Showing 39001 words to 42000 words out of 52652 words

Chapter 14 - YAR RAWA COMPLETE DOCUMENT By HAERMEEBRAERH.txt

Advertisement

07 Jul 2024

12784

yake son saiwa Yayar shi.








" Ni dai Baby na gaji, kullum amai ba qaqqautawa, tinda cikin nan baifi sati uku ba in kana sona ka neman sauqi a cire," Farha ce ta fada a galabaice, ko ina na jikin ta rawa yake saboda gaba daya ta wahala, sakamakon amai na laulayi da take fama, furicin ta ya daki zuciyar Bala, bata taba ganin bacin ran shi ba irin na ranar, bai kula ta ba, dan fushin da yake zuciyar shi komai zai furta ba zai zama alkairi ba, taimaka mata yai bayan ta gama ya maida ta daki ya gyara wajen, daga yanayin shi ta tsorata tasan tayi ba daidai ba, hankalin ta ya kuma tashi da hakan, nan da nan tai nadamar maganar ta," i am so sorry love, ban san magana ta zata harzuqa zuciyar ka haka ba" ta qarasa cikin kuka sosai, tausayin ta ne ya kama shi, dan ya san tabbas tana cikin matsananciyar wahalar laulayi, komai taci sai amai, ga zazzafam zazzabi, da ciwon mara, komai bata so, surutun tane kawai yake nan, sai abinda ya qaru,dan in abun ya motsa mata ta dinga zuba, sai ya lallaba ta tai bacci yake samun hutu. Bayan ya gama lallaba tane sun fara hira as usual tace," kaga Lamyah bata san da cikin nan ba fa, ko zamu bata mamaki ne, ko na sanar da ita kawai??" " duk yanda kika gani mata ta," ya fada tare da kissing goshin ta, bari tai a sai da safe zata sanar da ita.










Tea ta fara hadawa idon ta kusan a rufe yake, bude fridge tai tadakko cake ta yanka, a plate, tazo zata fita, taji an kashe wutar sannan an amshe cup din da plate din........








*Who could that be?*😱😱😱😱😱
[1/9, 2:48 PM] Haermeebrah: 💅🏼 'YAR RAWA 💅🏼










BY HAERMEEBRAERH
























page 24:
















Ihu zatai taji bakin ta cikin na mutum,mutsu2 take na kwace kan ta amma inaa qarfin su ba daya ba, a kitchen din ya samu biyan buqatar shi da ita, tin tana kuka har tai shiru sai a jiyar zuciya take, shi kanshi kukan yake, harda shessheqa, " babyna ki yafe min, ki yi hakuri da duk abinda na miki da wanda zan miki, ba zan yafe ma kaina ba alhalin ina cutar da ke, i wish i can change all this, na rasa ina zan kai sha'awar ki data damen ne yasa na kasa bacci, duk da kwana da nai da Naufaliyyah ke ta daban ce, dalilin fitowa ta kenan,na hango shigowar ki nan, dan Allah ki yafen, nasan in ba haka nai ba bazaki kula ni ba, ni kuma ba zan iya jure rashin ki ba, ki tausaya min ki na ban hadin kai plss," ya qarasa cikin matsanancin kuka,duk da haushin shi dake cin ta , zuciyar ta cike take da tausayin shi kuma, tabbas baya da iko da jikin shi tare da tinanin shi yanzu, ta sani Yah Amee din ta a yanzu ba zata iya bada shaida akan shi ba ta wajen ibada, dan a da duk a waya ta san komai da bakin mahaifan su, majina ta sha sannan ta goge idon ta, matsawa tai daga yanda ya raba mata qafa akan dinning table din dake cikin kitchen din, rigar ta ta dauka ta saka, wadda dama da ita da babu duk.daya, daukan Tea din ta da cake din ta tai, dan hasken parlor na reflecting wajen, kanta a qasa ta ce mai," sai da safe," mamaki ne ya cika shi, wannan na nufin he is always welcome kenan? Wani farin ciki ne ya mamaye shi, tana shiga daki ta aje komai ta fada gado tana kuka, kuka take mai cike da abubuwa kala2 tausayi, baqin ciki, takaici, a qasan zuciyar ta tana ayyana cewar tabbas ta haka ne zata qoqarta jawo mijin ta jikin ta dan tai maganin wannan shegiyar matar tashi,goge hawayen ta tai sakamakon wata yunwa data dada motsa mata, cake din ta ta ci tasha Tea, sannan ta cire rigar ta ta wuce toilete.


Yana tsaye yana tinanin ko komawa zai ne? Wani gwarin guiwa yaji ya dau rigar shi ya mayar ya taka kamar wani barawo cikin sanda, zai shiga kenan ya kama hannun qofar yaji magana abayan shi, rintse ido yai da qarfi, da cije lebe," sannu na mamajo, duk abinda na maka dazu bai ishe ka ba sai kai sanda dakin wata ko,to wuce muje, dama nima bawai ya ishen bane dan kace kana son bacci ne na kyale ka," zaro ido yai amma bai juyo ba, kamar qaramin yaro hka ya buga qafa kamar zai kuka, " nifa kitchen naje na sha ruwa shine zan koma naga bata rufe qofa ba nazo zan rufemata," Lamyah da ta fito wanka duk tanajin su,gashin ta daya jiqe yakwanta ya mannu a sassan jikin ta tare dasauran ruwa dake jikin ta ne ya qara fito da kyaun ta, tana sane tasan ba kaya jikin ta ta leqo," meye ne ake damun mutane haka, gaba daya kun cika min kunne, ko ku koma dakin ko kui hirar, ko ku samu waje a gefe ku bar min nan," mutuwar tsaye sukai gaba dayan su, musamman Naufaliyyah, data kusan zaucewa, "wannan ce kishiya ta?" Tambayar da taiwa zuciyar ta kenan, "yeh of couse she is, who do u think she is to u then, a sister or what? "Hell nooo, i can't believe i am staying with this beuatiful creature in the same roof", yes u ar bich, and u have nothing to do about it, saboda ko jiya bokan ki ya fada maki hakan remember?" " Tabbas haka ne, na shiga uku, lallai sai na qara qaimi kenan akan Ameenullah," qarar buga qofar Lamyah ne ya dawo da su daga dogon tinanin su, a tsorace, wanda shi Ameenullah hankalin shi ba qaramin tashi yai ba, nan take ya fara hawaye, lallai ko me damun shi yake jin tsoron wannan matar ya hana shi kusantar wannan kayan alatu ba qaramin azzalumi bane, habaa, ace yana da mace kamar wannan yake rabe2, "kukan me kk?" Gogewa yai ya wuce ta bai ce komai ba, binshi tai , suna isa daki ko ta fada mai kamar wata karya, tin yana yi dan kauda sha'awar Lamyah a jikin ta har kwakwalwar shi ta bashi cewa, Lamyah fa daban take, ba mai maye gurbin ta wajen ka, dan haka ka sararawa kan ka ka samu hutu, kai ta addu'ar komawar ka aiki da wuri, dan sai nan da sati, a hankali ya nuna mata alamun shifa ya gaji, haushi ne ya kamata tace to kuwa sai dai yasan ya zai da ita ita bata gaji ba, kuka ta fara masa shima kukan ya sa mata,kallo ta bishi da shi, daga baya ta miqe ta dakko wani maganim maza a jakar ta, ta kiqa mai," karbi ka sha, yau sai dai ai wacce za ai,ko ka biyamin buqata ta ko kuma nace ban yace maka ba dan ina da hakkin wannan a wajen ka," daga kai yai ya kalle ta, gaba dya ya galabaita, ya rame, yai duhu, karba yai ya tashi yaje ya sha ya dawo, ba su jima ba ko ta maqale mai , sai wajen 4:37am ta saurara masa, tako bingire da bacci, kan shi tsananin ciwo yake mai, da kyar ya miqe yai toilete yana hada hanya, wanka yai,anata kiraye2n sallah, yana fitowa ya saka wasu kayan ya fita masjid,hamshaqiya mandiyar ko ta bude uban baki tana ta bacci harda munshari.




Tin fitar su da Lamyah ta koma murmushin mugunta tai, dan ta tabbata duk ta dasa musu bomb a zuci, kaya ta saka ta hau nafilfili, ta hada da karanta qur'ani, dan tana ganin awa daya ne ya rage dama ta tashi ibadar dare,is of no use ta kwanta, a haka akai kiran sallah,tai sallah, ta dora da azkar din bayan kowacce sallah, sannan tai azkar din safe ta miqe, idon ta cike da bacci, amma sai da ta gyara dakin ta ta feshe shi da kayan qamshi tai wanka ta saka kayan ta da suka zame mata jiki, qanan kaya kenan, ta samu ta haye gadon ta, nan take bacci yai gaba da ita.












Wayar ta ce ta tada ta wajen qarfe 12:20pm miqa hannu tai ta lalubo wayar, dannawa tai ta amsa cike da magagin bacci, ," Bacci kk? To sai ki tashi ko kuma bbyn ki yai kuka, dan so yake yaji muryar maman shi," waccakewa tai tace," ban gane ba? Me kk nufi da maganar ki?" " hhhhhhh ina nufin i am pregnant sweery," da tsananin murna ta miqe ta sakko ," dan Allah, kaiii masha Allahu la quwwata illah billah, wayyo dadi, Allah ya raya, ya inganta, Allah ya rabaku lfy," sun dade suna waya kafin sukai sallama, da gudu ta sauka daha gadon ta fita waje, karo sukai da shi, aiko ba tai wata2 ba ta dale shi tana ihun murna, " Farha is pregnanta Yah Amee, we ar going to be mums," wani irin yanayi ta jefa shi ciki, a hankali ya dora hannayen shi a bayan ta, ya qara rungume ta, rada mata yai a kunne," kinga muma in kika ci gaba da bani hadin kai sai kema next yeh ki zama mum, ko yau kk ban dama nan da 9month za a iya kiran ki Mummy," a hankali ta fara zame jikin ta cike da kunya, tana dariya qasa2 zata gudu, har ta taka da gudu ya bita ya riqo ta, romancing din ta yake kamar ya zauce, tin yana yi shi daya ta fara biye mashi, daki ya kai ta, suka sha sha'anin su hamshaqiya Naufaliyya bata nan,aiko tsautsayi ya sa sukai bacci suna manne da juna...


..












*OH my God she is going to........ me kuka ganin zata masu readers?*
[1/9, 2:48 PM] Haermeebrah: 💅🏼 'YAR RAWA 💅🏼














BY HAERMEEBRAERH










*Wow ! I must say thanks to all my fans, u guys ar awsome,ur comments give me the urge to write more and more to u, i wish u enjoy and lern so many things in this novel, don't forget that i love every and each one of u guys. HAERMEEN HAERMMAERH LOVE U XOXO❤*
















Page 25:
















Leqa ko ina take na gidan amma shiru bata gan shi ba, sannan bata ji wani alamu na yana gidan ba, tinani tai maybe ya wuce masjid, duba da lokaci wajen qarfe 2:40pm wataqila daga sallah bai dawo ba, kaiii amma ai baya kaiwa haka, ana idarwa yake dawowa, miqewa ta yi tai hanyar kitchen wanda direct kana hango dakin Lamyah ne, kallon qofar tai cike da kishi tana hararar wajen, ai ko ta ga hular Ameenullah, irin qaramar nan ta saqa a qasa daf da qofar dakin, wani ashar ta saki ta zabura tai wajen da gudu kamar mahaukaciya, bata tsaya bata lokaci ba ta banka qofar, daga yanda ta bude qofar Lamyah ta farka amma jin alamun Naufaliyya ce sai tai kamar bacci take, juyi tai ta qara rungume shi, shima cikin baccin ya qara manna ta da qirjin shi, yai murmushi, tare da furta " I love u so much qanwata," wani mahaukacin naushi ta kai mai a fuska, a gigice ya miqe, ta dale gadon, ta kai ma qiejin shi naushi, " har fada mata ka ke kana son ta, gaba daya Ameenullah ya gama firgicewa, daga hannu tai zata qara kai mai naushi, taji an buga ta da qasa, dubawa tai taga waye? Lamyah ta gani a gefe ta dau riga tana sawa kamar ba ita tai ba, yunqurawa zatai ta miqe kafar ta riqe, ga azabar da zuciyar ta take ga azabar kwadata da qasan da akai, wanda har yanzu ta kasa gane aikin waye a acikin su, kuka ta saki mai cin rai, yau mijin ta ne a jikin wata, " tashi ka fita," shine a binda Lamyah tace ma Yah Amee din ta, fuskar ta ba wasa, dan tabbas ta fison ita tana korar shi kafin shi ya tafi ya barta da ciwon zuciya, miqewa ko yai, ya debi kayan shi yana sakawa, ganin shi ba kaya yasa Naifaliyyah kusa sumewa, mijin ta ne dakin wata kuma ba kaya? Ya Allah , " for how long kuka dauka kuna cin amana ta a gidannan?" Ta fada hawaye na bin fuskar ta kamar wadda ta kama kwato da 'yar ta, Ameenullah ne ya tsaya zai mata bayani Lamyah ta daka mai tsawa akan ya fita mata a daki in yaje can ya wa matar shi bayanin, ficewa yai da sauri, tabbas in yana bin umarnin Lamyah to ita yasan dalili, ba dan komai bane sai dan son ta da yake, da kuma kasancewar ta wani sashe na jikin shi, kuma abinda tai bai ga laifin ta ba in dai za ta na bashi hadin kai, ita ko Naufaliyyah tsoron ta ne yake ji ya cika mai ko ina na jikin shi. Qoqarin miqewa take ta bi bayan shi ta sauke mai kwandon bala'i amma fa sam ta kasa miqewa da alama tai targade ko buguwar qashi tabbas, Lamyah ce ta tako gaban ta a hankali, " bari na fada maki wata magana bitch, ki sani Yah Amee nawa ne, aro na baki, is like baki san meye zuru ba, zuru na miki naga iya bakin qoqarin ki na iko da isa da mallaka, amma naga alama na kai gejin da ba zan jure duk wani iskanci daga macen da na raina wa aji da komai ba, ki duben ki dube ki, in ba qaddara irin ta Allah da yake wa bayin shi ba, ya qaddara masu abu kuma su bi shi su samu lada, ni nafi qarfin ko wacce mace ta kusanci Yah Amee dina, dan kuwa komai da yake buqata zai same shi a nan, ke kan ki kin san ba ki fi ki zama mai aikina ba, amma tinda Allah ya hada mu dole na sauke haqqin ki akaina, ina me gargadin ki da kema ki fita harkata, ki saken haqqina dake kan ki, in ba haka ba ......." mamaku ne fal zuciyar Ameenullah dake tsaye bakin qofa, da ita kan ta uwae gayyar, ashe Lamyah tana da baki haka,( habaa kun manta wace qawar ta) zuwa tai zata wuce ta gefen ta tana sane ta take mata yatsan hannu qaramin, qara ko ta sake, nan da nan Lamyah ta juyo kamar gaske," Opsyyy ban gani bane, a ficen a daki kan na fito wanka, bana son na fito jikina ya ga naki, na qara datti," shiegewa tai tana kada jiki,Naufaliyya kamar ta hadiyi zuciya, a hankali ta qoqarta ta tashi,aiko ta saki qara qafarta tai tsami sosai, Ameenullah ne ya shigo ya dauke ta cak, dik da dukan da take kai mai a qirji, amma bai sauke ta ba, zuwa sukai dakin su ya aje ta a gado, qafar da ya kula har ta dan hau ya kamo, ta ko sake ihu, ya kama ya ja sosai, nan d anan tai wata qara, a take ta nemi ciwon ta rasa, ya gyaru, ai ko dira tai ta fara masifa, wani abun ma bi kmata ace ko da da karuwa ta gan shi ba ta furta, amma inaaa ba da'ar wannan komai yazo mata fada take, shidai bai ce komai ba kan shi a qasa kamar wani soko,ko gama wa batai ba ta zari jakar ta da key din mota ta fice, shi kuma toilete ya shiga, wanka ya fara ya tina da moment din su shida Lamyah, da yanda ta saki jiki da shi, suka sha soyayyar su, da yanayin shagwabar ta mai kyau, sannan Lamyah ta iya tattausan lafazi, ta na da girmama mutum, murmushi yai da ya tina yanda take ambatar Yah Amee dina a da da yanzu, wani dadi da so da qaunar ta ke ratsa shi, a haka yai wankan ya fito, kimtsawa yai yai sallah, dan sun makara sosai.


Lamyah na can ta shirya tai sallah, yau tinani tai itama bari tai kwalliya kamar mace mana a gidan mijin ta zaman daki ya qare sai na parlor yanzu,itama ai gidan ta ne, wasu riga da skirt na atampa ta dakko, Farha ce ta kai masu dinkin, ba qaramin kyau sukai mata ba, sun matse ta ta duk in da ya kamata, ta kafa dauri, sannan ta feshe jikin ta da tirarika masu matiqar qamshi, takalmi tasa mai rangwamen tsini, baqi, inda atampar jikin ta tana da ratsin baqi da pink, sai dan fari a jiki, kitchen taje tai masu abinci mau dadi, ruwan shan su ta samu ta tope shi da ayatul kursiyyu, 7 falaq 7 nas 7, ikhlas 7, tai amanarrasul 7, sannan ta topa a abincin su ma haka, ta dauka tai parlor, dakin Ameenullah ta nufa, tana shiga ta gan shi kwance yana kallon sama, isa tai gare shi ta kwanta a saman jikin shi, wata ajiyar zuciya mai qarfi ya sake , dan hasan wace ko a mafarki yake, " Yah Amee na tashi muje mu ci abinci yunwa nake ji ," kamo ta yai ya juyar da ita ya zama shine a sama yana binta da wani kallon so da qauna, yaushe ya samu matsayin cin abinci a gidan shi, hmmm ," My Lamyan na gode tashi muje," daga ta yai bayan ya mata kiss a lips suka fice, zama sukai suka ci suka sha sukai qat, Ameenullah kawai abincin hotels din daya taba shiga yake hangowa, amma sam bai ci mai dadin wannan ba, matsawa yai kusa d aita ya hau kissing din ta, a haka ta banko qofa, tana shigowa ta daka salati, amma Ameenullah ko gezau bai ba, Lamyah ce ta dan zame kadan, ta kalle ta,shima ita ya kallah, har yanzu akwai tsoron ta a jikin shi, amma sai yaji kamar an dauke mai kaso 30% muqewa yai zai shige dakin shi, ta bashi umarni suje dakin ta, bai musa ba ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login