Showing 24001 words to 24149 words out of 24149 words

Chapter 9 - MUMINA KO AZZALUMA 1 By Sadi-sakhna.txt

18 Oct 2025

467

cikeda rashin sanin yakamata yabi bayan yana ƙiranta har ta shige gidan shima yabi bayanta suke shige tare.

Waigawar da salaha tayi taga yabiyota shine yasake razana ta tasaki wani kuka bata nufi ɗakinta ba saboda tasan binta zayyi,saita nufi sashen adda.
Suna zaune sai ganin mutum sukayi ta tsallaka su ta wuce ɗaki.shima daidai lokacin ya ƙariso yana ƙiranta.

A tare adda da kuma baƙuwartata suka kalleshi. Baƙuwar ce tafara magana tareda cewa.

"Dama ai nasan bazaka iya tsayawa a waje ka jira wannan doguwar hirar tamu ba nida adda....."

"ahah ya naga ina magana kana kallon ɗaki kodai kaine ka aika a ƙirata kuma ka biyota"

Adda ta faɗa tana ƙaremasa kallo.
Sosa ƙeya yayi wacce babu komai a wajen an katseshi an bar iya saman kan irinna na nigogi.

"Alhamdulillah alhamdulillah ubana yau kaine kebin mace hadda kunya ashe zanga wanga rana"

Matar ta faɗa cikeda murna......tohhh fah
Amin magana ta wannan layin
09035784150
Sadi-sakhna ce.



7
8
9

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login