Showing 42001 words to 45000 words out of 108226 words
Chapter 15 - ZANYI BIYAYYA Complete Book Hausa Novels FENERH.pdf
kafin tace " ina wuni,
Kin amsa ta yayi sai wani irin mayen kallo da yake bin ko ina na jikinta dashi,
Mikewa tayi tareda rabewa, ta gaida yaya Aliyu cikin murna tace "yaya nasan me kazoyi ai ni na
shige yanzu sam baka sona ka daina damuwa dani sai Husna ni ma ba ruwana dakai yanzu ta
fada zata wuce,
Wani irin adoration look yake binta dashi komai tayi is unique a wurin shi, don haka bakinta
Kawai yake kallo kamar ya lashe ta, har ta wuce Husna nace mata "lallai ma ni banyi korafi ba
sai ke, kina kallon yaya Al Ameen ko ganin na bayayi in kina wuri kin kwace min shi duka baiko
damuwa dani sai kece mai korafi ko,?
Juyowa yayi ya d'an harareta, "zaki hada kanku damu ne? "We are Already married ku kuma,
fa har yanzu ba ako tsaida zance ba kuna nan kuna I yo ne Kawai saman ruwa,
"Hhhhh yayi my in low gori ne Abin nima zanje inyi tsiya a gida yau dole azo nema min Aure
kodan ku ma rama, "zadai ku rame yafada yana nufar inda tabi,
Tana zaune sai latsa wayar ta takeyi ya shigo, tareda zama gab da ita yaja numfashi, "inna na
gai dake, yafada a hankali, dago kanta tayi cikin basar da mamakin shi, "me kajeyi gidan?
Kallon ta yayi tareda juyawa ya fuskance ta, "ni ma gidan mu ne so naje gaida sune tareda kai
karar ki,
Saurin Ajiye wayar tayi gefe ta fuskance shi cikin damuwa, "nayi ma laifi ne? "Eh sosai, "me
nayi?
"Kina min tallar kayan dadi na baby. Yafada tareda kaucewa zancen ta ya dora but hannayen
shi ta saman kirjinta ya shafa tareda. Matsawa, ta d'an runtse idanun ta kadan domin kamar da
gayya yakeyi, ta Sa hannuta saman nashi tana kokarin saukewa, ya mata kallon why?
"Akwai zafi stop, " Hmmmmmm laifinki ne da kinbani dama da sun daina miki zafi saboda ba a
tabasu tun tuni da sundaina zafin,
" Hmmm baby kidaina fita da irin wannan shigar am very jealous fa inada zafin kishi look at your
brest ko ina a cike kuma kin zauna a main falo in wani ya shigo ya ganki a haka fa,? Nifa ko
Aliyu naji haushin da ya ganki a haka fa,
"Hmm Kawai tace tayi mai shiru bata ce mai komai ba saboda tana hango hoton shi tsakiyar
matan India,
Sam bai gane mata ba ya kalli fuskar ta tareda dago kanta da tafin hannun shi, yace "what
happen? Me yasa ki fushi? " hope you are not angry because of me?
" kaine ta fada tareda dauke kanta,
"Tofa me nayi? Yafada yana dariya,
" ina wayar ka? Gata hajiya RAHAMA ya ciro ya mika mata, budewa tayi fuskar ta a daure, ta
shiga gallery tafara searching pictures din shi, saida takai wurin hoton da tagani ta mika mai
tareda dauke kai,
Kallon hoton yayi, yayi dariya mai Y'ar Kara ya mika mata wayar yace "banyi kyau bane a
wurin,?
Saurin dago kanta tayi tareda zabga mai harara "kayi sosai kuma ka burgesu shiyasa har
sukayi hoto dakai, dama kasaba posting hotunan ka a Instagram twitter Facebook ko ina
saboda ka janyo ra ayin mata kuma hakan na burgeka ko, "ok nima zanfara tura nawa idan har
ka tura daya saikaga nawa goma wallahi daga yau,
D'an daure fuska yayi tareda riko kafadun ta ya kalli cikin idanun ta, ta Dukar da kanta domin
tana hango bacin ranshi a bayyane, "you think is a jock? "Don't even dream of posting your
pictures on social media, "you are one man woman, you are mine a lone, your body your heart
is all belongs to me, inada tsananin kishin ki RAHAMA, Allah yagani inada zafin kishi sosai
shiyasa ma na kasa yarda kije makaranta I can't, kiyi hakuri da karatun nan please kifito ki
fadawa su dady kin janye so that su barmu mutare baby inaji a jikina da Ace tunfarko inada
lafiya bazan iya kawowa haka ba Aure ba nikadai nasan how am feeling, musamman if I saw
you,
"Suwaye ka dauki hoto dasu? "Hhhh nuna mata babbar yayi, she is my friend on Facebook,
when I post my pics ina India she beg to meet me and her sister that's all,
"Hmmm what a friendship, saboda kuna friends a Facebook sai Kawai kuyi sabo har ta nemi
ganin ka? Gaskiya I don't like you posting your pictures on media this has to stop,
"Yes ma andaina, daga yau zan yi deleting All my pictures because of you,
A gaskiya samari da Y'an matan wannan zamani akwai gyara, domin posting pictures yazama
ruwan dare a social media, for what,? You are insulting your self my sister, gwara maza akan
ke mace, ba duk namijin kwarai bane zaiyi sha awar Aurenki saboda kina watsa hotunan ki a
media, wallahi ku gane maza ma sunfi bukatar sweet a leda ba wanda kuda yabi ba, kukan
Kurciya.......
Wayar shi ta dauka ta share duka hotunan da ke kan shafunan shi ta mika mai wayar domin
tasan kan waya sosai zama da husna, dariya yayi yace "are you satisfied madam??
Gyada mai kai tayi, yace "tom Alhmdulillah, yanzu ya muje ciki? "Muje gida na ne ko kuwa.......
"Aa momy baza ta barni ba, saurin riko hannun ta yayi ya matse a tsakan kanin cinyoyin shi
yana mika. "Kinji baby..... Please muje in rage ruwan mara ta yau,
Wata irin uwar kunya ce ta rufe ta tareda kokarin ciro hannun ta da takejin something very
strong na tabashi, wanda tasan menene, kafin ta ankare har ya zura hannun shi ta saman
kirjinta yabata wani irin hurt hold a brest dinta dayasa tayi wani irin zullo tareda zamewa ta zube
a gadon, yabita tareda mata rumfa ya, yafara ya mutsata, Tuni ya mata ligi ligi saida taji motsi ta ture shi tana gyara rigar ta da ya fara cirewa ta sama,
Yace " oh nooo baby meye haka?? " some one is coming, tashi yayi tareda kallon ta cikin ido "
that's enough ke matata ce ya za a rika horani nida halali na, let go to our house right now na
gaji da hakuri haka I can't take it anymore,
" ba laifina bane ai, tafada " ok then let's go,
"I can't follow you without momy permission,
Mikewa yayi a zafafe " ok then bakomai idan na mutu ko ciwon mara ya rikeni is your fault dake
zanyi kuka not momy saboda you have all the right to follow me ,
Inkin fito kinfada musu dole su barki kibini,
"Haba yaza ayi infito incewa momy zan wani bika? "Shikenan bazan kuma complain ba am
sorry kinji ba laifin kibane laifin zuciya tane da ta kwallafawa kanta son kusanci dake,
And if kinsan tunfsrko baki shirya zama dani ba meyasa kikayi biyayya ni kika zo kina cutar
dani? "Yes ina cutuwa saboda gaba daya zuciya ta kin gama siyeta banda wani tunani da burin
da ya wuce naki shiyasa kike juya ni, ba komai na tafi bazan kuma maganar ki bini ba
Ya fita a zuciye, sam bataji dadi ba, domin tasan yayi fushi, don haka ko Aliyu bai jiraba yabar
gidan,"
Da dare Baba yazo gidan yasamu Alhaji shuaibu, suka d'an taba hira kafin ya fara zancen da
ya kawoshi, da farko dai maganar Aminu da RAHAMA ta fara kawo ni, na biyu kuma zancen
Aliyu da, Husna,
"Masha Allah nasan kasan komai dake tafiya , Aminu ya zomin da zancen yana bukatar ya tare
da iyalin shi don haka ina son Alhaji ka mana Alfarma ka janye zancen karatun nata tunda
megidan baya bukata, sannan maganar su Aliyu shima ya same ni akan yana son A tsayar
musu da lokaci sai mu kawo komai a yi Auren,
"To malam bala nayi farin cikin da ka Amince da zancen Auren Aliyu da Husna, dama naso in
na natsu inne meku a tsyar da komai, to tunda kazo yanzu banason wani dogon lokaci, iyayen
yara dai mune don haka nidai nabawa Aliyu Husna ku kawo Abinda kukeda shi a daura Aure
nan da wata guda su tare, Na biyu maganar Al Ameen, kabarni dashi inason incire hakkin RAHAMA a bata zabin ta kar mu
zamo iyaye masu son kansu kuma shi kanshi idan har yana son mu daidaita dashi dole ya barta
tayi karatun,
"Toh Alhaji bawai na tari numfashin ka bane da kabar su tunda shine ke Auren abi zabin ranshi
Kawai gudun matsala a gaba,
"Ai malam bala Kawai kabar ni da su RAHAMA ma ya' tace kamar Husna don haka karkaji
komai insha Allahu kuje afara shirin Aure Kawai,.
Godiya malam bala yayi ya tafi tareda jin jinawa dattijan takar Alhaji shuaibu, don a wannan
zamanin samun mai kudi irin shi mai zuciyar talaka wanda bai gudun hada iri da jinin talaka Abu
ne mai wahala,
Washe gari Alhaji ya kira Al Ameen, gidan kai tsaye falon dady yayi, yace " naji mara kunya ka
kai karata wurin surukin ka, toh kudurin mu na nan ga mahaifiyar ka ta zama sheda, lokacin da
mukaso kayi BIYAYYA jayayya kayi mana, yanzu kai kuma kana so mubi zabinka, so kaje ka
shirya tarewar RAHAMA lokacin auren su Husna baki daya lokacin tafara karatun ta inkuma
baka yarda ba, kuma taci gaba a nan gidan har tagama,
Momy tace" inkuma baiyi maka ba ka kwashe kayan ka ka kuma yin wani yajin kaji.
Tashi yayi Kawai tareda cewa " sai anjima zanje office inada meeting da client, " kayi meeting
da gwamna ma kaji, idan ka gama shawara ka dawo ka neme mu,
Fita yayi Kawai saboda bakin ciki bayajin zai iya cewa wani Abu, shi dama yasani da bai koma
ganin likita ba don yana ganin samun lafiyar shi ma matsala ne a rayuwar shi yanzu wannan irin
jan rai da suke mai haka,
Itama bai bi ta kanta ba yayi waje Abun shi ya fada motar shi akaja yabar gidan,
Wasa wasa saida ya kwashe sati guda yana fushi da ita gashi ta karbi number shi ta kira yafi
sau nawa yaki dagawa har da text ta mishi tace itace yaki kiran ta,
Duk ta damu she is missing him a lot gashi yanzu data zauna ba Abinda take tunani sai
wasannin shi din nan masu tsayawa a arai da gangar jikin ta, domin har mafarkin shi takeyi
yana yamu tsa mata jiki, sau da yawa tana wanka ba dalili, ga shi wani Abu da momy ke bata
da sam bata gane mai intasha sai tayi ta yo yo, yana sa tajin kamar tayi tsuntsuwa ta je wurin
shi,
Yau ta wuni sukuku ko aikin da take yi batayi ba yau saboda damuwar rashin ganin Al Ameen,
Husna ce ta kalle ta, " hmm dama Zanbaki shawara kiji, juyowa tayi ta kalle ta " wace
shawarar? " kije wurin yaya Kawai yafi,
Tashi tayi da sauri " she like to but ta yaya? "Ya za ayi inje wurin shi? " saboda baida lafiya
kwanan nan, kuma ya rokeni not to tell anyone,
Wani iri taji tareda cewa " me yasa baki fada min ba tuntuni? '" yace kar infadawa kowa, "
yanzu yana ina? " gidan shi mana, dirowa tayi tareda, nufar bathroom Husna na me zakiyi?
"Wanka am going to him,
" are you mad? "Yess am crazy ma, don haka kima san yanda zakiyi kafin infito ki rakani muje
mugan shi mudawo.......... í ½í¶Š
*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: í ¼í¼»í ¼í¼»
*ZANYI BIYAYYA*
í ¼í¼»í ¼í¼»
*By FENERH*
*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel
200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun
banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip
kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire
charges dinsu a ciki, Y'an Niger í ¼í·³í ¼í·ª masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39
03*
3⃣1⃣&3⃣2⃣
Cikin sauri ta kammala shiri Husna na Kallon ta, saida ta saka kaya ta ce "wai bazaki rakani
bane? "Aa kidawo lafiya ni mezanje inyi muku? "Toh ya zanyi infita ni kadai? Bada tareda
momy tasan inda zanje ba, "kitafi Kawai nasan me zanfada mata, "aa nidai ki tashi muje
mudawo daga nan sai muje saloon, "Hmmm nidai Karki takurani don Allah, Hannu tasa ta fisgota daga kan gadon ta diro, tace "saifa muntafi tare malama don haka muje
Kawai, ta turata, " toh tsaya insaka hijab ko gyale mana so kike intafida haka inbatawa baby na
rai?
Da kanta ta ciro mata hijabi ta bata tace muje,
Dakin momy suka nufa tana kan aikin ta a laptop, tace "ina zuwa? Don nasan kun shirya fita
ne, " eh momy saloon muke son muje, "a dawo lafiya kuma ayi sauri, tafada Kawai taci gaba
da aikin ta,
Fita sukayi cikin Sauri gudun karta ce a fasa,
Komawa dakinsu tayi ta baza kamshi tareda zura katon hijabi suka wuce,
Ita tayi driving har cikin gidan, wanda a lokacin yana saman shi ta gaban gidan yana hango duk
wani mai shigowa da fita,
He is thinking of her, yafa gaji so yake Kawai yaje ayita ta kare, ya yarda shima da sharadin su
ko zasu bashi matar shi, domin yariga yasan wannan fushin shi zai cutu ba kowa ba, hango
motar Husna yasa ya d'an mike tareda kallon ta,
Husna ce ta fara fitowa sai kuma RAHAMA dake mazaunin driver,
Wani irin sanyi da salama yaji suna ratsa zukatan shi, yayi saurin mikewa ya koma cikin dakin
shi da ya gama haduwa tareda daukar wayar shi yakira Aliyu,
"Kazo ka dauke min matar ka a gida zata samana ido muna bukatar privacy nida iyali na,
Banji mai Aliyu yace ba Kawai yace "kai dai kazo gidana ku wuce don Allah right now,
Kallon jikin shi yayi yana sanye da kana nan kaya har ya d'an fada saboda damuwar da yasawa
kanshi ga kuma mugun ciwon marar dake neman illata shi,
Fita yayi daidai suna shigowa gidan,
RAHAMA kallon ko ina takeyi tareda tuna rayuwar da tayi ciki, komai na nan yanda yake,
Saukowa yayi cikeda zumudi da kuma dokin ganin ta, dago kanta tayi jin takun tafiyar shi tagan
shi garau a yanzu dai, kafin ta harari Husna da ta tsorata ta, yana isowa yayi saurin rungume
ta cikeda jin dad'i " welcome home wife,
Gyaran murya Husna tayi " yaya fa ina nan, saida ya Dan dauki lokaci kafin ya dago daga jikin
ta, "dama sa ido ya kawoki,
"Lala la tab RAHAMA kinja min yau saida nace bazan zoba kika janyoni, don haka bani key din
motana intafi ai kema kinada taki, ko in yaga dama ya siya miki sabuwa yau, "ke kina hauka ne
kike mana gorin mota, kinjawa kanki da nayi miki oder wata yanzu Anfasa,
Saurin riko hannun shi Husna tayi "sorry big brother ba ayi haka ba ai tuba nake sister inlow,
tafada tana kama kunne, har saida RAHAMA tayi dariya,
Ganin dramar tasu,
Jan RAHAMA yayi suka nufi tsakiyar falon suka zauna " Umm madam dama gidan kine kuma
no need to serve you kece zaki yi serving din mu,
"Sai dai inkai ke bukatar wani Abu we are ok,
Fadin dadin da yakeji a zuciyar shi bata bakine fatan shi Kawai Aliyu yazo gidan su wuce, da
Husna yasamu kadai cewa da matar shi, ga wani kyau da tayi mai a cikin hijabin bai taba ganin
mace na burgewa cikin hijabi ba sai akan RAHAMA , tayi kyau sosai ga fuskar ta tayi wani irin
smooth ba kuraje ba heavy make up, simple but beautiful,
Yana gefen ta ya zuba mata ido kamar ya cinyeta saboda so Husna ta tura mata msg ta wstp "
kinsa yaya ya manta da mu sai kallon ki yakeyi, itama ta tura mata " you lie to me a she he is
fine, tareda imoji na harara,
Sallamar Aliyu ya yi cutting silent zaman da sukeyi ko