'i Adai barwa su Sadiq gamu harda suruka yanzu saura
jika........ 🖊

*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻



*By FENERH*







*Domin masu son biya har yanzu hanya a bude take kubiya ku karanta cikin Aminci bawai na
bati ba, kutura cikin Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb ko kuma katin Airtel ta
wannan number 09011251444 sai najiku*


7⃣7⃣&7⃣8⃣



Tun yanayi a hankali har ya kuma fita a cikin hayyacin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login