Showing 15001 words to 18000 words out of 54884 words
Chapter 6 - ZUMA A BAKI! Complet by Autar manya.txt
ba hannuna na rawa na zare sakatar sabida na bari ya balla kofar komi xe iya faru marar daɗi.
Hankaɗani yay kan gado ya matsemin kumatuna.
Yana fesamin hucin numfashin sa
Idanun shi cike da ruwan zallar fitina.
"Aisha da aurena akanki kike kiran wani agabana wani irin ƙiyayya kikemin?"
Yafaɗa yana shakon wuyana da sauri na turesa ina kuka! ina kakarin amai sabida masifar daya haddasa min.
Fincikata yay muka fita waje da sanyi da komi ya tilas tamin nai alwala muka dawo ɗakin shinfiɗa yay mana muka soma gabatar da sallah.
Sosai yay mana addu'a kana ya ɗagani cak rannan nashi baƙiƙƙirin domin bai shirya tunkarar ta a wannan ranaba bai ma shirya ba a wannan lokacin sabida karancin shekarunta tabbas ya gwada mata girmanshi ze iya mata illah sabida yadda halittar shi keda girma amman ɓacin ran data haddasa mai shiya hanashi bata kazar daya tanada dominta hasalima daga sallar nafilar dasukai ya wullata saman gado.
Tubemin kayan jikina yake da zafin sa duk da make masa hannun danake amman bai saurara min ba haka ya mike ya kaso ƙwan ɗakin kana ya tube kayan jikin shi ya hayo saman gadon yay min rumfa da kirjin shi gaba ɗaya kamshin turaren shi yacika min hancina.
Zir yay min batare daya bar ko pant acikin jikina ba haka ya tallafo kaina ya ɗora bakin shi a saman bakina yana lasa yana tsotsa da mugunta domin har cizo yake sakarmin a harshe na.
Idanuna suna ɗigar da hawayen nadamar abinda nai masa harya jawon haka daga gareshi nike kallon shi ɗan sassauta nauyin shi yay daga saman nawa ya matso da bakin shi saman idanuna ya tsotse hawayen nawa.
Kafin ya ɗora hannun shi a saman kirjina yana matsamin breast ɗina cikin mugunta wani irin ƙara na saka ina matse jikina sabida wannan ne karon farko a rayuwata da hakan ta kasance a tsakanina dani da ɗa namiji.
Shima a nasa ɓangaren lokacin daya ɗora bakinshi a saman nata bakin seda numfashin sa ya ɗauke domin wannan shine farkon kasancewar shi da ƴa mace a duniya.
Lokacin da hannun shi yaci karo da tattausan na shanunta jiyay mararsa ta tsirga mai gaba ɗaya mazantakar shi ta motsa jikin shi har wani irin rawa ike haka zalika, wani zazzafan zazzaɓi yana kawo mai cafka.
Sajenshi mai haɗe da gemu yake gogamin a fatar wuyana bakin shi acikin nawa yana tsotsar min hannunshi akan kirjina yana jan ƴan matasan nippy ɗina waɗanda basu cika girma ba.
Jikina rawa yake sabida karɓuwa da salon tafiyar tsutsar dayake min a sassan jikina.
Kafin ya zare bakin shi daga bakina ya soma bin sassan jikina da wasu irin mahaukatan kisses kamar ze ciren fatar jikin nawa, a wannan karon sosai fitar numfashin mu ke gamewa.
Ɗagani yay cak ya juyani kafin ya mayar da bakinshi inda zuciyarshi take muradi sosai numfashina yake ɗaukewa lokacin danaji fitar numfashinsa a wajan ɗumina yana lashe wajan kamar ze cire hawaye nake haka zalika jikin nawa na fitar da wani irin ruwa wanda bantaɓa ganin shi ba hannuna yajawo ya ɗora akan tudun abarsa wadda tai mugun girma acikin hannun nawa sabida daɗin daya bani a wannan lokacin yasa na ware hannun ina shafa mai abar wadda ta saka ya kara kaimi wurin tsotsarmin muradina.
Zuwa lokaci kaɗan na sallama mai kaina domin na manta da wata kiyayya sabida ya riga daya dulmiyani cikin wutar soyayyarshi.
Ganin takai limit ɗin dayake bukata yasa yaɗagata cak ya soma karanto addu'ar saduwa da iyali.
Kafin ya mayar da bakinshi saman nata bakin yaɗan tsotsa kaɗan.
Kana ya gangaro dashi saman ɗan madaidai cin nippy ɗinta ya ɗora akan ɗaya ya soma tsotsa kamar yaron goye kana ya mayar da hannun shi saman ɗayan a hankali ya ɗago ƙugunta ya saita hanyar shi wadda yasha matukar wuya kafin ya ratsa birnin taraiyarta duk da dubarun romancing ɗin dayay mata domin ta bude amman seda yasha wahala sosai kafin ya sami damar kasancewa da ita.
Wani irin daɗi naji lokacin daya ɗora bakinshi a saman kirjina wanda yafi gaban kwatance.
Da sauri kuma naji wani azababban raɗaɗi wanda yafi gaban kwatancen na bayyana muku, ajikina sosai nake neman ɗauki a wannan karon sabida yadda naji ya umar na neman hallakani tunda anty ta haifan bantaɓa jin azaba kamar ta ranar ba haka naita ihu ina dukan shi amman bai san inayi ba sema wani irin ihu danaji yanayi yana laso saman wuyana da kunnena.
Tun ina kuka da hawaye harnazo na daina sena tsira mai idanu ina kallon shi wanda ya dauki lokuta masu tsaho kafin ya sarara min ya mirgina gefena yana mayar da numfashi.
Ko hannuna nakasa ɗagawa sabida masifa ga wata azababbiyar ishirwar data addaban wata sahihiyar tsana naji ina masa wadda batada adadi.
Jinsa yake fresh ba wata damuwa a tare dashi domin ya riga da ya fitar da abinda ke cure a ƙasan marar shi sosai yaji wani irin nutsuwa a tare da ita tabbas ni'imar ta abar tsayawa arai ce haka nan juriyarta abar kwatance ce domin a yadda yaje mata ko babbar mace bazata jure ba.
Ɗagoda lumsassun idanun shi yay waɗanda suka ƙara haske da kyau ya zuba mata yana kallon yadda take juya kanta kamar tana cikin azaba.
Kafin ya kuma mayar su akan bedshit ɗin gadon wanda ya gama ɓaci da jini kamar anyi barin yankakken abu, sosai ya tsora da sauri ya mirgino gareni ya saka hannun shi ya ɗagoni ya karani a gefen gado kafin ya sauka ya saka doguwar jallabiya ya fita waje bani da karfin yin masifa amman da wallahi bazan bari ya kara tabani ba amman bara na ware.
Madai daicin risho ɗin dake kicin ɗinta yaje ya kunna ya ɗora ruwan zafi lokacin an soma kiran sallar farko yana tsaye ruwan yay kamar yadda Mujahid abokin shi ya kwatanta mai yay wato ya juye ruwan a baho kana ya saka gishiri kaɗan acikinshi sannan ya kai bayi ɗakin ya koma ya ɗaukoni kamar yarinya yakaini bayin seda yaɗan surka ruwan kana ya sakani cikin sa wata kara na saka ina cije bakina tsugunne yay agabana yana shafa saman gashina yana laso bakinsa.
"Sorry zumana, sorry ammatan ya umar"
Yana mai sauko da hannun shi saman kirjina inda daman naga hankalinshi yana kansu.
Doke hannun shi nai ina kuka! na takaicin sallama mai kaina danai domin sam ban shiryawa wannan rana ba ko kaɗan.
Sosai ya gasamin jikina wanda ya bani karfin bakina na soma surfa mai rashin kunya har ina cemai maye.
Shikam baya tankani se murmushi harya kammala kana yabarni nai wankan tsarki ina kuka!
Tattare zanin gadon yay ya shinfiɗa bargo sannan ya koma bakin rijiya ya wanke sa kunya kamar ta kashesa ya shanya saman igiya kana ya koma bayin tsiramin idanu yay.
"Kinyi na tsarkin?"
Tura bakina nai gaba.
"A,a sekaimin da kanka"
Nafaɗa da salon baƙar magana.
Dariya ya saki kana ya ɗage doguwar rigar jikinshi.
Idanu huɗu mukai nida abarsa wadda ashe bai saka komi ta ciki ba rigar kaɗai ya ɗora.
A firgice na saki ihun tsoronta.
Kana na rufe idanuna.
"Na rantse da Allah nayi nayifa Allah ya baka hakuri dan Allah"
Dariya yay sosai sabida yadda yaga ta haukace da ganin gidan daɗin shi dan haka rungumeni yay ta baya yana shafa gadon bayan nawa.
"Ammanata taga bebynta tana tsoro waya gaya miki ana tsoron kayan wasa?"
Zamewa nai ajikinshi ina kukan takaici na rabe agefe ɗaya na cure kaina.
Haka ya dibi ruwa yay wankan shi tare mukai alwala kana ya ɗagoni mukayo ɗaki.
Kwantar ni yay saman gado sannan ya ɗaukomin kayan sakawa da taimakon shi na saka kaya sannan shima ya saka jallabiya fara panadol ya ɗauko ya ɗauko ruwan pure water ya ɓallo ya mikon sabida yadda kaina keciwo yasa na amsa nasha sannan na koma na kwanta ina jin jikina yana mugun ciwo.
Shiko sallaya ya shinfiɗa ya tayar da sallar godiya ga ubangijin sa.
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
*15&16*
Sosai ya jima yana miƙa godiyar shi ga Allah maɗaukakin sarki, daya mallaka masa sanyin idaniyar shi Aishatul humairah, macen dayake so yake ƙauna yakeda burin ya kasance da ita muddin rai.
Har aka soma kiran assalatu yana saman darduma seda aka soma tayar da sallah a masallacin cikin unguwar tasu sannan ya miƙe gaban akwatin kayan shi ya nufa ya ɗauki turaren shi na element ya fesa a sassan jikinshi kana ya fita da sauri yana mai zira slipers ɗinshi a ƙafafun shi.
Cikin ƙanƙanin lokaci ya buɗe ƙofar gidansu ya fita zuwa masallaci.
Sahun jam'i'n sallah yabi har aka idar anan suka haɗu da imran dasu baba suka gaisa a mutunce kasancewar duk anan masallacin sukeyin sallah.
Hanyar gida ya kamo cikin sauri sabida yadda ake azababban sanyi tura kofar gidan yayi kana ya mayar ya rufe sannan ya kama hanyar ɗakin innah wadda yake da yaƙinin tana saman abin sallah a zaune tana lazumi.
Aikuwa hakance ta kasance sallama ɗauke abakinshi ya shiga ɗakin.
Zaune ya tarar da inna a saman darduma carbi ahannunta daga cikin uwar ɗakin kwa ƴan bikine da sukazo daga katsina suketa faman haɗe kayansu waje ɗaya.
Agabanta ya zube gwiwarshi tare da sunkuyar da kanshi a ƙasa yanajin yadda innah ke kai kukanta wajan ALLAH maɗaukakin sarki akan ya shiga lamuran ɗan nata dama sauran musulmi baki ɗaya.
Sosai yakejin daɗin tarin addu'oin nata akan shi harta kammala a tare suka shafa.
Sannan ya soma gaisar da ita a kunyace kamar koda yaushe, itama a nata ɓarin amsa mai take a kunyace tare da alkunya irinta ɗan fari, tana tambayar shi ya kwanan humairah?
Sosa ƙeyarshi yayi batare daya ce mata komi ba ya gyara tsugunnon ya koma ya zauna a gabanta tare da tanƙwashe ƙafafunshi.
"Innah yanzu me kike ganin za,a shiryawa baƙin nan na karin kumallo? dana ce a sayo bread se a dafa tea, sannan a siyo ƙosai su haɗa dashi anjima zan saka salim ya samo musu tasin da zata kaisu tasha".
Yakai maganar a nutse kamar yadda maganar shi take a koda yaushe babu baragada.
Kallonshi tayi cike da ɗunbin tausayin shi acikin ranta, tana yabon ƙwazon ɗan nata haka nan tana jin tausayin shi matuƙa gaya sabida wahal halun da sukai mai yawa, bare yanzu da daɗin wasu suka ƙaru amman tunawa da Allah yasa taji sanyi a cikin zuciyarta.
"Yaro"!
Tafaɗa a hankali sabida sunan datake gaya mai kenan.
"Na'am innah"!
Ya faɗa shima a nutse.
"Kaga tun jiya na saka mairamu takai markaɗan gero na kwano biyu, sannan ga wake can shima na siyo za,a markaɗo se ayi ƙosai, amman yadda kagani tunda kayi niyyar alkairi ga ƴan uwanka bazan hanaka ba, asiyo kayan shayin inyaso geron semuyi amfani dashi agida".
Takai maganar a nutse.
"Tom shikenan innah".
Yafaɗa babu musu kamar yadda tun asali baya mata musu a dukkan umarninta.
Tashi daga gabanta yayi ya nufi ɗakin shi har lokacin humairah tana bacci kamar babu gobe akwatin kayan shi ya buɗe tare da zaro kuɗi acikin wanda abokanshi suka haɗa mai na jiya na gudun mawa.
Waɗanda sun kai kimanin dubu huɗu a waɗanda ya ɗebo ɗin sannan ya fita waje, shagon dake bakin layinsu ya nufa ya haɗo kayan shayi tare da manya manya biredi wanda iya na gida kawai ya siyo domin shi abokan shi sun haɗa mai nashi jiya.
Lokacin daya shigo gidan ya tarar da inna a tsakar gida tare da kanwarta suna ƙoƙarin haɗa wutar sanwa sedai yaga kamar suna magana ne akan shanyar zanin gadon da suka gani a shanye a tsakar gidan wanda shi sam yama manta dashi.
A kunya ce, ya ƙaraso gabansu yana gaisar da anty maimuna.
Cikin barkwan ci take amsa mai tana tsokanar shi.
"Kai, ka aje wannan zanin gadon anan waya gaya maka yanzu ana buɗar kaine?"
Kunya kamar ta kashe shi haka ya sunkuyar da kanshi yasan za,a rina sabida yadda yasan anty maimuna da muguwar zolaya.
Itako inna kasa tai da kanta tana sakin murmushin farin ciki.
Ledar hannun shi ya aje gabansu da sauri ya nufi gaban zanin gadon ya tattare shi ya nufi ɗakin dashi, kicin ɗinsu ya nufa ya ɗora ruwan tea, sannan ya dawo ɗaki ya tube rigar jikinshi yay saura dagashi se gajeran wando da singlet, sabida yadda Allah yayi shi da mugun jin zafi, yasa duk uban sanyin da ake tsulawa bai hanashi zagewa ba.
Zama yayi a bakin gadon tare da ɗaukar wayarshi ƙarama yana duba saƙonni.
Har lokacin daya kimanci shayin ya tafasa aje wayar tashi yayi tare da fita ya sauke sannan ya wanke tea flaks ɗin dayake sabo cikin kwalinsa ya zubo tean a ciki sannan ya kashe rishow ɗin yayo ɗaki da flaks ɗin shayin.
Komawa kicin ɗin ya kumayi, still ruwan wanka ya ɗora musu a ƙaton tukunya a tsaye yake wajan har ya tafasa sannan ya juyo rabi a bahon wanka rabi kuma a flaks ɗin ruwan zafi wanda yafi na shayi girma.
Wanka ya shiga bayan ya kammala ya fito.
Mai ya shafa sama-sama tare da mitsika turaren arabian udt, shirya kanshi yayi cikin ɗanyar farar shadda sabuwa dall se maiƙo take, lokacin wajan bakwai na safiya sauri yay ya daura agogon farar sliver a hannun shi kana ya ɗauko hula da bakin sau ciki.
Agaban gadon ya tsaya tare da zama bayan ya tura takalman gefe guda.
A dai dai kunnenta ya kai bakin shi yanajin feeling ɗinta na fusgarshi baiyi gigin matsata sosai ba sabida gudun kada ya ɓata lamarin shi domun sauri yake ya fita ya gaida baƙi suyi bankwana sabida yana da text yau a school ƙarfe tara.
"Ammatana! Ammanata!!"
Yake faɗin sunan ta a hankali kamar maiyin raɗa.
Mitsika idanuna nai a hankali ina mai yatsine face ɗina.
Sabida baccin dayake kaina.
Kafin na waresu a kansa yawani ranƙwafo saman fuskata kamar zemin rumfa.
Da baya naja jikina na matsa nesa dashi sannan nace.
"Miye ne wai baka san sunana ba se wannan munafukin sunan wanda nakeji yana tarwatsamin zuciyata da tsanarka".
Nafaɗa kaina tsaye.
Amai makon naga yaji haushi kamar kullum innai masa rashin kunya.
Senaga yay murmushi.
Ya miƙe tsaye tare da zube hannayen shi a aljihun shi.
"Allah yay miki albarka da wannan kyauta da kikai min a daran jiya ubangiji ya bani ikon riƙe ki amana Allah ya haɗa kammu,nasan bakida matsala ajikin ki tunda har harshen ki ya iya sarrafuwa wajan yimin rashin kunya, ga ruwa can a fulas ki ɗauka kiyi wanka ga tea nan da kaza kici naso na kasance dake a yau domin na baki kulawa sedai kash inada uziri a makaranta, wanda bazan shigo gida da wuri ba, kiyi kokarin gyara kanki sabida gudun jin zafi irin na jiya domin yau ma bazan ɗaga miki ƙafa ba".
Yafaɗa yana mai ƙoƙarin kama hanyar fita daga ɗakin.
"Inka dawo lafiya kenan? ina roƙon Allah akan yasa kai hatsarin mota kai mummunan nakasar da bazata barka kai wani abu ajikina ba mugu azzalumi kawai".
Amai makon naga ya dawo da baya ya ɗauki mataki akaina senaga yay ficewar sa batare daya nuna ma yaji mai nace ba.
Komawa nai na daki bangon ɗakin ina daga kwancen sabida takaici sau tari wannan halin shariyar nashi yana bani haushi ai abu yazama kamar kurma tun a gida inna guma masa takaici baya tankani kuma ko a fuska baze nunan ba, miskilin tsiya kenan.
Kuka nasaka mai cin rai kafin na tashi cikin ƙarfin hali na sauka daga gadon alwala nayo nazo na tayar da sallah ina kuka.
Har na idar kana Na koma gado na ƙara kwanciya sabida yadda ƙasana kemin zafi kamar an tsaga da reza.
Zuciyar shi babu abinda take se tafarfasa jinsa yake kamar ya mutu matarka ta sunna wadda ka amarce da ita a daran jiya itake maka wannan fata? seda ya tsaya ya dai daita nutsuwar shi sannan ya nufi ɗakin inna.
Zaune suke suna karin kumallon safiya..........
*Littafina na kuɗine naira ɗari 300 ta wannan asusun bankin 0078174806 starling bank, shedar biya ta nan 08142105218, Auren bare naira #500 ta accnt dake sama*
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
*17&18*
Sallama yay cikin nutsuwa tare da shiga cikin falon ya zauna a saman tabarmar dake shinfiɗe a gefe ɗaya, Sosai suka gaisa shida ƴan uwansu na katsina har wasu na tsokanar shi da cewa.
"Ango kasha ƙamshi".
Mayar da hankalin shi yayi wajan iyatu kakarshi yana jin yadda take faman janshi da wasa, cike da sakin jikin sabon dayay da ita yake mayar mata da martanin tsokanar tata.
"Hamma umaru barka da safiya yaya amarya?".
Cewar nuratu wadda take sanye da shuɗiyar atamfa wadda akaiwa ɗinkin riga da skirt ta yafa mayafi a kafaɗarta gabanta ɗauke da trollyn kayanta tana mai danna wayar hannunta.
Tsira mata idanun shi yay batare dayace mata komi ba, seda ya ɗauki ƴan daƙiƙu kafin ya furta mata.
"Lafiya ƙalau Nur! amman mai yasa bakiyi break fast ba?"
Sunkuyar da kanta tai ƙasa tanajin daɗin sunan daya gaya mata, kafin tace.
"Ayyah hammana naci abincin nan kam, amai zanyi kafin mukai can bana break da safiya haka".
Murmushi yayi mata yana mai cewa.
"A,a kaga baturiya seki ɗauki bread ɗin ki saka a ledar in kinji yunwa kyaci a mota".
Dariya kurum tai mai batare data ce mai komi ba.
Miƙewa yayi yana mai zaro kuɗi a aljihunsa ya miƙawa anty maimuna.
"To anty ga wannan ba yawa kwa rage na mota ni zan wuce makaranta ne amman akwai, abokina salim ze kawo mai tasin daze kaiku tasha".
Amai makon ta amsa seta ɗaga jakarta ta ɗauko damin kuɗi guda biyu kowanne ze kai dubu hamsin a daure.
"Ga wannan namu ne na dangi mahaifiyarka ni ina wakiltar ƴan uwana da basu zoba amman ga saƙonsu nan da nawa ba yawa, kasan anata aikin gona a ƙauye, gakuma na dangin mahaifinka da iyatu ta bani ɗazu na baka harda nasu harɗo duka suna aikin bazara ne, yasa basu zoba, sabida haka mu bazamu amshi ko kwabonka ba yadda kake hidimar mahaifiyarka da kanwarka ma ya ishemu Allah ya tsare mana kai umaru".
Tausayin ahalin nasane ya ɗarsar masa a basu da shiɗin basu kasa taimakon shiba, wani maƙwallaton abu mai nauyi ya haɗiye kafin yace.
"Nagode sosai amman suna fama da kansu ai basa bada kuɗi mai yawa haka ba".
"Kai kaci ubaka dan ubaka inda