Showing 6001 words to 9000 words out of 54884 words
Chapter 3 - ZUMA A BAKI! Complet by Autar manya.txt
ya umar yana cemin matar shi sabida yadda kawayena kemin dariya suna cemin matar ƙato.
Na taso cikin wata irin ɗabi'a ta kafiya da taurin kai sam inna kafe a abu babu wanda ya isa ya juyani gani da ɗan karen baƙi kamar bayan tukunya saɓanin su anisa da suke farare tar kamar su baba.
Kullum ina zuwa makaranta baba yana wajan kayan miyarshi baffa yana wajan sana'ar ginin shi tare dasu ya umar.
Haka nan su sadiya suma suna xuwa makaranta rayuwa muke cikin rufin asirin Allah domin mu ɗin bama su shi bane.
Lokacin dasu ya umar suka shiga lavel 2 alokacin muka shiga jss1 gaba ɗaya alamun girma sun bayyana atare dani sabida daman tun usul ina da jikin girma duka duka banfi shekaru goma ba lokacin amman inka duben seka ce nakai sha biyar.
Yauma cikin sanyin jiki na dawo daga makaranta.
Umma da anty suna zaune a tsakar gida.
Sannu nai musu tare da shigewa ɗaki.
Anty ce ta ɗaga baki ta kirani akan naxo naje gidan inna na siyo kubewa sabida inna ire iren kayan da take saidawa ne.
Tura bakina nai gaba alamun bazani ba.
Sannan na fito ina kuncin rai.
"Ni Allah anty bana son zuwa gidan inna".
Zaro idanu tai tana kallona.
"Sabida maƙiyinki yana gidan ko?"
"Waini humaira a ina kika koyo wannan bakin halin shin mai Umar yay miki haka kike nuna ƙinsa a ko ina bayan kuma baki fasa amsar abin hannunshi dana mahaifiyar shiba, maza kama hanya kije kuma sauran ki nuna halin wallahi babanki ya dawo na gaya masa ko yayanku"
Jin abinda ta faɗa yasa na kama hanya ina ƙunƙuni na nufi gidan inna............
*ZUMA A BAKI...!*🌹
{ Painful love Story }
NA
*AUTAR MANYA*
_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._
*005*
Cikin rashin sukuni nakama hanyar gidan inna, ina tafe ina share zufar datake faman karyo mini ta saman goshina sabida zafin ranar da ake faman yi a garin.
Ƙofar gidan na tura tare da doka sallama cikin sauri-sauri sabida yadda nake gudun haɗuwa ta dashi domin yanzu ya zamame min kamar dodo.
Sanin a wannan lokacin za'a iya samun sa a gida domin naji anty tace zata haɗani da yayanmu tunda naji kuwa ta faɗi hakan nasan cewar yau basu fita aiki ba kuma basuje makaranta ba.
Jin shiru a tsakar gidan yasa na ƙarasa ciki ina cewa.
"Innah Barka da rana inata sallama baki amsa ba ko sallah kike?"
Nafaɗi hakan ina mai Kama labulan ƙofar ta Tare da zura kaina cikin shi da sauri kuma na saki labulan ina mai matsawa baya sabida mugun ganin da idanuna yayi.
Kwance naga yaya Umar a ƙasan ledar tsakar ɗakin inna daga shi se gajeran wando irin na maza jikinshi babu riga ya ɗora hannun shi a saman cikin shi yayi wani irin lako kamar marar lafiya.
Tunda nike ban taɓa ganin jikin namiji a haka ba wannan dalilin yasa gaba ɗaya na shiga halin tsoro da furgici wanda ya baiwa ilahirin jikina damar ƙaɗawa kamar mazari, jin shurun danai alamun kamar bai san da shigowa taba yasa na mayar da ajiyar zuciya tare da salallaɓawa nabar tsakar gidan na nufi bakin ƙofa cike da saurina
Kaina sunkuye zan buɗe ƙofa naji Muryar innah kaina.
"A,a wanake gani kamar humairah?"
Tafaɗa tana mai shigowa ciki inda nikuma nabata wuri domin ta shigo ta hanyar matsa mata.
"Ina wuni inna?"
Nafaɗa ina mai rissunar da kaina ƙasa.
"Ke kinci gidanku, Ni zaki gaisar a soro sekace ba ƙuwa maza shigo, ciki ɗan uwanki ne babu lafiya cikin shi ke mai ciwo nikam narasa irin wannan ciwon na yaro! Yanzu dai muje ki matsa mai lemun tsamin nan koze sami afuwa"
Tafaɗa tana mai shiga ciki haka na bita ina ƙunƙuni kamar bakina duka ze faso waje.
Tsaye nai a tsakar gidan.
"Nifa inna nifa aikoni akai kuma yunwa nike ji".
Na faɗi haka ina Mai turo bakina gaba.
"Aiko ko kafi yunwa kike ji sekin matse mai lemun nan yanzu inda kece baki da Lafiya da tuni Yana nan ya addabi kowa".
Gabana ne ya faɗi dajin furucinta uwa! Uwace ko da wasa bani son inna ta shaida ƙin da nikewa ya Umar wannan dalilin yasa nai dariya domin na batar mata da tunanin ta.
"Kai inna Nima fa bance komiba ina kofi da wuƙa, na matse Mai?" .
Nafaɗi Hakan ina mai sakin murmushin yake, da kanta ta nufi kicin ta daukomin kofi da wuƙa sannan ta miko min.
"Ungo yan ka mai ki basa Ni Kuma zan leka shagon can na siyo masa Lipton da suga adafa mai ruwan shayi sabida tun safe baici komiba".
Amsa nayi tare da nufar ɗakin, na zauna daga gefen shi ina yanka lemun.
Se Lokacin yasami zarafin mikewa zaune kallo guda nai masa na kawar da fuskata.
Sabida Yadda naga idanun shi da fuskarshi sunyi wani irin jajur, Gaba ɗaya jinai zaman ɗakin Ya gun direni sabida Yadda Naga ya zubo mini idanunshi batare daya cemin komiba.
Ban tanka Shiba bare ya saka ranshi cewar zan masa magana, bare har akai da ƙadamin nayi mai sannu na halin dayake ciki.
Saboda huɗu bar sakina ƙawata aminiyata Wadda take cemin matar ƙato har Wasu daga cikin yan ajinmu sukaji, suke faɗa Min hakan, gefe guda Kuma tai min tayin soyayyar yayanta nazir wanda kallo guda nayi mashi naji ya sacen zuciyata duk da shekaruna Basu kai da soyayya ba amman yadda sakina ke ƙarfafamin zuciyata da kuma huramin wutar son yayan nata yasa naji kaf duniya babu kamar shi dakuma wannan damar naji kaf duniya babu makiyina kamar ya Umar,duk da yadda ike tattalina amman Ni kalaman da sakina ke zuwar min dasu a matsayin na yayanta da kuma kushe ya Umar datake min yasa naji nafison nazir akan Umar sau dubun dubata.
"Nurinah bazaki min sannu ba kina ganin halin dani ke ciki?"
Naji Muryar shi Acikin dodon kunne nah, wadda take adashe kamar Mai cutar murah.
Wani Irin tafasa naji zuciyata nayi min komi ze min a yanzu bana Ganin farin shi ganin farar Fatar jikinshi nike kamar baƙin tukunya.
"A'ishah! Wai mike damun rayuwarki kwata kwata nakasa gane miki nifa senace tun da kika soma girma kika shiga secondary Naga kin Soma sauya mini ko ƙawaye kikai masu zuga mini ke?"
Ya fadi hakan Daga gani cikin kokari yake Maganar saboda yadda naji yana mayar da numfashi akai akai.
"Nifa ya Umar Babu Mai zugani kawai zuciyata ce naji bata sonka inda Zaka taimaki rayuwata daka rabu dani daka janye maganar aurenmu dakai, saboda koka auren baka da zuciyata yaya kaje ka cewa su baba su tsinke wannan alkawarin na aure da suka ɗaura a tsakanin mu abaka nafisa ko sadiya".
Tunda nafaɗi Maganar Naga ya sauke kansa ƙasa gaba ɗaya jikinshi rawa yake haka nan naga jijiyar dake kanshi ta miƙe tai ruɗu ruɗu tana faman harbawa rintse idanunshi yayi yana taunar lips ɗin shi na ƙasa alamun ɓacin rai sun bayyana ƙarara a saman beautiful innocent face ɗinshi.
Ci-gaba nai da matse lemun amman jikina rawa yake saboda tsoron shi danaji kada, ya makeni ga gida babu kowa domin Maryama tasha gayamin irin horan dayake mata intai masa laifi.
Ina kammalawa nace mai.
"Yaya ga lemun".
Wata wawar damƙa yakai ma tsintsiyar hannuna dayasa nai wata irin ƙara! Mai fitar amo!
Rintse idanunshi yayi yana jin zuciyar shi Kamar gaushin wuta Yau inda shike da iko da zuciyarsa daya fatattaki soyayyar ta ya huta duk Irin yadda manyan 'Yammata 'ya'yan manyan mutane ke Mai tayin soyayyar su a school da wurin aiki baita ɓa kallonsu da zummar soba se Ita amman shine har zata dubi ƙwayar idanunshi take gaya mai wannan mummunar kalamin.
Gaba ɗaya ta rai rayoni yay zuwa jikinshi saman ƙirjinshi Mai cike da yalwar gargasa wadda bai saka mata mata komai domin rufe taba, Rungumeni yayi tsaf ina jin yadda zuciyarshi ke harbawa da sauri da sauri kafin naji shashsheƙar kukan shi cikin dodon kunnenah.
*# ~300~ ta wannan account number 0078174806 starling bank, turo shaidar biya tanan 08142105218,
Zuma a baki is 300
Auren bare is 200
Gaba ɗaya 500
Ta wancan account number dake sama.*
*ZUMA A BAKI...!*🌹
{ Painful love Story }
NA
*AUTAR MANYA*
_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._
*006*
Jikina ne ya ɗauki wani irin rawa sabida baƙon lamarin daya faru dani, hannuna na saka ina kici-kicin ɓam-ɓare jikina daga jikinshi sabida yadda naji sautin fitar kukan shi yana ratsa cikin ɗakin wanda ko kaɗan bani son innah tazo ta tarar damu a halin da muke ciki.
Ɗago da kaina nayi ina kallon yadda ƙirjinshi ke faman dokawa da sauri da sauri alamun gudun zuciyarshi yayi karfi Fiye da zatona.
Shafa saman kaina yake da tafin hannunshi harya sami nasarar rabani da hijabin jikina.
Cikin tsoro da furgici na turesa ina saka hannuna ina kare kirjina, tare da saka hannuna na dafa ƙasa ina jada baya ina kallon yadda launin cikin idanun shi ya sauya daga jan ɗazu zuwa wani irin ruwa-ruwa.
"Dan Allah ya Umar kabani hijabina na tafi gida kada inna tazo ta tarar damu a haka".
Gaba daya hankalinshi baya kan maganar danake gaya masa sema kirjina daya tsirama idanu yana binsu da kallo.
Dawani Irin zafin nama yajawoni jikinshi a karo na biyu ya wurgani saman katifar dake cikin ɗakin rigar uniform din jikina yake kokarin tubewa ina saka hannu ina karewa ina mai zubar da hawaye.
Gam na rike dai dai kirjin jina yana rawa.
Amman ya Umar bai tausaya minba seda ya dage rigar tsaf abin da nake boyewa nake jin kaina dasu suka bayyana gare shi.
Cikin wata razananniyar tsawa ya kira sunana na mike da sauri ina kare jikina.
Kallona yake da jajayen idanunshi wadanda suka cika da zallar fitina.
"A'isha kin dauka wani abun, zan maki? Aisha kin ɗauka jikinki nike so bake ba in dai da wannan abun dakike ɓoyewa nike sonki da daga yau bazan kuma kallonki ba sabida basa gabana kuma basu kai minzalin da zasu burgeni ba".
Yafaɗi hakan a wahalace kafin ya wurgomin hijabina tare da komawa saman katifar yay ruf da ciki yana fitar da wani irin zazzafan nishi.
Dawani irin sauri na ɗauki hijabina jikina yana rawa seda na saka ajikina sannan na dube sa.
"Allah ya isa ɗan iska mai kallon nonon mata kaje se Allah ya sakamin kuma bazan taɓa sonka ba har abada".
Nafaɗa ina fita a guje da maryam kanwarshi naci karo a ƙofar gida ban kulata ba duk uban kiran datake min haka naja kafata se gidanmu.
Allah ya taimaken anty bata tsakar gida da alamun tana ɓangaren ummah mayar da ajiyar zuciya nai lokacin dana faɗa saman gadon ƙarfenta.
Ina rintse idanuna, jikina yana cigaba da rawa wani abu naji kamar dutse ajikinshi aɗazun daya rungumeni, ina ayyana minene hakan, bani da masaniya ammanfa idanun yaya umar ya ɗagamin hankalina.
Muryar anty naji akaina tana min magana.
"Wato humairah aiken dana yi miki daman bakije ba a gida kika zauna abunki ko?".
Dirowa nai daga saman gadon.
"Wallahi anty naje wai ya umar ne baya da lafiya shine innah bata nan".
Ruɗewa naga anty tayi tana faman sakin salati tare da jimanta abin kafin naga tayi tsakar gida tana kiran ya imran.
Wani sanyi naji araina jin anty bazata min faɗan ƙin amso mata kubewar da banyi ba.
Nidai daga nan baccine ya kamani ban farkaba se wurin la'asar tsakar gida na fito idanuna sunyi jajur da alamun bacci.
Jin gidan shuru ya bani tabbacin ko an kawo nepa ne suna ɗakin umma suna kallo alwala nayi tare da komawa nai sallah, kana na fito tsakar gida kicin naje na ɗauko abincina na zauna ina ci.
Sallamar su nafisa kanwata yasa na dakata tare da amsa musu.
"Kufa daga ina kuke haka naga ƙafafun ku bututu?"
Zama nafisa tai anisa ma haka sadiya kuwa bakin randa taje ta ɗebo ruwa suka sha.
"Yaya humairah wai ke baki san tun ɗazu babu kowa agidan nan ba?"
Firfito da idanuna nai waje alamun mamaki.
"ina kuka je?"
Na tambaye su.
Sadiya wadda ita taimin wannan tambayar a ɗazu itace tace min.
"Muna gidan innah fa daga nan kuma asibiti mukaje da ƙafa asibitin murtala ankai ya umar ɗazu bakinshi yanata kumfa baya da lafiya inna se kuka! take harda ya imran dasu anty duka suna can muma shine muka bi bayansu".
Sadiya takai maganar tana share hawayenta.
Amai makon na damu sema masifar dana hau yi mata.
"Dalla malama matsa ki bani wuri, dan ubanki akan wancan ɗan iskan kike wannan hawayen ni ina ruwana yama mutu karewa suke da asara bani ba".
Tsit tsakar gidan namu ya ɗauka suka tsiramin idanu suna kallona.
Cikin nutsuwa nafisa mai bina ta dubeni.
"Yaya humaira ya kike abu kamar marar imani? ya umar kobai ce yana sonki ba ai ɗan uwanki ne musulmi wallahi yaya ina tausayin ranar da zaki wayi gari kiji kaf duniya baki da wanda kike so kamar shi ina tsoron ranar da zaki wayi gari kiga ya umar yayi miki nisan da bazaki tarar dashi ba".
Ƙwaɓe mata baki nai ina hucin masifa.
"To ina ruwana waya ga miki ni yana gabana?"
Murmushin takaicin halina tai.
"Amman mai yasa ada kike sonshi mai yasa ada kike kuka! in baki ganshi ba kada fa ki manta ya umar shike biya miki kudin makaranta shike ɗinka miki suttura duk wata seya baki kuɗin kashewa mai yasa kike amsa alhalin kinsan bakya sonshi?".
Tashi nai nabar masu wurin ina mamakin kaifin hankalin nafisa duk da lokacin tana da ƙarancin shekaru.
Watsi nai da maganar ta tare da fito da uniform ɗina na makaranta domin na wanke su tunda yau alhamis, ban tarar dasu a tsakar gidan ba sabida haka ruwa na ɗiba na kaɗa omo ina yin wankina cikin farin ciki tare da rashin damuwa.
Sallamar sakina ƙawata dake ciranci ita ta tsayar dani daga wankin.
Tsame hannuna nai ina mai amsa mata sallamar tata.
Bakina a washe domin nasan sakina ba zuwan banza tai ba.
Sanin anty bata nan ba mai takurani yasa nai saurin kammala wankin tare da taimakon da sakina ta bani ta hanyar tayani shanya.
Zama mukai a tsakar gida saman tabar ma.
"Ƙawata tare fa da yaya muke amman shi yace baze shigo,layinku ba yana daga bakin titi a mota".
Dayake babansu sakina yana da hali yasa suke fantamawar su.
Murmushi nayi ina mai ce mata.
"Kai haba amman kun shammace ni, da yawa ga anty bata nan kada na fita waɗan nan munafu kan su faɗi in yaya ya dawo".
Shuru tai min alamun ranta ya ɓaci sannan ta dube ni.
"Humairah kodai kin soma son ƙato ne? naga bakya farin ciki da zuwan ɗan uwana bayan kinsan yadda ya kashe ayyukan dake shagon abban mu ya tawo wurinki".
Nisawa nai ban ce mata komi ba sabida sakina ƴar hayaniya ce shiyasa yawanci in muka ɗan sami saɓani bana tanka mata.
Seda tai shuru sannan nace mata.
"Yaya Umar ba lafiya shine su anty suka tafi wajansa".
Da sauri ta matsoni tare da dafa gwiwata.
"Haba da yaushe? meya samesa kuma?"
Tafaɗa da sauri
Ture hannunta nai ina mai jan tsaki.
"Dallah gafara can naga kin wani damu ni ina ma na sani amman dai yana can asibitin murtala su anty ma duka suna can".
Sosa kanta tai tana ƴar dariya kaɗan.
"Okey Allah ya basa lafiya".
Sekuma ta mike.
"Tunda dai yayana baya da ƙimar da zaki fito ni zan tafi".
Jikina yana rawa na mike nabi bayanta hijabi na ɗauka akan igiya muka fita zuwa wajan Nazir
***************
Shiko Umar lokacin daya rungume humairah kawai dauriya yay irin ta maza amman wata irin ɗaurewa mararshi ke mai, yana jin kamar numfashin sa ze bar gangar jikinshi.
Da sauri ya saketa sabida yana jin inya tsaya tare da ita komai na iya faruwa a tsakanin su.
Bayan ta fita kuwa dire ƙafafunshi yay a saman katifa yay rufda ciki sabida yadda yakejin kamar ransa ze bar jikinshi
Jikinshi babu abinda yake face rawa numfashin sa yana fisga da sauri da sauri kamar xe shiɗe.
Laɓɓansa na ƙasa ya kamo yana tsotsa kamar ze ciresu hannun shi yakai ƙasan marar shi yana shafowa tamkar zebar duniya yakejin kanshi tabbas a yanxu yagama karantar lamarin shi babu abin da yake bukata kamar mace atare dashi.
Sedai kuma rashin wadata da baya da ita daze aure sabida nauyin mahaifiyar shi dana kanwar shi gakuma karatun shi dayake kokarin shiga ajin karshe a jami'a, gakuma tsagoron ƙiyayyar da humaira ke masa wadda baya tunanin zata bashi haɗin kan daze riƙeta a matsayin matar rufin asiri.
Cikin haka bakin shi ya soma fitar da farin miyau mai yauƙi idanun shi sukai sama alolacin inna da maryam suka shigo ganin halin dayake ciki yasa suka fasa ihun daya janyo makota wanda da taimakon sune dana ya imran daya shigo gidan aka ɗaga shi aka sami napep akai asibitin murtala dashi da ƙyar aka sami gado a emergency ward, aka kwantar dashi nursers suka ɗaura mai ruwa da allura lokacin da su anty sukaji maganar ko abinci basu ciba suka bi inna asibitin bayan sun aika hafiza ta sanar da baba dake wajan kayan miyarshi wanda shima se nuhu ya bari a wajan ya tafi asibitin cikin ɗimuwa sosai su anty suke bawa inna baki da ƙyar tai shuru ita gani take ɗanta mutuwa ze shima kamar yadda mahaifin shi yatafi yabarta.
Zuwan likitan gabansu yasa inna ta tsagaita da kukan jin likitan yaywa baba magana akan ya same shi a office...............
*Littafin naira 300, Ne gamasu amfani da banki zasu tura ta nan 0078174806 starling bank sesu turo shaidar biyansu ta nan 08142105218, Marasa banki kuma zasu ɗauki hoton katin waya na MTN na naira 400, su turomin ta nan 08142105218*
*Masu son AUREN BARE*
Book 1
Book 2
Complt document.
Naira 500.
Ta nan.0078174806 starling bank shaidar biya,08142105218,
Masu son littattafaina dana gama gaba ɗaya na kuɗi har Auren bare sukuma naira 1000 ne.
*ZUMA A BAKI...!*🌹
{ Painful love Story }
NA
*AUTAR MANYA*
_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._