Showing 84001 words to 87000 words out of 108226 words

Chapter 29 - ZANYI BIYAYYA Complete Book Hausa Novels FENERH.pdf

Advertisement

FENERH   

03 Oct 2025

13101

suka take musu baya cikin
burgewa ga kida na tashi ta ko ina na wakar Aure, suna taku a hankali,
Lokacin da Meenal ta iso har kannin ta sum gama zama da Angwayen su, kawayen ta suka
take mata baya, wainda tayi matukar mamakin ganin su a wurin
Suka samu nasu gefen suka baje, wanda tace bazata hau wani high table ba tunda ba ango,
baza idanu takeyi ko zatagan shi shima, amma tasan may be bazai shigo wannan taron da
matar da zai Aura ba tunda yanaji da girman kai da jan Aji,
Taso taga lucky girl din ta taya ta farin cikin samun burin kowace mace,

Kawayen su nata surutu ita kuwa tayi tsit duk koda tan da sukeyi bata jinsu saida taji hole din ya
dauki sabon hayaniya, domin ya iso da tawagar Abokan da bawani son hulda yakeyi dasu ba
wainda baisan how comes suka san he is getting married ba, sun buga Fararen kaya like him
saidai banbancin kudi da kuma haduwa, suna cewa "Mr custom ina Amaryar tamu naga anyi
occupying ko ina,?
"Yeah koda akwai space bazan hau sama ba, nasir ne ya tarbesu tareda nuna musu wurin da
tasu Amarya take, itada kawayen ta wanda inka kalli fuskar ta zakasan her mind is not there,
tayi Nisan Zango a tunani, kawayar tace tace "babe su waye waincan kuma? Wow look at that
guy, tafada tana kallon Sadiq dake haska hole din,

Daga kanta tayi ta kalle su, wani irin faduwa gaban ta yayi jitayi gaba daya tarasa sukuni kamar
ya kuma zuba mata wata sabuwar gubar soyayyar shi a cikin zuciya, tasan yazo saboda kila
matar shi na zuwa, wani irin tukukin bakin ciki ya turni keta don wani irin kyau taga ya kara da
cikar haiba,

Dai dai wannan lokacin ne Nasir yake nuna musu Amaryar tasu, wanda ya dago kanshi cikin
Sauri domin he is eager to see his wife to be, wadda ke sonshi har tana kuka because she
loves him, Abun na mugun faranta mai rai dasa shi jin wani irin Alfahari,

Wani irin shocked da kuma mamaki yasa ya kasa cire idanun shi akan ta, matan da suke
zagaye da ita sunkai goma amma she is different, she is the shining star among them, wani irin
hadiye miyau yayi tareda ware ido yana ciyarda lafiyayyun idanun shi the best food, "ist real?
Kodai she is not the one? Don yasan the girl he is going to Mary is his mate but this one is
young very young har su Aisha sunfita cika wuri,

Sandarewa yayi yakasa motsi One of his friend ya riko hannun shi let go my friend ga Amaryar
mu can yakara tabbatar mai like yadda nasir yafada, wanda su sam basu lura da yanayin da
yake ciki ba, he is completely lost, wurin kallon ta,

A cikin natsuwa da takun kasaita tareda jin wani irin girman kai na kara kamashi,
Tuni ya kara gyara fuskar shi domin gudun karta ga damar shi ba, saidai yasha mugun
mamakin ganin taki ko kallon inda yake, Abokan shi cikin fara'a sukace Amarya sannu ko,
Amsawa tayi tareda kyale kowa, gani takeyi kamar zolayar ta akeyi don kannin ta duka gasu da
wainda zasu Aura but ita she don't even know the husband,


Kasan cewar kujerun round ne masu daukar mutun hudu hudu don haka itada Y'an matan ta
sunyi occupying kusan uku, yanzu da angwayen sukazo suma suka samu nakusa dasu wanda
tuni sukayi mix maza da mata akafara Abinda aka saba,

Instead of ya zauna kusa da ita sai ya zauna opposite to her he can see All her reaction
batareda yana kallon taba, he is very shocked ta reaction dinta like Batama taba ganin shi ba
ma, kodai ba gaskiya bane she don't love him,
Amma kuma grandma bazatayi mai karya ba, don haka wayar shi ya daga ya saita camera
yana kallon fuskar ta harda zooming yanda zai gani da kyau, .


Abokin shi ne yace "kai I don't understand this wane irin ango da Amarya ne ku? "Hmm I think I
told you she don't know am the ango so just forget her, all his time and attention yana kanta,
har zuwa lokacin da aka fara sakin sauti Y'an mata dai sunji komai Abokai sun shaida musu
don haka sukam sun saki jiki suna kallon how this game is going to end,

Ganin kanin ta narawa da mazajen su ta mike a natse tana gyara rigar ta dake jan kasa, figure
dinta yabi da kallo inside his camera up and dawn, kafin ya sauke wayar ya zubawa kirjinta da
yanzu idanun shi suka kai kai, "you see that's the exact problem, Y'an matan jami'a a
shameless she no Aure zatayi Amma tafito ko gyale ga tsagun nonuwan ta yana gani ta saman
suna wani irin daukar hankali da sheki, hips dinta kuwa, Hmm ba acewa komai wani irin motsi
yaji lafiyar tashi tayi yayi saurin dawowa hayyacin shi by then har ta isa tsakiyar filin tafara
takawa jikinta nadan rausaya tafara musu liki Y'an hamsin hamsin, sababbi,


Jin yayi zuciyar shi tayi mugun sosuwa nafarko she don't even look at him na biyu ta na rawa
ga maza sun cika wurin Abokan angwayen wasuma ganin ta tuni suka koma yimata liki tana
d'an takawa,
Kannin ta ne sukace "Aunty yaya Sadiq yaki biyoki? " me ya hadani da shi da zai biyoni?
Tafada daidai lokacinda ya taso da tawagar Abokan shi da kawayen ta ya ballo hancin Y'an
dubu dubu, tun daga hanya yafara zubawa kasa mc na kurma kirari,

Yaji Kalmar su ta karshe wanda tuni ranshi ya baci sosai don haka ko liki baiyi mataba kanin ta
kawai da mazajen su yayi wa, juyowar da yayi yaga maza ca akanta suna mata barin kudi, he
don't know how yaji kawai ya juya ya riko hannun ta cikin bazata taji andamketa da wani irin
hannu mai taushi da kuma fadi, wanda taji palm dinta na iyo a ciki, dago idanun ta tayi sexy ta
zuba cikin nashi masu cikeda rigima iri iri,


Wani irin shocked sukaji a lokaci daya yanajin how soft and warm her palm are a cikin nashi,
wani irin ihu Abokan shi da kawayen ta suka buga ganin wata irin salon soyayya da kuma
sabon salon girman kai a wurin kowa, Y'an mata da basu san what is going on ba a wurin tuni
suka fara ganin lallai meenal is the best don ta samu zuciyar yaro kamar Sadiq,


Samu yayi ya saita tunanin shi ya jata a natse suka nufi hanyar fita, suka bar hole din, mamaki
ne makil a cikin zuciyar meenal meye haka yau? Gayen datake neman samun damar ko kallon
ta yayi shekarun baya har zuwa yanzu bai taba bata one good look ba yau shine yake riko
hannun ta a cikin nashi he is giving her strange look and feeling a zuciyar ta, what is he doing?


Saida yakai ta can bayan wurin wajen da bakowa sai fulawoyi da furanni masu kyau ya wurgata
gabanshi ta tsaya tana ware ido da tunanin what is wrong with him?
Kafin ta gama tunani ya matsa gab da ita, tana jin numfashin shi mai dadin kamshi da kamshin
shi da ya cika ko ina, yace "were are your manners?
Dago sexy eyes dinta tayi tace "excuse me? Don bata fahimci me yake nufi ba kirjin ta ya Kalla
ya hadiye yawu masu yawa don yaga how huge and beautiful they are inside the gown,

Kallon inda idanun shi suka nufa tayi taga me yakewa irin wannan kallon saurin dago idanun ta
tayi ta watsa mai kallon Karfa ka raina ni dayawa we are mate fa, don yaga tana kiranshi yaya
that doesn't give him the right da raini zai shiga tsakanin su, ko da tana sonshi bazata bashi
kuma fuska ya kawo mata tsaiko a rayuwar taba,
Kara matse fuska tayi tace "me yasa ka janyo ni nan? Tafada ganin sam baya ma duniyar mu,
dawowa yayi cikin scense dinshi ya gyara fuskar shi tamau don kar takawo wani Abu a ranta, "
look at the way kika fito cikin taron mutanen nan waike zakiyi Aure Amma kinmanta All your
manners a jami'a, I no kinsan komai don haka don kinzo kinbaza nono duniya nagani is nothing
a wurin ki abinda yafishi ma kin iya tallatawa,


And listing karkiyi tunanin wai na kawoki nan wurin don zanfada miki wani Abu mai mihimmanci
ne um um, inaso infita hakkin kine no matter what we are relatives mun hada jini so inbaki

shawara, gobe Aurenki and kina yawo a tsakiyar maza da irin wannan shigar me kikeso ki nuna
wa mutane,


Wani irin kululun bakin ciki ne ya tokare mata makoshi dama tunfarko gana kishi yanzu kuma
gana magan ganun shi marasa kan gado da ciwo musamman Kalmar wai zata iya tallar Abinda
yafi nono,
"Kut dole ta ari jarumta ta wanke Sadiq kar yaga damar ta dayawa don tasan daga yau sun raba
hanya, bazai kuma ganin koda kafar taba, And yau tagodewa Allah da bata taba nuna mai
tana sonshi ba da raini ya gama ratsa wa kenan,


"Hmm sadiq kenan Karfa ka manta wata shida kabani and six months is nothing a zancen
girma, don haka am just calling you yaya saboda respect na tarbiyar da kai kanka kasan
mungaje tane, and zancen raba jikina a duniya that is not your on business, wanda duk
nabawa nayi ra'ayi ne and kuma karka manta mijina da ya isa yana nan gobe zanje inbashi
sauran Abinda na rabawa maza, kuma yaji yagani,


Wani urin bakin ciki ya turnike shi, ya wani irin fisgota da hannu bibbiyu "what did you said?
Sa'a so we are mate nidake ko? That's very good kinji yayi kyau don haka za agwada aga ni
don't worry and zancen saura let me touch them don nasan neman me taba miki su kikeyi dama
bari intaimaka miki, don mugun daukar hankalin shi kirjin nata sukeyi the are very beautiful and
shiny, and they are huge,


Kafin tafahimci ma me yake fada ta tsinci kirjinta duka biyu a Cikin tafin hannayen shi .............
🖊




*Matar Soja*
2/28/21, 6:17 PM - Q: 🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻



*By FENERH*

6⃣9⃣&7⃣0⃣



Mugun firgita meenal tayi, kafin ma ta kuma yin wani motsi tajita a cikin kirjinshi ya rungume ta
baya tareda sanya but hannayen shi a kirjinta ya damke da karfi kamar zai ciresu,
Wani irin trumbling cikinta yafarayi tuni ta gama firgicewa, "na shiga uku meye kakeyi haka?
tafada tana kokarin kwace kanta a jikin shi, har daurin kanta na faduwa, sumar kanta mai
kamshi ta Kara bayyana,

Shikuwa jiyayi wani irin dad'i da kuma shauki da laushi mai ratsa kwakwal war kai yasa tuni ya
manta kanshi da me yakeyi, haka nono keda dad'in tabawa wow gaskiya thank god da idanun
shi basu bude a hanyar mata ba tunfarko da nonuwa sun shiga uku Ashe don mugun matsa ta
yakeyi,
Lokacin da head dinta ya fadi yaci Arba da na indiyawan ta tuni ya dora hancin shi ya shaki
kamshin hear spry din ta mai dad'i don haka ya Kara gigicewa,
Kuka tasa saboda ta kasa kwace kanta, " don girman Allah ya Sadiq ka sakeni meye haka
kakeyi wannan wulakanci ne da cin fuska ai,

Ko jinta bayayi sam neman hanyar da hannun ma zai shiga daga ciki yakeyi domin yaji how
they feel bear skin ba riga, ko bra don mugun dadin tabasu yakeji a, haka ma bare ya shiga ciki,
Idanun shi tuni sun canja sunyi mugun ja da k'ank'ance wa,


Jin bazai daina ba yasa ta dora bakinta saman lallausar fatar hannun shi ta gantsara mai cizo,
wanda kamar ma ba shi ta cizaba, yadanji zafi kadan Amma baisa ya cire hannun shi ba, jin
yana kokarin zubewa yasa ya juyoda ita ya kalleta,
Duk ta firgice,

"Allah sai ya sakamin, yanzu idan wani ma yamin haka kaiba mai hanawa bane Amma kaida
kanka kazo kana gwada min iskanci kiri kiri ina girman kan naka da ego sukaje dama suna Ajiye
sai ka rika nuna baruwan ka da kowa kana jawa mutane aji dayawa wallahi yau naga true color
dinka ba wani daga min kai da zaka kumayi ya burge....

Saurin yin shiru tayi tareda rufe baki jin zata saki layi saboda rudu duk ta yamutse ga sumar ta
datasha gyara duk ya hargitsa ta da kanshi wurin son shakar kamshin ta don shi yana mugun
son kamshi ,

Dariya yayi jin yanda ta fara confess, kallon shi tayi yanda yayi dariya yana sanya, hannu yana
gyara parking a ta kasan shi don ya mugun mikewa har tana Harbin iska ya gyara zaman ta a

boxer da kyau, binshi tayi da kallo tana mamakin Ashe baida kunya, don taga sarai Abinda
yake yi,


Saida yaji yadan dawo daidai ya matsota daidai tana mayarda daurin kanta, " you said we are
mate earlier, and now kinji maza kina kirana yaya, wow yafada yana sakin murmushi mai
cikeda nishadin da sam baisan inda ya samo Asaliba
"And what did you said? Ina burge...... What was that? "Confess, yafada da wata irin taushin
murya da wani irin salon da taji har kasan kafar ta, gashi ya matsota ya rufeta ruf kamar ba
mutum a wurin,

" alright forget that, you said in naga wani zaiyi miki haka zan hana, why zan hana bayan
bansan lokacinda kika faraba, and why not bazan taba ba bayan Abinda kikeso kenan shiyasa
kika saka riga duk ana ganin su a bayyane, so kinga na d'an taimaka miki idan bai isheki ba bari
inkara don daga ganin idanun ki ke jarababbiya ce,
Gyara zaman daurin ta tayi Kawai ta juya zata tafi don bazama ta iya tsayawa da wannan d'an
iskan yaroba dake fama da tashen balagar rashin kunya,
Biyo bayanta yayi kawai yana bin bombom dinta da kallo tareda lashe baki kamar wani maye,
Ko tunanin komawa ciki batayi ba ta nufi wurin motar da takawo ta, saidai wayam bakowa ba
kuma motar, shi kuma lokacin ya tsaya daga wayar grandma,


"Kai ina ka shiga da Amaryar nasir yakirani yace kunfita tundazu a hotel gashi kowa yadawo ku
ba asan inda kuka shiga ba, ina kakai Y'ar mutane?
Kasa magana yayi ya waiga ko ina sai Alokacin ya lura gefen hole din is empty kowa ya watse
sai masu zaman hotel kawai, saurin waigawa yayi yaga tuni tabar wajen, duba time yayi yaga
to eleven,

Yayi matukar mamakin ganin time ya tafi shida bai taba tsayawa tadi da mace ba yau shine ya
cinye kusan two ours a tsaye batareda yayi noticing ba,

Saurin isa yayi filin parking din drivern shi shi bai tafiba don yasan ogan shi bazai wuce
batareda yasani ba, ita kuwa, ganin bakowa motoci sun wuce sai guda daya, wadda tana
kyautata zaton tashi ce yasa ta fice kawai hanyar fita, da yake hotel din is popular a garin na
sokoto don haka ta samu mashina birjik a wurin ba bata lokaci ta haye daya tafada mai inda
zasu je,


Lokacin da ya gama waya ya matso kusa tareda waigawa kozai ganta yaga wayam kai ina
wannan yarinyar ? Ya tanbayi yaron shi, " mai gida ai Tafita naga yi waje, fadawa motar yayi
yace follow her, suka fita a sukwane saidai ko walkiyar ta bai gani ba sai lallekawa yakeyi, ita
tuni ta yi nisa, gashi Darene ba go slow a hanya nan da nan suka isa, daidai tana Sallamar mai

mashin suka iso wurin tana waigawa ta ganshi ta tattare riga tayi ciki da gudu don tsoro yake
bata yanzu,


"Look at this shameless girl mashin take hawa a haka saboda girman kai bazata jira inkawo
taba, dariya yayi ganin yanda ta kwasa da gudu ta shige gidan su harda kullewa, wucewa yace
driver yayi,
"Ina zamu je mai gida, " my father house yafada kai tsaye yana dafe kai tareda dora hannun shi
saman jikinshi, he is honey,
Tundazu taki kwanciya, wama ya aikeni taba kirjin yarinyar nan, gashi yau bazai runtsa ba
kuwa,
Yana jin kamshin ta gaba daya a jikinshi ga laushin fatar ta da kuma uwa uba toy dinta da yayi
wasa dasu,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login