Showing 18001 words to 21000 words out of 54884 words
Chapter 7 - ZUMA A BAKI! Complet by Autar manya.txt
muna dashi bamu zamuyi maka auren ba, in kana dashi ai barema zakama bare naka, maye mahaifinka bai mana ba, shi kaɗai muka haifa amman ya share mana hawayen dubu, kai yanzu wani irin saƙone baka aika mana ta tasha? shi kansa arɗon bada irin kuɗin da kake bamu bane ya zuba amfani gonar bana ba?"
Cewar iyatu wadda take faman taunar goro tana zuba masa magana.
Murmushi ya sakar mata.
"Afuwan gimbiyar mata uwar gida sarautan mata na".
Gaba ɗaya dariya ƴan ɗakin suka saka masa kowa yana faɗin albarkacin cikin bakinshi.
"Yaro bakai karin kumallo ba zaka fita? ina humairan ita kuma?"
Inna ta faɗi hakan tana mai kallon shi.
"Inna innaje school zanyi ita kuma akwai shayi a ɗakin bacci take in ta tashi zata karya".
Yafaɗi hakan cike da soyayyar mahaifiyarshi aranshi inba uwa ba waze maka haka?.
"Badai wata matsala ko? naga fuskarka shigowarka kamar a damuwa?".
Sosa kanshi yayi.
"Inna zancen text ɗinnan ce ta sakani damuwa sabida kinsan mun kusan soma exam's wadda kuma daga ita zamu shiga lavel 4 daga nan kuma se service wannan shine damuwata".
Yakai maganar wadda sam ba haka take ba kawai danya ɓoye laifin da humaira tai masane a fitowarsa.
"Kaita addu' insha Allahu, ubangiji ze dubeka Allah yay maka albarka".
"Amin"!
Yafaɗa yana maijin sanyi aranshi, haka sukai sallama dasu iyatu yabar ɗakin kai tsaye gidan su humaira yaje a kunyace suka gaisa da baba again sannan ya wuce ɗakin anty.
Zaune take a saman tabarma tana haɗa kayan dake gabanta su anty uwani sunata shirin tafiya suma.
Gaisarsu yayi a kunyace kafin ya zaro kuɗi na daga cikin wanda ƴan uwanshi suka haɗa mai.
"Anty ga wannan ki basu na mota ni zan wuce school".
Fafur suma ƙin amsa sukai, sema albishir ɗin kayan gara da anty tai masa wanda baba ya haɗa komi yanzu za,a miƙa kafin danginsu na katsina su wuce.
"Haba anty duk irin hidimar da baba yayi mana sekuma yay wata gara dan Allah a bari ina da kudin kuma inada kayan abinci".
Cikin nutsuwa anty ta dubeshi.
"Kai ma kasan baya yi maka hakan domin humaira bane yayi maka ne sabida yana tausayin ka nidai fatana dan Allah ka riƙemin ita da amana kasan har yau akwai kuruciya atare da ita".
Sosai kalamin anty suka bigi zuciyarshi tabbas yanawa humaira so mai tsafta sedai halin dattako irin na mahaifanta yasa yaji ya kara mata ninki fiye dana da.
"Insha Allahu anty bani da bakin gode muku face nai muku addu'ar gamawa lafiya kun ɗauko ƴa kun bani batare da kun duba niɗin waye a halin yanzu ba, kun biyamin sadakin aurenta kunzo kun haɗani da kayan abinci, inama abba na yana darai da idanun shi sun nuna mai yadda amininshi ke lura da lamuran ɗanshi".
Yafaɗa idanunshi na sauya launi zuwa jajur!
Sosai anty take bashi baki tare dasu anty uwani harya mike ya fita daga ɗakin.
"Niko anty ina yabon umar ɗin nan gaskiya humaira tai dacen miji sedai muce Allah ya basu zaman lafiya".
Cewar anty zulfa kanwar anty.
"Hakane zulfa'u Umar yarone mai ƙwazo nagari baida matsala, sedai ƴar takuce take mai tsiya dan Allah in kunje can ɗin ku kara mata faɗa sosai"
Nan suka hau tattaunawa akan halin humaira har lokacin da akace su fito domin miƙa kayan gara.
Shikuma yana fita adai daita sahu ya samu direct BUK ya nufa yana duba agogon dake hannunshi, lokacin daya isa malamin nasu yazo dan haka bai tsaya bata lokaci ba ya wuce aji tare da mayar da hankali ga text ɗin dake gabanshi domin baida matsalar karatu sabida yana da naci wajan duba manyan littattafai.
Haka ya wuni a makaranta baya da wani time cikakke sabida zafafan text ɗin da aketa faman yi masu wanda ko abinci baiciba sedai sallah kaɗai ke fitar dashi, daman babu wanda yasan zancen aurenshi bare ai masa Allah sanya alkairi domin imran ba dp ɗinsu guda ba, sukuma su salim daman abokai ne na unguwa da aka taso tun ƙuruciya tare bare su faɗa, duk da shiya soma buɗe musu ƙofar aure acikin abokan nashi.
Lokacin dasu anty uwani suka isa gidan inna har su iyatu sun fito da kayansu gaban motar da salim ya samo musu, ganin karamar mota da kayan abinci ta tsaya a kofar gidan yasa suka dakata seda inna ta hango su zulfa kannan anty sannan taɗan saki ranta.
Suka karaso suka gaisa a mutunce.
"Ai daman tafiyar wuri zamuyi yanzu haka kayanmu muke sakawa a mota in mun fita mu biya muyiwa su malam yusufa godiyar karamci".
Cewar iyatu wadda anty uwani ke gaisarwa.
"To madallah muma kayan abinci baban nasu ya bada a kawo musu ne yanzu".
Cewar anty uwani.
Sosai iyatu tahau godiya kafin su rankaya zuwa cikin gidan kayan abince madai daita baba ya haɗo hardasu daddawa kubewa da sauransu, godiya mai yawa su anty maimuna kannen inna sukai kana suka dauko kudin tukwici zasu basu.
Fafur sukaki amsa suna cewa.
"Ai anzama ɗaya wallahi su bazasu amsa ba".
Rankayawa sukai ɗakin humaira gaba ɗayansu har su iyatu.
Maganganun sune ya farkar dani a kunyace na tashi ina cije bakina ina gaisar dasu.
Babu abinda iyatu take face tsokanata.
Haka na sinne kaina a jikin anty zulfa ina murmushin dole.
"Amaryarmu ina kwana?"
Naji zazzaƙar muryar wata farar budurwa a cikin kunnena tana min murmushi.
Kadaran kada han na dubeta.
"Ina gajiya"
Nafaɗa ina mai gyara kaina jikin anty zulfa ganin bata sami fuskaba yasa taja ta fita, ganin haka yasa su anty zulfa suka sakani na sako hijab ɗina muka fita waje har suka gama shigewa motocinsu muna tsaye har motar ta tashi wadda naji suna maganar sesun je sunwa babana godiya kafin su wuce.
Haka naji muryar iyatu a cikin motar tana cewa.
"Ke nuratu tashi ki koma gaban mota nan mun matsu".
Wannan ta ɗazun nagani ta fito ta shiga gaba tana ɗagawa salim hannu da murmushi har motar tabarmu
Wajan ya rage dagani se inna da maryam dasu anty muke awajan kafin muma mu wuce cikin gida......
Ɗakin inna naje muka gaisa tana tambayata yana kwana?
A kunyace nake amsa mata kafin na tashi nai ɗakina sabida su anty uwani suna ciki, abakin kofa na haɗu da maryam itama gaisawa mukai.
Na kama labule na zan shiga ɗaki naji dirin muryarsu anisa nafisa da kuma sadiya, haka muka rankaya cikin ɗakin dasu.............
*Littafina na kuɗine naira ɗari 300 ta wannan asusun bankin 0078174806 starling bank seki turo sheda tanan 08142105218, AUREN BARE kuma naira 500 maiso ya nemi numbern sama*
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
*19 & 20*
NOTE: _Humairah tana da shekaru goma sha shida (16 yrs ) aka mata aure sedai ta'taso a mai girman jiki wanda tun tana da shekaru 12 ta zama mai jikin girma,haka zalika tana aji ɗaya a sakandire yanzu haka aji biyu zasu shiga, shikuma umar yana aji uku (lavel three) a jami'a wanda nan da ƴan watanni ze tafi aji huɗu ( lavel four ) haka zalika yana da shekaru ashirin da tara a duniya ( 29 ) dafatan makaranta sun fahimce ni_
*******
Da shigarmu muka tarar dasu anty uwani sunata faman gyaramin saitin jeren kayan ɗakin, su nafisa zama sukai a ƙasan leda nikuma na zauna a bakin gado ina ɗan cije bakina sun ɗauki kusan a wanni biyu suna gyaramin kayana na ɗakin domin hatta akwatunan kayan ya umar seda suka gyara musu wajan zama,Sannan anty zulfa ta ɗauko tsintsiya da abin kwasar shara ta share tsakar ɗakin tass sannan ta fita da sharar tazo da kaskon wuta.
Gaushine cikin shi se faman huci yake, haka ta ɗora a saman madubin da seyau suka ɗaura masa ruwan shi kana ta ɗebo turaren wuta ta zuba aikuwa nan da nan kamshi ya gauraye ɗakin.
Ita kuma anty uwani kicin ta nufa ruwan zafi ta ɗora seda yay ɗumi sannan ta zuba ɗan gishiri kaɗan sannan takai banɗaki sabida tun zuwansu suka fuskanci umari ya kashe arna a daren jiya.
Ina zaune ta shigo ɗakin lokacin anty zulfa ta shinfiɗa sallaya a ƙasan leda duk mun koma samanta mun zauna.
"Humaira sauya kayan jikin ki'kizo banɗaki ina jiranki, ku'kuma nafisa kutafi gida kucewa anty ta bani dahuwar nan danai ɗazu da duku dukun safiya".
Amsa mata sukai da.
"To"!
Sannan suka miƙe suka fita nikuma gaban siff da aka jeran kayana yanzu na bude, zani balle ɗaya na atamfa leda na ɗauka sannan na tube kayan jikina na ajesu a ɗan wannan kwandon na zube kayan wanki wanda yazo a saitin kayana na robobi.
Bin bayanta nai har cikin bayin.
Hannu taɗan saka a ruwan taji baya da zafi zau sannan ta dubeni.
"Tunda bakida jikin kirki maza zauna cikin bahon nan ki ware ƙafafunki ruwan ya game miki jikinki".
Banawa anty uwani musu, bare kuma yanzu daman abinda nake bukata kenan sabida yadda ƙasana yay kamar an tsaga da reza.
Fita tai tabani waje na tube zanina tare da shiga kamar yadda ta umarceni wani sayiyin ɗumi nakeji acikin dukkan ilahirin sassan jikina ina jin ruwan yana min daɗi fiye da yadda yay min a ɗazu wato shidayake ɗan koyone yasa bai ƙware sosai wajan gashin ba.
Tsirawa nippy ɗina idanu nai ina kallon yadda samansu, yay wani irin ja kamar an watsa wani abu mai ja gawani irin ɗan tashi dayay kamar wani abu ya mintsine shi, hawaye ne ya tahomin tunawa da yadda yay budiri dasu kamar wani jariri, ina zaune har ruwan ya salamce sannan na mike ina mai ɗauko butar ƙarfen danaji wani ruwan ɗumin ne acikinta wanda dashi na samu na kuma yin wankan sabulu, sannan na duba saman hangar banɗakin cikin ikon Allah naga sabbin makilin da burush guda biyu, ɗaya na ɗauka na matsi makilin ɗin sannan na soma wanke bakina ina gamawa na ɗaura zani na, nabar bayin.
Ɗakin na koma a zaune na tarar dasu gawani babban fulas a gaban anty uwani.
Gaban madubi naje na ɗauki man basilin na soma shafawa ƴar hoda na mitsika a saman fuskata sannan na lakato man na goga a leɓɓana, sif na bude na ɗauko pant da bra na koma ƙuryar sif ɗin na sakasu, sannan na ɗauko rigar material na rariya na sakata ɗinkin buba.
Bakin mayafi karami na yafa sannan na ɗauki humra na shafe jikina bayan na goga alumun a hammatana sabida gudun wari tare da daukewar gumi duk da ina shebin, amman hakan bai hana zufa taruwa a hammatana ba.
Seda na kammala sannan na ɗauki fulas ɗin shayin daya dafa na isa gabansu na aje.
Kayan shayi na haɗa musu harda kazar jiya na tura musu gabansu.
"Anty zulfa kuyi kari nasan koba kuci komiba".
Murmushi ta saki.
"Ga surukan banza ko? waya gaya miki mu sakarkaru ne? salon mijinki yazo yagammu a haka ai ba'aji, muba wannanne ya kawomu ba".
Rau-rau nai da idanuna zanyi kuka!
kafin na ƙaƙaro muryar shagwaɓa nai amfani da ita wajan yi musu magana.
"Kai anty zulfa,wai anty uwani bazakuci ba? nifa ba yunwa nakeji ba koma kun bari sedai yasan yadda ze dasu inya dawo".
Nafaɗa ina mai zama gefensu.
Babu wadda ta tanka abinda nike faɗa sema wannan fulas ɗin da anty uwani ta buden kana ta turomin shi gabana.
Wannan karan ba kaza bace.
Dafaffun ƴan shilane guda biyu waɗanda sukai wani irin baƙi na magani, domin har kaina nikejin kamshin magunguna waɗanda aka masu mis da kayan kamshi.
"Maza cinye tas ki bani fulas ɗin amman banda tauna kashi".
Banida bakin musu haka na amsa nacinye da ƙyar ina ɓata fuskana sabida yadda baurin maganin ke hawa kaina.
Dana kammala ta mikon haɗin zuma a wani babban cup amsa nai nasha, bayanshi ta bani wani haɗin na kayan ƴaƴan itace hardasu markaɗaɗɗiyar tufa da kankana acikinshi da madara cikina kamar ze fashe na shanye na mika mata cup ɗin.
"Amshi wanna farin miski ne wanda kika sha kuma na hadin zumar nan na sanyine dan haka ki kula bana son a kawon kararki".
Anty uwani ta kai maganar tana mai mikomin wata farar karamar kwalba amsa nai kamar kunya zata kasheni haka na sunkuyar da kaina kasa.
Kafin su cigaba damin nasiha akan zaman aure harda min gargadin kula da innah wanda sukace na dauketa kamar anty.
Daman inna bana jinta haka nan maryam amman shikam banjin zan raga mai koda sau ɗayane.
Amman dan a zauna lafiya na amsa musu dato.
Tashi sukai zasu tafi dasauri na ɗauko ledar kazar nan na basu duka domin banajin zan iya taɓa abinda ya taɓa indai ba abinci daya zaman dole ba(kunji fa? wannan shine anyi ba'ai ba)sabida tsananin nacin dana kafa musune yasa suka amsa suka fita akan zasu kaiwa ƴan gidanmu binsu nai sukai sallama da inna sannan muka nufi soro.
"To humaira mukam se munzo suna, domin kinsan mu zuri'armu bama bibiyar gidajen ƴaƴanmu gudun ƙosawa ta yau da kullum, maza kije ki masa abinci domin rana tayi karya dawo da yunwa, domin nasan abinci banajin ki sabida anty ta ƙware anan fannin kuma nasan ta koyar dake".
Cewar anty zulfa domin anty uwani ita harta fita.
Nanma to nace mata kana ta tafi nikuma na koma ciki araina nake cewa ai babu uwar da zan dafawa wani ƙato.
Ɗakin inna nai tafiya Allah sarki baiwar Allah taita haba-haba dani kamar zata goyani haka ta kawon fura da nono ta haɗamin na baje abina nasha muka cigaba da hira da maryam domin daman maryam kawata ce.
Seda akai sallar azahar sannan nai musu sallama inna tana na tsaya na amshi abinci naki.
Aikuwa ina shiga ɗakina sega jerin kwanikan tuwon shinkafa ta aiko maryam dasu godiya nai mata sannan na nufi bayi nai alwala seda na idar da azahar sannan najanyo tuwon na zuba naci mai yawa naci naman, nasha ruwa ragowar nakai kicin na ɓoye na darena, bayan sarai nasan abincin namune taishi nida shi domin inna bata girkin dare ta zarce yawanci takeyi sabida basuda yawa a gidan.
Wayata na ɗauko wadda nai mata mugun ɓoyo na kunnata gabana ne ya faɗi lokacin da nai ido huɗu da................
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
*21 & 22*
Saƙonnin Nazir birjik acikin akwatin turo da saƙo na cikin wayar tawa, gyara kwanciya nai ina binsu daki-daki ina karantawa wanda duk gargaɗine akan naiwa girman Allah kada na bari Umar yaci kalaba akaina in kuwa hakan ta faru tofa ya rantse ze iya halaka kansa.
Lokacin dana gama karanta saƙon nashi na ƙarshe kuka ne ya kufcen na saka hannuna na toshe bakina ina mai zubar ƙwallah.
"Kai hakuri masoyina aikin gama ya gama azzalumi Umar yagama da budurcina tun a daren jiya" na faɗa a fili ina mai gunjin kukan takaicin abinda umar ɗin yay min a jiya.
Seda naci kukana na godewa Allah sannan na aje wayar a gefen pillown danake kai na juya domin naɗan matse.
Wayar tawace ta soma ƙara alamun ana kira sabida na rigada na rage ƙarar tata sosai,Kurawa numbern da ake kiran nawa idanu nai ban shaidata ba domin banida numbern kowa seta Nazir a cikin wayar.
Hannuna na karkarwa na ɗauka cikin zazzaƙar muryata data dashe nace.
"Assalamu Alaikum dawa nake magana?"
Daga nata ɓangaren shuru tai tana sauraran muryar ƙawar ta'ta kamar ta fuskanci akwai damuwa cikinta sedai ta dake kafin ta furta.
"Wa'alaikissalam, Humairah sakina Aliyu ce, na amshi numbern wajan yaya Nazir dafatan ban takuraki ba?".
Daga nawa ɓangaren mayar da ajiyar zuciya nai cikin ɗauki nace mata.
"Haba sakina wani irin takura, Kuma ina yaya nazir dafatan yana lafiya?Kinsan Allah da tunanin shi na kwana acikin raina jiya".
Mayar da ajiyar zuciya mai karfi tai kafin ta saki dariya.
"Kai ƙawata senaji na ƙara sonki danaji kin ambaci jinin jikina, yaya yana lafiya sedai zafin rabuwanku yasa jiya da ƙyar aka bashi magani yay bacci domin yadda ya damemu da ciwon kai agida".
Da saurina na mike wayar kare a saman kunnena.
Gaban kofar ɗakin naje na rufota gam sannan na gyara labulan windown ta yadda baza,a hangoni ba.
"Nashiga uku kawata yanzu a wani hali yake ciki?"
Nafaɗa ina fiddo idanuna waje.
"To nidai zance ba sauki domin kinsan tunda kika kufce daga wajansa kikai aure aikema kinsan abin fa se a hankali ina alkawarinmu ina dai baki wagewa ƙato ƙafa ya cika aiki ba".
Tafaɗa cikin tuhuma.
Nikam mamaki naji ta bani yadda take soko magana babu burki koda yake sakina ta girman bata yau bace sedai ita ƴar tsaba gareta ma'ana batada saurin girma kamar ni.
"Humairah wani salon bura'uban kika samo ina miki magana kinmin banza kodai na kashe kirana?"
Lokacin na dawo hayyacina na numfasa.
"Sakina mai zance miki?"
Nafaɗa a rarrabe.
"Ban saniba kinga ki gayamin gaskiya kawai inkin san yay dis vargin ɗinkine ki faɗamin domin na sanar da ɗan uwana ya daina jiranki abanza"
Da mamaki na mayar da wayar idanuna na kalla.
Sannan nace.
"Au daman shi Nazir abinda ke gabansa kenan? nidaman a tunanina so domin Allah baya daga cikin hakan,in kina faɗin haka senaga kamar daman can abinda yakeso kenan ajikina".
Duk da ƙarancin shekaruna a wannan lokacin bai hana maganar tata yimin zafi ba.
Se lokacin ta tuna tai suɓutar baki da sauri ta kama bakinta tana mai zaro idanu.
"No humaira ki gane shifa ya nazir baice min haka, nice dai kawai zafin kishi yasa na faɗi hakan, haba humaira ki dubafa girman halittar ƙato wallahi ya shigeki mutuwa zaki nidai dan Allah kada ki bari ya taɓaki"
Murmushi nai araina nace na nawa kuma, kai gaskiya sakina tana sona jiba yadda ta ɗaga hankalinta akaina Allah sarki itafa nan duk gudun wuya takemin ashe bana kishin yayan taba.
"Karki damu sakina baimin komi ba har yanzu"
Nafaɗa mata hakan domin na kwantar mata da hankalinta sabida na fuskanci tana cikin ruɗu.
Mayar da ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya tai kamar tana gabana.
"Yau my besty har naji daɗi haba ai ƙato ya shigeki seki mutu daya zo miki dauki duk abinda yake gabanki ki kwaɗa mai inya so ya gaji ya sakoki mukam muna sonki matar yayana, bara yanzu nakai mai kuyi magana"
Tafaɗa cikin ihun farin ciki.
"A,a sakina bazan yi magana da nazir ba domin haramun ne nikam banso Allah yay fushi dani, amman