Showing 42001 words to 45000 words out of 54884 words
Chapter 15 - ZUMA A BAKI! Complet by Autar manya.txt
fatan alkairi wajan karfe goma yabar gidan innah ya wuce nan kofar gidansu humaira anan suka haɗu da abokansa aka hau gaggaisawa tare da tsokanar juna kafin su wuce wajan daurin auren wanda ya sami halartar mutane masu yawan gaske.
Ƙarfe sha biyun ranar litinin wanda yay dai dai dai ga 1/1 dubban mutane suka shaida daurin auren UMAR MUHAMMAD SARKIN GIDA DA AISHA YUSUF NUHU, akaro na biyu.
Bayan gama daurin aure kuma walima suka wuce wadda abokansa sukai masa bazatar haɗata domin baya da masaniya akanta.
Anci ansha an hantse daga nan tafiya yay ya kuma cire kayansa ya kuma komawa wajan bincikensa.
Cikin amincin Allah ayau dai a mahaukacin tuburan yajewa habu ɗan ƙwai domun seda ya sami sa'ar faɗawa cikin gidan wanda daman burinsa kenan..........
AISHA.
Da zazzaɓi na kwana na takaicin yankan kaunar da umari yay mini wallahi nasan daman da gayya ya dauken a motar tasa shiyasa naga yanatamin dariya.
Da zazzafan ciwon kai na kwana haka nan dashi na tashi har su anty xulfa sukazo ban fita ba tun bayan sallar asubahi ina ɗaki ina ƙunci,
Lokacin da anisa tazomin da albishir ɗin ɗaura aurena wallahi seda na zageta dan takaici.
Karfe biyu anty zulfa tashigo dakin da faɗa da masifa ta sakani gaba naci abinci sannan ta soma shafamin dilka ajikina.
"Duk anty ta gayamin abinda ya faru to yanxu dai ki sani bake kaɗai gareshi ba a wannan karon inason ki nunawa ita kawar nan taki cewar kema mace ce mai cikakken iko kada ki ɗag mata kafa cikin ruwan sanyi kici durun uwarta! yadda ya kamata daman shi ai karshen cin amana tabewa, shikuwa umar wannan karon shima nuna masa ke mace ce mai aji! kada ki yarda yaga lagonki jawa ɗan banza linzami a ɗaki karki fito falo da kunci sabida makiya karsu gani su maki dariya sannan waɗan nan magun gunan sadidan ne kisha sosai kayan fruit ne aka haɗesu da garin madara aka dama da zuma kisha insha Allah zaki sami ni'ima sadidan ajikinki domin seda ita zaki gigita MAZAN"!.
Nidai bance mata komaiba sedai nima a wannan karon na ɗaura ɗammarar gyara ɓarnar danai ada can baya..........
*******
UMAR.
Gamai buƙatar karanta littafina sabo wanda zezo a farkon sabuwar wannan shekara mai zuwa ze biya
*BAƘAR FATA*
(Romantic story)
Norma grp#300
VIP#500
Sp#1000
Complt#1000
Accnt#0078174806 starling bank then show me your evidance of payment ina maraba da masoyana ƙashin bayan nasarata one love❤️💯
💃💃💃💃💃💃💯
*INA MARABA DA MASOYANA ONE LOVE*💯💯❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️💃
*ZUMA A BAKI* _Is not for free book domin neman ƙarin bayani seki tuntubi wannan numbern 08142105218_
*Albishirin ku masu son karanta ƙayatattun labaran soyayya masu narkar da zuciya gami da ilimantarwa da faɗakarwa to gada ma ta samu ki nemi waɗannan zafafan littatan waɗanda aka baje soyayya mai tsayawa a zuƙatan makaranta cikinsu*👇🏼
*AUREN BARE*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*DA IZZATA*
*ƊAN MAJALISSA*
_Nemi wannan numbern 08142105218 duk ɗaya akan farashin naira 300 ne amman idan siya zaki gaba ɗaya xaki biya naira 1000 ɗaya ne_
*SANARWA TA MUSAMMAN*
*ina mata ƴan ƙwalisa? shin kokunsan ƙamshi da gyara shine mace? to matso na baki bayani shahararriyar mai haɗa turarukan mata da kuma kayan gyaran jikin mata wato Ummu noor yanxu ma ta kara xuwar muku da xafafan kayan ƙamshi dana gyara jiki domin kara kankaro miki da martabarki wajan oga ga kayan nata kamar haka*👇🏼
Turaren wutane
Humrh
Kulacham
Turaren wanka
Turaren Kaya
Gyaran jiki
Na amare
Da masu jego
Da magungun nan mata
Irin su kaza
Tantabara
Tsumi
Gumbar
Zuma
Sauran bayani dai in mutum yamin magana na masa
*gamai neman karin bayani seya kira*👇🏼
Ummu noor
08067807620
09057713999
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
*51 & 52*
_AFUWAN YAU NAƊAN TASHI DA RASHIN JIN DAƊIN YANAYIN NE....._
UMAR.
Da wani irin gudu ya shiga cikin Gidan Habu ɗan ƙwai duk da tarin matasan daya gani shaƙe acikin harabar gidan waɗanda kallo ɗaya yay musu yagane abokan hulɗar ɗan ƙwaine sabida yadda yaga sunata faman bankar ƙwayoyin shaye shaye acikinsu.
Wani ne ya hura usir nan da nan wasu ƙattin maza suka takewa umar baya suna cewa....
"Kai! kai!! kada ka shiga kofar nan wallahi ka shiga a ajalinka"
Sarai yana jinsu amman baiko kulasu ba haka ya ƙarawa mansa gudu harseda yakai kofar farko wadda yasa karfi ya doketa akuma dai dai wannan lokacin, yaji ƙarar sautin koke koke! idanunsa ya bude tar akan yaran Alhaji wada mai wake waɗanda ake faman nima fiye da sati uku, tare dawasu yaran waɗanda suma yake kyautata zaton suma ɗin satosun akai domin garkuwa, da sauri kuma ya saita ƴar na'urar vedio camarar dake hannunshi wadda sam bazaka taɓa cewa akwaita ba sabida ƙanƙantar ta cikin mintunan da bazasu gaza ashirin ba ya gama aikinsa ganin waɗannan matasan sun kusan shigowa ɗakin dayake yasa yay saurin bara shure shure kamar wanda baya cikin hayyacinshi a matukar firgice suka shigo ɗakin suna faman nishi sabida akwai tazara mai yawa a tsakanin harabar gidan da ɗakin wanda seda sukasha gudu kafin su shigo nan ɗin wanda wannan damar daya samune yasa ya gama abinda yake batare da sunci mai ba.
"Kai waya baka izinin shigomin gida?"
Habu ɗan kwai wanda keta faman nishi yake faɗawa umar cikin muzurai.
Dariya umar ya kwashe da ita yana faman soshe-soshen karya kafin ya kaiwa bangon ɗakin mari yana mai cewa.
"Hararata kake dan ubanka hararata kake".
Yana cigaba da kaiwa bangon naushi.
"Dallah ku kamashi kuje ku wurgamin shi waje ta yadda baze ƙara gigin zuwa inda nakeba".
Habu ya dubi matasan yana basu umarni kafin kuma ya dubi umar yana mai janyo hannumshi.
"Ƙaton banza ƙaton wofi kaci sa'a kana da taɓin hankali wallahi yau dase dai uwarka ta haifi wani waya gaya maka ana wasa da dodo?".
Maza ku fitar min dashi kafin zuciyata ta sauya tunani akansa.
Umar yana dariyar rainin wayo kamar bai san abinda suke ba yanaji yana gani suka kamasa suka fita dashi yanata dariyarsa.
Cikin amincin Allah suka wurgoshi kofar gida gudun kada su ankare yasa yana tafe yana tsalle tsalle harya karasa hanya kana ya sami napep ya nufi masaukinshi.
Gaba ɗaya jikinsa yana masa ciwo.
Tabbas yasan aikinsu mai haɗarine amman darajar ceton rai Allah ze karesu.
Ya sauka ya bawa mai napep ɗin kudinshi sannan ya nufi cikin hotel ɗin.
Cikin kuzari ya kammala kintsa kansa cikin coffee'n jallabiya mai yankan hannu sallar la'asar yay sannan ya nufi wajan frij ya dauko moult mai sanyi ya zauna akan sopa yana sha seda ya kammala sannan ya ɗauko laptop ɗinshi.
Ya shiga tura manyan bayanan daya samu akan habu ɗan ƙwai.
Sosai bayanan suka girgiza ogansa aikuwa nan da nan ya kira umar awaya cikin girmamawa suka gaisa.
"Mr sarkin gida! naga sakonka amman abin fa yayi mugun ɗauremin kai kuma nai matukar baka numbern yabo sabida haka yanzu zanyi report na case ɗin zuwa kano idan yaso se a tura musu jami'anmu na can ɗin to amman wani hanzari ba gudu ba yana da kyau ayau komi dare ka fita daga kano katawo abuja domin anan ɗin zakafi samin safe sabida ina gudun kada kuma su soma bin diddiginka".
Gashin kansa ya hautsina da ɗan ƙarfi! yana mai furzo da huci daga cikin bakinsa.
Lip's ɗinsa masu azabar ja kamar an sakama janbaki ya shiga tsotsa.
"Oga babu damuwa fa a ko ina nake Allah yana tare dani".
Yafaɗa cikin rashin sukuni.
"Yes a ko'ina kake akwai ALLAH amman bada ga ni bane daga can saman mune ma'ana hedquater ita ta bada damar ayau ka tattara komi ka komo kodai ka manta daman iya yau wa'adin aikin naka ya kare?".
Lumshe idanunshi yay sam ya manta sabida matsalar humaira.
"Ayyah! wallahi na manta amman babu komi insha Allahu zanzo komi dare".
Yafaɗa ransa badan yaso ba.
"Okey yanzu sekaje airport sabida akwai jirgin daze tashi daga 6:00pm kano to abuja babu matsala insha Allah tuni angama maka komai".
Murmushi ya sauke mai sauti daman wannan ƙa'idar aikin sune in za'a turaka waje tofa komi naka yana ƙarƙashin kulawarsu.
"Oga kasanfa wancan zuwan da mota na naxo sannan kuma zan tafi da madam ne".
Cikin kulawa yace mai.
"Babu matsala koma dai da wayene karka damu zancen mota kuma ka barta wajan wanda ka yarda dashi insha Allah gobe zan tura driver na ya zo maka da ita".
Godiya yay masa sabida irin mutuncin da ogan nasu kemai lallai daman so gamon jinine wani haka kawai zakaji daga haɗuwarku dashi Allah ya ɗoraka akanshi yana sonk yana kyautata maka, domin gaskiya shikam tunda ya soma aiki wajan suke tare da ogan nasa amman bazece ga ranar daya taɓa bata mai ba sema tarin llkairin dake yimasa.
Duk wannan tunanin zucin yana yinsane bayan sun kammala wayar dasuke da ogan nasa.
Still wayar ya kuma dauka ya soma kiran baba cike da alkunya.
Cikin farin ciki baba ya dauki wayar gaisawa sukai baba ya kuma yi masa fatan alkairi..
"Baba daman wajan aikinmune suka ɓuƙaceni yau sabida haka karfe shidan yamma ma zan wuce ko ita ta gama kintsawa?".
Yafaɗi hakanne domin a kashe magana domin idan innah ya gayawa zata iya cewa ya bari daga baya shikuwa yanzu yadda ya gaggaji ɗinnan baze iya dawowa kano nan kusa ba.
Hakama ita kanta humairan yaje mata da maganar yasan halin taurin kanta ƙi zatai ƙarshe ma arabu baram baram.
"To masha Allahu amman kasan yadda abin yazo a bazata ko shiri bamu gabatar ba gakuma hidimar bikin sadiya, sabida haka kaɗan ɗaga mana ƙafa mugama na sadiyar inyaso itan ta tare daga baya tunda bazzawara ce".
Baba yakai maganar zuciyarsa ɗaya.
"Haba baba yau koda bani na auri Aisha ba ai baba ni mai yi mata kayan ɗakine bare kuma daga hannuna ta fito nine ma zan bada hakurin rashin lefe wanda insha Allah daga baya zanyi mata, amman indai dan kayan gadone wallahi kubari akwaisu wadatattu agidana, sannan itama sadiyan baba nabarine bikin yazo amman wallahi na dauke muku".
Yafaɗa muryarsa can ƙasa kamar koda yaushe.
"A,a umari dame zakaji da hidimar aiko mana da kayan abincin da kakeyi duk wata koko da hidimar karatun anisa dana abba daka dauke mana banda gyara mana gida dakayi sannan kuma kazo kace ka ɗauke masu nauyin kayan ɗaki inaga hakan kamar bamuyi dai dai ba".
Rintse idanunsa yay har sanda baba ya kammala maganarsa.
"Ya salam baba dame zan biyaka? wallahi babu baba tunda ka dauki AISHA ka bani alokacin da bani dashi baka duba wannan ba, ka dauki mahaifiyata ka rike tare dani da kanwata baka taɓa gazawa ba haka muka taso kamar jini ɗaya! baba wallahi bani da arzikin dazan rama abinda kaimin daga karshe Aisha ta bani abinda har abada bani da kamarshi ma'ana ƴaƴana baba duk duniya kun gama min komai sema hakurin dazan kuma baka na sakin Aisha danai acikin ganganci da fushi wanda insha Allahu bazan kuma ba har abada".
Yafaɗa cike da alkunya.
Daga ɓangaren baba murmushi ya saki.
"Nagode umari kaji Allah yajiƙan muhammadu mutumin arziki nima har abada bazan manta da mahaifinka ba kuma zuri'ata bazasu manta da alkairin muhammadu gareniba humaira kanwarkace matarka uwar yayanka fatana Allah ya baku zaman lafiya mai dorewa sabida haka bara na sanar da mahaifiyarta ta sakata ta kintsa kayanta daka fito seku wuce kaji".
Wata sahihiyar nutsuwace ta ziyarceshi.
"Nagode! baba Allah ubangiji ya kara maka girma nagode! nagode!!".
Yafaɗa yana mai katse wayar.
Faɗawa saman katifar dake ɗakin yay yana mai shafo saman kirjinsa a fili ya furta.
"Yaushe rabon ƙauna.........."
kafin ya mike ya nufi bathroom domin yay wankan tafiya.
AISHA
Cikin sauri anty ta shigo ɗakinmu ina zaune a tsakiyar su fatima ƴaƴan anty zulfa muna ɗan taɓa hira.
Sanye nake cikin doguwar rigar atamfa sabuwa dal, fatima taimin ɗaurin ture kaga tsiya.
Ɗayan hannuna kuwa jan lalli irin na sajan nafisa ke sakamin.
"Humaira ki som haɗa kayanki inji babanku anjima kaɗan umari zezo ku wuce.............
*ina mata ƴan ƙwalisa? shin kokunsan ƙamshi da gyara shine mace? to matso na baki bayani shahararriyar mai haɗa turarukan mata da kuma kayan gyaran jikin mata wato maman noor yanxu ma ta kara xuwar muku da xafafan kayan ƙamshi dana gyara jiki domin kara kankaro miki da martabarki wajan oga ga kayan nata kamar haka*👇🏼
Turaren wutane
Humrh
Kulacham
Turaren wanka
Turaren Kaya
Gyaran jiki
Na amare
Da masu jego
Da magungun nan mata
Irin su kaza
Tantabara
Tsumi
Gumbar
Zuma
Sauran bayani dai in mutum yamin magana na masa
*gamai neman karin bayani seya kira*👇🏼
Ummu noor
08067807620
09057713999
*ZUMA A BAKI* _Is not for free book domin neman ƙarin bayani seki tuntubi wannan numbern 08142105218_
*Albishirin ku masu son karanta ƙayatattun labaran soyayya masu narkar da zuciya gami da ilimantarwa da faɗakarwa to gada ma ta samu ki nemi waɗannan zafafan littatan waɗanda aka baje soyayya mai tsayawa a zuƙatan makaranta cikinsu*👇🏼
*AUREN BARE*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*DA IZZATA*
*ƊAN MAJALISSA*
_Nemi wannan numbern 08142105218 duk ɗaya akan farashin naira 300 ne amman idan siya zaki gaba ɗaya xaki biya naira 1000 ɗaya ne_
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
*53 & 54*
A matuƙar firgice na dubeta tare da cewa.
"Anty zamu wuce kuma?".
Kallona tai cikin ɗan zafin rai kaɗan.
"Eh! zaku wuce mana ko bazaki ba naje na shaidawa ubanki?".
Idanuna cike da tarin takaici nace mata.
"A,a ni bazanwa baba gardama ba amman dai nikam bangama shirina ba ko dolene seya tafi dani?".
Nafaɗa idanuna na zubar da hawaye mai yawa.
"Fatima ku bani waje sannan ku turomin uwani".
Tafaɗawa su fatiman anty zulfa cike da bada umarni.
Fita sukai daga ɗakin inda yarage dagani se ita sekuma sautin kuka na dake fita.
Sallamar anty uwanice tasa naɗan tsagaita da kukan danake yi.
"Uwani gata nan seta kuma gaya miki uban daya sakata kuka wallahi na soma gajiya da halin humaira sabida haka zan zuba miki idanu ai bake kaɗai ke gareni ba haba sekace wata yarinya".
Anty ta faɗa cike da tarin takaicina.
Zama anty uwani tai fuskarta a ɗaure.
"Kiyi haƙuri anty ki zauna ai magana ai bakya yi fushi da itaba rabuwar farin ciki akeso kuyi bata ɓacin rai ba".
Cewar anty uwani.
"Haba uwani wallahi na rasa irin taurin kai na yarinyar nan abin da nakeso ta gane a yanzu kotai wani auren wallahi bazata sami kwanciyar hankali kamar na gidan umar ba, ki duba rashin kirkin data dinga shuka mai lokacin suna tare ai koda zugar ƙawa itama da ɓurɓushin halinta na taurin kan tsiya, amman yaron nan duk ya mantasu ya kuma kawo kansa akaro nabiyu to kodan ki koma gaban ƴaƴanki bazaki farin ciki ba, munafukar Allah ai duk bakinku guda da umar din amman anan kita nuna bakya sonsa wallahi uwani nagama da humaira nagama ganota kukan munafurci take domin gaba ɗayansu babu mai gaskiya daga ita harshi ɗin kowa ya afu da ɗan uwansa".
Tafaɗa tana mai kuma zama a gefe na.
"Nifa anty wallahi bana sonshi........"
Bugemin baki tai wanda har seda tajimin ciwo.
"Idan kika kuma cewa bakya son umar wallahi senai miki baki!!! dan ubanki ke wace irin yarinya cene? zuwa xaki ki kuma kaso auren ki dawomin?.to wallahi kika kuma kasowa sedai ki nemi wata uwar badai niba wallahi kinji na rantse tun dake shasha shace".
Tafaɗa a matukar fusace tare kuma da bar mana ɗakin.
"Kingani ko?.yanzu hankalinki ya kwanta kin ɓatawa mahaifiyarki rai ko?".
Anty uwani ta faɗan haka.
Kuka na rushe dashi ina mai dafota.
"Anty uwani umar ya rainamin hankali Anty bani nacewa umar ina son kome ba amman sabida ya rainani yana ganina a arha shine yaje ya haɗa karya wajan baba har aka mayar da auren batare daya nemi jin ra'ayina ba sukuma su baba sabida sun ganni a motarsa suka amince sabida yay min ƙofar rago kwanakin baya, Anty uwani wallahi bada ban ƴaƴana ba sedai duk wadda za,a ayi amman da bazan koma mai ba kuma.wallahi kona koma yanzun ma seyay biko yay duk abin da bai ba ada sannan zega fuskata".
Nafaɗa cikin kuka!.
"To nidai dan Allah humaira ki nutsu ko iyayenki suma hankalinsu ya kwanta sannan dan Allah kada ki ɗagawa waccan baƙar gadarar ƙafa dai dai dana minti ɗaya idan tai miki ki mata ki nuna mata nan ɗin kece dashi domin gidankine dana yaranki, Amman umar kam ki sassauta mai domin a farko baiji daɗinki ba dan Allah wannan karon ki buɗe ƙafa yadda ya kamata karki mai rowa domin mu zuri'armu basu gaji rowa ba kula kirsa tarairaya tsafta kula da ibada duk ki rike insha Allah da sannu ALLLAH ze kawo mana karshen komi".
Tura bakina mai kamar ƙaramar yarinya.
"Nifa ba yau zan koma ba yabarni nagama shirina na taho daga baya".
Da kallo ta bini.
"ki tashi malama ki tattara kayanki karnaji karna gani ehe!".
Ganin fuskarta babu saukine yasa na tashi gaban sif ɗina ta kaya naje na soma haɗawa cikin gajiya na kammala su acikin wata ƙatuwar trolly se lokacin ta fita daga ɗakin ganin da sauran time yasa naje nai wanka na ɗauro alwala nai sallar la'asar tare da yin azkar.
Dayake garin akwai ɗan sanyi yasa na shafa mai tare da zira riga da skirt na karen muski jajaye masu kauri.
Sena ɗora bakin mayafina kato akai kana na fita ɗakin anty.
Bamma sameta ba tana can ɗakin baba dan haka can ɗin na bita lokacin wajan biyar da minti goma, gaisar da baba nai anan ya soma yimin nasiha mai ratsa jiki kamar haka:.
"Humairah kibi mijinki sauda ƙafa kiyi koyi da mahaifiyarki gata nan wallahi bata taɓa saɓamin ba, bare nai tunanin ƙara mata abokiyar zama ko saki! sannan ki tafi gidan mijinki da zuciya ɗaya karki yarda zuciya ta ɗebeki ki rama sharri da sharri ki zama mai yafiya sannan ki zama mai rama sharri da alkairi, Kinsani na sani duka mun sani ƙawarki ta cutar dake amman ki ƙaddara hakan a matsayin kaddarar Allah wadda ya tsara tun fil azal daman can dole seta dalilinki zata auri mijinki seki lissafa haduwarku da ita wadda ta kasance ta sila wadda daman can ALLAH ya ƙaddara........
Kome kikaga ya sami bawa tofa akwai sila da kuma ƙaddarar faruwa wadda baka taɓa sauyata, idan mukace duk abinda akai mana na sharri zamu rama da sharri tofa da duniyar tamu ta tarwatse tuni, sabida haka kiyi koyi da hakuri halin Annabi muhammadu (s.a.w) Wanda ansha haɗa masa makircin dayafi namu amman yay